Showing 87001 words to 90000 words out of 321579 words

Chapter 30 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

6ari hospital staff suke gaishe da su with respect kamar zasu durkusa kasa, wasu daga cikin staffs din ne suka yi masu jagora zuwa Private room din da aka kwantar da Momma, suna shiga ciki idanunsu suka sauka akanta tana a kwance saman medical bed sanye da patient uniform, wuyan hannunta na dama asanye yake da canula, da alama tayi nisa a cikin baccinta, hankalinsu ba karamin kwanciya ya yi ba ganin yadda take bacci cikin kwanciyar hankali, daga gani tana samun kyakkyawar kulawa.

Docs din dake kula da ita ne suka shigo dakin jin zuwan Mr president da yan uwansa bayan sun gaisa da su, suka fara kora masu jawabi game da cigaban da suke samu akan lafiyarta, bayan sun gama sauraronsu suka yi masu godiya bisa ga kokarinsu, kafin su bar dakin momma saida suka je har gaban gadonta suka kura mata ido kamar za su haWiye ta musamman Hateem da Sharafuddeen wani irin kaunar mahaifiyarsu ne ya ?ara shigarsu ba dan basu son su katse mata baccinta ba da ba abun da zai hana su tada ta, a hankali suka ruko hannayenta kowan nan su ya manna mata kiss, hatta su Sir mubarak saida suka sumbaci hannunta, kafin daga bisani suka bar dakin nata.

Docs su ka yi masu jagora zuwa private room din da aka kwantar da hajiya Saratu suna shiga ciki suka taras da su twins a zazzaune kan kujerun dake agaban gadon, jiya izuwa yau har yar rama suka yi, idanunsu sun kumbura sunyi jajur daga gani sun sha kuka, suna jin takun tafiyarsu suka mike da sauri suka nufe su, cikin sauri suka rungumesu, wani sabon kukan suka kuma fashewa da shi, lallashin su suka dinga yi, cikin shesshekar kuka Zaid ya ke tambayarsu ina dadynsu? Me yasa bai zo ya duba halin da mommynsu take a ciki ba? Ko har yanzu bai dawo gidan bane? Tun jiya suke kiran wayarsa a kashe.." Zayn dake ta cizon le6ensa saboda zuciya cikin bacin rai ya ce, "Uncles ku fada mana meke faruwa ne? and Where's Hajjaty? Did she return home or run away? Wallahi we must take revenge for what she did to our mom, She must feel the pain our mom felt, jiya daga mu har ita babu wanda ya runtsa, muna jiyo sambatun da ta dinga yi tana ambaton sunan hajjaty da na daddyn mu..."

Maganar Zayn ta ?ara karfafa zargin su akan Pravin da Hajjaty tun da har Saratu tayi sambatun sunayen su, hakan na nufin sune suka yi mata aika aika, senate Lateef ne ya ce su yi hakuri yanzu haka su kansu basu san inda daddynsu yake ba, amma suna sa ran zai dawo nan bada jimawa ba, ita kuma hajjaty sun yanke shawarar zasu baza jami'ai cikin gari su nemo ta.."

Dakyar suka shawo kan su, bayan kamai ya lafa suka karasa shiga dakin, a kwance suka hango hajiya Saratu sanye da patient gown, fuskarta a naWe take da bandage, idanunta da lips dinta ne kadai abude, baiwar Allah ta galabita sosai ko idanunta bata iya buWewa, jikinta sai kerma ya ke yi musamman yatsun hannayenta da suka raunata har Wauri aka yi masu saboda gocewar da su ka yi.

cike da tausayawa suke kallon ta, biyu daga cikinsu ne suka ruke hannayen ta, yayin da docs din dake a tare da su suka fara kora masu jawabi akan abun da ke damunta, abun da ya ?ara daga hankulansu jinin ta da ya hau, tun jiya ya ?i sau?a.

Duk da doc din sun ce zasu yi iyakar bakin kokarinsu don ganin ta samu lafiya, kuma tafi bukatar duk wani abu da zai kwantar mata da hankali saboda akwai depression atare da ita.

Koda jin wannan maganar nan fa suka hada baki gurin lallashinta da bata baki kuma suka tabbatar mata cewa sun gano wadanda suka jefata a halin da take a ciki kuma soon zasu kama su don su hukunta su, da kanta ma suke so ta dauki fansar abun da su ka yi mata.

Lokacin da suke fada mata maganganun nan, ta yi ta kokarin bude idanunta don ta samu ganinsu sai dai ta kasa saboda raunin da su ka yi mata, la66anta na kerma ta furta, "babb..pur, hahaj"

Bata ?are maganar ba, Sharafudeen ya yi saurin tarar numfashin ta da cewa, "Don't force yourself to talk, you'll hurt your wound, I know what you want to tell us, As we told you, we've already found out everything, and we'll take action So, please calm down, we don't want you to worry, and we don't want to lose you. In sha' Allah, you'll feel better soon"


Kalamai masu daWi mr. president ya gaggaya mata duk da halin jinyar da take a ciki saida ta ji sanyi aranta, musamman da ta ga yadda suka nuna damuwa akanta, kowa lallashinta ya ke yi da bata baki, kamar kar su tafi su barta saida su ka shafe rabin awa adakin anan ma har sharafudden ya kira p.a dinta ya sanar da ita cewa bata da lafiya an kwantar da ita asibiti, don haka ya dakatar da ita zuwa aiki, har zuwa lokacin da zata ji sau?i, p.a din ta nuna damuwarta bayan ta yi addu'ar Allah ya bata lafiya, ta ce zasu zo tare da sauran health staffs don su duba lafiyarta, bayan sunyi sallama kafin su bar room din saida kowan nan su ya yi mata addu'a, duk tana jin su sai dai ta kasa buWe idanu ta dube su.

Lokacin da suka fito daga dakin yayi dai dai da zuwan Sarauta tare da hajiya Laura, da Turai tare da Jazz daga cikin villa suka nufo asibitin don su ?ara duba patient din nasu, kowan nan su ka kalla babu walwala akan fuskarsa.

Gaba Waya suka nufe su, Jazz da sauri ya nufi Sir Mubarak ya yi hugging dinsa, bayan sun gaggaisa da junan su, Hajiya laura ta ja hannun Sharafuddeen suka koma gefe daya, Hajiya Malikat ma ta bi bayansu, tunkafin ma su fara magana ya labarta masu abun da ya faru da Saratu ya ce suma basu san me ya kaita dakin Hajjaty ba, amma suna zargin fada ne ya kaure atsakanin su, ita kuma tsohuwar da suke magana akan ta ?ar uwar baba ce..."

Kwata kwata bai bayyana masu abun da ya faru na tonuwar asirin babansu ba saboda ba ya son su sani.

Cizon yatsa Hajiya Laura ta yi rai a 6ace ta ce, "Ni dama nasan za'a rina, hajjaty makira ce, ba dan Allah take a tare da ku ba, na jima ina zargin akwai wata makarkashiya da take yi maku, munafuka yar tsibbu, ba irin gargadin da banyi ma Saratu ba akan ta kore ta daga gidan, tama bar ?asar ta koma India amma ta ?i jin maganata ai ga irinta nan, kun kawo mugun abu kun aje a gida gashi nan tana neman ta halaka Saratu, dama ita take ha?o, tana bakin cikin ganin hajiya Saratu tafi ta komai, da yake bata san halacci ba, ni ban san ma tayaya akai har tafi ?arfin Saratu ba, koda yake ai matsafiya ce da rauhanai take amfani, watakil ta asirceta ne shiyasa ta kasa tabuka komai har ta yi mata jahilin bugun nan, kuma wlh koma gidan uban wa hajjaty ta shiga dole a nemo ta.."

tun da ta fara maganar bai katse ta ba, ya fahimci ranta ya matukar 6aci, da zata ga hajjaty ba abinda zai hana ta binne ta da ranta.

Hajiya Malika kuwa tsabar al'ajabin abun da Sharafudden ya fada ya hana ta furta kalma, ta gaza yarda cewa Hajjaty ce tayi ma Saratu haka duk da bata mu'amala da ita, ko magana bata haWa su in ba ta zo gaishe ta ba idan suka je gidan baba, amma tana kyautata mata zato, bata tunanin zata iya aikata abunda suke zarginta.

Sai da ta bari hajiya Laura ta gama magana da shi tabar gurin, sannan ta fuskance shi tare da marairaice fuska ta ce ya fada mata gaskiyar abun dake faruwa, saboda tun da ta gansu ta lu??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ra da akwai damuwa atare da su, kuma ta ga alamun kamar sun yi kuka, sannan abun da ya faru da hajiya Saratu tana kokwanton in hajjaty ce ta yi mata hakan duk da ba agabanta komai ya faru ba, amma sun yi bincike dakyau? Shiru ya yi batare da ya iya furta kalma ba, saboda ya rasa amsar da zai bata, yasan halin kayansa dama saida ya yi fargaban ta tuhume shi, babu mai iya karantar halinsa bayan shakikinsa sai kuma ita.

Jin yayi shiru bai bata amsa ba yasa ta ce, "kada ka boye min pls, damuwarka tawa ce, ban ta6a boye maka damuwana ba, saboda babu sirri atsakaninmu, abun daya shafe ku nima ya shafe ni tun da nima yar uwa ce, bawai iya matsayin matarka nake ba, ka taimaka ka fadamin in ba haka ba hankalina bazai kwanta ba, kuma matar da ka ce dangin baba ce, kayi hakuri amma ni ban yarda ba, nafi tunanin dangin momma ce saboda tayi kama da ita..."

Duk yadda ya so ya canza mata tunaninta ta ?i bari, a karshe da ta kafe ya lallabata ya ce ta yi hakuri, tabbas akwai abun da ya faru da su, amma bazai iya sanar da ita ba, kada ta matsa mashi akan ya fada mata, ta yi hakuri har zuwa lokacin da ya ji zai iya sanar da ita.."

tace mashi in sha Allah zata jira har zuwa time da ya ji zai iya sanar da ita.

A bangaren Sir Mubarak, tuni shima Turai ta ja hannunshi suka ke6e, ta tambaye shi menene makasudin abun da ke faruwa? ta tambayi su twins sun ce mata hajjaty ce ta lahantata, sai dai ita bata yarda hajjaty zata iyayin hakan ba saboda ta yarda da ita, aminiyarta ce, tasan halinta ciki da bai, hajjaty ko kiyashi ba zata iya kashewa ba saboda tausayinta balle har ta iya yiwa hajiya Saratu haka, ita a saninta ma Hajjaty tsoron hajiya Saratu take ji saboda rashin jituwar dake a tsakaninsu"

Sir Mubarak ya ce, "Su kansu basu tabbatar da abun da suke zargi ba akanta, amma abun da yasa suke zarginta saboda guduwar da ta yi tun jiya har yau bata dawo ba.."

Hankalin Turai ba karamin tashi ya yi ba, cike da rashin jin dadi ta ce, "Pls duk da haka ku yi mata uziri, kada ku zarge ta, zai iya yiwuwa wani ne ya ke son ?alla mata sharri, saboda a jiya kafin ta zo birthday celebration din Owais ta kira ni a waya har ta faWa min bata da lafiya tana fama da zazzabi, bayan na yi mata sannu da jiki na ce mata zan shigo in duba ta, mutumin da baida koshin lafiya, ina ya ga karfin da zai iya faWa da babbar mace irin hajiya Saratu?"

Yakamata kuyi bincike da kyau, Hajjaty matsoraciya ce bata da karfi, wallahi bata iya fada ba ko na baki..."

Maganar Turai ta dan sanya shi kokwanto acikin zuciyar shi, ya ce mata in sha Allah za su yi bincike idan ma bata da sa hannu za su gano ne.


Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta kuma tambayar shi ina pravin? Ya akai bai zo ba? Ko dai baisan me ya faru da Saratu bane?"

Ya ce mata pravin tun jiya bai dawo gidan ba, sun kikkira layinsa a kashe, amma suna sa ran zai neme su ne! " Shiru ta yi jimm kafin ta ce Allah ya sa ya yi tunanin dawowa ko dan saboda twins din sa, watakil in suka gan shi hankalinsu ya kwanta, saboda sun bata tausayi jiya, ko ruwa basu sha ba, a zaune suka kwana, shiru kawai ya yi bai tanka mata ba.

Kafin tafiyar su, saida suka sa kitchen staff suka shiryama su twins abinci kuma suka tursasa masu dole su ka ci abincin, sannan su ka yi wanka, kowan nan su ya sauya kayan jikin shi da wanda Hajiya malika tasa aka kawo masu.

Babu wanda bai tambayi ina baba ya ke ba a cikin su, da suka rasa amsar da zasu basu a a karshe sai dai suka ce masu baba bayanan jiya bayan an gama celebration din Owais, likitan amininsa ya kira sa a waya ya fada masa baya da lafiya, basu san ma ya tafi ba, abun da ya sa ma basu sanar da shi abun da ke faruwa ba saboda basu san su Waga hankalin shi.

Lokacin da suka tashi tafiya saida suka koma Wakunan marasa lafiyansu suka kara duba jikin nasu, still momma bata farka ba, sun so su gana da mahaifiyarsu a ?arshe dole suka hakura, su twins ba su bar asibitin ba suna a tare da mommynsu, Sharafuddeen ma bai bi su ba.

Jazz da mom Turai ne kadai suka bi sauran suka dawo estate din su..

CIGABA=?%?
____________________________
'?

Zaune su ke saman gadon Aunty Ummi, su biyu suna fuskantarta, yau gaba Waya sun rasa gane kan ta, duk ta bi ta kuntata kanta.


"Aunty Ummina meke damun ki ne? babu walwala atare dake, ko murmushi baki yi.." Batool ce ta fada tana marairaice mata fuska.

"Pls aunty Ummi, Ki faWa mana damuwarki mana ko baki da lafiya ne..?"

Kallon Unaisah ta yi,

"Kada ku damu, Lafiyana lou, kawai hankalina ba a kwance yake ba, tun dazu gabana ke faduwa, Ina jin ba dadi a cikin zuciyana." ta faWa fuskarta a yamutse..

"Ki daina sanya damuwa aranki pls, zata iya haifar maki da wani ciwon, kinsan mun damu dake bamu san mu ganki a wani yanayi mara dadi..." Murmushi ta saki har cikin ranta ta ji dadin maganar Unaisah..

"Shiyasa nake bala'en son ku wlh, kuna da hankali, kuma kun damu da duk wanda ke tare da ku, nima ba zan so in sanya ku a damuwa ba don haka na daina, tun da baku so, but pls ku ta ya ni da addu'a."

murmushi suka saki atare suka hada baki gurin furta, "In sha Allah zamu yi maki addu'a, muma muna son ki sosai, Allah ya bar mana ke aunty Umminmu.."

"Ameen." ta faWa da fara'arta,

"Me yakamata mu yi yanzu? Yoga or what"? Ta tambaya don ta ji ra'ayinsu..

"Ai bamu iya ba"

"Zan koya maku yanzu, in muka gama sai mu yi wanka."

Saukowa suka yi daga kan gadon, gaba dayansu riga da wando ne a jikinsu na shan iska, akan tattausan rug din dakin suka fara motsa jikin su, da kanta take koya musu yadda zasu yi yoga din, tuni suka fara haWa gumi suna sakin nishi..

Wayar Ummi ce ta soma yin ringing, mikewa ta yi daga kwancen da take a ?asa ta dube su duk sun baje sun Wage kafafunsu sama doguwar sumar kansu ta lullube fuskokin su..

"Ku cigaba da yi, zan amsa kira.." tana fada ta mike ta dauko wayar, mood din fuskarta ne ya canza ganin sunan me kiran ta, nan take ta fara tariyo maganganun da suka tattauna da Chief ta rasa gane meyasa take kokwanto akansa?


Kamar mara gaskiya ta dubi su Unaisah dake ta aikin motsa jiki, ganin hankalinsu baya akanta ne yasa ta lallaba ta shige toilet ta yi picking call din sam ta kasa magana sai mayar da numfashi take yi kamar wadda ta sha gudu.

Husky voice dinsa ce ta ratsa kunnanta, "Ummi ya muka yi da ke? shiru ta yi bata amsa masa ba..

"Nace zan zo kin hana ni, kema kin ce zaki zo amma baki zo ba, ina ta jiran ki, meyasa kika fara canza minne?.." Ya faWa cike da rashin jin dadi.

Dakyar ta daidaita nutsuwarta kafin ta ce,"Me zan yi maka idan nazo uhm?"

"Abun da kika saba yi min, Ummi a bu?ace nake da ke, tsawon wata baki bani hakkina ba.."

Murmushin gefen fuska ta saki ta so ta bijire masa amma tunawa da maganar Chief ya sa ta kashe masa murya, "I need you too my big boss, fiye da yadda kake bukatana, ba canza ma na yi ba, ba a bani iznin fita bane, kuma ina yin taka tsantsan ne saboda sharadin da ka gindaya mini."

tana iya jiyo sautin ajiyar zuciyarshi alamar ya ji dadin kalamin ta.

"Yanzu da yaushe za ki zo guest house Wina?"

"Zaka iya ha?ura har zuwa weekend?"

"Zan iya amma bisa sharadin idan ki ka zo kwana za ki yi.."

"Ba damuwa big boss, your command is my wish, kasan kai nawa ne ni kadai.."

Shu'umar dariyarsa ya saki, idan na dam?e ki this time, ba zan raga maki ba,.."

Wani iri ta ji aranta kamar kalamansa basu yi mata daWi ba, sai ta ji inama dr Shureim ne yake furta mata su bayan sun yi aure, mafarkin da ta daWe tana yi.

har su ka yi sallama babu walwala akan fuskarta.

Dafe wayar ta yi akan kirjinta ta lumshe idanunta, tana tariyo maganganun chief Owais a cikin kunnanta sun tsaya mata a ?ahon zuciya, ta kasa yarda, big boss bazai iya rashin imanin nan ba, ita ba ta yi masa kallon mutumin banza, Saboda komai ya faru game da haramtacciyar mu'amalarsu tare da hadin kanta ne ba dole yayi mata ba, shiyasa bata ganin laifinsa, kawai abu biyu ne ya jefa ta a ruWu, me ya kai diary din Unaizah da hotunansu a cikiS'Yarinyar da bata taba barin Uk baS' abu na biyu zanen tattoo din sa dana DanishS' bazata ta6a yarda ba in har bashi Uncle Musa dinne ya bayyana mata komai da kansa ba, amma ta fara tunanin zata basu hadin kai saboda dalili biyu! Na farko don ta wanke Uncle Musa daga zargin da suke yi akan shi! Dalili na biyu saboda bata so tayi disrespecting din Chief Owais, tana ganin girmansa bazata iya ?in bashi hadin kai ba=?%?



Fitowa ta yi daga cikin toilet din, turus ta tsaya tana kallon su Unaisah dake sharar bacci, daga motsa jiki suka zarce yin bacci..

Tattausan Murmushi ta yi tare da dan girgiza kanta.

"Babes anji jiki, kun yi tunanin yin yoga abu ne mai sau?i.." ta faWa tana yin yar dariya..

Batare da saninsu ba ta dauke su hotuna har kala goma, ta koma gefen gadonta tana kallon hotunan nasu, ba karamin burgeta su ka yi ba, duk in ta kallesu sai ta tuna da babynta, ?ar kyakkyawar jinjira, jinin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login