Showing 99001 words to 102000 words out of 321579 words

Chapter 34 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

hannu ta curo Passport din da ta gani, shiru ta yi jim tana duddubasu aranta ta ayyana me Pravin zai yi da passports dinsu?

Bata kawo komai ba a ranta ta mayar da su cikin jakar ta yi zipping dinta, ?amshin suya ta fara juyowa a cikin hancinta, murmushi ne ya bayyana akan fuskarta jin motsin shi

Direction din da take jiyo motsin ta nufa, dadi kamar zai kashe ta ganin pravin yana girka mata abinci, daga shi sai short a jikin shi, ya haWa gumi sai aikin motsa suya yake yi...

Kamshin naman ne ya daki hancin ta, cikin sanda ta shiga ciki ba tare da sanin shi ba saboda ya bata baya.

Hugging dinsa tayi ta baya, wata firgita da ya yi saida ta yi noticing wani abu,

"Waw.. waye...! " Ya faWa tare da Waga ?aton spoon din hannunsa da niyyar ya kwaWe wanda ya ruke sa..

Ajiyar zuciya ya sauke ganin Hajjaty ce,

"meyasa baki yi min sallama ba?"

"Saboda in baka tsoro." Ta faWa da murmushi..

"Hmm, zan rama ne Allah."

"Ki koma daki pls, har yanzu babu ?oshin lafiya atare dake, idan na gama zan kawo maki a daki."

Ma?e mashi kafaWa ta yi, "Kaima kasan bazan bari kana yin aikin da ya kamata ace ni zanyi ba, in har ba zaka bari in taya ka ba, to ka bani in ?arasa tun da jikin nawa da sauki."

Dakyar ya lallabata har ya samu ta koma falon ta zauna.

Bada jimawa ba ya fito hannunshi ruke da tray, daga saman shi plates ne na chicken pepper soup, da na shinkafa, ga juice a glasses.." Tunkan ya karasa ta fara haWiyar yawu..

A saman rug ya a je tray Win ta sauko ta zauna shima ya zauna suka tasa tray din a tsakiyar su..

A tare suke ciyar da juna, idan ta bashi a baki shima sai ya bata...

Suna ci suna fira, duk ta ishe shi da santi..

"Da ka yi mini girkin nan har ka tuna min lokacin da muke a gida, kafin mu yi aure, ni dai na yi dacen Wan uwa kuma yayana sannan mijina, tun ina ?aramata kake kula da ni baka ta6a gajiyawa ba, ci na, suturata, da duk wata Wawainiyana kaine, baka ta6a bari na da yunwa ba, koda kai zaka rasa toh zaka nema min ni in ci..." Idanunta cike tab da ?walla ta yi maganar.

Jikinsa ya yi sanyi lakwas.

_"Dan Allah Pravin no matter what, kada ka canza daga yadda na sanka, ka ji tsoron Allah ka kuma kiyaye sa6a masa, da ka zalunci wani ?wara kai azalunce ka saboda Allah baya yafe hakkin dake a tsakanin bawa da bawa, ka kau da ido ga abun da ba halal dinka ba, ka yi ha?uri da abun da Allah ya baka. Duk abun da ka samu shine rabonka, ita duniyar nan ba matabbata bace, wata rana zamu mutu mu barta ne, lahira ita ce matabbata kuma dawwamammiya, mu ru?a tuna mutuwa da kwanciyar ?abari, daga kai sai halinka za a binne ka, komai da muka tara anan zamu bar shi, kowa zai girbi abun da ya shuka, walau na alkhairi ko na sharri...."_

Tun da ta fara yi masa nasihar jikinsa ya soma 6ari, zuciyarsa ta ?untata sosai. Bai ?arasa sauraronta ba ya mi?e kamar zararre ya nufi daki, yana shiga ya faWa kan gadonsa ta rubda ciki ya kwanta..

Da gudu ta bi bayan shi, ta hau kan gadon tana tambayar shi me ya faru? Meke damun shi? Ko nasihar da ta yi masa ne bata yi mashi dadi ba...

Cikin karyayyar murya ya ce baya jin daWin zuciyar shi bacci yake so ya yi, saukkowa ta yi daga kan gadon taje gaban mirror ta dauko tissue box, yago tissue din ta yi, ta koma kan gadon ta soma goge masa hannayensa da bai wanke ba, bayan ta gama ta daura box din saman drawer..

Rungume kanshi a ?irjinta ta yi, tana jin yadda zuciyarsa ke harbawa fat fat kamar zata tsaga ?irjinshi. Ta ruWe da ganin yadda ya razana daga kawai ta yi masa nasiha, sai dai bata kawo komai aranta ba, a haka bacci ya yi awon gaba da su.


Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug. Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take

Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai

08093772168


*Welcome, Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____=؞?______=ؗ?_____=ؘ?_____???___~



Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?

.~________________________________




A bangaren Ummi ta riga ta gama yanke shawarar zata basu haWin kai, kamar yadda ta kudirta aranta saboda ta wanke big boss daga tuhumar da su ke yi ma shi ba dan ta yarda da tuhumar da suke yi ma shi ba.


bayan da ta taje ma Owais da maganar, yayi farin ciki sosai, ta kuma fada masa game da zuwan da zatayi gurin Alhaji musa, Hakan yayi masa dadi sosai, cos wannan dama ce babba agurin su, yace mata idan weekend din yazo zai faWa mata plan din su, sannan Yace yana son ganin kawarta Natasha, in zai yiwu ta kirata awaya ta fada mata tana son ganin ta cikin week din nan, babu musu ta amsa mashi da toh, tun aranar da sukayi maganar ta kira Natasha awaya, ta faWa mata tana son tazo Nigeria, t?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ayi missing dinta, tana son ganin ta, Natasha taji dadin jin hakan dama neman hanyar da zato nigeri ta ke yi, har tambayarta ta yi dg zai barta tazo gidansa? Ummi ta gano abunda take ma hari, tace mata karta damu zai barta, kawai ta taho, tace mata toh in ta gama shiri zata sanar da ita.

*~_______________________________HAJJATY



A firgice ta farka sakamakon knocking din daya katse baccin ta, idanunta biji biji cike da kasalar bacci ta soma kokarin mikewa, shafa gefen ta tayi jin wayam babu pravin yasa tayi tunanin ko shi ne ya fita, tun da babu wanda yasan da wannan gidan nasa..


Saukowa tayi daga kan gadon, tana mika hadi da yin Hamma, Yar rigar bacci ce a jikin ta dai dai gwiwarta, ga dukkan alamu ta dan ji saukin zazza6in jikin ta..
Bude kofar dakin tayi, Ta nufi kofar shigowa falon don anan ne takejiyo sautin kwankwasa kofar da akeyi.

har ta ru?e handle din Kofar zata buWe, Unexpected Tasoma jin sautin durowar wani abu mai nauyi abayanta..


Ta jikin bangon da take fuskanta Ta hango Idanuwar su, wani irin faduwar gaba taji, Kirjinta ya fara mata dakan uku uku, Tuni tasha jinin jikin ta, tsoro Ya hana ta juya, jikinta ya soma 6ari, sai faman zare na mujiya takeyi ganin inuwar mutane



Motsin da suka somayi suna tunkararta ne Yasa ta fasa ?ara, tare da juyawa ta manne ma kofar muryar na rawa ta shiga ambaton sunan Pravin Pravin...


Watsawa tayi da gudu ta fada bedroon dinsu, adai dai lokacin Pravin Ya fito daga wanka waist dinsa daure da towel tana ganinsa ta boye bayansa, Tana nuna masa kofar shigowa dakin da yatsanta dake kerma sam takasa magana sai haki takeyi...

"Mun shiga uku, pravin dodanni ne masu bakaken kaya suna a falo zasu shigo su kashe mu"

dakyar ta furta, da farko ya razana amma da ya ji hakan sai ya gane ture akayi masa daga gurin Elders, da kafarsa Ya bangaje kofar toilet Ya jefar da hajjaty ciki Yaja kofar ya kulle ta a ciki.

Ya gyara Waurin towel dinsa don ya zauna dakyau, da gudun gaske ya fito daga dakin Ya dira atsakiyar su, suna ganin shi suka girgiza jikinsu nan take suka rikiWa suka koma dodanni, shima Ya rikida ya koma irin siffarsu, faWane ya kaure atsakanin su, sautin buge bugensu da gurnaninsu ya cike falon, wata irin ?ura ce ta buWe su..

shi Waya su biyar amma saboda yafi su karfin sihiri ko ?warzane basu yi mashi ba, sai dai yaji jiki ba kaWan ba, daya bayan daya saida yayi masu jahilin bugun daya salwantar da rayuwarsu gaba daya ya zubar da gawarwakinsa saman floor, nan take Ya rikiWa ya dawo suffarsa ta mutane, a zukunne Yana huci tare da haki kamar mayunwacin zaki, ransa yayi mugun baci, bai ta6a zaton Elders zasuyi masa haka ba, dama yasan ba zasu kyaleshi ba saboda sun tsane shi, suna bakin ciki yadda Elder Ya shigar da shi cikinsu ya bashi mukami daidai dana su..


Akan idanun shi gawarwarkin giants din suka 6ace, dama ka'ida ne Idan giant Ya mutu Evils basu barin gawar shi gaba daya suke 6acewa da shi.


Tunawa da Hajjaty yasa yayi saurin mikewa ya gyara falon ta yadda bazata gane komai ba.


Bubbuga Kofar takeyi da karfi cikin gunjin kuka take fadin"Pravin ka bude min kofa! Meyasa ka kulle ni Pravin? Dan Allah kada ka je gurin su, banaso su kashe min kai, zasu iya cutar dakai, dan Allah pravin ka shigo mu boye anan.." ita kadai take ta sambatun ta.


Jin motsin buWe kofar yasa tay wuff ta fito atsaye ta taras da shi Yana haki, shassshafa jikin shi ta hau yi tana duddubawa don taga ko akwai rauni a jikin shi.

Adabarbar ce ta furta"pr.. Pra..vin meya faru? Suna ina? Sun tafi? Ba suyi ma ka komai ba"?

Murmushi ya Wan saki ganin yadda take zare idanun ta a tsorace..


Hugging dinta yayi a kirjin shi tare da dan bubbuga bayanta Cikin sigar lallashi Yace"ture akayi mana, amma na kona su da ayar Allah, ba ki jiyo sautin karatun qur'anin da nayi ba a falo"?


"Banji ba" murmushi ya saki
"Ayatul kursiyo tayi aiki dana fara karantota saida suka dinga bani hakuri akan indaina zasu tafi, nace bazan daina ba sai sun fada min waya turo su.." dagowa tayi daga kan kirjin shi ta zuba mashi ido tana kallon shi..

"Pravin sun fada maka wanene ya turo su"?

Yamutsa fuskarsa yayi"hmmm basai dana fada maki mu bar kasar nan ba kika nace akan mu zauna, toh wlh hajiya saratu ce ta turo su don su kashe mu nima daga bakin daya daga cikin aljanun naji..." ya wani sha mur don karta karto shi.


rudani ne tsantsa kan Fuskarta, aranta ta ayyana hakan na nufin hajiya saratu tana bin bokaye? Dama itace kenan tayi asirin data gano akwai aure tsakaninta da pravin shine ta hada baki da marwa donsu 6ata shi agurin ta watakil ma itace ta daurawa marwa cutar Kuturta.."


gaba daya ta tsorata da al'amarin nan, daya lura ta yarda da shi sai yace"yakamata musan abunyi tun da har ta gano inda muke, in ba haka ba kashe mu zatayi.." zugata ya dinga yi har saida ta dauki zugarsa tace"pravin jiya naga passports dinmu acikin jakarka, pls ka nema mana hanya mubar kasar nan inyaso daga baya in komai ya lafa sai mu dawo saboda ya'yan ka, ko in suka neme mu, saboda ni wlh hankalina ya tashi, Hajiya saratu bata da imani, ashe har rai zata iya kashe wa? Pravin yace"hmm ke kike mata kallon mutuniyar kirki fiye da haka zata iya aikatawa.."


Ruko hannunta yayi suka zauna daga gefen gadon su.

"Dama saboda kin nuna bakiso mu tafi shiyasa na fasa, amma tun shekaran jiya nayi mana booking flight a online, na gama mana komai, ko yau kika amince ko gobe sai mu tafi"


Cikin sanyin murya tace"na amince pravin, mu tafi kawai, amma ina zamuje? Ko delhi zamu koma"?

"A'a, Idan muka koma delhi wa muke da shi? Ticket din dana siya mana bana india bane, na china ne, kinsan muna zuwa idan aka tura mu daga Companynmu yin semina ko wani abu, har gida ina da shi, zamu fi samun kwanciyar hankali acan"

Ajiyar zuciya ta sauke tare da kwantar da kanta saman kafadar shi"koma ina zamuje mu tafi Pravin, duk inda zakaje zan bika, amma zanyi kewar Ahlin Obie, da Aminiyata.." ta karashe maganar da kuka..

Ajiyar zuciya ya sauke yaji dadin amincewarta, ?wara ya gudu da ita tun da har an fara kawo mashi hari, Elders suna neman shi ga jami'an isod da ke neman shi ruwa ajallo...=ؔ?




*NATASHA'S ARRIVAL=?%?*



Tana a cikin Toilet ta jiyo ringing din wayarta daga cikin Waki, saboda kira ne mai mahimmanci yasa ta dakata da abun da takeyi, ta fito da sauri, waist dinta daure da towel, bayan ta dauko wayar tayi picking ta kara a kunne..

Muryar Natasha tajiyo a cikin kunnanta

"Hey, guess what?"


"Your location shows you're in Nigeria, at the airport," Ummi ta faWa da murmushi akan fuskarta

"Hehehe, you guessed right, Send someone to pick me up, you knw I've never been to Nigeria."

"Okay, wait a bit, I'll arrange for someone to pick you up."

"Okay."


Bayan ta aje wayar kan gado, shaf shaf ta nufi closet dinta, ta shirya kanta cikin abaya, Ta na kokarin fitowa daga bedroom din su ka yi kici6us da Batool wadda ke shiowa hannun ruke da plate mai dauke da coconut buns

"Aunty ummina, have a bite"
Murmushi tayi tana zura hannu cikin plate din ta Wauki coconut bun ta tura abakin ta, tana tauna hadi da dan jinjina kanta tace"wow ya yi dadi sosai, Ki aje min a cikin Waki, yanzu zan dawo.."

ta faWa tare da manna mata peck a forehead dinta.


Saukowa down tayi cikin sauri ta nufi part din Chief Owais tana zuwa ta taras bayanan.

down ta dawo ta fito daga main falo, adaidai Lokacin Motar Chief Owais ta kunno kai ta gate.

Akan idonta motar tayi parking, officer ya buWe mashi motar




Gently ya fito sanye da kakinsa

"Sir, sunnu da dawowa.."

juyowa yai tare da kallon ta, murmushi yayi" yawwa Ummi hope kina lafiya"

"Lafiyalou ya gajiyar aiki"

"Alhamdulillah"

"Am Natasha called me, She's in Nigeria, at the airport pickup area, I told her to wait for me to pick her up."


"Bani contact nata, tare da hotonta, zan tura Officer ya Wauko ta"

Nan take ta tura mashi, ta juya ta koma ciki.



Bayan Owais ya turama Officer bayanan Natasha, da sauri yabi bayan Ummi, a main falo Ya taras da ita, tana ganin shi ta nufe shi ganin ya nufo ta, a tsakanake ya tsara mata yadda zata tarbeta batare data zargi wani abu ba.

Lokacin da officern daya tafi dauko Natasha ya karaso Pickup area din tun kan yayi parking din Motar, Idanunsa suka hango mashi ita ta cikin glass din motar, da kallo Waya ya gane aka turo sa ya dauko.

Ta fita daban ko acikin mutanan dake a arean gurin, sanye take da button front robe, daga ciki tasaka Cami top.


Sai wani trouser da tasaka kallar robe din hot pink, gefen cikinta da wuyanta har saman kirjinta zanen tattoo ne na tantiran yan iska, hancinta na sanye da nose ring, saman le6enta ma wani hujan ne mai Wauke da ring, ga wasu zako zakon Nails masu ?yalli da tasaka.

Hannunta daya ru?e da wayarta yayin da dayan hannun ke a dafe da hannun suitcase dinta.

Ta rufe idanunta da shades, ga wani hadadden kitso dake akanta wutsiyarsa jan gashin ta ta sauko har tsakiyar bayanta..

Agabanta ya tsayar da motar, ya fito ya nufe ta tare da mika mata hannu"welcome to Nigeria.."

yamutsa fuska ta yi, tana yatsina baki tace"Who are you? Or Are you the one ummi sent to pick me up"? Ta faWa tana nunasa da yatsan ta.

Jinjina mata kai yayi"yeah, it's me"

?in yarda tayi har saida ta kira ummi ta tabbatar mata da shi ne, sannan ta mika masa hannu suka gaisa, Ya kar6i suitcase dinta ya shigar mata da shi cikin boot, Ya buWe mata


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login