Showing 162001 words to 165000 words out of 270744 words
da tunanin wanene Lion? Meyasa suke muguwar kama haka? Why Lion ya yi kama ba da iya shi kawai ba, har da kanwarsa Pinky? Shi Lion da yake Americans, shi kuma da yake Chinese me haɗinsu? Ga ita ma Pinky da take nan. Abin ya dame shi sosai, haka bodyguards nasa suka shiga ciki sauran tsala tsalan motocinsa guda shidda dake a wajen.
A jere kai guda motocin suka tashi gwanin birgewa, kai daga gani kasan babba ne zai bar wajen, dan motocin nasu ma kawai abin kallo ne, a haka suka nufi tampatsetsen gate na ma'aikatar. Tun kafin su iso jiga jigan masu gadi sun wangale masu gate ɗin, da gudun gaske suka danna hancin motocin waje, motar ƴan'sanda mai lode da jam'ai har guda uku ne suka rufa masu baya tare da sakin jiniya tamkar filin yaki zasu tafi.
Kai tsaye..............
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
Date: 14/5/2024
E31
Kai tsaye Zhongguncu motocin suka nufa, katafaren unguwa ce wadda ta ji manya manyan tsara tsaran gine gine na zamani har ta ƙoshi, ko'ina ka ɗaga idanu ka kallah sai ka ji baka son kawar da kanka daga wannan wajen, tsaruwa iya tsurwa, haɗuwa iya haɗuwa, shunfuɗaɗɗiyar titin da ta keta cikin unguwar ma kawai ya isa mutun ya saki baki daga safe har yamma yana kalle kalle kayan alatun da aka shunfuɗawa wannan titi, abubuwa ne kala kala, wajen tafiyar mutun a kafa daban, wajen tafiyar keke daban, wajen tafiyar mota daban, haka titin nan yake, gwanin birgewa, baki ma ya yi kaɗan ya zayyano yadda haɗuwar titin take, sai dai ku kawata a ranku.
Tun da motocin Sir Arvin suka hau saman wannan titi babu wata mota da ta gifta har suka nufi wata dankareriyar gini na alfarma, wadda ake yi wa yaƙabi na karshen burin ɗan adam, kunsan ɗan adam da shegen buri over, to duk wani burinka idan ka sanya kafarka a cikin irin wannan gida fa shikenan angama, sai ka ji tamkar bama a duniya kake ba, bene ne hawa biyar, gini ne na tiles da glass, abin dai ba'a magana, gate ɗin gidan ma kawai abin kallo ne.
Tun kafin jerin gwanon motocin su iso an wangale masu tampatsetsen gate ɗin, da alama gate ɗin da na'ura take amfani, dan babu gateman a wajen sam.
Kai tsaye suka danna hancin motocin nasu cikin gidan a jere, wani tampatsetsen parking space suka nufa, ya haɗu ya gaji da haɗuwa, wasu shegun tsadaddun motoci ne maƙare a parking space ɗin, tamkar companyn kera motoci suka shiga, kowani mota ka ɗaga idanu ka kallah sai ka sake kallah, saboda tsabar kyau.
A jere waje guda motocin nasu suka dakata, tamkar abin haɗin baki haka suka kashe motocin gwanin birgewa, tare da fitowa lokaci guda, da alama already sun saba yin hakan ne.
Wannan bodyguard na ɗazun da ya buɗewa Sir Arvin kofar mota a office, shi ne nan ya sake zuwa ya buɗe mashi a yanzu ma. Yana buɗe mashi ya fito da sauri ya nufi tsadaddiya kuma haɗaɗiyar elevator su, cikin sauri yake tafiya tamkar wanda ya ƙosa da su iso gidan, kamar wani abin yana jiransa a ciki.
Haƙiƙa gidansu Sir Arvin ya wuce baki ya zayyano kyansa, kun fa san yadda ginin Chinawa yake, ba wasa ba! Sun iya tsara gini sosai.
A harabar gidan waɗan nan jiga jigan bodyguards ɗin nasa suka dakata cirko cirko kamar masu jiran umurnin su aiwatar da wani abin, su kuma ƴan'sandan nan sun wuce wajen wasu tsadaddun kujeru dake wajen wani tsalelen pili da aka kewaye da glass dan hutawa.
Hawa na biyu Sir Arvin ya wuce kai tsaye.
Wani irin haɗaɗɗen parlour ne mai girma wadda ya haɗiye luntsuma luntsuman sofas set har kala uku, komai na more rayuwa wadda ɗan adam mai bala'in buri zai buƙata da akwai a cikin wannan gida, dukiya ta yi masu mubaya'a ainun, wani irin azababben daddaɗar kamshi air freshener ne mai bala'in daɗi ne yake tashi a cikin parlourn, tsayawa zayyana maku kyan parlour ma ba zai yiwu ba, dan duk iya misalin mai misali ba zai iya misilta haɗuwar wannan parlour ba.
Yana sanya kafarsa a cikin parlourn wata kyakkywar yarinya mai matukar kyan gaske ta miƙe daga saman sofar da gudu ta nufo shi, jikinta na sanye da gown white color, iya cinyoyinta gown ɗin ya tsaya, ga gashin kanta tamkar na Arvin ɗin, babu wata banbanci dake a tsakanin fuskarsa da ta wannan yarinya, harta launin kwayar idanunsu da ya kasance sky blue shi ma iri ɗaya ne, sak dai shi ɗin take, tana rike da ƙatuwar chocolate a hannunta, sha take yi ta ji kararrawar kofar parlourn ta yi kara, alamar za'a shigo kenan, dama haka kofar take, kun fa san China karshe ce wajen kera abubuwa, to kofar shiga parlournsu ma idan aka taɓa za'a shigo sai ya sanar da waɗan da suke ciki cewa za'a shigo, duk da cewa kofar tana amfani ne da card or fingerprint, amma da zarar an taɓata sai ta sanar da na ciki ana shigowa.
Da gudu yarinyar ta tafi ta faɗa jikinsa tana yi mashi oyoyo. Tamkar ƴar baby haka ya ɗagata sama yana kallon face nata, sai sakin uban murmushi take yi baki duk chocolate.
"Pinky where's mum?". Ya faɗa can kasa kasa.
"She's inside her bedroom". Bai sake ce mata ko uppan ba ya wuce da ita zuwa wani katafaren haɗaɗen stair case, wanda yake amfani da remote, sai ka danna remote zai fito, idan ka hau zai koma ya naɗe kansa ya haɗe da p.o.p tamkar babu shi, ba zaka taɓa cewa da akwai stair case a wajen ba.
Yana hayewa wata katafaren parlour ya sake shiga, parlourn sak na kasar nan, sai dai shi wannan komai na cikinsa light ash ne na kasan kuma golden brown.
Cikin bed nasa ya wuce da ita a saman kafaɗarsa. Ya ilahi ya lillahi, wannan bedroom shi ake kira da karshen haɗuwa, katafaren king bed nasa ma kawai abin kallo ne, bare kuma sauran kayan more rayuwa da suke a ciki, Chinese carpet dake gaban bed ɗin tamkar audiga haka yake, duk in ka taka sai kafarka ta lume, wajen mirrornsa kawai ya ci rabin bango guda na ɗakin, dressing room nasa da glass aka yi ta tamkar na Lion, bedside drawers ɗinsa kusan irin na Lion, haka zalika lamp dake a saman bedside drawers ɗin suma haka, sai dai nasa milk color ne na Lion white, wani shegen bed sheet ne wanda ya amsa sunansa bed sheet na alfarma, shi ne shumfuɗe a saman bed ɗin, ga wasu kyawawan pillow masu matukar kyau da ɗaukar hankali.
Saman bed ɗin ya ɗaura Pinky tare da zama a gefenta ya fara cire tsadaddun covers ɗin da suke a ƙafarsa. Bayan ya kammala ya miƙe ya nufi toilet ya barta a wajen. Karisa hayewa saman bed ɗin ta yi tare da jawo pillow ta rungume, sannan ta cigaba da shan chocolate ɗinta.
After some minutes ya fito cikin wasu tsadaddun pajamas launin blue color, sai tashin wani fitinannen kamshi yake yi, har lokacin Pinky na kwance mashi a saman bed.
"Let's go and eat Pinky". Ya kai karshen maganar tare da nufar hanyar fita bayan ya sanya bedroom slippers a kyawawan kafafunsa, har lokacin babu alamar dariya a tattare da shi.
Da sauri ta diro kasa daga saman bed ɗin, da gudu ta tafi ta rungume shi ta baya, duƙa mata ya yi, a hanzarce ta haye saman bayan nasa, ya fita tsawo sosai ne yasa bata iya hayewa saman bayan nasa ba sai da ya duƙa mata, goyata ya yi tare da miƙewa tsaye suka nufi waje.
Kai tsaye dining room ya nufa, rayuwarsu sak kusan irin na gidansu Lion. Yana zuwa ya sauketa, dining room ɗin nasu ma duniya ne, kusan kamar na gidansu Lion, sai dai banbancin colors kawai, saman katafaren dining table ɗin shaƙe yake da abinci kala kala, kun san su suma basu girki kala ɗaya, sai su yi wajen kala goma ko sama da haka lokaci guda, ga kuma fruits a jere makil a wajen.
Wasu bodyguards guda uku ne suke tsaitsaye a wajen dining table ɗin, jiran umarni kawai suke yi su fara zuba abinci, sanye suke cikin suit bakake, fuskokinsu a ɗaure tamau alamar aikin gabansu kawai suke yi, babu wasa a tattare da su.
Saman haɗaɗiyar table chair ɗaya ya ɗaura Pinky kafin shi ma ya zauna a nasa chair ɗin kusa da ita. Ko da ya zauna sai da ya ɗauki 10mins kafin ya bawa bodyguards ɗin umarnin da su zuba mashi kalar abincin da yake buƙata, har a lokacin kuma tunanin Lion ne fal a cike a cikin ransa, yarasa dalilin da ya sanya ya ji yana matuƙar kaunar Lion ɗin, da kallon farko ya ji tamkar ya ɗaga jirgi zuwa U.s suka ga juna ido da ido, dan ya kara tabbatar da wannan kamannin nasu shin da gaske ne ko dai a hoto ne? Haƙiƙa zuciyarsa ta kamu da kaunar Lion, burinsa kawai ya je wajensa koma ta halin yaya. BABBAR MAGANA TAB!!!!.
Abincin kawai yake ci, amma hankalinsa kwata kwata baya wajen, yana kan tunanin Lion, barema da ya dawo gida ya kalli Pinky, sai abin ya kara tsaya mashi a rai sosai, dan sai ya kalleta tamkar Lion ɗin ya kallah.
Wani kyakkyawan matashi ne ya shigo dining room ɗin, shi ma sanye yake da pajama launin black color, sai tashin kamshi yake yi, yana kama da su, sai dai ba sosai ba, kuma shi launin idanuwansa brawn color ne.
Saman table chair ɗin ya zauna yana faɗin "Good afternoon bro". Da kallo sir Arvin ya bishi ba tare da ya amsa ba, Pinky ce ta ce "Good afternoon brother Handsome".
Da yake yana a kusa da ita sai ya kai hannu ya shafa kanta kafin ya bawa bodyguards ɗin umarnin da su zuba mashi abinci.
"Where's mum?". Handsome ya tambaya yana ɗaura wayarsa a saman table ɗin ta gefe.
"Mum she's inside her bedroom". Pinky ta bashi amsa. Abinci suka cigaba da ci cikin nutsuwa da kula, babu wanda ya sake yin magana daga cikinsu.
After some minutes wata ƴar caras cas ɗin mata ta shigo cikin room ɗin, tana sanye da doguwar riga mara nauyi mai matukar kyau da tsada, launin pink color, ƴar kyakkywa da ita, ga kyan jiki, da ganinta kasan ƴar China ce, sam bata yi kama da Arvin ɗin ba, ta dai yi kama kaɗan da Handsome.
Handsome da Pinky har suna haɗa baki wajen cewa "Welcome mummy".
Idanuwanta na'a a kan Arvin da yake ta faman tura abinci tamkar wadda aka yi wa dole, sai faman yamutse fuska yake yi.
"Son what's going on? What's wrong with you?". Cewar mum ɗin, ta yi maganar tare da zama a saman chair dake kusa da Handsome.
"Nothing" ya amsa mata da shi tare da miƙewa yana mai ɗaukar tissue daga wajen ajiyewa, hannunsa da ɗan ƙaramin kyakkywar bakinsa ya goge, sannan ya nufi barin wajen.
Binshi da kallo ta yi har sai da ya fice, sannan ne ta dawo da kallonta a kansu Handsome tana faɗin "What's going on here Handsome?".
Girgiza kai ya yi yana faɗin "Mum i don't know anything, yanzu na dawo nima".
Miƙewa ita ma Pinky ta yi tare da ɗaukar tissue ɗin ta goge ɗan bakinta, sannan ta jefa tissue a cikin kyakkyawan dustbin dake wajen, da sauri ta bi bayan sir Arvin, su kuma suka cigaba da cin nasu abincin. Da alama Pinky ta yi muguwar sabo da sir Arvin sama da kowa a cikin gidan.
A bedroom nasa ta isko shi kwance yana rike da tsadaddiyar wayarsa, hoton Lion yake kallo a news. Tana zuwa ta kwanta kusa da shi tana ɗauko ɗayar wayar tasa dake saman bedside drawer.
"Pinky come and see something" ya faɗa tare da buɗe hoton Lion ɗin sosai.
Da sauri ta kara matsowa kusa da shi tare da kwantar da kanta a saman kirjinsa. Hoton Lion ɗin ya nuna mata yana faɗin "See this pic".
Zaro dara daran blue eyes nata ta yi tana faɗin "Is it not you?". Girgiza mata kai ya yi alamar ba shi bane. Kara zaro idanu ta yi sosai, da wata ƴar muryarta ta yara a wajen ta ce "Who's he? He look like you over".
Fita daga kan hoton ya yi yana mai kara tabbatar da kamanin nasu tun da har Pinky ƴar karamar yarinya ma ta iya gane cewa sunyi kama over, to ba shakka ba gizo idanuwansa suke yi mashi ba, gaskiya ce wannan hoton tana muguwar kama da shi.
Sake tambayarsa wanene a jikin hoton Pinky ta yi, hannu ya kai yana shafa gashin kanta zuwa bayanta yana gaya mata shi ma bai san shi ba. Da sauri ya miƙe zaune tana mamakin ya aka yi suke kamata to kuma basu san shi ba?.
Hannunta ya jawo ta koma ta kwanta kawai, wayar tasa ya kunna yana gaya mata tazo su yi game, dan ya mantar da ita zancen Lion, yasanta sarai zata je ta gayawa su Handsome abin da ta gani, idan ta gaya mashi kuma zai zo ya takura mashi da tambayar wanene Lion ɗin, so gara ya ɗauke mata hankali da buga game.
Murmushi ta fara yi kyawawan farare hakwaranta tas suna bayyana, sai ka rantse da Allah bata taɓa cin abinci ba, saboda hasken hakwaran nata. Game ɗin suka fara bugawa na wasu baloon a cikin ruwa har barci ya ɗauketa. Ganin ta yi barci ne yasa ya ajiye wayar a saman bedside drawer tare da gyara mata kwanciya da kyau da kyau a kusa da shi, sannan shi ma ya jawo pillow ya gyara kwanciyarsa da kyau, ba jimawa barci ta yi awon gaba da shi.
A ɓangaren su mum da Handsome kuma, sai da suka ci suka ƙoshi sannan suka bar dining room ɗin, ita mum ta wuce nata bedroom ɗin, shi kuma Handsome ya wuce parlourn kasa.
A ɓangaren su Lion kuwa, a wannan dare dai sun yi barci cikin rashin daɗi daga shi har Rimshar, washegari da safe misalin karfe 9 na safe, shirye cikin tsadaddun kaya iri ɗaya Lion da Areef suka fito, komai na jikinsu iri ɗaya ne, sai suka fito a ainahin TRIPLETS nasu, harta black glass da yake a face nasu iri ɗaya ne, idan ba ka lura da kyau ka ga gashin kansu ba, to ba zaka iya banbantasu ba, saboda jini ya wuce wasa, sai kuma Lion ya fi tsawo da cika.
Sun yi matukar kyau na wuce misali, bedroom na daddyn Rimsha suka fara shiga. Jim kaɗan suka fito suka nufi bedroom ɗin Aseef. Yana ta zuba barcinsa, zuba mashi idanu suka ɗan yi suna kallonsa, bawan Allah yana sanye cikin tsadaddun kayan barcinsa, riga ce da wando launin ash color, ya yi matuƙar kyau, yana rungume da pillow a kirjinsa, da alama dai hira da Heartbeat suke yi barci ta yi awon gaba da shi.
Saman bed ɗin suka hau kusan a tare, sumbata Lion ya fara kai mashi a saman lallausan kumatunsa kafin ya kai hannu ya ɗaga mashi wayarsa da take a kusa da kirjinsa, juyo da screen ɗin wayar ya yi izuwa face nasa, har lokacin call ɗin bata yanke ba, da alama ita ma Akilar ta yi barci ne suka bar wayar a kan call.
Katse kiran ya yi tare da ɗaura wayar a saman bedside drawer yana mamakin halin Aseef, shi dai soyayya kawai abinsa, bashi da wata damuwa a rayuwarsa, baya tunanin matsalar kowa da komai, baya ajiye wata damuwa a cikin ransa, kawai harkar gabansa na hira da Akila su kashe juna da love shi ya sa a gaba.........(😂 Allah ya yafewa Aseef ya shirya mana shi😂)
Sumbatarsa Areef ɗin ma ya yi a saman jajir ɗin kumatunsa dai'dai in da Lion ya sumbacesa, sannan suka diro kasa daga saman bed ɗin a tare. Fitowa suka yi suka nufi harabar gidan mai gabaɗaya.
Already anfitar masu da motoci anjerasu layi biyu dan zuwa airport, tsayuwa suka yi a harabar gidan, sannan suka juyo suna fuskantar juna gwanin birgewa.
Areef ne ya fara magana cikin nutsuwa. "Please Lion idan ka sauka ka kira Rimsha a waya, ina son ka san abu guda, Rimsha tana sonka ne yasa ta damu da kazo in da take, idan ba tana sonka ba wlh ba zama ta damu da tafiyarka ba, kayi tunani da kyau, she love you over and then su mata ƴan a lallaɓa ne, ita fa Rimsha ma ka yi sa'a tana da hankalin manya, banda haka da wlh yarinya under 15 ba zata iya ɗaukar abin da Rimsha ta ɗauka ba, wata ma mai 30 years idan ta zuba maka wata shirme Allah sai ka ji kamar ka kasheta dan haushi, kuma serious ka sani ko mace mai 30 years ba zata iya ɗaukarka ba, amma duk zafin zuciyarka Rimsha ta danne, tsawon shekaru tana azabtuwa a kan sonka! Kasan da haka, and then ka duba abin da ya faru a tsakaninku 30 days back, a gaskiya ta yi mugu mugun ƙoƙarin