Showing 321001 words to 324000 words out of 359620 words
SOME DAY'S💋
A ɓangaren Aseef da Akila kuwa sai dai mu ce Alhamdulila, dan fa sauki kam ya samu ba karya, Akila ta warke garau, ta samu kula na musamman daga wajen Dr William jacop, shiyasa cikin ƴan kwanaki kaɗan ta sami sauki, shi ma Aseef daddyn nasa ya kashe lokacin a kansa ba karya, ya kula da shi fiye da tunanin kai tunani, sai da ya tabbatar ya yi treating ɗin duk wata cuta da ya gani a tattare da ɗan nasa. A takaice dai duk sai da ya fitar da su daga cikin haɗari, sannan ne ya ɗan samu natsuwa, yana bala'in kaunar TRIPLETS nasa, yanzu ya fahimci idan wani abin ya sami matansu fa to yana iya rasasu, shi ne yasa ya saduda kawai ba dan yana so ba ya karɓi bakaƙen fatar a matsayin surukai, dole tasa kawai ya hakura dan kada ya rasa ko mutun ɗaya daga cikin TRIPLETS nasa, farincikin rayuwarsa, kuma su ne duniyarsa bakiɗaya.
Areef da Jehan game fa yanata tafiya, yanzu saura Æ´an kwanaki da basu fi uku ba a gama game É—in, ya sanya ta saki jiki da shi sosai fiye da tunanin mai tunani, suna hira, sai dai har yanzu bata dariya kuma bata da yawan magana wanda hakan kuma halittarta ce.
Yau ma dai kamar kullum tana kwance cikin bedroom nata ya iskota, yanzu ta tashi daga barcin safe. Bakinsa ɗauke da sallama ya shigo, cike da kulawa ta amsa mishi sallamar, saman bedside drawer ya zauna. Zuba mata idanu ya yi yana kallon kayan jikinta. Kayan barci ne marasa nauyi a jikin nata, tana da breast masu matuƙar ɗaukar hankali, dan kuwa sun cika kirjin nata fam, idan ta sanya kaya ko ba breziya sai su yi tamkar zasu fasa rigar saboda cika, idan baku manta ba dama fa sun gaji girman breast da kuma hips, so dukkansu kusan hakan suke, A'afia ce kawai ƴar caras a cikinsu, ita ce bata da cika sosai, amma dukkansu ba baya ba wajen cikansu.
Ganin sai kallonta yake yi ne yasa ta É—an meke daga kwanciyar da take tana faÉ—in "Kallon fa?". ÆŠan matsowa kusa da ita ya yi yana faÉ—in "Girlfriend É—ita nake kallo mana". Shiru ta yi bata sake ce mishi komai ba na É—an lokacin, shi ma shiru ya zuba mata idanu yana kallonta.
"Yau kuma ina zaka je?". "Ina dai zamu je ko?". Hararsa ta yi tana faɗin "Ni babu in da zanje". Kashe mata ido ɗaya ya yi kamar yanda ya saba yana ɗaga jera ɗaya, cikin sanyin murya ya ce "To shikenan bari na je na shirya na yi tafiya ta". Adawo lafiya ta bashi amsa, miƙewa ya yi tamkar zai fita sai kuma ya juyo tare da manna mata sumbata a goshinta yana murmushi, yunkurawa ta yi dan ta buge bakinsa, da sauri ya wuce tamkar dama yasan zata yi mishi hakan, ko da yake dama da gangan ya sumbace ta ɗin, dan ya san bata so.
Yana fita bedroom É—in daddynta ya nufa, kwance ya isko daddy yana tunanin mummy, yana kewarta over to over fiye da tunanin mai tunani, dan ma yana da dakiya ne da kuma jarunta yasa ya iya jure rashin ta, rashin mace kamar mummy ba kowa zai iya jurewa ba, Æ´ar marainiyar Allah ta iya kula da miji fiye da tunanin mai tunani, ta riga da ta kashe zuciyar daddyn da soyayyarta, baya tunanin kowa sai ita, ba zai iya jure rashinta ba, musamman ma da ya ji tana raye daga bakinsu Jehan, tun daga nan ya shiga damuwar a ina take?.
Saman bed Areef ɗin ya zauna yana ƙoƙarin fara magana sai ga ƴar diramar tasa ta shigo ita ma, dama tun da ta tashi daga barci take son zuwa ta duba daddyn nata, amma ta kasa tashi saboda kasala, sai da mijin nata ya zo ya tasheta sannan ne ta iya fitowa. Still kayan barcin ne a jikinta, duk idan ta yi taku ɗaya sai gabaɗaya ilahirin jikinta ya girgiza saboda yanayin kayan barci nata, kasa jure hakan oga fa ya yi, shi gaskiya ya gaji da dannewa, ya fara sarewa, yana son rungume kayansa suyi barci tare yana jin ɗuminta. Duk abin da suke ciki daddynta yana ganinsu, kawai ya zuba musu idanu ne yana ganin gudun ruwansu, ya san cewa Areef fa ba zai iya jurewa ba, dan fa shi ma Lion part two ne, akwai shi da jaraba sannan kuma yana bala'in sonta fiye da tunanin mai tunani, haka zalika ita ɗin ma sarai daddyn yasan ta kamu da son Areef ɗin, kawai wahalar da kansu suke yi, amma ya zuba musu ido ya ga karshen game ɗin nan nasu sai ya san abin yi, dan ba zai yarda Jehan ta rinƙa ɗaukar alhakin Areef bawan Allah a banza ba, so dole ya san abin yi idan game nan ta zo karshe gaskiya.
Kusa da daddyn ta zauna tana wani yamutse fuska tamkar wanda aka yi wa dole ta fito waje. Kasa jurewa Areef ya yi, yana son ya ɗan rungumota amma haka kawai sai ya ji nauyin daddy yau kuma, hakan yasa ya miƙe yana faɗin "Baby ki kawo mini fruits da ruwa mai sanyi ɗaki na, ki yi sauri fa!" Yana magana yana kallonta.
A hankali ta motsa laɓɓanta ta furta wata kalma ta yadda sautin ba zai fita ba, sai dai mai kallonta ya karanci me ta faɗa daga yadda ta motsa laɓɓan, baza'a kawo ba, shi ne abin da ta faɗa.
Mai da kallonsa kan daddy dake kwance ya yi yana faÉ—in "Uncle ka dai ji wai ba zata kawo mini ba ko?" Cikin sauri ta ce "Daddy wlh ban ce ba, ai baka ji na yi magana ba ko?".
"E to tashi ki je ki kai mashi kin ji?" Cewar daddy'n. To ta amsa tare da miƙewa tana turo baki.
Gaba ya yi ya fice daga ɗakin yana jin nishaɗi, dan dama idan bai tsokaneta ta turo bakin nan ba, kwata kwata baya jin daɗin rayuwa, ya fi so ya ga ya tasata a gaba yana mata abu tana turo baki, ba ƙaramin daɗin hakan yake ji ba.
A ɓangaren ta kuwa, Allah ya kiyaye ta aure shi take yi a cikin zuciyarta, amma idan ta tuna abu ɗaya sai ta fasa wato daddynta, shi ne duniyarta komai nata....... YARINYA KINA CEWA ALLAH YA KIYAYE KI AURE SHI, BAKI SAN CEWA MIJINKI BANE MA A YANZU.
Palon kasa ta nufa tana turo baki, kanta sam babu ɗanlwali ta saki gashin nan gwanin burgewa, kitchen ta nufa, plate ta ɗauko ta shirya mishi fruits ɗin, tun da take tare da daddynta da mummynta a Abuja, bata taɓa shiga kitchen ba sai da ta rabu da su. Haɗa komai ta yi ta ɗauka ta nufi bedroom ɗin nasa, duk in da ta taka kafa sai jikinta ya yi rawa, musamman mazaunanta da breast nata wanda bata sanya breziya ba, dan idan zata yi barci dama bata sakawa, kuma kunga bata jima da tashi daga barci ba.
Bakinta É—auke da sallama ta shiga bedroom É—in nasa tana turo baki irin alamar an yi mata dolennan. Baya cikin É—akin, saman bedside drawer ta je ta É—aura mishi plate É—in a in da ta zauna a gefen bed nasa tana jiransa, tasan cewa ko ta tafi sai ya sake dawo da ita, dan zai ce wlh ba zai sha ko ruwan ba sai ta zo ta zuba mishi da kanta, haka daddy zai sakata ta sake dawowa, to gara ma kawai ta zauna ta jira shi. Ta yi shiru sai kallon É—akin take yi a ranta tana yaba tsantsar tsabta irin na TRIPLETS, duk tsabtarka idan ka zo gabansu to fa tamkar kazami haka za'a ganka saboda tsabtarsu ya wuce misali.
TO BARI MU LEƘA RIMSHA DA LION WATA KILA KAFIN MU DAWO AREEF YA DAWO DAGA IN DA YA JE.
JIRGIN RUWAN💋
Zaune take a saman bed nasa, tana shirye cikin kayan barci masu tsantsar kyau farare tas, É—aya ne daga cikin kayan da Josephine ta yi mata sayayya kwana huÉ—u da suka wuce kenan, kayan suna da matukar kyau, jikinsu tamkar audiga saboda laushi, kusan iri É—aya ne da na shi.
Shi kuma yana waje yana magana da Mark, ita kuma ta kule saman bed a in da ta rufe rabin jikinta da lallausan bargonsa ta sanya Bluetooth nasa É—aya a kunnenta hannunta na rike da wayarta a in da ta shiga cikin Vidmate tana duba wakoki.
Har zata wuce sai ta yi play É—in wani waka, jin cewa ta san wakar ne yasa ta yi downloading nata zuwa kan wayarta, tana gama É—aukota sai ta fita daga Vidmate É—in ta shiga gallery, wakar ta yi playing tare da fita ta shiga kan hoton jarumin mijin nata dan ta kafe shi da ido. A hankali ta fara É—an kaÉ—a kai tana É—an bibiye wakar har aka zo wajen wata baiti. Da É—an karfi ta É—aga murya tana bibiye wakar tana kaÉ—a kai "A kanka bani jin kunya, ace na haukace a soyayya, samun irinka akwai wuya a wannan zamani duniya, a kanka zan yi komai, in bada rayuwata, kai ne jarumina....". Bata kai karshen ba juyowa da idonta da zata yi suka yi 4 eyes da shi, yana tsaye a bakin kofar bedroom É—in, tun É—azun ya shigo ya tsaya yana kallon yanda ta tasa hotonsa a gaba ta sanya Bluetooth nasa tana bibiye wakar. A ransa ya ce e lallai sauki ya samu ba karya, yau period nata ya É—auke, amma har yanzu kafin ya fita daga cikin bedroom É—in sai da ta yi mishi kukan ciwon ciki, magani ya bata kafin ya fita zuwa wajen Mark, amma kafin ya dawo har ta sami sauki ta fara bin waka.
Ganinsa yasa a sukwane ta kwanta tare da jawo bargo ta rufe har kanta gabaɗaya, wai ita a dole ta ji kunya, sai murmushi take yi ita kaɗai a cikin bargon. Karisowa cikin bedroom ɗin ya yi tare da nufar bed ɗin. Hayewa ya yi ya kwanta tare da jan bargon shi ma ya shiga, sannan ya karɓa wayar tata ya kashe ta yana yi mata faɗa a kan kunna waka bayan ta san barci zasu yi, hakuri ta bashi tare da yi mishi alkawarin ba zata sake jin waka da daddare ba, sumbatar kumatunta ya yi yana jawota jikinsa ya lumshe idanunsa, ba jimawa barci ya yi awon gaba da su bakiɗaya.. ASUBA TA GARI.
Washegari da safe, da misalin karfe 10 na safe ta farka daga barcin safenta, miƙewa ta yi ta nufi toilet. Kamar kullum baya cikin bedroom ɗin, wanka ta yi tare da fitowa ta shirya cikin wasu tsadaddun riga da wando, shi ma ɗaya daga cikin kayan da Josephine ta saya mata ne, ta yi kyau sosai, ta gyara gashin kanta a in da ta sake shi har gadon bayanta, gyara musu ɗakin ta yi fes, duk da cewa babu wani datti, amma saboda tsanin halin mijin nata da mugun son tsabta baya son datti, sai ya zama duk bayan ƴan awanni sai ta sake goge ɗakin ta gyara ko'ina ta kara musu air freshener, yana ɗaya daga cikin abin da yasa yake kara sonta, saboda tsabtarta.
Zama ta yi saman sofa tare da ɗauko wayarta tana ƙoƙarin kiran number Areef dan ta tambaye shi kyautar me zata ce Lion ya yi mata a zanen nata. Kamar daga sama ta ji an kwace wayar, ko bata ɗaga kai ba ta san shi ne. Ganin Areef take kira yasa ya kara ɗaure fuska yana ce mata a kan me zata kira Areef da safen nan? Bata yi mamaki ba dan jiya ma ya hanata kiran daddy da safe, ya ce ta bari sai da rana kada ta takurawa mutane da kira wata kila suna barci, sai dai fa tana son yin magana da Jehan sosai. Turo bakin nan nata ta yi kamar zata yi kuka.
Kusa da ita ya zauna yana faɗin ta kawo musu breakfast su yi dan jirginsu ya kusa shiga Russia, dan haka ta shirya, turo bakin nan ta kara yi tare da miƙewa ta nufi wajen table ɗin, abincin ta dauko musu, yau tana tsantsar ji da rigima ba kaɗan ba. A gabansa ta ajiye abincin tare da fara zuba mishi a plate. Sanyayyar muryarsa ne ya daki dodan kunnenta a in da yake tambayarta me yake damunta?. Da yake rigima take ji da shi yau sai ta miƙe da sauri da nufin ta bar wajen tana wani matsu fuska.
Cikin sauri ya riƙo hannunta tare da jawota ta faɗa saman faffaɗar kirjinsa, wani irin yarrr suka ji su dukkansu biyu tamkar basu taɓa taɓa jikin juna ba. Zubawa face nata waƴan nan dara daran idanun nasa masu rikitarwar ya yi, yana kallon yadda take turo ɗan bakin nan nata, ba ƙaramin kyau lallausan lips ɗin nata suka yi mashi ba yau, har wani irin tsuma jikinsa yake yi ganin lips ɗin tata da ya yi.
Can kasar maƙoshinsa ya ce "Me yake damunki?". Kasa ta yi da kanta tare da shigewa jikin nasa sosai. Yin hakan da ta yi ba ƙaramin kara rikita shi ta yi ba, wani irin yanayi ya tsinci kansa a ciki.
Da kyar ya iya sako hannunsa ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna, runtse idanunta ta yi dan har gobe tsoron ganin cikin kwayar dara daran blue eyes ɗin nan nasa take yi.
Ya ɗan ɗauki mintuna yana kallon face nata kafin ya tsinci kansa da matso da nasa face ɗin izuwa saman tata. Jin hakan na face nasa a saman tata ba ƙaramin shiga cikin yanayi ta yi ba, wanda kuma hakan yasa ta waro idanuwanta waje, karaf sai cikin nasa idanun, domin kuwa fuskokinsu a haɗe yana kallon idanun nata.
Da sauri ta mayar ta runtsesu tare da kankame shi, saboda wani azababben bugu da zuciyarta yake yi, yanayin da ta gan shi a ciki yau fa gaskiya ya ɗan razanata, idanun nan nasa sun rikiɗe sun yi jawur sosai yau. Sai bugu kirjinta yake yi, kuma babu halin ta sanya hannu ta dafe kirjin nata, sakamakon tana kwance a jikinsa, kuma ya rankwafo kanta, shiyasa kawai ta kankame shi ko zata samu sauƙin abin da take ji.
Hannu ya sanya slowly ya É—an shafi lips É—in nata, har lokacin kuma face nasa yana nan daf da tata, sai ingiza shi zuciyarsa take yi akan lallai ya yi kissing na breast nata da suka ciko fam yana kallon tudunsu ta saman wuyar rigarta, idan fa bai yi kissing nasu ba, ba shi ba kwanciyar hankali, domin kuwa ba abin da wannan zuciya tasa take so a yanzu sama da hakan.
Ya ɗauki tsawon mintuna 10 a haka kafin daga bisani slowly ya kai lallausan laɓɓansa saman tata da nufin sumbata.
Lokacin da lips ɗin nasa suka sauƙa a saman tata, wani irin kankame shi ta yi da karfi wanda hakan kuma ta yi sanadiyar kara ingiza zuciyarsa ta yadda ya capko lips nata na kasa ya fara sha babu kama hannun yaro. Daga ita har shi yau wani irin bakon yanayi suke ji a jikinsu, dukkansu ji suke yi tamkar basu taɓa taɓa jikin juna ba, musamman ma ita da ta gama period jiya, abin sai ya yi mata wani iri, tana jin sauyi sosai a tattare da ita wanda bata taɓa ji ba.
Wani irin laushi mai shegen daɗi Allah ya zubawa lips nasa, kamar fure hakan suke, shi ma kuma a nashi ɓangaren wani irin bala'in daɗin da bai taɓa jin makamancin shi ba yau ya ji a tattare da lips ɗin tata duk da yana kissing nata a baya, amma yau sai ya ji komai daban tamkar yau ya fara.
A zafafe ya matseta a jikinsa tare da cigaba da kissing nata da zafa zafansa dan yanzu ya dai'na yi a hankali.
Bata san time da ta damko ɓul ɓul ɗin breast nasa ba, saboda shiga wani irin yanayi mara misaltuwa da tayi, baiwar Allah ta yi period ita ma duk wasu kofofi masu karɓar sako a jikinta sun buɗe, shi ne sauyin da ta ji a tattare da ita, idan ya taɓata sai ta ji tamkar shocking na wutar nepa ne ya ja ta, yanzu a garin kokarin kankame rigarsa ta kirjinsa take yi, saboda ta sami sauki, to abunku da suma breast ɗin nasa suna cike ɓul ɓul, sai kawai ta riƙosu tare da rigar.
Yin hakan da ta yi kuwa, ba ƙaramin aika mishi da wani saƙo har tsakiyar kansa ba tayi, wani irin abu ya ji har cikin tsakiyar kansa tamkar wadda aka kwalawa guduma da mugun karfi a kan nasa, kun san yadda ake ji idan a ka buga maka abu a tsakiyar kai, shi ma dai haka ya ji wannan saƙon nata na riƙo ɓul ɓul ɗin breast ɗinsa da ta yi. Ai kuwa a zafafe ya kara karfin kissing ɗin nata da yake yi, zafa zafa tare da cusa hannayensa dukka biyu cikin gashin kanta, ya fara watsasu yana cusa hannayen nasa cikin fatar kanta. Dama abin da yake gudu kenan yasa baya yawan wasa da ita, baya son jawa kansa wahala, yasan tabbas Rimsha a ƴanda take yanzun nan ba zata iya jurewa jarabarsa ba, so kada ya zo ya fara abin da ba zai yiwu ba ya jawa kansa wahala.
Gabaɗaya ta rasa ina zata sanya ranta, ta kiɗime sosai, Noorinta yana neman sumar da ita yau, duk sai ji take yi tamkar shocking na wutar nepa idan ya taɓata.
A zafafe cikin fitar hayyaci ya zamo da hannunsa ɗaya daga saman kan nata ya mai do da shi izuwa saman wuyarta, shi ma dai da zafa zafa cikin zafin nama yake shafata, ita kuwa sai faman kara kankame ɓul ɓul ɗin breast nasa take yi, ta ruɗe sosai, hakan da take yi ne kuma yake kara ingiza shi, saboda tana yi mashi kamar matsa mashi su take yi, yadda take ƙanƙame su ɗin.
Bai ma san time da ta miƙe da ita zuwa saman katafaren gadonsu ba, kwanciya da ita ya yi bakinsa na cikin tata. Rumfa ya yi mata da faffaɗar kirjinsa har kuma lokacin bakinsu na manne dana juna, hannu yasa yana ƙoƙarin laluɓar tula tulanta cikin yanayi da ba zan iya fassara ya yake ba.
Jinsu a