Showing 303001 words to 306000 words out of 359620 words
muryansu da Aseef da Areef ɗin, amma ita tsab take rabe kowa, ko da rufe mata idanu suka yi ta baya idan ta taɓa fuskarsu zuwa hannunsu tana rabesu tsab, abin ya yi mugun burge shi ba kaɗan ba, wani irin azababben kaunarta ne yake kara shigarsa ba tare da ya sani ba, yau dai bayan TRIPLETS nasa ya samu mai son shi dan Allah, wanda ta so shi ba tare da ta san waye shi ba, ba kuma ta taɓa ganin ainahin face nasa ba, kawai dai tana son shi da zuciya ɗaya.
Wani irin rumgume sosai ya yi a jikinsa yana godewa Allah da yasa bai zuba mata chemical a kirjinta ya goge zanen sunan nasa da tayi ba, dan kuwa yanzu ya gane tana da dalilinta na yin zanen, kuma gaskiya ta cancanci ya yi wa zanen nan wani kyauta na musamman, ya ji tsantsar kaunar zanen a ransa ba kaɗan ba.
Juyawa ya yi da ita a in da ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjin nasa, yau wani irin farinciki mara misaltuwa yake ciki, sai dai fa duk da haka face nasa a ɗaure, kuma ba zaka taɓa gane yana cikin farincikin ba, ko ita bata gane ba dan ba wani canji a face nasa. Hannu ya kai saman mararta wajen shafaffen plat tummynta, wani irin dogon numfashi ta ja tare da runtse idanunta gam tana sauke numfashin a hankali.
Zubawa face nata idanu ya yi while a hankali yake yawo da hannunsa a saman shafaffen cikin nata. "Meeeesha". Ya ambata cikin sarkewar murya a kuma nutse tamkar kullum. Na'am ta amsa mishi da shi. "Why anytime idan muna tare kike son rufe idanunki? Yanzu kuma baki son kallo GAR again ne?". Cikin sauri ta girgiza mishi kai tana faɗin "Ina matuƙar son kallonka, kawai ina jin kunya ne". "Meye kuma kunya?". Ya tambaya yana haurar da hannunsa da kuma rigar nata sama, dan zanen sunansa yake son gani dama, rigar jikinta high neck ne, so dole sai ta kasa zai ɗaga rigar idan yana son kallon zanen, ya kamu da kaunar zanen over.
"Yaya Saif baka san kunya ba?". Jinjina mata kai ya yi alamar e yana faɗin yes shi bai sani ba, turo baki ta yi tana faɗin "To ai ni ban san taya zan gaya maka me kunya ba, amma dai ba zan iya haɗa idanu da kai ba". "Why to?". "Uhm uhm haka kawai mana nima ban san dalili ba, haka kawai nima nake jin ba zan iya ba.....". Jin saukar lallausan laɓɓansa a saman kumatunta ya bata sumbata ne yasa ta yi shiru, yanayin yanda ta yi maganar ne ta yi matuƙar burge shi yasa har ya sumbaceta, musaman idan ta ce mishi uhm uhm sai ya ji tamkar ta yi ta yi mishi irin hakan kada ta dai'na.
Ɗage rigar nata ya yi gabaɗaya har zuwa wuyarta, nan take ɗan ƙaramin farin vest nata ya bayyana, wuyar vest ɗin ya ja kasa gabaɗaya ya bayyanar mata da tula tulanta dukka, daga ita har shi a tare suka ja dogon numfashi, datse idanunta sosai ta kara yi tamkar zata fashesu, shi kuwa zubawa face nata ido ya yi yana kallon yanda ta runtse idanu gam haka kamar ba lafiya ba.
Dawo da kallonsa saman tula tulan nata ya yi, bai taɓa ganinsu gabaɗaya a waje haka ba sai yau, mafiya yawan lokuta iya tudun da zanen sunansa yake kawai yake buɗewa, yau kuma gabaɗaya ya buɗesu, wani irin shock ya ji tun daga tsakiyar kansa har zuwa tafin ƙafarsa, hannu ɗaya ya ɗaura a saman zanen yana ɗan shafawa, takure jikinta waje guda tayi tana jin wani irin yanayi a tattare da ita.
Ɗan bakinsa ya kai saman zanen ya sumbata, shi da kansa ya kasa ɗagowa saboda wani irin...... Da ya ɗebesa, ita kam ai ba'a magana, misilta halin da ta shiga ba zai yi wu ba, shi ma ɗin dai hakan ce.
Da kyar ya iya ɗagowa tare da kai ɗan bakinsa direct saman lallausan laɓɓanta, kissing nata ya fara yi cikin natsuwa da kwancinyar hankalin, ga kuma salo mai jan hankali, a tare suke fitar da numfashi, sai dai nashi numfashin ya fi nata fita da sauri sauri.
Sai da ya yi mai isarsa sannan ya saketa tare da kwanciya kusa da ita yana mai kara jawota jikinsa, sam baya son ya kai hannunsa ya taɓa breast nata, shi kaɗai ya san dalilinsa na kin taɓawa, sai dai ya shafa iya wajen zanen kawai, amma ko da sunan wasa bai taɓa yin gigin wasa da su ko ya taɓasu ba, yau ɗin ma hakance, rungumeta ya yi kawai tare da lumshe idanunsa tamkar mai jin barci, haka suka kasance cikin tsantsar farinciki manne da juna, suna kara jin tsantsar kaunar juna.
After some hours bayan sun yi sallar mangariba da issha, dukkansu sun yi shirin barci cikin kayan barcinsu masu kyau da tsada, shi ya ci abinci tun ɗazun, ita kuma ta tsaya zuba hira da Anaya bata ci ba sai yanzu, bayan ta kammala ta yi komai sai ta hau saman sofa ta kwanta tana kokarin kiran number Areef dan ya haɗata da daddy da kuma Jehan. Shi kuma Lion yana kwance saman bed yana latsa wayarsa.
Da gudu Brady ya shigo cikin ɗakin tare da hayewa saman bed ɗin yana wani rungume Lion ɗin, yau sun yi kewar juna, rungume shi Lion ɗin ma ya yi yana sumbatarsa kafin ya sake shi ya cigaba da latsa wayarsa. Kamar daga sama Bradyn ya kwace wayar daga hannunsa da gudu ya sauka gadon ya haye jikin Rimsha a in da ya ɗaura mata wayar a saman jikinta.
Ihu ita kuma ta kurma kafin ta miƙe ma ya sauka daga jikin nata ya yi waje dan yasan idan Lion ya kama shi wlh ba zai yi mishi ta daɗi ba, shi ne yasa ya gudu, yasan yau ya yi laifi, kuma shi irin horon da aka bashi kenan ato.
Ganin ya sauka daga jikinta ne yasa ta natsu tare da sanya hannu ta ɗauki wayar Lion ɗin da ya ajiye mata a jikinta ta juyo da screen ɗin dan ta gani, hotonta Lion ɗin yake kallo yasa Brady ya kwace wayar ya kawo mata dan ta gani, shiru ta yi cikin ɗari ɗari ta ɗan ɗago idanunta dan ta saci kallon shi, sai faman sauke nauyayyar ajiyar zuciya take yi, tabbas ta ji daɗi na ganin cewa yana kallon hotonta, dama kenan yana da hoton nata? Bata san cewa har a laptop nasa ma da akwai su ba, da kansa ya nemo ba wanda ya bashi.
Tana ɗago idanu kasaf suka haɗa ido, dan kuwa ya tsareta da idanu yana kallonta, cool murmushi ta saki tana sunkuyar da kanta kasa, ɗan lumshe idanunsa ya yi yana tunanin kalar hukuncin da zai yi wa Brady yau, ga dai Bradyn ya gudu abinsa, dama ya san zai sha hukunci, shi ne ya tsere tun wuri, wata kila kafin ya dawo zuciyar Lion ta sauka.............. Wayyo cikina Allah ya yafewa Brady, yau zai sha lugude wajen Lion, ya tona mishi asiri shi ma, amma kuma fa idan kun lura wlh da gangan Bradyn ya yi mishi hakan tun da harda tserewa dan kada a kama shi, kenan ya san komai.....🤣🤣 Ko da yake dama horon Lion ɗin ne, shi ya koya mishi yin hakan!!.
Jin ya yi shiru bai yi magana bane yasa ta miƙe dan ta kai mishi wayarsa, kusa da shi ta je ta tsaya tare da miƙa mishi wayar cikin girmamawa, a maimakon ya karɓi wayar sai ya jawota jikinsa ita da wayar bakiɗaya, ta faɗa saman faffaɗar kirjinsa, a tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya, dukkansu biyu sunyi kewar juna.
Cikin dabara ya karɓi wayar tasa tare da kasheta bakiɗaya ya ɗaura saman bedside drawer, kashe wutar ɗakin ya yi tare da kunna green light sannan ya ja musu bargo zuwa wuyarta shi kuma kirjinsa.
Can kasan maƙoshinsa ya furta.........
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
👊FATEEMA ZAHRA MUSA (PRINCESS TEEMA OR STAR LADY)✊
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 09162620621*
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
76
Can kasan maƙoshinsa ya furta "Why are you smelling dan kin ga ina ganin hotonki?". Kasa kasa kamar mai raɗa ta fara magana "Ai dole zan yi kuma na yi mamaki, dan ban ma taɓa tunanin kana da hoton nawa ba ne". Shiru ya yi yana cigaba da shafa gashin kanta.
"Yaya Saif a ina ka sami hotona?". Ɗan juyawa da ita ya yi yana mai rankwafowa kanta, a kunne ya raɗa mata magana a hankali, cool murmushi ta saki tare da ɗago kai ta sumbaci lallausan kumatunsa, lumshe idanunsa ya yi tare da sake warosu a kanta, ya ji daɗin sumbatar sosai.
Sake matso da ɗan bakinsa kusa da kunnenta ya yi cikin natsuwa ya furta "Wani kyauta kike so nayi miki dan wannan zanen ya cancanci kyauta". Juya fararen idanunta sama ta yi tamkar wata mai tunani, zuba mata ido shi kuma ya yi yana kallonta, har ga Allah yarintarta yana mugun burge shi, komai take yi cikin yarinta, hakan ba ƙaramin tafiya da shi yake yi ba.
"Yaya Saif sai dai na tambayi yaya Areef ko yaya Aseef". Kasa jurewa ya yi sai da ya sumbaci dimple nata kafin ya lumshe idanu tamkar mai barci. "In tambayesu yaya Saif?". Hannu ya sanya a saman lips nata alamar ta yi shiru ta yi barci dare ya yi, saƙalo wuyarsa ta yi da hannu ɗaya tare da lumshe idanu ita ma.
Basu kai ga yin barci ba Brady ya dawo cikin ɗakin, saman bed ya haye tare da hayewa jikin Lion ɗin, ihu ta kurma tana kokarin Miƙewa ya yi saurin rikota yana waro idanunsa waje, ganin Brady ne yasa ya mai da idanunsa ya lumshe tare da mayar da ita saman kirjinsa, cikin harshen Spanish ya yi wa Bradyn magana a kan ko ya kwanta ya yi barci ko kuma idan ya kama shi sai ya yi mishi punishment na laifin da ya yi mishi ɗazun, yanzu ma dan ya yi sa'a sun rigada sun kwanta ne, da sai ya yi punishing na shi sosai.
Ba musu ya kwanta kusa da Lion ɗin yana wani kuka kasa kasa, yasan idan Lion ya kama shi ba zai yi mishi ta daɗi ba, to rufin asirinsa kawai ta kwanta shiru. Cikin tsantsar shagwaɓa ta ce "Yaya Saif Allah ina tsoron kwana da shi gado ɗaya, ni to zan koma saman sofa". Bata gama rufe baki bama Bradyn ya miƙe ya diro kasa tare da ficewa waje da gudu, dama shi ai baya kwanciya waje guda, yanzu ma neman magana ya kawo shi, abin da yawonsa yake tafiya, Mark ne kawai yake iya yi mishi dabara ya rike shi har su yi barci tare, ƙoƙari irin na Mark har kallo yake kunna mishi na training ɗin sojoji a wayarsa ya saka shi kallo, idan yana kallo sai ya yi ta tsalle yana zuro harshe waje, shiyasa suke mugun shiri da Mark ɗin, yanzu ma wajensa ya tafi dan su je su sha kallon film, dama ya leƙo ne yaga ya Lion nasa yake.
Ganin ya fita ne yasa ta koma ta kwanta shiru tana tunane tunane har barci ya yi awon gaba da ita, shi ma ba jimawa barci ta ɗauke shi suna manne da juna.
A ɓangaren su Areef kuwa, wanka ya yi ita ma ta yi wanka, cikin atamfar ta shirya, da yake kayan Rimsha ne sai suka kamata sosai, dan ma kayan an yi wa Rimshar su da tsawo, dama sket ɗin yana ja mata har kasa, ita kuma Jehan ɗin sai tsawon ya yi mata dai'dai, riga kuma tamkar dan ita akayi ba dan Rimsha ba, dama Rimsha taki saka kayan dan anyi mata breast cup a jikin kayan, kuma mai ɗan girma aka yi mata, shi ne yasa taki sakasu tun da ta gwada sau ɗaya, ita kuwa Jehan sun zauna mata sosai ɗas.
Mayafin Abayar Rimsha pink color kalar atamphar ta ɗauka ta yafa a jikinta tare da feshe jikin nata da perfume ɗin Rimsha mai matuƙar kamshi da daɗi, saman bed nata ta haye tana tunanin su Adiva da Maryam, ko a wani hali suke ciki yanzu? Bayin Allan har idanunta sun ciko da kwallah.
A ɓangaren shi kuma Areef, cikin kananan kaya wandon jeans baki da t-shirt blue ya sanya, ya yi matuƙar kyau, gaban mirror ya zo ya tsaya tare da kara gyara gashin kansa sannan ya ɗaure bayan ya shafa mayukansa, ya yi kyau na wuce misali.
Wayarsa da kuma wayar daddy da ya karɓa a hannunta ɗazun ya ɗauko tare da fitowa waje ya nufi bedroom ɗin daddyn Rimsha, sallama ya je ya yi mishi a kan zasu fita ba zasu dawo ba kuma sai dare dan haka daddy ya kula da kansa sosai, ya kai karshen maganar tare da miƙa mishi wayarsa, addu'a sosai daddyn ya yi musu tare da fatan a dawo lafiya, amin ya amsa da shi kafin ya mannawa daddyn sumbata a kumatu yana gaya mishi yana kaunarsa, sumbatar shi ma daddyn ya yi mishi yana mai do mishi da kalmar shi na yana kaunarsa, da haka suka yi sallama ya fito zuwa ɗakin matar tasa kuma ƴar diramarsa.
Bakinsa ɗauke da sallama ya shigo, tana kwance ta yi nisa cikin duniyar tunani ga hawaye na bin kuncinta, sam bata ji shigowarsa ba, saman bedside drawer ya zauna cikin zolaya ya ce "Kin gama shiri shi ne ba zaki zo wajena bako? Wato sai kin wahalar da ni k....." Bai kai karshen maganar ba ya ga hawaye a kuncinta wani na bin wani, nan fa hankalinsa ya yi mummunar tashi, sunanta ya ambata, amma ina ta yi nisa sam bata tare da shi.
Mikewa ya yi ya dawo bakin bed ɗin yana mai sake ambatar sunanta, bata amsa ba, hannu ya kai saman face nata da nufin ya goge mata hawayen, a razane ta tashi dan bata san ya shigo ba. "Jehan lafiya kike kuka?". Ya faɗa cikin wata iriyar murya wanda da ka jita kasan hankalinsa a tashe yake. Goge hawayen nata ta yi wani na fitowa tana faɗin "Ina tunanin rayuwa ne, yanzu komai ya wuce kamar ba'ayi ba, ina kewar mummyna". Yanda ta yi maganar cikin kasalalliyar murya, duk wanda ya ji dole ya tausaya mata.
"Mummy tana raye ne daman?". Jinjina mishi kai ta yi tana faɗin "E tana raye, mun rabu da ita a Katsina, amma Rimsha ta ce mini bata Katsina wai ta tafi Maiduguri, jiya na tambayi daddy ya ce mini yasa ana nemanta, ya ce mini ya yi magana da su Abba ana nemanta a Maidugurin, ina kewarta sosai wlh". Shiru ya ɗan yi kafin ya ce "Amma kina da hoton ta ne?". Girgiza mishi kai ta yi tana faɗin "A'a bani da shi, amma idan ka kalli Rimsha tamkar ita ka kallah, mutane suna yawan cewa suna kama sosai". Girgiza kai ya yi kafin ya ce "Ki dai'na cewa mutane suna cewa tana kama da ita, ba lallai suna kama ba, kowa da yanayin yanda yake kallon mutun, ni baki sani bama, da Aseef Rimsha take yi mini kamanni, dan dai shi fari ne kawai, so kowa da yanda yake kallon mutun, dan haka ba lallai Rimsha tana kama da mum ba, wata kila masu cewa tana kama da ita ɗin su ne kawai suke ganin hakan, yanzu dai zan tambayi uncle hoton mum ɗin zamu nemota cikin ƙanƙanin lokaci, amma promise me that ba zaki sake yin kuka a kan ɓatar mum ba".
Jinjina mishi kai ta yi tana faɗin ba zata sake ba, hannu ya kai saman face ɗin nata ya goge mata hawayen yana faɗin "Muje toilet na wanke miki face naki sai mu tafi". Make mishi kafaɗa ta yi tana faɗin "A'a ka bari zan wanke da kai'na?". "Haka kike so?". Gyaɗa mishi kai ta yi alamar e haka take so, mikewa ya yi ya koma saman bedside drawer yana mai cemata ta je yana jiranta.
Zuro kafafunta kasa ta yi kafin ta miƙe ta nufi cikin toilet ɗin, da kallo ya bita yana kallon kyakyawan halittar da Allah ya yi mata, diri iya diri suna da shi ba karya, lumshe idanuwansa ya yi yana sauke nauyayyar ajiyar zuciya.
Wake face nata ta yi ta fito ta tsaya a gaban mirror, mai ta shafa kafin ta gyara mayafinta ta ce su je, shiru ya ɗan yi kafin ya ce "Baby why not ba zaki saka wannan hijabin naku ba?". Girgiza kai ta yi tana faɗin "Ni bana son hijabin ne". Miƙewa ya yi tare da nufota yana faɗin "Haba my beauty, hijabin ai yafi yi miki kyau, please dan ni zaki saka kinji ko? Bana son kowa ya kalli kyanki ne, kin manta yanzu ke girlfriend ɗita ce? To ni kaɗai zan kalli kyanki ai". Ya kai karshen maganar tare da matsowa kusa da ita, ajiyar zuciya ta sauke tare da nufar cikin drawer wayansu ba tare da ta yi magana ba.
Da sauri ya karisa wajen yana faɗin shi zai zaɓa mata, bata yi mishi kaddama ba, ta zuba mishi idanu ya ɗauko mata wani pink color, kalar zanen flowers ɗin dake jikin kayan nata. Miƙa