Showing 102001 words to 105000 words out of 321579 words

Chapter 35 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

front seat ta shiga ciki ta zauna tare da jan belt ta Waura.

Motarsu tana karasawo cikin Gidan, Ummi ta fito da sauri ta nufe ta, fuskarta dauke da murmushi.

Tana fitowa suka rungume juna.


"Welcome to Nigeria My gurl, I'm happy to see you, I miss you," ta fada tana sumbatar cheeks din ta

"I miss you too, Ummi, I'm glad to see you.."


dakatawa ta danyi da yin maganar, mood din fuskarta ya sauya..

A rude tace"You changed, Ummi I didn't expect that, Why are you covering your body?"

("ummi, kin canza min! Ba haka na zata ba, meyasa kika lullu6e jikinki")


"Natasha, zanyi maki bayani, kinsan a gidan dg ne, dole inbi dokarsa, shiya hana ni yin shigar da zata bayyana tsiraici na"


ta fada tare da ruko hannunta"mu shiga daga Ciki"


"Ciki zan shigo maki da akwatin"?

Drivern ne ya fada cikin hershen turanci

Da hannu tayi mashi alamar A'a..

"Kabarmin shi a boot, ba'a nan zan kwana ba.."

"Why"? Ummi ne ta tambaya, yayin da suka shiga main falo..

"Gidan dg ne fa, i can't stay long, He won't let me hang out or enjoy myself, I'll be confined like a prisoner, ?wara in kira big boss ya turo a Wauke ni" dariya Ummi tayi aranta ta furta"am sorry Natasha, nayi ma ki laifi, nima bada son raina ba..."


tun da suka shigo take ta zuzuta kyawun Gidan Dj

A main Falo suka zauna kan sofas suna fuskantar Juna.

"kin gudu kin barni da mutananki, kullum tambayana sukeyi Ina Ummi Ina Ummi? Ina taje ne, Yaushe zata dawo, Sunyi kewarki ummi, nima nayi kewarki, yakamata ki aje aikin nan mu koma america.."

Murmushi tayi mata"Natasha, zamuyi wannan maganar, amma ba yanzu ba, Kina bukatar ki huta, nasan kin kwaso gajiyar tafiya"...

Girgiza kai tayi"No, babu gajiya a tare dani"

"Zakiyi wanka ko zaki ci abinci"?

"Zan fara da abincin, but You know I'm allergic to meat"

"Karki damu, nasan me zansa akawo maki" ta fada tare da kiran landline din kitchen, ta sanar da Chefs abun da take bu?ata..

"Big boss ya san da zuwanki kuwa?

"Ban faWa masa ba, kinsan halinsa baya son mu san identity din shi, in har na fada masa zai hanani ne, ni kuma bana so ya sani saboda wannan zuwan da nayi, nayi shi ne saboda kin neme ni, kuma saboda inaso naga baby preety na..."


yanayin fuskar Ummi ne ya sauya zuwa damuwa da faWuwar gaba, tunawa da abun da suka tattauna da Chief game da big boss, batasan ya Natasha zata Wauki abun ba, tasan halinta tana da kafiya da rashin kunya ba kowane zai iya juya ta ba..

"Ummi me kike tunani ne"? Ta tambaya tana kallon fuskarta"kamar akwai abun da ke damunki"

Girgiza kai tayi"ba abun da ke damuna Natasha..." bata kare maganar ba, Chef Ya shigo falon bayan yayi ma Natasha barka da zuwa yace sun kammala shirya masu lunch a dining room

Godiya ummi tayi masa, kafin ta dubi Natasha mu tafi" mikewa tayi suka nufi dining, bayan sun zauna kan kujera suna fuskantar Juna, chef ya yi serving na su..
Suna cin abinci suna firar yaushe rabo.

"Ina taso in tambayeki Ina handsome boy din nan"?

Shiru ta Wanyi jimm kafin tace"Yana a isod camp, gurin training" ta faWi hakanne saboda tasan ko ta fada ma Natasha ya rasu ba yarda zatayi ba.


"Wow, i can't wait to see him in isod uniform, he will look hotter, but ina sauran yaran? Banji motsin kowa ba, ko ke ka Wai ce a gidan"

"Bani kadai bace, yaran basa nan, suna agidan Kawun dg, Biyu ne suke a tare dani, bari na kira maki su ku gaisa..


Tana niyar Waukar waya muryar Unaisah ta katse su"aunty Ummi, ba?uwa mu ka yi ne"? ta fada tana nufo su, sanye take da long gown.

Lokacin da Natasha ta jiyo suka fuskanci juna wani irin faduwar gaba taji, ganin matar da take ha6o, batayi tsammanin ganin ta ba..

mi?ewa Natasha tayi ta mika mata hannu"nasan baki sanni ba, amma nasan ummi ta fada maku dangane dani, ina fata na same ku Lafiya..."

da ido Ummi tayi mata alamar ta saki jikin ta, cos ta lura da yadda ta haWe rai kamar bata ta6a yin dariya ba

Murmushi tayi tare da nufarta, suka yi hugging din juna, cike da kyankyaminta Unaisah tayi saurin raba jikin su.

Wani irin kallon tsana Unaisah take jifar ta da shi, yayin da Zuciyarta ke tariyo mata fuskar Unaizah, hatta Kitson kan Natasha shigen irin kitson da ke akan Unaizah.

Da?yar ta haWiye abun da ke aranta ta Wan saki fara'a tace

"I welcome you, I'm happy to see you, Natasha."

Washe baki Natasha tayi tana faWin"I'm glad to meet you too, What's your name?"

"Unaisah,"

"Wow, you impress me"

.ta faWa tana ?are mata kallon, haushi duk ya cika Unaisah ganin yadda take kallon hips dinta da kirjinta tana kashe mata ido har wani zuro harshe take yi tana lashe lips din ta kamar karya..

Ummi bata lura ba saboda ta bata baya.

_Heartless monster, kin gama yawo tun da kika kawo kanki Nigeria_

ta faWa a cikin ranta.

Juyowa ta yi rai a6ace tabar dinning area din tana gab da zata shiga bedroom dinsu tayi kici6us da Batool dake fitowa"Ina zakije"

"Gurin Aunty Ummi"

Wani kallo tayi mata, aranta ta ayyana bazan bari karyar can ta ganki ba sis..

"Aunty Ummi ta yi Bakuwa, kuma bata son kowa Yaje kusa da su, mu koma Ciki, zan kunna mana korean drama mu kalla....."

ta faWa tare da jan hannunta suka shige ciki, taja kofa ta kulle duk don kada ta ?ara ganin Natasha.

"Ummi, this girl has grown I know she's mature now, naga hips dinta sun buWe, ?irjinta sun ciko, ta tada min jarabata, dana kalli nipples dinta sai da naji..."

bata ?are magabar ba, Ummi ta daka mata tsawa a firgice ta zare idanunta tana tambayar meya faru? Bama tasan me tayi ba, saboda jakkanci..

"Am sorry Natasha, nan gidan dg ne, yakamata kisan irin maganganun da zaki faWa, yaran nan ko kallon banza ki ka yi ma su ba ?yale ki za'ayi ba.." zare blue eyes din ta tayi"saboda me"? Banza tayi da ita, duk taji komai ya fita ranta saboda kalaman da ta furta akan Unaisah, har ga Allah ta daWe tana jin tsanar halin Natasha mace ba kamun kai kamar balamar tinkiya.


Bayan sun kammala Cin abincin, Ummi tace ta tashi su tafi akwai dakin hotel da ta kama mata, Natasha tace ita fa taga wurin zama, ta fasa tafiya anan zata kwana.

Tun da taji hakan ta gane me take mawa aikuwa ta dinga lalla6ata don ta tashi su tafi, saboda batason taja mata abun kunya, Natasha ta kafe akan maganarta, har tana fadin ko dai korarta takeyi ne? In ba haka ba why zata gayyace ta kuma ta matsa mata akan ga inda takeson ta kwana"? Badan taso ba ta ?yaleta..

Around ?arfe shabiyu na dare, natasha ta farka daga bacci, ta sauko daga kan gadon, Camisole ce a jikinta shara shara kana iya hangen Inners din ta.

Mika tayi tare da yin hamma, ko da ta hango ummi kwance kan couch tana bacci wani shu'umin murmushi tayi ganin ta samu damar da zata aiwatar da kudurinta.

Cikin sanWa ta fuce daga Wakin, ta sauko down, ta fara neman bedroom din su Unaisah, ko tsoro bataji, bedrooms din dake a down stairs taita buWewa tana leka cikin su

Batasan Cctv tana tana Waukar duk wani motsin ta ba.

Dakyar ta gano kofar dakin, tana shiga ta hangosu kwance kan gadon sunyi nisa a baccin su, kowannansu da inda yake fuskanta, lashe le6enta tayi, kura taga nama, Cikin sanWa ta nufi gadon ta tsaya tana bin su da mayataccen kallo, kasantuwar bargon da suka lullu6e ya zame daga kan jikin su.

Shantala shantalan cinyoyinsu da dukiyar fulanin su ne suka tsone mata idanun ta.

Tayi zaton irin yaran da ta saba yima wayou ne ta lalata su.


A hankali ta hau saman gadon, ta fara shafa laps din Unaisah tana lashe harshe, kamar mayya, har wani sautin jaraba take fitarwa, tana kokarin zame mata pant.

Kwatsam batai aune ba taji an duma mata zazzafan dundu a saman bayanta, ji kake durum!

A firgice ta furta"what the f...?!"

bata ?arasa ba, Ya toshe bakinta da tafinsa, Ya janyota ya sauko da ita daga kan gadon, yajata ta karfin tsiya ya fitar da ita daga dakin, ya nufi can ciki da ita, a wani daki da ke a hanyar backyard din gidan, Ya jefar da ita Ciki ya kulle kofar, ta dinga bubbuga kofar tana zage zage, batasan Wakin Soudproof bane, in mutun yana a ciki ko zaiyi ihu babu wanda zai jiyo shi daga waje.

Batasan dama dakonta yakeyi ba, lokacin da take neman bedroom din su Unaisah yana atsaye kan stairs, Yana kallon duk wani motsin ta.

Dama Yaji a labarin Unaizah ta bada gudummuwa gurin lalata yarinyar hakan na nufin yar les ce ita kuma tana bin maza, tayaya zai iya bacci da mugun abu agidansa?

Komawa yayi bedroom din su Unaisah, don ya gyara masu duvet din su


Yana ruko bargon unexpected ta cafke hannun shi, har saida gabanshi ya faWi, farkawarta kenan, a hankali ta mike da rudu kan fuskarta take duban shi
Ganin shi a bedroom dinsu, daga shi sai short da shirt..


Cikin sauri Taja rigar baccinta ta lullu6e laps dinta.

Wani kallon tuhuma take jifarsa da shi, kasa magana yayi saboda ya rasa amsar da zai basa, abun da kunya baisan tayaya zai kare kanshi ba, Natasha taja ma shi Ya taka sahun 6arawo,


Girgiza mata kai yayi cikin nutsatstsiyar muryarsa ya furta" zanyi maki bayani Unaisah, ki saurare ni, kinsan ba hali bane.. "


"Yaya Owais, wani irin bayani zakayi min bayan wanda nagani da idanuna? Me ya kawo ka dakinmu? Me kuma yasa ka ta6a jikina har ka yi yunkurin cire min rigana? ..."

bata kare maganar ba, yai saurin toshe mata baki da tafinsa, zama yayi daga gefenta" idanunsu cikin na juna.


Kafin ya dan saci kallon Batool dake a kwance tana bacci, fargabansa kada ta tashi abun zaiyi masa yawa..

"Bani bane nayi maki haka ba, Natasha ce kawar Ummi, Na kamata ne tana kokarin... "


kasa karasawa yayi, ta zare idanunta cike da bacin rai, dama saida ranta ya bata bazata ?yaleta ba, wannan wata irin dakikiya ce"?

"Ki kwantar da hankalin ki, yanzu haka na kulleta a daki, ba zata kara fitowa ba, har sai mun gama bincike akan ta.."


ajiyar zuciya ta sauke ta re da cire hannunsa daga kan bakinta"am sorry hubby, rashin sani ne, bansan haka abin ya faru ba.."


Murmushi yayi"na fahimce ki, ki koma ki kwanta.." ya fada tare da mikewa Ya juya har ya kusa fucewa daga bedroom din ya dan dakata tare da kallon ta yace

_"kisa ma ranki, Ni chief bazan ta6a gigin ta6a jikinki ba, har sai munyi aure lokacinne nake da damar da zanyi komai nakeso dake.."_

yana karasa fada ya fuce, murmushi tasaki tare da janyo pillow ta rungume shi a kirjinta.


~______________________________~



Motsin bude kofar da taji ne yasa tayi saurin mikewa cikin bacin rai da fusatacciyar murya tace"Who the hell are you? And why did you lock me in this room?"


Kunna switch din dakin yayi haske ya kawo, tana ganin Chief Owais ta washe baki ta nufe shi da ?war?wasa don taja hankalinsa, batasan kallon ?ato ya ke mata ba.


"Abun daya faru kuskure ne, ni ban shiga don na cutar da su ba.. "

ta faWa tana kokarin kai hannu donta shafa kirjinshi aikuwa ya dam?i wuyan hannun Ya murWe shi kamar zai 6ulle shi.

fasa ?ara tayi radadin da tajine yasa ta fitar da gumi, saida ta galabaita ta dinga sambatu tukunna Ya wurgar da ita kasa kamar kayan wanki ta kife kan floor

"Ki shiga taitayin ki idan kinason mu rabu lafiya idan ba haka ba, Jikinki ne zai gaya maki.."

ya fada tare da zama kan kujera Ya daura kafarsa daya kan daya..

Ranta a6ace ta dube shi"bakasan wacece ni ba, sai na rama abun da kayi min.." mikewa tayi ta nufi kofar dakin tana rukewa tajita a kulle..

"Ni kuwa nasan wacece ke, fasikar data lalata rayuwar matashiyar da aka bata rainonta tun tana jaririya, mace mara imani mara tausayi, wadda bata san zafin haihuwa ba"!

Kalamansa sun daga hankalinta, tayaya akai yasan wannan labarin? A rude ta juyo ta fuskance shi, a ranta ta ayyana badai ummi ce taci amanarta ba? Ko dai dama ta kira ta ne da wata manufa...


"Abun da kike tunani aranki gaskiya ne"

"Ni nasa Ummi ta kira min ke.."
Cikin rudu da fusata tace"saboda me? dama tarko ne ku ka Wana min kai da Ita ko? Bazan kyaleku ba, zan kira big boss, you'll all pay for it"


"Taya zaki iya kiran shi? Sai lokacin ta tuna bata da waya a hannunta ga kuma kofar a kulle.


"Open this door! Let me out, Ka bude min kofa in fita in har ba kidnapping dina ku ka yi ba.."

duk tabi ta ruWe..

"Akwai tambayoyi da nakeso in yi maki, idan kika amsa minsu ta lalama zan barki ki fita . ."


bai kare magabar ba, ta kwatsa mashi tsawa"I won't answer your questions, ba mu da wata alaka da juna, bakasan ni ba nima bansan ka ba, don haka ka kyaleni in tafi, ita kuma Ummi bazan ?yaleta ba, tun da har taci amanata saina tona mata asiri agurin Big boss, dakai da ita duka zaku gane kurenku"


duk yadda yaso ya shawo kanta taki bashi hadin kai, har saida ta fusata shi ya zuciya rai a6ace ya mike daga kan kujerar da ya ke, ya nufeta tana zare idanu ta shiga fadin kar ya taba ta, karya kuskura ya matso kusa da ita.


?okarin kai mashi bugu tayi, yayi saurin kaucewa ya dam?i ?eyarta ya buga kanta jikin bango ta fasa ?ara.

"Gargadi zanyi maki na karshe, karki kuskura ki kara yi min magana da tsawa ko kice zaki yi min rashin kunya, I'm easy-going, but don't test me.." ya faWa da kakkausar murya.


sakin ta yayi, ta juya ta fuskance shi, hannun ta dafe da gefen bakin ta daya fashe.

ya zaro bindiga yayi tare da saita ta da ita, gabanta na faduwa ta zazzare idanun ta, duk tabi tasha jinin jikinta...

"Idan na kashe ki na kashe banza, Kinsan da hakan ko" a firgice ta jinjina mashi kai

"Wa kike da shi a Nigeria? Shi kanshi wanda kike ta?ama da shi bazai iya ku6utar dake ba, saboda shima mai laifi ne, idan ke yafi karfinki, baifi karfin doka ba, mahaifina shine shugaban kasar nan, ni kuma dg din Isod ne"

dabarbarcewa tayi muryarta na rawa ta furta"I won't repeat my mistake, Please don't kill me"

"bazan kara maimaita kuskuren da nayi ba, kada ka ka kashe ni..." ta faWa tana zama kan kujera


"Ka fadamin meyasa kuka kira ni? Wani laifi big boss ya aikata? Meyasa kuma ni zaku sanyani a ciki bayan ban hada alakar komai da shi ba..." murmushin gefen fuska Chief yayi jin ta sauya magana yanzu dataga bata da mafita..

"Naji komai daga bakin Ummi, game da alakar dake a tsakaninki da big boss, sai dai ina neman karin bayani, ki fada min komai idan ba haka ba kema zaki shiga cikin wadanda muke zargi .." a tsorace ta Wan zare blue eyes din ta.


Tana faman share zufa tace"bansan komai dangane da shi ba, ka tambayi ummi, ni ban taba zuwa nigeria ba, wannan ne karo na farko, kuma da nasan tarko kuka dana min da banzo ba, big boss baya bari insan identity dinshi, farkon haduwana da shi a beach ne, ni nafara shisshige mashi har saida ya bani hadin kai, ya kuma nuna yana son in zama karuwarsa zai dauki nauyin komai da zan bukata arayuwata, na amince masa saboda a lokacin ya kwanta min a rai, bayan haka ina cikin bukatar kudi.

Silar haWuwana da shi, Ya mallaka min gida da mota, ya bani black card dinsa, komai da nakeso yi min yakeyi.."

"Bai ta6a nuna yana son ya aureki ba"?

Girgiza kai tayi"ni nake son shi, Inason na aure shi amma bai taba bani dama ba, ya riga daya fadamin ba da aure yake sona ba, bazai aureni ba, but he will keep coming and having sex with me, ba yadda banyi da shi ba, har na hakura nabiye ma shi"

Lokacin da muka shaku sosai shine ya kawomin jinjira a cikin towel yace min ya bani ita dana tambayesa yar wacece sai yace min yar matar yayansa da ya rasu ne, bayan da ta haifeta ta samu matsalar shayarwa shine ya kawomin ita don in raineta, ya fadamin sunanta Unaizah, yarinyar ta kwantamin araina, ni na shayar da ita na raine ta har ta girma.."

"Meyasa bakiyi bincike ba kika kar6i yarinyar da baki taba ganin wani nata ba? Kawai don ya kawo mi ita, yace miki yar yayansa ce sai ki kar6a? Baki yi tunanin meyasa bai ba wani danginsa ya kula da ita ba sai ke? Bayan kinsan cewa tushen shi daga Nigeria ne, bayan haka saboda rashin hankali kika bada gudummuwa gurin gurbata ta ko? Baki dauketa ya ba, baki bata tarbiya ba, dake da shi ku ka hadu kuna amfani da ita saboda rashin hankali"


"Ai ba laifi bane, abun da takeso ne mukeyi mata..." baisan sa'adda ya wanka mata mari ba, har saida fuskarta ta kalli gefe daya, dafe kuncinta tayi, taji zafin marin sosai, cike da bacin rai yace"kinji kunya, banza dakikiya, saboda kinga ya wukalantata shine kema kika bada goyan bayan a wulakantata ko? baki yi tunanin ya mahaifiyarta zataji ba, baki taba tambayarsa ya maida ma uwa yarta ba, saboda son zuciya ko? Idanunsa sun ciko da kwalla..

Hankalinta ya tashi da ganin bacin ran dake a cikin idanunsa

"You never asked him to return the daughter to her mother because of selfishness."

"Why should I worry about asking him after he never discussed returning her with me? Why do you keep accusing me when I'm not guilty? Everything I did was with his support, I treated her well, with morals, I never hurt her, I took care of her, made her happy"

(Tayaya ni zan damu da tambayarsa bayan shi bai ta6a yi min magana akan zai maida ta ba? Meyasa zaka dinga tuhumata bayan ni bani bace mai laifi ba? komai da nayi shi ya bayani goyan baya, kuma ni haka na taso rayuwata, azamana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login