Showing 228001 words to 231000 words out of 255288 words
Chapter 77 - Furen Juji Book 1 Hausa Novel Complete
Hannun ta ya kamo yana dan wasa da su can kuma ya dan tsaya yana kallon su kamar mai kallon wani abu a hannun,
Daga haka ya fara canza sallon wasan nashi zuwa wani nau,in,
Sosai ya canza mata sallon don wata irin mahaukaciyar soyayya ya ke nuna mata,
Wanda bata taba sanin anayi wa mace ita ba, duk yadda maryam din yau taso ta kwaci kanta gare shi abin ya faskara so sai,
Yakai wani lokaci manne da ita kafin ya sarara mata,
Don haka yau ma a makare suka tashi don har an kusa tada sallah,
Dasafe suna shirin komawa barci sai ga kira dole tafiya ya kana,su na komawa Abuja,
Sai a,wanan lokacin hankalin maryam din ya tashi saboda bazata yarda da zancen bin shi ba,
Abin da take sakawa azuciyar ta ke nan don haka ita ko a jikin ta shi kawai ke ta,shirin shi abinshi,
Barci ya dan fara kwasan ta ke nan taji sallaman Safiyan ta,
Dole ta bude idon ta da mamaki take kallon safiya din,
Kafin ta kai ga tambayar ta sai ga Γnty Dije tare da yaran ta,
Safiyace ke cewa maryam din wace zatai sammakon tafiya ce kwance abin ta,
Cikin mamaki maryam ke kallon Anty ta tace aiba da ita za ai tafiyan ba, so may zai sa ta tashi yin shiri,
Sai a lokacin Dije ta sa masu baki da cewa kamar ya badake za ai tafiyan ba,
Zaman may zaki zauna nan din yi bayan mijin ki yana can shi,
Ki tashi ku shirya ga safiya nan ,zata taya ki don shi tazo,
Idon maryam ne ya kawo hawaye, a,lokacin amma sai ta daure bata bari ta zubo su ba,
Badon ranta yaso ba tashi ta fara shirin Yusuf yacewa anty ba sai ta tafi da kaya ba don zasu saye a can idan sun tafi,
Yan abubuwan sirin ta dawasu daga cikin kayan tada take so ta dauka,
Maryam na gani tabar yan uwan ta da mahaifan ta da Anty ta da yaran ta,
Aminiyar ta Safiya tana daga mata hannu duk kan su idon su ya kawo hawaye don rabuwa,
Haka ma suka wuce garin mahaifiyar ta tana kallo babu daman shiga,
Aure ke nan ta nisa a hankali don shi yakai can,
Yusuf din ke jan motar da suke ciki da kan shi inda ya ke tuka su a hankali,
Basu yi wani nisaba sosai barci ya dauki maryam din,
Yadda yaga tadan kwantada kanta saman glass din motar sai ta bashi tausayi,
Don yasan cewa tana tare da gajiya don ba karamin wahala yabata ba, a daren jiya, din,
Yadan lumshe idon shi saboda abinda ya tuna a zuciyar shi,
Sun isa gidan shi na Abuja lafiya inda ya yan aikin gidan suke ta faman yi mai sannu da zuwa,
Babban falon gidan ne suka sauka inda sukaya da zango,
Maryam wace sai kallon wanan gidan may kyauwo take yi a sace,
Irin yadda masu aikin suka tare ta yasa maryam din jin dadi,
Wani yaro ne ya sheko da gudu daga cikin gidan ya saye da,wata yar farar riga ga karamin wandon short niker, ajikin shi
Yana cewa you are welcome my uncle,
Daga shi sama Yusuf din yayi yana cewa miss u, my Pipkin,
Maimata sunan maryam tayi tace a cikin zuciyar ta Pipkin,
Da sauri ta daga kai ta kalli yaron inda ta ke mai kallon kurullla, ita ma,din,
Yusuf wanda a yanzu ya rage dan tsawon shi daidai tsayin Pipkin din,
Ya nuna ma Pipkin din maryam wace ke zaune a lokacin,
Murmushi tasakar wa yaron da sauri, yaron yadan boye bayan Yusuf din,
Ciin kunen Yusuf din yake magana a hankali yana cewa,
Uncle who is she,?
Yusuf yakara nuna maryam din yace she is your new Mumm,
Go and greet her,
A hankali yaron ya fara tafiya zuwa inda maryam din take,
Kamar ba zai yi magana ba yace a hankali you are welcome mum,
Jawo hannun yaron maryam tayi zuwa jikin tana cewa how are you Pipkin?
Yana tafiya yake bata ansa da cewa iam fine,
Murmushi maryam ta bi bayan yaron dashi don ganin cewa wai wanan yaron dan Naimat ne,
Abin sha aka kawo mata tare da dan abin tabawa,
Abinda hankalin maryam yafara kaiwa gare shi da farko shine ganin masu dan buje dake kai da kawowa agidan,
Kalman nan da A,A yace ma don zata auri FUREN KAN, JUJI,
Shi ya fado mata arai tana mamaki ya akayi duk irin son addini na Yusuf zai zauna da irin wa yan nan a gidan shi,?
Wace yakira da,sunan NANI RUTH itace yace takira mai wayan nan masu aikin gaba dayan su,
A gaban shi suka tsaya acikin natsuwa inda ya gabatar da Maryam gare yace masu matar shi ce,
Daga yanzu itace matar gidan don haka duk wani tsari yanzu ,daga gareta zai fito,
Suka ansa da fadar yes sir tare da kai kallon su caaa ga maryam din wace ke zaune cikin kamala da mutunci,
Duk da karamace amma sai ta cika masu ido, Yusuf ya umurci Nani Ruth da takai mata kayan ta dakin dake facing din nashi na Pipkin,
Da saurin ta ta wuce dauke da dan trolley din da yan kayan maryam ke ciki,
Wanka tayi daga can ta dauro alwala tare dashirin gabatar da sallah don azahar har la,asar duk ya wuce su,
Bayan ta idar ne tadan tashi takara bin dakin da kallon dakin acan acan, dashi yai mata kyau sosai, sai dai tana ganin yai mata girma ita kadai,
Kofan dakin aka turo Yusuf ne wanan karon shima yai wanka ya sauya kayan shi zuwa wasu fararen simply material na maza,
Inda take ya karaso fuskan shi dauke da murmushi ,
Matse ta yayi ajikin shi har sai da yaji ta sauke numfashi ajiyan zuciya sanan ya,sake ta,
Bakin gado yaja hannunta suka zauna, yadan daga kai ya kalli dakin yace maryam wanan shine dakin ki da fatan zakiyi manage dashi kafin in samu time ai maki gyaran yadda ya kamata,
Kallon shi tayi har yau acikin jin nauyi tace babu wani gyara da za ai yi anan is ok hakan ma, ai,
Hannu ya daga mata yace Nop is my responsibility in gyara maki komai kamar yadda nai alkawari,
Don haka maryam din bata kara cewa komaiba sai cewa da tayi, nagode a hankali,,,,,,,,
ZEEE MAKAWA YELWA,,,,,,
[5/4, 7:10 AM] βͺ+234 703 055 6607β¬: πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
FUREN JUJI
πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
9β£1β£
ZAINAB IDRIS MAKAWA,,,
YAURI
RAMADAN MUBARAK MASOYANA ALLAH YA SADA MU ALHERIN DA KE CIKIN WANNAN WATAN MAI ALBARKA
ALLAHUMA AMEEN ππππππππ
Kwanan su biyu da zuwa Abuja inda maryam a hankali take kara tantace sauki hali irin na Yusuf, wanda sam bai dauki duniya da zafi ba shi,
Balaifi a gurin yan aikin gidan ma suna mutun ta ta kamar yadda ogan su ya umurce su da yi,
Pipkin dai ne har yanzu bai yarda da ita ba don ko da yazo gurin uncle din shi bai kula ta,
Yau ya kasance Monday don haka Yusuf da wuri yabar gidan zuwa office,
Don tun da sukazo ba wqni abinda ya shiga tsakanin su saidai yana kula duk wani moved na ta a gidan,
Sai da tai barcin ta tagaji ta tashi tadan yi wanka,
Atamfane ajikin ta dinkin buje da riga masu ruwan, dark blue da yan adon farare kadan,
A yadda taga table din alama ya nuna cewa ba wanda yaci abinci a gurin,
Pipkin ne ya fado mata arai tunda taji uncle din shi nacewa ba school suna hutune,
To ya akayi har zuwa wanan lokacin bai ci komai ba,
Tsab maryam ta mike daga inda take zaune ta nufi dakin yaron duk da dai bata taba shiga ba,
A hankali ta tura kofan dakin a yadda taga dakin ba laifi komai neat amma kuna dakin yana bukatan kara tsaba ta shi, ga idon ta,
Har zata juya don a ganin ta bakowa adakin sai taga kamar ana motsi a cikin blanket din da ke saman gadon,
A hankali ta isa har gurin muryan yaron taji yana cewa iam testing,
Subbahanallahi marya tace da sauri ta yane bargon inda taga yaro kwance ya dunkule guri guda yana rawan dari,
Hannun ta takai ga goshin shi taji wani irin zafi jikin shi radau,
Rudewa tayi da farko amma daga baya sai ta tuna cewa su Assalam idan suna ciwo kusan itace mai dawainiya da su,
Bathroom tafada na taga dan towel din yaron shi tadauka ta jika da ruwa ta matse shi sama sama,
A hankali ta cire mai rigan jikin shi tafara dan goge mai jikin a hankali tanayi tana taba temperature din shi,
Wani irin ajiyan zuciya taji yayi sai a lokacin ta tuna cewa bai ci komai ba
Sauka ta yi inda ta koma falo ta hado mai ruwan tea mai kauri, bada bread ba,
Daga kwance tawanke mai bakin shi tada shi zaune a hankali,
Mika mai cup, din tayi inda tace mai ya bude bakinshi,
Yaron ya ce, ba zai sha ba cikin kada kai, a hankali maryam ke lalashin shi har yadan sha rabin tea din,
Maryam ta dauko wani riga ta samai sai a lokacin take tunanen ko ina nani din shi ta tafi har tabar shi cikin wanan halin haka,
A hankali ta sauko zuwa, kasa hanyar da take tunanen shine kitchen,
Can tagan su zaune wasu na aiki wasu na gulma, duk da tasan cewa gulman akanta ne,
Suna ganin ta duk sai suka dan rude kowa da irin gaisuwan da yake mata,
Cikin turanci take tambayar da tun yaushe ne Pipkin baida lafiya,
Cikin faduwan gaba yar matashiyar ta dafa gaban ta tace Pipkin o, woo my goodness
Maryam takara jefo mata tambaya ina maganin shi suke,
Maimakon taba da ansa sai kuma ta kwasa tai sama da sauri,
Itama maryam din bin bayan nani din tayi zuwa sama din,
Ganin yadda maryam tai mai har gyara yaron yasa ta cewa cikin rudewa, iam sorry ma,
Maganin maryam takarba da kan ta tabashi cikin hikima da basira har yaron yasha,
Can ko a kitchen bayan fitar maryam din sauran yan aikin biyu dama su mata ukune ke aiki a gidan.
Da ita nani da mai goge da gyaran gida sai wace ki girki,
Bayan sun bita da kallo suka hada ido small girl, sukace a lokaci guda,
Gudan cikin wani ya tsune fuska take magana ,
I wander how Oga managed marry dis girl, na Small girl woo,
How she go do with oga ?
Sai suka sa dariya, dayan tace
Na because of her beauty woo,
Beauty for where dis girl ?
A,a na jealous you dey do
D, girl look fine, woo
She is moderate,
Sai wace ke maganar banzan mai gyaran gida ta wani irin tabe bakin ta wai ita takaici
Sosai ranan maryam ta kula da Pipkin wanda daga kwance yake kallon yadda ta kara gyara mai daki,
Yarone karami amma sai ji kawai matar ta kwanta mai a rai,
YUSUF yana zaune a office din shi maryam ce ta fado mai a rai saida ya wani lumshe idon shi tukun sanan ya furza iska daga bakin shi,
Dagowa yayi daga kan computer din da yake aiki,,
Kan shi ya mayan saman kujera yana dan juyawa a hankali,
Irin surar halittan maryam din ne ke masa gizo a idon shi,
Komai nata kamar ita taiwa kanta, anmata shi wadatace,
Ga ta yar black beauty, da ita ga suma har baya ga dukiyan jiki ta ko ina Allah ya,wadatar da ita shi,
Wayan shi yajawo saboda yana da bukatan jin muryan ta aima yayi kokari don rabon shi da ita tun a Kwantagora,
Saboda yana tausayin kada ya wahal da ita don bata saba ba sai a hankali don ya kula da cewa indan ya kasance da ita, tana wahala da rana,
Wayan maryam din na ringing amma bata daga ba ,
Lokacin tana bathroom din Pipkin tana mai gyara,
Fitowan ta cikine daidai lokacin da kiran ya katse da sauri ta isa gurin amma kiran ya koma miss call
Ganin nomban wanda yakiratane yasa ta maida kiran shi da sauri,
Yadauka tare da ajiyan zuciya yace Maryam kina ina haka har hankalina ya tashi,
Sai da tai murmushi sanan tace ban komai ina gurin Pipkin ne yau baida lafiya.
Dam gaban shi ya fadi don bai son abinda ya taba yaron sam,
Sai yaji muryan maryam na cewa amma yaji sauki har yayi barci ai,
Ina ita nani take da zata bari kina wahala, bana son ki na wahala, da kanki,
Ki kwanta ki huta komai ayi maki bana son ki dinga komai maryam,
Iyakarki ki kwanta ki huta ki kunna A C ,
Maryam wace ta ke sauraren shi tun fara maganar shi,
Sai yanzu ta katse shi cikin murmushi, da cewa uncle nifa mace ce dole dole inyi hidimar gida,.
Ya no, no, maryam hidimata, na kawai zakiyi doni ne kawai dolen ki a yanzu,
Amma ai hidimar Pipkin kamar naka ne ko ? ta tambaya cikin son jin ansa,
Ya girgiza kanshi kamar tana ganin shi yace mata, No" may ye amfanin Nani din shi,
Maryam ni banda ra,ayin matana tai aiki alhalin Allah ya hore min abinda zan biya don ki huta kamar yadda Allah yace,
Kawai aiki gudane daga hidima na sai ta daukan ciki idan Allah ya kawo,
Wani irin kunyane ya kama maryam din don dole badon taso ba takatse layin kiran,
Murmushi yayi don yasan kunyar maganar taji,
Don haka yasan maganin ta zai yi kokari yacire wanan kunyan gaba daya very soon,
Ta gama shirinta tsab jira kawai takeyi gari ya waye basai ta fadawa jikan nata cewa tana hanya ba,
Duk wasu yan tsaraba da ya kamata ta,saye ta saye a lokacin,
Zaune take asaman wani benci dake a gidan ta,
Tunanen mafarkin da tayi da jikan nata takeyi wanda takasa gane ko may hakan ke nufi
Saidai mafarkin yana nuna mata cewa wani abin alheri ne zai samu Joseph din,
Nan ta fara rero adduoi a cikin harshen yaren IBO tana mai yi wa Yusuf din addua,
Rashin shirin shi da mahaifinshi yana damun yar tsohuwar sosai don tasan irin weakedness din Mr Ema din,
Yan kabilan su ko acikin IBO riko gare su kamar bafillacen mutum,
Ganin karfe shidda na marance yayi yasa maryam din yin wanka dongon riganta wanda Yusuf ya taba bata shi tasa
Rigan yakarbi jikin ta yai mata kyau ta gyara daure kan ta da ribon yafitar da ita tsab,
Waya Safiya ta bugo mata tana yi mata murnan yau satin ta guda cif a gidan Yusuf din,
Saida tadan ritse idon ta tadan hade wani irin miyau sanan tace cikin yar siririyan murya,
Nagode safiya kema Allah ya mayar a kanki yadda kikai mu Allah yai maki fiye dashi,
Safiyan sai,da taji wani iri a zuciyar saboda ko ba,a fada tasan cewa aminiyar nata tana a cikkin sa,a,
Bayan sun gama,wayan ne da safiya maryam tadan lumshe idon ta ita kadai tasan abinda take tunane a lokacin,
Hakan ne ya hanata sanin cewa Yusuf din yadawo gidan har ya shigo dakin nata,
Idonta a lumshe ta shako kamshin turaren shi a hancin ta
Jin kamshin nashine yasa ta gane cewa Yusuf din yana kusa da ita alokaci,
Bude manyan idon ta yi don ta ganewa idon ta ko hasashen ta gaskiya ne,
Yusuf dine sagale da jacket din shi a wuya sai yar brief case din shi baka dake dauke a hannun shi guda,
Hannayen shi ya ware mata yana cewa
Are you thinking of your husband, ?
Iam here for you,
Ganin yadda ya ware hannayen nashi yasa tagane manufan shi,
Don haka bata tsaya jiran komai ba tamike zuwa gare shi,
Maida hannayen shi yayi ya rugumay ta ajikin shi suna shakan numfashin junar su,
Don kan shi ya gaji ya sake ta yana cewa I miss you my beloved wife,,
Yar case din dake hannun shi takarba tare da dan rusunnawa ta ban girma,
Ta juya inda yake binta a baya zuwa part din shi yana kallon bayan ta da yadda take tafiya ta acikkn natsuwa wanda ke kara mata aji,
Suna isa kofan dakin nashi ta ja ta tsaya a bakin kofan,
Hakan yasa shi shima tsayawa kamar yadda tayi,
Dago kai tayi tana kallon shi amma bazata iya jure abin da tagani ga idon shi ba don haka tai saurin dukar da kanta kasa,
Tana kokarin mika mashi case din nashi a nufin