Showing 228001 words to 231000 words out of 321579 words

Chapter 77 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

gare shi ba, hakan yasa suka yi takakkiya tun daga Canada suka zo Nigeria a family jet Win su.



Silar zuwan su abubuwa da dama sun faru, ha?i?a Ahlin Obie sun yi farin ciki da zuwan dangin iyayensu mata, sun zo a lokacin da suke a mawuyacin hali, a kuma lokacin da suka yanke ?auna da komai na duniya, waWannan powerful families Win guda biyu suka haWa kansu, suka tsaya masu tsayin daka, suka zama ?ashin bayansu, Wari bisa Wari suke goyan bayan su. A Obie Estate suka zauna tare da su, saboda sun yi al?awarin ba zasu ta6a bari ?a'yan Obinna su tozarta ba, kuma za su yi adawa da duk wani wanda ke kokarin 6ata masu suna da masu sukar su, akan abun da mahaifinsu ya aikata, sannan suka ce basu yarda da maganar murabus Winsu ba, dole su koma kan mu?aman su tun da ba mutane ne suka cire su ba, kuma ba mahukunta bane suka yanke masu hukuncin sauka daga kan mulkinsu ba, bayan haka ba su yi laifin da za a tsige su daga power ba. Wannan maganar da suka yi, sun yi ta ne a gaban manema labarai kafin ka ce me tuni maganar ta yaWu ta ko'ina zancen ake yi a faWin duniya.


Abokan hamayyar su da suka matsa masu lamba, ta hanyar ?ulla masu makirci don su 6ata masu suna su kuma sa a tsige su daga kan mu?amansu, yanzu faWan ya koma tsakanin Powerful families Winnan biyu da abokan hamayyar su,


Har ?ara suka kai ahalin Obie kotu akan a yi adalci akan cin amanar ?asa da mahaifinsu ya yi da kuma zaluncin da ya yi, ?arshe ha?ar su bata cimma ruwa ba, cikin rashin sa'a, kotu ta yi watsi da ?arar, inda ta ce bata gamsu da hujjojin da suka gabatar ba, ?a'yan Obinna basu da alhakin laifin da baban su ya aikata!"


Da suka fusata da hukuncin kotun, ?ungiyar ma?iyansu suka shirya Waukar mataki da kansu, suka fara Waukar hayar gidajen talabijin da ?an jarida da kuma mutane karnukan ?an siyasa don yaWa mummunar manufar su ga ahlin Obie,

Amma duk a banza, ha?ar su bata cimma ruwa ba, babu abun da suka rage su da shi, sai ma farin jinin da suka ?ara masu, mutane sun ?i basu goyan baya..


Basu daddara ba koda suka ga ba su yi nasara ba, sai suka Wauki hayar protestors suka bazu kan titunan Abuja suna ta nuna adawar su akan basu yarda abar ?a'yan Obinna su ci gaba da mulki ba, dole a yi masu adalci a sauke su daga kan mu?amansu, a kuma hukunta su akan abun da babansu ya aikata saboda suma suna sane da sa hannunsu, in ban da raunin wayou tayaya za'a ce tsawon shekarun da suke a tare da shi basu ta6a sanin abun da yake aikatawa ba! su basu yarda ba, a bincike su dukiyar su bata halal bace, suna da sanya hannu!

Maganganu iri iri marasa daWi na 6atanci suke faWa a kansu, ?o?ari suke su Waura masu laifin baba Obie.

Ma su adawa da su ba irin cin hancin da basu ba al?alai ba, da masu zanga zanga amma gaba Waya basu yi nasara ba, Allah ya nuna masu iyakar su, ?a'yan baba Obie kainuwa ne dashen Allah, sai ya zamana kamar suna ?ara masu farin jini da tausayawar al'umma, dama an ce hassada game rabo taki ce.


Al'umma suka dinga yin zanga zanga akan tituna da ta yanar gizo hannayensu ru?e da alluna mai Wauke da taken zanga zangar da suke yi.

Suka cika kunnuwan al'umma suna faWin,

_Justice for Obinna's sons! Justice for Hajiya Saratu, Minister of Health! Justice for President Sharafudeen! Justice for Senate President Lateef! Justice for Hateem Obinna! Justice for Sir Mubarak, Chief of Army Staff! Justice for Lagos State Governor Abdul Razak! Justice for the Governor of Kaduna, Deen Obinna! They are not criminals, their father's crimes do not affect them, They are innocent, We will not allow them to be removed from power, We support them and will oppose anyone who challenges their positions!_

Wannan zanga zangar ta yi silar dawo masu da farin cikin rayuwar su, ganin yadda mutane suke nuna ?auna da goyan bayansu


A can Canada suma sun fara zanga zanga a online suna nuna ?in amincewar su da murabus Win Hateeem,

_"We don't have a leader other than Hateem! We love Hateem! We want him to come back and continue to protect our country! Grant him justice! We do not want to remove the president of our country! Let justice be served to him, his father's guilt will not affect him, He is a good person and a just leader, We accept him and we support him_

_We will not stop! We will do our best to bring back our president_


Farin ciki kamar zai kashe su, koken da mutane suke yi akan su gwamnati ta amsa bu?atar su, tare da cewa su dama basu tsige su daga mu?amansu ba, sune suka nuna basu so amma yanzu tunda mutane sun nuna ?in amincewar su don haka zasu dawo kan mu?amansu sannan sun basu hutu har zuwa lokacin da suka ji zasu iya ci gaba da ru?e mu?aman nasu, yanzu mataimakan su ne ke ci gaba da gudanar masu da mulkin nasu.

Yayin da su kuma suke a estate Winsu, a ?ar?ashin kulawar families Winsu


Abokan hamayya sun ji kunya, don dole suka ajiye makaman ya?in su saboda ba yadda zasu yi da dangin Obinna sun yi masu fintinkau, Allah ya kare abunSa, ba yadda suka so su wula?anta ba.


?aukakar su ta nunku, arzi?in su ya bun?asa, ko'ina zancen su ake yi, abokanan hulWar su da suka juya masu baya tuni sun fara yin nadama, daga baya suka dinga zuwa neman yafiyar su tare da jajanta masu abun da ya faru da su.


Haka zalika surukansu da suka yanke ala?a da su, kunyar duniya ta ishe su, tuni sun gane kuskuren su na yanke ala?ar su da su, ganin ba yadda suka zata ba, hakan yasa suka zo har estate Winsu don su jajanta musu da kuma neman sasanci tsakanin su da matayansu.

yanzu fa duk wanda ya ra6i ahalin Obie sai ya yi farin jini a gurin al'umma

?an uwa da abokan arziki sai zuwa suke yi suna jajanta masu.


Duk wannan abun da ya faru bayan zuwan danginsu, Hateem baya a Nigeria, tun lokacin da aka kammala shari'ar Elders yana a Dubai tare da iyalinsa domin amsa kiran da His highness ya yi mashi, tun bayan tafiyar su babu wanda yasan me ya faru? Me ya sa surukin nasa ya nemi ganinsa? Kwata kwata basu ji daga gare shi ba, kuma sun damu da su san a wani hali Wan uwan nasu ya ke a ciki, saboda bai neme su a waya ba, ko sun kira wayarsa bata shiga, haka matarsa da ?a'yansa duk basa samun su a waya, ko meya faru ta bangaren prime minister S'



Isod agents basu ?yale kowa ba, sun bada himma, duk wani mai sa hannu a kurkukun ?addara saida suka kama shi, da waWanda ke a Nigeria da waWanda ma ba a Nigeria suke da zama ba, sai da suka bi diddigin su, suka dinga yi masu Wauki Wai Wai suna dam?a su ga hukumar ?asashen su.


Da bincike ya yi bincike saida suka gano mutane sama da Wari biyar waWanda suka ta6a sadaukar da jininsu don biyan bu?atar kan su, gaba Waya suka gurfanar da waWanda suka ta6a yin sadaukarwar a kotun ?asashen su, bayan haka suka mayar wa dangin su da ?a'yan su, sai gashi gaba Waya sun yi nasarar gano dangin fursinonin hannun su, wasu turawa ne, wasu larabawa, wasu ?an yankin Asia ne, wasu kuma ?an Africa ne.



haka suka dinga bankaWo sirrin masu sadaukarwa ta hanyar amfani da littafin rijistar fursinoni=?%?


Idan muka koma bangaren ?a'yan baba Obie suma Owais ya mayar masu da ?a'yan family din su da suka rage.


Daga cikin jikokinsa na kurkukun ?addara, da suke a raye, akwai Parveen Wiyar Hajiya Saratu wadda Praveen ya sadaukar da ita, Azeeza da Jemimah ?a'yan Sir Mubarak da Hajiya Turai ne, asalin sunan Jemaimah Naja'at ne sunan mariganya matar Sir Mubarak, bayan su sai Wan gidan Prime Minister, Last born Win shi Omair, wanda aka fi sani da Danish wanda a yanzu baya a raye.

A bangaren Deen da matarsa Hajiya Jameela suma sun samu triplets cikin ?a'?an su da suka rage wanda Obie ya sadaukar.

Hanna, Hibba, Hawwa, babu wanda yasan ?an uku ne saida Owais ya gano a cikin littafin rijistar.

A bangaren Abdul Razak da Her excellency Muhibba, suma Allah ya azurta su da samun twins cikin waWanda Obie ya sadaukar, su ne Rubina da Mubeen, wani iko na Allah Hajiya Muhibbat kamar ta yi kaki Rubeena kamanninsu ya 6aci.


Senate Lateef shima ya samu ?ayansa biyu daga cikin prisoners Yasmin da Sarah.


A bangaren Mr. President shima Allah Ya azurta shi da samun last born Winsa, bakowa bane face Javed wanda asalin sunan sa shine Hateem, kamanninsa sak da na ?anwar Owais Hindu, launin fata ne ya bambanta su.


Abun da ya fi Waurewa Unaisah kai, jin cewa Deeja da Haris ?a'yan kawun daddynta ne Abdallah Buzu da Hajiya Adama hakan na nufin ?annan Uzair ne, in ba zaku manta ba, Haris ya Ware Deeja da shekaru kusan biyu, ko a prison Haris ne tsaran Danish, kowa ya yi mamaki ashe ?aunar da ke a tsakanin Deeja da Haris ta ?an uwantakar jini ce.


Ita ma Hajjaty, Owais ya mayar mata da yaronta Naufal, gaba Waya lokacin da ya mayar masu da ?a'yan a ranar da ya shirya musu walima a gidansa suka haWu gaba Wayan su, ya buWe littafin rijistar a gaban kowan nan su ya zayyana musu sunayen ?a'yansu da Obie ya sadaukar da kuma waWanda suka rage a raye, ya kira sunan su ya nuna masu iyayen su, murnar da suka yi a wannan lokacin bata misaltuwa, daWi kamar zai kashe su, daga su har iyayen nasu tsantsar farin ciki ne ya mamaye zukatansu, wata irin ?auna mara maisaltuwa ta shiga tsakaninsu a ?an?anin lokaci.


kwata kwata basu nuna ?in amincewar su ga iyayen su ba saboda Owais ya riga da ya bayyana musu wanda ya sadaukar da su kuma sun halarci kotu sun gan su sun kuma ji hukuncin da aka yanke musu.


A ranar da U.S Armies suka yi masu bankwana zasu koma America, sun yi kukan rabuwa da su, gaba Waya prisoners tare da senior agents suka raka su Airport, U.s Armies sun ji zafin rabuwa da su saboda sha?uwar da suka yi da juna, ba zasu ta6a mantawa da su ba a rayuwar su, ta silar aikin da suka yi sun samu awards daga ?asashe daban daban, tun kafin ma su koma America har president Winsu ya yi masu al?awarin za a ?ara masu matsayi idan suka dawo, Prisoners sun ji kewar rabuwa da su, suma baza su ta6a manta taimakon da suka yi masu ba, sune na farko da suka fara tsamo su daga dajin Evil Forest, ?addara ce ta haWa kuma ta raba. Har bayan tafiyar U.s armies basu daina jimamin rabuwa da su ba.


*game Bukatar Kurkukun ?addara Ya tuntu6i number din nan 08103884440*


*DAGA AL?ALAMIN BOSS BATURE=?%?*


BAYAN WANI LOKACI =?%?



Kasantuwar gwamnati ta kar6e ?adarorin Elders yasa suka fara tunanin barin Obie Estate kafin wa'adin da aka basu ya cika, sai da suka fara yin shawarar game da inda zasu mayar da iyalin su, da har sun fara shawarar zasu mayar da su ?asar Canada su zauna a family House Win su, a ganin su zai fi masu kwanciyar hankali.

Momma ta ce shawarar su bata yi ba, tayaya zasu mayar da iyalan su Canada su kuma suna a Nigeria, duk da suna da halin da zasu iya zuwa duk ?arshen mako su dubo su, amma ya za su yi da matasan ?a'yansu da ke bu?atar kulawar su? Suma kuma suna son su a kusa da su, ta ce amma su bata lokaci zata yi shawara da family Winta dana mahaifiyar su Sir Mubarak tun da sun ce su faWa musu kome ake ciki za su taimaka musu.


Batare da sanin su ba, Momma ta yi shawara da families Win, ta bayan fage suka fara nema masu gidajen da zasu zauna, cikin Ikon Allah, suka gano wani sabon katafaren housing Estate da ba a jima da kammala shi ba, a nan cikin garin Abuja ya ke, da suka yi bincike sai suka gano mamallakin Estate Win bakowa bane face Deputy President Ahmad Musa.

Momma ce ta nemi alfarmar haWuwa da shi, a ranar da ta je guest house Winsa tare da Imam Malik suka ziyarce shi, da yake yanzu Imam Malik shine na hannun damanta, da shi ake komai.

ya yi masu kyakkyawar tarba cikin mutunta juna, bayan sun tattauna game da sabon Estate Winsa, da yake yasan komai da ya faru kuma yasan su wa zata siya mawa, hakan yasa ya ce zai yi musu ragi saboda Allah saboda kuma zumuncin dake a tsakaninsa da Sharafuddeen, hasalima ba siyar da shi zai yi ba, ya yi sa ne saboda ya zuba ?an haya a cikin sa amma dai zai bar musu shi.

A ?alla Estate Win yana Wauke da gida je sama da arba'in a cikin shi, tare da private facilities, bai kai Obie Estate ba, amma yana da girma ya haWu saboda amenities Win dake cikin sa, komai da mutun zai bu?ata akwai a cikin estate Win, darajar sa ba ta kananun kudi ba ce amman duk da haka ya ce zai yi masu sau?i.


Da yake harka ce ta arzi?i, basu nemi ragin yadda ya faWa musu ba, nan take momma ta kira Elder Brother Winta ta faWa mashi, ta kuma kira sarkin ?arbawa ta sanar da shi, ba tare da 6ata lokaci ba dangin biyu suka haWa masu kudin saidai wanda bangaren dangin momma suka bada sun fi yawa. Bayan da suka gama ciniki, suka biya shi kuWin, ya dam?a musu takardun shaida da yarjejeniyar mallaka musu Estate Winsa a gaban lauyoyin su.

Lokacin da ta kai musu takardun Estate din, sun yi murnar da ni kaina bazan iya misalta muku ita ba, ko sisin su babu a ciki.


dangin su sun faranta masu rai, sun gatanta su, sun nuna masu soyayya mara iyaka.

Abu Waya da ya rage musu kafin su koma shine kayan furniture Win gidajen, batare da 6ata lokaci ba Prime minister ya ce su bar komai a hannunshi, ba ya bu?atar su haWa kuWin su zai ji da wannan.


Daga shahararren Companyn furnitures na kasar Canada ya yi musu Order na komai da za su bu?ata a cikin gidajen dama estate Win gaba Waya, kaya masu kyau da tsada, Cikin sati guda, ma'aikatan companyn suka gama yi masu jere, abun sai wanda ya gani.



Bayan da su sheikh Imam Malik da ?an kungiyar su ta malaman ahlussuna suka yi masu safkar alqur'ani a cikin Estate Win, a rana Waya suka koma tare da iyalansu, Har walima saida suka yi.


Chief Owais bai bar Taj ya koma Jos ba kamar yadda Taj ya so ya tafi da ?arsa tun da basu da mazauni a Abuja, Unexpected Chief ya gwangwaje shi da kyautar gida a cikin sabon Estate Winsu, wayyo Allahna saboda farin ciki har ?walla saida ya zubar, Unaisah ma ta yi murna saboda bata so ta tafi ta bar ?an uwanta fursinoni.


Haka zalika Imam Malik da Dr Shureim sun samu kyautar gidaje a cikin estate Win daga momma, ita ta basu saboda bata son su rabu da su, ta ji daWin kyautatawar Imam Malik ga ahalinta, shiyasa ta janyo su kusa don a ci gaba da rayuwa a tare, sun yi murna sosai, zaman apartment ya ?arewa Imam Malik dama hayar sa yake biya yanzu sau?i ya samu ya yi gidan kan shi, Shureim ma ya mallaki gidansa yanzu burin sa Waya da ya rage shi ne auran Aisha.


Chief Owais da kan shi ya nemi alfarma a gurin momma ya ce yana son gidaje biyu a estate din su a sayar masa, ta tambayesa me zai yi da su? Ya ce mata zai siyawa Salsabeel da Matar Alhaji Musa, saboda ya ji a bakin Alhaji Ubaid cewa Hajiya Sarah tana shirin komawa America kuma baya son ta tafi da ?a'?anta saboda zumuncin dake a tsakaninsu da cousins Win sa.

Momma ta ce ya kwantar da hankalinsa, itama tana goyan bayan shi, ba zata bari jinin tsohuwa Tamira ya tagayyara ba, Salsabeel nata ne, tana jin shi kamar Wanta, don haka tana son Salsabeel ya dawo gidanta da zama, zata ware masa part Winsa, in kuma ya tashi yin aure zata bashi kyautar gida, bayan haka Hajiya Sarah ta ci albarkacin marayun da take ru?o, suma ta mallaka musu katafaren gida a cikin Estate Win, Owais ya yi murna sosai, duk da haka bai gamsu ba saida ya ?ara neman alfarma agurinta akan ta siyar mashi wasu gidajen akwai waWanda zai bamawa, ta fahimci Owais so yake ya dawo da duka iyalan Elders a estate Win su, koda ta tambaye sa meyasa yake son ya dawo da iyalan elders estate Winsu, ya ce mata saboda zumuncin su ya ?ulle, yana son prisoners, ya sha?u da yaran baya son ya raba kansu da ?an uwansa, yana nufin cousins Win sa su Parveen,
Bayan haka a ganinsa ta haka ne zasu samu ?warin gwiwar gudanar da rayuwar su cikin farin ciki da annashuwa ba tare da fuskantar wani ?alubale ba saboda sun san juna, babu wani bare a cikin su.

Ta yi farin ciki da jin kyakkyawar niyyar shi, ta ce mashi kar ya damu, ba zasu siyar masa da gidajen ba, zasu basu kyauta saboda Allah, a ?arshe Uncle Abdallah da Abie sun samu kyautar gidaje a sabon estate Win Ahlin Obinna.

Yayin da Hajjaty da Wanta Naufal, suke a ?ar?ashin kulawar Sir Mubarak, part Winsu yana a cikin gidan sa.


Alhaji Ubaid da Hajiya Layla suna shirin komawa Joss tun da ?ura ta lafa, Hajiya Sarah ta hana su tafiya, ta dinga ro?on su akan su taimaka su zauna a kusa da ita, tun da sun riga da sun zama Waya, ko don su taimaka mata gurin kula da ru?on marayun da aka bar mata, har ta ce in sun amince sai su koma gidan da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login