Showing 165001 words to 168000 words out of 321579 words

Chapter 56 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

tafkin ruwan, rabin jikinsa a cikin ruwa, da ?yar fa ya samu ya yi iyo har ya fiddo da kanshi.



Sai nishi ya ke saki kamar mai jin kashi.


Fuskarsa duk shatun bulalan evils.


Da ?yar ya tattara sauran karfin da ya rage mashi ya fito daga cikin ruwan tun6ur, rashin kuzari ya hana ya yi tafiya, saida ya dafe bango, kwata kwata bai damu da babu sutura a jikin shi ba, saboda ?arfin hali irin nashi ya dinga jan ?afar shi yana tafiya zuciyar shi na ci gaba da tunzura shi, yadda kasan zai iya ta6uka abun kirki.


Kwatsam, ya soma jiyo harbin bindigu a cikin kurkukun, ruWew???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a ya yi ya soma tunanin ko dai ba daidai kunnansa suke jiyo mashi ba, kamar ta6a66e ya sanya hannu yana bubbuga kunnansa, bai gama farfaWowa daga ruWun da ya shiga ba a dai dai zai karya kwana, unexpected ya hango gungun sojoji suna ta aikin dasa bomb a kowace kusurwa ta gidan Kurkukun ?addara.


Ga kuma muryar Chief Owais da ke basu umarnin su shiga sa?o da lungu su gano Jan Wuya da su Unaisah.


Gaba Waya ya shiga rudani, ya rasa gane meke faruwa da shi? Wannan wata irin bakar rana ce da bai ta6a zaton zuwanta ba? Abun da ya Waure mashi kai tayaya akai sojoji suka san suna anan har suka kawo masu farmaki! Lallai ba karamin tuggu aka shirya mashi ba, dole ya nemi mafita kafin su rutsa da shi.


Mantawa ya yi da raunukan jikinsa, ya Juya da sauri yana Wangyashi ya koma hawa na biyu na bene ya dinga neman inda zai 6oye kan shi, faWawa ya yi cikin pharmacy Winsu wanda bayan ?ofar gaba da akwai kofar shiga tiyata room a cikinsa, jikinsa na 6ari ya kulle kofar yana haki.


Zuciyarsa ce ta raya masa bai tsira ba anan ma, Idan kuma Bomb ya tashi da shi fa? Cike da 6acin rai ya naushi ?ofar tare da kifa goshin shi a jikin ta.


_"Idan muka ro?i Allah ya taimake mu, ba kaitsaye yake taimakonmu ba, ba ganinsa muke ido da ido ba, sai dai ya yi mana hanyar da taimakonsa zai iso gare mu, ba na ce zan gwada maka yadda addu'ar wanda aka zalunta take tasiri akan wanda ya zalunce shi ba? Manzon ALLAH (??) Yace:  Ha?i?a ALLAH Yana yiwa azzalumi jinkiri har zuwa ranar da idan ya kama shi bazai kuSuce masa ba. _



_Kuma in sha Allah ba zaka ta6a cika burinka ba, ina ji araina zasu farmake ku a yau din nan, ka jira ka gani, ?arshenka ne ya zo, In sha Allahu daga yau ka gama yawo..."_

Maganganun Unaisah ne suka dinga dawo masa a cikin kansa, wani irin ba?in ciki ne ya taso mashi kamar ya haWiya zuciya ya mutu, baisan ya akai ya tsinci kan shi da jin tsoro da fargaba a cikin zuciyar shi, abun da bai ta6a ji ba, saboda ?arfin zuciyar shi, wani irin bugun barazana zuciyar shi ke yi..


A ransa ya ayyana,



_Meyasa maganganun yarinyar suke shirin zama gaskiya?" Tayaya akai tasan zasu farmake su? ?ululun bakin Ciki ne ya tokare zuciyarsa, ya dinga bubbuga kanshi jikin ?ofar_

Unexpected ya soma jiyo motsin mutun a cikin kunnansa kuma a cikin Wakin da ya ke.

A firgice ya juya yana faWin wanene? Kaitsaye idanunsa suka sauka akan ?afafunta, yayin da take kokarin la6ewa a ?ar?ashin table, ransa ne ya bashi cikin yaran ne, aikuwa da mugunta ya durfafeta, ya dam?o kafarta ya janyo ta waje, ta fasa ?ara a tsananin tsorace ya juyo da fuskarta, tana haWa ido da shi ta kuma fasa wata ?arar kamar bakinta zai 6are.

Matse bakinta ya yi da tafin hannunsa, fuskarsa Wauke da shu'umin murmushi ya furta, "Wannan karon ba zaki kubce mini ba don Ubanki, sai na cire zuciyar ki..."

Zazzare idanu ta yi cike da faragaba take kokarin ?wace kanta, gaba Waya jikinta rawa ya ke kamar mazari, ga tashin zuciyar da ta fara ji saboda ?yan?yamin mummunar halittar gabansa da bai suturta ba..


Sakin bakinta ya yi, ya dam?i gaban rigarta da ?arfi ya rabata biyu ya cireta, ya barta daga ita sai Wan pant da bra a jikinta, ya Waure ?ugunsa da rigar.


Kafin ya dam?i gashin kanta, fashewa ta yi da kuka saboda radadin da ta ji, cikin shasshe?ar muryarta take ambaton sunan Unaisah, sam ta kasa taimakon kanta, Wago da ita yayi ya buga kanta jikin table din, nan take kanta ya kama ciwo, ta zube kan gwiwowinta kanta na a kife jikin table Win, cuccu6arta ya yi tare da kwantar da ita saman table din, ga dukkan alamu ta sume.


Juyawa ya yi yana huci ya nufi ?aton pharmacy shelves din dake a jikin dakin, medicines ne jere a cikinsa, robobi da kwalaben magani da sauran abubuwa, da ?yar ya nemo surgical knife din da yake nema ya dawo gaban table din kamar mahaukaci ya Waga wukar zai caccaka mata a kirjinta, kwatsam! ya ji dirar wani abu a bayansa mai sautin gaske.


Juyowar da zai yi keda wuya, ta daddage ta sauke masa kafaWa da zarton hannunta, wata azababbiyar ?ara ya fasa saboda yadda radadin ya ratsa sassan jikinshi, tuni jini ya wanke kafaWarsa, da ?arfi ta zare zarton da jinin ya wanke shi..


BuWe idanunsa ya yi sun kaWa jawur kamar garwashin wuta, ya saukesu akan fuskarta har saida gaban shi ya faWi da ya yi arba da ita, ya razana da ganin ta a raye! Tayaya akai ta rayu har ta ku6utar da kanta?


Kwata kwata babu tsoro ko fargaba a tare da ita, zuciyarta ta bushe, cike da ?yan?yami ta ke kallon shi, kanta ya Waure da ganin yadda ya sauya lokaci guda, ga shatun bulalai da raunuka a jikin shi, uwa uba babu sutura a jikin shi, ta lura rigar da ya Waure ?ugu da ita ta Batool ce abun kunya.

Tuntsirewa ta yi da dariya cike da sha?iyanci, ta soma kwaikwayon maganar da ya faWa mata Wazu..


"Ni ba asararre bane, ni mai buri ne, ban ta6a yin asara ba, komai na nema saina same shi, tun da na taso rayuwata, ni mai nasara ne, mai Waukaka kuma shahararren mai arzi?i, har matsayin shubagan ?asa na taka, me ya fi wannan? Kuma na ci riba, tun da na dade ina she?e ayata batare da asirina ya tonu ba, ina da ?arfin ikon da babu wanda ya isa ya ja da ni, ko mutuwa tsorona take ji.." Tsabar yadda take dariya har bubbuga ?afafunta take yi ?asa.



"Musa mai izza, da jiji da kai, former richest president ina suturarka? Wanene ya zane ka da bulalai?"



Wani irin ?ululun bakin ciki ne ya tokare makoshin shi, in har bai kashe yarinyar nan ba to bai haifu ba, baima san ta ya akai ta rayu ba? Wai ta ina ta shigo Wakin? Sai da ya yi wannan tunanin ya lura da access panel na ceiling din da ta bude don bala'e ta ciki ta dinga tafiya da jan ciki har ta kawo nan!



Takaicin duniya ya ishe shi cikin bakin rai ya furta, "Tayaya akai kika rayu don ubanki?"

"Ba saida na faWa maka babu hijabi tsakanin addu'ar wanda aka zalunta ba akan wanda ya zalunce shi ba..?"

Bata ?are maganar ba, ya durfafeta yana huci tare da sakin nishin azaba yana fadin, "Kin yi kuskure da kika kawo kanki, saina kashe ki, dake da ?ar uwar taki, kashe ku zan yi..."


Duk da tasha jinin jikinta hakan bai hana ta dake ba, da zarton hannunta ta dinga kakkare kanta, daga ta Waga zata buga mashi sai ya kauce, cikin rashin sa'a ya fusge zarton daga hannunta, ya Waga zai buga mata a tsakiyar kanta tayi saurin zu?unnewa ?asa ta bi ta tsakankanin ?afafunshi ta koma bayanshi, kafin ya juyo ta dam?i ?afarsa Waya ta jata da karfi har saida tayi nasarar kayar da shi a ?asa ya faWi ?asa timmmm kamar bakure.

Tuni zarton hannunsa ya kubce ya koma gefe Waya, kafin ya Wago ta soma tunanin mafita duk ta bi ta rude, tana kokarin juyawa da niyyar ta dauki Batool su gudu, batai aune ba, ya sanya ?afarshi ya taWiyeta, ta kife ?asa kanta ya daku, kafin ta Wago ya soma jan jikinshi ya nufi zarton, burin shi kawai ya farke ta da shi.


Cikin hanzari ta daddage cike da ?arfin hali ta mi?e, jikinta na bari ta bi shelves din dake a Wakin.


A lokacin har ya samu ya Wauko zarton cike da rashin ?uzari ya mi?e yana nishi, fuskarsa a murtu?e sai gumi yake fitarwa, kwata kwata babu ?arfi a jikin shi saboda jinin da ya zubar, ga raunukan jikinsa dake ta azabtar da shi da raWaWin su.


Juyowar da zai yi keda wuya, Unexpected ta daddage ta watsa mashi acid saman fuskar shi, Wa'iyazubillah! ji ya yi kamar ta watsa mashi wuta, in a short time rabin fuskarshi ya zagwanye gwanin ban ?yama, lokacin da zafin ratsa sassan jikinsa har izuwa kwakwalwarsa wata irin kururuwar azaba ya fasa ta fitar hayyaci jikin shi ya hau yin 6ari baisan sa'adda ya saki zarton hannunsa ba, gaba Waya ya yanke jiki ya faWi kasa wanwar rai hannun Allah.



Bata san ya akai take jin kamar ta aikata mummunan zunubi ba, jikinta sai kerma ya ke yi, sai zazzare gray eyes dinta take yi tana ?are masa kallo ta rasa gane ya mutu ne ko suma ya yi.


Gabanta na faWuwa ta jefar da kwalbar acid din dake a hannunta, dama a cikin pharmacy shelves din ta za?ulo ta.

Bugun kofar da aka yi ne yasa ta fashe da kuka a firgice ta shiga fadin wayyo Allahna! Wallahi bani na kashe shi ba, bani bace, bansan na yi ba...."


Gaba Waya ta runtse idanunta sai hauka hauka take yi..


"Unaisah..." Sanyayyar muryarsa ce ta ratsa kunnanta, a rude ta dube shi, kwata kwata bata san da zuwansu ba.

"Ya Owais..." Ta furta cikin rawar murya, watsawa ta yi da gudu ta nufe shi, ya yi hugging dinta tare da Waura hands dinsa a bayanta, nutsuwa ta ji ta shigeta sai faman sauke ajiyar zuciya ta ke yi..

A ruWe yake tambayarta me ya faru da ita meyasa take kuka? Wani ya cutar da ita ne? Ina Batool take...?" Cikin rawar murya ta ce, "Na ?ona masa fuska da acid, na kashe shi, gaya can a kwance.." Raba ta ya yi da jikinshi cikin hanzari ya nufi cikin Wakin, tunkan ya ?arasa ya hango Jan wuya dake a baje ?asa babu sutura a jikinsa, al'ajabi ne ya kama shi, mutumin da suke nema ruwa a jallo ashe yana nan rai hannun Allah? Abun da ya daure masa kai tayaya akai Unaisah ta ci ubansa har ta yi nasara akan shi? Al'amarin akwai Waure kai!



Lura da Batool dake sume kan table yasa shi saurin zame coat dinsa, ya cire vest Win ciki ya nufeta, da sauri Unaisah ta matso kusa da shi, da taimakonta ya saka mata vest dinsa, ya kuma Waure mata ?ugunta da coat din.

Tactical raWio dinsa ya zaro daga aljihun wondonsa ya kanga a bakinsa ..

"Mun samu jan wuya a pharmacy room na gidan kurkukun ?addara, tare da yaran da muke nema, Ku hanzarta zuwa ku tafi da shi..."


Ya ?arashe maganar yana kallon Unaisah da ta dafe waist dinsa da hannunta, ta Wan langwa6e kanta a jikinshi ya fahimci gaba Wayanta a tsorace take, bai ji dadin ganin yadda ta raunata ba, fuskarta duk busasshen jini a kai daga gani ta ci ba?ar wahala.

"Ki kwantar da hankalin ki, ba laifi kika yi ba, kin yi abun da ya cancanta a jinjina maki Unaisah"!

Lumshe idanunta ta yi, still jikinta bai daina kerma ba..

Suna a tsaye saiga sojoji sun soma shigowa dakin hannayensu ru?e da bindugu...

Wasu sun rike igiyoyin kaca...

Babu wanda bai yi al'ajabin ganin shi baje a ?asa ba, sun ruWe da hakan,


?aWWaure shi suka yi da igiyoyin kaca kamar giwa, haka suka kama kafafunsa da hannuwansa suka Waga shi tare da fucewa da shi..



"Owais na ruWe, meya faru? Tayaya akai ka yi nasara kan shi?" Cikin harshen turanci james ke tambayar shi.

da hannu ya nuna masa Unaisah, sunnar da kanta kasa ta yi...

"Ihu na jiyo a dakin shiyasa na shigo don inga wanene ashe shine da su a dakin.."


A ruWe U.s armies suka kalleta, murya na rawa ta labarta masu komai da ya faru tun daga farko da ta farka ta ganta a mayanka.


Sun jinjina mata, amma abun da ya Waure masu kai, meya faru da Jan Wuya da yasa shi rasa suturarshi ga kuma shatun bulali da suka faffasa fatarshi saboda tace masu batasan meya faru da shi ba, itama ta yi mamakin ganinsa haka, ita kawai ta duro ta ganshi yana ?o?arin farke ?irjin Batool...


Basu tsaya 6ata lokaci ba, Owais ya ce ma U.s Armies su tafi da su Unaisah cikin jirgi, suka amsa da toh, a saman kafaWa Canal Herry ya sa6i Batool..


Unaisah ta bi bayansu, ganin tana Wangyasa kafarta ne yasa thompson Ya sa6e ta a kafadarshi, ta yi lamo saboda bata a hayyacinta..

Muyi sauri mu fita, nan da Wan lokaci bamabamai zasu fashe.."


Chief Owais ne ya faWa, fitowa suka yi su uku da shi da James sai Jackson..


Cikin sauri suke tafiya har sun kusa karya kwana kwatsam chief yayi tuntu6e da wani abu agabansa, kusan atare suka dube shi, Evil giant ne kwance a kasa sai nishi yakeyi, yana birgima kamar mai fama da ciwon mara.


Kallon juna suka yi a rude, Commender har ya zare bindingar ?ugunsa da niyyar ya harbe shi, Unexpected suka ga ya sanya hannayensa bibbiyu ya 6a66ake mask din dake akan fuskar shi.


Wani kyakkyawan matashi ne, reddish long hair dinshi ya lullu6e gefen fuskar shi..

Mi?a ma Chief Owais hannu ya yi yana nishi ya furta, "Ka taimaka mini, bana jin daWi, bana iya tafiya..."


"Kada ka yarda da shi, tarko ne aka Wana mana, mu kashe shi kawai mu tafi." Jackson ne ya fada tare da zare bindiga ya saita kan shi.


Yana kokarin harbin shi Chief ya yi wuff ya buge bindigar ta faWi ?asa.

Muryarsa a ruWe ya furta, "Kuna ganin abun da nake gani kuwa?"

A rude suka kalli inda idanunsa ke kallo, giants ne ta ko'ina suke 6ullowa gaban su da bayansu, gaba daya babu kuzari a jikin su, ko tafiya basu iya yi, sai jan ciki suke yi, masu Wan saurin karfin cikin su ne suke iya rarrafe, sai nishi suke suna neman agaji.


A rude Commender James ya furta, "What on earth..!"


Tunawa ya yi da kalaman baba Obie, "Kafin ku isa taimakona zai riga ku isa can." Nan ya yi Nazari ya gano cewa baba Obie ya lalata sihirin dake a jikin kowani mutum na kurkukun kaddara, wanda hakan na nufin kowani giant zai koma ainihin wanene shi, babu sihiri, babu evils, kuma babu mugayen Wabi'unsu, yanzu halinsu ne da ubangiji ya halicce su da shi, kuma nan take ya tuna da labarin da Danish ya bashi na yadda suke nuna masu fin karfi su maida su Giant, La'haula wala ?uwata Illah billah! Wata shari'ar sai a lahira, Allah shi kadai zai iya saka ma wanda aka zalunta.

Idanunsa ne suka cuccuko da ?walla, saboda ya gane bayin kansu bane.

Dafa kafadarsa Jackson ya yi, "Yakamata muyi wani abu, kada su farmake mu, mu kashe su kawai." Girgiza kai ya yi, "In har muka kashe su, ba mu yi masu adalci ba, abun da suka aikata bayin kan su bane, sarrafa su ake yi, suma fursinoni ne irin Danish.." A rude suke kallon shi jin abun da ya ce.

Sai lokacin ya fada masu komai da ya tattauna da baba Obie ya ?ara da cewa, "Idan kuka lura, tun da muka fara farmakar Elders basu iya amfani da sihiri ba, ina ji a raina garkuwar sihirinsu ce ta karye, to waWannan Giants dinma babu sihiri a jikin su, suma yan adam ne, yanzu halin su ne wanda Allah ya halicce su da shi.."

Yana karasa maganar ya mi?a ma matashin hannu ya ruko shi tare da janyo shi da karfi gaba daya ya fada jikin shi, hugging dinshi ya yi cike da jin tausayin shi.

Gaba daya sojojin dake a gurin jikinsu ya yi sanyi lakwas, zuciyarsu ta karaya..

Jiki a sanyaye Commender James ya zaro tactical radio dinsa ya kanga a baki, ya umarci sojojin da suke a cikin kurkukun da su bi sa?o da lungu, duk inda suka ga giant kada su kashe su, su taimaka masu su fitar da su daga kurkukun a tare da su zasu tafi.


yayin da yake wannan maganar gaba daya sojojin da ake a kurkukun sun ji sanarwar shi ta cikin tactical radio dinsu.

Batare da bata lokaci ba, suka fara cika umarnin Commender, in a short time suka fitar da kowani giant da ke a cikin kurkukun.


Ya rage saura matashin nan da Chief Owais ya rungume, a tare da shi suka kama hanyar barin kurkukun ?addara



Finally sun yi nasarar barin gidan kurkukun kaddara bayan sun yi nasara>?s?>?s?>?s?



Jiragen su da motocinsu na barin yankin gaba Waya gidan kurkukun kaddara ya rushe kamar bai ta6a wanzuwa ba ya shafe gaba dayan shi, saboda yadda ginin yake rushewa yana girgiza yasa dajin evil forest ya dinga girgiza kamar za a yi girgizar ?asa, duk wata dabba dake a cikin dajin saida ta razana saboda rushewar kurkukun ?addara =?%?




(Rayuwa kenan, yanzu babu gidan Kurkukun Kaddara, sai dai tashin zance =?%?=?%?=?%?)



Bari mu koma baya mu ji wanene ya ?ullawa Elders makircin da ya ja aka yi nasarar kama su? Meyasa Mark na hannun daman Musa ya ci amanarsa? Duk ba wannan ba, tayaya akai ma sojoji suka san suna a gidan Kurkukun ?addara? Da har suka kai masu farmakin bazataS'



Ku biyo ni don jin Amsar tambayoyin ku.


Da tura ta kai bango, sun kai gauro sun kai mari a neman Musa da yaran da ya sace basu gano ba, babu inda basu duba ba sama ko ?asa babu shi babu alamar shi.


Hankalin Chief Owais ya kasu gida biyu, ga tashin hankalin rashin su Unaisah ga damuwar ahalin yaran da aka sace yasan suna a can cikin mawuyacin hali baisan ya zai yi da ranshi ba...


Uncles Winsa da daddynsa sai kiran wayar shi suke yi batare da sanin shi ba, saboda hankalinsa ba a kwance yake ba ya saka wayar silent..


Sai da tura ta kai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login