Showing 306001 words to 309000 words out of 321579 words

Chapter 103 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

har yanzu ni danish Winki ne ban sauya ba, Ina sonki, bazan ta6a canza maki ba..."

Cak ya tsaya da yin maganar sa'ilin daya fahimce suma tayi.

Cuccu6arta yayi saman kafaWarshi ya mi?e da ita Ya nufi katafaren Gadon su.

A hankali Ya kwantar da ita, ya juya jikinshi na bari ya nufi minibar din Wakin Ya dauko bottle water, ya dawo daga gefen gadon ya zauna tare da buWe robar ruwan ya tarfa a tafun sa ya soma yayyafa mata ruwan saman fuskarta.


Nan take taja dogon numfashi har saida kirjinta yayi sama tukunna a hankali ta sauke nannauyar ajiyar zuciya sam takasa buWe idanunta sai jan numfashi ta ke yi da?yar da?yar, ga dukkan alamu bata a hayyacin ta.


Damuwa ce tsantsa kan fuskarsa ganin yadda ya jefa ta a mawuyacin hali.


a hankali ya Waura yatsunsa saman wuyanta har saida gabanshi ya fadi jin yadda jikin ta yayi zafi rau da alamun zazza6i a tare da ita.


"Rouhi! Are you Okay? meke damunki? Ko baki da lafiya"?

ya faWa yana kallon fuskarta kwata kwata bata fahimtar komai.

Sumar data yarfo saman fuskarta Ya shiga kawar mata da ita da hannunsa don ya samu damar da zai ?are mata kallo

tun a karo na farko daya fara yin tozali da ita face to face saida ya razana da sauyawarta, tama fiyi masa kyau azahiri akan hoton ta da ya ke kallo, ta zama dirarran mace mai kyawu abar tunkaho ga Wanda ya mallaketa.


"malak albi na! kina jina? faWamin meke damunki? Ni ne na 6ata maki rai... " shiru babu alamun zata furta kalma, ko idanunta ta kasa buWewa.


Ganin yadda take zubar da zufa yasa ya fahimci zafin jikinta ne ya jawo hakan.


Tunanin rage mata kayan jikin ta ya yi,


A hankali cikin nutsuwa ya ru?o hannayenta ya nutsu Yana kallon zanen lallen da akayi mata akan glowing skin Winta, lumshe idanunshi yayi tare da sake buWe su akan kyawawan hannunta ji yake kamar ya haWiye su tsabar kyan da sukai masa.


awarwaron ta ya zamiye daga hands din ta, a hankali ya Waurasu kan mattress.


Baisan sa'adda ya tsinci kan shi da shafa lallausar fatar hannun ta yayin da ya ke tariyo rayuwarsu ta baya a prison.

Sakin hannunta yayi ya Wan matsa Ya ru?o kafafunta ya daura su akan Laps dinsa cikin nutsuwa ya soma cire mata takalman dakyar ya zame su, bai ji daWin ganin yadda suka raunata kafafunta ba, sun yi jawur kamar na jarirai a tsaftacen su, baisan sa'adda Ya sumbaci foots din ta ba, a ?asa Ya Waura takalman, bayan ya cire leg chain Win ta, Ya matso daidai saitin kanta, gently ya tallabe shoulders dinta da hannun shi, Ya Wago da ita tare da kwantar mata da kanta saman kafaWarsa, shu'umin kamshin turarenta ne Ya daki hancin shi wani irin kamshi mai rikita shau?in bawa.


Zare sarkar wuyanta yayi cikin nutsuwa Ya cillar da ita ta faWa kan mattress, kafin ya cire mata earrings dinta Ya watsar da su.


Numfashi yaja Tare da furzar da shi saman fatar wuyanta, a hankali ya dinga goga tsinin hancin shi saman skin din ta.


?ara haWe jikinsa ya yi da nata a matse sa'ilin daya fara jin wani irin yanayi daya haifar masa da jarababbiyar kasala a jikin shi.


Tun da ya cusa hancinsa a tsakankanin wuyanta da kafaWarta ya nemi nutsuwarsa ya rasa, bugun zuciyarsa ya tsananta, bakomai ne ke fusgarsa ba face shu'umin ?amshin jikin ta da laushin fatarta.

tsawon mintuna bai motsa ba ya yi shiru yana jin yadda jikin shi ke tsuma.

dakyar ya iya tattara sauran kuzarin daya rage masa a jikinsa, ya sanya hannu ya Cire mata head pies din da ke a kan sumarta

baisan lokacin da ya soma shafa sumar Yana liliyata a hankali a hankali almost mins, Yana jin fitar numfashinta a jikin shi, ta narke masa a kirjinsa babu alamun tana a hayyacin ta.


ya daWe yana kwaWayin Unaisah kamar zai rasa ransa bai ta6a nuna mata ba bai kuma ta6a neman ta bashi haWin kai suyi ba.

_saboda yasan bazaiyi mata da kyau ba, baya son ya cutar da ita, a lokacin da suke a prison ko harararsa tayi ko ta murguWa masa baki nan ta ke ya ke jin tsananin sha'awarta, yaji kamar Ya afka mata, tun bai gane me ya ke ji agame da ita ba, amma ko time da take ganinsa a toilet da biyu ya ke shiga saboda ya samu sassaucin azabtuwar da ya ke ji agame da ita, amma yayi hakuri ya jure saboda bayason ya cutar da ita, kuma baya son ya yi batare da amincewarta ba,sonta da kaunarta da yakeyi da zuciya daya bazai bari ya iya aikata mata hakan ba._


Ya ja numfashi da karfi yana jin zafin jikin ta a fatar sa

Dakyar ya iya motsa fingers dinsa gently cike da lalaci ya soma warware straps din rigarta, before he slid the straps off her shoulders..


Cikin muryar raWa mai cike da shau?i Ya furta"malak albi na! Are you awake? Kina ji na? Can I remove your gown? It's tight and causing you pain"


shiru bata furta kalma ba, kuma bata buWe idanunta ba, ya rasa gane meyasa ta fita hayyacin ta, amma yana ji aransa kalamansa ne suka jefa ta a halin da ta ke a ciki, bazai iya bar mata rigarba saboda yadda tayi tighly dinta, ga zufar da ta ke fitarwa, yasan tsiwar Unaisah kan tsiraicinta amma dole ya cire mata kuma ko ba komai muharramarsa.


Gently ya zamiye wuyan rigar yayi ?asa da shi har izuwa tudun mazaunanta adaidai nan ya bar rigar, Ya Salam sandarewa yayi saboda rudewar da yayi na ganin sexy curve din Unaisah, wata fitinanniyar Sexy under Corset ce tayi fitting dinta tighly ta bayyana zazzafar surar kirjinta da hips din ta, Jikinsa na kerma Ya daura tafukansa akan bubble butt dinta yadinga fitar da numfashi mai huci kamar zai zauce, yadda kasan mayunwacin zaki.

A hankali Ya zamiye hannunsa daga kan butt dinta ya shiga shafa lallausar fatarta, Kasala Tahana ya tsayar da idanunsa a buWe kamar mai jin bacci.

Sulale hannunsa yayi zuwa kan Gold Thigh chin din da aka sanya mata mai jan hankali Ya murzata da hannunsa kafin ya warwareta tare da jefar da ita kan mattress din, gogon naka fa ya fara hawa kan network, linzaminsa nema ya ke ya rasa masarrafin sa.

Kasa jurewa yayi cikin shau?i ya sumbaci lallausar fatar boobs dinta, almost 15 times Yana sumbartarsu Wani irin fusgarshi sukeyi kamar ya zarosu daga ciki sai ?walele suke masa.

Mayar da tafukansa yayi asaman wide Thighs dinta farare sol da su ya shiga murza su a hankali.

?umin Jikinta ba ?aramin kaimi Ya ke ?ara masa ba, yaji dadi da Allah ya cika masa burinsa na ganin wannan ranar daya daWe yana jiran ta duk da tazo mashi ba ayadda ya tsammace ta ba.

Jin daWinsa ragaggene saboda Ya haramtawa kansa kusantarta har saida izninta da amincewarta gashi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? sun samu sa6ani har ya yi silar data fita hayyacinta, dakyar ya iya raba jikin shi daga nata yadda kasan maganaWisu da ?arfe, yayi hakanne gudun kada ya farmaketa, don yadda yake jin yunwarta komai zai iya faruwa.

Saukowa ya yi daga kan gadon shanyayyun idanunsa akan surar ta, yana jin yadda gumi ya ke wanke jikin shi, yadda kasan A.c din dakin bata aiki, kayan jikinsa ya rage ya bar short, ya mayar da kayan a closet, Bathroom ya nufa don Ya tsarka ke Jikin shi ko ya samu nutsuwa...

~________________________________________Final Episode>?z?=?%?~





Around ?arfe shabiyu daidai na dare ta farka daga guntun baccin da yayi awon gaba da ita, a hankali ta soma kokarin buWe idanunta da su ka yi mata nauyi ta ware su akan Canopy din gadon.


tana faman sauke ajiyar zuciya cikin nutsuwa ta soma ?o?arin tariyo mai ya faru da ita a ?arshe kafin bacci ya Wauke ta? A ina take? RuWune tsantsa akan fuskar ta, kamar tayi loosing memory din ta.


kwata kwata ba ciwon kan da takeji dazu sai dan zazzabi kadan, ga yunwar da tayi mata ?atutu, ga wata matsananciyar kasala data haifar mata da jin lalaci a jikin ta.


Yun?urawa tayi a hankali ta mike zaune tare da Waura idanunta akan cinyoyinta, gabanta ne ya fadi ta shiga shasshafa jikinta ganin babu bridal gown dinta, daga ita sai corset, mamaki ne akan fuskarta ta kasa tuna tayaya akai ta rasa gown din jikinta? Wanene ya cire mata ita? Wuyanta ta shafa taji wayam babu necklace sai lokacin ta lura gaba Waya an cire mata jewelry din ta, tallabe kanta tayi da hannu Waya tana ?o?arin tuna meya faru da ita Last? wani irin faWuwar gaba taji rass sa'ilin data tuna abin daya faru tsakanin ta da shi? Wani irin tsantsar rudani da tashin hankaline Ya sake bayyana kan fuskarta ?arara, cike da firgici ta ke zare idanunta gaba daya ta rude ta rasa gane mafarki ne ko gaske? In dagaske ne yana ina? Meyasa bata ganshi a kusa da ita ba! Ya ilahi muryarta na rawa ta shiga furta"na shiga ukuna! Inna lillahi! mym.. Man! Danish! Kana ina? Mafarki ne abun daya faru tsakanin mu ko gaske! Ka amsa min! Kana ina"?


Ta faWa jikinta na kerma ta shiga shasshafa mattresa din don ta tabbatar babu shi akai, saukkowa tayi daga kan gadon ta shiga yan waige waige tana cigaba da kwala mashi kira"My man! My man!! My Man!! Danish!! omeeir!! Ya Allah kasa ba mafarkin nayi ba, Ya Allah ko a fatalwane ina son shi a haka!, ko a zombie ne Inason Ya dawo gare ni, Zan kar6e shi da hannu bibbiyu ko da a matsayin Omair ne! Wayyo Allahna Na shiga Uku na bani! naja ma kaina, yanzu Idan maganganun dana gaya mashine sukasa yayi fushi ya tafi ya zanyi da rayuwata... "

fashewa tayi da kuka cikin tashin hankali ta watsa da gudu ta nufi tsakar dakin tana neman shi, duk tabi ta haukace kwata kwata bata da nutsuwa, kamar mai fama da ta6in hankali, juyawa tayi da gudu ta nufi closet door ta shiga bata ga kowa ba, ta fito jikinta na 6ari ta nufi laundry room ta duba ciki bata ganshi ba, fitowa tayi tana ku ka ta shiga prayer room wanda ?ofarsa a cikin bedroom din ta ke tana shiga taga babu aikuwa ta ?ara sautin kukan nata, kamar tayi hauka.


batasan ina zata sanya ranta ba ji ta ke idan har mafarkinsa ne tayi ba gaske ba, babu abun da zai hana ta haWiyi zuciya saboda ?ululun ba?in cikin da ta ke ji na rashin ganin shi! Meyasa zaizo mata a mafarki ya tafi? Kenan duk labarin daya bata a cikin mafarki ne"?


Batare da gajiyawa ba ta cigaba da neman shi sako da lungu na gidan, sam ta manta da yadda ta ke, da ta galabaita awahalce ta nufo bedroom din donta sanya sutura da niyar ta koma gidan daddynta don bazata iya cigaba da zaman gidan ba.

Shigowa ta yi bedroom din, A lokacin ta cire rai da ganin shi, ta sare gaba Waya ta sanya ma ranta mafarki ne tayi..

Har ta nufi closet don ta Wauko sutura ta sanya sai kuma ta tsaya tana tunanin in har mafarki ne to wanene Ya cire mata gown dinta da jewelry din ta? Kodai yaya Owais ne yazo batare da sanin ta ba"?


Dur?ushewa ta yi kan gwiwowinta ta kife kanta kasa tana kuka tare da ambaton My man cikin disasshiyar muryarta..

Kwatsam ba zato ba tsammani ta tsinkayi motsin Mutun a cikin kunnanta daga bayanta.


Cak ta tsaya dayin kukan, a razane ta Wagowa tare da yin saurin juyowa don taga wanene cike da saran shi ne..


Juyowar da zatayi keda suya, Kaitsaye idanunta suka shiga cikin nashi yana atsaye gaban bathroom door, ya Waure waist dinsa da short towel da bai wuci gwiwarsa ba, sexy abs dinsa ya ?ara fito da kyawun kirjin shi, Har yanzu da sauran tattoo dinsa na tambarin kurkukun ?addara duk da ya Wan disashe alamar an ta6a kokarin goge shi.


ashe tun lokacin data farka tana ta kuka tana sambatu yana a cikin bathroom yana jiyota, bai daWe da shiga ciki ta farka ba, ko wankan bai kaiga yi ba, ya tsaya yana sauraron ta, yanzu ya ?ara tabbatarwa kansa babu wanda ya maye gurbinsa a zuciyarta, babu abun daya sauya na daga ?aunar da ta ke yi mashi, shi Win daine na har abada, garkuwar ?addara=ؗ?


Tsinkayar muryar sa ta yi

"Kin yarda zaki rayu dani a matsayin Omair ko kuwa har yanzu kina akan bakan ki..."


ya faWa fuskarsa a Waure ba annuri.


Yun?urawa tayi tare da mi?ewa tayi da dan gudun ta nufeshi tana isa gabanshi ta afka mashi gaba daya ta ?an?ame shi da dukkan hannayenta biyu ta tallabe bayansa, ta cusa kanta cikin faffaWan ?irjinsa batasan sa'ad da ta fashe da kukan farin ciki ba, lumshe idanu yai a hankali yana jin wani sanyi da ya lullu6e zuciyar sa, ya nutsu yana sauraron kukan ta.


Da?yar cikin kuka ta furta"ko fatalwarka ce zan iya rayuwa da ita, kasan inason ka fiye da yadda nake son raina, i'm really sorry, banyi zaton kalamaina sun 6ata maka rai har haka ba, ka yafe min komai da nayi maka abaya mara daWi, na kar6i laifina, na tuba my Man zan gyara kuskurena, Don't leave me again please, stay with me until my last breath! zanyi maka biyayya, amma kadaina fadin in bazan iya rayuwa da kai ba, mu rabu, It feels like you're telling me to give up on life, kai kadaine madadinka a zuciyana, nafi kowa son cigabanka My man, naji dadin ilmin da kayi, Allah shine shaidata, kuma Ina tayaka murnar haWuwa da family din ka.. "


Kwata kwata bai katse ta ba, ya nutsu yana sauraron daddaWar muryar ta, yayin da idanunsa ke akan yalwatacciyar sumar ta, yadda ta manne masa kamar za su koma mutun Waya, kukan da ta ke yi yana karya masa zuciya, baya son jin kukan Unaisah arayuwarsa shi ne abun dayafi tsana, a baWini bai faWa mata da wata manufa ba, yayi amfani da hakan don ya kare kansa daga gare ta ko ya samu su sasanta cikin sau?i, kuma plan dinsa yana aiki yadda ya kamata!.



cikin nutsuwa ya shiga shafa Gashin ta da hannayen sa, cikin sigar lallashin ya furta"ya isa haka Malak albi, bana son jin kukan ki yana ?ona min rai, ki yi shiru, komai ya wuce, ni ban fada maki da wata manufa ba, sai don inason na shawo kanki Unaisah don ki kar6i uzurin daya hanani dawowa gare ki.. "


bai ?are maganar ba ta katse shi cikin shesshekar kuka mai haWe da haki ta furta"cec.. Cewa ka yi in ba zan iya zama dakai a matsayin Omair ba, muyi break up! kasan yadda naji zafin kalmar nan a cikin zuciyana"?

Dakyar ta ?arashe maganar tana ?ara matse jikin ta da nashi.

Baisan tayaya zai lallasheta ba, zuciyarta awuya ta ke, Ya fahimci taji zafin furucinsa sosai.

Bazai juri cigaba da sauraron kukan ta ba, batai aune ba, taji ya tallabe bubble butt dinta da tafukansa ya janyo jikinshi sosai, ya shiga tsakanin cinyoyinta ya matse jikin su duk da taji faWuwar gaba da zullumi amma bata iya raba jikinta daga nashi ba, saboda malalaciyar kasalar daya haifar mata tuni bugun zuciyarta ya tsananta, Kwantar da kanta tayi saman kafaWarshi tuni ta nemi shesshekar da takeyi ta tarasa saboda nutsuwar da ta ziyarce ta, neman duk wani abu da zai sanyaya mata zuciyarta takeyi ko ta samu sassaucin raWadin da ta ke ji.


Tun da ya yi hakan ya nemi nutsuwarsa ya rasa,Yana ta k'ok'arin kame horny dinsa but he couldn't bear it, cos He still feeling her intense desire, nothing changed, just like she feels that too.


Da niyar ya lallashe ta ta daina kukan da ta ke yi ya Wauke ta, sai dai lamarin ya juye fiye da zaton shi, tamkar ya tsokano yunwar Sha'awarta, ji ya ke in har ya Waga kafarsa faWuwa zaiyi saboda matsananciyar kasalar data haifar masa shiyasa ya ?ame atsaye.

lokaci daya makoshinsu Ya bushe kamas wani irin kishi Ya ziyarce su.

yana jin yadda iskar numfashinta ke buso fatar wuyan shi, jin baida alamun motsawa ne yasa ta tattara sauran ?arfin daya rage mata ta Wago da kanta a hankali ta saisaici saitin fuskarshi wani faduwar gaba taji sa'ilin da idanunsu suka shiga cikin na juna wani marayen kallo irin na mabu?aci ya ke bin ta da shi dakyar ya ke iya buWe sleepy eyes dinsa akan ta, duk tabi tasha jinin jikin ta ganin yadda ya sauya mata kamar ba Man Win ta ba sai yanzu da su ke gab da juna ta lura da girman daya ?ara.



Muyarta na rawa ta furta"?ishi nake ji, Ruwa zan sha" ta faWa tana kokarin 6an6are jikin ta daga nashi cikin sauri saidai takasayin hakan, unexpected ta tsinkayi muryasa a cikin kunnanta

"Let me quench your thirst with my saliva.."

aruWe ta Wan zare idanunta akan nashi, tana kokarin bude baki ta furta kalma unexpected taji ya zura tongue dinsa a cikin karamin bakinta, ba shiri ta kar6e shi dukanshi cikin fitar hayyaci suka shiga kissing din juna azafafe, kamar zasu cinye harshen juna.

cikin wani irin salo ta tallabe wuyansa da tafukan ta da ke kerma gudun kada ya kubce mata donji take zata iya rasa ranta, while she's kissing him passionately, like the way he's giving her French kissing, gaba Waya suka fita hayyacin su, sai da takai ga hatta numfashin su dakyar yake fita, sai huci su ke yi suna haki, Jikinsu kerma yake sosai ya Wauki zafi rau cos this is their first time..

Jirine ke niyar dibarshi sosai Ya ?ara tallabe butt din ta, dakyar dakyar ya nufi bathroom da ita ahaka yadda suke manne da juna suna cigaba da kissing din juna.


Kaitsaye ya nufi Walk-in Shower Wauke da ita, wani katafaren Bathtub ne girke kan floor, gaba daya kewayen shi glass ne, daga sama, Ceilling shower din take tana fuskantar kwamin wankan

a hankali ya kai hannunsa jikin Button din ta ya kunna ta.

nan ta ke Ruwa Ya soma yayyafowa yana zuba cikin kwamin kamar ana ruwan sama, kwata kwata Unaisah batasan in da suka shigo ba, ta lula duniyar mayen shi.


dakyar ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login