Showing 144001 words to 147000 words out of 321579 words

Chapter 49 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

lafiya ce kuwa?"


Maids din ne suke ta suratai...

A lokacin Hajiya Sarah tana a kishingiWe kan gadonta, ta daura kanta saman pillow idanunta suna a lumshe, jiniyar ce ta farkar da ita sai dai har yanzu baccin bai sake ta ba, sam ta kasa tashi saboda kasalar da ta mamaye gabbanta.


"Mom!mommy, where are you? Mommy, ki tashi ki gani! Wani abu na faruwa!"

cikin kunnanta ta tsinkayi muryar Zeenatu dake tunkaro dakin.

Batai aune ba ta ji abu ya fado kanta, a firgice ta zare blue eyes dinta, ta yi zaton wani mugun abunne ashe Zeenatu ce ta faWo kanta, ta ?an?ameta kamar zata shige cikin ta.


Jikinta sai kerma yake yi hakan ba karamin Waga hankalinta ya yi ba. "Zeenat! Meke damunki? Meke faruwa iye?" Cikin rawar murya take fadin, "Mommy, sojoji a cikin gidan nan, sun zagaye ko'ina, hannayensu ru?e da bindigogi, kuma shugowa za su yi..."


sai da Zeenatu ta yi wannan maganar ta tuna da abun da ya yi silar farkawarta daga bacci.



Jikinta na 6ari ta banbare Zeenatu daga jikinta ta sauko daga kan gadon ta Wauko mayafi ta lullu6e sumar kanta.


Fitowa tayi daga dakin da sauri Zeenatu ta biyo bayanta.

Tun kan su karasa suka hango maids din gidan a gaban kofar shigowa falon suna ta le?en waje.


Suna ganinta suka dare tare da bata hanya don ta wuce.


Gaishe da ita su ka yi, bata amsa masu ba ta ce, "Meke faruwa ne?" Ta tambaya tana duban su.

Tani ta ce,"Hajiya wallahi mu kanmu bamu sani ba, muna tsaka da yin bacci jiniya ta farkar da mu!"


Bata ?arasa sauraronsu ba, ta le?a waje kaitsaye idanunta suka sauka akan soldiers din da suka kewaye gidan ta ko'ina sune.


Kwata kwata babu securities din da ke tsaron gidan.


Gabanta na faWuwa ta furta, "Inna lillahi...."! Zeenatu dake la6e a bayanta sai le?a kai take tana kallon sojojin.

Bari mu koma baya mu ji tayaya akai soldiers suka shigo gidan? Kuma Ina Security officers din gidan su ke?"


Abun da ya faru jiya bayan barin su Dr shureim gidan, kwatsam Security Officers din dake tsaron gidan suka soma jiyo ?arar mashina, aikuwa suka mimmi?e hannayensu ru?e da bindigogi suka kewaye gaban main gate din suna jiran su ga daga ina jiniyar ke fitowa.


Unexpected suka ga bike yana ?o?arin Shugowa ciki, Officer din da ya yi kokarin tare mashin din, buge shi ya yi ya fadi gefe Waya, hankali a tashe sauran officers din suka saita jami'in dake akan bike din da guns, sun yi tunanin farmaki suka kawo masu.

Basu kaiga harba bindigar ba, mai mashin Win ya Waga hannayensa sama alamar yayi surrender, "Ku dakata! Ba dan fashi bane, jami'i ne daga hukumar Isod!"

"Wata shaida gare ka? Me Kuma ya kawo ka?" ?aya daga cikin security officer Winne ya tambaya Yana tunkararsa da bindiga.

Zura hannunsa ya yi cikin aljihun wandonsa ya zaro Id Card dinsa ya mi?a ma Officer din, Bayan ya kar6a ya dudduba ya tabbatar da gaske agent ne.


"Agent Jabeer Osman." Ya furta tare da kallon shi,


"Ka cire helmet din dake a kanka, muna so mu ga fuskarka." Bai musa ma su ba ya zame helmet din..


Kasantuwar akwai hasken electricity tamkar da rana hakan yasa suka ga fuskarsa dakyau.


"Kaida su wanene kuma meya kawo ku?" Ya jefa mashi tambayar yana binsa da kallon tuhuma.

"Megidan muke nema, idan kuma bayanan mun zo ne don mu yi bincike"

Dariyar rainin wayau officer Win ya yi, "Bawan Allah ko dai 6atan hanya ku ka yi ne? Baku ga gidan wanene ku ka shugo ba? Ai baku da hurumun da zaku iya shiga gidan nan idan har megidan bai bada izini ba, don haka tun wuri ina shawartarku da ku koma inda kuka fito idan ba so kuke ku rasa aikin ku ba."

Wata tsawa Agent Jabeer ya kwatsa masa yana huci ya ce, "Kai zan yi ma warning ka shiga taitayinka idan ba so kake ka rasa aikin ka ba, kasan su wanene jami'an isod kuma kasan wanene Dg din mu, bisa umarninsa mu ka zo nan, kuma ba mu zo don muyi jayayya da ku ba, saboda baku ne agaban mu ba, ubangidan ku muke nema, zai fi ku bar doka ta yi aikin ta, idan ba haka ba jikinku ne zai gaya maku."

"Ko kuma ku jikinku ya gaya maku, don na lura kamar kuna da ta6in hankali, kun san wanene Alhaji Musa, a ?arkashin ikonsa muke, dole saida umarninsa zaku samu iznin shiga, kuma idan kuka nemi ku wuce gona da iri, hmm, wanda ke a lahira sai ya fi ku jin dadi."

wani tantirin officer ne ya faWa da muryarsa ta ?an ?waya..

Wani Officern ya ce, "Ni ban yarda ma daga hukumar Isod kuke ba, kun fi kama da yan ta'adda, kawai kun yi basaja ne..."


"Ku bamu hanya mu wuce" Agent jabeer ne ya faWa babu wasa akan fuskarsa..

"Ka ga malam karfa ka cika za?ewa, don na lura kana da gadara da ji da kai, to ai ko shi uban gidan naku bai isa ya ?etare gate din gidan Alhaji Musa batare da izininsa ba.." Bai ?are maganar ba, Agent Jabeer ya yi fito mai sautin gaske..

Unexpected suka fara ganin bikes suna shigowa Wauke da sojoji rutu rutu kamar a filin daga, hannayen su ru?e da bindigu.


Hakan bai saka sun sadudu ba, suka fara yun?urin harbinsu aikuwa sojojin suka fusata, zuciya ta de6e su, basu san sa'adda suka afka masu ba faWa ya kaure atsakanin su, har saida suka ci ?arfinsu, suka yi masu shegen dukan da yasa wasu daga cikin su suka fita hayyacin su..


Ba su zo don su ta6a lafiyarsu ba ta lalama suka fara binsu, amma da suka sa kafiya kuma suka yi yun?urin harbin jami'ai wanda yin hakan ya sa6a ma doka shiyasa suka basu Wan banzan kashi, dakyar suka iya guduwa da ?afafunsu kowan nan su ya kama gaban shi.


Hankalin Sarah idan ya yi dubu ya tashi, juyawa ta yi da sauri Zeenatu tabi bayanta kamar jela, bedroom dinta ta shiga ta dauko wayarta data bari saman gado, hannunta na kerma ta soma kokarin kiran layin Alhaji Musa, kwata kwata kiran baya shiga, duka layukansa da ta kira a kashe ta same su.

Hakan ba karamin ?ara daga hankalinta yayi ba, cike da fargaba ta juya ta dubi Zeenatu data zazzare idanunta, har yanzu jikinta ya ?i daina yin kerma kamar mazari.


"Mommy, daddy ba ya picking?"


"Yaushe ma kiran ya shiga balle har ya yi picking, duka layukansa a kashe suke.."


Tunawa da sauran mutanan gidan yasa ta yanke shawarar ta je ta sanar da su abun da ke faruwa, tayi zaton basu farka daga bacci ba ne.


gudu gudu sauri sauri suka nufi dakin Hajiya Layla, knocking suka yi almost 5 times ba'a bude ba, ko da Sarah ta tura kofar dakin suka shiga basu ga kowa a cikin sa ba, nan fa damuwarsu ta ?ara ninkuwa..

Juyawa suka yi da sauri suka nufi Wakin Dr Shureim nan ma suka taras babu shi a ciki.

Har dakin Alhaji Ubaid dana Benazir saida suka shiga basu ga kowa ba.

Gaba daya kansu ya daure sun rasa gane meke faruwa ne?

Zeenatu ce ta kawo shawarar su kira layikan su!

Kwata kwata tunanin yin hakan bai zo mata arai ba.

Cikin sauri ta kira layin hajiya Layla, kiran ya shiga saidai babu alamun za'a Waga.


Tana ?o?arin kiran layin Dr shureim sai ga kiran Benazir ya shigo wayarta, cikin sauri ta yi picking ta kara a kunnanta ko sallama bata yi ba ta ce, "Benazir meke faruwa ne? Ina kuka je? Muna ta neman ku, ga sojoji cike da gidan, gaba Waya mun rude hankalinmu ya tashi.."

On the other hand Benazir ta ce, "Aunty Sarah mun fita anguwa, zamu dawo nan bada jimawa ba In sha Allah, and pls ku kwantar da hankalin ku, babu abun da zai faru da ku. Sojojin da kuka gani a cikin gidan daga hukumar Isod ne, bincike ne ya kawo su, dan Allah ku basu haWin kai, ko mai suka tambaya ko suka bu?ata ku yi masu ta cikin lalama don ku rabu lafiya.."

Bata ?are maganar ba ta katse ta, "Benazir kaina ya daure, na rasa gane inda kika dosa! Meya kawo jami'ai yin bincike agidan nan? wani ne ya aikata laifi ne uhym? Pls kada ki boye min komai kawai ki faWa min! Saboda hankalina ba kwance ya ke ba, ina ji araina wani abu na shirin faruwa da mu, tun jiya uncle din ku bai dawo gida ba, kuma duka layukansa a kashe suke, a haka kike so in kwantar da hankalina..."

ta faWa cikin karyayyar murya mai tattare da fargaba.

"Akan me zasu yi bincike? Kuma kin ce kun je anguwa, wace unguwa ne? Meyasa baku sanar da ni ba? Da yaushe kuka tafi...?"

Ta faWa fuskarta a yamutse..

Benazir dake sauraronta jikinta ya yi sanyi saboda tausayinta da ya kamata..

"Aunty Sarah, ki yi hakuri dan Allah, kada ki saka damuwa a ranki, na yi maki alkawari idan muka dawo zamu fada maki komai, amma yanzu ki kwantar da hankalinki, ki yi abinda na ce please."
Cike da damuwa ta ce, "Toh, Allah ya dawo da ku lafiya."

"Ameen, ina Zeenatu? Ta farka?" Ta tambaya.

Kallon Zeenatu ta yi dake tsaye hannunta a cikin nata..

"Gata nan tana sauraronki."

"Pls Ki bata wayar."

Mi?a ma Zeenatu wayar ta yi ta kar6a ta sa a kunne. "Pls Zeenatu, nasan ki da tsoro, dan Allah ki nutsu, ki kwantar da hankalinki, babu abun da za su yi maku, da ga sun gama binciken su zasu tafi, mu ma zamu dawo gidan in sha Allah." Cikin sanyin murya ta ce, "Toh aunty Benazir, Allah ya dawo mana da ku lafiya."

Ta amsa mata da Ameen.

Zama suka yi kan sofa, ta janyo Zeenatu ta rungumeta akan ?irjinta, gabansu sai faWuwa yake yi, zuciya da sa?e sa?e taita ayyana mata Musa ya mutu wata?il jami'ai ne suka kira Alhaji ubaid don ya ga gawar Wan uwansa shiyasa suka tafi batare da sun sanar da ita ba don kada hankalinta ya tashi, wata zuciyar kuma ta ce ba mutu ya yi ba, ya aikata wani laifin ne da ya ja hukuma ke nemansa shiyasa ya kashe layukan wayarsa tun jiya ba a samun shi.


Siraran hawaye ne suka wanke fuskarta, fatanta kada Allah yasa abun da zuciyarta ke sa?a mata ya zamana gaskiya.


Akan idonsu senior agents suka shigo falon kusan su biyar, Maids din gidan na ganinsu suka watsa da gudu kowa ta nufi Wakinta.

Ko kaWan ba su ji fargaba ba tun da Benazir ta kwantar masu da hankalinsu.

Tambayarsu agents Win suka yi ina Wakin maigidan, Sarah ta mi?e suka bi bayanta ta kai su har part Win uncle Musa suka shiga ciki, wasu jami'an suka fara zagaye gidan suna bincika ko'ina, wani abun al'ajabi dukiyar da suka tono agidan Alhaji Musa ta yi ninkin ba ninkin ta gidan Wan Iya, bedmattress dinsa da suka cire dollars suka gani a shimfiWe.


Da suka 6alle drawers na gadonsa nan ma ma?udan kuWi su ka gani a ciki.


Ashe basu ga komai ba, wannan somun ta6i ne, da bincike ya yi bincike suka gano wata ?ofar sirri dake a cikin dressing room dinsa a bayan wani mirror, da?yar ma suka iya gano da akwai ?ofa a bayan madubin.

Security gareta, dole saida finger print Winsa zata iya budewa, da harsashin bindiga suka yi nasarar lalata murfinta da?yar da sidin goshi..

Lokacin da suka buWe kofar, tsani suka gani wanda mutun zai hau ya dira cikin Wakin, su kansu Agent din sun yi al'ajabi, masu Waukar video din cikinsu sai jinjina kai su ke yi..

Bayan sun shiga ciki, nan fa suka fara cin karo da tuluna da akwatinan ?arfe sunkai hamsin hada buhunhuna, ga wata faskekiyar wardrobe manne da bangon Wakin ta mamaye ko'ina, floor lamp Waya ce take haskaka ko'ina na cikinsa..

Rarraba kansu suka yi wasu suka fara 6alle makullan akwatinan yayin da wasu suka dinga faffashe tulunan, bakomai ne a cikinsu ba face zinarai, wata irin razana suka yi cikin ruWu suke kallon Ikon Allah,

dukiya kamar baza a mutu a barta ba, sunyi zaton tulunan ruwa ne ashe na zinaraine, gaba Waya saida suka mamaye floor din dakin.


Komawa suka yi kan wardrobe din nan, suka fara faffasa doors din jikinta har saida suka yi nasarar buWe ta gaba daya, ja da baya suka yi cike da al'jabi suke kallon golds din dake a jere cikin kowani shelves nata, ga wasu bendir bendir din kuWi na kasashe daban daban daga ciki hada Gbp da Dirham, baya ga daloli da naira, duk wani abu mai daraja daya mallaka yana a cikin wardrobe din nan, da wannan dukiyar tsaf za'a rabawa kowani Wan kasa gida da mota, hada jarin da zai yi kasuwanci, amma saboda haWama mutun Waya yayi babakere akan ta, dukiyar da har danginsu su ?are ba zasu iya cinyeta ba, duk mun haWamar mutun sai dai ya mutu ya barta.



Saboda haWama irin na wasu mutanan! Ka handame dukiyar al'umma da wadda ka samu ta haramtacciyar hanya, kai kanka kasan tafi ?arfinka amma saboda rashin godiyar Allah da haWama kokari kake ka tara wadda tafi ta kamar ba za a mutu a barta ba.


Komai dake faruwa akan idanun Hajiya Sarah da Zeenatu, wlh sun razana da ganin yadda agents suke tono dukiyar Alhaji Musa, su kansu da suke atare da shi tsawon shekaru basu ta6a sanin yana da wuraren sirri acikin gidansa ba, Hajiya Sarah duk tabi ta ruWe, sai zare idanunta ta ke yi duk inda jami'ae suka yi suna abiye da su.
Bayin Allah duk sun sha jinin jikinsu.


Tun safe agents suke tono dukiyarsa da ya boye har wuraren karfe 1 da rabi tukunna suka dakata, badan sun gama ba, saboda suna ji aransu gaba Waya ginin gidansa da aka yi bana Allah da Annabi bane da akwai wani sirrin a cikinsa da basu gama da shi ba, sun bari sai zuwa lokacin da za a basu umarnin su ruguje ginin gaba Waya tukunna.



~_________________________________

Duk wani guest house na Alhaji Musa dake a garin Abuja sai da agents suka ziyar ce shi, kuma duk gidansa da suka je saida suka bankaWo dukiyar da ke a cikinsa abin harya fara basu tsoro, kaf ?adarorinsa dake a Nigeria, sai da suka kullesu, tun daga kan kamfanoninsa, private jets dinsa motocin sa, hotels ne, malls ne, park ne, kowace kaddara tasa dake a garin Abuja saida suka kulle su duk a ranar, hatta accounts dinsa na bank, sun sa an da?ilesu, bai isa ya ciri kudi ba, haka shima Wan iya sunyi nasarar gano 6oyayyun kadarorinsa sun kulle su, a halin yanzu basu isa su ratsa cikin gari batare da an kama su ba.



Lokacin da sojoji suka je gidan gonarsu da ke a cikin wani daji kan hanyar shiga garin Jos, anan suka taras da tantiran karuwansu, da matasan ?an mata yan shekara sha zuwa ashirin, ashe yaran nan fursinoni ne sun kai hamsin, bayin Allah suna azabtar da rayuwarsu, ba shige ba fuce, su suke yi ma karuwan hidima, da kuma su kan su Elders din, kullum cikin cin zarafinsu suke yi, lokacin da suka farmaki gidan gonar, giant officers din dake tsaron su suka hana su shiga, da suka bisu ta lalama suka ?iya sai suka bi su ta tsiya, duk suka kashe su..


Gaba Waya young ladies Win suka razana da ganin su, saboda basu ta6a ganin sojoji ba, da gudu suka dinga shigewa Wakunansu suna boyewa, wasu a karkashin gado, wasu a kitchen, hada wadanda suka boye cikin toilet..

Ko da karuwan suka ga an kawo masu farmaki da yake hatsabibai ne, sai suka Wauko bindigoginsu suka fara harbin sojojin, dama can an horas da su yadda zasu kare kansu idan an farmake su, aikuwa sojojin suka ci ?arfinsu, da ransu ya 6aci ganin ?arfin halinsu na Waukar bindiga har sun raunata sojoji biyar, nan suka rufe su da bugu saida suka haWa masu jini da majina tukunna suka iza ?eyarsu har cikin bayan motocinsu, daga su sai pant da bra kamar tumakai.


Young ladies din da suke tunanin inmates ne basu ta6a su ba, Waya bayan daya suka nemo su a inda suka 6uya, suka kwantar masu da hankali suka ce su basu zo don su cutar da su ba, sun zo ne don su taimaki rayuwarsu, da jin hakan suka kama murna hada kukan su, batare da 6ata lokaci ba, sojojin suka taimaka masu suka shigar da su cikin motocinsu suka tafi da su..


Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃? i kwashi kayan 12k hajiyata =؃?

*Welcome, Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login