Showing 126001 words to 129000 words out of 321579 words

Chapter 43 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

da bugu, baima kare maganar ba Ya fuce daga dakin tabi bayan shi sai dai kafin ta karasa taji ya datse kofar, bubbugawa tayi taji ta a datse.

Wani irin matsanancin ciwon kaine Ya taso mata, a daddafe ta nufi gefen gadonsa ta zauna, Zuciyarta ta karaya, saboda ta ga tsantsar rashin gaskiya atare da big boss din ta, abunda take jiyema fargaban Ya zamana gaskiya, Ya zatayi da rayuwarta? Ina zata sa ranta taji dadi?meyasa big boss Zai daga hankalinsa akan abunda Yake ikirarin bai aikata ba? Meyasa ya canza mata a lokaci? Meyasa ba zai kare kansa ba? Ya salam

Kifa kanta tayi saman pillow, hawaye suka cika idanun ta, ga wani bugun barazanar da zuciyarta keyi mata, tana jin tsoron abin da zai biyo baya, wayarta ta Wauko don tayi Kira sai dai koda ta duba screen din wayar ya tsastsage bata iya ganin komai, gashi ya kulle ta adaki no way out..


~_______________________________=?%?~


Bacci ya ?aurace wa idanunsu ganin shiru Aunty Ummi bata dawo ba, kuma har time din Chief da daddynta basu dawo ba, sun yi jiran har sun gaji.


Suna akwance kan gadonsu sanye cikin pyjamas, sun hada kai suna kallon wani korean drama a wayar Unaisah, ba laifi kallon Ya Webe masu kewa duk da hankalin su ba akwance ya ke ba.


Kiran wayar Taj ne ya shigo wayar Unaisah, a hanzarce tayi picking ta kara a kunne.



"Unaisah har yanzu bakuyi bacci ba"?



Muryarta da shagwa6a tace"daddy ba zamu iya bacci in har baku dawo gida ba"



"Kuyi hakuri ku kwanta, Ku huta pls, nan bada jimawa ba zan dawo gidan"



"Toh daddy, Ina mommyna ba zata zo taga babynta ba" yar dariya yayi"gatanan a gefena, tana sauraronki.." bai kare maganar ba, Muryar Benazir ta katse shi"Babe barka da dare Ya kuke Ina fata Kuna lafiya"?



"Lafiyalou mommy, nayi missing naki, inason ganinki, Kin ki zuwa kiga babynki"

dariya Benazir tayi"Sorry, Kina araina, Gidan naku ne sai da izni ake shigar shi, ni da anila munata jira, sun ce zasu tuntu6emu in sha Allah zamu zo"

bata kaiga furta kalma ma, Batool ta kwanto da kanta saman wuyan ta,"Mommy, barka da dare, Batool ce, Ina uncle Shureim din mu, munyi missing nashi.."

"My baby Batool, Uncle shureim yana lafiya, shima yayi missing naku, kullum sai ya tambayeni ina babyn nan mai kama da shi"

dariya batool tayi saboda dadin da taji"please mommy, ki gaishe min da shi, ki fada mashi ina kaunar shi"

"In sha Allah zai ji, don ma baya akusa da mu ai dana bashi kun gaisa, amma zan sa ya kiraku ku gaisa" washe baki tayi"mungode mommy"


"Okay, babes, ku kula mana da kanku, Ku kwanta kuyi bacci, yanzun nan daddynku zai dawo.."


amsa mata sukayi da toh bayan sun katse kiran, Unaisah ta daura phone dinta akan ta batool dake akan Nightstand, hugging din juna sukayi babu alamun zasu runtsa saboda tunanin Aunty Ummin su da bata dawo ba.



A hankali wata dankareriyar Mota baka, ta shararo izuwa main entrance gate Na villa din owais, ko da ganin ba?uwar Mota, Security Officers suka yi saurin nufo motar, tare da yiwa mata ?awanya, knocking Glass din motar sukayi tare da bashi Umarnin Ya sauke glass don suga wanene shi, banza akayi da su har saida suka fusata kamar zasu 6a66ake window glass din motar tsabar yadda suke kwankwasa shi.

sai da na cikin motar ya mula yasha iska tukunna ya zuge masu window glass, Tare da sauke Shade din dake akan fuskar shi, Waro idanu waje su ka yi cike da mamaki, a hanzarce suka buga kafa tare da sir mashi kusan atare suka furta"Sorry Sir.."

?ayataccen murmushin gefen fuska ya dan saki, yayin da yake a zaune saman Driver's seat.

"Ina fata na same ku lafiya"?

"Lafiyalou Sir, munyi mamakin ganinka, bamu san ka samu lafiya ba,Ya jikin naka" still da murmushi yace"Alhamdulillah, naji sau?i, Owais bai fada maku bane? Ya tambaya da mamaki kan fuskarsa su ka ce wallahi bai sanar da su ba, basu san komai ba game da samun lafiyar shi ba, ko sun tambaye shi sai dai yace masu da sau?i jikin shi.



"Ku yi masa uziri, Kunsan yanayin aikin namu, Yana a ciki"?



"A'a sir, tun safe daya yabar Gidan har yanzu bai dawo ba"



Okay, ya faWa tare da yiwa motar key, Ya shige cikin gidan.



Fitowa yayi daga Ciki, Jikin shi sanye da Kaftan, ya fito fess abun shi ko tabo babu akan skin insa, kamar bai taba jin rauni ba.



Lokacin daya shiga Falon gidan bai Iska kowa ba, zama yayi a falon tare da daura kafarsa daya kan Waya.



Chef ne ya shugo falon daga kitchen, yana hangosa da sarsarfa Ya nufe shi bayan sun gaisa yayi mashi ya jiki.

daga bisani chef din ya tambaye sa ko yana bukatar abinci ya kawo masa?



Da buWar bakinsa sai cewa yayi"ina Unaisah da Batool"?



"Suna a cikin dakin su"



"Ka kira mun su, Inason ganin su"



Amsa mashi yayi da toh, kafin ya juya ya nufi Wakin su Unaisah



Bayin Allah har sun fara bacci, suka farka jin knocking, Batool ce ta bude kofar tana mika da hamma ta dubi Chef din



"Big guy, yazo, yana a falo yana son ganin ku"



waro idanu waje ta yi cike da mamaki tace"big guy Yaji sauki! Da kanshi yazo, Wayyo Allahna, Alhamdulillah ka faWa masa, gamu nan zuwa.."



juyawa tayi ta nufi Unaisah dake ta juyi kan gado, ta bubbuga kafafunta"sis Ki tashi, Big guy ne ya zo, ya samu lafiya yana a falo, yanzu chef ya fadamin yana son ganin mu"



dakyar ta samu Unaisah ta sauko daga kan gadon tana mika tace"Dagaske Ya omar ne Ya yazo? Shi ka Wai yazo ko tare da wani"?



"Kinga ki zo mu je mu gaishe shi daganan sai muyi mashi ya jiki"



Mayafi kowaccen su Ta yafa ma kanta, suka fito da sauri suka nufi falo, tunkan su karasa suka hango shi zaune kan sofa mai mazaunin mutun uku ya daura kafarsa daya kan daya, Yayin da yake danna wayarsa a hankali



Jin motsin tafiyar su ne yasa shi Wagowa da lumsassun idanunsa da suka kada jawur ya dube su.



Cikin girmamawa suka zauna suna fuskantar shi.



"Ya omar dagaske kaine? Munyi kewarka! Ya jikin naka? Ina ya salsabeel"?

Yamutsa fuskarsa yayi"fushi nake daku, kun manta dani, kuna nuna kamar kun damu dani bayan tun da na kwanta jinya baku taba zuwa kun dubani ba"

Ya faWa yana kare masu wani kallo wanda yasa Unaisah tayi noticing wani abu a tare da shi.


Batool tace"ba haka bane ya Omar, wallahi kana aranmu, chief ne bai sa akawo mu ba amma muna taso muzo mu duba ku.."

Murmushi yasaki"ina Ummi ne?

"Ta tafi anguwa, har yanzu bata dawo ba, daddy da Chief duk sun fita basu dawo ba"



Agogon hannunsa ya duba


"ku tashi mu tafi in kaiku asibitin da aka kwantar da sauran yan uwanku prisoners ku duba jikin su" cike da zumudi Batool tace"Toh," Unaisah ta ma?e kafaWa alamar bazata je ba

"ya omar, dare ne yanzu, bai kamata mu fita ba, why not zuwa gobe da safe sai muje, kaga kafin nan Daddyna da Chief harma da aunty Ummi sun dawo sai muje ba ki daya mu duba jikin nasu.."

tunkan Ta kare maganar ya katse ta da cewa"kada ku bari damar nan ta wuce ku, Chief bazai bari ku fita ba, Ya cika tsananta maku tsaro, ku tashi kawai mu tafi in kai ku, cikin yan mintina zamu dawo"

duk yadda Unaisah taso ta ?i amincewa da fitarsu takasa saboda ya matsa lamba akan su shirya ya kai su.

har dai tace"shikenan, bari mu shiga ciki mu sauya akaya"

ta fada tare da jan hannun Batool suka nufi bedroom dinsu, suna shiga ta datse kofar, ta fuskanci Batool da ke fadin"muyi sauri mu shirya, kafin chief ya dawo, in ba haka ba zai hana mu fita ne"

cikin muryar rada Unaisah tace"batool nifa ban yarda da ya Omar ba, wallahi kamar bashi ba ya sauya min, ke baki lura ba? Idanunsa kamar na mashayin giya, muryarsa katuwa ba irin ta ya omar ba mai sanyi, sannan Ya omar bai kai wannan duhun fata ba, duk da bawani sanin fuskarshi nayi ba saboda yana yawan saka mask amma wallahi akwai banbanci tsakanin Ya omar da wannan Omar din, kuma tayaya mara lafiyan da ya farfaWo daga coma ya iya samun ?arfin da zai yi driving? Shi kaWai batare da likita ko wani security ba! nidai hankalina bai kwanta da shi ba..."


Cike da matsuwa Batool ta bubbuga ?afafunta akan floor.


"haba sis, ki daina wannan tunanin, wallahi ya Omar ne, kodai kin samu matsalar gani ne? Yamutsa fuska tayi"ba zaki gane ba Batool, kawai daga zuwan shi sai yace mu tafi ya kai mu asibiti? Batare da iznin Chief ba, kawai sai mu kwashi kafa mu bi shi kamar wasu sakarkaru, bayan haka Mutumin da ya ke a coma yaushe ya farfaWo? Kuma babu tabo ko kadan akan fatarsa.."

dafa kafarta Batool tayi"ki kwantar da hankalinki, wannan ba wani abu bane may be yaji sauki tuntuni mune bamu sani ba, kuma in ban da abunki gidan nan atsare yake da jami'ai da kuma cctv, In bada iznin su ba tayaya zai iya shigowa?


Tunzura ta Batool tayi harta shawo kanta ta amince zataje saboda itama tana son taga yan uwansu fursinoni da aka ku6utar da kuma Ya salsabeel.

Shaf shaf suka sanya wide leg jumpsuit ajikin su masu kyan gaske, ta Unaisah Ja ta Batool yellow, daga sama suka daura Wrap coat, sai sukayi rolling veil asaman kansu, Bayan sun saka takalma suka Wauki phones dinsu.

Kafin su fito daga dakin saida Unaisah Tayi ta kiran Taj baya picking, ta kira chief shima baya picking, ta kira mommynta still itama bata yi picking ba, taso ta same su don ta fada masu batun zuwan big guy da kuma fitar da zaiyi da su amma bata samu halin yin hakan ba, feshe jikinsu sukayi da turare, suna fitowa suka iske big guy atsaye yana jiran su.

"Mu tafi" ya fada tare da nuna masu hanya, ya yi gaba suka bi bayan shi, Har gaban motar shi tun fitowar su Unaisah ta lura da security officers din gidan sun yi tsaye kamar gumaka kwata kwata basu sintiri kamar yadda suka saba, lamarin ya jefata a ruWani.

Da kan shi ya buWe masu mazaunin baya na motar, ya dafe murfin motar da hannunsa.

Batool ce ta fara shiga ciki ta zauna, Unaisah tana niyar kutsa kanta ciki kamar ance ta saci kallon shi karaf idanunta suka sauka akan zanen tattoo din daya dan leko ta kirjin sa sak kalar na Danish, wanda hakan na nufin giant din kurkukun kaddara ne W'

ruWewa tayi ta shiga zare idanunta a tsananin tsorace.

ganin ta toge taki shiga yasa shi lura da abun da idanunta ke kallo.

"Sis ki shigo mu tafi" Batool ce ta faWa daga cikin Motar

batai aune ba taji ya ingizata cikin Motar, Ya datse Murfin, a hanzarce Ya bude front seat ya shiga ciki, da gudu Ya fusgi motar, ya miki hanyar fita daga estate din~



Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?
*Welcome, Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____=؞?______=ؗ?_____=ؘ?_____???___W'~


Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug. Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take

Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai

08093772168



____________________________>???



Tun lokacin daya wurgo Unaisah ta faWo jikin Batool arude ta shiga tambayarta meke faruwa? Tana lafiya?

kasa magana ta yi saboda rikicewar da tayi, Wagowa tayi tare da kallon madubin Motar, hankalinsa a kwance ya ke driving din su, haWa idanu su ka yi, Ya sakar mata wani shu'umin murmushi, faWuwar gaba taji kamar ana luguden ta6are a ?irjin ta, ganin yadda kamannin big guy suka 6ace daga kan fuskarshi, ainihin suffar shi ta bayyana, wani mummuna da shi.



gaba Waya tabi ta ruWe ta rasa gane meke shirin faruwa da su, Batool fa kwata kwata batasan wainar da ake toyawa ba, wayarta take ta dannawa.


da karfin Hali ta furta"Who are you"?

sai lokacin Batool ta dakata da danna wayar ta Wago tana kallon Unaisah.

Bai kula ta ba ya cigaba da yin driving dinsa, Rai a6ace tayi kukan kura ta tsallake backseat ta dawo front seat din motar

Ta rurru?e hannayensa da ya ke yin driving din da su, ta soma kokarin dakatar da shi, ta ?wammace su yi accident su mutu akan ta bari ya tafi da su saboda ta ji aranta daga kurkukun ?addara aka turo shi ya Wauke su.


kokoyi su ka kama yi, out of control motar ta dinga girgiza tana kaukacewa hanya akan titi.


Karfin halin ta ya Waure mashi kai tamau, kuma still yaki tanka mata.


Batool ta yi matu?ar razana da ganin abun da ke faruwa, sam takasa magana saboda razanar da tayi ganin big guy ya sauya kamannin fuskarsa.



Tuni wayar hannunta ta fadi ?asa sakamakon girgizar da motar ke yi har saida kanta Ya da ki window glass, kafin tayi wani yun?uri, Ya Naushi cikin Unaisah da gwiwar hannunsa nan take wani azababben radaWi mai kama dana ciwon mara ya ratsa sassan jikin ta.

Cikin Wimuwa ta shiga furta Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un Batool ki gudu! Saida na fada maki ba ya Omar ba ne wannan, ki gudu Batool, ki buWe murfin motar ki gudu, kashe mu zai yi.. "

fashewa da kuka Batool tayi, cikin rawar murya take fadin dan Allah kada ka cutar da mu, ka ?yalemu mu tafi, ka ?yale mun yar uwata.."



ta mirror ya ke kallon fuskar Batool dake ta kuka, ga Unaisah dake a gefensa ta daddafe cikinta dake mata zogin azaba. dakyar take fitar da numfashi mai haWe da nishi, da hannu ta dinga yima Batool alamar ta buWe murfin motar ta gudu saboda ita a halin yanzu yayi mata illar da bazata iya ta6uka komai ba..


Sakin sitiyarin motar yayi, Ta cigaba da driving din kanta, ya dama?ar keyar Unaisah ya yi tare da WaWWago da ita Ya jefar da ita backseat, jikin batool na bari ta janyota tare da rungumeta a kirjin ta"sis ta ki tashi dan Allah ki tashi, na shiga ukuna wayyo Allahna dan Allah ka maida mu gida, kada ka cutar da mu, Chief bazai ?yale ka ba"


cike da izza ya jingina bayansa jikin seat, yayin da yake kallonsu ta mirror din motar har wani lumshe idanun shi ya ke yi kamar mai jin bacci.




Zura hannunsa ya yi cikin door pocket din motar, ya zaro sirinji biyu masu Wauke da ruwan allura a cikin su, ya haura backseat, Ya caka ma Batool allurar a cikin jijiyar wuyanta nan da nan ta fara jin wani irin matsanancin bacci yana fusgarta har bata san sa'adda ta 6ingire kanta jikin seat, ya tallabo kan Unaisah da ta fita hayyacinta, ta langwa6e kanta saman laps din Batool, itama yayi mata allurar gaba daya suka fita hayyacin su, basu ?ara sanin meke faruwa ba.



~__________________________________=ؔ?~



~UMMIN AMERICA~



Motsin buWe ?ofar data jiyo ne Yasa tayi wuff ta mi?e tsaye tana kallon room door din, shigowa ciki yayi fuskarsa a murtu?e ya nufe ta.


"Big boss! Meyasa ka kulle ni adaki? Ina ka tafi ka barni, Ko ka manta dani ne.."

bai ko Waga idanunsa ya kalle ta ba, ya dam?i arm din ta yana ?o?arin janta ta turje,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login