Showing 207001 words to 210000 words out of 321579 words

Chapter 70 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

face sadaukar da Unaizah da ya yi, ashe kwata kwata Natasha batasan inda ya kai Unaizah ba, ya 6oye mata komai, ita a yadda ya faWa mata gurin mommynta zai mayar da ita, ita kuma Unaizah ya yaudare ta da sunan zai kaita korean school. Abun da ya faru a lokacin da zai sadaukar da Unaizah, Natasha bata a ?asar, batasan komai ba, sai dai ta dawo ta taras da babu Unaizah agidan ta. Natasha ta yi kukan ba?in cikin da bazan iya misalta shi ba, a lokacin da Ummi ke bata labarin yadda Unaizah ta ?are a gidan kurkukun ?addara, ta yi danasanin ?ulla ala?a da Musa, ta tsane mashi sau ba adadi, gaba Waya ta ji rayuwar duniya ta sire mata, musamman da ta karanta wasi?ar Unaizah da Ummi ta bata, ba?in cikinta Unaizah ta mutu da tunanin harda ita Musa ya ci amanarta, bayan ita batasan komai ba. A ranar saida Ummi ta yi tunanin Natasha bazata rayu ba, saboda yadda ta dinga fasa ?ara tana fitar da gumi akan fuskarta, ta dinga lallashinta tana ro?onta akan ta yi ha?uri abun da ya faru ya riga da ya faru, yanzu ha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ka Musa yana a hannun hukumar Isod zasu kai shi kotu, amma ina Natasha ba ta fahimtar komai...


~___________________________________=?%?=ث?~


*ISOD HEADQUARTER*


*DG OWAIS=ت?=?%?*


Yana a tsaye gaban ?ofar shiga Cell, a hankali yake danna code Win ?ofar, bayan da ta buWe ya shiga daga ciki,


Wa zan gani idan ba ?an iya ba,


Yana a kwance kan floor kamar mushen jaki, warinsa ya cika cell din, 6arin mazaunansa ya ?one fatar duk ta sa6ule jawur ba ?yan gani, sakamakon ?onewar da ya yi, badan ana yi mashi treatment ba da tuni naman wurin ya ru6e, amma da yake basu son su mutu sun fi so su fara girbar abun da suka shuka tun a gidan duniya shiyasa suke duba lafiyar shi, kwata kwata babu gashin gemunsa ya ?one ?urmus, yatsunsa duk sun lankwashe sun ?one, ko sutura babu a jikin shi sai Wan pant ?arami irin na mata, sai nishin azaba ya ke saki, daga gani yana jin raWaWi ba kaWan ba, cikin fitar hayyaci ya ke yin sambatu yana fadin, "Wayyyo Allah na, Wayyo na shiga uku na baniiiii, na baniiii, na baniiiiii na lalace, jikina zafi, ku sosa min bayana, ku sosa min Wuwawuna ?ai?ayi nake ji, ku cire min ciwon jikina, zan mutu..."


Girgiza kai Owais ya yi ko kaWan bai ji tausayin shi ba. A hankali ya zauna kan kujera tare da Waura ?afa Waya bisa Waya yana kallon shi.


"Baka ga komai ba Dan Iya, wannan somun ta6i ne na daga azabar dake tunkaro ka, ko ka manta rayukan da kuke ?onawa da fetur? Ya ka ji raWaWin na raunin jikin ka?"

Da ?yar ya iya juyo da kansa ya dubi Owais da idanunsa da suka kaWa jawur kamar jan gauta, hancinsa sai tsiyayar da tsinkakkar majina yake yi gwanin ban ?yama.


?aton le6en nan nasa ya ?onu da wuta ya yi sumtum kamar ganda.


Daga gani yana jin azabar radadi ta ko'ina a jikin shi.


Muryarsa ma bata fita, guragura ya ke magana..


"Ba dati, na tuba, ku min rai, na gane kushkurena, Ku kai ni asibiti su cire min ciwon jikina, su canza min wata fatar, don Allah..."


?yal?yacewa da dariya Owais ya yi, duk da ?yan?yaminsa da yake ji, maganarsa ta bashi dariya.


"Sai da Lokaci ya ?ure maka, ka ga asirinka ya tonu baka da mafita tukunna zaka tuba? La'anannen Allah, azzalumi mai safarar ?a'?an mutane ya kai su inda za'a azabtar da rayuwarsu, tayaya kake tunanin mu zamu yafe maka? In banda ma kai Win wawa ne jaki, kamar yadda baku da imani baku da tausayi, kuma baku iya yafiya ba, muma haka jami'ai muke akan mugaye irin ku, bamu da tausayi, idan muka fara azabtar da su sai sun WanWani kuWar su.."


ya ?arashe maganar cikin fushi tare da bugun gaban table Winsa.

Fashewa da kuka ?an iya ya yi, nan take ya fara 6urkuta tusa da fitsari daga kwance, DG ya yi saurin zaro hanky daga aljihunsa ya toshe hancin shi, cike da jin ?yan?yami ya furta, "Abun ?yama, yanzu ina tsafin nan naka? Da bakin ka? Suna ina? Ko zasu iya taimakon ka?" Ya faWa yana Wage masa gira.


Fashewa ya kuma yi da wani kukan, bakinsa har ya fara fitar da jini,


"Ka daina bana son ji, ka rabu da ni inji da abun da ke damuna, ka kira min matata da ya'yana su zo suga halin da nake a ciki..."


"Su yi maka uban me idan sun zo? Ka yi tunanin kana da wani dangi ne da ya rage maka? Matarka da ya'yanka sun ji komai da ya faru, sun tsanake saboda ka ja masu abun kunya, ka bar masu mummunan tabo a matsayin gadonsu, wula?antacce! ....."

Alkalamina bazai misalta tashin hankalin da ?an iya yake a ciki ba, wata irin wutar ba?in ciki ce ke ci a cikin zuciyar shi.



"Ban zo don na sawwa?e maka radadin da kake ji ba, na zo ne don in tambayeka menene ala?arka da Abdallah Muhammad Buzu, kuma su wanene ?a'?ansa daka sadaukar a kurkukun ?addara? Kada ka ce zaka yi min ?arya! na riga dana san komai, kaine mugun da ya damfare sa ya kar6e masa jarirai har biyu!"


(Abun ka ga jami'i mai kaifin basira, bai nuna hasashe yake yi akan shi ba, saboda yasan Wan iya shine leader na bangaren safarar ya'yan mutane na nan Nigeria zuwa kurkukun ?addara. Bayan haka salon yadda yake damfarar mutane ya 6oye fuskarsa da mask ya yi shige da mutumin da malam Jazuli ya bada labarinsa, uwa uba sunan da Abdallah ya faWa a matsayin sunan sa wato Ja'afar Dila, toh Ja'afar din asalin sunan shi ne da ba kowa ya sanshi da shi ba, saboda nickname Winsa ya boye asalin sunan sa, ta haka Owais ya gane shine ya damfari Uncle Abdallah, bayan da Taj ya labarta masa komai."



Mugu da yake shaiWaniyar zuciyar na nan, yana huci yace, "Banshan wa kake magana akai ba, ni banshan wani Abdallah Muhamamd buzu ba, babu wasu ya'ya nashi dana sadaukar, duka ?a'yan nawa ne."

"Kada ka yi min ?arya, ka duba halin da kake a ciki, wlh in baka faWamin gaskiya ba zansa a shafa maka ruwan attarugu a jikin ka.."

Yawu ya haWiya yana faman zare na mazurai ya ce, "Na san shi, shima member ne na kurkukun ?addara, shi ya sadaukar da ya'yan shi da kan shi, bani na sadaukar mashi da ya'ya ba, na rantse maka da Allah ban damfare sa ba..."


Cikin fushi Owais ya ce, "Ba zaka daina yi min karya ba? Ko so kake in aiwatar da abun da na fada?"

Ya ?arashe maganar tare da kanga wayarsa a kunne, "Ku shigo min da ruwan attarugu cikin cell din ?an Iya..." Tunkan ya ?arashe maganar Wan iya ya dabarbarce cikin razana ya shiga zayyana mashi komai.


"Ka sadaukar da ya'ya talatin, na ga sunayen su, amma tayaya zan iya gane su wanene ya'yan Abdallah Buzu a cikin su? Ya ce min su biyu ne ya baka? Suna a raye ko sun mutu?"


Yana faman sakin tusa ya ce, "Haris da Deeja..."



Ajiyar zuciya Chief Owais ya sauke, dama saida ranshi ya bashi sune saboda akwai kamannin Abdallah a tare da su.



"Ka taimaki kanka ?an Iya.." Yana faWa ya mi?e ya fuce daga Cell din.


*~_______________________________~Flashback >?z?*



*BARI MU KOMA BAYA MU JI MEYA FARU A TSAKANIN DAN IYA DA ANA A RANAR DA AKA NEME TA AKA RASAW'S'*



Bayan tafiyar su gidan hajiya Adama, ya rage saura Ana kaWai a cikin gidan, gyara gidan ta fara yi goge goge da share share, bayan da ta kammala bata huta ba, gashi ta gaji sosai, amma a haka ta koma kitchen ta Waurawa Baby Junaid Cherie don tasan da ya dawo zai fara neman abinci..


Ta kuma Waura girkin abincin rana, tsawon awanni tana zarya zuwa kitchen gurin duba girkin da ta Waura..

Idan ta ga komai daidai saita koma falo ta Wan huta, dama da wayarta a hannunta da take chatting da sisters din ta, hakan yasa kaWaicinta ya ragu. Hankalinta ya fi kwanciya ganin babu mai takura mata a gidan, mutumin da ta tsana fiye da mutuwarta, ko gifcinsa bata son gani saboda cin zarafin da yake yi mata, ya addabeta, shine silar damuwarta, kullum cikin fargaban shi ta ke..


A lokacin bata kawo komai a ranta ba, bayan da ta gama girkin lunch din ta kashe gas ta nufi bedroom din ta, ganin Waya ta yi yasa ta shiga toilet ta Wauro alwala, ta Wauko hijab dinta da take ta 6oyonta don kar a ganta a gane ta musulunta ta zura ta a jikinta, kafin ta kabbara sallar a tsanake, da ta kammala ta zauna ta fara kai kokenta gurin Allah.


Cikin ?an?an da kai take cewa, "Ya Allah, Ka fidda ni a halin da nake a ciki! Ka fi kowa sanin halin da baiwar nan taka take a ciki, ni bazan iya da shi ba, amma nasan kai zaka iya da shi, Ya Allah, ka kare ni daga sharrin ?an Iya, na tsani abun da yake yi mini, na tsane sa, ina jin zafin najasar da yake goga min a jikina! Ya Allah Ka raba ni da shi, Ya Allah ka tona masa asiri..."


Kuka ne ya 6alle mata, tana jin ciwon abun, yadda yake nuna mata fin ?arfi, ya ci zarafinta, kuma ta kasa tona masa asiri, saboda tasan kota faWa ba yarda za'a yi da ita ba, bayan haka a duk lokacin da ta yi gigin tona masa asiri sai ta ji kamar an sha?e makoshinta, bayan haka ya yi mata barazanar zai kasheta in har ta faWa ma wani abun da yake yi mata..

Addu'o'inta duka akan Wan iya ne..


Ciwon kai ta fara ji, A hankali ta kwantar da kanta saman darduma, bacci mai daWi ya yi awon gaba da ita..

Almost 1 hour tana sharar baccinta, kwatsam knocking din kofa ya farkar da ita, a dan firgice ta farka, gabanta na faWuwa ta mi?e, ta yi zaton Wan iya ne shiyasa duk ta sha jinin jikin ta, cike da zullumi ta furta, "Wanene?"

"Your husband to be..."


Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke jin muryar Mahboob..

Da sauri ta cire hijab din jikinta ta daura kan gado, kafin ta je ta buWe masa ?ofar..

Idanunsu na shiga cikin na juna, ta yi saurin sakar mashi murmushi, tare da mayar da idanunta akan j
Junaid da ya goyo a bayansa ya yi nisa a baccinsa.

"Me ya ke damunki ki ne? Na ga idanunki sun yi ja?"

"Wata?il don na yi bacci ne" Ta bashi amsa da fara'arta.

"Ina mutanan gidan suke ne ko har sun tafi ne?"

"Sun tafi tun Wazu, ni kaWai ce a gidan... " ..

"Okay, ya faWa tare da janyo Junaid daga bayan shi ya mi?a mata, "Take care of his excellency, ki kwantar da shi, idan ya tashi daga bacci pls ki yi mashi wanka, ki bashi abinci..." Murmushi ta yi shima ya yi mata murmushin.

wani kallon ?auna suke jefawa junansu.

Bayan ta kar6i Junaid ta rungume shi a ?irjin ta..

"Your command is my wish, amma kai ba zaka ci abincin ba? Ko baka jin yunwa..."


Girgiza kai ya yi, "Sauri nake yi zan tafi kallon match, bana so na yi missing, idan na fita zan biya gidan abokina zan ci abincin acan..."

Har ta buWe baki zata ?ara furta kalma, ya yi saurin ru?o yatsanta me sanye da zoben da ya bata ya manna mata kiss, ta saki baki cike da mamaki, ya Wago tare da kashe mata ido Waya, "Take care of your self." Ya faWa tare da juyawa cikin sauri, har ya kusa fucewa daga falon ya ji ta ?wala masa kira,

"MAHBOOB" FaWuwar gaba ya ji, a hankali ya waiwayo tare da daura idanunsa akanta, murmushi ya ga tana sakar mashi, "Lafiya ? Ya tambaya"ko akwai wani abu da ki ke son faWa min"? Ya faWa yanayi mata murmushi.

Girgiza kai tayi, "No, ka yi min kyau ne." Bai furta kalma ba, ya Waga mata hannu tare da sakar mata murmushi ya fuce.


Ji ta yi kamar tabi shi ko ta ro?e shi ya dawo ya zauna saboda faWuwar gaban da take ji.


Fitowa ta yi daga dakin, ta nufi Wakin Anila, tana kokarin kwantar da Junaid kan gado ya farka da rigimarsa yana ambaton sunan Mommy, koda ya ji muryar Ana sa'ilin da take lallashinsa nan fa ya fara kuka yana fadin shi mommy yake son gani, gurinta zai je,.


Lallashin shi ta yi da wayou da dubara ta ce, "In har kana son ganin mommy, ka yi shiru ka daina kuka, zan kawo maka abinci ka ci ka ?oshi, idan na yi maka wanka sai mu bi su anguwa.." Yana faman yamutsa fuska da shagwaba ya ce, "To ina suka je, shine ma ta tafi ta barni.."


"Suna a gidan mommy Adama" tur6une baki ya yi..
Dakyar ta shawo kanshi ya yi shiru,

Ta mi?e da sauri ta je kitchen ta zubo masa cherie a plate, ta haWo masa da juice ta kawo masa, da kanta ta zauna tana bashi yana ci, bayan da ya gama ta mayar da kayan abincin kitchen..

Ta dawo dakin, cire masa uniform dinsa ta yi, ta Wauke sa suka shiga toilet, bayan ta gama masa wankan, ta fito da shi, jikinshi Waure da towel,
tana ta tunanin ya zata yi da shi? Gudun kar ya saka mata kuka in ya ga ta ?i kai shi gurin mommynsa. cikin sa'a taga ya kama bacci, murmushi ta yi tare da kwantar da shi kan gado.

"Baby Junaid, asha bacci lafiya, ni ma bari na je na yi wanka, don nasan idan ka farka ba zaka barni in yi ba.."

Juyawa ta yi da sauri ta fuce daga Wakin ta koma nata Wakin ta shiga bathroom don ta yi wanka.

Bayan da ta shiga ciki, fara tu6e kayan jikinta ta yi ta Waura towel ta kunna shower, har zata zame towel din ta tuna da mahboob, murmushi ta yi tana tuna murmushin da ya yi mata kafin ya tafi, shagala ta yi da tunaninsa, har ta manta da abun da ya kawota toilet Win.

Kwatsam! Yanayin bugun zuciyarta ya sauya, ta dinga jin kamar wani abu zai faru da ita, fasa wankan ta yi ta mayar da kayanta ta fito da sauri don ta dubo baby Junaid, cikin sauri take tafiya, har ta kusa ?arasawa ga bedroom din Anila kwatsam ta ji motsin mutun a cikin kunnanta, kwata kwata bata ga lokacin da ya shigo ba, ga dukkan alamu bata ?ofa ya shigo ba, ya yi tsafinsa ne, wata razana ta yi gabanta ya shiga faWuwa, kwata kwata Allah bai nuna masa ita ba, ya wuce ya nufi bedroom Winta, Hankalinta idan ya yi dubu toh ya tashi, tun da ta ga ya nufi bedroom dinta tasan cewa ita yake nema, akan idon ta ya fito ya nufi kitchen ya ga babu ita, ya shige can ciki yana bin Wakuna tare da kwaWa mata kira da buWaWWiyar muryarsa Ana, Ana


cikin sanWa ta lalla6a ta shige Wakinta ta datse kofar, ta Wauko wayarta jikinta na kerma kaf kaf ta shiga camera, ta saita fuskarta.

Daurewa ta yi cikin ?arfin hali ta fashe da kuka mai tsuma zuciya tasan ba lallai ta rayu ba.

_Na yi maku wannan video don in bayyana maku halin da nake a ciki, ina ji araina kamar wannan ce dama ta ?arshe, nasan kun kyautata mun a rayuwa, kuna so na, mun sha?u da juna, amma ba lallai kowan nan ku ya yarda da abun da zan faWa ba, nima bada son raina ba, bazan jure fasi?anci da yake aikatawa da ni ba, in har ban tona masa asiri ba, zan haWiyi zuciya ne na mutu saboda ba?in cikin shi, bakowa nake magana akai ba face Uncle ?an Iya, ya kasance yana kwanciya da ni a duk lokacin da nake tsaka da yin jinin al'ada, ban ta6a sani ba, sai dai in farka inji raWaWi a gabana, abun yana damuna amma saboda ban san meke faruwa da ni ba shiyasa ban kawo ma raina mutunne ke saduwa da ni ba, ina ganin abun kamar a mafarki ya ke faruwa, nama yi zaton aljanu ne, shiyasa a lokacin da damuwa ta mamaye zuciya ta, na yi duhu na rame, duk kuka nuna damuwa akaina na kasa fayyace maku komai saboda bansan amsar da zan baku ba. A ranar dana musulunta, a ranar na gano wanene ke yi min hakan, ina a kwance ya afka min da tsakar dare kamar yadda na saba gani a mafarkina, da ya ga na ganshi zan fasa ihu sai ya toshe min bakina ya hana ni yin magana, na yi kukan ba?in cikin da ba zai misaltu ba, ban ta6a zaton zai yi min haka ba. Ina ganin girmansa ina ganin mutuncin ahlinsa da suka zama majinginata, a lokacin na yi kokarin in fasa ihu ko in bangaje shi don in gudu amma ya sanya min ?arfi, ya yi min sihirin da jikina ya mutu na kasa motsawa ya kwantar da ni kamar matatta ya biya bu?atarsa da ni, ban tashi farkawa ba, sai washe garin Allah, cikin mawuyacin hali na yi wanka na yi sallah, na kasa tunkararshi saboda ina kokwanton in shine ya yi min hakan a zatona jinni ne ya bayyana da suffarsa, amma daga baya na gano shine shaiWanin da kan shi, batare da sanin kowa ba na je har Wakinshi da niyar in zazzaga mashi masifa in kuma yi masa iyaka da kaina, amma koda na je na gama 6a6atun bakina na kuma ce zanto na masa asiri sai cewa ya yi, ina tunanin zan iya tona masa asiri? Idan ma na faWa ma mutanan gidan wa nake ganin zai yarda da ni? Bayan ni Win bakowa bace, bare ce ?ar aiki ?as?antacciya mara galihu, zai fi in shiga taitayina shi mutunne mai haWarin gaske yana da tsafi a jikin shi, komai nake yi yana kallona, in har na ?ara furta zan tona masa asiri, ko na yi gigin faWama wani abun da ya ke yi min, da ni da wanda na faWamawa zai haWamu ya kashe. Bani da mafita, sarrafa ni yake yi da sihirinsa, ba irin magiyar da ban yi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login