Showing 114001 words to 117000 words out of 321579 words

Chapter 39 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

daga ciki, babbar macace jawur, daga ganinta inyamura ce yar gayu da ita, sanye da lace, tayi rolling mayafi akanta..

"Sannu da dawowa Hajiya, ya gajiyar aiki" sama sama ta amsa mashi, kafin ta nufi gidan, tun a falo ta fara cin karo da high heels ?afa biyu, ga handbags saman sofa"

Nan take ta fahimci tayi ba?i, Girgiza kai tayi cike da bakin ciki ta nufi bedroom din mijin nata, nishi da gurnani ta dinga jiyowa. Acikin kunnanta, ko knocking batayi ba, ta ture kofar ta shige, a kwance ta same su turmi da tabarya, shi daya mata biyu akan shi..

Wa'iyazubulla, kwata kwata basu san ta shigo ba, saboda sun fita hayyacin su, Ba yau ta saba kama shi da karuwai a cikin gidan su ba, idan ta ce zata tanka sai ya rufeta da fada hada bugu.

Wannan karan batajin zata iya kyaleshi hakurinta ya kare, zuciyarta a wuya take, juyawa tayi cikin sauri ta nufi kitchen, jim kadan ta dawo hannunta ruke da bowl mai dauke da jajjagen attarugu, bayan ta shiga saida ta kulle kofar dakin, Ta yadda babu wanda zai iya fita, gadan gadan ta nufi gadon, ta daddage Ta watsa attagurin a gabansa da saman bakin shaidaniyar karuwarsa, ita ma dayar bata kyaleta ba, a cikin idanunta ta watsa mata sauran daya rage, Azabar zafin dayajine yasa shi mikewa daga zaune ya fara dura mata ashiriya, Karuwan nasa suna ta iface iface.

Saukowa yayi daga kan gadon, Yana ta kakkabe gabansa, cikin bacin rai ya nufe ta, da gudu ta fuce yabi bayanta, ga radadi yanaji amma dayake zuciyarsa a bace take, yafi so ya fara azabtar da ita kamar yadda ya saba, fucewa tayi daga falon, Yana kokarim zura kan shi don ya fito, bai aune ba, Yaji An dam?i keyarsa"You"re Under arrest dr chisom" wani irin faduwar gaba yaji mai hade da razana, a rikice ya dubesu, Isod agents ne kewaye da shi, matar tasa tana a bayansu sai haki ta ke yi..

"Uban wanene Ya turoku ku kama ni? Laifin me na aikata? Kuna da hankali kuwa, ku shigo har gidana ku kama ni? Mai gadi da iznin ubanwa suka shigowa"? Balbalesu da masifa yayi, shi dama borin kunya da hauka ake naWe shi.

"Ba neman izni muka zo nema ba, umarnine daga dg, bamu bukatar 6ata lokaci.." babu ruwansu da tsiraicin shi, da yayi yunkurin yin fada da su don ya gudu aikuwa suka hadu su biyar suka nakaWa masa dukan tsiya, fuskarsa tayi rudu rudu da shatun marukansu.

Tasa ?eyarshi sukayi, Matar tasa dayake wulakantawa, Ita ta taimaka mashi da mayafinta, ta daure mashi qugunshi saboda ta kare mashi mutuncin shi, ko tambayar jami'an laifin da yayi batayi ba, saboda tasan mijin nata criminal ne, kuma ita taimakonta su ka yi don tasan badan zuwansu ba, da wallahi har kasheta zai iyayi saboda bakar zuciyarsa, akan idonta suka tura shi cikin motarsu, sai da taga tafiyarsu, ta koma cikin falon, ta kulle kofar, a lokacin karuwan nasa sun fito daga dakin zir haihuwar uwarsu, akan floor suka zauna suna jiran ya dawo, sai jinyar wurin da ta zuba masu attaguri su ke yi.

Zagayawa tayi cikin sanWa ta nufi kitchen ta dauko tabaryar karfe, ta dira akansu kamar Allah ya aikota ta dinga jibgarsu kamar ta samu jakuna, duk saida ta raunata gabban jikinsu, suka dinga ihu suna kuka tare da yi mata magiya suna rokonta tayi masu rai, a karshe da suka ga bata da niyar kyalesu, da gudu suka fuce daga gidan tana ta kiransu don su kar6i suturar su ko waiwayon ta ba su yi ba.


Lokacin da dr Adam Ya kira md Ya sanar da shi abun da ke faruwa, Yana a cikin Motarsa sai baza gudu ya ke yi zai tafi airport, don Ya gudu yabar ?asar kafin su ritsa da shi, Yana driving zufa tana ta tsatstsafo ma shi saman fuskar shi, kwata kwata baida kwanciyar hankali, zullumi da fargaba sun cika zuciyar shi, Allah Allah ya ke yabar kasar.


Yana karasowa Airport din Ya suri akwatinsa da jakarsa Ya nufi ciki sai sauri yakeyi, sai daya kammala duk wani clearance harya shiga Jirgi Ya zauna a seat dinsa, jirgin yana gab da zai tashi Unfortunately, Isod soldiers suka ritsa da shi a cikin jirgin, suka fito da shi sai mazurai yakeyi yana rawar jiki, hatta suitcase dinsa da Jakarsa saida aka fiddo mashi da su, wato ya yi gudun gara ya faWa gidan zago...

_______________________________=?%?



*NATASHA*


Yadda taga rana haka taga dare, Ta kasa runtsawa, damuwa da bakin ciki sun mata katutu a cikin zuciyar ta, a kan idonta ?arfe 6 na suba tayi..

Tana tsaka da yin safa da marwa cikin dakin da Owais Ya kulleta, cikin kunci da bacin rai take jan tsoki tare da ?wafa, ranta yakai makura agurin Baci, Ummi kawai takeso ta gani don taji meyasa taci amanarta? Meyasa zata matsa mata tazo Nigeria don a wulakanta rayuwarta? Tabbas bazata kyale ta ba, Alwashi ta daukarwa kanta saita FaWawa big boss komai da su ka yi mata..

Kwatsam tajiyo motsin bude ?ofa, afusace ta nufi kofar, kafin ta karasa suka shigo su biyu, Ummi ce sanye da dogon hijab, Chief Owais yana abiye da bayanta bayan da ya shigo ya kulle ?ofar, kukan Kura Natasha tayi ta dira agaban Ummi ta sha?e gaban hijabin ta...

"Kin yaudare ni ummi, Meyasa zakiyi min haka? Meyasa? Dama kin kirani ne don inzo Nigeria a wulakanta rayuwa ta? Tun jiya nake a kulle kamar dabba?"? In a calm Voice Ummi tace"Natasha, Ki kwantar da hankalin ki, Kinsan wacece ni kin kuma san halina, ba canzawa wa nayi ba, Ba yaudararki nayi ba, kuma ban kiraki don a wulakanta ki ba...."

bata kare maganar ba Natasha ta katse ta cikin fushi tace "Bazan taba yarda da ke ba Ummi, bayan haka ki sani bazan ?yaleki ba, saina fadama big boss abunda kikayi min keda wannan mutumin..." ta faWa tana nuna Owais da Yatsan ta..
Da sauri Ummi ta buge hannunta"karki kuskura ki ?ara nunasa da yatsa idan ba so kike ki rasa yatsanki ba, meke damunki ne? Ki nutsu ki saurare ni mana! Zan yi maki bayanin da zaki fahimce ni! Ni bazan cutar dake ba, ba kuma zan bari a cutar dake ba.."

girgiza kai tayi"ba zan taba fahimtarki ba Ummi, na gama yarda dake..."

"Kin fiye taurin kai Natasha, In har ba zaki saurareni ba zaki dawwama a kulle cikin dakin nan, ba zan iya taimakon ki ba ba"! Ta fada tare da duban Chief Owais"am really sorry da halin Natasha, tana da wuyar sha'ani ba kowa ke iya zama da ita ba sai wanda ya saba da ita..."

jinjina mata kai yai"karki damu Ummi, na saba mu'amala da mutane masu taurin kai da kafiya irin ta, dama na kawo ta ne saboda kin damu da rashin ganin ta.."

Natasha dake kallonsu sai rarraba kwartayen idanun ta ke yi akan su, cikin rudu da rashin fahimtar manufarsu akanta.

"Ba zaku fadamin dalilin ku na kulle ni ba? Laifin me na aikata? Ko ina da alaka da ku ne? Idan big boss ne yayi maku laifi ni meye ruwana a ciki? Bani da akaka da shi! yarinya kuma da kake tuhuma ta akai na fada maka kudi ya biya don raine ta, kuma ni bansan yar wacece ba, bayan haka na fada maka ya kar6i abunsa! Meyasa kuke so ku haukata ni ne eyeeh? Ku barni in koma ?asata! Idan ba haka ba zan tona maku asirin kunyi garkuwa dani idan na ku6uta daga tarkon ku, Idan kuma big boss Yaji ku kuka da kanku..." ta faWa tana nuna su da yatsan ta.

Basu saurareta ba, Suka fuce tana kokarin biyosu kofar ta datse.

"Har yanzu baku tabbatar da abunda kuke zargi akan Big boss ba, ni nasan bai da sanya hannu, pls bana son tuhumar da kuke yi masa ya shafi Natasha, Ba ta da laifi, batason kowa a Nigeria ba, gashi har ta fara yi min kallon naci amanarta, Pls ka sassauta mata, Ku barta ta tafi koda ba zata zauna anan ba"


"Kinsan meta aikata"? AWan ruWe ta dube shi"Sir bangane me kake nufi ba? Ji ya tazo kasar nan, wani laifi ne tayi"?

Atakaice Ya labarta mata abun daya faru jiya da daddare bayan ya ritsa ta a dakin su Unaisah.

Dafe kai tay da hannu daya, Kunya da takaici Ya hana ta saka idanun ta Cikin na Owais..

Da tasan Natasha zata aikata abun kunyar nan da bata amsa bukatarshi na kiranta ba.

"Am sorry sir, ban sani ba, bansan Natasha zatayi masu haka ba, da ban bari ba, ni banma san lokacin da ta fuce daga Waki na ba, na riga nayi bacci..."

"Karki damu, Na fahimce ki, amma Natasha zata kasance a kulle cikin Wakin nan, har zuwa lokacin da zamu kammala binciken mu a kanta, sannan bana son kowa ya san tana anan, daga ni saike, sai kuma chef din da zai din ga kawo mata abinci, ina fata bata fada ma musan game da zuwanta ba..." jinjina mashi kai tayi.


"But pls, Ku kula da ita, abun da ta aikata ma Unaisah banji dadin shi ba, Tasa naji kunya wlh, amma ka yi hakuri, kasan dabi'ar turawa basu gudun abun kunya"

Da sakin fuska yace"na sani, Nima cikinsu nataso, asalima kakata baturiyace amma ba irin natasha ba.." ya faWa da zolaya duk don ya kwantar mata da hankali, murmushi ta yi ta Wan ji sanyi aran ta..



~_______________________________


around karfe biyu na rana suka kammala shirin tafiya Airport, fitowa su kayi daga bedroom dinsu, yana sanye da suit ya lullu6e fuskarshi da mask, ya kuma saka shade baki a idanunsa.

hannunsa daya ruke yake da suitcase dinsa, yayin da Wayan hannunsa ke a ruke da passports din su.

A falo ya tsaya yana jiran ta

"Kiyi sauri mu tafi, kada lokaci ya ?ure mana.." tana daga ciki ta amsa mashi da toh..

gabansa sai faduwa ya ke yi rass rass, in har ba barin kasar nan yayi ba baida sauran kwanciyar hankali, Allah Allah yake ta fito su tafi..

Har ya bude baki zai kara yi mata magana, sai gata ta fito daga dakin, sanye da Black abaya, ta saka nikab kamar yadda Ya umarce ta da tayi, ko idanunta baka iya gani.

"Pravin ni ban saba da nikab ba, bana jin dadin shi, duk a takure nake"..


"Hakuri zakiyi mu tafi"


A lokaci ji take kamar ta fasa ihu saboda damuwar rashin taimakon da Turai batayi mata ba, Yanzu tana ji tana gani zata tafi tabar Ahlin Obie, tun dazu da ya ke ta mata faWan tayi sauri ta shirya tana sane ta tsaya yin nawa duk don saboda ta sanya rai zasu neme su.

Pravin kwata kwata baisan ta yi waya ba, ta ki fada masa ne saboda tasan zai hana, kuma jiya turai ta ce karta faWa masa.

"Kawo na ru?e maka trolley din"

"A'a ke da baki da koshin lafiya"

ya faWa tare da sakin Suitcase din gefe, ya saka code din ?ofar bayan ta bude ya janyo trolley din, Tabiyo bayan shi suka nufi parking space.

"Pravin kai baka jin kewar kasar nan"?

"Ina ko kaWan, Ni dama batai min, ba don naso ba nake zaune a cikin ta"

"Matar ka da ya'yanka fa? Baka jin komai zaka tafi kabar su"?


Banza yayi bai tanka mata ba.

BuWe backseat motar yayi yana kokarin tura a kwatin ciki ya tsinkayi muryar mutun a kunnansa.

"Hijra zakuyi ne"?

Wani irin faduwar gaba Yaji daram dararam, A firgice ya dago da idanunsa ya dubi mutumin da ke a zaune saman seat din motar, Ya daura kafarsa daya kan daya, fuskarsa a murtu?a babu annuri.

Kamar wanda yaga malakul maut ido da ido, gaba daya yabi ya rikice jikinshi yakama kerma bai san sa'adda ya saki suitcase din, Ya damko hannun Hajjaty da ke abayansa kwata kwata bata lura da komai ba saboda zurfin tunanin da ta shiga.


Batai aune ba taji ya fusge ta, da gudu yajata suka nufi gate din din gidan arude take tambayar shi pravin meye faru? Menene ya tsoratar dakai? Ina kuma zamuje, bayan ga motar can mun barota Pravin?


Kwata kwata bai saurareta ba, hankalinsa ba akwance ya ke ba, ya razana da ganin Sir mubarak, tayaya akai yasan inda suke kuma har ya buWe gate din gidan ya shigo batare da sanin shi ba.


BuWe kofar jikin gate din yayi, zufa sai keto mashi takeyi akan goshinta.

Yana zura kai bai aune ba Yaji safkar Naushi a saman kumatunsa nan take gefen bakin shi Ya fashe arude ya furta"na shiga Uku"! Gaban Hajjaty ne ya fadi ganin Prime minister Hateem, Ga canadian Polices da sojoji kewaye da gidan su.

"Allahumma Ajirni fil musibati" dam?ar kwalar rigarsa prime Minister yayi"dan iska, Kai ka janyo ma kanka musiba, Kana tunanin zaka gudu ta lamama kabar kasar nan? Bayan 6arnar da kayi mana"!

"Inna lillahi wa'inna ilahirraji'un..." cikin rawar murya hajjaty ta faWa...

Fitowa Sir mubarak yayi daga motar Pravin Ya nufe su, Yana karasowa ya dam?i keyar Pravin Ya fara sakar mashi naushi a tsakiyar cikin shi, idan ya jigba sai ya ingixa shi gurin hateem shima ya jibga kamar sun samu jaki saida suka haWa mashi jini da majina akan fuskar shi, kwata kwata ya kasa ta6uka komai, sun shammace shi, hatta sihirinsa ya?i tasihiri wanda hakan na nufin alkadarinsa ya karye.

Hajjaty ta dinga kuka tana rokon su su daina bugun shi, kada su kashe mata dan uwanta, su kyale shi, ita su bugeta amadadin shi..

"Dan Allah ku kyaleshi yaya mubarak wlh mun tuba munbi Allah da manzon sa, mun gane kuskuren mu, ba zamu kara yi maku karya ba, zamu nisanta kanmu da ku..."

cikin shesshekar murya take faWa.

A lokacin sun gama raunata kowace gaba ta jikin shi, ko tsayuwa bai iyayi, suna sakin shi Ya sulale kasa wanwar..


Zukunnawa tayi a gaban shi, tadinga kuka ranta ya 6aci da ganin irin bugun da sukayi mashi saboda karamin kuskuren da sukayi.

Cikin fushi ta mike ta nufi sir mubarak, Ta dam?i kwalar rigarshi ta jijjiga shi tana fadin"ban ta6a sanin baku da imani ba sai yau, wai ku wasu irin mutanene? Na baku hakuri bakuji ba, Ko Allah muna masa laifi ya yafe mana balle ku da kuke yan adam" gaba daya ta rufe su da fada, ta inda take shiga bata nan take fita ba, fuskarta sharkaf da hawaye, Cheeks dinta sunyi ja, idanunta sai tsiyayar da kwalla suke.

Gaba daya ta kashe masu baki, kallon ta kawai sukeyi batare da sun tanka mata ba

"saboda kawai munyi kuskuren yi maku karya bamu fada maku da aure tsakanin mu ba? Indai ahlinku ne zamu rabu daku na har abada, amma karku kuskura ku kara bugun Pravin..." bata dire maganarba zuciya ta Wibi Sir mubarak, ganin yadda ta ci kwalar rigarshi, aikuwa Ya kwasa mata marin daya razanar da ita, har saida tayi taga taga zata kife, ta dafe kuncinta,

Idanunta suka juye fari fat..

Nan take suka lura da jinin dake gangarowa ta cikin jikinta yana bin kafafunta..

"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un..." tana furta kalmar ta sulale zata faWi, sir mubarak yai sauri tarota ta fado kan Chest din shi.

shigowa Ciki Polices din su ka yi, suka kewaye su, biyu da ga cikinsu suka sanya handcuff a hannun pravin, yayin da sauran suka daure kafafun shi da igiya.


Daukar shi sukayi tare da fuce wa da shi, Suka saka shi a cikin boot din motar Sir mubarak kamar yadda ya umarta.

A saman kafadarshi ya sungumi hajjaty, prime minister yabi bayan shi suka fito daga gida bayan sun shiga cikin motocin su, a jere suka fuce daga arean

(Finally Pravin Ya shiga hannu)~______________________________________=?%?=ؔ? &?=ؓ?~


Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug. Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take

Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai

08093772168

*Welcome, Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____=؞?______=ؗ?_____=ؘ?_____???___
'?~


Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug. Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login