Showing 231001 words to 234000 words out of 270744 words

Chapter 78 - Triplets Book 4 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

2971

da miƙewa ta yi gaba.

Sai aikin turo baki Akilar take yi ta miƙe tabi bayanta.
Suna fita ba'a fi da minti biyar ba sai ga Areef ya shigo cikin bedroom ɗin bakinsa ɗauke da sallama.

Jehan na jinsa ta yi maza ta lumshe idanuwanta gam, dan ma ya ɗauka barci take yi.
Saman bedside drawer ya zauna, tun da ya shigo idanuwansa suna a kanta, sanye yake shi ma da kayan barci a jikinsa, ya yi kyau sosai, sai dai ƴar rama da ya yi na rashinta a kusa da shi, yana cikin damuwa sosai, sai tashin fitinannen kamshi yake yi sosai.

Yana ƙoƙarin yi mata magana ne wayarsa ta fara ringing, cirota daga aljihun wandon barcin nasa ya yi. Mamaki ne ya bayyana a saman face nasa lokaci da ya kalli saman screen ɗin wayar, new number ce take kiransa.

Shiru ya ɗan yi, kamar ba zai ɗauka ba, sai kuma dai ya yi picking tare da sanya wayar a Hand-free.
Daga ɗayar ɓangaren muryar mace ce ta ambaci "Hi dear".

Jin haka yasa cikin sauri ya cire wayar daga hand-free ɗin yana mai kallon Jehan ɗin da kyau da kyau, dan baya son a kara ɓata mata rai, ya sani sarai ranar ma da mace ta kirasa basu wanye lafiya da ita ba, dan haka sai ya katse kiran ma mai gabaɗaya ya kuma kashe wayar.

Cikin aljihu ya mayar da wayar kafin ya miƙe tsaye tare da gyara hannun rigarsa, sannan ya shammaceta ya ɗauketa can cak suka nufi waje.

Bugawar da zuciyarta take yi ne yasa bata yi mashi rigima a kan ya sauketa ba, ta ji muryar mace a wayarsa, hakan yasa har wani bada dum dum kirjinta ya yi, shi ne yasa da ya ɗauketa bata iya yi mashi gardama ba, dan tana cikin yanayi mara kyau.

Bai direta a ko'ina ba sai a saman bed nasa, yana sauketa kuma ya yi saurin kashe wutar ɗakin tare da kara gudun A.c. tana kwance shiru tamkar mai yin barci, duk abin da yake yi tana jinsa, kawai bata jin ra'ayin yi mashi magana ne.

Hayewa saman bed ɗin ya yi tare da jawo masu lallausan bargonsa, sannan ya jawota jikinsa. A tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya, su dukkansu sun yi kewar juna, amma sai rigimar tsiya su yi ta wahalar da kansu abanza.
Cikin nutsuwa ya fara magana kasa kasa kamar mai yin raɗa.
"Baby i know baki yi barci ba, kina jin duk abin da nake yi, please ki yafe mun mana, kin san halin da nake a ciki kuwa? Zan iya mutuwa fa, please kin ji?".

A kule ta ce mashi. "To wacece kuma ta kira wayarka yanzu?".

Wani irin dariya ne ya so kubce mashi, amma sai ya danne, dan kada ya kara laifi a kan laifi, yasan idan ya kuskura ya yi mata dariyar nan to fa sai an jisu a rana, Jehan sarkin rigima, uwar kishi kuma.
"Baby i don't know her, kawai new number na gani, kuma ai ga wayar nan ki duba mana ki gani, you should have call her and ask her ma idan kina so, ask her a ina ta sami numberta zata gaya maki". Ya kai karshen maganar yana ɗan shafa bayanta.

Shiru ta yi mashi bata sake kula shi ba. Ganin hakan yasa ya fara yi mata raɗa tare da kalamai masu sanyaya zuciya a cikin kunnenta. Sai dai kuma sam taki kula shi.

Da yake ɗan yi ne kuma ya iya duniyanci, tuni yasan yadda zai yi ya shawo kanta har ma ta mance da fushin da take yi ta biye mashi, bata ma san lokacin da suka fara wasa da juna ba, sai dai har lokacin da akwai tsoronsa cike tap a ranta, amma ta danne ta biye mashi dan dole ba dan ta so ba.

A ɓangaren gwaggo da Akila kuwa, nasiha mai ratsa jiki ta je ta yi mata, sannan ta ce to ta yi wanka ta shirya maza ta wuce wajen mijinta. Haka kuwa aka yi, ta yi wanka tare da shiryawa cikin wasu kayan barcin, sai tashin kamshi take yi ta nufi bedroom nasa.

Yana kwance a saman bed yana latsa waya, hira yake yi da Haroon abokin karatunsa. Kasa kasa kamar mai ciwon baki ta yi sallamar tata.

Bata jira ya amsa ba kawai ta shigo cikin bedroom ɗin, bata kula shi ba ta nufi saman bed ɗin kawai ta kwanta ta baki bakin gadon, sai aikin turo baki take yi.

Ɗaura wayar tasa a saman bedside drawer ya yi tare da matsowa kusa da ita, tamkar zai sa mata kuka ya ce.
"Heartbeat yanzu fushi kike yi da ni? Ni ɗin naki? Shagwaɓatinki ne fa!".

Kin kula shi ta yi, sai ma runtse idanuwanta gam da ta yi.
Hannunsa ya kai ya jawota jikinsa, sannan ya cigaba da cewa.
"Please my heartbeat ki dai'na fushin nan kin ji? Please ki yafe mun mana, na tuba fa, kuma ai ba laifina bane, kece nan kika yi daɗi dayawa, shi ne yasa duk na ruɗe". Yana magana yana turo mata baki tare da shafa mazaunanta.

Duka ta fata kai mashi a saman kirjinsa tana faɗin. "Wato ma daɗi nayi maka ko? Lallai Heartbeat ka iya mugunta, da na mutu fa?".

Hannun nata da take dukan nasa da shi ya riko yana faɗin. "Bazaki mutu ba, kin manta da cewa tare zamu mutu ne? Idan kika mutu ai dole na biki, kin san adadin son da nake yi maki kuwa? Kin san ya nake ji a zuciyata kuwa? Allah Heartbeat ba zan iya jure rashinki ba, please ki yafe mun".

Kara shigewa jikinsa da kyau ta yi kafin ta ce. "A'a ba zan yafe maka ba gaskiya, sai ka yi mun tausa to".

Da sauri ya ce "Tausar ita kaɗai kike so?".
Kai kawai ta gyaɗa mashi alamar e ba tare da ta yi magana ba.

Miƙewa ya yi zaune tare da fara yi mata tausar babu kama hannun yaro, yana yi yana kallon face nata. Sai da ta gajiyar da shi sosai, sannan ta ce to ya isa ya zo su kwanta. A hanzarce ya mannata da jikinsa suka fara aikin da suka saba, suna yi suna zubawa juna shagwaɓa kamar ba gobe.

A ɓangaren Aafia kuwa, a parlourn kasa ta sami uncle T, daga shi sai kayan barci a jikinsa, hannunsa na rike da cup mai ɗauke da coffee, ya saki kyakkyawar gashin kan nan nasa har baya, sai tashin kamshi yake yi.

Tun da ta sako kafarta a saman stair case ɗin ya tsareta da idanu yana kallonta, sanye take a cikin kayan barci ita ma, sai dai ta ɗaura hijabi mai ɗan girma zuwa laps nata a saman, sai tashin daddaɗar kamshi ita ma take yi.

A saman sofa ɗan nesa da shi ta zauna tana yi mashi barka da dare. Ɗaura cup ɗin hannunsa a saman table dake a kusa da shi ya yi kafin ya amsa mata tare da ce mata ta dawo kusa da shi mana.

Kai ta girgiza mashi alamar a'a a in da take ɗin nan a nan zata zauna. Miƙewa shi ya yi ya koma kusa da ita ya zauna, yana ƙoƙarin fara yi mata magana suka jiyo muryar Dr William ta bayansu yana faɗin. "Sudais baka kwanta ba har yanzu?".

Shiru Tga ɗin ya yi yana tunanin sunan Sudais, da alama shi ma an mantar da shi addinin Musulunci, bare kuma yanzu da su Anderson ɗin suka juyo da aiki a kansu, so da wuya ya iya tuna sunan, shi kuma Dr William kunga yanzu ya koma ainahinsa, a yanzu shi cikakken musulmi ne mai ilimin addini dai'dai gwargwado.

Ganin ya kasa iya tuna sunan ne yasa kawai ya amsawa yayan nasa da cewa suna hira ne da matarsa, amma yanzu ba jimawa zasu shiga.
Kamar Dr William ɗin zai sake yin wata magana, sai kuma ya fasa ya juya izuwa saman kawai.

Nisawa uncle T ɗin ya yi, haka suka cigaba da zuba hira cikin nuna tsantsar so da kulawa.

A ɓangaren Lion and Rimsha kuwa, abin ba'a magana, idan aka ce shakuwa ma an rage, sun haɗe sun zama chewing gum abinsu, zuba soyayyarsu suke yi son ransu, sam Lion baya jin kunyar kowa, a gaban kowa zai ɗauki matarsa su wuce ɗaki, yanzu ta fara sabawa da Brady, har aikansa tana yi ya kaiwa Jehan ko gwaggo abu, sai dai bata taɓa yarda ya hau mata jiki, ɗan nesa nesa dai ake abotar.

After some months.

Election time.

An yi zaɓe lafiya lou Alhamdulillah, gabaɗaya kasa ta rikice zaɓen da aka yi, kowa burinsa kawai ya ji sakamako, ga shi Lion ya tashi kan al'umma ya jijjiga kowa da kowa a in da ya tsayar da daddyn Rimsha a matsayin mataimakinsa, dama da biyu ya ce ayi wa daddyn Rimshar ktakardan ɗan kasa da komai da ya shafi doka, ashe abin da yake shiryawa kenan, masu cewa baya son daddyn Rimsha yanzu ya rufe masu baki, dama shi wlh yana kaunar daddyn nata kamar yadda yake kaunarta, musamman ma da gwaggo ta ce tafi son daddyn sama da kowa a cikin ƴan uwanta, sai ya kara son shi sosai, rashin jituwa da basu samun nan kuma hakan ta samo asali ne da dukkansu suna jiji da kai, izzar bala'i ke garesu, shiyasa ba zasu shirya ba, ba zasu zauna waje guda ba, dan ba wanda zai yarda ya duƙawa ɗan uwansa a cikinsu.

Gabaɗaya faɗin U.s ta girgiza na jin cewa bakin fata Lion ya fitar a matsayin mataimakinsa, sannan kuma a halin yanzu kasa ta dulmuye cikin kura na jiran sakamakon zaɓe, shi kuwa Lion hankalinsa a kwance yana gida tare da rigimammiyarsa, ya sakata a gaba yana ta kallon kayarsa, ta wani kara kyau abinta, ta yi ƙiba dumur mur da ita, komai nata ya kara cikowa, sai aikin zuba mashi shagwaɓa take yi yana biye mata.

Kwance suke a saman bed nasa, tana kwance a saman Lion chest nasa tana aikin zuba mashi kukan shagwaɓa a kan lallai ita sai dai su tafi yawo, sai dai ya kaita bakin ruwa su je su huta a can, tana son zuwa bakin teku.

Kawai ya zuba mata idanu ne yana kallon ɗan bakin nan nata, sai aikin turo shi take yi, ya kasa iya ce mata ko uppan.

Ganin bashi da niyar yi mata magana ne yasa ta yunkura zata bar jikin nasa.
Da sauri ya riƙota yana faɗin. "Zaki fara ko?".

Kamar zata yi kuka ta ce.
"Noorish kai ne fa ka fara, kaki ka canza hali, nafi 30 mins ina yi maka magana amm kaki ka ce mun ko uppan, to ya kake son nayi? Sai dai nayi ta magana ni kaɗai kamar mahaukaciya?". Ta kai karshen maganar idanuwanta sun ciko tab da kwallah.

Lumshe idanuwansa a hankali ya yi tare da ɗan sake buɗesu a kanta, sumbata ya fara kaiwa ɗan bakin nata kafin ya fara magana kasa kasa a nutse.
"I really like your lips my Meesha, sarkin rigima, kina ji ko? Ni ban iya godon magana bane, amma i will try my best wajen ganin ina amsa maki, and maganar muje yawo kuma zamu je, amma ba yanzu ba, kinga gobe za'a saki sakamakon zaɓe, fitarmu a yanzu babban haɗari ne, ki bari sai komai ya lafa, zamu je duk in da kike so Queen of my heart".

Tsananin farinciki ne ya bayyana a saman face nata, wani irin cool murmushi ta sakar mashi tare da bashi hot sumbata a saman lallausan lips nasa.
"I really love you my Noorish, king of my heart".

Tongue nasa ya fitar tare da fara aikin lasar lips ɗin nata yana mai jin tsananin kaunarta tana kara ratsa shi, a haka manne da juna suka yi barci, tamkar zasu shige cikin jikin juna.

Washegari da safe, gabaɗaya kasa sun zuba idanu suna jiran sakamaƙon zaɓe da za'a saki, kowa yana fatan Allah yasa nasa zaɓin ya ci, while su kuma su Anderson suna can suna faman yadda za'ayi ko ta halin ƙaƙa ne su ɗauko Gwaggo, har yanzu sun kasa iya ɗaukarta, saboda yawan zama da alwala da take yi, ga askar na safiya da maraice wanda duk wuya duk daɗi bata bari ya wuceta bata yi ba, haka shi ma zama da alwalar, duk wuya duk daɗi da alwalarta take tare, hakan yasa suka kasa iya ɗaukarta, sai suka koma suna rakuɓe rakuɓe suna neman wanda zasu ɗauka a cikin gidan, wanda yake kusa da zuciyar Lion sosai.

Maryam kuwa an sallamota daga aaibiti ta dawo gida, tana part na gwaggo, Areef ya ɗauko masu aiki mata guda biyu suna kula da ita. Ita kuma Adiva har yanzu tana wajen Sheikh Sultan, yana ta fama dan ya ga ya ceto baiwar Allahn nan.

Uncle T da Aafia soyayya ta yi nisa, gwaggo ta ce dole su je Nigeria neman aure wajen Abbi, daddyn Rimsha ya ce zai aurar da ita a nan ɗin kawai, ba sai sun je ba, gwaggo ta ce a'a masu son zuwa Nigeria suna dayawa, dan haka a can za'a je a nemi aurenta a kuma ɗaura kafin nan su dawo. Ba yadda zasu yi da ya wuce su yi na'am da zancen gwaggon kawai, yanzu sun shirya a kan cewa dama bayan zaɓe zasu je, daga nan gwaggo da mummyn Rimsha zasu wuce Dubai su yi wa su Rimshar sayayyar kayan lefensu da ba'ayi masu ba.

Yau dai gabaɗaya U.s ta yi tsit suna jiran jin sakamakon zaɓe daga wakilan zaɓen, shi kuwa Lion yana kwance a saman sofa ya tada kai da laps na Meesharsa suna kallon news ɗin a Tv, sai sanya mashi chip chop a baki take yi, yana tauna a hankali, tana rike da kwalin chip chop ɗin a hannunta, ita bama news ɗin take kalla ba, face ɗin mijin nata kawai take ta kallah, shi kuma yana kallah Tv.

Misalin karfe ɗaya dai'dai wakilan zaɓe suka saki sakamakon zaɓen kamar yadda yake a rubuce, already dama kusan gabaɗaya family suna a gaban Tv suna jiran sakamakon, Areef, sir Arvin da Uncle T ne kawai suke part nasu suna bibiyar news ɗin ta wayoyinsu, sun ki fitowa parlourn, shi Areef saboda Jehan bata jin daɗi, tana fama da zazzaɓi ne yasa bai fito ba, shi kuma Sir Arvin kawai yana kwance ne, duk a gajiye yake, Pinky ta bashi wahala na goyonta da ya rinƙa yi, ta ɗan buge kafafunta ne a jikin stair case, shikenan yarinyar nan wai ba zata iya takawa da kafafunta ba, haka ya wuni goyonta yana yawo da ita a cikin gidan, duk in da zata je shi ne mai kaita.

Shi kuma Uncle T soyayya ta hana shi fitowa ya haɗu da family a parlourn su zauna a tare, soyayya suke zubawa da Aafiarsa shi ne yasa.

Kamar yadda kowa yake hasashe, kamar yadda gabaɗaya faɗin U.s suke saka rai, hakan ce ta kasance, Lion ne ya yi nasara, saboda ya tara uban masoya na kin karawa.

Abin ya tashi kan family dama kasa bakiɗaya, ya jijjiga jiga jigan ƙusoshin gwamnati marasa gaskiya, kowa idanu ya fara raina fata, dan sun san zasu gasu ba karya, sun san Lion zai yi maganin rashin adalci, zai ci uban duk wasu gurɓatattu ba sani ba sabo, shi dai His Excellence bata kan zaɓen suke yi a yanzu ba, a cewarsu idan suka gama da familyn Dr William kwatar kujerarsa abu ne mai sauki, cikin kwana ɗaya zasu yi shi, abin ku da tsafi, shi ne ma yasa sam basu wani damu da batun zaɓen ba.

Tsabar farinciki na ganin sakamakon zaɓe Lion bai san time ɗin da ya miƙe zaune ya rungumo Meeshar tasa sosai ba, tamkar zai mayar da ita cikin cikinsa, har sai da ta fasa mashi ƙara tana faɗin.
"Noorish zaka kashe ni ne?".

Cikin tsantsar farinciki yake faɗin. "My meesha mun yi nasara, burina ya cika, Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah, a yanzu kin zama first lady na gabaɗaya faɗin U.s, Allah na godema, yanzu yaki zai fara".

(My readers a cikinku waye ya iya tuna cewa tun farkon book 1 First Lady ake kiran Rimsha? Kun tuna sunan? Dama nace ba zan tuna maku ba sai rana irin ta yau😂 to ga dai ainahin sunan ta fito, First Lady of United States, sunan ta tabbata!!.)

"Noorish tun da kaci zaɓe yau please ka yi murmushi mana ko da sau ɗaya ne, ko kaɗan, ina tsananin son in ga murmushinka". Ta yi maganar kamar zata yi mashi kuka, ta kuma yi tana kallon face nasa sosai.

Zuba mata waɗan nan kyawawan idanuwan nasa masu rikitarwar ya yi na ƴan sakanni kafin ya ce.
"Meesha ban iya ba, da na iya tabbas da yau zan yi maki, amma ban iya ba, ban san ta ya ake yi ba, try to understand me". Ya kai karshen maganar yana shafa lallausan kumatunta.

Cool murmushi ta sakar mashi kafin ta kwantar da kanta a saman Lion chest nasa, kasa kasa cikin shagwaɓa ta fara magana. "Noorish idan ni ban fahimceka ba wacece zata fahimceka? Na fahimta, kuma ko kaɗan ban ji babu daɗi ba, ina sonka ko da murmushi ko babu, kai ɗin nawa ne ni kaɗan". Ta karisa maganar tana tura hannunta cikin rigarsa ta kasa. Plat tummynsa ta fara shafawa haɗe da lumshe idanuwanta.

"Ash my Meesha, zaki fara rikitani ko?".

"A'a tukuicin munci zaɓe kawai zan baka, ba wani rikitarwa". "Da gaske?". Ya faɗa tare da ɗan zaro idanu.

"Yeah da gaske, ni bani da wani abin da zan baka da ya wuce wannan, ban da komai sai Allah da manzosa, kai da kuma mummy and dad sai ƴan uwanmu, kuɗi kuma ko na baka me zaka yi dasu? Kai ma kyauta da su kake yi, bani da komai sai wannan ɗin". Tana magana tana cigaba da shafa plat tummyn ɗin nasa tare da zura mashi ɗan yatsanta a cikin ramin cibiyarsa.

"Meesha da gaske zaki bani kanki? Yanzu baki tsorona?".

Kamar zata yi kuka ta ce. "Ina jin tsoro, amma kuma ba zan iya hanaka ba a yau, tsawon lokaci na yi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login