Showing 174001 words to 177000 words out of 321579 words

Chapter 59 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

ce ta katse hanzarin ta, kusan a tare suka juya baya suna kallonsu yayin da suke shigowa, shi da Benazir ne sun saka Unaisah tsakiyar su, jikinta lullu6e da bargo kamar wadda sanyi ya kama.

"Ku yi hakuri, kun ji mu shiru, Unaisah ta ?i daina firgita, sai yanzu muka samu ta dawo daidai, tana ta neman ?ar uwarta..."

murmushi kowan nan su ya saki, da sauri Batool ta nufeta suka rungume juna, kamar zasu koma mutun Waya, yau dai ta zama ranar tunawa a rayuwar su.

(Ni boss hada ?ar ?wallata =?%?)


"Sis kina lafiya? Meke damun ki? Ya cutar da ke ne um?"

adabarbarce take tambayarta..


Da kyar ta iya buWe baki muryarta ?asa ?asa ta ce, "Ba abun da ke damuna, lafiyana lou, bai yi mini komai, ina fata kema kina lafiya..."

jinjina mata kai Batool ta yi, "Nima ina lafiya sister, na ji dadi babu abun da ya faru da mu, Allah ya kare mu, bai cimma manufarsa ba." Ta fada tana dan sauke ajiyar zuciya.


"Sai dai ban iya tuna komai da ya faru ba."


"Batool, tunawar baida amfani, tun da ba alkhairi bane, idan ma akwai abun da ya kamata ki ji zaki ji, amma ba yanzu ba.."

Murmushi ta yi, "Na ji, amma kin yi min laifi, daga yanzu karki ?ara kira na Batool, ni ?ar uwarki ce, cousin dinki ce, kuma yayarki, sannan aminiyarki..."

Gaba Waya suka sanya dariyar farin ciki, musamman iyayensu farin ciki ne tsantsa tare da su .


"Kina nufin, ke Wiyar Uncle Wina ce Shureim? Jinin da ke yawo a jikina shine a jikin ki?" Ta tambaya kamar irin batasani ba..


Cike da jin dadi Batool ta jinjina mata kai,

"Ba mamaki, shiyasa farko da kika fara ganina a gidan kurkukun kaddara kika manne min kamar ciki Waya muka fito ashe jinina ce ke." Dariya suka yi..


"Ina taya ki murna Batool, Aunty Ummi, Uncle Shureim kuma ina taya ku murna, kamar yadda Batool ta yi dacen iyaye nagari, kuma haka kun yi dacen ?a ta gari, saboda Batool ta dabance, samun irinta zai yi wuya, ni ta yi min hallacin da bazan iya biyanta ba, saboda ta ja ni a jiki a lokacin da sauran yan uwanmu suke guduna, a lokacin da nake tsaka da maraicin rashin wani nawa a kusa da ni, a kuma lokacin da na tsinci kaina a ba?on guri mai rikitarwa, duk yadda zan misalta maku ba lallai ku fahimta ba.."


ta fada tare da janyo Batool ta rungumeta.

kukan farin ciki suka kama yi.


gaba daya kowa dake a gurin saida ya zubda masu ?walla saboda sun ta6a zukatan su.


Saida suka gama koke koken farin cikin nasu, daga bisani Ummi ta janyo hannayensu, ta kawo su gaban Chief Owais wanda komai dake faruwa a kan idanun shi, ta kuma ru?o hannun Benazir ta ce ma Taj ya matso kusa da ita, gaba daya suka kewaye Chief Owais.


"Bani da abun da zan iya saka maka da shi, bazan iya biyanka ba! illa iyaka in sanyaka a cikin addu'o'ina, Allah yasa silar kyautata mana da ka yi ya zama sanadin shigar ka Aljanna, Allah ya wanzar da farin ciki da lafiya mara yankewa a cikin rayuwarka, Allah ya yaye maka dukkan damuwarka, Allah ya lullu6eka da rahamominsa, Ya kare mana kai daga sharrin duk wani abun cutarwa da kai da ahalinka, Allah ya ci gaba da daukaku, Allah ya baku hakuri da juriyar cinye jarabawar da kuke fuskanta, Allah kuma ya baka mata tagari wadda zata zama cikamakon farin cikin rayuwarka..."

Tun da ta fara yi masa addu'oin ya lumshe idanunsa yana Wan jinjina kanshi, gaba Wayansu suke amsawa da Ameen Ameen, Chief ya yaba da addu'oin ta sun faranta ran shi.


"Abun da yasa na tara ku a gabansa, saboda ina so ku taya ni yi mashi godiya, saboda ba zan iya yi ni kadai ba."

ta fada tana duban kowan nansu, aikuwa gaba daya suka haWu suna yi mashi godiya da addu'o'i duk da ya nuna basai sunyi ba, ya ce su gode ma Allah shine abun godiya, suka ce sun yi wannan amma yabon gwani ya zama dole.


Gaba Wayan su suka fito daga headquarter din, suka nufi inda suka bar Motocin su, bayan kowan nan su ya shiga ciki, at same time motocin suka soma tafiya a hankali, har suka bar headquarter Win.


"Baby, ina kika samu waWannan kayan na jikin ki? Tun dazu nake ta so in yi magana." Ummi ce ta faWa tana kallon Batool, da sauri ta dubi kayan, shirt ce fara, da coat din da aka daure mata qugunta da shi, daga gaban rigar an rubuta Dg.


Zare idanu ta yi kafin ta yi magana Ummi ta riga ta cewa, "Kamar kayan Chief ne ko? Na ga sunan rank dinsa a jiki."


"Bansan lokacin da ya sanya min rigar ba, bazan iya tunawa ba.."

ta fada tana dan girgiza kan ta.


Dr shureim da ke driving dinsu, a hankali yake satar kallon su ta mirror, sai faman sakin murmushi ya ke yi yana kallon family Winsa.


"Wani kaya ne last a jikin ki?"

"Overroll ce, irin ta jikin Unaisah, sai coat da muka Waura a sama, bansan ya akai na rasa kayana ba." Kwanto mata da kai Ummi tayi kan kafadarta, ta lumshe idanunta tana sauke a jiyar zuciya..



Wow =?
?=??


_______________________Ex-Prisoners=?%?=?%?=?%?=?%?=?%?=?%?

"Naufal! ! Haris! Javed! Mubeen! Ku tashi na samo mana hanyar da zamu fita" can cikin bacci suka tsinkayi muryar Sajeed dake ta kiran sunayensu cikin muryar raWa.


Bubbuga kafafunsu ya yi, "Dalla ku tashi, idan ba haka ba zan tafi in barku."

At same time suka farka tare da yaye bargunan su, idanunsu biji biji suke ganin shi, sai mi?a suke yi da hamma alamar bacci bai ishe su ba, a saman wata ?atuwar mattress suke a kwance lallausar gaske, mai tudu kamar gado.


Hasken dakin ya kunna hakan yasa suka samu damar ganin shi da kyau, yana a tsaye gaban katifar hannun shi ru?e da nannaWaWWiyar igiya mai kauri, zaro idanu waje suka yi a ruWe har suna hada baki gurin furta, "Sajeed me zaka yi da igiya?"

Harara ya watsa masu, "Bana ce maku ina ta nema mana hanyar da zamu fita ba? Ko baku so ku koma sashen Chief?"

Haris da ya fi su hankali ya ce, "Sajeed kana da gajan hakuri, kuskure ne wannan mu yi gaban kanmu ba tare da izinin daddy Taj ko Chief ba! Ransu zai baci idan suka ji, tun da sun ce mu ?ara hakuri why ba zaka hakura ba?" Harara Sajeed Ya watsa mashi tare da tamke fuskarsa.

Naufal ya ce, "Ni abun da bangane ba, ta wani kofa ne zamu fitan? Me kuma zamu yi da igiya?"

"Ha?urina ya ?are, ni bazan ci gaba da jira ba, wallahi babu wanda ya isa ya hanani in fita, na gaji na gaji, ku baku gaji bane da zama a kulle? Baku tunanin akwai wani abu da ya faru wanda ba aso mu sani shiyasa aka gar?ame mu anan?"


Kallon juna suka yi, kowan nan su da wannan tunanin a ranshi.


"Idan nan zamu ci gaba da zama meyasa ba za a dawo da su Unaisah nan din ba? Me kuma yasa mu ba za a mayar damu can ba? Meye amfanin kulle mu?"


"Sajeed, amma ai muna yin waya da su Unaisah ko? Kuma sun faWa mana komai lafiya lou, sun je farmaki sun dawo lafiya."

Javed ne ya fada fuskarsa a yamutse..


"Baku tunanin sun faWa mana hakanne don su kwantar mana da hankali? Ku yi tunani mana! Wani abu yana faruwa! Har yanzu ban yarda Danish yana lafiya ba, kawai suna boye mana ne, ?wara mu je mu gane ma idon mu." Kallon kallo suke jefawa junan su.


Tunzura su ya dinga yi har saida ya shawo kansu suka amince zasu bishi, saukowa suka yi daga kan latifar, gaba dayansu pyjamas ne a jikin su, kowa da kalar nasa.



Sajeed ne jagoran su wato Master Planner, yana a gaba suna a biye da bayan shi cikin sanWa suke yin tafiya, kamar 6arayi duk don kar a kama su.


Cikin muryar raWa Naufal ya ce, "Mu kadai zamu tafi? Su parveen fa? Idan suka farka suka ga babu mu zasu shiga damuwa."

"?wara karmu tafi da su, kasan halin Jemimah tsiwarta kaWai ta isa ta tona mana asiri, in aunty Danejo tasan me muke ?ullawa zata kira ne ta fada.." Javed ne ya fada.

"Ku daina Waga murya, ku yi shiru." A cewar Sajeed.

A hankali suke tafiya suna yan waige waige sun jera layi, sai da suka kusan ?arasawa ga stairs unexpected suka ji muryar mutane a cikin kunnan su..

"Banza ki sha a hankali kada ki ?ware, matsalata dake kin cika haWama, wlh zan tona mana asiri muna satar abinci uban kowa ya ji." "Wai ke ina ruwanki da ni, ba cewa ta yi mu ci komai muke so ba..." Gabansu ne ya faWi kusan a tare suka kai dubansu gare su, suna a zaune kan matakalar benen da suke tunkara, su biyu ne, Praveen ta tasa plate din chicken pepper soup, da duka hannayenta biyu ta ke duma loma, bakinta duk mai?on mai.


Jemimah tana zaune a gefenta, saman cinyoyinta gwangwanin madara ne daga gani sabo ne ta fasa, ta buWe shi sai sha take yi, duk ta yi buWu buWu da kumatunta, har saman gaban rigar baccin ta madararce ta 6are kamar farar kura.


"Mun masu wayo sunata bacci, mu kuma kullum sai mun farka tsakar dare mun saci abinci, da safe aita neman wanda ya kwashe ragowar abinci, mu yi shiru da bakinmu, wai Aunty Danejo sai tace 6era ne batasan mune 6erayen ba.." Jemima ce ta fada.



Parveen ta ce, "Ai ran nan ina jin ta tana tambayar waya sace naman miya, nasan kece munafuka." ?yal?yacewa suka yi da dariya, su kadai a tsakar dare ko tsoro basa ji.

"Ya zamu yi? Haris ne ya tambaya.

"Wallahi idan suka ganmu ba zasu bari mu fita ba," Naufal ne ya faWa..

"Ku yi shiru, a hankali zamu bi ta Wayan benan, kada ku yi wani motsi da zaisa su lura da mu!"

Sajeed ne ya faWa cikin raWa..

Cikin sanWa suka fara hawa stairs din, suna tafiya suna waiwayon su Parveen...

Sai da ya rage saura Mubeen dake a bayansu yana gab da zai haura second floor tari ya kubce mashi.


Aikuwa a rikice Parveen da Jemimah suka zabura tare da mikewa tsaye gaba Waya suka saki abun da ke hannunsu ya 6are ?asa, kafin su kai idanunsu tuni Haris ya ja wuyan rigar Mubeen sun karya kwana.


Kallon juna Jemimah da Parveen suka yi idanunsu azazzare..

"Jemimah kinji sautin tari?"

Jinjina mata kai ta yi, "?wara mu koma Waki, ni tsoro ya kama ni, dama Aunty Danejo ta ta6a bamu labarin fatalwar dare dake zuwa ma mutun in bai yi bacci ba ta cinye kurwarshi..."

A tsorace ta faWa tana zare green eyes din ta.

"Dallah ?arya take maki, babu wani fatalwa, tatsuniya ba gaskiya bace ?ir?irarran labari ne.."

bata ?are maganar ba idanunta suka sauka akan warin takalmin dake akan Wayan stairs din gefen su.


Cikin sauri ta nufi takalmin, Jamimah na gani ta gargaWe ta akan kada ta Wauka na Wan aljani ne, ta yi banza da ita.


Daukar takalmin tayi ta jujjuya shi nan take ta gane warin slippers din yan uwansu maza ne.


"Wani ya wuce ta wurin nan, Jemimah ki jira ni, bari na je na le?a."


Ru?e rigarta Jemimah ta yi"Ai wallahi ?afata kafarki, Yo kawai ki barni fatalwa ta cinye kurwata."

Dungurin goshinta Parveen ta yi, "Shashasha, mu je." Upstars suka hau, duk inda Parveen tayi Jemimah tana a biye da bayanta kamar bindi, har suka 6ullo ta hanyar da su Sajeed suka bi, suna ?arasowa suka hango ?atuwar glass window dake a buWe, ta cikinta suka dira ta baya akan wani floor, anan suka hango igiyar da suka ?ulla jikin ?arfen da ke a kewaye da gurin da tagar take.

"Hakan na nufin su Sajeed sun fita!" Ta fada tana dan jinjina kanta, murmushin gefen fuska ta saki..

Ta soma kiciniyar kama igiyar don ta dira, ru?o ?afar wandonta Jemimah ta yi a tsorace ta ce, "Dan Allah kada ki tafi ki barni, bazan iya hawa ba."


Harara Parveen ta watsa mata, "Ya zan yi dake? Karki kuskura ma ki ce zaki hau, faWowa zaki yi kanki ya fashe ki mutu.."

Kuka ta saka mata, bata saurareta ba ta buge hannunta, ta ru?e igiyar ta bi jikinta, ko le?enta Jemimah bata iya yi saboda gajartarta.


Watsawa ta yi da gudu ta koma cikin gidan ta nufi dakin sauran yan uwan nasu.


A lokacin suna a kwance kan mattress dinsu kusan su shida sun kudundune cikin duvet Winsu.

Abun ka ga mai ?arancin hankali tana shiga ta daka suka ta dira a samansu, aikuwa a firgice suka farka tare da yaye bargon, suna ganinta suka fasa ?ara saboda razanar da suka yi.

Ganin yadda suka ruWe ne yasa ta yi saurin cewa, "Ni ne fa Jemimah.." Ta faWa tana goge garin madarar dake akan fuskarta, lokaci Waya suka sauke ajiyar zuciya.

"Uban me ya kawo ki dakinmu?"

"Kawai muna baccinmu kin wani zo kin tada mu! Me ma ya farkar dake a irin wannan lokacin.."

Idanunta cike tab da ?walla ta ce, "Pravin ta fita, nayi nayi da ita ta tafi da ni ta ?i."

waro idanu waje suka yi cike da mamaki jin abun da ta ce, "Ina ta je?"


"Ku zo in nuna maku, har takalmin su Mubeen muka tsinta suma sun fita, na je Wakinsu ban gansu ba."

Da shagwa6a ta ?are maganar,..
Kusan a tare suka sauko daga kan katifar, in ka cire mutun Waya da bata farka ba, saboda nauyin bacci ne da ita sai sharar baccinta ta ke yi.


Gaba Jemima ta yi suka bi bayanta, bayan da suka ?arasa gaba Waya sun yi mamakin ganin igiyar da aka Waura.

"Abun da za'ai, tun da mun samu hanyar fita, mu bi su kawai." A cewar Sarah.

"?aya bayan Waya zamu hau."


"Ni fa wa zai goya ni?"

Wani kallon rainin wayou su ka yi mata, "Ki koma ki kwanta, ba za ki iya hawa ba, zaki iya faWuwa ki mutu." Fashewa ta yi da kuka, "Wlh saina tona maku asiri gurin aunty Danejo, tun da ba zaku hau da ni ba."

Da jin hakan suka fara lallashinta, Hawwa ta ce, "Abun da za'ai yanzu, Jemimah ki je ki kira Azeeza da Deeja, su zo mu tafi, kada mu barsu Su kadai," Amsawa tayi da toh, sai bayan da ta tafi Sarah ta ce, "Meyasa zaki aike ta ta kira su?"

"Saboda mu samu mu tafi, in ba haka ba ba zata ?yale mu ba."

Hannah ta ce,"Deeja bata da hankali, akwai matsala idan Jemimah ta gaya mata, Azeeza kuma bazata iya fitowa ba saboda tsoro."

Hibba ta ce, "Yanzu ya zamu yi? Ga samu ga rashi, don wlh idan muka tafi risky ne su zo gurin nan," ta faWa da damuwa..

Hanna ta ce, "Idan kuma muka dira muka je can, baku tunanin zamu ja ma kanmu wata matsalar?"

"Yanzu me kuke nufi mu hakura mu koma?" Yasmin ce ta fada tana dubansu..

Rubina ta ce, "Kun manta nauyin baccin Deeja? Wlh ba zata farka ba ko Jemimah zata watsa mata ruwa ne a jikinta, ita kuma Azeeza tsoro gareta, ba zata iya hawa igiya ba, dole su ha?ura da bin mu..."



da jin wannan maganar ta Rubina nan fa suka samu kwarin gwiwar aiwatar da abun da ke ransu.


Sarah ce ta fara hawan igiyar saida ta dira ?asa, sannan Hawwa ta haura itama..
?aya bayan daya suka dira gaba daya.


Baiwar Allah Jemimah sun mata wayou, a gajiye ta koma dakin su ta je ta taso Deeja, ta dinga bubbuga kafadarta, cikin magagin bacci Deeja ta dinga zaginta, da ta saka naci aikuwa ta sanya ?afa ta ingizata, gaba daya ta kundumo ?asa daga kan katifar, cikin shesshekar kuka ta ce, "Allah Ya isa banza, don kin samu na zo tada ki, kuma wlh tafiya zamu yi mu barki, kuma saina rama." Ta faWa tare da mikewa ta hau kan gadon, ta saita cinyar Deeja ta gartsa mata cizon da ya yi silar farkawarta ta fasa ?ara, kafin ta dawo hayyacin ta, Jemimah ta watsa a guje ta nufi Wakin Danejo dake a upstairs, ta buWe ?ofa ta shiga cike da zullumin kar Deeja ta biyo bayan ta.

Cikin sanWa take tafiya, Wan hasken bedside lamps ne kadai ya haskaka dakin.

Hawa ta yi kan gadon ta rarrafa ta nufi Azeeza dake a kwance gefen Danejo, saitin kunnanta takai bakinta, "Azeeza! Azeeza! Ki tashi ki ji wani abu." Takura mata ta yi da ?yar ta farka, toshe mata baki Jemimah ta yi da tafinta, abun ka da matsoraciya ta zazzare eyes dinta kwata kwata bata iya ganin wanene ya toshe mata bakinta, saboda ?arancin hasken Wakin duk da ta samu lafiyar idanunta amma har yanzu in haske bai wadatu ba bata iya gani da kyau, sa6anin da ko da akwai haske sosai in dai dare ne bata gani.


"Ni ce fa, Jemimah, ki taso mu tafi, su Parveen sun samu wata kofa a baya sun fuce daga gidan nan..." Ajiyar zuciya ta sauke jin muryar Jemimah dake mata raWa.

Buge hannunta ta yi, "Ba inda zan je, ki kyale ni in ci gaba da yin baccina pls,"


"Dan Allah ki taso mu tafi, suna jiranmu, su suka ce in kira ki mu tafi." Da jin wannan maganar yasa ta mi?e, ru?o hannunta Jemimah ta yi, ko mayafi babu akanta sai zallar sumar kanta da ta rufe bayanta.

da taimakon Jemimah take iya ganin hanya, cikin sanWa suka fuce daga Wakin.

~________________________________


A bangaren su Owais, bayan da suka fito daga motocin su suka nufi main falo, fuskokin su Wauke da murmushi.

Officers suna ganin Unaisah da Batool suka fara sauke ajiyar zuciya tare da godewa Allah da ya dawo da su lafiya..

Chief yana jiyo muryar wani officer yana fadin, "Allah ya ku6utar da mu da ya dawo masa da hurul aininsa, don wlh ba raga mana zai yi ba, yadda yake ji da yaran nan kamar ransa akan su har kurkuku zai iya sawa a kulle mu."

Murmushi Chief Owais ya yi tare da Wan girgiza kan shi.


Ummi da Shureim ne a gaba sun saka Batool a tsakiyarsu, yadda kasan wadanda suka Wauko kwai a cokali sai tattalinta suke, ko tari ta yi sai sun tambayi is she okay.

Haka Unaisah ma tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login