Showing 87001 words to 90000 words out of 255288 words
Chapter 30 - Furen Juji Book 1 Hausa Novel Complete
ya dan fito daga wajen inda yai sallah,
Takalman roba ya sa ta yawo acikin gida,duk Sunny din yana kallon shi a cikin mamaki,
Gurin shi ya zo yana mai dan mai wani kallon daga ina kake
Iam asking you guy, ?
What's you see is true am rely muslim, now,
Yana mai jijiga kanshi
kan alamar tabbaci babu tanta ma akai,
Daga,haka ya, wuce inda,Sonny din yake tsaye saida u
yadan wuce shi kadan sanan yace You, better go and sleep, or have a bath, now,
Daga haka baikara ce mai komaiba yai shigewar shi kawai yabar shi tsaye sororo, cikin mamaki,
Sonny yasan halin Joseph inba abinda yace mai din yayi yatafi yiba ba,za azauna lafiya ba,
Ko a,da balle yanzu da ya ga yakoma Muslim sanin cewa akwai muslim da taurin kai so sai gaduk abin da suka sa a gaba,
Bayan shigar shi dakin, tare da aje abin sallah dake hannun shi,
Waya yadauko don yakira รnty Dije wace miss,call din ta daya gani tun a hanya, yadan sa shi cikin kwankwanto ko lafiya,
Ba,adauki wani lokaci ba mai tsawo a ka daga wayar,
Saidai ko ba,a fada mai ba yasan muryan Maryam ce a layin,
Sam bata gane ko layin waye ba don gani bakon laba ce kuma ta kasan waje,
Cikin yar siririyar muryan ta tace Assalamu Alaikum,
A hankali shima yakarba anashi bangaren da wa,alaiku,mussalam warahamatullah
Sai dan shiru ya biyo baya don rashin fahintar mai kiran wayar da batayi ba,
Hello din da tace yai daidai shima yana cewa, Assalam fa dan Allah,
Sai alokacin ta gane cewa shine, ke magana alokacin
Assalam ya tafi school tace cikin yar muryan ta, ok to abani Anty ko, ?
Anty ta shiga bayi ok, kawai taji yace har zata aje wayan sai taji muryan shi
Kamar a marki yana ce mata ya,school din, Alhamdullah ta furta again,
Allah ya taimaka yakara cewa atashi bangaren,,
Maryam mamaki yakamata, don bata tsanmani cewa yasan tana school ba ma,
Maryam tana kokarin aje wayar ta,Anty Dije tafito, daga bayi tana kokarin sa hijab, ajikin ta duk da akwai ruwan wanka a jikin nata,
Wayar maryam tamika mata da,sauri tana kokarin kara mata,a kunnen, ta,
Waye Anty Dije ke tambayar maryam,Dan katuba din nan ne ,
Waye hakana, inji anty, tana mai yin sallama a wayar,
Maryam kan sa kai tayi zuwa karasa sauran aikin ta kafin lokaci ya kure ma,
Yusuf najin ta saidai sam bai fahinci may take nufi da hakan ba,
Murmushi yayi kawai yana mai cewa, hummm, don jin muryan ta tana fadawa anty ga waya,
Muryan Anty Dije,ce kemai sallama tana tambayar lafiyar shi alokaci guda,
Bayan yabata ansa ne Anty takara cewa Yusuf labarin da mukaji da gaskitane cewa an sace ka a kwantagora,
Wai wasu muslimi da basu son kashiga addinin su sun sace ka a Lagos, ?
Murmushi mai sautin yar kara yi, don jin irin sherin da aka kullawa muslmi,
No,no,no ba haka na bane Anty they said it, don su tayarwa mutane da hankali,
They just want to blackmail din na ne, so that zan bar musulunci,
Pls don't mind them gereh,
Yakara zance adan cikin bacin rai, don yaji haushin wanan bita da kullin da suke mai haka saboda kawai ya canza addinin shi,
Shin wai haka akewa duk wanda ya cazan addinin shi ko kuwa dai shi kawai sukewa hakan,ne,
Maganar mutu biyu tafado mai azuciyar shi itace.
Maganar Abdulsamad da yake ce mai zaka shiga ganin abubuwan rayuwa daga kowani bangare da ga yanzu,
Amma sai ka jajirce wa zuciyar ka kamai da komai ba komai ba tukun,
Ka kyale su duk wani barazanar da zasu kawo maka ko hari sai ka jajirce ka kalubalanci al,amarin su,
Inji Maryam ke nan aranan da ana gobe zai bar kwantagora,
Dan murmushi yayi acikin zuciyar shi yace har da karamar yarinya kuma mace tasan da wanan abin zai zo,
Jin yadan yi shiru Anty Dije wace takai zaune a lokacin saboda girman da cikin ta yayi
Taci gaba dacewa kadai yi hankali dasu pls kasan cewa a yanzu suna cikin jin haushin ka,
Kasan abin da akwai cin rai so sai baka ganin a wanan lokacin ma da muke a ciki,
Mukan mu musulmai a rarabe muke muna kojarin yiwa junar mu aibu, saboda banbancin akida kawai,
Bayan duk abu guda muke koyi dashi sunannar ma,aiki S,A,W,
Amma sai kaji, musulmi dan uwan musulmi yana kokarin kafirta dan uwan shi,
Shin idan har wasu kafirai ko Christian suna son shigowa kuma sukaji yadda muke sukan junar mu a fili dakuma cikin cassette kala kala,yakaga abin zai kasan ce,
Ai kawai tsoro zamu basu su dinga jin cewa mu kan mu ba,a hade yake ba, ai sai su dinga shaguber mu, su yi kokarin hana duk mai son shigowa cikin islama daga cikin su,
Kawai mu barwa Allah ubangiji zabi mudai mu dinga yin koyi da,sunanna mai karfi ba tare da mun, bari yan wani addini har sunji cewa da akwai baraka atsakanin mu ba,
Kawai dai abubuwan gasunan ne Yusuf Allah kawai yasa mu dace, da rahamar sa,
Bai iya furta komai ba sai cewa yayi Nagode Anty,
Harzata kashe waya sai yace mata kudin sadakar sun kare zuwa yanzu ko,
Kai kai kai haba dai Yusuf aiko rabi ban kashe ba, aciki,
Haka sukayi sallama yana mai jin wani irin kasals ya baibaye shi a lokaci guda,
Sai tunane yakeyi acikin zuciyar shi, na maganganun da sukayi da Anty Dije
Barci yasamu yadauke shi har zuwa wani lokaci, yasa yadan watsake gajiyar shi ,
Bayan yatashi yai wanka yaci abinci, a wajen shan iska yasamu Sonny zaune yana, dan shan yan abubuwan acikin wasu kwalabe,
Ko bai kallaba yasan cewa abin maye ne yake sha,
Zaman shi ga kujerar da ke fuskantar,wanda Sonny din yake sama,
Sai Sonny yadago mai cup tare kwalbar yana mai yi mai nuni dayasha,
Kai yagirgiza mai alamar a,a, baya sha saida yakai ga bakin shi ya kurba yana mai lashe baki,
Yadago kai yakalli Yusuf din yace mai cikin murmushi
How the you become Muslim?
Dan yamutsa fuska yayi yana mai kokarin daukar jaridar da yagani asamar tebur din da suke zaune,
Yace is a Long story, jo,
Cup a hannun shi yadakatar da shan da zai yi yanamai kafe Yusuf din da ido, don son karin bayani akan zancen,
A takaice Yusuf yace mai
I just want be,
Sai kawai ya bude littafin dake agabanshi yaci gaba da karatun shi,
Kara tsiyaya ruwan mayen, cikin kofi yayi yana yi yana mai kallon Yusuf yana dariya yana girgiza kai,
Yusuf yagane nufin shi sarai watau bai san abinda yake yi ba ke nan,
Anabi din dake ire agaban shi ya tsinka ya jefa abakin shi, a hankali,
Sonny dake kallon shi yana ta murmushi ganin yaci diyan Anabi din yace ma Yusuf so is true some food's or drinks are forbidden to Muslim's people,
Sai yar dariya dayayi yacewa Yusuf kagan ni nan shiyasa banyarda da wani addini ba can,,
Nafi son in zauna ahaka batare da wani takurawa ba yafi min, yakafa kofin mayen shi a baki yashiga kwankwada,
Ckin wani sallo ya kira sunan Joseph din yana mai mai kallon serious alokacin,
Stop calling me with dat name pls
Iam YUSUF,
Still Sonny bai yi fushi ba kamar yadda Yusuf ke mai magana a tsatsaye,
Yace woow so a Nice name, Yusuf I love the name,
Do u remember we have a course mate, from, Egypt with dis name,
Sun dauki wani lokaci a gurin Yusuf na ba abokin nashi kuma aminin shi labarin irin halin rayuwar da yake ciki,
Dakuma dalilin shigar shi cikin musulinci,
So u have faith in dat,
Yusuf din yana,mai kada kai yace rely,
Agogon hannun shi da yadan daga yadubu shi ya nuna mai ko karfe nawa,
Ba bata lokaci ya mike zuwa dauro alwala, don ya gabatar da sallah magrib,
Duk a binda yakeyi Sonny yana tsaye a jikin bango ya harde kafa yana kallon Yusuf din, cikin mamaki,
Azuciyar shi yana tunanen har yaushe ya fara islama da zai iya wanan abin dayaga sunayi time to time,
Daidai lokacin da Yusuf yai sallama yadaga hannaye shi sama yana addu,a zai shafa yaji a na taben hannaye a bayan shi,
Cikin mamaki ya juya Sonny ne tsaye, yana mai dariya ya na tafawa,
Yace so Are so serious with dis religion,?
Baima magana yadauke carpet din shi da yake sallah akai, yashige da abinshi, ciki don gudun kada wani najasa ya haukai,
Kwana biyu dayin haka suna zaune suna cin abinci ,rana kira yashigo a wayar Sonny,
Saida yadauki tissue, ya goge bakin shi da kyau sannan yakai hannu ya dauki wayar, dake kara sabon kira,
Sabon noba yagani wanda bai san may shi ba , da mamaki yadauka yana kallo a hankali,
Bayan gaisuwa shiru yayi yana sauraren mai magana daga dayan bangaren cikin natsuwa,
Idon shi suka sauka akan Yusuf wanda shi ma alokacin ya gama cin abinci yana goge bakin shi,
Abinda yaba mai maganar dashi ansa yasa Yusuf saurin dago kai ya kalli Sonny din,
Sonny ke cewa shi canza addinin shi ba matsalar shi bace iyakar haduwar su dama ta friendship ne, yazama masu amin taka
Don haka shi bazai iya sa Yusuf ba yadaina abin da yake so kamar yadda shima Yusuf bai isa ya hana shi irin rayuwar da yake so wa kan shi ba
Wanan is a personal matter not a business or a deals,
Daga haka ya dangware wayar ya na tsaki batare da ya kalli gurin da Yusuf yake ba yatagi fuuu, yabar gurin,
Mamaki kan Yusuf yayi matukar yin shi da wanan bita da kullin da ake mashi,
Bayan fitan Sonny a dining area din Yusuf yakai dan wani lokaci zaune yana tuna
Mikewa ya alokacin yanadan tako acikin dakin yaje ya dawo,
Yana tunanen wanan hali irin na mutanen su da basu da yarda da kaddara,
Sai alokacin yafara tantance tsakanin kafirci da imani,a musulunci
Yanzu yagane cewa,ko dan karamin yaro musulmi yafi katon kafiri imani,
Sannan ga sauki ga musulunci duk dadewan ka wanda bai sallah koda kakai shekara dari, ne
Duk ranan daka ce ka karbi kalmat shahadda duk zunuban ka sun wanke kadawo daidai da musulimi dan shekara dari,
Hannayen shi rungumay abaya yatsaya cak don tuna wani abu da,yayi a zuciyar shi,,,,,,
A gajiye yau maryam tadawo daga makaran ta duk da tasan cewa akwai aiki agaban ta na girkin dare,
Amma bai hata wurgat da jakarta gefen kujera ba tafa saman gadon Anty Dije
Tana mai cewa wash Allah na Anty tun safe banci komai ba wallahi
Ga abinci can ki dauko ki ci mana,
Wayyo ni Allah anty abincin baya wuce wa saboda dadewar danayi banci komai ba,
Saidai dan abu maidan ruwa ruwa pls,?
Takarashe fadi tana mai kashe ma Anty ido guda alamar zo laya,
Tana wani lankwashe kai kamar zatai kuka,
Anty Dije tace, cikin murmushi,, to,gashi maryam banda wani abu mai ruwa bayan tea,
Sai ko drinks din da Yusuf yasiya muna kafin yatafi,
Nako san baki sha, abinda yafito daga gare shi, ke
Tunda Anty ta fara zancen ta maryam wace ke kwance,wai tana exercise din bayan ta,,
Tamike zubar dan jin inda maganar Anty Dije ya dosa,
Anty Dije tana yin shiru,,maryam ta dan langabe kai ce, hai Anty wanan dane fa yana kafiri,
Cikin kwarewa da iya iya shagwaba ta furta zancen kamar wace zatai kukan gaske,
Dallah ja cen kunya bai isheki ba wallahi Maryam, inbashiba wai yau kece da cewa hakan,
Maryam kan mikewa tayi alokacin ayadda takejin son shan drink's komai zata iya,daurewa, akai,,,,
ZEEE. MAKAWA
[3/7, 1:14 PM] โช+234 803 381 3188โฌ: ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
FUREN JUJI
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
3โฃ8โฃ
ZAINAB IDRIS MAKAWA,,
Yusuf yadan samu natsuwa sosai a zaman shi tare da Sonny saboda shi Sonny ba mutum bane mai son shiga har kan wani,
Wanan damar da yusuf yasamu yasa,shi samun sakin jikin shi har ya manta daduk wani tashin hankali dayaje ciki,
Ganin yau jumma,a ce juma,a biyu kenan bai samu yin sallah jam,i ba
Don haka yasa a ranshi cewa yau zai shiga gari yadan zagaya don yadiba ko zai samu wani guri da musulman garin ke yin sallah jumma, din,
Tun ranan Thursday ya shirya cikin shigar wasu kanan kaya kamar yadda yake yi kulun,
A daida, fita ta wajen gidan, suka hade da Sonny wanda ke shirin shigowa,
Kallon mamaki yaiwa Yusuf din yana mai tambayar shi ko ina zai tafi haka,
Ba boyo ya sheda mai cewa ga inda zashi searching din gurin bautar su na ranan Friday ne,
Haba joe in ji Sonny yakamata ka fada min sai mu fita tare in taya ka dibawa, ai hakan zaifi katafi kai kadai,
Zuciyar yusuf tayi fes jin abinda Sonny yace yasan kuma har cikin ranshi yafada,
Basu sha wani dogon wahala ba sosai don wani abokin hurda Sonny musulimi suka kira shi yai madu kwatancen gurin suka tafi,
A zahiri idan kaga gurin zaka dauka wani, ma,aikatace sai dai in kashi ga,
Sundawo gida Yusuf na cike da farin ciki har bai iya boyewa,
Sonny ya fahinci haka sosai inda ya yake tunanen irin yadda wanan addinin yai tasiri aran Yusuf cikin lokaci guda,
Saboda yasan Yusuf din sosai lokacin da dukkan su suke bearing din Christianity
Baibada wani munhin manci akai ba kamar wanan yadda ya ga time din sallah su five times a day baya wuce joe din,
Shin wai su muslim din nan wasu irin mutane ne masu karfin zuciya haka da taurin rai, akan abinda suka yarda dashi,
Basu dawo gida ba saida suka biya gurare da dama aranan, inda Yusuf yai yan sayayan yan abubuwan bukatun shi indan zai dawo Nigeria,
Washe gari tunda safe,Yusuf ke ta shirin shi na zuwa massalaci batare da bata lokaci ba yafito cikin shiga mai daukar hankali, sai kamshi ke tashi ga carpet din sallah shi da yar karamar tasbaha a hannun shi yarika,
Da mamaki Sonny ke kallon shi don shi har ya manta zancen zuwa mosque yau, da Yusuf zai yi,
Amma sai yaga ashe cewa shi Yusuf din bai manta ba abin na zuciyar shi,
Tausayi sosai abokin nashi yabashi sanin cewa yayi nisa sosai ga wanan akidar,
Al,amarin sai ya burge Sonny kawai, don ya yarda da mutane ke cewa wai islam is a teitorim religion,
Sai ya fahince cewa rayuwa ce ta saukake, aciki babu takurawa juna ko sa ido ga harkan wani,
Don haka shi da,kan shi ya bukaci kai Yusuf din, mosque, aranan,
Motar shi maikyau mafi tsada suka shiga inda tun a kusan haraban gurin zakaga irin yadda maza da mata da yaran su ke ta dandazon zuwa gurin bautar nasu,
Kowa kagani cikin shiga ce ta alfarma ko ina lif a rufe daga mazan har matan su,
Gwanin ban sha,awa gaduk wanda yagan su, kowa kula dan uwa tankar yan ciki daya,
Sai zuwa wani lokaci mai tsawo suka dawo daga, massalacin daka kalli Yusuf kasan cewa yana cikin annuri, aranan,
Saboda yadda yake ji tankar andauke mashi wani nauyi ne arayuwar shi,
Sai yanzu yake tabbatar wakanshi da cewa ba karamin sa,a yayi ba nafitowa daga cikin kafirci cikin duhun kai,
Indan har su wa yanda sukayi zamani da Annabi Isah yan uwanshi da yan yaren shi da akasa su yarda dashi da sakon shi,
Suka kan su sun tabbatar dacewa akwai wani wanda zaizo bayan ahi Isah din kamar yadda yake da magabata agaban shi (watau, annabawan da sukazo kafin shi)
To su yanzu da suke bin akidar Christianity don wa sukeyi tunda an fada masu a littafin su cewa zai zo,
Hannun shi yadaga yashafi sajen shi dake kwance a fuskan shi lif,
Yana mai hamdalah acikin zuciyar ashe afili har da hannuwar shi yadaga sama yashafa,
Sonny wanda ke kallon shi mamaki yakara kamashi sosai sai ti yake yi yana dan satan kallon Yusuf din,
Wanda ahalin yanzu yaga yadda yaimai wani irin kwarjini
Washegari da safe, bayan ya idar da sallah yazauna yayi irin addu,oin da yasaba yi,
Gurin yin exercise yadan fita har zuwa lokacin da gari ya washe sosai,
Sanan ya,shiga wanka yafito ya hau tebur don yin break fast,
Sonny yafito cikin shigar zuwa office yadan zauna tare, Yusuf suka karya nadan wani lokaci,
Yusuf din ne ke fadawa Sonny yana son ya koma gida don ci gaba da harkokin shi don gudun kada su tsaya mai duk da yasan ba abinda zai faru insha Allah,
Sonny mamaki ne yakama shi sosai yace yadawo ya zauna kusa da Yusuf din yana mai ce