Showing 54001 words to 57000 words out of 255288 words

Chapter 19 - Furen Juji Book 1 Hausa Novel Complete

07 Jan 2025

1356

dauke da leda dakaya ciki ni,ki,niki,
A inda suke ta dangware ledar yaya illiya dake alwala alokacin yace, a,a a gashi ko dan saurayin harda gudun mawar leda buda baki ya kawo muna,
Abin mamaki nan yaya illiya yai alwala yabar Joseph zaune suna hira da Assalam da Issalam,
Maryam wace itama dai sallah take a lokacin tana bin wani massallacin dake kusa dasu,jam,i,
Bayan tahiya ansallamay tadan fakaici idon mutane ta tura sakon ta kamar kullun,
Copy D Wright Things From D Wright Peoples,,,,
Jin sakon yashigo mai cikin mamaki duk daga Anty har Maryam wace a lokacin sun fara Asham, sam baikawo cewa daga gidan bane, don dama bai taba tsan manin haka ba daga gurin su,
Tana sallah amma hankalinta na gurin su don jin subar hira yayi shiru,
Abinda maryam ta kula dashi shi ne undaga wanan lokacin duk jikin shi yai sanyi sosai
Don yar hiran da sukeyi ma da yaran yadaina yanzu, sai yar shirun da yayi,
Suna idar da sallah suka gaisa dashi da Anty, Maryam na,daki ita tafito suka gaisa, da Joseph
Kullun irin ladabin yarinyar nadaure mai kai gata kuma da bahagon hali,
Wanda bakowane zai gane ko may take ciki ba sai wanda yasan ta sosai,
Saboda ganin farkon ka da ita zaka gane cewa miskilace ta karshe,
Bai wani dade ba yacewa Anty Dije zai tafi, don yana son yaga wani,
Maryam da tasan cewa baya cikin hayacin shi sai murmushi tayi, kawai yasamu ya tafi fa kyat don Assalam yace sai sukara fita yawo,,,
Yana fita gidan maryam ta kasa yin hakkuri tadan kalli Antyn ta tace,
Wai Anty shi wanan kato da shi baya jin kunya
Kowa na sallah yana zaune sai wasa da yara baiko jin wani iri, aran shi,
Da mamaki Anty ta kalle ta tace kunyan may zai ji maryam
Runda shi ganima yakeyi ai yafi mu kama hanyar gaskiya,
Ido maryam tadan fitar waje don mamaki tace a hakan sai shirmay kawai, taya ,zaiga yafi kama gaskiya?
Bayan yana sane duk time din sallah sai mun tashi munyi sallah
Sabanin su daga Lahadi sai Lahadi kuma ba wanin abinda za,a taru gabadaya a bautawa Allah dashi kamar yadda musullumai
A kullun sai sun hadu sunyi sallah a guri guda sau biyar a rana,
Haja kuma ranan jumma,a tankar idi ce agurin mumuni, don kowa na donkin samun wanan falalar da ke cikin ta,
Ga Azumi da mukeyi gaba daya babu wargantawa a cikin ta don har da yara da azumin bai wajabta akansu ba, suna kokarin ganin sun samu wanan falalar,
Anty Dije tace, ke kikasan wanan Maryam keda Allah yakebo daga ciki,
Nidai har kullun ina mai mashi addu,an Allah yasa yagane gaskiya, yadawo hanya
Gashi da hali msi kyau tankar wani mumuni, nikai ina kokarin jan shi a jikine,
Ko Allah zai sa yagane gaskiya yadawo hanya, don kinga duk zagin da mutane ke min akan shi wallahi duk ina ji
Nidai nasan cewa kokari nakeyi inga ya kubto daga bata, yadawo daidai,
Allah ne ya hadamu dashi shikuma yasan dalilin kawo munashi anan,
Mutun nawa ke cikin garin nan amma baidamu dasu ba sai mu nan,
Shiyasa nake kokarin ganin ko ke kin daina masa wanan mugun hattaran dakike masa wallahi, hakan baidace ba sam,
Kamata yayi muyi takokarin lurar dashi hanya mafifici cikin hikima,
Chokalin dake hannun ta zata zuba shimkafa tadan aje a plate,
Ta,dan turo bakinta ga ba kamar mai shirin kuka tace,
Wallah Anty haka kawai nidai banson lamarin wanan mutumin, arayuwa na,
Bashi ba suk wani kafiri wallahi haushin sa nake ji ni sam bana son alaka dasu,
Dan bugu Anty takai mata abaya cikin wasa tace aiko wallahi ki bari don haka baida kyau,,,,,
Shiko Joseph tin da Asuba yabar gari, yanufi makardi, don ganin wani abokin kasuwan cin shi,,,
Kwanan shi biyu a can yasamu takardun da yatafi karba anan ne, yadawo Lagos
Ya,nadawowa yasa mu gurin sanar su ana rikici akan farashin mai da suke son su karawa kudi,
Don haka tunda safe ya shiriya tafi depot din nasu ,saidai duk security ne agurin, tako ina suna patrol,
Duk yadda yaso yashiga hakan bai samu ba kuma ga motocin su da yawa aciki harda mutanen shi,
Daga wajen dayake ne ya lura da cewa akwai yan batagari ake son tada fitinar tayi girma agurin
Har yatada mota don yabar gurin sai ganin yayi wasu masu alamar yan Ejebo sun ke,waye wani dan musullumi ba haushe suna kokarin halaka shi,,,,
Cikin wani irin ribas Joseph yai cikin su da karfin Allah ya bude gefen shi yana cewa mutumin yashigo
Shi ma mutu yagane nufin Joseph din yafada motar da karfi ya fisgi motar shi tare da mutumin sukabar gurin,
A jamian tsaro suka isu suka tarwatsa taron mutanen da harbi na gaskiya,
Don gwaunati tabado dokar duk wanda yatada fitina a harbe shi,
Sai da sukai nisa da gurin sosai, san,nan daga shi har mutumin sukayi ajiyar zuciya a lokaci guda,
Gidan shi ya wuce da mutumin cikin tashin hankali, suka isa ganin shi tare da bahaushe yasa kowa nagidan yin mamaki,
Wanan labarin tashin hankali duk ya karade kasa da kewaye cewa ana tashin hankali, a depot din Lagos
Hankali mutane da dama saida ya tashi saboda, jin cewa ana ta kashe,kashen mutane a gurin,
Wanan labarin har su Anty Dije sunji shi sanin cewa Joseph a gurin yake harkokin shi,
Nan da nan anty tasa kudi a layin ta, takira Joseph sai taji ance switch, up,
Hakalin su Anty duk yatashi tana takira bai shiga, duk nobibin shi dake gareta,
A kashe suke ba ita kadai ba har su KB saida sika dinga kiranshi wayar bata shi,
Shiko Joseph yaman ta cewa, ya kashe wayar shi tunda safe da zai shi depot din,
Sai zuwa yamma ya tuna cewa bai, kunna wayar shi ba tun safe ,
A folon gidan nashi suke gaba dayan, su, suna kallo a, TV abinda ke faru a gurin live, ake gani,,,
Duk wanda ya san Joseph hakalin shi a tashe yake, alokacin saboda rashin jinshi da,ba,yi ba,
Yana tunawa ya kunna wayar aiko nan take kiran jama,a yadinga shigowa,
Nan mahaifin shi yace mai yabaro garin ya nufo Arewa,
Murmushi Joseph din yayi alokacin July n bayanin mahaifin nashi yace ai shi yana gida abin bai ritsa dashi ba saboda tafiyan dayayi zuwa markudi,
Sun kai wani lokaci suna waya, da Anty Dije inda yasa aka bashi, kowan su yai waya amma banda maryam ,
Wace kamar bata masan abinda ke faruwa a gurin ba,
Anty Dije ce takau da zargin da ce mai ga maryam zata gaishe shi,
Mika wa maryam din wayar tayi batare da jiran ansar ta, ba,
Cikin yar siririyar murya tace hello,
Ya amsa mata ta bangaren shi da ce ya kuke yagida ya yara,
Nagode fa, nagode kwarai,
Batare da tace komai ba saidai karshe tace Allah y tsare,
Duk wayan da yakeyi da hausa maman Chioma idon ta na kafe ga Joseph tana mamaki yaushe ya iya hausa haka
Dasuwa kuma yake waya haka cikin jin dadi kamar yan uwan shi,
Gefe tasamu Ejoma tana tambayar ta dasuwa Joseph ke waya haka,
Cikin har shen hausa Ejoma tace gaskiya tana ganin kila abokan sanar shi ce daga kasar hausa suke mai barka da arziki,
Tadan waiga kadan tacewa Ejoma tana jin tsoron kar maganar da baban Joseph ke fadi gamay da hausa ya zama gaskiya,
Don kada Joseph yai hurda dasu ita sam bata ra,ayin haka gaskiya saboda basu da kyau,
Tana fadi tana wani girgiza yatsan hannnunta,
Sai bayan kwana biyar Joseph yasallami wanan bawan Allah yasa aka kaishi gida, tare da dan abin tabawa,,,,,,

ZEEE MAKAWA
[2/21, 9:09 AM] ‪+234 806 595 8685‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺
FUREN JUJI
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
2⃣4⃣

ZAINAB IDRIS MAKAWA,

Ganin haka da mahaifin Joseph yayi kuma yasan cewa Joseph din sanane, a gurin ya sa shi matsa mai sai yazo gida,
Inda yake kwantagora, saboda idan yana kusa dasu hankalin su ,zaifi kwanci,
Joseph da yaga cewa baban nashi ya matsa mai sai kawai ya shirya tare da duk wani wanda ke gidan suka koma Enugu da zama,
Saboda can ma akwai business din da suke yi sosai a shigowa dashi mu san man da har yanzu yana kokari wurin ganin sana,ar mahaifin shi tana ci gaba,
Yau ya kasance ranan sunday sai ya shirya tare da su mama da Ejoma wace ke dauke da dan karamin dan ta wanda suke kira da Jecob,
Irin church din su da suke zuwa wan da aduk cikin churches yafi karfi da kuma yawan manyan mabiya,
Musan man ma yan kabilar IBO sunfi yarda da wanan church din saboda da kasa shen,turawa suke hurda su,
Duk wani tallafi da kuma koyarwan churches daga kasan turai ake kawo masu dauki,,
Shigan couth baka da shirt din ciki, light blue, sai bakaken takalma, agogon shi na yau ta company Rolex, ce daure a hannun shi mai ruwan gold,
Itama maman Choima watau kakan shi tana saye da wani farin lace mai duwatsu,
Ejoma buje da riga ta sa iya gwiwar ta wanda ke nuna cewa ita din har yanzu ba macen aure bace,
Don in matar aure ce zata sa zani ko wani kayan da zai dan sauka mata har kasa kadan,.
Samuel kanin shi yana tare da su alokacin shi a shigar wasu kayan maz masu tsada irin na samari,
Bayan yan baya nai da sauran addu,oi, da aka gabatar a church din sai kawai wani sabon zance yazo
Wani pastor mai wata katuwa far riga anmata alamar cross da jan kyale,
Ga wani babban hula da yasa akan shi yana rataye da wani katon,chasbi, a quyan shi,
Wanan pastor ganin shi yana nufin wani babban sako zai gabatar,
Don haka sai kowa ya natsu don sauraron shi aji may za,a gabatar,
Bayan gaisuwa da kuma nuna yabo gare su, sai ya fara mika sakon shi, akan cewa har yanzu mutanen su suna yawan sakaci a kasan nan,
Don gashi har population din muslim ya nunka nasu kusan kashi saba,in da biyar,
Wanan ya nuna cewa, za, nan gaba idan basuyi hankali ba kasan zai koma duk na musulumai zalla,
Su diba suga ni daga cikin su wasu suna barin akidar kwarai ta YESU, Al, MASIHU, suna komawa cikin isalama,
Daga can wani mai zakin murya cikin masu sauraron pastor ya amsa da fadin JESUS CRISIS,,,
Pastor yace yes gaskiyane wasun su suna barin wanan Christianity din suna komawa isalama,
Don haka suyi kokari suga cewa duk wanda wani nashi ya koma cikin musulunci, sun bi duk hanyar da yadace su dawo dashi,
Tunda musuluman da suke komawa gurin su basu iya tallafa masu gurin ganin sun ci gaba,
Don haka da wanda ya koma da mawanda acikin isalama yake , kofa a bude take don basu gudun mawa wanda zai jawo hankalin su zuwa ga Christianity don ganin cewa takara ci gaba da bun kasa,
Wata matashi mai wasu kaya blue ta amsa da babban murya tace HELLO ,LUYA,,,,
Sauran ma suka amsa mata da makamancin abinda tace,
Pastor yacigaba da fadin, akwai kasa,shen duniya da dama inda Christian suka kai yaran su mata don su musulunta su haihu, su
Sai duk church din yadauki guna guni jin wanan maganar da pastor yayi cewa sun aura ma diyan su musulmai,
Pastor yai yar gyaran murya don kowa ya samu natsuwa alokacin, do su fahince shi,
Bayan kowa yana tsu sai yace su wa yan nan yara nasu bawai musuluntar gaskiya sukayi ba,
Sunyi shine da wata manufa ta inda indan sun haifi yara dole yaran zasu dan kawo nasu akidar Christian acikin al,adun musulmai,
HALLELUYA,,, inji wani katon arne yafadi hakana don jin fasan han da shugaban nin su sukayi,
Guri ya rude da murna da tafi wasu harda buga gangan churching sukayi,
Pastor yadan sa akayi shiru nan yace now,over to you, people's,
Sai kowa yai shiru, sai yace yakamata duk wani mai saida sana,a wanda za,shigo dashi musanman a, Arewa cin Nigeria, to yakamata ya san abin yi aciki,
Kamar su manja, lemon, gari, da sauran su,
Dole su ma su san hanyar dazasubi su cutawa hausawa don suga cewa, an rage yawan musulumai
Ko kuma su gurbata masu addinin su, sudinga hada abinda suka san cewa baida kyau musulmi yaci,
Su zuba aciki don gurbata musulunci nan gaba ,
Su tura yaran su aiki a gidajen musulmai don su gurbata tarbiyan diyan su,kanana, da cutar da mazajen su da shayar da su guba gaba dayan su,,,
Wata daga cikin su tamike tana cewa Sir, akwai yan uwan mu sosai acan Arewan suna zama har mada christoci, hausawa mazauna arewa,
Idan sun saye fa suma, acikin rashin sani,
Yar murmushi yati yace dole ai akwai matakin da suka dauka kafin su aiwatar da hakan,
Yace zasu sa gamai tsada ga mai araha dole kowa yasan hausawa da son banza,
Mai arahn ce zasuyi ta siya subar mai tsadar, already dama wanan sakon yakai ga sauran yan uwa ko,
Wani irin shewa suka sa tare da yin ihun jin dadi a lokaci guda,
Sai rawa da waka yabiyo baya tare da jin dadi,
Mai,karatu kamar yadda ki, kasan cewa Joseph bazaiji dadi wanan zance,ba, dole baza,a rasa wasu masu irin ra,ayin shi daga cikinvsu,
Kasancewar irin girman da churching ke da shi da al,iman da yatara a cikin sa,
Kawai sai ganin wani dan matashi sukayi mai kamar shekara ashirin ya hau, munbarin maganar church din,
Jin microphone na son magana kowa yai shiru aka juya don ganin kowaye,
Michael wanda atare da iyayen shi yazo church din wanda ko hwanan hawar dayayi saman munbarin basu san ya hau ba,sai,ganin shi kawai sukayi asama,,,
Nan Michael yafara magana kamar haka, wai may yasa mu Christian kullun maganar mu akan muslim ne,
Maya sa su, basu damu damu ba, sai mu zamu dinga damuwa da lamarin su,
Shin hakan na nuna cewa sun fi mu power in religion ne kokuwa,
Su ma ai yakamata su dinga kawo muna wani hari amma sai banga sunayi ba,
Wurin yagauraye da surutu, alokaci guda kowa na fadar ra,yin shi,,
Joseph yaiwa su mama nuni da su tashi su tafi maman,Choima a lokacin tana wani daga hannu an yi masu wa,azin kwarai yau,
Ejoma wace ke lura da yanayi Joseph itace ta riga kowa sauein mikewa tabi bayan Joseph din,,,

Sun dawo gida cikin gajiya saboda dadewar da sukayi yau a church din,
Mutane na taganin cewa yau an masu magana mai anfani sosai, ta yadda zasu samu galaba akan musulumai,
Mamaki zullumi,da jimamay duk sun cika zuciyar Joseph,
May yasa musulumai basu irin wanan sukar akan su,
Don may ko yaushe basu da zance sai ta yadda za,a halaka musulumai,
Alhalin su musulmai basu da wanan lokacin duk da su ma suna da laifi don suna yawan nuna kyamar su gare su,
Hannu bibiyu yasa ya tallabo habar shi dasu ya kurawa TV da ke aiki ido tankar mai kallon abinsa akeyi a cikin TV,,
Ejoma wace ke tsaye akan shi tana fadamai cewa akawo mai abincin sa a nan ne,
Saida tai da karfi tace broda, yai yar firgigit yai wani ajiyan zuciya mai yar sauti,
Ejoma takara gabatar mai da abinci a karo na biyu,
Yace mata zaidai sha fruit kawai idan ya tashi yanzu yana son fitane,
Ejoma tai yar fuska tace mashi please broda kadan ci ko kadan kafin kafita,
Yai yar murmushi ta karfin hali yace ai bance banci ba kinsan cewa nayi breakfast kafin mu fita dazu,
Ta dan zuburo baki tana nuna bacin ran ta saboda rashin cin abincin shi ko yau she,,
Mikewa yayi yace su tafi yaje yaci yawuce tana biyansa abaya tana cewa sai kai broda na,.
Yai murmushi don yana jin dafin kulawar da Ejoma ke gwadawa lafiyar shi akoda yaushe,
A,daidai wanan lokacin wayar shi takara ana kiran shi,
Ganin mai kiran shi yasa shi saurin daukar wayan kaunar shi Ruth ce ke kiran shi,
Da sauri yadaga wayar yana mai fara zolayar ta amma sai yaji muryan ta tana kuka tana fada mai cewa mahaifin su ciwon shi yatashi na suga da hawan jini,
Da sauri ya mike tsaye daga saman kujerar da yazauns don ya fara cin abinci,
Mikewa yayu kamar wanda aka mintsina ya fada da karfi yace, yaushe
May yasa ba,a fada mai ba sai yanzu, nan dai yai,ta fada akan rashi fada mai da ba,ayi ba sai yanzu yace mata zai shigo zuwa gobe,
Daga haka ya mike baiko kara kallon gurin abincin ba, yana tafiya yana fadawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login