Showing 150001 words to 153000 words out of 359620 words

Chapter 51 - Triplets Book 3 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

1992

girmansa, da hukuncisa, ya yi imani da ranar tashin kiya ma, ya kuma yarda da Allah da Manzonsa, tabbas ba zai kashe rai ba, wasu dama sunan musulmai ne kawai ke garesu, amma babu ilimin da suke da shi, sun dai san ana cewa Allah da annabi, amma basu ma san menene Allah ba, me zai yi musu idan suka saɓa mishi, ko an gaya musu da fatar baki, ba zasu ɗauka gaskiya bace, saboda tun farko ba'a faro musu ginin daga farko ba, kowa ya tsaya ya nemi ilimi, dan jahilci ya fi hauka, Allah kasa mu dace ka kuma bamu ilimi mai albarka mai amfani.

Tun da suka fito yake kallonsu ta cikin mirror motar, har suka nufi in da ta nufa, kuma babban jahilcin da suka yi, sai suka fito su dukkansu suka je kashe karamar yarinya, abin ma ba tsari sam, suna yin abu ne best on tunaninsu na jahilai.

Sai da ya bari sun kurewa ganinsa, sannan ya fito tare da bin bayansu, tana zaune saman wani ɗan dutse ta yi shiru tana tunanin ko me yasa yaya Saif ya ce ta zo nan ta zauna oho, bata ankara ba sai ganin karti huɗu ta yi a kanta, a razane ta miƙe, nan take idanunta suka fara kwallah, ga shi ɗan ƙaramin hijabi ta saka suna kallon gabaɗaya suran jikinta, lumshe idanu ogan nasu ya yi kafin ya ce "Ni kam ma wlh ta yi mini, dama matata ta tafi gidansu tun last week, dan haka ku kama min ita bari na rage zafi kafin mu aikata in da aka aika babanta". Yana magana yana cire botir ɗin suit ɗin jikinsa, tana ƙoƙarin wage baki ta yi ihu idanunta suka sauka a kan Lion dake tsaye a bayansu yana kare musu kallo, yatsa ɗaya ya ɗaura mata a saman bakinsa alamar ta yi shiru, ba musu ta yi shiru duk da a tsananin tsorace take, amma ba zata iya kin bin maganarsa ba dole ta haɗiye ta danne.

Nufar ta maza biyu suka yi da nufin su kamata wa ogansu, sai kallon Lion take yi babu ko kyaftawa, bai yi ko motsi ba yana tsaye yana kare musu kallo, ganin ta zubawa waje guda idanu ne ya saka su juyawa da sauri dan suga me take kallo, ganin cikakken gwarzon namiji a tsaye yasa suka juya da kyau dan su tabbatar da wa da idanunsu abin da suke kallo.

Kallon ogan nasu suka yi, shima cikin sauri ya juya dan yaga me suke kallah, ganin Lion ba ƙaramin razana su ya yi ba, amma saboda su basu lissafin faɗuwa a rayuwarsu, sai ogan ya basar kirjinsa na dukan uku uku ya ce "To me dan kunga wannan zaku tsorata? Daga gani ma kasan dadironta ne, baka gan shi Bature ba ne, mayun mata kenan, kada ku ji komai ai ance turawa basu da quality, saboda fararen fata ance su basu da quality, ku cimin ubansa ni kuma bari na buɗe mata aiki dan a hannu nake, da gani ma nasan ɗan iskancan ya rigani buɗe mata aiki tun da gida ɗaya suke kuma babu kowa a cikin gidan, ku kunsan ba zai ga irin wannan kayan ya bari ba, har na fara lissafin yanzu zan buɗe budurcin mata na 20 fa kenan, na kusa na cika 20 ɗin nan na kusa kamo Oga, amma yanzu wannan bata cikin lissafi dan nasan ya buɗeta, har yanzu dai a 19 nake". Yana surutu yana wani haɗa zufa, daga gani a tsorace yake ɗan banzan.

Shi kuma Lion tamkar ya ji me suka ce, dan da hausa suka yi magana ba English ba, kamar ya ji su ya tsareta da idanu yana kallon kayan da aka ce ya gani ba zai kyale ba, from head to toe yake kare mata kallo, lokacin guda sai da ya ji wani iri a jikinsa.

(Anya Lion baya jin Hausa kuwa? Na fara tantanma a kansa🤔)

Tun da yake da ita bai taɓa karewa surar jikinta kallo ba sai yau, tsab ya kalleta kafin ya maido da kallonsa kansu, ganin suna ƙoƙarin kamata ne yasa ya yi mata alama da hannu a kan ta zo, da gudu ta watsa ta nufe shi, tana zuwa kuma saman faffaɗar kirjinsa ta faɗa tana sakin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, jikinta sai kerma yake yi ta tsorata sosai. Juyawa ogan nasu ya yi yana faɗin "Ai na gaya muku wlh dadironta ne, idan ba haka ba me ya haɗa shi da ita? Ba ga shi ta rungume shi ba, Nawazudden da matarsa dai basu da ƴan uwa, to a ina ta samo wannan Baturen kuma? Kuje ku kamo min ita a matse nake, shi kuma ku tura shi in da ba'a dawowa".

Rashin sani yafi dare duhu, da gudu suka nufe shi dan su kamota, kara kankame shi gam ta yi tana kara sakin kuka mai sauti, wani mara kunya daga cikinsu ne ya sanya hannu zai fisgota daga jikin Lion ɗin, carap ya capke hannun nasa tare da murɗe shi baya kafin ya sanya kafa ya kwashe kafafunsa ya faɗi kasa, calmly ya ce "Sake ni ki koma mota ki zauna". Sakin nasa ta yi da gudu ta juya ta nufi motar, wani katon itace ogan nasu ya ɗauka ya harbeta da shi, sai kanta ya sameta, ihu ta fasa kafin ta faɗi kasa a cikin ciyayi, shi kuma Lion yana ƙoƙarin murɗewa waƴan nan da suka zo kamata ɗin wuya, bai damu dan ogan ya harbeta ta faɗi ba, kuma bai juya ya kalleta ba, bai bi ta kanta ba, jibgan waƴan nan kawai yake yi kamar an aikosa, a takaice sai da ya kashe su tas ya rage daga shi sai ogan nasu, yana ƙoƙarin guduwa ogan nasu, ya damko wuyarsa ta baya tare da kwashe kafafunsa ya zube kasa a wajen.

Babu tausayi babu imani haka ya kama hannun ogan nasu ya kakkarya kamar ba lafiya ba, sannan ya kama kafarsa ta dama ita ma ya karya ta, kafin nan ya zauna a saman dutsen da Rimsha ta zauna, cikin harshen turanci ya tambaye shi ina ogansu baki ɗaya yake? Sai ihu yake yi babu bakin magana, pistol gun nasa ya fitar ya saka mishi a dai'dai saitin ido ya sake maimaita mishi tambayar da ya yi mishi, yau shi ne karo na farko da Lion ya maimaita magana, cikin bakar azaba ya amsa mishi da Hausa a kan shi baya jin English, ciro wayarsa ya yi ya ɗauki fuskar mutumin hoto, kafin nan ya harbe shi da bindigar hannunsa a dai'dai tsakiyar goshinsa, sannan ya miƙe ya nufi in da take kwance kamar gawa.

Tsugunnawa ya yi a kusa da ita, ta yi kwanciyar ruf da ciki, remote ɗin motar tasu ya fitar tare da dannawa kujerar motar ta kwanta, gently ya miƙe tare da saɓarta a saman kafaɗarsa zuwa filin motar, yana zuwa ya buɗe already kujerar ta kwanta, kwantar da ita ya yi tare da rufe kofar ya koma ta ɗayar ɓangaren ya shiga, ɗan baya kaɗan ya yi da kujerarsa yadda zai dawo dai'dai da saitin kan nata, hijabin jikinta ya fara cirewa, buguwa ce ta yi daga ta ciki, ta waje bata ji ciwo ba.

Saman kujerar baya ya ɗaura hijabin kafin ya zuba mata idanu yana kallonta, hannu yasa ya tattara dark black curly hair nan nata ya dawo da shi ta gaba dan ya ga in da ta bugu ɗin, ciwo a cikin kai babbar musifa ce, akwai azaba, hannu ya kai saman wajen da itacen ya taɓata, wajen ta ɗan kumbura, shiru ya ɗan yi kamar mai wani tunani, can kuma sai ya saki gashin nata tare da mayar mata da shi baya, fuskarta ta yi fayau da ita kamar mara lafiya, wayarsa ce ta fara kara, His excellency ne yake kiran shi, ɗauka ya yi tare da komawa ya jingina bayansa da jikin motar suna magana a kan ƴansandar da ya buƙata sun je gidan kuma baya nan.

Lumshe dara daran blue eyes nasa ya yi kafin ya sake warosu a hankali, calmly ya ce su yi aikinsu kawai, ba sai lallai idan yana nan ba ai, su kwashe gawarwakin su fita da su, shi ya fita ne amma yanzu shi ma zai dawo, kuma dama baya son haɗuwa da kowa, dan haka kafin ya dawo su kwashe komai tas, daga haka suka yi sallama da shi, ya katse kiran ya ajiye wayar a gefe guda, robar ruwan dake kusa da shi ya ɗauko, tarfo ruwan a hannunsa ya yi tare da shafa mata a fuska.

Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke tare da jan dogon numfashi ta sauke a hankali, zuba mata idanuwansa ya yi yana kallon yadda take motswa a hankali tana son farkawa, miƙa ta yi sosai tare da juyawa saura kaɗan ta faɗi kasa ya tareta da hannu ɗaya, bata san cewa ba'a saman bed take ba, saman kujera ne, a hankali ta waro dara daran sleeping eyes nata kai tsaye sai cikin idanunsa, da sauri ta mayar da su ta datse gam, dan har gobe tsoron ganin cikin kwayar idanunsa take yi, rufe robar ruwan ya yi tare da juyawa da kyau yana ƙoƙarin kunna motar, ɗaura rubar ruwan ya yi a mazauninsa kafin ya ɗaga nata kujerar nata.

Walkiya da rugugin hadari ne suka fara wanzuwa a sararin samaniya, kunna motar ya yi suka nufi hanyar da suka bi su ka zo, wani katafaren super market suka nufa, kayan drinks ya saya da su fruits, sai kwai, ita kuma ya ce ta ɗauki abin da take so, kayan sakawa ya ɗauka, wandunan jeans da sauransu, sai wasu high heels guda biyu da ta ɗauka, ganin irin man wanke kansa yasa ta ɗauka mishi har guda biyu, shi kuma bai gani ba, dan bai je wajen ba, idan baku manta ba ta taɓa shiga toilet nasa, bata da mantuwa, bata manta kalar mayukan da ta gani a cikin toilet ɗin ba, da yake duk rabin kayan da muke amfani da su a kasar nan na kasar waje ne, kuma super market ɗin banbane sosai, sai ta sami irin shampoo ɗin nasa, ita ma ta ɗaukawa kanta ɗaya dan ta yi amfani da su ta gani, basu wani kwashi kaya sosai ba, amma sai da ta saki baki jin irin uban kuɗin da aka kira musu zasu biya, batasan mayukan nan da ta ɗauka sune masu uban tsada ba, ga shi har guda uku ta kwasa abinta, tambayarsu ya yi zasu karɓi dollars, e suka amsa mishi da shi, bata key ɗin motar ya yi a kan ta je ta ɗauko kuɗi a ciki mota, har ta nufi waje, kome ya tuna sai ya ce ta dawo, karɓar key ɗin ya yi ya tafi da kansa.

Jim kaɗan ya dawo tana tsaye a wajen, lissafi suka buga mishi ya kirga ya basu, ma'aikatan wajen ne suka kwasa musu kayan zuwa cikin mota, ba ɓata lokaci suka shiga suka bar wajen, suna fita wajen motar Hajiyar daɗi na danno kai ita da Jehan sun zo sayayya, dama idan baku manta ba sun ce zasu zo sayayya, to shi ne suka zo, sun kuma yi babbar saɓani da su Lion, da yake dukkansu bakaƙen glass ne da motar tasu kamar wasu marasa gaskiya, sannan ita Jehan tana gidan baya suna hira da wata yarinya sabuwar zuwa da kuma Adiva, sun baro Maryam a gida, A'isha kuma shiru har yanzu, ba su sake jin ɗuriyarta ba.

Gida Lion ya nufa, amma kafin nan sai da ya tsaya ya sayi jarkar man fetur guda dan su kunna engine, hadari ne sosai ya taso kafin su isa gida, lokacin da suka isa ta sauƙa ta buɗe mishi gate har an fara yayyafin ruwa, yana shigo da motar ruwan saman ta kece kamar da bakin kwarya, tsalle ta buga tare da nufar wajen kwano in da ruwa ke zuba sosai ta tsaya, sai murmushi take yi, sarkin son ruwa, ta manta ma bata kulle gate ɗin ba, zuba mata idanu ya yi yana kallon ikon Allah, yarinya ne kamar wata kifi, sai shegen son shiga ruwa, wannan ma ya ga akwai pool a gidan nasu, idan linƙaya take so to ta shiga mana, amma ita ba haka take so ba, ta fi so ne taga ruwan na zubo mata daga kanta har zuwa kasa, ta yi ta juyi yana zubo mata, ba ƙaramin daɗin hakan take ji ba, har wani garɗi, garɗi barci, barci take ji idan tana cikin ruwan sama.

Sosai ya tsareta da ido, ba ƙaramin burge shi kuma ta yi ba, yadda take juyi a cikin ruwan ba'a magana, kowa ya ganta sai ya sake waigawa ya kallah. Almost 30 mins yana cikin mota ita kuma tana cikin ruwa, da ya ga ruwan ba shi da niyar tsagaitawa ga kuma mattress sun bari a sama da wuya idan bai jike bama, kuma yana son zuwa ya kunna engine dan ya sanya su Maltina a fridge su yi sanyi ya sha, yana jin yunwa, hakan yasa ya buɗe kofar motar kawai ya fito, a rumfar parking space ɗin ya tsaya yana kara kare mata kallo, wato ita fa ko kwana ruwan sama zai yi ita ma zata iya kwana a cikinsa, kwata kwata bata wani tunanin illar hakan, nufar gate ɗin ya yi ruwa na jiƙa shi ya je ya jawo dan ya rufe, jin karar gate ɗin yasa ta juyo ga gate ɗin da sauri, ganin shi ne yake ƙoƙarin rufewa yasa ta nufe shi da sauri ta ma mance da zancen rufewa, hannu tasa da nufi bari ta karɓe shi ta rufewa, bai kula ta ba ya rufe tare da miƙewa, ita ma miƙewa ta yi tana son ta ce mishi ya yi hakuri, tana tsoro dan ta ji an ce baya son kalmar sorry.

Da hannu ya yi mata nuni da ta wuce cikin gida, okey ta amsa tare da juyawa da sauri zata bar waje, tsantsi ne ya ɗebeta ta yi baya ta faɗi kasa, saboda ta juya da sauri dan ta tafi, tiles ɗin kuma akwai ruwa sosai, ga jikinta da ruwa, ga ruwan kuma yana zuba, zaman ƴan bori ta yi a kasan ta kasa miƙewa, da farko kamar ba zai kulata ba zai wuce, sai ya tuna anjuma akwai in da zai je da ita, dole ya tabbatar tana lafiya kafin lokacin, tuna hakan yasa ya juyo ya miƙa mata hannansa a kan ta kama ta miƙe, ba musu ta kama, sai dai ta kasa miƙewa, saboda ba karya ta bugu, zafi take ji, ganin hakan yasa shi ya kama hannunta ya fisgota da karfi ta miƙe tare da faɗawa saman faffaɗar kirjinsa, ga ruwa na zuba kamar ba gobe, ƴar kara ta saki dan kuwa fisgota da ya yin nan ya yi mata zafi, hannunta ya yi mata zafi, sannan kuma mazaunanta da ta bugu suma sun mata zafi, zuba mata idanu ya yi ga sanyin ruwan saman na ratsa shi, wani irin yanayi mai daɗi ya tsinci kansa a ciki, ita kuma sai aikin turo baki take yi tana ƴar kara,

Bin ɗan bakin nata da kallo ya yi, ba ƙaramin kyau lips nata suka yi mishi ba, yadda ruwa ke zuba a kansu, ƙoƙarin raba jikinsa da nata ya yi dan ya je ya zuba mai a engine ya tayar, cikin sauri ta kankame shi tana faɗin "Wlh yaya Saif ba zan iya takawa ba, Allah na bugu sosai". Sak yadda Aseef yake magana idan iya shegensa sun motsa, haka ta yi magana ita ma, tana yi tana turo baki, Aseef ya gama koya mata tsiyar nan tasa, har cikin ransa ya ji wannan magana da ta yi, lumshe idanunsa ya yi yana mai ɗaga kansa sama ruwa yana sauka a saman face ɗin nasa, ɗaga kai ɗin nan da ya yi wannan kashin na wuyar maza nasa ta bayyana, tsabar rashin ji irin nata bata yi tunanin me zai je ya zo ba, sai ta kai hannu ta taɓa ƙashin, ga bala'in tsoronsa kuma kamar zai kasheta, amma sai uban rashinji cike a kanta.

A sukwane ya sauƙo da kan nasa kasa tare da sauke kallonsa a saman face nata, nan take ta yi narai narai da idanu, jikinta ya fara kerma ta fara nadamar hakan da ta yi, kullum sai ta yi laifi take fara danasani, lokacin da zata yi bata danasani har sai ta yi, yama rasa wani irin hukunci zai yi mata, baya son ya taɓa lafiyar jikinta sam, dan anjima da daddare akwai in da zasu je, kuma wannan waje ne mai matukar muhimmanci wadda yasa ran dole zai sami wanda yake nema a wajen, to wani hukunci zai yi mata ta ji ba daɗi sosai ba tare da ya taɓa lafiyarta ba? Ya tambayi kansa.

Tsareta da idanu ya yi, can zuciyarsa ta tuna mishi da abin da ya faru ranar da ya taɓa tula tulanta by mistake, abin ya yi mata ciwo sosai har ta kira Anaya a waya dan ta gaya mata, har kuka sai da ta yi, tuna hakan ne yasa yasa hannun shi ɗaya ya matso da ita jikinsa sosai, har lokacin ruwan saman bai tsagaita ba ko kaɗan, ɗayar hannunsa ya sanya ya gangaro da wuyar rigarta zuwa kasan breast ɗin nata, nan take sunansa ya bayyana, ga shi da ruwa ya jiƙa zanen sai suka kara fitowa ɓaro ɓaro, kankame shi ta yi tana ɓuye kirjin nata a jikinsa, ba zata iya guduwa ba dan ba karya ta bugu, da karfi ya ɗan raba jikinsu tare da sanya hannusa ɗaya ya damki breast ɗin nata gu ɗaya, ihu ta kurma mishi shima sakinta ya yi ba shiri, dan wani irin shock da ya ji, runtse idanunta gam ta yi tana kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, ba abin da ta tsana a rayuwarta irin a kalla mata su ma bare taɓawa, ji ta yi kamar ta tsinke shi da mari sai dai ya kasheta idan zai kasheta mugu kawai.

Shi kuma ba zai iya shiga cikin gida ya barta a nan ba, saboda lafiyarta dan fitar da zasu yi, dole haka ya saɓeta a kafaɗarsa tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login