Showing 186001 words to 189000 words out of 321579 words

Chapter 63 - Kurkukun Kaddarata Takun Karshe Complete Hausa Novel

zalunci da mugunta kadai suka sa a gaba, na rasa gane me yasa idon wasu mutane ke rufewa akan neman duniyar da zamu mutu mu barta, basu tuna cewa suma fa halittar su aka yi kuma zasu mutu su koma ga Allah ne, amma dai yaran nan sun bani tausayi wlh, an azabtar da rayuwar su..."


Bai ?are maganar ba, cikin karyayyar murya Ziyad ya ce, "Wlh tun da na fara aikin jarida inje in Wauko rahoto da sauransu, har kawo yau da nake ru?e da matsayin director, ban taba jin makamancin wannan labarin da muke sauraro ba.." Ya faWa kamar baisan komai ba.



Kafin audio din ya kare gaba daya fuskokin wasu daga cikin su sun ji?e sharkaf da hawaye..

Shiru suka yi yayin da zuciyoyinsu ke a cike fal da tunanin kurkukun kaddara da prisoners..



Kwatsam ba zato ba tsammani suka tsinkayi muryar Owais acikin kunnuwansu yana fadin, "Sheikh Imam ya yi maku nasiha don haka ku yi ha?uri da abun da zaku ji daga gare ni..." shiru ya Wan yi kafin ya numfasa yana mai jin shakkar furtawa..

In a breaking voice ya ce, "Nasan kun yi tunanin labarin almara ne, to ba haka bane, da gaske ne ya faru, kuma bakowa bane shugaban KURKUKUN ?ADDARA FA CE KAKANMU OBINNA, PRISONERS DIN DA KU KA JI LABARINSU AKWAI JIKOKINSA A CIKIN SU...."

Bai ?are maganar ba, sakamakon wani abu da ya katse masa hanzarinsa, a ruWe yake kallonsu ganin yadda iyayen su mata da grandchilds Win suka zabura gaba daya suka mi?e daga zaunan da suke, fuskokinsu Wauke da tsantsar ruWani, cikin 6acin rai hajiya Malika ta ce, "Owais kana hauka ne? Kasan me kake faWa kuwa? Meke damunka ne??" A faWace ta fada..

Hajiya Muhibbat ta ce, "Wannan wani irin zancen banza ne Owais? Ko ka fara shaye shaye ne? In ba haka ba ka rasa wa zaka hada da fasi?an mutanan nan sai baba Obie? Uban da ya haifi Ubanka..!" Rai a 6ace ta faWa kamar zata doke sa..

A firgice Jazz yake girgiza kanshi yana fadin wlh ba gaskiya bane Yaya Owais dan Allah ka daina fada, bazai ta6a yiwuwa ba, Baba ko ?iyashi ba zai iya kashewa ba, balle rai, wlh ba haka bane ba gaskiya bane, ni nasan wanene Baba..."

Kuka ya kama yi musu kamar ?aramin yaro.

Huyawa Hajiya Jamila ta yi akan iyayen su maza ta soma tambayar su,"Dama Owais ya samu ta6in hankali shine baku taba faWa mana ba? Me yasa ba za ku kaishi asibiti likitan mahaukata ya duba shi ba uhum? Dan Allah ku yi magana mana! Kun yi shiru kuna jin kalamil ?abihin da Owais ke faWa akan kakansa...!"



Ta faWa cike da tashin hankali,


Matsawa Hajiya Madina ta yi kusa da Owais, ta damki damtsen hannunshi ta fusgo shi har saida ya mi?e ta tasa ?eyarsa gaban Sheikh Imam ta ce, "Don Allah ka yi masa rukiya, Owais ya haukace, wlh bayin kansa bane, Owais ba zai ta6a fadin maganar nan da hankalinsa ba, zai iya yiwuwa aljanu ne suka shige shi.."


tsananin tausayinsu ne ya kama mazajensu da shi kanshi sheikh Imam Win da Chief Owais, wlh sun ?ara karya musu zuciya, ganin yadda suka yarda da surukinsu.



Cikin fushi Malika ta nufi Owais ta fusgo shi kamar zata doke shi ta ce, "Owais ban ji dadin furucin da ka yi akan Baba ba, dan ubanka meke damunka ne? Baka da hankali? Maza ka zu?unna ka ba kowa hakuri kuma ka je ka nemi yafiyarsa saboda ?azafin da ka yi masa!"


Runtse idanun shi ya yi gam, a hankali wasu zafafan hawaye suka fara shararowa kan kuncinsa, cikin shesshekar muryarsa mai rauni ya furta, "Sheikh bazan iya da su ba, ni dama nasan za a rina, ka taimaka ka yi musu bayanin da zasu fahimta, wlh ba ?azafi na yi masa ba, shine Elder na gidan kurkukun ?addara kamar yadda ku ka ji. Zaku ya tuna yaran da nake ru?o a gurina? WaWanda na ce maku sojojin America ne suka tsince su a dajin Evil Forest kuma suka dam?a case din su a hannun hukumar mu? A ranar farewell dinner na Uncle Hateem na zo da su kuma nasan kowan nan ku ya gansu, to wadannan yaran suna daga cikin fursinonin kurkukun kaddara, kuma akwai jininku a ciki..."

nan fa ?wa?walensu suka fara tariyo masu fuskokin yaran masu bala'en kama da wasu daga cikin su.


still basu gasgata maganar shi ba, amma fa sun fara shan jinin jikinsu, maganarsa ta haifar musu da kokwanto..


"Idan har yanzu baku yarda ba zan iya nuna maku videos din yaran da muka kubutar..."


wayarsa ya Wauko ya kunna masu videos din su Unaisah a questioning room.


Sun Wan fara yarda amma still basu gasgata ba, saima cewa suka yi koda za su yarda labarin na gaske ne amma ba zai ta6a yiwuwa Baba ya aikata ba, saboda su sun yarda da shi sun kuma san halin shi.


"Daddy ku yi musu bayani, watakil ku su yarda da ku..."

Hajiya Laura ta ce karma su wahalar da kansu, ai wlh ko shi Obie din ya faWa da bakinsa ba zasu yarda ba..

Cikin raunanniyar murya mai girma Sharafudeen ya basu labarin abun da ya faru a ranar da momma ta bayyana, gaba Waya ya fayyace musu komai da ya faru.

Wlh Sunyi matu?ar razana, sun firgita sun shiga matsanancin ruWani da tashin hankali, musamman da suka ji Momma tana a raye bata mutu ba, lamarin ya rikirkita tunaninsu har suna haWa baki gurin tambayar tayaya hakan zai yiwu mutumin da ya mutu tsawon shekaru ashirin ya dawo a raye? Bayan su da idanunsu sun shaida mutuwarta, sai dai idan fatalwarta ce ta bayyana.

Duk ta inda Owais ya taro su sai sun nemi abun da zasu fake da shi akan ba gaskiya bane, har mazajen su sunyi kokarin fahimtar da su akan gaskiyar zancen amma sun ?i yarda.


Sheikh imam ma ya yi kokarin fahimtar da su amma sun ?i ma sauraron su.

Cikin sanyin murya Hateem ya ce, "Banga laifin ku ba, mu ma lokacin da mu ka ji labarin, mun ?aryata da farko, amma baba ya karya mana zuciya, saboda ya kasa kare kanshi kuma ya amsa laifinsa, yanzu haka baba yana a Waki ya kulle kansa tun ranar da asirin shi ya tonu..." Maganar Hateem ta ?ara Waga hankulansu.

"Bayan haka cikin sunayen elders din da Momma ta faWa ta kira sunan Pravin yana Waya daga cikin su, saboda rashin gaskiya Pravin ya gudu daga gidan nan tare da Hajjaty tun ranar da abun ya faru, kuma shine ya yi silar kwanciyar hajiya Saratu jinya, saboda ta kama su suna yun?urin guduwa daga gidan nan, yanzu haka tana a kwance gadon asibiti ita da momma."


Kamar a mafarki su twins su ke sauraron abunda Sir Mubarak ya ke faWi, Bayin Allah a tare suka Waura hannayensu a saman kawunansu alamar sun shiga uku, kafin ka ce me tuni sautin koke kokensu ya cika wurin, Faryat ma batare da sun ankara ba ta yanke jiki ta faWi a sume babu wanda ya lura saboda Wimaucewar da suka yi.



"Momma ba fatalwa bace, da gaske ita ce, bata mutu ba, tana a raye, Baba shi ya ?ulla makircin mutuwarta, lokacin da aka kawo gawarta da sunan sun yi accident din mota bamu ga fuskarta ba saboda ta ca6e da raunuka, ashe ba gawarta bace, Allah kaWai yasan a ina baba ya samo gawar da ta yi kama da gawarta watakil ma rufa ido ya yi mana muka dinga ganin kamar ita ce..." Deen ne ya faWa a raunace yana dubansu.



Dafe kawunansu suka yi, kusan a tare suka shiga ambaton Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun daga iyaye mata har ?a'yan nasu, cikin shesshekar Kuka Malika ta ce, "Wlh da gaske ne! Na yarda da maganarku, sai yanzu na gane wacece tsohuwar da aka kawo asibitinmu villa, dama tun da suka zo da ita nake ta yi mata kallon sani, amma saboda canzawar da ta yi shiyasa na kasa ganeta ashe momma ce bata mutu ba.."

"La'haula walaquwwata Illa billah! Kai jama'a! In kuwa haka ne Baba ya gama da mu, ya yaudari yardar da muka yi masa, ya zalunce mu ya cuce mu, tsawon shekara nawa muna haihuwar yara su zo ba a raye ba, ashe sadaukar da su yake yi gidan matsafa, arzikinsa na jinin ?a'?anmu ne jama'a, mun shiga ukun mu! Da wani ido zamu dubi duniya! Wlh baba ya karya mana zuciya, muna yi masa kallon mumini nagari ashe mutumin banza ne matsafi, mutuncinsa ya zube a idanunmu, wallahi ba zamu ?yale sa ba, mu dai an cuce mu an goga mana mummunan tabo wlh..." Hajiya Muhibbat ce ta ke ta sambatun rashin Wa'a

"Wlh dana san haka, ba abun da zaisa in auri jininsa, yanzu gayanan mu da ba ?a'yansa ba daga surukantaka an jaza mana musiba da bala'e, ana yi mana kallon mutane masu daraja saboda mun auri jinin dattijon arziki ashe dattijon banza ne tsohon najadu, wannan fasikanci har ina! Kawai an zubar mana da mutuncin mu wlh!"

"Yadda muke alfahari da shi na kasancewar shi mutun nagari da ya haifa mana mazajen da muke alfahari da su, ashe ba mutumin kirki bane azzalumi ne, wlh sai Allah ya saka mana cin zalun da ya yi mana, ya ja mana abun kunya, ai wlh mutane suka ji wannan abun kunyar mun shiga uku! Shiga cikin jama'a sai ya gagare mu..."

Kamar mahaukaciya sai 6a6atu take yi, babu wanda ya fahimci me take cewa saboda koke koken da ya cika falon, kuma ta yi maganganun ne cikin harshen shuwa. Maids din gidan dake le?en su sun ji komai, bayin Allah sun yi kuka da idanunsu kamar ba gobe, su kansu Baba Obie ya karya musu zuciya, sun kuma ji tausayin halin da ya jefa ahalinsa, sai yanzu suka gane dalilin da yasa cikin kwanakin nan mutanan gidan suka shiga mawuyacin hali da kuma dalilin da yasa suke sa ake kawo masu abinci daga restaurant, ashe gujewa cin haram suke yi.


Al?alamina shima ya yi rauni, bazan iya misalta tashin hankalin da suka shiga ba, zuciyoyinsu sun karye, ga wata matsananciyar damuwa mai tattare da faWuwar gaba da ta cika zukatansu, sun yi kuka kamar ransu zai fita, babu babba ba yaro, babu mai lallashin wani kowa ta kansa yake yi, duk da sanyin A.c din dake ratsa fatar su hakan bai hana su fitar da gumi ba, gaba Wayan su babu wanda zazza6i bai kama sa ba, harda masu ciwon kai.

Nan take suka fara yanke jiki suna faWuwa ?asa a sume, kusan mutun goma suka sume, Zaid da ya gama haukacewa cikin Wimuwa ya nufi c-table ya Wauki glass vase din dake akai ya Waga sama yana kokarin buga ma kansa, bai aune ba yaji an cafki hannunsa idanunsa jawur ya dubi Chief da ya ruke sa, fashewa ya yi da kuka yana fadin ya ?yalesa ya kashe kanshi ko ya samu sassaucin raWadin da zuciyar shi take yi mashi, mutuwa ya ke so ya yi wlh sai ya kashe kan shi.


Chief baisan sa'adda ya dauke shi da mari ba saboda zafin kalmar kashe kan shi da ya furta aikuwa nan take ya faWi a sume, hankalinsa ba ?aramin tashi ya yi ba ya yi zaton zuciyarsa ce ta buga ya mutu, hankalinsa ya rabu gida biyu, kwata kwata kowa ya rikice, jikokin sai kokarin illata kansu suke yi, iyayensu ne ke ta kokarin hanasu aikatawa wlh duk sun haukace, daga sun taro wannan sai wannan ya 6alle gida ya rikice, hauka tuburan, Zayn da ?unci ya mamaye shi babu wanda yasan ya zame jiki ya nufi kitchen ya Wauko wu?a yana kokarin dadarata akan wuyanshi, maids din gidan dake kallon komai dake faruwa aka samu wata ta ganshi aikuwa ta fasa ?ara tana fadin zayn zai kashe kanshi a kitchen, da gudu Sir Mubarak ya nufi kitchen din a lokacin har ya fara yanka gefen wuyan shi jini duk ya wanke shi, a zafafe Sir Mubarak ya fusge wu?ar ya jefar da ita, ya dinga kifa masa maruka har saida ya sumar da shi.

Ya salam! sun yi tunanin mafita ne da suka fara sanar da su kafin su ji a bakin duniya gudun kar a ci zarafin su, ashe kiran nasu da suka yi a gida suka faWa masu basu tsira ba, yaran nasu ne wasu ba tawakkali, suna da ?arancin ilimin addini akai, ba kowan nan su bane zai iya Waukar ?addara, bayin Allah tun da suka taso rayuwarsu basu san wahala ba, basu san tashin hankali ba, basu san rashi ba, Allah ya basu komai, nasara da gatanci, wayewa ta yi masu yawa, rayuwarsu da dabi'unsu duk na turawa ne, dama irinsu basu cika Waukar ?addara ba, in mummunan abu ya faru da su sukan kamu da depression daga nan sai su kashe kan su toh abun da ke kokarin faruwa da su kenan.

Ba don Allah ma yasa sunyi dabarar kiran su gida suka fara faWa masu ba, watakil sai dai su ji labarin duk sun kashe kan su.


Da abun ya ci ?arfin su, a karshe sai dai suka kira docs, suka dinga rurru?e su suna yi masu sedative injection tun da nasihar ta ?i shigar su, basu ganewa depression ne na farat Waya ya kama su.



Kowa ya fi jin tausayin ?a'yan pravin, bayin Allahn nan suna a tsaka mai wuya, da ?yar ma su dawo hayyacinsu batare da sun samu ta6in hankali ba.


Al'amarin ya Waga hankalin Imam Malik da iyayen su, har nasiha aka yi musu don su dauki dangana, amma sai gashi suna abu kamar ma basu ji nasihar ba, ba irin kokarin da basu yi ba amma sun kasa tan?wara wasu daga cikinsu, addu'o'i Sheikh Imam ya dinga karanto musu da kyar suka samu suka fara maimaita addu'o'in a cikin zukatansu, ta haka ne suka fara samun sassauci daga ba?in cikin da ke damun su, abun da ya fi karya zukatan iyayensu ganin tun yanzu sunata kokarin kashe kansu to ina ga idan aka fallasa sirrin mutane suka ji? Aka fara tsangwamar su! Akwai sauran Rina a kaba..



Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?

*Welcome, Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____=؞?______=ؗ?_____=ؘ?_____???___~




Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug. Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take

Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai

08093772168???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?.




~________________________________



*HAJJATY=ث?*



Bari mu koma baya muji meya faru da Hajjaty bayan su Sir Mubarak sun yi nasarar cafke su..


Tun bayan da ta suma, bata kara sanin inda kanta ya ke ba, lokacin da ta tashi farfaWowa a wani Waki ta tsinci kanta a ?wance saman gado, ga ?arin ruwa sanye a hannunta, cikin disasshiyar murya take ambaton sunan Praveen! Sam ta manta da abun da ya faru.


Da kyar ta tattara sauran karfin da ya rage mata ta samu ta dan motsa jikinta ta mi?e zaune, tana bin ko'ina da kallo,

Tanata tunanin a ina take? Meye faru? Ina Praveen.


Unexpected ta tsinkayi Muryar Sir Mubarak a cikin kunnanta.

"Ina fata kin tashi lafiya? gabanta ne ya faWi, a rude ta kalleshi, yana a tsaye bakin kofar dakin jikin shi sanye da kakinsa, nan take ta tuna da komai da ya faru.


Cikin shesshekar murya ta ce,"Yaya Mubarak, dan Allah ku yafe mana laifin da mu ka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login