Showing 63001 words to 66000 words out of 359620 words

Chapter 22 - Triplets Book 3 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

1991

gado tana miƙa, kwata kwata bata san kunyar miji ba, dan ita ɗauka ma take yi da yaya Imran da daddynta ɗaya ne a haukarta da yarintar ta, tana ganin ba wani abu bane, komai ta yi a gaban yaya Imran daidai ne.

Bajewa ta yi abinta, ga rigar barcin tata bai gama rufe mata cinyarta ba, ta sha gyara sosai, skin nata har wani sheki yake yi, fatarta ta yi wani luwai kuwai da ita, ga tsantsi tamkar fatar jariri, ta buɗe mashi santala santalan cinyoyin nan nata a waje, daga ta samar rigar kuma, rabin tudun tula tulanta a waje, gasu sun sha gyara tamkar an hura balo balo, kamar an dasasu a wajen, ko da yake dashen Allah ne, ga wani balaƴaƴƴen sihirtaccen kyau da ta kara, ya haɗu kuma da ta yi make up, abin ba'a magana sai dai ace Masha Allah.

Nan take ya nemi natsuwarsa ya rasa, lokacin guda ya fara jin wani irin azababben sha'awarta ta kama shi, dama can dannewa yake yi yana fama da lemon tsami, har sauya launi idanunsa suka yi, ba ƙaramin ƙoƙari yake yi ba wajen dannewa ya hakura idan ya ga koda hoton tane, idan baku mance ba, gabaɗaya abokansa cewa suke yi auren rage zafi ya yi saboda azababben sha'awar da yake da shi, har tsokanarsa suke yi akan lemon tsami ta daina yi mishi aiki saboda abin ya fi karfinsa............🤣

Hayewa saman gadon ya yi cikin sauri bayan ya kashe wutar ɗakin kenan, kusa da ita ya kwanta tare da tada kai da pillow da ta tada nata kan.

Jin numfashinsa na fita da sauri sauri ne yasa ta ce "Yaya Imran lafiya kuwa?" Ɗan juyowa ya yi suna fuskantar juna. "Ba komai kwanta kiyi barci".

Sarkin son jiki, juyowa ta yi tare da shigewa cikin jikinsa da kyau tana faɗin "To mu yi barci tare dai, wai ma yaya Imran wannan gidan waye ne? Ko shi ne gidan ka? Amma kuma su Gwaggo Batula suka kaini wani gida na daban mai shegen datti da wari, ita ma mai aikin gidan yar datti ce, ga masifa kamar kanwar tsigai?".

Yatsarsa ɗaya ya ɗauka saman ɗan bakin nata. "Shiiiiiii ki yi shiru, baki ga dare ya yi bane? Ki yi barci sai da safe zan baki amsa". Bakin nata ta buɗe tare da capko yatsar nasa ta fara tsotsa tana ɗan ciza a hankali hankali, tamkar allura ta tsira mishi, cikin sauri ya kwace yatsar nasa tare da jawota jikinsa, sosai ya matseta, a cikin duhun ya fara laluɓar lips nata.

Yana capkowa ya fara tsotsa kamar sweet, bata hana shi ba, sai ma capko nashi da ta yi ita ma ta shiga tsotsa, ba ƙaramin kara ɗaga mishi hankali ta yi ba, hannu ya zura ta saman wuyar rigarta ya capko tula tulanta, wadda guda ɗaya ya cika mashi hannu tap, kara narke mishi ta yi tare da ɗaura hannunta a saman bayansa.

Sosai yake matsa breast ɗin nata son ranshi, sai wani irin numfashi da sauri sauri yake sakar mata, cikin dabara ya saki breast ɗin nata tare da kwance igiyar rigar ya rabata da shi, hakan ne kuma zai bashi damar ganin tula tulan nata a filin Allah.

Zame bakinsa daga nata ya yi tare da mai da shi saman breast ɗin nata, shansu ya fara yi ba kakkautawa, yana shan ɗaya yana matsa ɗaya, da ta ji wuya sai ta fara yi mishi kuka tana ƙoƙarin ture shi, ina kara kakkameta ya yi yana zuba mata sambatu.

Da gaske yake son shigarta yau, sai dai kuma lokacin da ya zo shiga sai ya tarar da har lokacin tana period, sam bai ji daɗi ba, yaso buɗe kayarsa a daren nan, ba dan ya so ba ya hakura ya yi wasa da ita ta yadda zai samu gamsuwa, daga nan ya rarrasheta.

Sai da ya sami natsuwa ya kyaleta tare da miƙewa ya nufi toilet dan yin wanka, ita kuma ta shige cikin bargo ta lafe luf, kafin ya fito daga wanka har ta yi barci abinta, ga fuska bushe da hawaye, tasha kukan matse tula tula da ya yi.

Shiryawa ya yi cikin wasu kayan barcin, ya haye saman gadon asuba ta gari.

A ɓangaren gidan Akil kuwa, bayan Umaisha ta kammala waya da Aafia ɗakinsu ta koma, kwance ta isko shi saman gado yana fuskantar sama, kusa da shi ta zo ta kwanta tana faɗin "Yaya Akil tunanin me kake yi ne?".

Dawo da kallonsa kanta ya yi, cike da so da kauna ya fara magana "Wife menene yake damunki? Meye Matsalar?" Zazzare wannan dara daran idanun nasu na gado wadda suka gado daga Na'urat da Dr Salman ta fara yi, da Dr Salman da Na'urat duk ba baya ba wajen dara daran idanu kamar ball, shiyasa abin ya bi family gabaɗaya, dayawa daga cikinsu akwai idanun kamar zasu faɗo kasa, musamman JEHAN da Rimsha, jelly da kuma AKILA, ita Jehan ma, girman idanun nata ba'a magana, idan baku mance ba sak daddynta take kama, shi kuma sak Na'urat yake kama.

Ƴan kame kame ta fara yi mishi, zuba mata nashi dara daran idanun ya yi yana kallon tsantsar rashin gaskiya a tattare da ita, ya yi mata farin sani fiye da tunanin mai tunani, ya san abin da zata iya aikatawa da Wanda ba zata iya ba.

Sake mai maita tambayar da ya yi mata da farko ya yi. "Yaya Akil babu komai fa". "Ba zaki gaya mini ba kenan ko?" Ɗago idanu ta yi tamkar zata yi kuka. "Wlh yaya Akil babu komai". A fusace ya ɗaga hannu zai mareta na rantsewar da ta yi a kan karya, sai kuma ya dakata, rai a ɓace yake kare mata kallo, ba ƙaramin haushi ya ji ba, ashe akwai abin da zata iya ɓoye mishi dan kada ya sani? Bata san cewa duk abin da take yi yana sane da ita ba, tun ranar da Ommu ta kirata a kan maganar kuɗin har zuwa yau yasan komai, ya yi mata shiru ne dan ya ga gudun ruwanta, yana son kuma ya ga ya ta ɗauke shi, mahimmancinsa ya kai yadda yake tunani ne ko dai da saura, ya ji daɗi sosai lokacin da ta kafe take gayawa Ommu alkharansa da kuma tabbatar mata da ba zai hanata kuɗin ba, hakan ya tabbatar mishi da ko a bayan idanunsa alkharinsa take faɗa ba kishiyarta ba, haka zalika ya ji makutar daɗin shawarar da Aafia ta bata, shi ba ɗaukar kuɗin ne damuwansa ba, no yana son Umaisha ɗin ta fahinci dokar Allah, sata ba abu bane mai kyau, kuma ya yi nasara tun da Aafia ta fahimtar da ita hakan, yasan matar tasa sai a hankali, gata yar Auta, gata rainon maza, ga rashin kulawar uwa, ƙwaƙwalwar tata sai a hankali, shiyasa wani lokaci yake binta da idanu kawai, yana kwatanta ƙwaƙwalwar tata tana kara buɗuwa ne ko ko jiya eyau, ba laifi tana kara buɗuwa sosai da sosai, musamman yanzu da Aafia take bata shawari da sauransu, ga Akila na kara mata lecture kala kala, duk kuma abin da suke yi da Akila da Aafia, duk shawarar da suke bata yana ji, kuma yana sane dasu, wani lokaci ya yi dariya, wani lokaci yayi ta mamakin a ina Akila ta koyo wannan abin dukka, ya sa a ransa nan gaba kaɗan zai aurar da AKILA, dan ta san komai, irin wannan lecture nata ko matan aure da suka shekara biyar zuwa goma a ɗakin miji sai haka.

Yau dai Umaisha da Akil sun sami saɓani, kunsan mace mai ƙaramin ciki babu abin da ba zata iya aikatawa ba, hakan yasa yau ta mayarwa da Akil martani, har da ce mishi Bayahude, kalmar ta yi mishi zafi, amma ya yi mata uzuri saboda cikin nata, yana da ilimin sosai, yasan duk wata rigima ta mai ciki, ya san me yake yi sarai, hakan yasa sai bai kulata sosai ba, kuma bai yi fushi sosai ba, sai dai fa ya ji zafin maganganun da ta gaya mishi, dan kawai ya dage sai ta gaya mishi abin da yake damunta, yana son ji daga bakin ta ne, ita kuma ta kafe akan babu komai.

Ransa a matukar ɓace ya ce mata wlh yau ba sai gobe ba zai yi yaji, kuma ba zai dawo gidan nan ba sai bayan wata guda, a kule ta ce mishi "Dan Allah yaya Akil kar ka dawo, ka tafi da haka ma, kai daman baka san na gaji da ganinka a cikin gidan nan bane? To idan ma baka sani ba yau na sanar da kai, da wani idonka kamar ball ɗin mota, sai ka rinƙa wani kallona, to ka wuce ka tafi kada ka sake dawowa". Tana masifar idanunta a rufe, ji yake yi tamkar ya ɗauketa da mari, amma ya danne ya yi mata uzuri saboda babynsa, yasan duk babynsa ne ya haddasa mata wannan masifar, saboda ma ba halinta bane ko iyawa bata yi ba, amma duk da haka ya kuduri niyar sai ya yi maganinta.

Miƙewa ya yi tare da sauƙowa kasa daga saman gadon, drawer kayansa ya nufa, kaya kala biyar ya ɗauka masu kyau da tsada, kuma dukka manyan kaya ne babu kanana, ya zuba su a cikin wani kyakkyawar jakarsa tare da ɗauka ya fice mata daga ɗakin, har ya fita sai surfa masifa take yi idanu a rufe, da alama ma bata san ya fita ba.

Sai bayan ƴan mintuna da tafiyarsa ne, da ta ji shiru sai ta waro idanun nata waje, ganin wayam babu kowa ne yasa ta ja guntun tsaki tare da komawa ta kwanta a saman gadon ta rungumo pillow, ba jimawa barci ya yi awon gaba da ita, sai faman sauke nauyayyar ajiyar zuciya yake yi cikin barci.

(Akil da Umaisha manya, abin ba sauki🤣)

MU KOMA GIDAN LION DAN JIN YADDA AKE CIKI.

Misalin karfe 2 na dare, sanyi A.C ne fara ratsa dukkannin ilahirin jikinta, har cikkin kashi ɓargo da jijiya take jiyo wannan bala'in sanyin, ta jima a hakan kafin ta waro idanunta a hankali, kai tsaye saman ɗakin ta fara kallo, a hankali take jiyo sautin zazzaƙar muryarsa yana tashi, rera karatun Al Qur'ani mai girma yake yi cikin surarul Mai'da, ba karamin iya rairai kira'a ya yi ba.

A hankali ta juyo da dara daran sleeping eyes ɗin nata izuwa ta in da take jiyo wannan zazzakar murya tasa, tsaye yake saman dadduma yana fuskartar gabas, jikinsa na sanye da jallabiya fara tas, blue light dake ɗakin ba ƙaramin kara bayyanar da kyan fuskarsa ta yi ba, ya ƙulle gashin kan nan nasa, jin abin Rimsha take yi tamkar a mafarkinta da ta saba yi, bata yarda a zahiri bane, dan haka sai ta tsare shi da idanu tana kare mashi kallo.

A haka Areef ya fito daga cikin toilet ya isko ta, shima Alwala ya ɗauro, da alama ya yi wanka, dan ya cire kayan barcin jikinsa, ya zura farar kalla ash color.

Bai lura da idanunta a buɗe ba, wucewa ya yi, gefen ɗan uwan nasa yazo ya tsaya tare da ta da hiƙama ya tada kabbara, da yake daddumar irin manyan nan ne masu faɗi ga bala'in laushi, sai ta ishe su suka tsaya a tare.

Ganin Areef yasa ta yarda ba mafarki take yi ba, a hankali ta miƙe zaune, har wani jiri take ji, sanyin Ac ne ya farfaɗo da ita. Sai da ta bari Lion ya yi sujjada ta miƙe da sauri ta nufi waje, sai tangal tangal take yi kamar zata faɗi kasa sabida yunwa, bata ci abincin dare ba, haka ta jure ta kame jikinta ta nufi waje.

Kai tsaye bedroom nata ta wuce, Akila nata sharara barci kamar bata duniyar mutane, sai wani sauƙe numfashi take yi a hankali hankali, gefenta ta je ta haye ta kwanta, ta so ta yi nafila koda raka'a huɗu ne, amma ina barci ya ci karfinta, sai kawai ta hakura ta kwanta, ranta cike da mamakin hali irin na Saif, duk wani abu da cikakken musulmi mai imani ya kamata ya yi, Saif yana yin shi, sai shegen bakar zuciya kamar kafuran farko, bashi da Imani da tausayi a cewarta.

Ranta cike da tunanin zazzakar sexy voice nasa har barci ya yi awon gana da ita.

Washegari gari da misalin karfe 8: 30. A hankali ya waro ash eyes nasa a kan fuskar ɗan uwan nasa, zuba mishi idanu ya yi yana kare mishi kallo, hannu ya kai cike da tsokana zai ja hancin ɗan uwan nasa, kamar daga sama ya damki hannun nasa yana girgiza mishi kai alamar kada ya kuskura.

"Good morning my Lion". Ya yi maganar cikin zolaya, har lokacin bai buɗe idanunsa ba, dan yau barci sosai yake ji.

Sake kai hannu ya yi zai taɓa shi, can kasa kasa da murya irin na mai barci ya ce "Wai meyasa nikam kake takura mini ne Areef?" Matsowa kusa da kunnensa ya yi, kamar mai raɗa ya furta "So mana, son ka yasa nake takura maka". Shammatarsa Lion ɗin ya yi idanu a rufe ya damƙo gashin kan ɗan uwan nasa.

Ƴar kara ya yi yana faɗin "Kai kai kai wlh yau ba zan kyakeka ba, amma dai please ɗan sake mini gashin, ko dan saboda kai wlh dole na yanke gashi nan ya huta, muguntarka a kan gashin nan ta fara isata". Lion bashi da wajen kamawa a jikin ƴan uwan nasa sai wannan gashin nasu, da shi yake morarsu.

Waro dara daran blue eyes nasa masu ɗauke da barci ya yi, kai tsaye fuskar ɗan uwan nasa ya sauƙe su. "Wai kai Areef me ma ya dawo da kai ɗakin nan ne?". Sai ciza laɓɓansa yake yi saboda zafi. "Ni da ɗakina ka ce me ya dawo dani, ai ni na dawo nan kenan". "Baka isa ba, yau zaka bar ɗakin nan saboda kana takura mini".

Yana riƙe mishi da gashinsa yana ja amma bakinsa yake mutuwa. "Wlh Lion babu in da zanje, sai dai kai ka canza ɗaki, ni nan ɗakin ne ya yi mini". Kara jan gashim nasa da karfi Lion ɗin ya yi.

Da sauri ya ce "Wash daddyna, haba mana ɗan kyakkyawan mu, beautytin TRIPLETS, kai fa babynmu ne, to sake ni".

Zubawa face ɗin Areef ɗin idanu ya yi, mamaki yake yi na irin gasken da shi kuma ya kara, shi Lion ya ɗan yi duhu saboda zafi, shi kuma Areef ya kara haske, hakan zai tabbatar maka kowa da yanayin jikinsa, kowa da abin da ta fi karɓar jikinsa, sai kaga wani ya sha magani ta yi mishi, kai kuma idan ka sha, ba zata yi maka ba, saboda yanayin jikin daban daban.

"Haba mana Lion ka sake ni mana, kai ne fa farincikin mu, shi ne ni kuma kake saka ni kuka, ba komai mai rama mini na nan zuwa". Shiru dai Lion bai tanka shi ba, kuma bai sake shi ba, dama sai su yi magana wajen sau uku ba ya tankawa.

"Wlh Lion ka jira ka gani duk wannan abin da kake yi mini mai rana mini na nan zuwa, shiyasa fa kaga nake kula da i......." Sai kuma ya yi shiru, dan yasan idan ya karisar da wannan magana ba zasu wanye lafiya a ɗakin nan ba, kuma ya ja ma Rimsha sabuwar wahala da bala'i, dai in ba'a sa'a bama Lion sai ya koreta daga gidan nan ko kuma ya haɗata da aikin azaba, tuna hakan yasa ya yanke maganar.

Tsab Lion ya san karkashin harshensa, yasan abin da yake son faɗe, sai dai bai san a kan waye Areef ɗin yake magana ba, mace ce ko naiji, oho bai san mishi ba, abin da yasa bai damu ba ma kenan, kuma shi yana ganin ai inaaa, ba wadda ya isa ya ɗaga mishi murya a duniyar nan.

"Lion wai ba zaka sake ni ba?". "Areef Allah kana kure ni, idan ka bari wata rana na yi maka wata capka ba zaka ga da kyau ba". Ya kai karshen maganar yana sakin gashin.

Areef zai yi magana Imran ya shigo ɗakin bakinsa ɗauke da sallama, a tare suka amsa sallamar.

Saman gadon nasu shima ya haye, kallo ɗaya Areef ya yi mishi ya kwashe da dariya.

Da mamaki Imran yake kallon yadda Areef ɗin ke dariya kamar ba lafiya ba, shi kuwa Lion da yake yasan me Areef yake yi wa dariya sai ya kawar da kansa gefe guda, dan da Areef da Imran sai dai shiriyar Allah za'a neman musu, da kallo ɗaya shi ma Lion ya yi wa Imran ɗin ya fahimci matsalar, amma bai bi ta kansu ba, sai ya kawar da kansa gefe guda.

"Areef ban san iskanci fa, me kake yi wa dariya kuma?". Bai tanka ba har sai da ya yi dariyarsa mai isarsa, ya tsagaita na ƴan mintoci kafin ya ce "Wai Prof ni kam ba kana da mata ba?" Gyaɗa mishi kai ya yi alamar e.

"To me yasa ba zaka ɗauko kayarka ba, kake wahalar da kanka, kasan illar yin hakan kuwa? Tana da illar sosai ga lafiya wlh, tun muna school na gaya maka kada ka daka ta Lion da Aseef basu san daɗin duniya ba, idan ka biye musu zaka mutu a bushe kamar itace". Wani damka Lion ya kai mishi a gashi kai again, Areef ya yi mugun sako shi a gaba kwana biyun nan, dan iskanci ko wani misali ya tashi yi sai ya kwatanta da shi, yanzu shi da Aseef ne basu san daɗin duniya ba kenan? To me daɗin duniyar?.

Shi kuwa faɗawa jikin ɗan uwan nasa ya yi yana dariya. "Allah Lion baka son gaskiya, yanzu ba gaskiya na faɗa bane? Duk wanda ya biye muku kai da Aseef to zai mutu kamar bushasshiyar kifi or itace, idan kuma ka ce ba haka ba to me yasa......." Kasa karisa maganar ya yi saboda wani dalili nashi na kansa.

"Ni kam Areef ni sa'an ka ne? Ni abokin wasan kane?" Ya faɗa yana ɗaure fuska alamar ba wasa.

Shi kuwa Areef cikin dariya ya ce "Yes kai Sa'a na ne mana, abokin wasa kuma ai daga kai da Aseef sai Prof". Shiru ya yi bai sake tanka musu ba, dan ya lura idan ya biyewa Areef yana iya yi mishi illah, ko kuma su yi faɗa, dama


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login