Showing 267001 words to 270000 words out of 270744 words

Chapter 90 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2927

kaunar yarinyar, hakan yasa da ranar suna ta zago sai ya sanyawa yarinyar sunan gwaggo, hjy gwaggo mulki ta karu......😂

Su kuma mazan ya yi wa daddyn Rimshar takwara, É—aya kuma Dr William, É—ayan Dr Salman. Wlh baki ya yi kaÉ—an wajen zayyano maku irin farincikin da waÉ—an nan familyn suke ciki.

Daga kan waɗan nan QUADRUPLE da Rimsha ta haifa, Lion ya dakatar mata da haihuwa, ta hanyar tsari mai kyau, ya ce yaran sun ishe su, huɗu yake da buƙata, kuma ga shi ya yi sa'a ya samu mace da maza uku, kunga yana da kowani jinsi, dan haka sai ya ce su kam sun gama kenan, sun rufe kofa, shi ma Areef hakan ce, ya ce sun gama kenan, amma shi Aseef ya ce zasu kara ɗaya idan ta huta nan da shekara biyar haka, zasu gwada ko zasu sami mace, shi dai Sir Safwan bai ce komai ba, binsu da idanu kawai yake yi abinsa, dan shi bashi da zaɓi a kan yara.

After some years.

Sanye take da wando three cuter zuwa gwiwa da ƴar vest zuwa cibiyarta, ta kara kyau ta yi ƙiba sosai, tamkar ba ita ta haifo QUADRUPLE ba, ta yi haske komai yana nan cif cif. Hannunta na rike da wasu towels guda huɗu masu matuƙar kyau, launin white color.

Tafiya take yi komai na jikinta yana motsawa, kai tsaye wajen katafaren pool da yake cikin gidan ta nufa, ba White house ba, ainahin Daular Lion É—in, nan suka zo hutu, wani lokaci Lion É—in yana É—aukosu su zo gidan su yi two weeks su É—an huta ba tare da damuwar kowa ba kafin su koma white house.

A bakin pool É—in ta tsaya tana faÉ—in. "Oya come out, kuzo ku je ku ci abinci".

Kyawawan QUADRUPLE nata ne a cikin pool ɗin tare da daddynsu, ya ɗaura takwarar gwaggo wadda suke kira da pretty a saman Lion chest nasa yana tara mata kyakkyawar dark black curly hairnta da yake jike da ruwa. Yaran nan tun suna ƴan wata shidda Lion yake shiga dasu cikin pool, sai ya ɗaura masu robar hana yaro lumewa a wuya, ya jefasu cikin ruwan suna yawo asama ya shiga shima su yi wanka a tare, har ya saba masu, ya koya masu, yanzu kullum suna ninƙaya a ciki abinsu, ita kam Rimsha ko a jikinta.

"Mummy we can't eat anything now, ki bari sai anjuma". Cewar É—aya daga cikin mazan wanda suke kira da little, dan shi ne karami kuma shi ne takwaran Dr William.

"Noorish Allah kai ne kake koyawa yaran nan duk wani abin da suke yi, zaku fito ne ko sai na shigo na same ku?".

ÆŠaya takwaran daddynta É—in ne ya ce. "Mummy we're soldiers, bamu jin yunwa, daddy ya ce sai muna nuna jarumta zamu zama jarumai irinsa, so we can't eat anything".

Harara ta wurgawa Lion ɗin, ya tsareta da idanun yana kare mata kallo bai ce da ita ko uppan ba, shi wani azababben sha'awarta ma yake ji, ta wani kara kyau, komai yana nan cif cif ɓul ɓul kamar bata taɓa haihuwa ba, ga tula tulan nan nata kamar an hura balo balo, sun sha gyara a wajen gwaggo, duk sai ya ji kai ina yana hannu fa.

Ita kuma haushinsa ma take ji, duk ya bi ya yi wa yara huÉ—ubar banza wai su zama jarumai, duk ya koya masu halayyarsa, harta macen ma wai sai ta tsaya tana wani cewa daddy ya ce zata zama jaruma idan ta yi kaza ko ta yi kaza.

Ganin sai harara take wurga mashi ne yasa ya kashe mata ido ɗaya tare da motsa laɓɓansa a hankali tamkar mai ciwon baki ya ce. "In zo ne ƴan mata?".

A kule ta ce. "Allah Noorish ba zan barka ba, wato kai bama kasan ina jin haushi ba ko?".

Sake kashe mata ido É—aya ya yi tare da É—aga mata gera guda.

A kule ta jefa mashi towels da suke hannunta wanda ta É—auko zata gogewa yaran jiki, ta jefa mashi su a fuska tare da juyawa ta bar wajen tana huci.

Dariya Pretty ta yi har sai da dimple nata irin na mamanta suka lotsa, cikin wani É—an siririn muryarta na yara mai shegen daÉ—i kamar na babanta ta ce. "Daddy mum want to be a hero ko?".

Nisawa ya yi kafin ya ce. "She's a hero since before, now let's go and eat food, kunga mum ɗin ku ta ɓata rai, kada ta yi fushi". Ya kai karshen maganar tare da zame towels ɗin daga saman face nasa, sannan ya ɗaga pretty ɗin sama ya fitar da ita daga cikin ruwan.

Da sauri su little suka riga shi fitowa, kamasu ya yi tare da É—an goge masu jiki, sannan ya ce to su je.

Gaba suka yi ya rufa masu baya bayan ya É—auki pretty cancak kenan, ita duk in da zai je to tana jikinsa, É—aukarta yake yi.

A parlourn sama na part ɗin Lion ɗin suka iskon Rimshar, ta fitar masu da kayan da zasu saka. Ta zauna shiru suna hira da Malika, Malikar ta zo tayata murna ne, shi ne take tambayarta ina ta je tsawon shekaru biyar yanzu rabonta da ta leƙota, nan take gaya mata cewa tana nan tana kusa da su, kawai bayyana ne bata yi, amma tana tare da su, shi ne Rimshar ta ce to dan Allah yau kam ta gaya mata a ina ta sansu?.

Yau dai bata ki gaya mata ba, labari ta fara bata na zaman da suka yi a Dubai, da taimakon da daddynta ya yi wa iyayen Malikar a rashin sani, bai san cewa dattijawan da ya taimakawa a kan hanya aljanu bane, shi ne yasa dayawan lokuta ba kyau walaƙanta ɗan adam, musamman ma dattijo, dan baka san waye shi ba, ba kuma kasan a ina zaku sake haɗuwa ba, to su dai iyayen Malika suna yawan zama a suffar mutane ne, basu cika zama a suffar aljanu ba, hakan ya ba daddyn Rimshar nasarar taimaka masu, har gida ya saya masu kyauta, shi duk a tunaninsa bayin Allan ƴan adam talakawa ya taimakawa, dan ya gansu cikin kunci da talauci a gefen titi, a lokacin kuma suna a tare da mummyn Rimshar ne, lokacin Jehan tana karama Rimshar kuma tana ciki ba'a haifeta ba, ita kuma Malikar ta tafi yawonta abinta, to wannan taimako da ya yi masu ne yasa suma suke taimakawa iyalansa babu kakkautawa, dan duk wani aljani na kirki baya manta alkhairi, suna da tuni, sannan suna da rama alkhairi da alkhairi, sai shaiɗanun cikinsu ne basu da kirki sam sam, wannan shi ne a takaice tarihin tarayyar su Malika aljana da su Rimsha, babu wanda yasan da Malikar sai Rimshar, dan a lokacin ita ce a cikin cikin mum, kuma ba tare da Jehan suke tafiyar ba, Jehan tana wajen gwaggo a gida, so Rimshar kawai suka sani a lokacin, shiyasa ita suka fi tallafawa kuma suka bayyanawa ta sansu, fatan kun gane?.

STORY🔥

Kusa da ita Lion É—in ya zauna ya hau tayata sanya masu kayan tare da shafa masu lotions nasu, gwanin ban sha'awa.

Su Aseef kuwa suna white house tare da yaransu, yanzu Aseef da Akila an rage shagwaɓa, amma ba wani sosai suka rage ba, sai dai kuma fa sun haifo irinsu, dan kuwa a cikin TRIPLETS nasa akwai mai shegen shagwaɓa irin baban nasa, da an taɓa shi kaɗan sai kuka. Dama aka ce gado ba karambani ba.

Bayan sun kammala shirya yaran a tare, sai suka nufi saman table, gwanin ban sha'awa suka ci abinci a tare, sai hira sama sama suke yi har suka kammala, sannan ne Lion ya ce su zo su ne wajen gudun motsa jiki.

Gaba yaran suka yi da gudu suna rige rige, rufa masu baya ya yi suka bar Rimshar tana aikin cin fruits salad da ta haÉ—a.

Gudu ya fara sanya yaran suna yi, rige rige yasa su su yi, ya ce duk wanda ya riga shi ne hero, kun san wajen motsa jikinsu already, waje ne mai matuƙar girman gaske.

Fara gudun suka yi babu kama hannun yaro, gwanin ban sha'awa, ƴan ɓul ɓul dasu kamanin daddyn nasu, sak kuwa kamar an tsaga kara, da ganinsu ba tambaya kasan cewa ƴaƴansa ne, yana ji da su ne fiye da yanda nake son kansa, ya dai ce daga kansu an rufe kofa a haihuwa, Rimsha ta huta baiwar Allah.

Yana tsaye yana kallonsu cike da kaunarsu har suka je suka juyo, pretty ta riga kowa isowa.

Tsalle ta fara yi tana faÉ—in. "I am a hero daddy...."

Bata gama rufe baki na boy takwaran Dr Salman ya tsinketa da mari a kumatu. Cikin huci da fushi ya ce. "Baki ji daddy ya ce maza sune a sama da mata ba, so mune hero's ba ke ba!".

Ihu ta sanya tare da dafe kuncinta.

Tsugunnawa a kusa da ita Lion É—in ya yi yana faÉ—in. "Sorry my momma, kyale boy ba zamu je Russia da shi ba........".

Katse mashi maganarsa Rimsha dake tsaye a bayansu ta yi da cewa. "Gaya masu zaka yi mata sune a sama da maza ba maza ne hero's ba!!".

Tayi maganar tana murtuƙe fuska, irin Boss ɗin nan..........😂

Miƙewa tsaye ya yi yana faɗin. "No maza sune a sama da mata, kada ki ɓata mun tunanin yara".

Tsalle little ya yi yana faÉ—in. "Yes daddy mune a sama".

Harara ta wurgawa little É—in kafin ta ce. "Mata ne a sama da maza, so gara ma ka ji in gaya maka......"

Lion bai bari ta karisa maganar tata ba ya É—auketa cancak yana faÉ—in. "Boy little yanzu ku gaya mun wanene a sama? Kunga dai yadda na É—auki mum É—in taku kamar baby, to waye yafi wani karfi?".

Da sauri little ya ce. "You dad, kai ne hero a kan mummy".

A kule Rimsha ta buÉ—e baki zata yi magana, kamar yasan me zata ce ya yi maza ya rufe mata baki tare da nufar cikin gida da ita yana gayawa su Little su je wajen uncle Donal su yi wasa bari ya zo.

Okey suka amsa mashi da shi tare da wucewa wajen sojojin suna neman Donal, ita kuma pretty yarinya mai hakuri mai irin halin Areef, sai ta wuce bedroom nasu mai shegen kyau ta haye saman bed ta kwanta, hannunta na'a saman kumatunta in da boy ya mareta barci ya É—auketa, baiwar Allah, tana da kyan zuciya tamkar uncle nata Areef, sai dai akwai ta da faÉ—a idan ka kureta.

Shi kuma Lion bai sauke Rimsha a ko'ina ba sai a saman katafaren bed nasu.

Yana sauketa ta yi saurin yunkurawa zata bar bed É—in.

A hanzarce ya riƙota yana faɗin. "Haba mana rigimammiyata, yanzu me kuma nayi?".

"Maza sune suka fi mata jarunta ko? To ni raguwace ba zan iya sake É—aukarka ba". Ta kai karshen maganar tare da sake yin yunkurin sauka daga saman bed É—in.

Fisgota ya yi ta faÉ—a saman Lion chest nasa, juyawa da ita ya yi ya mata rumfa da faffaÉ—ar kirjinsa, cikin sanyin murya ya ce. "Am so so sorry my Queen, mata sune a sama to, yanzu dai please a kula dani, tun É—azun fa nake jin ina hannu, please mana gimbiyata".

Harara ta wurga mashi ba tare da ta ce komai ba, shi kuwa hakan ma ya yi mashi, tuni ya kara matseta a jikinsa ya fara aikin matse mata tula tula, dama a hannu yake.

"Noorish wai yanzu da gaske ba zaka taɓa yi mun murmushi ba a rayuwarmu? Ban fa taɓa ganin murmushinka ba".

"Ba ke kaɗai ba my Meesha, ni babu wanda ya taɓa ganin murmushina, dan bana yi kuma ban iya ba".

Yana magana yana matse mata tula tulan nata kamar zai fasa mata su.

Shigewa jikinsa da kyau da kyau ta yi tare da kai hannunta a saman Heronsa tana faÉ—in. "Bari na ji".

Wash ya furta da karfi tare da kara matse mata breast ɗin nata tamkar su ne suka taɓa mashi heron nasa, da zafa zafa ya fara kissing nata, tuni ya rabata da kayan jikinta suka hau aikin da suka saba..................... (Da alamun dai zasu samowa su pretty kanne ne😌 Irin wannan zafa haka?)

A can white house kuma, Areef ne sundume tsulundum cikin katafaren pool shi da Jehan, sun manne da juna kamar nace zan rabasu, a cikin pool É—in ma basu hakura ba, sai sun yi kiss, ga kyawawan QUADRUPLE nasa suna wasa a wajen, suma jikinsu na sanye da kayan wanka, amma basu shiga cikin ruwan ba, suna ta aikin guje guje dai a wajen, kyawawa da su masu kama da daddynsu.

Shi kuma Aseef yana can wajen basket ball shi da Akila da TRIPLETS nasa, kwallo suke bugawa, dukkansu sanye suke da gajerun wanduna zuwa cinyarsu, har ita kanta Akilar, wando guntu zuwa cinya take sanye da shi, sai Æ´ar riga da bata wuci cibiya ba, karfi da ya ji dai sun zama turawan suma.

A can cikin gida kuma Gwaggo and Dr William suna zaune saman dining table suna cin abinci, sai zuba love nasu suke yi tamkar ba sune iyayen QUADRUPLE ba.

Sir Safwan da Maryam nasa da babynsu guda É—aya sun bi Mahhir wato Alex kasar Russia, kun san shi Alex a kasar Russia ya girma, so ba zai iya juya masu baya kamar Brr Naurat ta yi ba, ita dai ta hakura da su, amma shi yana zuwa kai masu ziyara abinsa, so wannan karon sun tafi a tare da Sir Safwan.

Uncle T da Aafia suna zaune a parlournsu, Aafia ta tada kai da saman laps nasa ga wani katon ciki a jikinta, baby's É—inta kuma suna wajen Ummin Dr Nawid, dan ita ce ma ta renesu.

Sai mammatsa mata jiki uncle T yake yi wai yana yi mata tausa.

Mark and Anaya sun tafi yawonsu abinsu, dan Anaya akwai ta da shegen son ganin gari, bata zama.

Daddyn Rimsha da mummynta ma soyayya babu kama hannun yaro.

Ita kuwa Josephine tana tsakiyarsu ne, tana bayan kowa baiwar Allah, babu ruwanta da damuwa, sai son taga farincikin kowa, Allah sarki su Anderson ne dama duk suka sanyawa su Lion tsanarta, sune nan suka bawa su Rimsha chain mai poison lokacin nan, sai suka yi amfani da face É—in Josephine É—in, duk dan kada su Lion su so ta har su je wajenta ta gaya masu gaskiyar abin da yake faruwa, yanzu dai komai ya wuce, ta dawo cikin Æ´an uwanta baiwar Allah, ta rungumi kowa nata ne.

Rayuwa yanzu komai yana tafiya dai'dai, sai farinciki suke yi, komai sai kara haɓaka masu yake yi.

A ɓangaren Lion da Rimsha kuwa, haka suka murji juna son ransu, sannan suka kwanta manne da juna, sai shagwaɓa Rimsha take zuba mashi, shi kuma sai biye mata yake yi ya bar su boy a wajen Donal, dama Donal shi ne mai kula da su, yana matuƙar kaunar yaran sosai.

"Noorish yaushe zamu je Nigeria?". Ta faÉ—a tana mai da hannunta a saman Heronsa.

"Zaki fara ko?".

"Ni me nayi to?". Ta yi maganar tana turo mashi baki.

"Okey baki yi komai ba, bari dai ni nayi wani abin".
Ya kai karshen maganar tare da yunkurawa zai miƙe ya haye kanta.

Da gudu ta sauka daga saman bed É—in tare da É—aukar wani towel dake a saman bed É—in ta nufi waje tana É—aurawa a jikinta.

A dubu ya diro kasa ya bi bayanta.

A parlourn ƙasa suka ci karo da su little suna wasa, yanzu suka dawo daga wajen Donal.

A dai'dai tsakiyar parlourn ya capkota yana faÉ—in. "Yaushe kafafunki suka yi kwarin da zaki tsere mun?".

Shiru ta yi tana turo baki tare da sauke numfashi, ta sha gudu.

"Muje ki kwantar da abin da kika tayar".

Kukan shagwaɓa ta saka mashi tana faɗin. "Kai Noorish ka barni haka".

"Ai na barki ke ce nan kika taɓani, dan haka tun da kika taɓoni sai kin cikasa ladarki, kawai muje".

Ya kai karshen maganar tare da É—aukarta cancak suka haye sama.

Sai dariya su little suke yi suna faÉ—in. "Daddy ya fi mummy karfi, mummy bata da karfi, kullum daddy shike É—aukarta sama".

Tsawa yayansu babba wato wanda aka fara haifa ya daka masu. Fuska a É—aure tamau kamar na babansa Lion É—in, ya ce.

"Idan baku yi mun shiru ba sai na ɓallaku, kun ishe mutane tun ɗazun da cewa daddy ya fi mummy karfi, to idan ma haka ne so what? Allah ku bari na sake jin voice na wani a nan ku gani, duk sai na ɓallaku".

Hayewa saman sofa boy ya yi ya kwanta yana faÉ—in. "Ni ina kewar Son wlh". Wato yaron Areef babban kenan.

Wani uban harara yayan nasu ya dalla mashi, sam bai san lokacin da malaman nutsuwa suka shige shi ba.

"Da kai da son ɗin duk zaku karɓi punishment bari mu koma white house, zaku sani ne".

Da sauri little ya ce. "Big bro amma ban da ni ko?".

Wani kallon banza ya wurga mashi kafin ya É—auko iPad nasa ya fara buga game ba tare da ya sake yin magana ba. Duk cikin Æ´aÆ´ansu Lion É—in wannan Big bro É—in nasu ya fisu iya shege, ga shegen faÉ—a kamar wani tiger, ga É—an banzar zuciyar bala'i, baya da yawan magana, amma idan ya yi kuma to umarni ne, kamar dai babansa Lion, Lion É—in kuwa, kara É—aure mashi gindi yake yi, dan a cewarsa wai haka yakamata namiji ya kasance, Æ´anÆ´an Aseef da Areef sune manya, amma Big bro ya zama yayansu, dan dole suke ce mashi Big bro, saboda tsoronsa da suke ji, ga waÉ—an nan shegun dara daran blue eyes É—in nasa irin na babansa, idan ya zarosu sai sun yi wani irin kyalli mai rikitarwa, hakan yasa yaran suke kara tsoronsa, tun yana karami idan ya yi wa yaro mari É—aya sai wajen ta bada shatin yatsu. Kuma dan bala'i kowa ya fi sonsa a kan sauran Æ´an uwansa, kunsan Hjy Gwaggo da shegen son isa da izza, shi ne yasa ta fi kaunar Big bro É—in sama da kowa a cikin jikokin nata, dan shi ne mai irin halinta ita da Lion, da Big bro da Pretty sune sanyin idaniyar Familyn Dr William gabaÉ—aya.

KAI WAƊAN NAN AHALI SUNA SHA'ANINSU..🔥

Saman bed Lion ya mayar da Rimsha tare da hayewa ya rungumota yana faÉ—in sai ta kwantar da abin da ta tayar.

Tana turo É—an bakin nan ta zura hannunta ta fara shafa mashi Heron nasa dake tsaye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login