Showing 351001 words to 354000 words out of 359620 words
ɗaya, wato ya nuna irin shi bai san komai ɗin nan ba.
Wani irin harara ta wurga mishi da idanunta da suke jawur saboda kukanta da ta ci ta koshi. A hanzarce ta diro kasa daga saman gadon tare da nufar hanyar barin ɗakin wai bata son ganin shi. Cool murmushi ya saki tare da miƙewa da sauri ya tare gabanta.
"Jehan What is wrong with you ne? Ina yi miki magana, you have to be amsa me first before ki fita ko? Ko kin manta ni yayanki ne?." Haushi tamkar ta rataye kanta, raɓawa gefensa ta yi zata wuce tana wani hucin da ita kanta bata san dalilin yin shi ba.
❤️PRINCESS TEEMA💋......✍️
Sake tare gabanta ya yi tare da zube gwiwowinsa a kasa ya kuma kama kunnensa yana faɗin "Am so so sorryyyyyyyy my sister, bana son naga sister ta cikin ɓacin rai, yanzu kinga na duka kasa ina baki hakuri, to kiyi hakuri ki tsaya ki gaya mini waye ya taɓaki muje na rama miki? Ai yayanki yana nan." Da gudu ta juya ta koma saman bed ɗin nata tare da faɗawa tana sakin wani irin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, wanda ita kanta bata san dalilin yin kukan nata ba.
Da sauri ya miƙe ya rufa mata baya, saman bed ɗin ya hau dan kukan nata har cikin ransa yake ji, ba zai iya jurewa ba. Ɗagota ya yi tare da mannata da kirjinsa yana tallaɓo kanta da kyau da kyau.
Idanunta a rufe ta fara kai mishi dukan huce takaici, tana yi tana kukanta, kankameta sosai ya yi a jikinsa yana bubbuga bayanta alamar rarrashi, sam taki yin shiru dan kukan zuciya take yi, tana yi tana wani irin shessheƙa wanda zai nuna maka zuciyar mutun a kusa yake, an kure hakurinta.
Ganin haka ne na taki yin shiru ne yasa ya kwanta da ita tare da yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa a in da ya haɗe bakinsu waje guda ya fara kissing nata. Tamkar an ɗauke wutar nepa haka ta dakata cak da kukan da kuma dukan nasa da take yi.
Da sauri ta kai hannunta saman idanunta ta murjesu da kyau, dan ta tabbatarwa da kanta ba fa mafarki take yi ba, tabbas namiji ne yake kissing nata. Wani irin azababben bakin ciki ne ta ji, a kule tasa karfinta dukka ta ture shi daga kanta. Da yake bai saka karfi a wajen kwanciyar tasu ba, dan bai yi tunanin zata ture shi ba, sai ya zamana da ta ture shi ɗin ya kuma turu, ya sauka daga kanta. A zafafe ta diro kasa daga saman gadon tare da nufar waje da gudu tana sakin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.
Gabaɗaya ya kasa mikewa ya bi bayanta, duk kasala ta sauka mishi a jikinsa, kwanciya kawai ya yi a saman bed ɗin yana sauke numfashi a hankali hankali, da haka har barci ɓarawo ya ɗauke shi a wajen.
Ita kuma bedroom na daddynta ta shiga da gudu tana kuka. Tana zuwa ta faɗa jikin daddyn nata. Hankali a tashe yake tambayarta menene yake faruwa? Ko dai wani abin ne ya sami Areef. Cikin kuka take gaya mishi wlh Areef ɗan iska ne, kiss ya yi mata.
Sam daddy bai san time da murmushi ma ta subce mishi ba, Areef da Jahan abin nasu ma sai ka rasa ta ina zaka ɓullo musu, amma dai yau kam bari ya kashe wannan wutar bakiɗaya. Rarrashinta ya fara yi tare da bata labarin Areef fa mijinta ne, shi ba ɗan iska ba ne, matarsa ya taɓa. Karo na farko a rayuwarta da ta ji wani azababben kunya ya kamata. Hannu tasa ta rufe fuskata tare da miƙewa da gudu ta bar ɗakin, sai yanzu ma take jin kunyar abin da ta gayawa daddyn nata. Shi dai daddy ina ruwansa da iya shegensu? Ba dai ya gaya mata gaskiya ba yau? To ta je su karata a can, ƴan rigima ne ai dukkansu biyu daga ita har Areef ɗin.
Bedroom nata ta koma, a nan ta same shi ya yi mata barci a saman bed nata, bawan Allah ya gaji sosai. Kusa da shi ta zo ta zauna tana kare mishi kallo. Ita da kanta ta san Areef yama wuce irin mazan da mata suke burin mallaka, kyakkyawan gaske, natural beauty. Yana ta zuba barcinsa cikin kwanciyar hankali.
Kayan jikinsa ta fara bi da kallo, da alama daga dawowarsa ko bedroom nasa bai shiga ba ya zo wajenta, dan ba kayan barci bane a jikinsa, shi ma da tsananin kewarta ya wuni. Wandon jeans ne da polo t-shirt a jikinsa, sai takalma Booth a kafarsa.
Miƙewa ta yi a hankali tare da komawa kusa da kyawawan kafafunsa. A nutse ta kwance igiyar takalmar nasa tare da cire mishi su, ta ajiye a kasa. Ɗan motsawa ya yi kamar zai farka, tsit ta yi tana kallon shi. Bai farka ba sai dai ma ya gyara kwanciyarsa, ya cigaba da barci.
Ta jima tana ta kare mishi kallo kafin ta miƙe ta ɗauko bargo da pillow ta dawo kasa ta kwanta abinta, ta bar mishi gadon, duk yunwan da take ji ma ta neme shi ta rasa, da haka barci ya ɗauketa ita ma cikin farinciki.
Washegari da asuba, ko da ta farka sai ta kalleta a saman bed, shi kuma baya ɗakin, ko ba'a gaya mata ba ta san shi ya mayar da ita sama gadon. Dama kun san su TRIPLETS sun saba sallar dare, ya farka dan ya yi sallah ne ya ganta kwance a kasa, shi ne ya mayar da ita saman bed shi kuma ya koma bedroom nasa.
Ta ji daɗi sosai. Toilet ta nufa, wanka ta fara yi kafin ta ɗauro alwala. Bayan ta idar da sallah ta sake kwanciya dan ta yi barcinta. Ba ita ta farka ba sai karfe 9.
Wanka ta yi ta shirya cikin kananan kaya ta nufo waje dan ta je ta gaishe da daddynta, ta kuma yi breakfast, dan da wani azababben yunwa ta tashi. Dai'dai zata shiga bedroom ɗin na daddy shi kuma yana fitowa. Ɗaure fuska sosai ta yi tare da wucewa bata ce mishi ko sannu ba. Shi ma ɗaure fuska ya yi ya wuce abinsa.
(Areef bai san Jehan ta san cewa shi mijinta bane yanzu, har da ɗaure mata fuska ya yi, ya wuce, irin yanzu ya zama yaya babban nan, boss baya son raini, lallai yanzu ne ma za'a fara sabon dirama, kuma sabon wasa, da alama ita ma zata wana shi.😂)
Sai dai fa daga shi har ita ɗin suna wucewa kuma suka sake juyowa a in da suka lallaɓo a hankali dan su zo su leƙa juna. Yana leƙo cikin bedroom ɗin daddyn ita kuma ta leƙo waje, karaf suka haɗa ido. A sukawane ta juya da sauri dan ta wuce ciki.
Cikin zafin nama ya rikota yana mai jawota jikinsa. Duka ta kai mishi a kirji na huce haushi meyasa ya leƙota. Kama hannun nata ya yi tare da kaiwa ɗan bakinsa ya sumbata yana faɗin.
"Da ni da ke waye ne ya leƙo wani da kike jin haushi? Kawai kinga handsome guy ya wuce kin kasa hakuri kin zo zaki leƙa shi ko? To Allah ya kamaki." Wani irin kallo ta wurga mishi kafin ta ce "..............
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
83
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 0816 139 0581*
❤️Dedicated to myself.....✍️💋
"Da ni da ke waye ne ya leƙo wani da kike jin haushi? Kawai kinga handsome guy ya wuce kin kasa hakuri kin zo zaki leƙa shi ko? To Allah ya kamaki." Wani irin kallo ta wurga mishi kafin ta ce "Au da gaske?." Gyaɗa mata kai ya yi yana faɗin "E mana". Shiru ta ɗan yi Kafin ta ce "Okey rufe idanunka bari na gani da ni da kai waye ne ya leƙo wani".
Kasa kasa ya ce "Wayo zaki yi mini ne yauwa?." Juya idanunta sama ta yi tambayar mai tunanin wani abin. Shiru ya zuba mata idanun yana kallonta tare da kara kankameta sosai.
Ɗan ɗago kafafunta ta yi dan tsawonta ya yi daidai da na shi, amma bata iya cinwa kunnensa ba, magana take son gaya mishi dama. Ganin hakan yasa ya ɗan rakwafo kaɗan dan ya bata damar faɗan abin da take son faɗa. Kara ɗaga kafafunta ta yi a in da ta cinwa kunnen nasa. Kasa kasa kamar mai raɗa ta fara yi mishi magana a cikin kunnen nasa. Zaro idanu waje ya yi yana sauraronta, bai san time da ya saketa daga rungumar da ya yi mata dan ya sami damar kallon face nata ba.
Shafa gefen kunatunsa ta yi tare da wucewa da sauri izuwa cikin ɗakin daddyn nata tana murmushi. Shi kuma sai Allah kaɗai yasan me ta gaya mishi da ya sanya shi ya yi suman tsaye, kamar ba shi ba, haka ya lula duniyar tunani.
Almost 2 mins yana tsaye a haka kafin daga bisani ya bi bayanta izuwa bedroom ɗin. Kwance saman bed ya iskota tana zubawa daddy hira.
Kusa da ita ya zauna yana faɗin "Uncle wannan Jehan ɗin ko?." "Me kuma ta sake yi maka?." Zai yi magana suka haɗa ido da ita, kashe mishi ido ɗaya ta yi tare da haɗa mishi da harara. Shiru ya ɗan yi, can kuma kome ya tuna, sai ya saki cool murmushi tare da miƙewa yana faɗin "Uncle tom ka ce ta kawo mini breakfast na ɗaki, ba zan iya ci a palo ba."
Zaro idanu ta yi tana faɗin "A'a daddy, gaskiya ni ba zan je bedroom nasa ba". Kallon shi daddyn ya yi tare da cewa "Just ka bata umarni kai tsaye, daga yau ba sai ka ce nace mata ta yi kaza ba, ka wuce sai ka sani na saka ta yin abu, idan ka ce ta yi ma ya wadatar."
Matsowa ya yi tare da sumbatar daddyn a kumatu yana faɗin "Love you my uncle" "Love you too my son." Harara ta bishi da shi tana turo baki. Kashe mata ido ɗaya ya yi yana mai cigaba da murmushi.
Ficewa ya yi daga ɗakin abinsa. Yana fita daddyn ya ce ta tashi ta je ta kai mishi abincin. Ba dan ta so ba ta mike, sam bata son su keɓe saboda tasan abin da ta gaya mishi a kunne ba zai barta ba, sai ya yi mata ba dai'dai ba. Kamar zata yi kuka ta nufo wajen.
Saman table na palon kasa ta nufa, abincin da ranta yake so ta haɗa mishi tare da ɗauka ta nufi ɗakin nasa. Bakinta ɗauke da sallama ta shiga, yana zaune a bakin bed nasa yana waya da Lion a kan gobe zasu shigo Nigeria, sai murna yake yi, ya yi kewar Lion ɗin sosai, ya jima bai ji rigimar Rimsha ba, ga shi yanzu ta zama rigimammiya number ɗaya.
"Lion am feeling like something is going wrong". Cewar Areef ɗin kenan. Daga ɗayan ɓangaren Lion ɗin ya amsa mishi da cewa "Same here, amma just keep praying kawai, everything will going to be normal In Sha Allah". Yana magana yana bawa Rimsha abinci a baki, tana zaune saman cinyarsa daga ita sai wata ƴar shimin riga mara nauyi. Da alama ma bata jima da farkawa daga barci ba, wanka kawai ta yi. Ya ce ta zo ta ci abinci ne taki ta gudu wajen Brr, shi kuma da bai san menene kunya ba, sai ya je ya saɓota a kafarsa ya wuce da ita toilet, wanka ta yi ta fito ta shirya, ta ci abinci ta tsaya tana wasa, shi ne yake ciyar da ita......SOYAYYA RUWAN ZUMA.😞
"Okey zamu yi waya anjuma". Cewar Areef ɗin, Okey shi ma Lion ɗin ya amsa da shi tare da katse kiran.
Dawo da ash eyes nasa a kanta ya yi, ta ɗaura mishi breakfast ɗin a saman carpet ta zauna saman bedside drawer tana kallon kasa kamar wata malama. "Au yanzu kin fara jin kunyata kenan?". Ya faɗa a sanyaye. Shiru bata amsa mishi ba. Matsowa kusa da ita ya yi tare da riko hannayenta da take ta wani murjesu.
"First yanzu gaya mini jiya ni yaushe na shafa miki breast? Amsar shi zaki fara bani kafin na saura". Ɗago idanu ta yi izuwa saman face nasa, a hankali ta furta "Time da ka mayar da ni saman bed mana, ka ɗauka ban...." Bata kai karshen maganar ba ya fisgoga ta faɗa saman kirjinsa.
"Breast ɗin naki ne ko nawa?". Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Ni ai ban ce naka ba ne, kuma ban ce nawa bane, kawai dai da ka ce naga handsome guy na zo ina leka shi ne, shi ne sai na gaya maka ai kai ne ma kake leƙani har abin da ya fi leƙawa". "Jehan who teach you how to talk?". Kwantar da kanta a saman kirjinsa ta yi tana faɗin "Ni dama can na iya magana ta, kawai ban gadamar yi bane, amma ba abin da ban iya ba". "Harda love kin iya?". Gyaɗa mishi kai ta yi tare da cewa "Ni fa na zauna a gidan Hjyr daɗi, so komai ma na iya".
"Ina ne kuma gidan Hjyr daɗi?." Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Ba zaka sani ba ko da na gaya maka, yanzu dai sakeni bari na je na yi breakfast ina jin yunwa". "Zan iya baki breakfast ɗin?".
Yunkurawa ta yi zata tashi daga jikin nasa tana faɗin "A'a zanci kayana da kai'na". "Why baki son na baki?". Ɗago kanta ta yi, a kunne ta raɗa mishi cewa saboda bata son ya cigaba da kare mata kallo kamar yanda ya saba. Wato kenan dama duk abin da yake yi mata tana sane, lallama Jehan ta iya mannin hauka.
Jan hancinta ya yi tare da gyara mata zama a jikin nasa yana faɗin "Idan na kallah ɗin idonki ne?". Girgiza mishi kai ta yi alamar a'a. "Okey to me ruwanki?". "Babu komai". Ta bashi amsa.
Matso da plate ɗin abincin ya yi tare da fara bata a baki. Ba dan taso ba, dan dole ta karɓa ta fara ci. Sai da ya tabbatar ta ƙoshi, sannan ya saketa yana faɗin to tashi bari naje nayi wanka na shirya da akwai in da zanje.
Da sauri ta ce "Ina zaka je?". Cool murmushi ya saki yana faɗin "Ai ba zan sake yi miki irin na jiya ba, my baby uwar rigima, jiya saboda ban dawo da wuri bane har da kukanta, ji ɗan bakinta a wajen". Dukan wasa ta kai mishi a kirji tare da miƙewa dan ta sauƙa daga jikin nasa.
Rikota ya yi yana faɗin "To me abin fushi ƴar babyna, idan kina so ai sai mu tafi tare ko?". "Ni ba zan je ba". Ta bashi amsa a takaice. "Serious?". Kai ta gyaɗa mishi alamar e. "To shikenan na yarda, amma kafin in tafi zaki zo muyi sallama ko?". "A'a ba zan zo ba". Why ya tambaya. Ƙoƙarin barin jikin nasa ta fara yi tana faɗin "Mu a al'adarmu ta Hausa Fulani, mace bata bin namiji zuwa in da yake, sai dai shi ya kawo kansa gareta, wannan shi ne cikakken ɗabia ta Hausa Fulani". "Really?". Tabbatar mishi ta yi da hakan.
"Okey are you Hausa or Fulani?". "Hausa and Fulani all are the same thing, my mum is shuwa Arab and kanuri, her father is shuwa Arab from borno Maiduguri, her mother is kanuri, my dad is Hausa Fulani." "Your dad is not Hausa Fulani".
"Why are you saying that my dad is not Hausa Fulani?". Ta yi maganar da mamaki a kan face nata.
"Because your grandma is not Hausa Fulani, she is from Russia, so your dad is not Hausa Fulani". Yau ta ga karfin hali, dole shi sai ya mayar mata da daddynta Bature, wai an gaya mishi yaren mama yafi na baba karfi ne? Bai san yaren uba shi ne power ba? Kuma Dr Salman dai Hausa Fulanin Bauchi state ne. Amma bata ja da shi ba, dan ta san zai kafe a kan lallai daddynta jinsinsu ne, wato Turawa, ba bakin fata ba ne, dan haka sai ta kyale shi.
"What are you thinking?". Hannu ta ɗaura mishi a saman face nasa tare da ɗan shafa lallausan kumatunsa tana faɗin "My brother, am thinking about you". "Do you believe that am your brother?". Jinjina mishi kai ta yi tana faɗin "Yes i did". Tsareta da ido ya yi na ƴan sakanni kafin ya ce "Okey now kin manta ku baku kwanciya a jikin namiji har haka ne?".
Ɗago idanu ta yi sosai izuwa saman face nasa tana faɗin "Ba kowani namiji ba ai, is halal na kwanta a jikinka". A takaice ya ce mata because? "Because your are my brother". Ta bashi amsa ita ma a takaice............. E lallai yau ake yinta, duk sun mannawa juna hauka kenan, Areef da Jehan akwai ƴan duniya wlh.
"Okey in dai haka ne can i have a one kiss?". Why not?. Ta bashi amsa tana ɗaga mishi gera. Ɗan zaro idanu ya yi yana faɗin "Oh now you believe that zaki iya kissing nawa?". "Close your eyes and see mana, ai kai yayana ne, ko nayi kiss naka ba wata matsala". "Oh dama