Showing 132001 words to 135000 words out of 321579 words

Chapter 45 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

su, tsantsar al'ajabi da ruWani ne Ya kamata, abun daya Waure mata kai tayaya har suka iya shiga gidan Dj suka sato su? Amma da ta tuna matsafi ne, kuma ya saba zuwa gidan dj, batare da wani ya gan shi ba, ta dade tana mamakin hakan sai yau ta samu amsar tambayarta.



Wurgar da su Giants din suka yi, gaba Waya suka tafi zasu kifa kasa, tayi hanzarin bangaje Musa Ta nufe su, sai dai kafin ta karasa tuni sun jima da kifewa saman floor, a galabaice, ba su iya taimakon kan su ba saboda hannayen su ma a WaWWaure suke da sar?a.


Dur?ushewa tayi kan gwiwowinta agaban su jikinta na 6ari take kallon su.



Fuskokin su tabi da kallo ga dai idanunsu abuWe sai lumshewa su ke yi, sai dai basu Iya motsa koda yatsan su saboda kasalar data kashe musu jiki.

Labbanta na kerma ta furta"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un! U.. Unaisah... bab... batool.. Ku nake gani dagaske ko idanuna ne suke nuna min badaidai ba? Ku faWa min tayaya har suka Wauko ku daga gida"?


Adabarbar ce ta dubi musa, da wata irin fusatacciyar murya ta furta"don me zaka sa a dauko maka su? Saboda me? Meye haWinka da su? Laifin me suka maka?

shu'umin murmushin nan nashi ya saki, da hannu yai ma giants din Alamar su tafi, a hanzarce suka bar falon.


Zukunnawa yayi daga gaban ta


"wannan matashiyar balarabiyar, itace ?ar ku ke da shureim, na faWa maki ne saboda shine hallacin da zan iya yi maki na ?arshe kafin rabuwar mu"


wani irin faWuwar gaba taji kamar saukar aradu a sukwane take duban fuskar Batool da tsantsar al'ajabi tace

"kana nufin itace ?ata"? Jinjina mata kai yayi"itace..."


ta rasa farin ciki zatayi ko bakin ciki?

Yatsun hannayenta na kerma Ta tallabo kan Batool ta daura saman Laps dinta, ashe ba banza ta ke ganin kamannin ta da shureim ba, ashe yar su ce, lallai rashin sani yafi dare duhu, yarinyar data mutu akan sonta, ta kwallafa rai akanta, ashe tana atare da ita batare da ta sani ba.



Cikin raunanniyar murya ta ce



"na kasa yarda cewa kece ?ata Batool, Jinjirar dana bari a cikin tsumma, jinjirar da aka fadamin ta mutu! Ashe tana araye kuma itace yarinyar da nake atare da ita? na daWe ina Mamakin kamannin ki da ya shureim, Tun kan nasan wacece ke Allah ya jarabce ni da ?aunarki, kuma kema haka, ashe ke din gudan jinina ce"!



ta faWa tana shafa fuskarta, wata kerma da jikin Batool ke yi kamar wadda sanyi ya kama, siraran hawayen da ta gani suna sintiri kan kuncin ta ne ya tabbatar mata da taji komai da ta ke faWa.



A hankali ta Wago da kannata, ta kwantar da shi kan kirjinta, ta rungumeta sosai, wani irin yanayi suka ji a tare da su.

soyayyar da suke ma juna ta ?ara nunkuwa fiye da ta.


Komai dake faruwa akan Idon Musa, Unaisah dai batasan meke mata daWi ba, ta kasa juyar da kanta balle taga meke faruwa, sai dai komai da suke fadi a cikin kunnanta, idanunta sun cicciko tab da ?walla, gata ga mutumin da take nema ruwa ajallo sai dai ba za ta iya ta6uka komai ba.


"Ka faWamin me ku ka yi masu dayaja har suka rasa ?arfin jikin su"


idanunta jawur ta fada tana kallon shi.


"Allurar maye ce nasa akayi ma su.."


Cike da takaici ta watsa mashi harara, kafin ta mayar da idanunta akan Batool.



"Nasan Kin ji komai daya faru, ba yin kaina bane, Ki yafe min, na tafi na barki ban kula da rayuwarki ba, kiyi hakuri, kada ki tsane ni, wallahi Inasonki fiye da komai na duniyar nan, har raina zan iya sadaukarwa saboda ki rayu"


Kalamanta sun karya zuciyar Batool da Unaisah.


"Ko ban faWa ma ki ba, kin san na so ki tun kafin nasan cewa ke jinina ce"


Batool tana ta ?o?arin ta buWe baki don tayi mata magana sai dai takasa, kamar za ta yi hauka.


Unexpected Taji Musa Ya dam?i hannun Batool da karfi ya soma ?o?arin rabata da ita, a firgice ta ?an?ameta ajikinta, ji tayi kamar ranta zai zare daga gangar jikin ta.



"Kada ka rabi da ita, Ka barmin diyata, Ni na haifi abuna.." ta fada tana kara matseta a kirjinta.


"Haihuwarta ka Wai ki ka yi amma ni ne na yi silar samuwar cikin ta, daga ita har yar uwartata, saboda itama saida na amince tukunna kakanta Ya amince uwarta ta auri ubanta har suka same ta, don haka dama can su nawa ne halak malak, ni ne na sadaukar da su kuma Yanzu Ina bu?atar su, don Haka ki cire rai da su, karma Kisa ran zaki sake ganin su..".


maganarsa ta Waga hankalinta.

Kokawa suka kama yi, Yana jan Batool tana jan ta kamar zasu rabata biyu, batai aune ba, taji An rurruke hannayenta ta baya da karfi suka janyeta, a razane ta dubesu tana haki, Giants ne Guda biyu karfafa.

Numfashinta kamar zai Wauke, Zuciyarta sai tafarfasa takeyi saboda kunar da take ji..


Ta naji tana gani giant dinnan suka dinga janta, tana ta kokarin ?wace kan ta amma takasa saboda sun fi ?arfinta.


Musa da ke kallonta, murmushin mugunta ya ke sakar mata, ya rurru?e Batool da hannayensa..



Akan Idonta ta motsa dry lips dinta dakyar da wahala ta furta"mom.. Myyyy..."


Duk da sauti bai fito ba, amma ta fahimci me tace, fashewa tayi da kuka tadinga yakunshin su da kai masu bugu amma duk abanza ahaka har suka fitar da ita daga cikin falin.


Suna jiyo sautin kukan Ummi acikin kunnuwan su.



Jefar Da Batool yayi ta faWa kan Unaisah.


baisan meyasa ya kasa cire Ummi aran shi ba, Kukanta yana Illata Zuciyarshi sai dai baya jin zai iya hakura da burinsa akan Yaran, dole Ya salwantar da su don Ya Cika burin shi, bama zai ta6a bari Ta rayu da yar shureim ba, tun da har taki Waukar cikin sa, dama da haushin zubar da cikinsa da tayi abaya.


Wayarsa Ya zaro Ya kira wani layi, bayan anyi picking ya furta"Mark, Kasa driver Ya kaita Obie Estate, kada ya ?arasa da ita ciki, ya aje ta akan titin estate din"


"kai kuma ka shigo Ciki, bana so mu 6ata lokaci, zasu iya farmakar mu a kowani lokaci, nafiso mu hanzarta kai su Gidan Kurkukun ?addara, kafin su ritsa damu"



"Okay Sir," rejecting call din yayi, tare da mayar da hankalinsa akan Su Unaisah dake a yashe kasa kamar matattu wata mahaukaciya ya saki hahhhahahaha...

_babu wani mahalukin daya isa Ya dakatar dani!_

ya faWa yana yiwa kansa kirari.



Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?

*Welcome, Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____=؞?______=ؗ?_____=ؘ?_____???___~



Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug. Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take

Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai

08093772168.


*DAGA ALKALAMIN BOSS BATURE
'?=؋?*


Around ?arfe Goma na dare Motar Taj ta ?araso layin gidan Alhaji Musa, baka jiyo sautin komai saina dariyar su da firar da su ke yi cikin nishadi.

Officer ne ke yin driving dinsu, yayin da su ke a mazaunin baya na motar, dawowar su kenan daga Sightseen, a hankali officern ya tsayar da motar kusa da gidan.



"Kin faranta min rai, gaskiya dana rasa ki danayi danasani Ummu Unaisah" farfari tayi mashi da idanun ta..


"Ni yakamata nace haka babe, kwanakin nan dakyar nake bacci saboda tunaninka, jurewa kawai na ke yi amma wallahi nakosa ka maidani Wakina.." ta fada tana zumbura mashi ?aramin bakin ta.


Har wani lumshe idanun shi ya ke yi idan suna kallon juna, cike da shauki, da alama Taj ya manta data gida daya baro, ko maganarta bai son yi agaban Benazir, bai ta6a gigin sanar da ita yayi aure ba saboda yasan halin ta da kishin tsiya.



"Ki sauka zamu juya, na bar yara suna jira na, nasan ba lallai suyi bacci ba" ya faWi hakan ne ba dan ya gaji da ganin ta ba, sai dan saboda yanayin da take jefa shi.

Ma?e kafaWa tayi da shagwa6a tace"ai wallahi idan kana so in sauka sai ka yi min kiss" yadda tayi maganar kamar karamar yarinya.

ga dukkan alamu sun manta basu kaWai bane a motar, Officer yayi zuru yana satar kallon su ta mirror gwanin burgewa.

"Pls, dare yana ?ara yi, nasan su mommy suna ta jiran dawowarki"

rigima tasaka mashi har sai da tasaka shi dariya.

Saida ta bari ya shagala yana ta tikar dariya tay wuff ta manna mashi kiss on his lips, zare idanu yayi kafin ya farfaWo daga duniyar shaukin da ta jefa shi, tayi saurin buWe murfin motar ta fuce da dan gudunta ta nufi Gate din gidan tana dariya benazir kenan hali na nan ya fada a xuciyarshi tare da girgiza kai.


Gaba daya takashe mashi jiki, langwa6ar da kansa yayi jikin seat dinsa, tare da lumshe idanun shi, kamshin turarenta ya cika hancin shi, komai daya faru yau a tsakaninsu yake tariyowa, murmushin gefen fuska ya saki a hankali ya furta"I love you my Benazir, my hero wife, mother of my precious daughter..."


Har Officern ya tada motar yayi reverse taj bai sani ba, gaba daya ya shagala da tunanin Benazir kamar ba yanzu suka rabu ba.



Adaidai Lokacin da motar shi Ta ?araso main gate, sai ga Motar Chief Owais ta nufo bayan tashi, A jere suka ?arasa shiga Gidan at same time su ka yi parking.


Taj ne ya fara fitowa ya na Wangyasa ?afar shi, ya nufi Motar Chief Owais tare da buWe masa Cardoor, fitowa yayi jikin shi sanye da jallabiya Ya mika ma Taj Hannu su ka gaisa.

Har sun juya zasu nufi main falo, muryar Security Officer ta katse su da Wan saurin shi Ya nufo su tare da sara masu kafin Yace"barka da dawowa Sir, Wazu bayan sallar magrib, Big guy yazo.." bai kare maganar ba ganin wani kallon kallon da suke jefawa juna shida taj kallo mai cike da tsantsar rudani..

Har suna hada baki gurin furta"Big guy? Wani big guy din.."

washe baki security Officer din yayi"big guy namu, ddg, Omar, da kanshi yazo a cikin motar shi.."


aruWe Taj yace"ban gane me kake nufi ba? Omar wanda yake a kwance gadon asibiti Yana a coma ko kuwa wani Omar din ka ke nufi..."

da jin wannan maganar yasa Officer din ya Wan ruWe.

"sir, kana nufin bakusan komai game da samun lafiyar sa ba? Amma ya fada mana kun sani har yace may be saboda sirrin aikinku yasa baka sanar damu ba.."

Tsantsar Al'ajabi Ya hana Chief furta kalma..

Adabarbar ce Taj yace"da yazo ya shiga ciki, ko kuwa a bakin gate ya tsaya.."


arude officer din Yace"sir, ya shiga Ciki..." ba su karasa sauraron shi ba, cikin sauri suka nufi main falo, Taj tuni ya manta da ciwon kafarsa, saboda tashin hankali.


Abun daya daure masu kai, sunsan Omar bai farfado daga Coma ba, don da ace ya samu lafiya sune mutun na biyu da zasu sani bayan docs din dake kula da shi.


Suna shiga falon suka nufi dakin Su Unaisah tsabar sauri da rawar jiki har bangazar juna su ke yi a sukwane suka ci burki lokacin da suka dira kofar su cikin daki basu taras da kowa ba..


Wani irin matsanancin faduwar gaba su ka ji a lokacin daya suka zaro wayoyin su daga cikin aljihu..

Miss calls suka gani na Unaisah

Sakon data turawa Chief ne ya bayyana akan screen din wayarsa.



_"Husband to be, yaya omar yazo zai tafi da mu asibitin da aka kwantar da yan uwan mu inmates, don mu duba lafiyar su, Ni dai hankali na bai kwanta da shi ba, ya matsa mana sai mun bi shi, kuma kamar ba ya omar ba wallahi, Muryarsa ?atuwa, idanunsa jajaye, kuma ko tabon ciwo babu ajikin shi, kasan da zuwan shi? Mu bi shi ko mu tsaya"?_


A razane suka kalli juna, bayan da suka gama karanta sakon Unaisah.


"Sir, Ko dai Umar din ne? Tun da in bashi bane Security Officer ba zasu taba bari ya shigo ba, sannan kofar falo tana da tsaro dole sai na'ura ta tantance shi zai iya shigowa ciki, in har ba umar bane bazai taba iya shigowa ba.."

girgiza kai Chief owais yayi"Taj, ba Omar bane, ka yi tunani mana, in omar ne meyasa ba akira an faWa mana ya farfado ba? Omar koda ace ya farfado daga Coma Ina yaga karfin da zai iya tu?o mota yazo estate din nan? Motar wacece? Gaba daya motocin Omar suna A parking space, Taj bana fata abun da nake tunani ya tabbata .."


Yana ?arashe maganar, ya juya da sauri Taj yabi bayanshi kaitsaye suka nufi security Officers tunkan su karaso Officers din suka nufo su cike da fargaba saboda Officer din daya fara tarar su da maganar ya sanar da sauran akwai matsala.


"Sir meke faruwa"? Cikin 6acin rai yace "tayaya akai kuka bari Ya shigo batare da iznina ba huh? Har suna haWa baki gurin furta"Sir, Omar ne, tayaya zamu hana shi shigowa? Bayan yana da ikon yin komai a cikin gidan ka, kaine kace babu banbanci atsakanin ka da shi..."


dafe kanshi yayi da hannu Waya"baku da hankaline? Ba mun fada maku Omar baya acikin hayyacinsa yana a gadon asibiti har yau bai farfaWo daga coma ba.."



faWa ya balbale su da shi ta inda yake shiga batanan Yake fita ba, Taj sai kokarin Shawo kanshi ya ke yi Ya?i sauraron shi.

Hankalin su ba karamin tashi ya yi ba, tun da suke da dg basu taba ganin bacin ransa irin na yau ba.

"Wallahi Sir Omar ne, idan har ba Omar bane tayaya zamu barshi Ya shiga ciki, kuma tayama zai iya shiga batare da na'ura ta tantance shi ba? Sir ba yau muka fara maka aiki ba, mu fa amintattunka ne, bamu taba maka karya ba, kuma bamu ta6a cin amanarka ba, muna yin iya kokarin mu don ganin mun ba ku tsaro, tsakani da Allah muke atare dakai da zuciya daya, Omar ko a mafarki muka ganshi zamu gane shi balle kuma a zahiri"_



"In har Omar din ne meyasa ku ka bari Ya tafi da su Unaisah batare da kun kira kun sanar dani ba"?


Zazzare ido su ka yi cikin rudu da tashin hankali kwata kwata basu san ya tafi da yara ba.


"Sir ya tafi da su? Amma tayaya akai ba mu gani ba"?



"Ni kuke tambaya? Saboda ganganci da rashin kula irin na naku Har wani bare Ya shigo min gida, Ya tafi da yara har biyu duk baku sani ba, baku da amfani, Gidan Dg da aka sani da tsaro..."


Taj sai kokarin lallashin shi ya ke yi Yaki ma Ya dube shi.


Yana magana Huci na fita"tsawon wani lokaci ya dauka kafin tafiyarsa"?


Cike da jin shakkarshi wani Officer Yace"ya yi mintuna shabiyar a ciki, bamu san lokacin daya fito ba, sai dai muka ga babu motarsa a inda ya yi parking Win ta, kuma da tafiyarsa yanzu awa Waya da rabi"


Runtse idanunshi yayi tare da Waura hannunsa Waya saman kan shi..

"Wallahi, Idan har wani abu ya faru da su, ku kuka da kanku.."

yana faWa ya juya cikin zafin nama Taj yabi bayan shi..

Cikin rudu da tashin hankali wasu daga Cikin officers din suka shiga motocinsu da wata irin jiniya suka fice don suje neman Omar.


Daga gaban Motar shi ya tsaya tare da kiran layin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login