Showing 3001 words to 6000 words out of 359620 words
ɗaukar remote ta kure Volume na Tv tare da jawo hannun Hanan akan su taka tare, kwata kwata bata jin daɗin yin rawa ita kaɗai, ta fi son su taka a tare da wani, abin ya fi bada armashi, lokacin da suke Kano da daddy, idan aka sako waƙa a Tv, haka take saka bawan Allah nan rawan dole ba dan ya so ba, kawai dai dan ya rinƙa ganin farinciki akan fuskar ƴar tasa saboda maraicin ta.
Ai kuwa Hanan ma ba son rawar take yi ba, amma saboda bala'i irin na Jelly sai da ta sanya ta rawa, Hjy Batula kam waya ta ɗauka ta kama yi mata video dan tana bala'in Kaunar Jelly fiye da tunanin mai tunani.
Sai wani juyi jelly ke yi kamar yadda maciji yake irin wannan nannaɗuwa idan zai hau itace, sai ka rantse da Allah bata da kashi a jikinta, saboda yadda take murɗe jikin nata, wannan idan ba'a san asalinta ba, da sai a ce kanwa ce ko kuma jika ce ga Michael Jackson, saboda iya rawa.
Suna tsaka da rawa sai ji suka yi an kashe Tvn, a fusashe ta juyo dan gani wani ɗan uban ne ya yi hakan.
Ai kuwa ido huɗu suka yi da Ommu dake tsaye tana yi mata kallon sama da kasa, wani irin kallon banza Jelly ta yi mata kafin ta ce "Ke mai kama da pig na discovery me haɗin ki damu da zaki kashe mana kallon mu? Shin mun haɗa wani alaƙa dake ne?".
A fusace Ommu ta nufeta da nufin ta daketa, ai kuwa jelly na tsaye dan dai idan ba ku mance ba, bata da tsoro ga kuma uban rashin kunya tare da tsiwa.
Sai da ta bari Ommu ta iso zata daketa, ta gama sake jiki zata kai mata duka ai kuwa da iya karfinta ta sa kafa ta gale kafar Ommu, sai ga Ommu ta zube a kasa, a lokacin kuma dama Hjy Batula ta miƙe zata tare faɗar, zata tare kada a daki Jelly ɗin.
Ita kuwa Jelly Ommu na faɗuwa ta sa hannu ta ɗauki remote ɗin da ya faɗi kasa ta kunna Tvn, Allah ya sa har lokacin ba'a gama wakar ba, tamkar bata aikata wani laifin ba, kamar ma bata san komai ba, ta koma taka rawarta kamar wata zautatciya, sai tsale take yi tana direwa ta bar Ommu zube a kasa kamar kayan wanki.
Wanda bai san jelly ba, zai ce aljanun bishiyar kuka ne ko tsamiya akanta, domin sune suka fi ko wani aljani iyashege da masifa.
Aunty tana ganin hakan tasan za'ayi hayaniyi dan ta san halin Ommu sarai ba bari zata yi ba, dan haka sai ta miƙe ta wuce sama abinta, domin bata son hayaniya da ciwon kai, dama kuma ba wani ƙoshin lafiya ke gare ta ba, da alama kuma laulayin ciki take yi, domin ga alamun ciki sun bayyana sosai a tattare da ita.
Cikin zafin nama Ommu ta miƙe tare da damƙo wutar Jelly ta baya, da yake Jelly ta san ta kan iskanci kusfa kusfa, sai ta kurma uban ihun da duk wani halitta dake a cikin gidan sai da ya ji, hakan yasa Ommu ta sake ta ba shiri, domin kar ta jaza wa aurenta matsala, dama yanzu ma yaya, tun jiya ta kasa gane kan Abbi, ya koma ya tare wajen Aunty abinsa, yanzu Aunty tana yi mashi al amura ba wasa, kuma kun san dai ta fi Ommu kayan alatu ato. Kungane ai?.
Ai kuwa wannan ihun da jelly ta kurma ya yi sanadiyar fitowar kowa dake a cikin gidan, amma ban da Aunty, dan ita ta san me musabbabin faɗar, dan haka ba ruwanta, ba zama ta zo ba, bare kuma ace ta yi wani abin, ko ma ace ita ta daki Jelly ɗin.
Jelly kuwa zubewa kasa ta yi kamar wata ƴar bori, tana ihu tana juyi a tsakiyar palon, ta dafe ciki tana faɗin wayyo cikinta zata mutu Ommu ta fasa mata ciki.
Yau Ommu taga bala'in makircin da ya ci uban nata ya shanye, yarinya ƴar karama da irin wannan kirsa, to ina ga ta girma kuma? Ya ilahi ya lalliahi, kwata kwata ba abin da Ommu ta yi mata fa ce wannan riƙota ɗin da ta yi, amma saboda iskanci irin na Jelly wai Ommu ta dake ta a ciki, hakan da ta yi kuma ya yi amfani, domin gobe ko da kuɗi aka bawa Ommu ba zata yi yunkurin ta ɓa ta ba.
A razane gaba ɗaya family suka shigo cikin palon, Abbi da daddy har suna rige rigen karisawa wajen da take a kwance sai juyo take yi har da nishin karya.
Daddy da yake ya san halinta da iya zuzuta abu, sai bai wani tashi hankalinsa sosai ba, domin yana da tabbacin koda ma Ommu ta daketa ɗin kamar yadda take ikirari, to dukan bai kai yadda ta kai shin nan ba, ya santa sarai gwana ce a iya zugi abu.
Abbi kuwa tuni hankalinsa ya yi mugun tashi a in da ya ce da Irfan ya tashi mota su wuce asibiti ita kuma Ommu ta jira dawowarsu ba zai kyaleta ba.
Hjy Batula dai yau Jelly ta goge mata hadda tsab, da yake ita ma bata son Ommu sai bata karyata Jelly ɗin ba, Hanan dai yau taga bala'in da ya wuci tunaninta, ita kam Aunty Allah ya rufa mata asiri bata ma san me yake faruwa ba, bare kuma hankalinta ya tashi.
Ai kuwa kamar wata ƴar baby haka Irfan ya saɓi jelly a kafaɗa suka nufi motarsa, gaba ɗaya ta tashi hankalin kowa dake a cikin gidan nan, daddynta ma dai daga baya da ya ga kamar da gaske ne sosai abin ya sameta, sai hankalinsa ya tashi sosai da sosai.
Haka suka ɗunguma zuwa asibiti suka bar Hjy Batula Hanan da kuma Aunty, sai Hjy khadija a gidan, ita kuma Ayla tana can ɗakin daddy tana barci, bata ma san abin da yake faruwa ba, daddy ya bata magungunarta ta sha, shi ne barci ya yi awon gaba da ita.
Bayan sun isa asibiti, Dr ya ɗan dubata sannan ya rubuta masu maganin ciwon ciki, kasan cewar ya ga tana period sai ya yi zaton ciwon cikine na period kawai, haka suka sake ɗunguma suka dawo gida a in da Abbi ya ɓata rai sosai tare da kartawa Ommu warning akan ko inuwar ƴaƴan ƴan uwansa karta kuskura ta sake taɓa wa, duk ma wanda ya kawo gidan nan ya ajiye babu ruwanta da shi, idan tana son zaman lafiya, da yake ta lura auren nata na gargada, sai ta bashi hakuri tare da yi mashi alkawarin ba zata sake ba domin bata da hanyar da zata bi ta nuna mashi karya Jelly take yi mata, tun da sun je asibiti har magani aka bata, Dr bai karyata ba, kuma su Hjy Batula tasan ba za su bi bayanta ba tun da ba shiri suke yi ba, ta san cewa Abbin ma ba zai taɓa yarda da cewa karyan bane tun da Dr bai karyata ba, shiyasa ma bata tsaya jayyayya da shi ba, kawai ta bashi hakuri.
Yana fita ta ciro wayarta tare da danna wasu lambobi da suka kasance ba na Nigeria ba, sannan ta danna kira.
Wayar ta jima tana yin ringing kafin a ɗauka, kwanciya ta yi a saman gadonta tare da fara magana cikin harshen larabci.
"Barka da rana mijina abun alfahari na".
(Toh fa babbar magana, miji kuma? To shi kuma Abbi me kenan? Lallai akwai yaki kenan).
Daga ɗayan ɓangaren wata murya wadda da ka ji kasan balarabe ne ya ce "Habibi wai sai yaushe zaki dawo ne? Gaskiya na gaji wlh, ina kewar ki sosai, daga zuwa ganin ƴan uwa shikenan kin yi zamanki, idan ba zaki dawo ba ni zan zo in ɗauke ki, akan me zaki tafi ki bar mijinki da kewa? Kinsan da ya nake barci ne? Ga su Suhana duk suna kewar Mummynsu, kin tafi kin barni da aikin kai su school na ɗauko su, to gaskiya ni ki dawo, kuma Suhana tana buƙatar kanwa".
(Toh fa, kenan wani aure ta yi ne ko yaya? BABBAR MAGANA, wannan shi ne cakwakiya, ga dai su Suhana a gefe, ga kuma su Aafia a nan, tab ɗi jam, ba abanza bata kula su Aafia ba, Allah sarki bayin Allah, wlh idan kana duniyar nan babu abin da ba zaka gani ba, abubuwan da suka ninninka hakan zaka gani, wannan ma ai mai saukine, idan ka ji wani abin, wlh kwakwalwa ba zata iya ɗauka ba, wlh jama'a muji tsoron, mutuwa gaskiya ce, haka zalika wuta da aljanna, Allah dai yasa mu dace.)
"Hayati zan dawo nan ba da jimawa ba, kanwata ce aka kwantar a gadon asibiti, shi ne muke ta fama da yawon zuwa asibiti, amma dai In Sha Allah nan da two months zan dawo ka ji?".
Da sauri ya ce cikin marairace murya "Haba Ommu Suhana, two months fa, gaskiya ya yi yawa, ya kike so mu yi da rayuwarmu? Ko so kike mu mutu ne? Ni gaskiya ban yarda ba sai dai mu biyo ki Nigeria ɗin kawai mu zauna a tare, idan ya so idan kin tashi dawowa sai mu dawo a tare....".
Da sauri ta tari munfashinsa a in da take cewa "Haba Abu Suhana kayi hakuri mana, ai two months kamar yaune, kai dai kawai ka yi hakuri ka cigaba da kula mana da babys ɗin ku ka ji? Ai ba zan jima ba, kuma nima ina tunaninka sosai da sosai, domin kuwa kasan duk duniya babu wanda nake so sama da kai da Suhail da Suhana, ina bala'in kaunar ƴaƴana fiye da rayuwata, dan Allah ka kula mani da su ka ji?".
"To shikenan Ommu Suhana, ba damuwa, na baki izinin ki zauna har sai mama ta samu lafiya sannan ki dawo". Ɗan dafe kanta ta yi kafin ta ce "Ba fa mama ba ce bata da lafiya, ka manta na ce maka mama ta rasu ne? Ai ni bani da iyaye sai dai bappana mahaifin wannan kanwar tawa Hjy Turai, ita ce kuma ai nake jinya, yanzu ma haka ina asibitin ne, kuma kasan iyayen nata sune Sarkin Katsina, to komai cikin tsari akayi, kai dai da ta samu lafiya zan dawo".
(Hajiya Turai tana zaune lafiya an ɗaura mata lalurar ciwo, kai duniya ina zaki da mu ne wai?.)
"To shikenan Ommu Suhana ba damuwa, ki yi jinyar tata har sai ta samu lafiya sannan ki dawo".
Da haka suka yi sallama, ya ɗaura wayar a saman bedside drawer tare da cigaba da abin da yake yi na sanyawa Suhana yatsa a gabanta, yana kwakularta yana faɗin "Banza kada ma ki dawo mana, wannan matsalar ki ce".
Suhana yarinya yar shekara biyar duk ya lalata mata rayuwa, tun kafin Ommanta ta taho Nigeria yake fakar idanunta yana sanya yarinyar tana sha mashi gabansa, daga haka ya fara wasa da nata gaban, yanzu kullun abin gaba gaba yake yi, shi kuma Suhail ba zai wuci yaro ɗan shekara bakwai ba, amma dan jaraba ya lalata yaron nan ta bayansa, jarababbene na bugawa a jarida, ita kuma Ommu da yake Allah ba azzalumin bawan sa bane sai dai bawa ya zalinci kansa, sai Allah ya jarabceta da bala'in kaunar Suhana da Suhail ɗin, Allah ya sakawa su Aafia ta wannan hanya, a takaice ma domin su Suhana take zama da wannan mijin nata ba dan komai ba, dan saboda ba shi da kuɗi, ita kuma ba sai na gaya maku ba, mayyar kuɗi ce, da farko yana da kuɗi lokacin da suka yi aure, hakan ne kuma ma yasa ta aure shi, daga baya kuma ya samu karayar arziki, shi ne fa take son rabuwa da shi, kuma tana bala'in kaunar ƴaƴanta da suka haifa da shi, ta san kuma ko mutuwa zata ba zai bata ko ɗaya daga cikinsu ba idan ta ce bata son shi, hakan yasa ta daure ta zauna da shi, amma dai yanzu hankalinta na kan Abbi da yake yanzu kuɗi sun dawo kamar da a hannunsa.
A ɓangaren ita ma Ommun, ɗaura wayar ta yi a saman bedside drawer tana faɗin "Ɗan wahala ba zan dawo ɗin ba, kuɗi ma nake nema da zan je in biya katti su kashe mani kai na samu na ɗauke yarana mu dawo gidan nan na har abada, banza shashasha".
(To fah waye shashasha a cikinsu kenan? Uhm ni dai na yin gaba sai kun zo.)
A ɓangaren Akila kuwa, yau tun safe take zubawa ɓoyayyen masoyinta kuka akan lallai tana son ganin hotonsa, da yake yau bai je school ba, suna manne da waya suna kashe juna da kalaman soyayya, ko palo taki fita bare ayi zancen yin breakfast, ta mance ma kwata kwata da ana cin abinci a duniya, ta narkewa masoyinta tana kashe shi da kalamai yana kasheta da shagwaɓar nan tasa mai rikita zuƙatan masoya.
"My heartbeat dole na yi duk wani abin da kike so, amma dai ban so baki hotona ba, na so ne na kawo maki kaina da kaina har gida ta yadda zaki sami damar ganina da kyau, na yi maki alkawarin duk rintsi duk wuya ba zan wuci daga nan zuwa 1 to 4 months ba zan kawo maki kaina har gida, amma dole zan tura maki hotona yanzu domin ki yi farinciki, but da sharaɗi".
Cikin shagwaɓa ta ce "Sharaɗin menene kuma Heartbeat?".
"Sharaɗin zan sanyawa hoton kala, sannan kuma sau ɗaya zaki kalli hoton".
Cike da zumuɗi ta ce "Na yarda, ba dai zan ganka ba?". E ya amsa mata da shi tare da cewa "To ki shiga WhatsApp yanzu zaki gani na turo maki, bari na ga action da zaki ɗauka mu gani, na yi nasara ne ko na faɗin? Ganina ya kori jina ne, ko kuma dai jina ya kori gani na."
Ita dai bata amsa ba, cikin zumuɗi ta shiga cikin WhatsApp ɗin, hannunta har kerma yake yi wajen sauri ta buɗe saƙon da ya shigo mata da ɓoyayyen number.
Ai kuwa tana buɗewa hotonsa ne yana tsaye a gaban wani tapkeken pool mai girma gaske, mai ɗauke da ruwa sky blue, bai sanyawa hoton nasa color kamar yadda ya faɗa ba, ya turo mata ne a ainahin kalar da a ka ɗauki hoton, da alama kuma dama ya gwada ta ne da ya ce zai sanya mata kala a hoton, dogone sosai yana sanye da wandon soja a jikinsa, sai kuma farar T-shirt, ya sanya bakin glass a face nasa, while yana ɗan duƙe da kansa, a shekaru ba zai wuci 22 years ba, yana da ɗan kiba kaɗan, haka zalika yana da faffaɗar kirji, farine tas da shi, yana da gashi a kwance a hannunsa da yake hannun ne kawai ta bayyana, kafarsa na sanye da wasu shegun home sleepers masu balain kyau, launin brown colar, fuskarsa bata fita sosai ba a hoton, sakamakon ya dukar da kansa yana kallon tsadaddiyar wayar dake a hannunsa, da alama irin gayun nan ne masu ɗaukar wanka, domin zaka gane hakan ne daga yana yin irin askin dake a kansa, wani irin askine wadda shi kaɗai ma ya isa ya sanya mata tsayuwa suna kallonsa, ta ko'ina ya haɗu, amma kuma da alama kamar ba farin ɗan Nigeria bane, amma kuma ya akayi yake bala'in mugu mugun jin bushasshiyar hausa haka? Idan ya yi wata karin magana sai ka rantse da Allah a bakinsa akayi Hausa, da alama dai kamar soja ne, domin yanayinsa ya nuna hakan.
Shiru ta zuba mashi ido tana karewa kyakkywar halittarsa kallo, amma kuma a nata ganin ya yi mata mugun kama da gwaggo Batula, harta tsawonsa kusan ita ya ɗauko, sannan yanayin hasken fatarsu, kunsan na gaya maku suma hasken fatarsu ba irin hasken nan Nigeria bane, kuma kada ku mance ita dai Hjy Batula kanuri take aure fari tas da shi kamar Balarabe, sannan yana kama da Abla ƴar autar Hajiya Batula wadda ta kasance tamkar balarabiya saboda haske, kusan a cikinsu su dukka ma, ita Ablan ta fi su haske, ko da yake ita kaɗai Akila ta sani, bata san saura ba, Abla yarinya ce karama sa'anin su Jehan ɗin.
Ta jima tana kallon wannan hoton nasa, domin tabbas ta taɓa ganin exactly wannan fuskar, to a ina? Duk da ma bai ɗago kan nasa sosai ba, amma dai tabbas yana mata kama da mutane da dama da ta sani, ciki kuma harda Abbanta.
(To fa lallai Akila shi kaɗai ne mai kama da mutane da yawa haka? Anya ba kyansa ne ya ruɗa ki ba kuwa? Ke wannan idan da kinga ainahin fuskar Lion or James ko Michael ina ga suma zaki yi saboda ganin tsantsar ainahin kyau, kai Akila akwai son kyau gaskiya oh ni🤔.)
"Heartbeat zuciyata sai bugawa take yi da sauri sauri, please ki gaya mani, shin nayi maki ne ko ban yi maki ba? Wannan dalili yasa nake fargaban tura maki hotona, wlh Heartbeat idan kika ce ban yi maki ba zan iya mutuwa, domin ba ƙaramin kamuwa zuciyata ta yi da sonki ba, dan Allah my heartbeat kada ki ce ban yi maki ba kin ji ko tawan?".
Sai lokacin da ta ji voice nasa ne yasa ta gane cewa ashe bai katse kiran ba, ita ta shagala da kallon hotonsa, ta mance da suna waya baki ɗaya.
Yar firgita ta yi kafin ta ce "Gaskiya baka yi mani ba, bana son soja kuma bana sonka domin kai ba irin mazan da nake burin aura bane". Ta kai karshen maganar tare da fita daga kan hoton nasa ta ma fita WhatsApp ɗin baki ɗaya tana turo baki kamar biro.
Yana daga zaune a bakin katafaren pool daya ɗauki wannan hoton da ya tura mata, ya zura kafafunsa a cikin ruwan yayin da fuskarsa ke sanye da face mask ga uban tulin takardu a saman table a kusa da shi, daga gefe kuma drinks ne da glass cup mai ɗauke da drinks ɗin a ciki, da alama karatu yake yi, hira da ita ne tasa har ya sauƙa daga saman table ɗin ya dawo bakin pool ɗin ba tare da ya lura ba, soyayya daɗi bai ma san time da ya tsunduma kafafunsa a cikin ruwan pool ɗin ba, har sai da ta furta cewa bata son shi ne ya