Showing 219001 words to 222000 words out of 255288 words
Chapter 74 - Furen Juji Book 1 Hausa Novel Complete
wi, wi,
Anty dije komawa tayi falo inda tasa kuka sosai tare da yaran ta ,
Don dai harga Allah ba haka taso auren yar uwan nata ya kasance ba,
A falo daidai inda anty take a saman kujera tana kuka maryam ta daga murya tana cewe,
Anty na ki yafe min duk laifin da nai maki don girman Allah,
Da wanan maganar tabar gidan yar uwan nata tana rike da hannun mahaifin nasu,
Gaba daya yau taji ba Yusuf ba duk wani namijin dake duniya ya fice mata a rai,
Suna fita kofan gida motar Ibrahim ce suka gani waje a parke,
Wanda dama yana jiran
fitowar su ne kawai don haka yana ganin su ya tada motar ,shi,
Suna shiga daga ita sai baba kawai don yace bai yarda da rakiyan ko wace mace ba,
Maryam wace tadan jin gina kan ta da glass din motar tana kuka cikin sauti mai tsuma zuciya,
Muryan babane ke mata nasiha akan zaman aure, da kuma rayuwar duniya har suka isa G,R,A din unguwar da Yusuf ke da gida a ciki,,,,
Yusuf wanda dawo wanshi ke nan daga gidan mahaifin jibrin,
Wanka yayi duk da yaso ya tafi gidan mahaifin shi kafin ya kwanta don ya kara dubo jikin shi,
Amma sai yaji kasalan zuwa saboda hutu kawai yake so don tun da Anty tabashi labari jikin shi yake a mace,
Bayan yafito wankane yasa wani jallabiyan shi milk colour mai laushi da sulbi, ya feshe shi tsab da turaren shi yadauko yar tasbahan shi yanufo falon shi,
Daidai da zaman shi a falon suma suka tsai,da motar su a kofar gidaYusuf din,
Yaron gidan shine ke sanar mai da cewa yana da baki,
Sallam Ibrahim yayi inda ya sheda muryan shi sai dai yayi mamakin ganin shi a garin,
Zai yiwa, Ibrahim din magana kenan sai yaji sallaman baba a bayan Ibrahim din,
Gaban shine ya bada rass don sam baiyi tsanmanin dattijon ba a wanan lokacin,
Da sauri ya mike tsaye daga inda yake zaune, bai gama mamaki ba sai maryam da yagani a bayan baba yana rike da hannun ta, tasha lulubi a cikin wani farin gyale mai daukan ido, ga lace din jikin ta na shining a cikin dare,
Dukawa yayi cikin rudewa da niyar zai gai da baba,
Amma sai baba din yadan taro shi kafin ya kai kasa yana ma cewa, tare da kamo hannun shi,
Daga inda maryam din take tsaye baba yadan jaye a tsakanin su yana mai damka hannun maryam din cikin na Yusuf din yace,
Karbi ga matarka nan nakawo maka Allah yasa wa auren ku albarka,
Sai kai ta hakkuri da halin mata da kuma duniya,
Maryam najin irin damkar da Yusuf yaiwa hannun ta sai ta sake wani irin kuka mai shiga rai, da razana rayuwa,
Yusuf sai da ya dan rintse idon shin saboda kukan har cikin zuciyar shi yaji ta,
Amma sai yadaure yace wa mahaifin su maryam din,
Na gode baba Allah ya kara girma da daukaka da izinin Allah zaka sameni mai rike amana, da alkawari,
Allah yasa inji baba din ya juya a gagauce yabar gidan yana mai masu sai da safe,,,,
ZEEE MAKAWA YELWA
[5/3, 10:53 AM] βͺ+234 706 262 3470β¬: πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
FUREN JUJI
πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
8β£7β£
ZAINAB IDRIS MAKAWA
YAURI
RAMADDAM MUBARAKππππππππ
Baba ya na wuce maryam tasa wani irin kuka mai tsuma zuciya,
Wanda kukan ya kara ruda Yusuf a lokaci guda, ya rasa may zai yi,.
Rugumota yayi zuwa jikin shi yana dan lalashin ta kamar yadda ake wa karamin yaro,
Shhhhh yake fada kamar mai rada ko lalashin karamin yaro,
A hankali maryan take dabaran zare jikin ta daga nashi saboda rungumar da yai mata,
Amma kuma sai taji bazata iya ba saboda irin rikon da yai mata,
Dago kanta yayi daniyar su hada ido amma kuma sai maryam din taki don bazata iya jure hada ido dashi ba,
Idon ta a rintse ya dago kan ta, jin ta kara sautin kukan ta yasa shi cewa Am, So, Sorry Sorry pls,
Kai maryam ta girgiza mai cikin kuka tace uncle ka daina bani hakkuri pls, mahaifina da yar uwata da,nafi so aduniya, yau sun nuna min rashin kauna, karara,
Sai kuma ta sa wani irin matsanacin kuka alokacin
Yusuf ya rasa may zai mata a lokacin don duk kukan nata yasa shi cikin wani rudewa,
A, hankali ya kara jawo ta zuwa jikin shi, yace cikin murya mai kama da rada,
Baba na son ki maryam haka ma Anty kawai dai a haka al,amarin namu yazo,
Don Allah ki kwantar da hankalinki ki daina kuka pls, don muyi magana ta fahinta pls,
Jin ta dan sassauta kukan nata ne ya sa shi riko mata hannun ta,
Hannun nata ya ja zuwa kan kujeran da ke kusa da su,
Zaunar da ita ya yi yana fadin ya isa haka, Maryam,
Cike da tausayawa yake maganar yana kallon ta cikin damuwa,
Azaton maryam saman ciyan ta tasa kan ta sai dai bata san cewa a jikin Yusuf din take ba,
Can kuma jin duk sunyi shiru sai kayan na,urorin dake aiki a falon yasa maryam din daga kanta kamar tana diban wani abu,
Kan shi yadan sunkuyo daidai saitin kunnen ta yace may kike son yi,,
Alwala tabashi ansa a takaice,
Kusan a tare suka mike daga zaunen,
Amma sai yace mata yana zuwa dole taja tai tsaye guri guda ga juwa na diban ta,
Security din shi ya sallama da sutafi hotel din yai masu masauki har zuwa gobe,
Don dama ba anan suke kwana da shi ba, hotel ne yake kama masu,
Agogon bangon dake falon ya kalla a lokacin karfe, tara da rabi na dare,
Da hannu ya nuna mata hanyar shiga inner room din nashi yakuma nuna mata, hanyar bathroom,
Ganin jirin na kwasan ta tana dan dingisawa, yasa shi saurin kama mata hannun ta,
Ya taimaka mata har zuwa cikin bathroom, din suna kai bakin kofa sai ta tirje mai don haka ya gane nufin ta sai yaja baya
Murmushi yayi yaja bayan yana cewa kiyi a hankali kada sulbin ties ya kwashe ki,
komawa yayi daga baya inda yafita daga cikin dakin,
A hankali ya sauke numfashin shi saboda irin yadda ya ji lokacin da maryam din take a jikin shi,
Idon shi ya lumshe yayi da ya harde kafan shu guda cikin guda,
Yadan jin,gina bayan shi ga bangon falon,
Yasan cewa yasha rungumar mata har yana iya kwantawa da mace a gado guda ,
Sai dai bai taba jin wani abu akan mace ba irin yadda yaji yau din,
Bude rinanun idon shi da suka kada sukai ja alokaci guda yayi,
Ya furzar da wani irin iska mai dumi daga bakin shi,
Sai kuma ya kara rufe idon nashi wani irin bakon yanayi yake jin yau ya ziyarci zuciyar shi,
Jin motsin ta da yayi alamar ta fito daga bayin yasa shi saurin dagowa daga gurun da yake tsaye rufe kofan gidan nashi yayi
Sanan ya koma gurin ta a dakin a lokacin tana kokarin gyara daurin dankwalin ta,
Nan idon shi yai araba da kitson da Safiya ta yarba mata dazun da rana,
Carpet din sallah ya shimfida mata da kan shi ,
Shima alwalan ya shiga ya dauro duk da yasan cewa yana da alwala a jikin shi to amma dole ne yasake saboda yanayin da ya shiga,
Ya kai tsawon wani lokaci zaune ya jero addu,oi daga bakin shi,
Addu,oin da suka ba wa maryam mamaki don bata taba tsan manin cewa yasan dasu ba,
Duk da kanta a duke yake a lokacin hakan bai hanata cewa amin ba ,
Batayi aune ba sai jin hannun shi da tayi a saman kan tadake duke a cikin jikin ta,
Muran nan tashi irin ta mai rada ko kuma wanda akasa yin magana dole yace,
Maryam ina fatan zaki rike rikon amana arayuwar zaman,mu,
Zaman ya zamace ta dindin wace ba rabuwa a tsakani saidai lokacin da Allah yai na shi iko akai,
Dafatan zaki cire duk wani damuwa da shaku a kaina ki rugumay da hannu bibiyu a matsayin mijiki, aminin ki kuma dan uwan ki, masoyin ki,
Wani sautin kuka ne yakara subbacewa maryam din a lokacin,
Ido ya kura mata kawai daga gurin da yake yana dan jan tasbahan dake a hannu shi a hankali,
Kyaleta yayi tai kukan don yana ganin idan bai bari tayi mai isar ta ba zai iya haifar mata da fever a kar she,
Mikewa yayi daga gurin ya kashe fanka din dake aiki yakunna masu A,C dakin, dake can mane saman ,
Duk da dakin nawani irin bala,in kamshi amma sai da ya kara fesa room fresh,
Duk cikin yanayin kuka da take, kukan nata,bai hana ta shako, kamshi da sanyin da suka gauraye dakin a lokaci guda ba,
Falo ya koma sai gashi dauke da kwalin madara a hannun shi tare da wani leda,
Mamaki kwarai na yadda Yusuf yasan irin wanan sunar mai karfi a cikin addini,
Sunnan da bakowa ango ne yasan darajan ta ba har yake daukar ta da karfi ba kamar yadda mazon rahama ya umurta, ayi,
Muryan shi taji gab da kunnuwan ta yana mata tayin madaran
Ta so ta share amma sai nasihan baba ya fado mata a rai inda yake cewa
Yi nayi bari na bari shine albarkan aure ga duk wata diya mace wace ta san kan da kuma addinin ta,
Don babu wani abu gadita mace da ya wuce biyayyan mijin ta don shine tafarkin shigar ta aljanna,
Taso ta karbi cup din daga hannun shi amma sai taga baida niyar bata,
Don haka ta daure ta dan yi kurbi sau biyu sai tadan kau da kai tace na gode,
Murmushi kawai yayi alokacin tana kokarin kara dan kwantar da kan ta cikin jikin ta,
Da hannun shi ya yago cinyar kazan yana kokarin kai mata a baki, amma sai tacd cikin wani irin murya nagode bazan ci ba,
Bai matsa mata ba don yasan cewa abinda take ji shima yana jin shi don ko wanan kazan a hanyar shi tadawowa daga gidan mahaifin Jibrin,yadan tsaya kaza, abincin kowa ya saya,
Badon yana jin yuwa ba saidai don dare kawai saboda tun lokacin da Anty Dije tafada mai zancen auren su da maryam,
Yake jin shi wani iri har yuwan da yake ji kafin ya shigo gari duk yadaina jin shi,
Toilet ya dan leka yawanko hannun shi tare da kara dauro alwala,
Al, Kur,ani mai girma dake ajiye a gefen shi ya bude yadan fara karantawa,
Saboda samun natsuwa don jin shi yakeyi wani iri a lokacin ,
ARRAHAMAN yake karantawa abinda yai matukar bawa maryam mamaki saboda irin yadda Yusuf yai saurin sani addini haka,
Daga inda take zaune take sauranren shi cikin mamaki da burgewa,
Wani irin natsuwa ne da tawakkali ya ziyarci zuciyanta a lokaci guda,
Tun tana sauraren shi, har barci yadan yi kaman yafara daukan ta
Can kuma komay ta tuna sai ta sa wani irin dan she,shekan kuka a lokacin,
Azatonta kukan bai fito fili ba saboda ta dauka aciki, ciki takeyin shi,
Bata aune ba sai jin hannun Yusuf tayi a kafadan ta yana mata magana acikin rada ki tashi ki kwanta maryam kada ki sa wanan kukan a,gaba, haka na pls,
Tankar bada ita yake magana ba hannunta ya danke a cikin nashi yace, My,goodness maryam bazaki daina ba ki kwanta haka na pls,
Cikin sautin kuka tace kabarni a nan ma is ok zan iya yin barci ai,,
Sautin murmushinsa ta jiyo, san,nan ya dan matso, dai,daikunnen ta ya ce,
Kinsan ai babu yadda zan barki a nan da ke da gidan ki,
Amma zan iya kyale ki yanzu inbi umurnin ki in barki ki samu natsuwa,
Amma pls ki daina wanan kukan haka don matukar zanga hawaye wanan kyakkyawan fuskan bazan iya samun natsuwa ba,,
Fuskan ta ta kawar gefe guda azuciyar ta tana tunanen irin halin Yusuf,
Yakai wani lokaci yana karatu itako tana sauraren shi,
Ko da ya idar ya waiga gurin da take sai yaga barci ya dauke ta ko,
Mikewa yayi batare da ya tashe ta ba har ya gama duk wani abu da yake da bukatan yi kafin ya kwanta, hadari ne ya,taso dauke da iska maikarfi,
Fuskan shi dauke da Murmushi ya sake alokacin da ya ganta adunkule guri guda,
Yace trouble wife, gurin da take kwance yanufa ya tashe ta a hankali,
A hankali yake ce mata hadari ne mai dauke da iska
Hakan da taji yasa ta saurin dan mikewa don bata kaunar hadari mai iska, sam,
Gefen gadon da ke dakin yai mata jagora zuwa,
A hankali ta zauna abakin gadon kanta still lulube da gyalen ta dake a jikin ta wanda ke ta kamshin turaren da Safiya ta safe shi da shi
Sai a lokacin maryam ta dago kai tadan kalli gurin da Yusuf din yake tsaye, jikin bango yadan harde hannayen shi guri guda,
A sanyaye ya dan girgiza mata kai alamar kada tayi wani kukan,
Inda ya karaso gurin da take, zaune shima zaman yayi a hankali gefen ta,,
Filo ya nuna mata alaman ta sa kai, tare da gyara mata, kamar wata jaririya ,
Daga haka ya mike yafita dakin, falo ya koma yadan zauna da niyar ya kwanta a gurin,
Amma zaman shi bada wani dadewa ba ruwa mai karfi ya gwauce a garin,
Jin yadda isaka da ruwa mai karfi yakeyi da rufin ginan su, yasa shi komawa cikin daki,
Kwance yasa may ta saye da kayan dake jikin ta ga gyake duk ya nade ta,
Matsawa kusa yayi da niyar yadan zare mata gyalen don kada ya shake mata wuya,
Barcin ta takeyi hankali kwance sai,dai a takure take guri guda kamar mai jin sanyi,,
A hankali yakai hannun shi ya dan kama jan shi gyalen na ta sannu, sannu ta yadda bazata iya tashi ba,
Bayan yacire ya sai yake karewa maryam din kallo komai na ta sha,awa yake bashi,
Duk wani halittan ta anmatashi daidai dan das dashi,
Rigan dake jikin ta na lace don haka yai niyar cire mata,
Amma kuma ya kula cewa akwai zip a bayan rigar,
A hankali yakai hannun shi yadan zuge zip din a take idon shi yai arba da halittan gaban ta,
Ga wani kamshi dake fisgan shi tun shigowar maryam din gidan inda bai ko son yai minti daya bai shaki kamshin ba, nan mai tunzurashi ba,
A take duk wani tunane na Yusuf din ya sauya a lokaci guda ,
A cikin barci maryam din ke jin abinda ke faruwa da ita sama,sama,
Tun tana zaton a mafarki ne har ta bude idon ta tamgararan,
Idon ta ta runtse tare da fitar da wasu hawaye masu zafi da radadi,
Cikin wani irin murya take mai magana Da kyat ta iya furta kalman Uncle,
Dan girman Allah kayi hakkuri kada ka kai min haka pls,
Amma ina tankar kara tunzura shi ma maganar ta yake yi don ji yake tankar wani radane ko sallon so take gwada ma shi,
Yusuf wanda bazai iya cewa ga duniyar da yake don karon shi na farko kenan ya kasance da mace sosai irin haka,
Duk yadda Maryam taso ta hana Yusuf din hakan bai yi ba,
Don wata irin mahaukaciyar soyayya ya nuna mata wanda shi kan shi bai san zai iya yiwa mace hakan ba,
Har zuwa lokacin da gurin shi ya cika akanta, ya kai gare ta ,,,,,
Asuban farko Yusuf ya,farka cikin kasala da rashi karfin jiki,
Sai a lokacin yatuna da cewa maryam tana gidan wace kusan kwana tayi tana sheshekan kuka,
Saida sanyin asuba ya zo itama ya kashe ta, alokacin shima yadan runtsa,
Da kyar yadan lallaba ya sauko da kafan shi kasan gadon,
Bathroom ya nufa don yadan tsarkake jikin shi da sauri don ya samu yagabatar da sallah duk da yau jam,i ya wuce shi,,,,,,
ZEEE MAKAWA YELWA,,,
πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
FUREN JUJI
πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
8β£8β£
ZAINAB IDRIS MAKAWA
YAURI
RAMADAN MUBARAK,πππππππππ
Kwance take kamar yadda yabar ta kwancen cikin blanket,,
Don haka ya tada sallah batare da ya tashe ba,
A can cikin barci ne take jin sautin karatun shi sama, sama
Da kyar ta iya bude, idon ta a hankali ,ahankali, har kallon ta yai kai gare shi,
Bin yadda yake sallah takeyi da ido, sai abin yabata mamaki,
Sai alokacin ne ta abinda yafaru a daren jiya ya fado mata a rai,
Cikin wani irin jin zafi