Showing 309001 words to 312000 words out of 321579 words

Chapter 104 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

banbareta daga cikinshi kamar maganaWisu Ya Kwantar da ita cikin ruwan batare daya rabata da corset din jikinta ba, Wumin ruwan ne ya ratsa fatarta ta lumshe idanunta da suka kaWa jawur kamar na yar ?waya.


yana ta jan numfashi ya soma warware towel dinsa don shima ya shiga ciki,a lokacin dik da bata a cikin hayyacinta saida ta razana da ganin abun da ya ke kokarin yi.


batasan sa'ad da ?arfi yazo mata a jikin ta ba, tayi saurin durowa daga cikin kwamin a gigice ta watsa aguje zata fice, bata kaiga isa ga ?ofar ba, sil6i ya kwasheta tayi baya zata kife, a hanzarce ya tarota ta dawo kan hannun shi, Sa6arta yayi ya juya zai koma gurin kwamin da ita, ta bangaje shi, ta duro a makance ta shiga neman hanyar da zata fuce daga bathroom din tama rikice ta kasa ganowa, a lokacin ji yake kamar ransa yana a jikin ta kan abinda ya ?wallafama rai, ta riga ta gama rikitashi da ganin wannan sura tata,cikin rashin sa'a ta ?ume kanta jikin glass wall din gurin.

radadin da taji ne ya hana ta iya dagowa har ya cimmata, kamar mayunwacin zaki ya yi mata rumfa da broad chest dinshi, ya manneta da bangon ta yadda bazata iya kubce ma shi ba.

Yana fitar da huci ya furta "Why are you running from me?"..


runtse idanunta tayi sosai tana ji yadda jikinta ke tsuma.


Adabarbarce ta furta "ba gudun ka na ke yi ba, nima ina jin abun da ka ke ji, I want to fulfill our dream of becoming one, but I'm scared, I'm hungry, sleepy, and I need to pray..."

dakyar ya ke iya buWe lumsassun idanunsa akan gefen fuskarta da ke ta zubar da gumi.

Bai tsaya sauraronta ba, A hankali Ya soma warware corset din jikinta, gabanta ne ya shiga faduwa gashi ya matseta da jikin shi, Bata iya ta6uka komai ba har saida Ya rabata da rigar, Ya tum6uke ta ya jefar, Pant da bra ne kadai suka rage a jikin ta, rinannun idanunsa ya Waura akan bayanta, he gently Caressing her smooth butt, nutsiwa tayi tana jin duk wani motsinsa a jikinta, A hankali Ya soma tattare sumar kanta cikin tafin hanunsa bai iya hadeta duka ba saboda yawan da tayi, yayi niyar ya ?arasa amma sai ya kasa saboda tunawa da halin da zasu iya shiga a first night din su, Ya fahimci tana jin tsoro bata saba da shi a matsayin Omair ba shiyasa ta gigice,shi kanshi yana mamakin yadda sarrafa kanshi ke neman zamar mashi aiki.

A hankali ya saki sumar kanta, ya kwantar da kanshi saman sumar data yarfo kafaWarta yana faman sakin numfashi kokari ya ke ya iya sarrafa kanshi ko ya samu nutsuwa.

Ta yi shiru tana sauraron shi abayanta, ita kadai tasan me take ji a game da shi amma bazata iya jurewa ba a wannan lokacin.



Raunanniyar muryarsa ta tsinkaya a cikin kunnanta


"Let me help you bathe, I promise I won't harm you"

Shiru tayi jim tana tuna time da ya ke tambayarta suyi wanka atare ko yayi mata wanka tun a prison tasan Danish da burin wannan.

Cikin sanyin murya tace


"I'm sorry if I upset you, but It's not right for us to be intimate in the bathroom.. "

bata ?are maganarba ya katse ta"karki damu, na fahimci ki, amma ki bari nayi maki wanka"

Jinjina mashi kai ta yi alamar ta Amince, batare da bata lokaci ba, ya cuccu6eta da hannayen shi biyu, kamar jinjira Ya nufi shower ta jigin bango, ya lura ko hada idanu batason yi da shi, jikinta sai kerma ya ke yi kamar wadda kidnapper ya sace, hannu yakai da niyar ya tu6e mata bra, cikin sauri ta dafe kirjinta da ke bugawa da karfi da karfi, Juyawa mashi baya tayi, yayi shiru yana bin bayanta da kallo, yatsun hannun na kerma ta soma tu6e inners din da kanta.

tun daga kan laps dinta yake binta da wani mayataccen kallo, sa'ilin data gama komai matsawa tayi batare data jiyo ta dubi halin da man ya ke a ciki ba, taje ta sargefe inners din jikin hanger, da hannayenta biyu ta rufe kirjinta don kar ya gani, ta dawo daga gaban shi ta tsaya tare da juya mashi baya Dan bazata iya kallonshi ba, tana ci gaba da jin faWuwar gaba, ji take kamar a mafarki komai ke faruwa, saboda al'ajabin kasantuwarta da Man dinta a matsayin mijinta, kunyarsa ce ta kama ta har ta kasa jurar haWa idanun ta da nashi.

hannun shi ya kai jikin Automatic soap dispenser ya matso sabulun a tafin hannun shi, ta zare idanu tana kallon abun da ya ke kokarin yi, bata dakatar da shi ba, tayi saurin runtse idanunta, a hankali ya soma shafa mata liquid soap a saman lallaursa fatarta, tun daga kan bayanta ya fara har izuwa saman butt dinta, yadda ya ke murza fatarta ba karamin kashe mata jiki ya ke yi ba.


Unexpected idanunsa suka sauka akan waist tattoo din ta, ya dan sunkuyar da kan shi tare da ?ura idanunshi yana kokarin gano zanan menene, duk tana kallon shi, lokaci daya taji ya furta"Garkuwa.. "

da wani irin sauti, ya dan Wago da idanun sa ya dube ta, murmushi ta sakar mashi tare da kawar da idanun ta gefe Waya, tsantsar farin ciki ne ya cika zuciyar shi, yaji dadin ganin tattoo din sunansa a jikin fatarta, hakan ya kara tabbatar masa da cewa Unaisah tana tuna shi a ko da yaushe, zanan ya tafi da imaninsa, Kissing din tattoo din ya soma yi da wani salo na jan hankali, tana jin kamar yana yi mata susar kadangare ta dinga fitar da numfashi cikin sauri wani irin yanayi take ji mara misaltuwa.


bayan daya gama ya juyo da ita, da sauri ta fada kan kirjinshi ta kankame shi jikinta na kerma, hakan da tayi ba ?aramin ?ayatar da shi yayi ba, tsadaddan murmushinsa ya saki.

"Kin tuna"? Ya faWa yana jin yadda zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri.

Lumshe idanunta tayi tana tuna ranar da yayi mata wanka agaban ?orama cikin dajin Evil forest, Yau kuma agidansu na aure, daWin yayi mata yawa ji ta ke kamar ta fasa ihu saboda farin cikin Allah Ya dawo mata da farin cikinta, burinta Ya cika.


Yana jiyo yadda take safke ajiyar zuciya, A lokaci Waya zuciyar su take bugawa cikin nutsuwa, tuni jikinsu Ya ji?e da ruwan dumi dake saukowa daga cikin shower da ya kunna, sunyi sharkaf, sumar kansu ta manne ma fatar su, tana a manne da jikin shi ta narke mashi, a hankali yacigaba da cuWa mata jikinta, tanajin yadda ya ke shafa fatarta da yatsunsa.


Gajiya ta yi da tsayuwa duk da aru?e take da shi, cikin sanyin murya ta furta"My Man, I'm tired of standing.. "

bata ?arashe maganarba, Ya tallabe booty dinta Ya daurata kan flat stomach dinshi,wani mayen yawu ya haWiya ?utt, Idaninsu na shiga cikin na juna, kunyarsa ta ji, batasan sa'adda tayi saurin lumshe idanunta tana sakar mashi wani ?ayataccen murmushin da ya rikitashi, ta riga da tasan ta gama zautar da shi, shi kanshi ya shaida ba Unaisar da ya sani bace ada.


In har yabiyewa halin da ya ke a ciki ba abin da zai hana Ya farmaketa a daidai nan.

Fuskarta yabi da kallon mai cike da shau?inta, tun daga kan kwantaccen gashin forehead dinta, har izuwa zira ziran Eyelashes dinta, sauko da idanunsa yayi kan karan hancinta kafin ya dire su saman full lips dinta da suka dan kumbura sun ciza launin su.

Unexpected Taji Ya direta kan kafafunta, ya kashe shower din Ya kunna masu Body dryer mai Wumama jiki ta busar da shi, kunyarsa ta hana ta saki jiki amma ta ruWe da ganin abubuwan da babu agidan father din ta wannan gayu har ina, tun da take bata ta6a ganin Opulent bathroom irin wannan ba.

towel Ya dauko a hanger Ya yafa mata shi abayanta da sauri ta kar6e tare da daure waist din ta da shi, kafin su fito daga toilet din saida suka dauro alwala agaban sink.

daga Bisani, Ya cuccu6ota kamar yar tsana, Ya fito Ya nufi closet room da ita, Anan Ya sauke ta gaban Faskeken Closet din kayansu wanda ya mamaye ilahirin bangwayen dakin, Da kanshi Ya zabo masu kayan da zasu sanya, satin pajamas set ya dauko biyu Na shi da nata launin hot pink riga da wando Ya mika mata ta sanya hannu ta kar6a ganin yana kokarin warware towel dinsa agabanta yasa tayi saurin juya baya,ta lura kwata kwata bayajin kunyarta, batasan duk yana kallonta ta cikin mirror din gabansa baisan me take jima tsoro ba a tare da shi?


Yana ta satar kallon ta, yaga ta soma sanya kayan baccin ta, lura da rubutun da ke a gaban rigar yasa takai idanunta akai, My Shield taga an rubuta da wani irin salon rubutu mai jan hankali.

murmushi ne ya su6uce mata, juyawar da zatayi keda wuya idanunta suka sauka cikin nashi, da yatsan shi ya nuna mata rubutun dake agaban rigarsa, waro idanu waje tayi yayin da ta ke karanta rubutun a fili ta furta My Destiny,

Gaba Wayansu suna da tambayoyin da su ke so suyi ma junan su musamman ita, tana son taji komai da komai game da Omair don bata gamsu da labarin daya bata ba, tana bukatar kari.

Bayan ta Wauko hijab ta zura a jikinta, Yace tabiyo bayanshi, suka fito daga dressing room suka shiga Prayer room, a tare su ka yi sallah, yayi masu addu'o'i suka shafa, basu wani jima ba saboda yunwar da suke ji ga bacci cike da idanun su, ya riga ta fita daga dakin bayan sun gama yin sallar.


Daga bisani ta mi?e tare da cire hijab din, ta maida ta cikin closet, Ta dan tsaya tare da ruke qugunta tana tariyo komai daya faruwa a tsakanin su, fatanta Allah Yasa ba mafarki takeyi ba, don har yanzu ta gaza yarda mafarkin da ta dade tanayi ne Ya zamana gaskiya, can kuma ta kama tunanin wani irin arziki Danish yayi? Komai na shi ya sauya ya koma na hamshakan masu kudi, duk da dama ta dade tana ji aranta Danish jinin arzi?i ne amma gaba daya yafi karfin hasashenta musamman data lura katafaren gidan nan da suke a ciki mallakinsa ne.

Abun dayafi daure mata kai yadda Allah ya juye al'amarin tun tana karama tana da burin ta auri attajirin mai kudi, amma lokacin da tafara ganin danish sai ta kamu da sonshi a yadda yake har taji zata rayu da shi har karshen rayuwar ta sai gashi Allah ya juye al'amarin shima ya zama Hamshakin Mai kudi kuma ya aureta.


~_____________DESTINYSHIELD=؎?=؞?=ؘ?~


Fitowa tayi daga dressing room din, A hankali take tafiya tana yan waige waige kamar mara gaskiya, ganin babu shi a bedroom din yasa ta tunanin Ina ya shige ne? Ita fa bata son kona minti daya yayi nesa da ita gudun kada Ya zamana mafarki ne komai daya faru..

?aga murya tayi da karfi ta furta My Man, kana Ina"?

Neman shi ta farayi saida tagama zagaye bedroom din babu shi, Ta fuce daga Wakin tana tsaka da neman shi.

Unexpected Ta hango shi A dining room ta cikin glass Yana a zaune kan dining mat ya tattara hankalinsa akan wayarsa da ya ke pressing, Nannauyar zuciyar ta sauke, Ta nufi Dining room din, ta tsaya daga bakin kofar tana ?are mashi kallo mai cike da shaukin shi, pyjamas din jikinshi sunyi mashi kyau sosai sun kara fito da hasken fatarshi fara sol.

Ya nutsu abunsa, bai lura da zuwanta ba, dadin kallonshi ta ke ji cike da Wokinsa kamar ta haWiye shi ta ke ji, Aranta ta ayyana wai yanzu nan mijinta ne Uban ya'yanta nan gaba? Wonders shall neva end, Allah ya za6e ta a cikin dubunnan mata ita Waya Ya mallaka mata shi! Ya Allah, kamshin Jikintane Ya ziyarci hancinsa, nan take ransa Ya bashi tana a tare da shi, a hankali Ya Wago da sleepy eyes dinsa Ya dube ta da su, gaba Wayansu akwai gajiya da bacci acikin idanun su ga yunwar da suke fama da ita wuni guda baci ba sha.

"Ke nake jira, Kizo muyi dinner nasan kina jin yunwa"

ya faWa yana nuna mata kayan abincin dake shake akan mat din, nufo shi tayi kamar wadda aka zarewa Laka, daga bayan shi ta tsaya tana kallon dinner din, arabian dishes ne a cikin Silver platters and Coffer, aroma dinsu ne Ya fara dakar hancinta ta fara hadiyar yawu, tana leken abincin, Ganin bata da niyar zama ta tsaya bayan shi, yasa shi yi mata gyaran murya, dakyar ta motsa ta zagaya zata zauna daga karshen Dinner mat din, Tana satar kallonshi suka hada idanunsu cikin na Juna, girgiza mata kai yayi"kinyi min nisa, ba haka nakeso mu dinga cin abinci ba.. " dan zare ido tayi, tare da jinjina kai, ta dawo zata zauna tana facing nasa, still ya girgiza mata kai, Ta rasa gane me yake nufi, ganin ta toge yasa shi mika mata hannu"zonan"!

Yadda ya kirata kamar ?aramar yarinya, ya zatayi tun da karkashinshi take, Wuka da nama suna a hannunsa, sai yadda ya ga dama..

Matsawa tayi daga gaban shi, harta yunkura zata zauna agefen shi, Ya janyo hannunta gaba Waya ta rubzo saman laps dinsa,daidaita zamansa yayi yadda zataji dadin zama, kuma yana kallon face dinta.


Wani shock taji kamar electric current Ya ta6ata.

Saboda kunyar shi yasa ta rufe idanunta.

Kallon fuskarta yayi kamar zaiyi murmushi, har cikin ranshi daWi ya ke ji na kasantuwar su ma'aurata, yana mai mamakin kunyarsa da ta ke ji bai dauka angel dinshi zataji kunyarshi irin haka ba.


"Haka nakeso mu dinga zama idan zamuci abinci" can kasan makoshi ta furta"toh"

"Tayaya zamu iya ciyar da junan mu bayan kin rufe idanunki"?

dakyar ta Wan bude su batare data dube shi ba.

A hankali ya dauko tea put me dauke da gahwa (Arabic coffee) Ya tsiyaya masu a cikin Silver cups, Ya ruko cup daya ya mi?a mata, hannunta na kerma ta kar6a ta kanga abaki, kamshin tea din ne Ya ratsa hancinta har batasan sa'adda ta kur6e shi duka ba, tana so ta dan ja aji kar yaga hadamarta amma takasa, sau uku yana ?ara mata coffee tana shanyewa, yayin da shi ko rabin cup dinsa baiyi ba, ta ?osa su fara cin abinci yunwa ta ke ji kamar kamar me.


Silver platter ya buWe mai Wauke da Chicken machboos

(Abincin gulf ne, wanda aka yi da shinkafa da nama,)

tuni taji miyanta yatsinke, sam ta shafa'a ta tsoma hannu batare data sanya spoon ba, ta fara duma loma abaki tana ci, kasa ci yayi ya nutsu yana kallon ta gwanin ban sha'awa, tana tsaka da cizgar cinyar kaza ta ?ware, da sauri Ya dauko glass of zamzam Ya mi?a mata, arazane ta dube shi bakinta dama dama da maiko, Waga mata gira yayi da sauri ta sunkuyar da kanta kasa cike da jin kunyarshi, ta bude baki ya kwafa mata bakin cup din tasha ruwan mai sanyi da dadi.

"Kin tuna ranar da yunwa ta farkar damu tsakar dare agidan kurkukun ?addara, muna laluban kwandon abinci muka hada hannu atare muke ruke kwandon.."

batasan sa'adda ta fashe da dariya ba, Murmushi yayi idanunsa akan white teeth dinta, dimple dinta yafi komai tafiya da shi.

Ta shagala tana ta dariya har ta dan kwantar da kanta saman kirjin shi.

Dama da biyu ya tuna mata ranar, saboda yana son ta daina jin kunyar cin abinci agaban shi, yafi son ta saki jiki da shi suyi rayuwar farin ciki.

Tsagaitawa tayi da yin dariyar tana fadin"na Tuna ranar, idan bazan manta ba, dana hana ka har kayi zuciya ka ki ci ko"?

Ta faWa tare da kallon shi kaitsaye idanunsu suka shiga cikin na juna, dage mata gira yai alamar eh, da sauri ta kawar da idanunta gefe Waya, cikin nishaWi suka cigaba da cin abincin, tun tuna jin kunyar shi harya fara bata abaki itama ta soma bashi, saida sukaci suka ?oshi, a lokacin dare ya ritsa sosai, Suna kammala Cin abincin ya dauko mata pain reliever ya bata tasha saboda ta kara jin sau?in jikin ta.

Daga bisani ya sa6eta da hannayensa biyu Ya nufi Bedroom da ita, Asaman gado Ya shimfiWar da ita kamar new born baby, tayi lamo tana bin shi da kallo,Addu'a yace suyi sannan, ya kashe hasken dakin, Ya Hau kan gadon daga bayanta, Ya Janyo duvet din Ya lullu6e masu rabin jikin su, kwata kwata bai matsa kusa da ita ba da akwai tazara a tsakanin su.

Ji tayi bazata iya jirewa ba gudun kada ta juya taga babu shi yasa tayi tunanin ta Wan juya ta saci kallon shi, A hankali Ta dan juya ta dube shi, ya lumshe idanun shi kamar maiyin bacci.
Nutsuwa tayi tana kallon kyakkyawar fuskarsa yayin da take tuna komai daya faru a tsakanin su yau, kafin ta sauya a kalar tunanin nata zuwa kalmomin daya furta mata kafin tafiyarsu kai farmaki, taso ayau dinnan ta cika mashi burin shi amma tsoro ya hana ta, da dabara ta mirgina kamar irin cikin magagin bacci ta matsa kusa da shi, ta haWe jikinta da nashi, da sauri ya tallabe bayanta da hannayen shi tare da cusa hancinshi tsakankanin wuyanta har wani sautin shakar kamshin ta yake fitarwa, a hankali itama ta cusa hannayenta a cikin sumar shi tana shafawa kamar tanayi mashi susa, tun sunayi cikin hankalinsu har bacci ya fara fisgar su cikin shau?in juna, in a short time bacci mai nauyi yayi awon gaba da su, yadda suka ?an?ame juna kamar zasu dawwama a haka.


Tun ?arfe 2 da rabi na dare suka fara sharar bacci, Har wuraren ?arfe goma na safe ba su farka ba, Tsawon Awanni takwas Cuff.

Lokacin daya farka daga bacci, Unaisah ko motsawa batayi ba, tayi nisan kiwo a cikin baccin ta kamar matatta, ta haura kafarta daya asaman waist dinsa.

Abu na farko daya farayin tozali da shi sa'ilin daya buWe idanun shi itace kyakkyawar fuskarta, Akan ta ya sauke eyes dinshi, yadda take fitar da numfashi kamar wata jinjira cikin natsuwa da kwanciyar hankali,murmushi ne ya subuce mashi Dan kadan kafin a hankali yayi kasa da idonshi ajikinta,yadda take numfashi a hankali haka kirjinta ke


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login