Showing 231001 words to 234000 words out of 255288 words
Chapter 78 - Furen Juji Book 1 Hausa Novel Complete
ta yashiga dashi,
Da hannu ya nuna mata su shiga dakin ba musu maryam din ta tura kofan dakin,
Sai taga kofan dakin ya bude ga mamakin ta arufe dakin yake,
Yusuf wanda rashin mussamai da maryam batayi akan duk abinda ya bukace ta dayi yasa shi kara son ta a ran shi,
Maryam wace ta tura kofa taga ya bude, Amma sai gashi yabude ke nan kofan a bude yake barin shi?
Kusan tare suka shiga dakin don haka batai wani daga kai takalli ko ina na dakin ba,
Wani sanyi da kamshi ne suka cure guri guda,suke bada wani irin yanayin shaka alokaci guda,
Saida hakan yasa maryam cikin wani irin yanayi mai wahal da zuciyan duk wani matashi mai lafiya,
Saman gadon ya fada da karfi yana cewa wassh Allah na,
Idon shi a rufe sai jin hannun maryam yayi tana zare mai takalmin dake a kafan shi har zuwa sock's din shi,
Wani irin dadi yaji a zuciyar shi har takai ga ya lumshe idon shi,
Bathroom tanufa ta hada mai ruwan wanka, ta aje mai toothpaste a gefe guda gami da towel,
Ko da ta fito yana zaune a bakin gado yana balle bottoms din rigar shi a hankali,
Maryam ta hango gashin dake kwance a saman chest din shi,
Cikin sauri ta kawar da kan ta a gefe guda don bata taba ganin namiji acikin irin wanan yanayin ba,
Kizo ki kara sa tube min maryam duk na gaji, wallahi,
Batai magana ba,sai ganin tayayi ta nufi hanyar fita wajen dakin da sauri,
Sai da takai kofa tace idan kagama abinci yana a kasa, daga haka tabar dakin
Murmushi yayi bayan fitar ta don yasan cewa shi ko a hakan ma yagode mata ai,
Wanka yafada yi bayan yafito ne a cikin shirin ya nufi dakin Pipkin zaune ya samay su da maryam ta na ba shi fresh milk a wani dan farin cup na glass,
A yanayin da ya gan su yaji dadin hakan sosai don dai bai tsanmaci hakan ba da sauri,
Shikan komai na maryam din a sauki yake zo mashi a rayuwa,
Daga nan suka kwasa zuwa dining don cin abinci,
Ana budewa yaga favorite food din shi ne yakuma san cewa ita mai aikin shi bawai tasan abinda yake so bane,
Sau guda yakai a bakin shi yadago kai da sauri ya kalli inda maryam take zaune,
Ido ta lumshe mashi tare da kada mai kai tana mai alamar eh,
Sosai ya kwashi abincin yau hankali a kwance yaci ya sha ruwan zobo da ta hada masu,
Ranan daga massalaci babu inda Yusuf ya kara zuwa bai fita ki ina ba kamar yadda ya saba,
Karfe tara na dare maryam a dakin ta zaune tana dan gyare gyaren su na mata,
Dukawa yayi daidai da tsayin da take zaune yadan rankwafo mata
Maryam duk da na hanaki aikin komai saida kika shiga kitchen ki kai aiki,
Matsota ya yi zuwa jikin shi yace nafada maki aikinane kawai matsalar ki bawai na gida ba,
Amma tunda kina son aiki ne bari yau in gwada sa,a ta ingani ko zanyi sharp shutter,
Sai ya hado kan shi da nata guri guda ya kai mata kiss, a goshi,
Daga haka ya mike ta tsaye yana kokarin kai hannun shi a kirjin ta,
Kunya ne ya kama Maryam din cikin sauri ta kwantar da kanta so,sai a kirjin shi,
Daukan ta yayi cak tare da kashe wutan dakin zuwa dakin shi,
Cike da shagwaba muryan maryam din tace haba dai uncle don Allah ka saukeni inyi tafiya mana,
Wani irin kallo yabita dashi wanda yasa ta noke kai cikin kirjin shi,,,,,,
ZEEE MAKAWA YELWA
[5/4, 7:11 AM] βͺ+234 703 055 6607β¬: πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
FUREN JUJI
πΊπΊπΊπΊπΊπΊ
9β£2β£
ZAINAB IDRIS MAKAWA
YAURI
JAMA,ATUL MUSULMI,NA
RAMADAN MUBARAK πππππππππ
Hasken ranan da ya bullota glass din window dakin shine ya farkan da Yusuf din wada ya zabura da karfi yana fadar subbahanallah,
Maryam ki tashi mun makara ga sallah yau, cikin saurin ya sauka saman gadon,
Maryam wace jikin ta yai mata tsami tai mika itama dai, cikin kalman sunan Allah tai istigifar na makaran da sukayi,
Ko da Yusuf din ya fito bathroom din Maryam din bata dakin don haka yata da,sallah shi kawai,
Gurinda ya zauna yake lazimi nan yake tunan cewa tunda ya musulunta bai taba latin sallah ba
Amma yanzu tunda maryam tashigo rayuwan shi sai gashi yana son yin wasa da ibadan shi,
Itama dai maryam a dakin ta bayan tai wankane tana zaune tana shafa mai take irin wanan tunanen tarasa may ke jawo mata wanan lazyness din haka
Kitchen tafada inda taimai simply breakfast da kanta ,
Tana tsaye a gaban dining table yafito cikin shirin shi na fita office a gaban table din ya hango ta,
A hankali ya karaso gurin da take yana kokarin jan kujera ya zauna ne maryam din ke ce mai ina kwana cikin girmamawa,
Hancin ta yalakato yana fadin bakya jin magana ko duk da gajiyan dake jikin ki sai da kika shiga kitchen ko?
Cikin dan marairai ce murya maryam din tace ina kwadayin ladan aure kamar ko wace salihan mace,
Wani irin kallo yai mata yace cikin kashe ido banda ladan da kika kwasa a daren wani lada kuma kike bukata,
Jawota yayi zuwa jikin shi yana cewa ke fa maryam nagane cewa wayo kike son kimin duk ki kwashe ladan ke kadai,
Kokarin lalabanta yakeyi amma sai maryam din ta zille mai
Murmushi yabita da shi yana cewa ai satin nan yana karewa zamu fita honey,moon din mu
Nagaji da wanan wayon da ake min kullun nima inason yin aikin lada, koya kikace yakare zancen yana daga mata gira,
Murya kasa kasa maryam tace uncle kaci abinci kada ka makara pls,
Sai da yadan lumshe idon shi yace, wanan duk sallon wayo ne kikadauko ko maryam don kar na more safiiyana ko,?
Saida maryam ta tabbatar Yusuf din yafita cikin dadin rai da godewa sanan ta koma kan Pipkin shima komai na shi tsab ta tab batar da yaron yai wanka, yasha maganin shi,
Sanan ta koma dakin ta wanka takarayi tasa wani dogon riga ajikin ta mai dan guntun hannu kwantawa tayi don ta rama barcin jiya dake idon ta,
Don daren jiya Allah ne kawai ya kwato ta a hannun yusuf din wanda bai raga mata ba kamar ba gobe,
Barci mai nauyi tayi ba ita tafarka ba sai gaba da sallah azuhur,
Bayan tai wanka tafito ne ta gyara jikin ta, abincin safe da ta,aje shine ta tafi dauka don taci,
Saboda dai ita gaskiya bazata iya cin abincin wa yan nan masu dan bujen ba da kai a sake,
Tayi iya kokarinta tun zuwan ta don ta tursasa zuciyan ta taci abincin su sam ta kasa,
Hakan ma na daya daga cikin abin da yahanata tsayawa yin bakunta ko ko bin nauyin jiki tafara girkinta abin ta,
Pipkin ne ya fado mata arai don ya kamata yanzu ta fara koya ma taron addini a hankali,
Sai kamshi take yi inda tafito dakin ta zuwa dakin Pipkin din amma baya ciki a lokacin,
Don haka ta tako zuwa kasa don ta diba ko yana can don alama ya nuna cewa yaji sauki ke nan,
Guri guda taja ta tsaya takasa karasowa zuwa cikin falon,
Don ganin yar tsohuwad da tayi zaune ta murtuke fuskan ta babu walwala ko kadan atare da ita,
Kamar ta koma sai dai ta daure ta kara sa cikin falon,
A hankali ta isa har gurin da maman Choima din take zaune cikin matsanacin bacin rai,
Gefen ta ta isa inda ta durkusa har kasa kasan ties take ce mata cikin ladabi,
You are welcome ma,
Maryam ta karasa kai zaune a gurin taci gaba da gaida tsohuwan wace alama ya nuna cewa yar uwan maigidan ne,
Tsohuwan na zaune da wani zanin jugei ta aza wani saman wani kanta babu dan kwali sai dai duk an aske gashin kan,
Pipkin wanda ke kwance gefen tsohuwan yana danan game din shi jin muryan maryam yadan sashi dago yace,
Grandmother dis is my new, Mumm,
Buge mai hannun da yake nuna maryam din tayi tana cewa cikin yaren IBO kada yakara fadan hakana agaban ta,
Wani irin mugun kallo ta,watso ma maryam din wace ke zaune a kasan ties, tana dan wasa da yatsun hannun ta,
Mikewa tayi ta shiga kitchen ganin cewa kusan lokacin fara girkin marance yayi ,
Amma kuma sai ta tuna da cewa bata ba wa wanan tsohuwar ruwa ba don haka ta shiryo su a ture ta kawo mata ai wani mugun kallo ta,watsa mata,
Ba,shiri maryam ta bar gurin batare da ta kwashi kayan ba a nan tabar su,
Abinci irin na gargajita ta hada masu, tuwon semovita da miyar agushi yaji nama gudun gundun, naman ya nuna da kyau,
Sai ruwan shayi da ta dafa da kayan yaji saboda tadan yi nazirin maigidan nata ma,abuci shan shayi ne shi,
Kamarya yadda tasan Anty ta dije tafison sarrafa zobo a nau,i nau,i ita ma dai maryam din hakan ne don ta hada masu zobo da kankakana ,
Kafin wani lokaci ta hada komai ta gyara kitchen din
Ta koma dakinta ta shirya jikin ta tsab cikin wani dogon rigar atamfa din kinshi mai matse jikine sai hannu shara,shara da akai mai,
Daidai lokacin taji horn din motar maigidan a wajen gidan,
Takowa tajeyi daga steps din a hankali inda hakan yai daidai da shigowan shi gidan,
Ga maman Choima zaune yana mata sannu da zuwa ga kuma maryam black din shi tana saukowa daga steps,
Kamshin jikin ta har zuwa gurin da yake tsaye ,
Cikin daurewa da matsewa ya dan je gurin tsohuwan wace ke kallon mamaki,
A lokacin ne maryam ta karaso gurin tana mai sannu da zuwa cikin yar makkan murya,
Barin tsohuwan yayi ya riko hannun maryam din yadan kai mata kiss riko ta yayi zuwa jikin shi yana cewa Mama meet my beautiful wife maryam she is hausa fulani by tribe,
Sai kuma ya juya gurin mraryam ita da hannun yace mata dis is my grandmother,
My mother, mother,
Dan kara rusun,nawa maryam din tayi cikin girmamawa tace you are welcome mama,
Sai yaji dadin yadda tayi batare da nuna wani kyama ba a yadda maman tazo da kai ko dankwali babu, sama,
Jakar hannun shi ta karba inda ta juya tabar su nan a tare,
Dakin da Grandma, take Maryam da kanta ta kara gyarawa,
Ita ko sai wani ya mutsa fuska takeyi wai tana jin haushin Maryam tare da,jikan ta,
Abinci so sai su ka kwasa don kowan su har Pipkin yaji dadin wanan girkin,
Maman choima ce ke tambayar ya canza mai masu girki ne halan ya girgiza kan shi lokacin da yake wanke hannuwan da ruwan da maryam ta ahe mai a gefe don wanke hannayen su,
Washegari Yusuf bai fita zuwa gurin aiki ba yana gida manne da yar amaryan shi yana morewa,
Wanan yinin haka Yusuf din yakoma masu kamar wawa agidan don yna manne da matar shi,
Cin abinci kawai ke fitar dashi waje don kar ya zauna da yunwa,
Sai zuwa karfe shidda saura yabar gidan yana saye da wani wando cryzy fari da bakin tie shirt mai yar wuya,round,
Wani katon super market ya tafi inda ya sawo masu kayan bukatan gida,,
Daga ciki kayan maryam yafi yawa saboda yasan tana da bukatan su,
Yaso da sai sun tafi waje ne yai mata lefen ta a can,
Yasan tabbas maryam takai yar albae
Amma kuma yanzu fitan su kasan zai dan dauki lokaci saboda shigowan grandmother,
A,falo ya samu Grandma tare da, Pipkin, suna kallo maryam tana,dakin tana lazimi don anyi sallah magrib,
Grandma tabi ledodin da ido don gano ko may ke a cikin su,
Ukeria, mai masu wanki da guga shine ya shigo gidan da kayan wanda tun can ogan shi ya fada mai cewa ya kai sama gurin madam din shi,
Yana ajewa shima Yusuf din yana,shigowa da,wasu,
Maryam ta tofa adduan gami da shafe jikin ta dashi tadan dago kai tana cewa maigidan nata sannu da zuwa,
Sai kuma yakai kallon ta ga kayan fuskan ta taf da tambaya,
Shida kan shi ya zauna yana fitar da kayan tare da yi mata bayanin cewa yan kayan da,zata fara amfani dasu ne ya,siyo mata don tafiyan su ba yan zu ba
Idan kuma akwai wasu abinda take so sai ta fadi a sayo mata,
Da sauri maryam ta dago kai ta kalle shi tace wanan ma,sun isa basai an karo ba nagode kwarai tausayi tabashi saboda ganin dan abin da yai mata amma tana mai irin wanan godiyan da addu,a,
Bayan ya fito ne ya ga wani irin kallon da maman Choima taimai direct gurin ta ya nufa saboda bai son ace, za,a samu matsala daga gurin ta,
Hannun tsohuwan yariko yace mata cikin yaren su yana son taso matar shi kamar yadda take son shi,
Kafin yaci gaba tai wani irin daga hannuwan ta tazagoyo da su takan ta tace,
Over my death body,
To love dis awsa girl never, never,
Murmushi yayi ya mike ya na cewa mama I don't want to have problem with you,
Juyawa tayi tana fada acikin harshen yaren su tana cewa, ita sam sai ya sallami maryam din tabar gida
Dariya maganar taba Yusuf saboda yasan kafirci yasa kakan nashi fadin haka,
Su Jibrin ne da KB din suka kawo masu ziyar da daren yau,
A gidan suka ci abincin dare tare da su amma banda maryam wace ke
Ciki bata fito ba don kascewar su baki maza,
Sai bayan sun gamane maryam din tafito cikin wani dogon riga har kasa rigar yai mata kyau sosai
Tana saye da wani dan hijab a saman shi wanda iyakar shi iya kafadar ta,.
Da murmushi a fuskan ta don ganin su da tayi tankar a gida kwantagora take,
Su ko su Jibrin sai kallon yadda maryam din ta canza cikin dan lokaci guda sukeyi,
Shiru tadan yi inda su ka ci gaba da hiran su a tsakanin su,
Maryam din ce ke tambayan Jibrin labarin Safiyan ta,
Saida yadan kalli su KB sai ya kwashe da dariya yace maryam ai kin,fi kusa da safiya yanzu
Mamaki maganar Jibrin ya ba maryam din don maganar ya daure mata kai,
Yusuf ne ya gane cewa maryam tadan shiga rudu a cikin maganar tasu,
Sai KB ne ke cewa Yusuf ai ya bar matar shi ta kusa haihuwa don haka ba zai dade ba zai koma KG din,
KB nawa yusu hra shiko Yusuf duk hankalin shi na gurin rabin ran shi maryam,
Yusuf ne ya jefowa Jibrin tambaya don dai maryam ta fahinci zan cen shi ,
Tambayan Jibrin yakara yi da cewa yaushe ne wai zancen auren ku kai Jibrin da Safiya,
Nan ma dariyan yayi sai da yadan numfasa sanan yace wa Yusuf din gaskiya maganar nan tamu tana rawa ne yanzu,
Da sauri maryam tadago idon ta ta sauke su ga Jibrin cin don gaskanta zancen sshi
Pipkin ne ya katse zancen don ya sauko da gudu nani tana bin shi a baya wai ya tsaya yasha maganin shi,
Shiko sai tsala ihu yakeyi yana gan garowa, duk sai hankalin su ya koma gare shi a lokaci guda,
Kuka yaron ke yi matyam ce ta karbi magani cikin hikima ta bashi yasha, ta dauko ruwa taba shi ya kara kurbawa,
Hakan ya burge kowa dake gurin don daga haka tajawo yaron zuwa cikin jikin ta shiko ya lafe,abin shi,
Tun wanan lokacin Yusuf bai gane kan maryam din ba badon komai ba sai don maganar da Jibrin din yayi akan aminiyar ta,
Tana zaune bayan ta samu ta lalaba Pipkin yai barci shine tadan shiga bayi tawatso ruwa,
Ribon take kokarin kama kan tada shi guri guda,
Yayin da taji hannun Yusuf din akan, ta, ido suka hada daga cikin mirrow da Yusuf din,
Ribon din yakarba a hannunta, ya daura mata shi tsab a kai,
Gaban ta yadawo ya tsaya inda yadan jingina jikin shi da mirror din da take kwalliya akai,
Sunan ta ya kira a hankali ,
Ita ma ido tadago ta kalle shi cikin jin nauyi kamar kullun,
May kika fahinta akan zancencen Jibrin a Safiya ne, ?
Murya narkarka kamar mai shirin kuka cike da shagwaba maryam din tace ,
Gaskiya uncle ina ganin kamar akwai rikici a tsakanin su saboda tun ina gida na bar jin Safiya tana zancen Jibrin din,
Yusuf ya funkule hannun shi guri guda yana dan bubuga su cikin juna,