Showing 225001 words to 228000 words out of 321579 words

Chapter 76 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

ta shiga motar Omar saboda ta ?udiri aniyar sai ta WanWana mata raWaWin da ta ji na abun da ta yi ma ?arta Unaizah.

Lokacin da suka ?araso Asibitin bayan da suka fito daga motocin su cikin sauri suka nufi ciki.


Kaitsaye suka wuce ICU, suna ?arasawa bakin ?ofar Wakin, sai ga Docs din dake dubata sun fito fuskokinsu babu annuri.


Gaba Waya suka ruWe fargaba ta cika su.

Owais ya tambayi Doc din meke damunta? Ya jikin nata?"
Cikin karyayyar murya doc Win ya ce "Unfortunately, the patient's condition has taken a turn for the worse, Her blood cancer, specifically Leukemia has progressed rapidly, and we're seeing signs of severe bone marrow failure...." Salati Ummi ta zabga tare da Waura hannayenta saman kanta, Hajiya Sarah da ta zo da niyyar ta Wauki fansar abun da ta yiwa ?arta koda jin bayanin likita sai ta ji jikinta ya yi sanyi.

A ruWe Chief Owais ya dubi ummi yana tambayarta dama tana da blood cancer? Cike da damuwa ta ce batasan komai game da ciwonta ba, in ma ta daWe a jikinta bata ta6a faWa mata ba, bata ma tunanin Natasha tasan tana da leukemia.

Doc ya katse maganar Ummi da cewa,

"We're doing everything possible to manage her symptoms and stabilize her condition, but I must be honest with you the prognosis is grim she's at high risk of sepsis, organ failure, and even cardiac arrest."

We're monitoring her closely and adjusting her treatment plan accordingly, but I want to prepare you for the worst, It's possible that we may lose her at any moment...."

Gaba Waya damuwa ta ?ar???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a mamaye zuciyar su, Owais kamar yasan ba zata rayu ba ya yi dubarar zuwa da ?a'?anta, kwata kwata ba su san gurin wa aka kawo su ba.

Shi ya ru?o hannayensu a cikin nashi, ya shigar da su Wakin, sauran ma duk suka shigo, Ummi ta zauna kan chair din gaban gadon, ta ru?o hannun Natasha dake a kwance cikin mawuyacin hali, fuskarta asanye da oxygen mask da wasu na'urorin dake taimaka mata, Hajiya Sarah tana a tsaye daga bayan Ummi ta ?ura idanunta akan Fuskar Natasha tana tuna abubuwan da aka faWa mata ta yiwa ?arta, amma da ta tuna cewa Mahaifin Unaizah ne ya ja mata, hakan yasa ta ji zata iya yafe mata, musamman da ta ga halin da ta ke a ciki.

Da hannu Owais ya nuna mata Hajiya Sarah ya ce, "Matar Jan Wuya ce, Mahaifiyar Unaiza."

Zare blue eyes dinta ta yi, cikin ruWu da razanar jin maganar shi take kallon Sarah.


Hawaye ne suka ciko idanunta, jikinta na kerma ta soma ?o?arin cire Oxygen mask Win fuskanta, da sauri Ummi ta dan Wage mata shi kaWan ta yadda zata iya yin magana.

Cikin shesshekar murya da gajarcewar numfashi Natasha taita kokarin furta ta yafe mata, ta yi nadama, ta yi danasanin abun da ta yi ma Unaizah, Musa ne sanadi, kuma hada ?arin bata san wanene shi ba, da tun farko tasan manufar shi akan ta, da ba abun da zai hana ta kar6e ta, bata ta6a cutar da Unaizah ba, tana son ta, tana jin ta kamar ?ar da ta haifa, duk da tasan bata ba ta tarbiya ba, amma ta yi ha?uri tasan ta biyewa son zuciya, bata raini Unaizah yadda ya kamata ba..."

dakyar ta ke iya magana saboda raWaWin da jikinta ke yi mata.

"Who's she"? Gabriel ne ya tambaya.

A hankali Owais ya dube su, suna tsaitsaye bakin gadon hannunsu ru?e cikin na juna.

"Mahaifiyar ku ce Sajeed, kamar yadda mahaifinku ya raba Sarah da ?arta batare da saninta ba, itama haka ya rabata da ku bayan da ta haife ku, batasan kuna a raye ba..."

kallon juna suka yi cikin ruWu da al'ajabi.

Sajeeda da ta gama ruWewa ta ce, " Idan wannan ce mahaifiyar mu toh wacece Wayar wadda ta raine mu?" Girgiza kai ta yi. "She'll never be our mom, I don't like her, she has no morals."

yayin da ta ke yin maganar Natasha tana kallonsu idanunta cike tab da ?wallar ba?in ciki da takaici.

Sajeed ya ce, "Kunsa na ruWe, tayaya wannan zata zama mommynmu? Bayan mommynmu tana nan, wadda ta haife mu ta kuma raine mu!"

Cikin rawar murya ta ce, "I know I don't deserve for you to call me Mother, Redneck betrayed me, separated you from me, I never knew I had you, but I want you to know it's not my fault Please forgive me, Forgive me..." Ta faWa tana kuka.

"..Ku duba halin da nake a ciki, I'm not going to live, I want you to call me Mommy, just once, and hug me, I love you like my soul, I really wanna feel the warmth of your bodies against mine.."

ta ?arashe maganar tana kuka ta dubi ummi, "Ku sanya baki, ku taimaka min, ina son su kamar raina, ina so na ji Wumin jikin su.."


Cikin karyayyar murya Ummi ta dube su. "I'm sorry, As she said, it's not her fault, your father cheated on her and lied to her she didn't know you were alive, all she knew was that you died at birth, No one will love you as much as your mom, she carried you for nine months in her womb and labored, The one you're talking about is not your mother, she's his mistress"


Maganar Ummi ta yi tasiri a cikin zukatan su.

Owais ya ce, "Ku duba halin da ta ke a ciki, mu tausaya mata, bana so ku yi danasani daga baya.."


Cikin sanyin jiki suka matsa kusa da ita, Ummi ta mi?e tare da taimaka mata ta mi?e zaune, Sajeeda ta rungumo ta sosai cikin shesshekar kuka ta furta. "Forgive me, Mommy, but I love you, I don't want you to die, ina sonki, bana son ki mutu, Ina so mu rayu da ke, kada ki tafi ki bar mu..."

tsantsar ?aunar su da son su ne ya mamaye zuciyarta, suma haka su ka ji son ta.

Bayan da Sajeeda ta raba jikinta daga na Natasha, ta matsa ma Sajeed shima ya rungumota tighly kamar zasu koma mutun Waya, "Tun da na ganki raina ya bani muna da ala?a saboda na ji tsantsar ?aunar ki a zuciyata, ban so muka haWu a ?urarren lokaci ba, amma za mu yi maki addu'a, Allah ya baki lafiya mommy, muna son ki fiye da yadda muke son kan mu, zamu baki kulawa mommy, zamu kasance a tare dake har sai kin ji sau?i.."


Kukan farin ciki ne ya kubce mata, ta ?ara ?an?ame shi, ta mi?a hannunta dake kerma ta tallabo Sajeeda ta haWa su ta rungume a ?irjinta, sautin koke koken su ya cika Wakin.

Kowa da ke a gurin ya tausaya musu.

Sun daWe a manne da juna babu mai lallashin wani sai daga bisani Ummi ta lallashe su ta samu ta shawo kan su.

A hankali Natasha ta mayar da dubanta ga hajiya Sarah dake ta share hawayen ta.

In a broken voice ta ce, "I didn't do you justice, I had the opportunity to meet my children, and you never saw your daughter until she died, I wish I could go down on my knees and ask you to forgive me, but I can't, my body is weak..." Tana magana twins Winta suna share mata hawayenta.

"Amma a madadin Unaizah da kika rasa, ga twins Wina, na bar maki su har abada, ban cancanta na zama mahaifiyar su ba, na san ma bazan rayu ba, ki ru?e su a gurin ki, na bar maki su.."

Cikin shesshekar kuka Sarah ta ce, "Na yafe maki Natasha, ba laifinki bane, laifin Musa ne, kuma shima yanzu haka yana a prison, Bazan kar6i ?a'yanki ba bayan kina a raye, ki ru?e abunki, babu wanda zai iya maye gurbin ki a gurin su..."


Girgiza kai Natasha ta yi tana ?o?arin buWe baki da niyyar ta furta kalma, kwatsam suka ga ta fara jijjiga, numfashinta ya dinga kokawar Waukewa, ta dinga zubda gumi.

Cike da fargaba suke kallon ta cikin tashin hankali, Sajeed ne kaWai ya yi tunanin biya mata shahada, gaba Waya suka shiga maimaita mata don sun fahimci ba rayuwa za ta yi ba.

Cikin kuka twins Winta suke faWin kada ki mutu mommy, muna sonki, muna son mu rayu da ke, kar ki mutu ki bar mu a lokacin da muke cikin bu?atar ki!"

Sajeed da ya cire rai da ita bai daina furta mata shahada ba yana faWin Mommy ki biya don Allah idan kika musulunta Allah zai yafe maki zunubanki, kuma muma zamu sa mu yi maki addu'ar samun rahama..." Da ?yar da siWin goshi suka samu Natasha ta biya shahada da numfashinta na ?arshe.



Al?alamina bazai iya misalta muku raWaWin da twins Win Natasha suka ji ba na rashin mahaifiyar su, bayin Allah sun zama abun ban tausayi a ranar da suka fara ganin mahaifiyar su a ranar ta mutu, Musa ya cuce su, wata shari'ar sai a lahira.


Ummi ta yi kukan rashin Natasha, Chief Owais ya yi danasani da tun farko bai yi saurin haWa ta da ?a'yanta ba, hatta hajiya Sarah saida ta zubda mata ?walla saboda tausayin ?a'yanta da ta bari. A ?arshe Hajiya Sarah ce ta kar6i twins Winta da hannu bibbiyu.

=?-?=?-?=?-?


~_________________________________=ؔ?~


Ha?i?a dangin baba Obie sun fuskanci jarabawa mafi tsanani a rayuwar su.


Mutane saida suka hana Ahlin Obie sukuni, har ta kai ga basu iya buWe wayoyinsu ko su fita waje batare da ?an jarida da mutane sun farmake su ba, gaba Waya fita ta gagare su, suka killace kansu a cikin Estate Win su, saboda surutun mutane da masu barazanar lahanta su.



Sun fuskanci barazana da tozarci daga gurin abokan hamayyar su na jam'iyoyin da ke adawa da su.


Duk wanda ya ra6e su sai laifin baba Obie ya shafe shi, hakan yasa abokan su ?an siyasa suka dinga zame jiki daga gare su, kowa tsoro ya ke kada su shafa mashi ba?in tabo, babu irin 6atancin da ba a yi masu ba, cin mutunci da ?azafi iri iri ba wanda ba a yi masu.


Surukansu suka fara ?o?arin yanke ala?ar su da su, waWanda suka fi Waukar zafi, mahaifin Her Excellency Muhibbat da yake jan wuya ne babban mutum ne, bai son duk wani abu da zai ta6a mutuncinsa, tun a ranar da Muhibbat ta kira sa tana kuka ta bayyana masa komai da ke faruwa ya ce ta dawo gida babu ita ba Abdul Razak, ya yanke ala?ar su, da yake halinta Waya da na Ubanta bata musa mashi ba, duk da tana son mijin nata amma ta biyewa mahaifinta, batare da sanin kowa ba ta gudu daga Obie estate ta tafi gidan Ubanta da ke a nan Abuja.

Her excellency Jameela ma a ranar da suka ji komai, ta koma gidan ubanta mai martaba sarkin Adamawa saboda tsoron kada abun ya shafe ta duk da itama bada son ranta ba, su dukansu ma babu wadda ta yi hakan don son ranta, saboda suna son mazajensu da ?a'yansu, amma ba yadda suka iya, baba Obie ya karya zukatan su, ya ha'ince su ya kuma ci amanar su, ya yaudari yardar da suka yi ma shi, da suna alfahari da kasantuwar su surukan shi yanzu ya 6ata komai, abun da ya fi ?ona masu rai, jariran su da ya dinga sadaukarwar, shi yasa ransu ya 6aci suka zuciya.


A yanzu ?a'?an Obie sun gane waWanda suke tare da su saboda Allah, da waWanda suke tare da su saboda arzi?insu da kuma Waukakarsu.

_Ba zaka ta6a gane me sonka tsakani da Allah ba har sai musiba ta afka maka a sannu zasu dinga guduwa suna barinka_


Senate Lateef bai samu matsala da Hajiya Madina ba, mahaifinta malamin addini ne koda ya ji komai da ya faru daga jiharsa ya zo har Abuja ya ziyarce su don ya yi masu jajen abun da ya faru da su, ya kuma haWa da yi masu nasiha akan su yi ha?uri kada su sare Allah yana a tare da su a sannu komai zai zama labari..

Hakan ba ?aramin faranta ransu ya yi ba. Baiwar Allah Turai bata bari ta karya zuciyar mijin nata ba, sai ma lallashin shi da ta dinga yi tana kwantar masa da hankali saboda ganin halin damuwar da ya shiga.

Sharafudeen bai samu matsala da Gimbiyarsa ba saboda ita Win jininsa ce, abun da ya shafi family Winsa ya shafe ta.


A bangaren Prime minister Hateem tabbas iyalinsa sun girgiza da jin abun da baba Obie ya aikata amma basu bari sun baiyana damuwar su ta yadda zai karya zuciyar Hateem ba, Gimbiya Mujeedat ta yi jarumta gurin danne damuwarta da kwantar masa da hankali, wallahi kowa ya yi tunanin Sheikha Mujeedat ce ta farko da zata fara neman yanke ala?a da su saboda martabar royal family Winta amma sai ta basu mamaki, ta ja mijinta a jiki, ta nuna ta ?ara jin ?aunarsa da tausayinsa, kuma ta ce in ma yana tunanin zata juya masa baya to ya daina, bata aure shi don su rabu ba face don su rayu na har iya rayuwar su, don haka laifin babansa bai shafe shi ba, kuma ba zata bari mijinta da ahlinsa su tozarta a idon duniya ba, zata bada gudummuwarta don ganin mutuncinsu bai zube ba.

Gimbiya Mujeedat ta ?arfafa masu ta kuma basu mamaki sosai, sai dai Hateem bai samu nutsuwar zuciya ba, saboda yasan yadda royal family suke, sun ?i jinin abun kunyar da zai zubar masu da mutuncin su a idon duniya.



Yana ta jin fargaban kada iyayenta su neme shi, Unexpected sai ga kiran mahaifin Mujeedat, Emir Khalid ya shigo wayar Hateem da kan shi ya kira shi ya ce ya ji abun da ke faruwa a family Win su, ya zo ya same shi a fadar shi yana son ganin shi.



Tun da suka yi wayar nan kwanciyar hankali ya ?arewa Prime minister saboda zullumin me zai biyo bayan kiran nasa, don wlh ji yake zai iya barin komai har mu?aminsa amma ba zai iya rabuwa da Mujeedat ba, koda za a kashe shi ne, saboda tsantsar son da yake mata.

Abu biyu ya haWe mashi, ga gwamnatin ?asar Canada suna jiran dawowar shi, don har ya zarce kwanakin da ya Wiba, sun ji shiru ko sun kira baya picking kuma ba ya basu response na sa?onninsu.

A lokacin duniya ta ji komai da ke faruwa da ahalinsa, amma gwamnatin kasar Canada da ?an ?asar sun fi so su ji daga bakin shugaban ?asar nasu.



Da ya ga bashi da wata mafita, ?an uwansa suka bashi shawarar ya yi magana da Deputy Winsa in ma mulkin zai ajiye sun goyi bayan shi don sun san a halin yanzu ba lallai gwamnatin Canada ta bar shi ya ci gaba da yin mulki ba saboda abun kunyar da mahaifinsu ya aikata.


Live video ya yi a presidencial page Winsa tare da press, ya bayyana masu halin da ya ke a ciki ya ce su yi ha?uri da abun da zai faWa, yasan ba lallai hukuncin da zai yanke ya yi masu daWi ba, amma a yanzu ya yi raunin da ba zai iya ci gaba da shuwagabancinsa ba, kuma ba zai iya dawowa Canada ba, saboda ba zai iya tafiya ya bar ?an uwansa a cikin mawuyacin hali ba, don haka su yi masa afuwa, su nemi wani adalin shugaban da zai maye gurbin sa... "


Wannan Live video Win da prime minister ya yi da manema labarai cikin ?an?anin lokaci ?asar Canada ta dauka, labarin murabus Win sa ya tayar da tarzoma a duk faWin kasar Canada, kuma mutane da dama sun yi ba?in ciki da matakin da ya Wauka kuma sun nuna ?in amincewar su, haka zalika mutanen da ke kula da shi a tsawon wa adin mulkinsa sun ?uduri aniyar shawo kan shi don ya koma Canada ya ci gaba da aikinsa saboda su basu gaji da shi ba, bayan haka bai yi laifin da doka zata amince da yin murabus Winsa ba, laifin mahaifinsa bai shafe shi ba, har yanzu suna son shugaban ?asar su.


Bayan da yayi wannan Live video Winne, ?an uwansa suka ?arfafa masa gwiwa akan ya amsa kiran surukinsa, bai yi ?asa a gwiwa ba, ya bar ?asar tare da iyalinsa, tafiyar sirri suka yi saboda jama'a dake neman su farmake su ruwa a jallo.



Abun da ya ?ara sagar masu da gwiwa rashin tuntu6ar su da Familyn mahaifiyarsu ba su yi ba, a zaton su sune mutane na farko da ya cancanta su ja su a jiki su lallashe su akan mummunar ?addarar da suke fuskanta amma sai suka ji shiru daga 6angaren su, hakan ba ?aramin karya masu zuciya ya yi ba, duk sai su ka ji ba daWi, suna ganin kamar suna gudun su ne saboda kada martabar family Winsu ya rushe, gashi kuma su ne kaWai dangin da suke da shi a duniya.


Saida damuwa ta kusa illata su, gaba Waya suka yi murabus daga kan mu?aman su saboda depression da suke fama.


A lokacin da gwiwarsu ta sage, suka raunata, basu da madogara da ya wuce Allah da Sheikh Imam dake zaryar zuwa yana ?arfafa masu gwiwa, sai da suka fidda rai da komai, a wannan Lokacin ne kuma Allah ya juye al'amarin yadda basu ta6a zata ba.

Dangin da suke ta jira su ji daga gare su suka yi masu zuwan bazata, gaba Wayansu, tun daga kan kakanninsu na 6angaren Uwa, tsohon sarkin ?arbawa, har izuwa kawunnan su, da yayan mahaifiyarsu mai martaba sarkin ?arbawan jihar Lagos mai ci a yanzu gaba Wayan su, suka zo Abuja a cikin family private jet Win su tare da royal guards Win da ke basu kariya.

Tun a airport ?an jarida suka dinga dandazo gurin neman ?arin bayani daga gare su, sai dai ko kusa da su basu isa su ?arasa ba, saboda royal guards Win da ke a kewaye da su.


Kuma duk a rana Waya Edward's family na bangaren mahaifiyarsu Hateem suma suka zo Nigeria, kowa yasan irin power Win da ke gare su, sune ake ma la?abi da jinin siyasa, they are famous politicians tun kaka da kakanni.


Sun ji komai da ya faru daga bakin Momma da ta kira yayanta ta sanar da shi, family Winta sun girgiza da jin tana a raye, sun kuma fusata da jin zaluncin da mijinta ya yi mata, basu ta6a zaton haka daga


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login