Showing 267001 words to 270000 words out of 321579 words

Chapter 90 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

bamu kaiga shiga ciki ba"?

Ya faWa yana kallon fuskar Owais da hankalinsa ke akan abunda idanunsa ke nuna masa..

Bai iya bashi amsa ba, cikin sauri ya buWe murfin motar ya fito ya nufi bangon dayake hango mutun a ra6e.

kasantuwar akwai hasken electricity tamkar da rana shiyasa ya iya ganin ta dakyau.

Fitowa Omar ya yi daga Motar ya bi bayan shi..

Daya kusa karasa kusa da ita sai ya Wan rage saurin shi ya ?ura idanun shi akanta.


babu kallabi akanta, kamar mahaukaciya, sumar kanta duk ta rufe fuskarta, mayafinta da gyalen suna a ?asa ta jefar da su.

Babu alamun taji motsin mutum kamar wadda ta suma atsaye.

Daga gabanta ya tsaya sa'ilin daya gane wacece yayi mamakin ganin ta da dadaren nan tsaye jikin bangon gidansa kamar aljana, cikin ruWu ya furta"Batool....! Kece! Me kike yi anan"? Shiru bata motsa ba..

?aga murya yayi"Batool... "!

Kaitsaye kiran ya shiga kunnanta bata tsammaci shine ba, a firgice ta zabura zata arta wa na kare yayi saurin furta"ni ne Batool, yaya Owais, meke damunki ne.."?

dakawa tayi a tsananin tsorace ta zare brown eyes dinsa akan fuskarsa, wani shock taji sa'ilin data saka idanunta a cikin nashi, ?amshim turaren shi ya cika hancin ta.

Omar daya karaso daga gefen shi ya tsaya yana dubanta cike da mamakin ganin ta.

cikin rawar murya ta furta"yaya Owais.. Yaya Omar.. "

"Batool me kike yi da daren nan a jikin bangon gidana? Keda wa ku ka zo ne"? Shiru ta yi batare data furta uffan ba.

Big guy yace"ba ?an matan amarya sun tafi gidajensu daga gidansu ango bayan walima ba? Ko tare da ke aka rakota nan ne"?

Kunya ce ta kama ta da?yar ta iya furta"inason ganin Unaisah saboda banyi bankwana da ita ba, shiyasa nazo" kallon juna su ka yi da alamun rashin yarda da maganarta.

"Batool dare ya yi, nasan iyayenki sunata nemanki, Unaisah ta yi bacci yanzu, Muje na sauke ki gida" dg ne ya faWa cikin sigar lallashi.

"Mu tafi kinji"? Jinjina kai ta yi ba dan taso ba, da sauri Omar ya Wauko mata veil dinta da dankwalin ta, ta kar6a ta ru?e a hannunta, su ka yi gaba tabi bayan su, buWe mata mota Omar yayi ta shiga ta zauna, Dg ya zagaya Other side din ta ya zauna.

Omar ya shiga mazaunin gaba ya zauna.

Kafin Drivern su ya tashi Motar Omar yace"ka fara sauke ni agidana" amsawa yayi da toh..

Tun da Motar ta soma tafiya babu wanda ya ?ara furta kalma, Batool ta yi shiru ta nutsu tana sha?ar kamshin turarensa.

Idanunta sun ciko da ?walla, sai satar kallon shi take yi da rinannun idanun ta da suka kaWa jawur, bakomai take ji ba face raWaWin rasa shi da tayi, kallon shi da takeyi ba karamin fama mata raunin son shi yakeyi ba, wata irin wutar son shi ce ke rura a cikin zuciyarta.

Kwata kwata baisan halin da take a ciki ba, cos ya mayar da idanunsa a lumshe yana ta tunanin baby bride dinsa yasan tana can tana jiran ?arasowar shi.

Bayan sun sauke Omair agaban gidansa, yayi mashi sallama tare da fatan alkhairi kamar karsu rabu da juna bayan tafiyarsa, drivern ya karya kwana ya nufi gidan dr. shurem.

Daga bakin ?ofar shiga yayi parking, jin shiru Batool bata da niyar fita yasa shi firta"mun ?araso gidan naku, ki sauka ki shiga"

ko uffan batace ba, lamarin ya daure masa kai, a hankali ya dube ta, kaitsaye idanunsu suka shiga cikin na juna, wani faWuwar gaba yaji ganin yadda fuskarta ta 6aci da make up dinta sakamakon kukan data sha, jan baki har takan kumatunta, idanunta sunyi luhu luhu jawur da su.

AruWe ya furta"me yake damunki ne? Kinyi kuka ne? Baki da lafiya.. " cikin shesshekar murya tace"kukan rabuwa da Unaisah ne" girgiza kai yayi"ban yarda ba Batool, ba gaskiya kika faWamin ba! Saboda wannan yafi karfin kukan rabuwa da unaisah, sai kace mutuwa tayi? Bafa kasar ta bari ba, tana a cikin estate din nan aduk lokacin da kikaso ganinta zaki iya zuwa gidanta ko ita tazo gidan ku, babu wanda yayi maki iyaka da ita... "


yanayin yadda ya ke yin magana cikin tauttausan lafazinsa ba karamin rikitata ya ke yi ba, jikinta sai tsuma ya ke yi ji take kamar ta rungume shi ko ta samu sassaucin abun da take ji game da shi.

"Fadamin me yake damunki? Kada ki 6oye min Batool, Ni mai share maki hawaye ne, zan iya komai saboda farin cikin ki... "

bai ?are maganarba, ta rushe da kukan daya razana sa, ta gaza jure raWaWin, gaba daya ya rasa shawo kanta, Cikin shesshekar murya mai hade da haki ta shiga zayyana masa abun da ke damun ta.

"Ya.. ya .. Owais, kak.. Ka auri Unaisah ni baka Aureni ba, bayan na fita sonka, Why don't you love me? ko ban cancanta kaso ni ba? Meyasa ni ba zaka soni ba! Ka san yadda nakeson ka kuwa, zan iya rasa komai in jure amma bazan iya jure rashin ka ba, ni kadai nasan halin da nake a ciki, babu mai fahimtana, mutuwa zanyi yaya Owais... "

Hankalinsa Idan yayi dubu toh ya tashi, kalamanta sun razana shi, sam ya kasa katse ta kuma ya kasa furta kalma saboda ruWanin daya shiga! Kyawawan idanunsa daya zare suna akan fuskarta data yi sha6a sha6a da hawayenta, soft brown lips dinta sun jiku da hawayen ta tana magana tana shesshekar kuka cikin kunci, Jikinta har kerma yakeyi kamar wacce sanyi ya kama.

"Kai kaWaine namijin dana so na rayu da shi, bazan iya yin rayuwa da waninka ba, kayi hakuri idan na 6ata maka rai, na kasa jurewa ne, ina da kunya ina da hakuri, amma wannan karon na rasa su gaba daya akanka, tun da nasan na rasaka na har abada... "

da?yar ta ?arshe maganar saboda kukan daya sarketa, ga wani zafi da kirjinta ya yi mata.

Dakyar ya iya tattara nutsuwar shi guri guda ya fahimci inda ta dosa.

cikin sanyin murya yace"meyasa tuntuni baki faWamin kina sona ba? Meyasa kika 6oye min Batool? kuma baki tashi faWamin ba sai bayan dana auri Unaisah? What do you want me to do now? Ya kike so nayi yanzu? wani irin zurfin ciki ne kikayi um"? Kasa magana tayi sai kuka takeyi.


"Fadamin tun yaushe kika fara sona"?

Cikin shesshekar murya tace

"tun ranar dana fara ganinka amma nima bansan ina sonka ba, bansan me nake ji agame dakai ba sai daga baya na gane a lokacin kuma na makaro saboda na gane Unaisah kakeso tun da daWewa.. "

bata ?are maganar ba ya katse ta da cewa"What made you fall in love with me"?

batare data Wago da idanunta ta dube shi ba tace"saboda ina sonka saboda kuma kyawawan halayanka da dabi'unka, amma wlh bayan wannan banso ka don wani abu ba"


lumshe idanun shi yayi a hankali tare da sake buWe su kan fuskarta"Allah bai haramtamin auranki ba, don haka ki faWamin kina son in aureki ki zama ta uku a gidana"?

a ruWe ta girgiza kanta"ko da zan mutu bazan iya auren mijin Unaisah ba, ina kishi da ita akan ka, idan na aure ka zamu samu sa6ani da ita, ni kuma banason duk wani abu da zai haWani da yar uwarta, wallahi na ?wammace ciwon sonka yayi ajalina"!


Jinjina kansa yayi ya dan numfasa kafin yace"Do you want me to divorce her and marry you?"

afirgice ta dube shi, cikin sauri ta kawar da idanun ta daga nashi saboda kwarjinin da yayi mata.

"Nasan zolayana ka ke yi, ba zaka ta6a sakin Unaisah saboda ni ba, ita kake so, itace za6inka, kada ka tausayamin don na fada maka halin da nake a ciki game da sonka... "

katse ta yayi"dagaske nake Batool, zan iya sakin ta in aureki in har kin amince min"! Ya faWa babu wasa akan fuskarsa

Gabantane Ya faWi a ruWe tace"har abada bazan ta6a bari ka saki Unaisah ba, kwara ni na ?are rayuwata batare da nayi aure ba akan dai ni in rabaka da ita don ka aureni, kuma tafi dacewa da kai, tafi ni cancanta da kai... "

murmushin gefen fuska ya yi still idanunsa na akan fuskarta, yafi kowa sanin kunyarta da kamun kanta, Yasan yadda Batool take jin shakkar shi shiyasa yayi mata uziri saboda ya fahimci takasa jure wa ne..

?aga murya yayi tare da furta"ka maidani gidana" Drivern Ya amsa mashi da Okay Sir..

AruWe tace"zan sauka, Yanzu zan sauka"

Ta fada tana kokarin ture murfin motar don ta fita sai dai ta kasa buWe ta, a lokacin har drivern ya tashi motar.

"Ki kwantar da hankalinki, Zan kaiki gurin Unaisah ne, Ko baki son ganin ta"?

Girgiza kai tayi"inason ganin ta, amma ai ka fadamin tayi bacci, na hakura zuwa ranar dinner mun haWu, Gida nakeso na koma banjin dadi inajin bacci..."

a tsorace tayi maganar kwata kwata babu nutsuwa a tare da ita, tayi zaton zai mayar da ita gidanne don ya faWa ma Unaisah abin da ta gaya masa duk da tasan mutunne shi mai sirri bazai iya yin hakan ba.

"Yaya Owais dan Allah ku aje ni anan, bansan zuwa gidanka, ni banaso Unaisah tasan me na fada maka zata ji ba dadi, nasan nayi kuskure amma bazan ?ara ba.. " cikin kuka ta faWa.

Bai saurare ta ba, ya yi shiru tare da kawar da idanunsa daga kan nata.

Baiwar Allah duk tabi tasha jinin jikin ta.


Bayan motar ta ?araso Cikin gidan, A parking space drivern ya tsayar da ita, cardoors din suka buWe, a tare suka fito Yana a 6angaren hagu tana a dama.


Cike da mamaki ta ke bin katafaren ginin da kallo.

"Mu shiga ciki" ya fada tare da yin gaba, cikin sanyi jiki tabi bayan shi..


Tunda suka shigo Main falon Ta soma zazzare idanunta tana ?arewa ko'ina kallo, ta razana da ganin haWuwar Furnitures din falon daga gani an zuba dukiya ta fitar shari'a.


Ganin ta toge a falo yasa shi juyowa tare da kallonta, da sauri ta sunkuyar da kanta ?asa tana wasa da yatsunta

"Ki shiga tana a Waki"

ya faWa tare da nuna mata ?ofar bedroom da yatsansa, amsawa tayi da toh tana jin wani irin faduwar gaba kamar anayi mata lugudan ta6are a kirjin ta, tarasa meyasa take jin kamar wani abu badaidai ba..


Da sallama abakinta ta shigo bedroom din, har saida gabanta ya fadi rass saboda razanar da ta yi na ganin ?awatuwar kayan Wakin, kamar na sarauniya, tayi zaton zataga Unaisah aciki sai dai bata ganta a ko'ina ba, bata kawo komai aranta ba, ta soma ?wala mata kira

"Ukhtyna! Unaisah! Kina ina ne? Batool ce, ki yi hakuri nazo da daddare inaso nagan ki ne yanzu zan tafi"

shiru ba'a amsa mata ba, ranta ne ya bata kota shiga toilet ne hakan yasa tayi tunanin komawa falon don ta faWawa Yaya Owais.


Juyawa tayi da sauri tana ?o?arin fucewa daga dakin Ya kunna kai ciki, Kirjinta ya bangaji na shi, da sauri taja baya adabarbarce ta furta"am sorry bansan zaka shigo ba, na duba banga Unaisah ba, ko tana a cikin toilet ne"! Ta faWa tana zare idanun ta.


"Unaisah bata anan, tana a gidan ta"!

"Yaya owais... Ban.. Bangane me kake nufi ba, nan ba gidan ta ba ne? " bai kula ta ba, Ya nufi Ciki, Kayan jikinsa Ya soma ragewa, Batool ta razana da ganin yana tu6e kayansa saida ya rage daga shi sai short.

Jikinta na 6ari ta nufi kofar dakin, ta soma kokarin budeta ta kasa, duk tabi ta ruWe..

"Yaya Owais, ?ofar ta kulle, ka buWe min in tafi gida tun da Unaisah bata anan, daddy zai min faWa"

Takun tafiyar sa ta jiyo daga bayanta, tayi zaton bude mata kofar zaiyi..

Kwatsam ta tsinkayi voice dinsa a cikin kunnanta

"Batool, there's something I've been wanting to tell you for a long time"

(Batool akwai abun da na dade inaso na faWa naki")

Zare idanu tayi batare data juyo ta dube shi ba.

"Na daWe ina sha'awar son kasancewa da ke ban ta6a bayyana maki ba saboda bana son na zubda mutuncina a idanun ki..."

bugun zuciyarta ne ya tsananta, jin furucin chief, rudu da al'ajabi ya hana ta furta kalma..

"tun da kina sona, Ki bani hadin kai, babu wanda zaisan munyi, daga ni sai ke, zai zama sirri a tsakanin mu"


A firgice ta juyo tare da duban shi, tsabar rudu yasa ta fara ganin kamar ba Chief bane.


Sexy abs dinsa ba ?aramin rikitata yayi ba.


Murya na rawa tace"yaya Owais, kasan me kake faWa kuwa? Kai da kanka" girgiza kai tayi"ni nasan bayin kanka bane, baka acikin hayyacinka, saboda Ba halin ka bane, Sharrin shaiWanne"!



Kashe mata ido yayi tare da Wage mata gira, ya dan lashe pink lip dinsa.

"ina a cikin hayyacina Batool, ba ku ma shaiWan bane ke tunzurani ba, ni ne da kai na..."

zare idanu tayi tana girgiza kanta'yaya Owais meke damunka ne? kamar wanda yasha kayan maye! kana da aure, kuma yau ka ?ara aure, idan kana bukatar ka kawar da abun dake damunka, ka tafi gurin matayenka, sune muhararramanka da Allah ya halatta maka ka sadu da su, amma bazaiyiwu in baka hadin kai ba! Kasan babu kyau, ba zan bari mu sa6ama Allah ba, kai mutumin kirkine mai tsoron Allah da son taimakon, ba zan ta6a bari shaidan Yasa ka aikata abun da zaka sa6ama mahaliccinka ba..."

tun da tafara magana Ya kafe kyawawan idanunsa akan tausasan lips dinta kamar tana ?ara tunzura shi, kwata kwata baya fahimtarta.

Sauke idanunsa yayi kan dukiyar fulaninta da su ka cika kirjinta sun matse gaban rigar kamar zasu fasa ta, Allah yayi ta da sura kamar umminta..


Yawu Ya haWiya Yana sha?ar ?amshin Humran ta..


Ganin yadda yake bin surar jikinta da kallo yasa ta ?ara tsorata da shi ta rasa gane meke damun yaya Owais"?

Ta kasa yarda dagaske ne maganar daya furta, Ranta ne Ya bata kodan sun ke6e da junane? Dama kuma babu kyau mace da namiji su ke6e, can kuma ta tuna meyasa ya kawota gidan nan bayan babu Unaisah a ciki hakan na nufin dama can da wata manufa yayi hakan, girgiza kai tayi, zuciyarta ta raya mata Watakil yasha ?wayane ko kuma zai iya yiwuwa gyaran jikin da tayi irin na Unaisah ne yasa shi kamuwa da sha'awarta, amma meyasa ma zaiji hakan? Bayan matayensa sunfi ta da komai a tunaninta kenan..


"Batool, ba zaki iya biyamun bu?atana ba? Sau Waya kawai, ki taimaka min, Zan iya rasa raina, bakiji yadda nake jin kwaWayin In kasance da ke ba..."

ya faWa yana marairaice mata fuskarshi yadda kasan ba Chief namu ba, Ikon Allah Ikon Gaske..


Yawu mai zafi ta hadiya

"Yaya Owais, kayi hakuri, ni maiyi maka komai kakeso ce don in faranta maka rai, nasan har abada ba zamu iya biyanka ba, amma wallahi bazan ta6a bari mu sa6ama Allah ba, ina jin tsoron shi, kuma banaso mutuncinka ya zube, ka dubi girman Allah, dan Son da kake ma ma'aiki manzo SAW ka tausayamin, nazo duniya bata hanyar aure ba, idan na amince maka muka aikata alfasha rayuwata zata gur6ace ne, pls kada ka matsa min, ka barni in tafi gida..."

tana karashe maganar jikinta na kerma cikin sauri ta juya da niyar ta buWe ?ofar.

Batai Aune ba, Kwatsam Taji Ya tallabe waist dinta da tafukansa, Ya cuccu6eta ya daga ta sama tare da juyawa da ita Ya nufi katafaren gadon dakin, tuni mayafinta ya fadi kan floor.

Fashewa tayi da kuka tana fadin

"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un! yaya Owais ka da Ka cutar da ni, na ro?e ka, ka barni in tafi gida, ka da ka yi amfani da son da nake maka gurin lalata rayuwana.."


bai dakata ba har saida Ya Jefar da ita kan gadon, Ta faWa ta rubda ciki, silar hakan yasa yalwatacciyar sumar kanta ta baje har saman mattress, jikinta na 6ari tayi saurin mi?ewa zaune, Ta dube shi Yayin da ya ke kokarin zamiye short dinsa.


Fashewa tayi da kuka tana fadin

"Ni bazan iya cin amanar Yar uwata ba, bazan sabawa mahaliccina ba, kada ka goga min kazantar zina a jikina, Idan kanason In kwanta dakai har kwara ka aureni, zanyi maka abunda kakeso tunda ina son ka, amma wallahi ban ta6a sonka da zina ba"

Runtse idanunta tayi tare da daddafe kanta da tafukanta, ?wa?walwarta ta fara tariyo mata abun daya faru tsakanin iyayenta kafin suka same ta, tsigar jikinta ce ta soma tashi, shatun jijiyoyinta suka fito ruWu ruWu saman fatarta, Lokaci Waya ta buWe idanunta da suka kaWa jajir, Agigice Ta zabura zata dira daga kan gadon yayi saurin haurawa kan gadon ya dam?o kafafunta tare da janyo da ita, ya rungumeta akan faffadan kirjin shi, kuka ta ke yi kamar ranta zai fita.

Cikin shesshekar kuka take fadin"dan Allah yaya Owais kada ka cutar dani, bazan iya jurewa ba, Mutuwa zanyi, ina son na tafi gida, Idan ka aikata min hakan Iyayena zasu yi bakin cikin da zaisa su rasa ran su, nima zan mutu da bakin cikin abun da kayi min... "

a hankali ya soma shafa sumar kanta yana tattare ta guri guda yana jin wani irin yanayi na shau?in ta.

Yana Jin yadda Zuciyarta ke bugawa da karfi, Numfashinta na fita a hargitse.

Unexpected taji Ya furta"ki daina kuka, bazan iya cutar da ke ba, zan mayar da ke gida, amma sai kin shiga toilet kin wanke fuskarki sannan zansa akawo maki abinci ki ci.."

wata nannauyar ajiyar zuciya data sauke har saida yajita a kirjin shi.


Dakyar ta haWiye kukan, taji nutsuwa da kwanciyar hankali sun zo mata.


raba jikinta tayi daga nashi idanunsu suka shiga cikin na juna, tausayin ta ne ya kama shi ganin yadda kumatunta suka yi ja, labbanta da fatar idanunta sun kumbura, sun yi jawur, hakanan ya tsorata baiwar Allah bata ji ba, bata gani ba.


"Hankalina ba akwance yake ba idan ina a tare dakai, ka maidani gida kawai"

"Kiyi abunda nace idan kina son komawa gida"


da sauri ta amsa da toh, ta sauko daga kan gadon ta nufi toilet ta shige tare da jan ?ofar ta datse don karya farmaketa a ciki.


?ayataccen murmushi yayi.


Almost mins yana jiranta before Yaji motsin bude toilet door.

fitowa tayi daga ciki ta toge a bakin kofar, saukowa yayi daga kan gadon, da hannu Ya nuna mata kofar closet Room"ki shiga, Ki sauya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login