Showing 123001 words to 126000 words out of 321579 words

Chapter 42 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

ce mashi kuna nan lami lafiya.."

jikinsu yayi sanyi lakwas, duk basu ji daWin jin cewa baida lafiya ba, don basu san baya araye ba da ba karamin hauka zasuyi ba

"Ku sanyasu a addu'a pls, ita suka fi bukata" amsa mata sukayi da toh.."

"Amma da su ka je kai farmakin sun kashe Giants da mugayen da suka azabtar da rayuwar mu"?

Mubeen ne ya tambaya

"Sunyi nasarar kashe giant sosai, amma basu kashe elders ba, amma kada hakan ya dame ku, ita nasara ba'a samun ta cikin sauki, sai ansha wahala, cikin ikon Allah yanzu sun fara gano su wanene Elders kuma nan bada jimawa ba, cikin ma kwanakin nan zasu kamosu, gaba daya zamu gansu da idanun mu..." daWine ya lullu6e su.




"Yanzu mu sai yaushe za'a bude mu daga kurkukun nan? Muna so mu ganku, ko ku dawo nan, sannan dan Allah ki roki Chief yasa akai mu asibitin da aka kwantar da su danish mu ganshi ko hankalinmu ya kwanta"

acewar haris"Kada ka damu zamuyi masa magana"!

"Nima pls, ku rokarmin Chief, ya taimaka ya hadani da sister dina"

Batool tace"kada ka damu zaka hadu da ita, yanzu bayanan in ya dawo zamu fada masa"


Haris bai yarda da maganganun su unaisah ba, yana kokwanton in gaskiya suka fada musu ya dai bar abun aransa, tun da ba yadda zai yi.


"Ina Aunty Danejo na"?

Jemimah tace"tana can dakin ta kan gado ta hangame baki tana bacci, Ni na sato mana wayarta, don mu kiraki, Kuma munata kira ma bata shiga.." ?yalkyalewa su ka yi da dariya..

"Munyi missing dinku, kuna aran mu, idan akwai abunda ke damunku bayan wanda kuka fada mana ku sanar damu" cikin kulawa batool tayi maganar .

Har suna hada baki gurin furta bamu da damuwar komai, akwai abinci available ga kayan more rayuwa kawai mudai so muke abude mu mu dawo gurinku sannan akaimu mu gano su danish din mu.." murmushi suka sakar masu..

"Okay zamu fada ma Chief idan ya dawo, duk yadda mukayi da shi zakuji daga gare mu"..

"Dan Allah kada ku manta, babu kyau jan rai, kullum haka kuke ce mana kuma sai muji shiru ko mun kira bakwa dagawa akai akai" acewar rubina..

"Wannan karon ba zamu manta ba, in sha Allah" amsawa sukayi da toh.

"Kunyi kyau, kun ?ara haske, wasu sunyi ?iba, tubarkalla masha Allah.." dadine ya lulu6e su jin abunda Unaisah tace..

Sarah tace"kuma haka, kun kara kyau,.."

"Mungode, Ku more lokacinku, soon zamu zo maku da abun ban mamakin da zai girgiza ku"

"We can't wait to see" Cikin nishadi suka cigaba dayin fira da yan uwan su sun debe masu kewa, baka jin sautin komai a falon sai sautin dariyarsu da surutun su, kamar wadanda suka shekara basu gana da juna ba..





~_____________________________=?%?~




Around ?arfe karfe shida na marece, ta farka da wata irin kasala a jikinta, tana kokarin motsawa taji ta a jikin mutun, buWe idanunta tayi a disashe take kallon fuskar shi, tunawa tayi da abun daya kawo ta, a ruWe tayi dabarar raba jikin ta daga nashi ganin baccin nashi ya yi nisan kiwo farkawarsa ba yanzu ba, ta karance shi tun da jimawa, In ya fara bacci da wuya ya farka ko da za'a buga ganga ne a kusa da kunnansa.

zanan tattoo din bayansa ta ?ura wa idanu ya fito sosai, cikin sauri ta sauko daga kan gadon ta janyo rigart?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 a daya cire mata, ta saka a jikinta, gabanta na faWuwa ta Wauko wayar ta daga cikin yar purse dinta data jefar ?asa, gabanta na faduwa ga tsoro da fargaba da suka mamaye zuciyarta ahaka ta nufe shi, bayan ta kashe camera sound din wayar ta saita bayan shi da camera ta Wauki hoton tottoo din shi.

Cikin sanWa ta juya ta nufi toilet dinsa, ta bude ta shiga daga ciki, taja ?ofar tare da yin locking dinta, ajiyar zuciya ta Wan sauke, Yatsun hannunta na kerma ta tura ma Chief hoton tattoo dinsa ta whatsapp chat dinsa.


Unexpected taji anyi knocking toilet door din, waro idanu waje tayi tare da hadiyar yawu..

Daga waje tajiyo voice dinsa da alamun bacci bai ishe shi ba ya furta"Ummi, na farka ban ganki ba, kina a ciki'? Wani irin faduwar gaba taji, da rudu ta zare idanu aranta ta ayyana tayaya akai ya farka da wuri?



Mutumin dake da nauyin bacci, Dakyar ta furta"yeah am in wanka zan yi"

"Okay, open the door for me, nima zanyi wankan" dafe kirji tayi da hannu Waya, ta rasa ina zata saka phone dinta, Idan har yaganta da waya a cikin toilet zai zargi wani abu, kuma idan ta hana shi zai iya zarginta tun da sun saba yin wanka atare wani lokacin.

Jin tayi shiru bata tanka mashi ba, yasa shi furta"Ummi, meyasa ki ka yi shiru uhum"?

Cikin sauri ta tura wayar cikin bra dinta, ta gyara headscarf din kanta, kafin ta yi unlocking door din.

Har saida gabanta ya fadi ganin yadda ya murtuke fuskarsa kamar bai ta6a dariya ba.

Adabarbarce ta furta"am.. um.. ai na fada maka period nakeyi, bazan iya yin wanka atare dakai ba, bana so kaga abun da zai tada maka zuciya, nasan kana da ?yan?yami, ka jira in gama sai ka shigo"

ta karashe maganar tare da ruko kofar da niyar ta rufe, batai aune ba taji ya bangaje kofar, ya shigo ciki tare da kulle ?ofar, aruWe tace"big boss why? Na faWa maka bazan iya wanka tare da kai ba ina period, yakamata ka jira ni awaje.."

bata ?are maganar ba, Ya janyota ta faWo kan kirjinsa, hugging dinta yayi tightly, kirjinshi ya hadu da nata sosai, har saida nunfashin ta ya dinga fita dakyar.

A hankali Ya tallabe ass dinta da palms dinsa..

In a low voice kamar yana mata raWa ya furta"kada ki damu, ba zanji ?yan?yamin ki ba saboda kina jini, inason komai naki ummi, saboda ke din mai tsaftace, duk abun da zai fito daga jikinki tsaftatacce ne, babu kazanta a jiki mai tsarki irin naki.."

ji take kamar ta fasa ihu, saboda fargaban kada Ya gano wayar data sa?a a cikin bra dinta, gashi sai yawo yake mata da hannayensa a jikin ta

"Pls big boss, bana jin dadi, cikina ciwo ya ke yi min, wankan ma na fasa, kasa a kawo min magani in sha.."

ta faWa tana kokarin raba jikinta daga nashi, sa6arta yayi kamar diyar roba Ya nufi bathtube Yana fadin"ba sai kin sha magani ba ummi, zansa kiji sau?in radadin ciwon cikin ki.."

waro idanu ta danyi ganin ya nufo bathtube da ita, tuni tasha jinin jikin ta, abun da take jima tsoro kada ya yi attempting undressing dinta zai iya ganin wayar data 6oye

Bubbuga kafadunsa tayi da tafukanta"pls, ka maidani bedroom, bazan yi wanka ba, na fasa, bana son ruwa ya ta6a jiki na, zazza6i nake ji.."

Wata yar iskar dariya ya saki"da ruwan zafi zamuyi wankan, zaki ji dadin jikin ki" kukan shagwa6a ta sanya ma shi, bai ko kulata ba.

da iya karfinta na karshe ta fusge hannayensa daya tallabe ta da su, ta bangaje shi da gudu ta nufi toilet door din tana isa ta bude kofar ta fuce.


Tana ?arasowa gaban gadon tana haki tayi saurin tura hannu cikin bra da niyar ta Wauko wayar ta maida a purse sai dai me? Tana zura hannu ta laluba bra taji wayam babu wayar a jikin ta, gaba daya tabi ta rude ta zuge zip din rigar, ta 6alle hannun bra din ta cire ta duka ta zazzaga ta kwata kwata babu wayar, ruWewa tayi gaba daya kanta ya daure ta rasa tayaya akai har wayar tabar jikin ta?

Tunani tayi ko dai gudun da tayi ne yaja har wayar ta fado daga jikin ta? Girgiza kai tayi kamar ta6a66a, ta furta ba zai yiwu ba, anan na aje wayar, babu space din da wayar zata iya zamewa daga cikin bra dina saboda ta matse ni, ko dai na barta a toilet"? Yanke shawarar komawa toilet din tayi don ta dubo ko a nan wayar ta fadi.

Juyawar da zatayi keda wuya kwatsam ba zato ba tsammani, Idanunta suka sauka akan wayarta dake a ru?e a hannunsa.

Yana a tsaye bakin kofar toilet din, yawu ta haWiya cikin rudu ta furta"a ina ka ganta"? Shu'umin murmushin nan nashi ya sakar mata"a inda kika 6oye ta, Ummi me kike yi da waya a cikin toilet?

Bayan asanina dake bakya shiga toiler da waya a hannun ki.

murmushin ya?e ta sakar mashi tana inda inda tace"am..um..dama Natasha ne ta kira ni, tana kara tuna min akan inyi maka maganar babyn pretty..."

tsoki yaja"Ummi banason maganar nan, ki fiWa mata ta fidda rai akan ta, saboda ba yar ta bace, na maida ma mommynta ita"

Ajiyar zuciya ta sauke ganin bai dago ta ba"babe saida na fada mata haka, nace tayi hakuri, amma takasa saboda ta kwallafa rai akanta, shakuwace ke dawainiya da ita, dole tayi kewanta, ta fada tare da matsawa kusa da shi, cikin salon jan hankali take shafa kirjin shi, har takusa zame wayar daga hannun shi, kwatsam sai ga sako ya shigo wayarta akan idanunsa.


_thank amma ba zamu iya bin diddiginsa ba ummi, Ki kula da kanki zamu nemi wata hanyar da zamu kama shi_


Yanayin fuskarsa ne Ya canza zuwa tsantsar al'ajabi da tashin hankali, cikin rudu da faduwar gaba ya dubeta, duk da batasan sakon menene ba sai da taji ?an hanjin cikinta sun kaWa ganin yadda walwalar fuskarsa ta dauke Cikin ruWu ya furta"ummi, diddigin wanene za'abi don a kama shi, Kuma ta hanyar ki" S'


Waro idanu waje tayi tamkar kwayar zasu faWo kasa, adabarbarce ta furta"Um..kada ka damu, kasan nasaba irin wannan aikin na taimaka ma jami'ae donsu kama 6ata gari tun a america, yanzun ma wani Wan ta'addane suke so su kama shine suka nemi in taimaka masu..."

shiru yayi jim kamar zuciyarshi tana so ta musa mashi akan abun da ta fada.


sai dai me rawar da jikinta keyi kamar mazari yasa shi zargin bata da gaskiya, saboda gaba daya babu nutsuwa a tare da ita.


"Ina kokwanto akanki Ummi, ban yarda da maganarki ba, ki fada min gaskiya, tun kafin in gano da kaina, Idan ba haka ba, wallahi na lahira sai yafi ki jin dadi..."

yawu ta haWiya ?utt tana faman zare idanu tace"meyasa ba zaka yarda dani ba? Na ta6a yi maka karya ne? Shekara nawa ina atare dakai big boss? Ban ta6a hada baki da wani don a cutar dakai ba babu wanda yasan ma muna atare dakai, pls ka yarda dani.."


wani kallo yayi mata yana sakin wani shu'umin murmushi ya furta"ummi dan adam ba abun yarda bane, mutun ya sa6a wa mahaliccinsa balle ni, kawai idan kinaso In yarda dake ki cire min security din wayarki In bincika ta..."


" Na shiga uku..."

yarfa hannu tayi kamar zata fasa ihu saboda tashin hankali bawai don tana jin tsoron nuna masa ba sai don tana jin fargaban maganar Chief ya zamana gaskiya in kuwa hakane kashin ta ya bushe.


Mika mata wayar yayi"bude min ummi na" yatsun hannun ta na kar6a ta kar6i wayar idanunsu a cikin na juna, tunawa tayi da maganar Chief, dole kiyi taka tsantsan idan ba haka ba, in har ya tabbata shine Jan wuya na gidan kurkukun kaddara ya kuma gano kin bamu hadin kai, har kashe ki zai yi, kada kiyi tunanin shakuwar dake a tsakaninku zaisa ya raga maki.."

da gangan ta saki wayar ta kife kasa har wani sauti ta bada saboda tiles din data daka

Pretending tayi a rude ta zukunna tare da daukar wayar tana fadin"Ya salam, screen din wayar ya fashe"

mikewar da zatayi keda wuya, taga yana matsowa kusa da ita, ja da baya tayi a tsoroce ganin yadda Jikinshi ke kerma ..

Yanayinsa kamar na wanda zuciyarsa ke nema ta karye...

Kwatsam Ya sha?e wuyanta da hannunsa Ya kure ta jikin bango, da wata irin buWaWWiyar murya ya furta"sabo da kaza bai hana In yankata Ummi, muddin ta ci amanata, Ki fada min menene kike boye min? Tun kwanaki kika sauya min, abun da baki taba min ba, yau tun zuwanki ina lura da duk wani motsinki, baki shan giya ummi amma kikasa na kawo mana giya, saboda kina so hankalina Ya gushe donki samu damar aiwatar da abun da kike so, bayan da bacci ya dauke ni, sai kika dauki hoton tattoo dina, Ummi wanene ya saki huh?..."

Tashin hankalin da ba'a saka mashi date, tuni ido Ya raina fata, wani irin faduwar gaba ta soma ji a kirjinta kamar ana buga war drum, Muryarta ashake ta furta"big boss, bazan iya cin amanarka ba, ka yarda dani..." katse ta yayi"kada ki min karya, ba halin ki bane, Idan kinaso In yarda dake ki fada min komai.. "


rintse idanunta tayi tare da cizon le6enta muryarta na rawa ta furt"sus.. Sune suka sanyani, saboda suna zarginka, wallahi bada son raina ba, saida nace masu ba zaka taba iya aikata miyagun laifukan da suke zarginka dasu ba, amma suka matsa min akan cewa kana da sa hannu, koda suka rokeni akan in basu hadin kai gurin ka ma ka nace ni bazan yi ba, shine suka matsa min, ni kuma saboda na yarda dakai nasan baka da laifi shiyasa na amince masu saboda nasan ta silar bincike zasu gane sunyi kuskuren zargin ka"


AruWe ya furta"wani irin zargi su ke yi akaina um"?

zazzare idanunta tayi, wani kwarjini yayi mata har bata san sa'adda ta furta"dg yana zargin kana Waya daga cikin Elders na kurkukun kaddara, wai kaine Jan wuya, mahaifin Unaizah yar gidan daddy, saboda sun ga hotunanka kai da Natasha acikin Diary dinta data bari a hannun yan uwanta prisoners din kurkukun kaddara, Dan Allah ka fada min gaskiya kaina ya kulle, na shiga rudani, zuciyata ta tsorata, naji fargaba da tashin hankalin da ban ta6a ji ba a lokacin da naji labarin kurkukun kaddara, da irin izayar da wasu azzulaman mutane su ke yi wa yaran da basu ji ba basu gani ba, big boss tayaya zan yarda da abunda suka fada akanka"? Ta faWa tana kallansa..

"Bayan ni nasan wanene mutumina, saida na fada masa mutun mai zuciyar imani da tausayi, bazai iya aikata abun da suke zarginka da shi ba.."

Bata ?are maganar ba, sakamakon tsawar daya daka mata wadda tayi silar ruWewarta, kamar zai fasa dodon kunnanta, Dafe kanshi yayi da tafukansa kamar mai faWa da ciwon kai, Cike da tsantsar tashin hankali da rudu ya shiga furta"How is that possible? How do they know everything? How did they get Unaizah's diary? Who told them? Who is behind this? This is a lie! It's not true, it will never be true"



Yana magana zufa tana wanke fuskarshi, Ummi dake kallon shi gaba daya tabi tasha jinin jikinta ganin yadda lokaci daya big boss ya nemi zaucewa, yama rasa ina zai sa kanshi kamar mahaukacin, kanshi ya daure da Jin abun da bai ta6a zata ba, ko a mafarki, mamakin shi taya akai Unaizah ta tafi da diary din ta batare daya ankara ba? Yana nan sake da baki Yana ganin cewa wayonsa da dubararsa ba zasu taba bari asirin shi ya tonu ba sai gashi ?aramin kuskure yana nema yaja masa matsala.


wata irin ?ara ya fasa tare da nufar maidaidaicin glass table din dake a seating area din dakin Ya kinkime shi, da sauri Ummi tabi bayanshi, Kafin Ta karaso Ya buga table din kasa nan take Ya tarwatse, ruko hannayensa tayi a cikin nata,



cikin shesshekar murya ta furta"big bosa kada ka lahanta kanka, na fada maka ni ban yarda da su ba, dama nasan idan na fada maka zargin da su ke yi maka dole kaji ba dadi, pls kazo muyi magana, nayi maka alkawarin in har baka da laifi zan yi iya ?o?arina don wanke ka daga zargin da ake yi maka"



bangajeta yayi da hannun shi tayi taga taga zata fadi, da sauri Ya damki arm dinta yana huci ya furta"har yanzu baki fadamin tayaya akai suka san ina atare da ke ba"?

Tamkar zata fashe mashi da kuka tace"wallahi bani na fada masu ba, ka yarda dani, ban ta6a fitar da sirrinka ba.."

muryarsa da tsawa yace"karya ki ke yi Ummi, ba zasu taba neman ku hada baki ba gurin kamani batare da sunsan muna a tare ba, saboda ganina ba abune mai sau?i ba.."


cike da jin shakkar shi tace"hakane, ay na fada maka, hotonka dana Natasha suka gani a cikin diary din, aranar da mu ka je airport a america tare da Natasha sun ganta, babu wanda baisan ?awata bace, bayan haka akwai ranar daka kira video call, bana akusa na shiga toilet, Waya daga cikin yaran da nake kula da su ta shigo dakina da karanbani ta dauki wayar ta Waga kiran anan taga fuskarka, wallahi big boss yarinyar ko waya bata iya ba, babu komai akanta bansan ya akai ta Waga kiran ba...."

bata boye masa komai ba.., Sakin arm dinta yayi tare da dafe kanshi da tafin hannunsa.

Ita kanta ta tsorata da yanayinsa karfin hali tayi gurin firta"tunda na fada maka abun da ka ke son ji, Nima inaso ka amsa min tambayana big boss, tayaya akai Unaizah ta zama daya daga cikin fursinonin kurkukun kaddara? Waya kaita bayan a labarin da naji mahaifinta ne Ya sadaukar da ita,...."

tiryan tiryan ta zayyana mashi labarin Unaizah, ta kara da cewa"Abun ya dameni, tun da naji labarin ta, saboda nasan Unaizah ?arka ce, kuma kaine mahaifinta, amma na ruWe da naji yadda suka bada labarin cin amanar da mahaifinta yayi mata, ya yaudare ta ya kai ta kurkukun kaddara da sunan High school na korea, Big boss Ina Unaizah? Kuma wacece Zeenatu diyarka mai bala'en kama da Unaizah...

bata kare maganarba Ya balbaleta da masifa, yana fadin meyasa take yi mashi tambayoyi kamar tana tuhumarsa? Ko itama ta yarda da abunda ake zargi akansa? Bayan bai ma taba sanin ina ne gidan kurkukun da take magana akai ba, balle wasu elders, shi bazai iya aikata munanan laifukan da ake tuhumarsa ba, tafi kowa sanin halin shi don haka ta rabu da shi, Yarinyar da take magana akai ba Yar shi bace, shi ?a Waya gare shi Zeenatu, Kuma itace baby preetyn da take magana akai.."

Yana magana yana huci kamar zai rufe


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login