Showing 252001 words to 255000 words out of 359620 words

Chapter 85 - Triplets Book 3 Hausa Novel Complete

10 Dec 2024

3053

Aseef kuwa bayan sun yi sallah sun ci abinci ne suka wuce kasa abinsu. Suna shiga bedroom nasu ya rufe kofar da key dan ma kada daddy ya caza mishi kai, Lion ne ya ce mishi ya sanya key a kofar dan kada su tayar mishi da hankali ba lafiya gare shi ba.

Wanka ya yi tare da shiryawa cikin kayan barcinsa launin ash color masu bala'in kyau da tsada, kafewa ya yi a kan lallai sai ya yi wa Akila wanka, ita kuma ta ki yarda, kuka ya saka mata shi gaskiya ba zai yarda ba, ai ita matarsa ce to me zata ɓoye mishi? Ba kayansa bane wai?.

Cikin shagwaɓa ta ce "Kai my shagwaɓatina, kayan kane mana, amma ai yanzu baka da lafiya ne, ni gaskiya ka bari sai ka warke". Kin yarda ya yi ya cigaba da zuba mata kukan shagwaɓa tare da kwanciya a saman gadon ya bata baya ya yi ruf da ciki wai ya yi fushi.

Lallaɓawa ta yi, cikin salon so ta haye saman bayansa tare da kawo bakinta saitin kunnensa tana hura mishi iska a hankali, kara tsananta shagwaɓar tasa ya yi yana faɗin "Kome zaki yi mini ba zan saurareki ba har sai kin barni nayi miki wanka". Kumatunsa ta sumbata tare da ɗan jan gemunsa tana faɗin "Yanzu ka tashi daga shagwaɓati ka koma rigimati Allah, wlh ka cika rigima sosai, ni Allah ba zan yarda ba". Shiru ya yi bai tankata ba.

Hannu ta cusa cikin gashin kansa ta fara shafawa har zuwa fuskarsa wuyarsa dukka, cikin salo mai ɗaukar hankali ta zuro harshenta waje ta fara yi mishi tafiyar tsutsa a wuya, tuni ya manta da fushi ya juya da ita ta koma saman bed ɗin, jawota jikinsa ya yi tare da fara bata sakonni na musamman, kukan shagwaɓa ta sanya mishi tana faɗin ya barta bari ta yi wanka, haɗe bakinsu waje guda ya yi tare da fara bata hot kiss, cikin dabara ya zura hannunsa cikin rigarta ya fara aikin matsa abubuwan da yafi kauna, biye mishi ta yi tana yi mishi kiss ɗin ita ma, nan take ta ruɗa bawan Allah ya fara zuba mata shagwaɓa babu kama hannun yaro.

Da kyar ta samu ta kwaci kanta ta nufi toilet ɗin, tana shiga ta rufo kofar da key dan ma kada ya biyota, kwanciya ya yi yana jiranta ta dawo dan shi kiss ɗin bai ishe shi ba gaskiya.

After some minutes ta fito ɗaure da towel a kirjinta, kiranta ya yi a kan ta zo haka da towel ɗin, make mishi kafaɗa ta yi tare da nufar dressing room nasa, kayan barcinsa riga da wando ta fitar dan tasa, saboda ta manta bata ɗauko kayan daga ɗakin su Rimsha ba.

Tana ƙoƙarin sanya kayan ne kamar daga sama ta ji ya zuro hannunsa daga ta bayanta zuwa ta gaba ya kwance towel ɗin, ko yaushe ya taso ya zo? Ta tambayi kanta, damke towel ɗin ta yi tare da juyowa gare shi, rungumota ya yi yana zuba mata shagwaɓa a kan shi ta daina hana shi taɓa kayansa, idan ba haka ba gaskiya zai yi mata kuka.

"Wace kuka kuma bayan wanda kake yi mini yanzu?" Ta faɗa a shagwaɓe, hannunsa dukka biyu yasa ya riko breast nata bakiɗaya tare da kawo bakinsa saitin kunnenta kasa kasa ya ce "Yanzu ai kukan soyayya nake yi miki, idan kika cigaba da hanani kukan gaske zan yi". Ya kai karshen maganar tare da sumbatar wuyarta. "To dan Allah my shagwaɓatina ka bari na sanya kaya sai mu koma bedroom saman gado, a nan sai kayi duk abin da kake so". "Promise?" Gyaɗa mishi kai ta yi, sakinta ya yi tare da juyawa zuwa cikin bedroom ɗin.

Saurin sauri ta shirya ta fito zuwa gaban mirror, kayan nasa sun yi mata kyau sosai duk da cewa sun fita, sun yi mata yawa, amma ba karya ta yi kyau, Lotion nasa ta shafa a jikinta tare da perfume irin na Lion daya ɗebo musu daga ɗakin Lion ɗin, sai tashin kamshi take yi ta dawo saman bed ɗin.

Kamar jiranta yake yi ya fara murzata son ransa, bata hana shi ba, dan tasa idan ta hana shi ma kuka zai saka mata, to gara kawai ta bar mishi kayansa ya murza son ransa, babu in da bai yi wasa da shi ba a jikinta har gabanta, sai dai bai yi yunkurin shigarta ba, a iya wasa ya tsaya, tana kwance tana jinsa, duk yanda ya juyata haka take juya mishi, sai da ya sami natsuwa sannan ya rabu da ita tare da kwanciya ya jawota jikinsa yana zuba mata albarka har barci ya yi awon gaba da su.

Shi kuwa Areef sai da ya tsokani Jehan sosai kamar yanda suka saba sannan ya nufi bedroom ɗin daddy, bayan ya duba shi suka yi sallama ya wuce nasa bedroom ɗin dan kwanciya. Asuba ta gari.

Washegari kamar kullum, haka suka tashi, sai da Lion ya dawo sallar asuba ne ya shafawa Rimsha ruwa ta farfaɗo, ta sha ruwan mamakin ganinta a bedroom nasa, wanka ya ce ta yi sannan ta yi sallah ta shirya zuwa school, okey ta amsa tare da dirowa kasa daga saman bed ɗin ta nufi waje, calmly ya ce mata a toilet nasa zata yi wanka, dan kuwa kamar yanda ya gayawa daddy ta dawo bedroom nasa nan, to hakan ce, baya saɓa maganarsa.

Mamaki kamar zata cinye ɗan yatsanta, yau me ya shiga kansa ne? Ta tambayi kanta, bata san diramar da suka sha daren jiya shi da daddy bane, ita dai tana mugun mamakin abin ne. Toilet ɗin nasa ta dawo ta shige, shi kuma kwanciya ya yi tare da jawo bargo ya lumshe idanunsa dan ya mayar da barci, ba jimawa barci ta yi awon gaba da shi, ita kuma bayan ta yi wanka ta fito, bedroom nasu ta nufa, da yake ya yi barci, bai san fita ta yi ba, ya ji motsinta, yana tunanin dressing room ta shiga, shiyasa bai buɗe idanu ba, ya cigaba da barcinsa, bata san ya ce ba zata sake fita daga bedroom ɗin ba idan ba school zata je ba. BABBAR MAGANA LALLAI AKWAI CAKWAKIYA ZAMAN CIKIN ƊAKI YA KAMATA KENAN, DADDY YA JA MATA AIKI.

Shiryawa cikin uniform nata ta yi, sun sha guga sosai, ita tun da take a gidan bata taɓa sanin waye mai yi musu wanki ba, kullum idan ta dawo gida zata cire uniform nata, amma kafin nan da awa biyu an wanke uniform ɗin an goge an dawo mata da shi cikin bedroom nata, haka duk kayan da ta cire, tun abin yana bata mamaki har ta dai'na mamakin, komai ya zama mata jiki.

Kitchen ta nufa ta sami Mark, abinci ta ce ya zuba mata bari ta ci su tafi, bai amsa mata ba sai dai ya zuba mata kawai, saman table ɗin palon sama ta koma ta zauna, a nan Areef ya iskota, yana zama daddynta ya fito shi ma, gaishe su ta yi cike da fara'a tana faɗa musu su tayata da addu'a yau zasu rubuta Exams na karshe, okey suka amsa mata tare da yi mata fatan alheri.

Zama suka yi kusa da ita suna tayata hira, a nan ne ta cewa daddy idan ta dawo school zai kaita shopping dan ta sayi kayan partynsu da sauran abubuwa, ita Indian dressing zata yi, dan ana yawan ce mata hakan a school, saboda dark black curly hairnta irin na Naurat, shiyasa suke ce mata ƴar india, to gobe dressing na Indiyawa za ta yi, daddy ya kaita shopping ta sawo sari mai kyau da sauran kayan indiyawa.

Kallon Areef ya yi, while shi ma Areef ɗin shi yake kallah, babu wanda ya isa a gidan nan ya ce zai ɗauketa su je shopping ba tare da izinin Lion ba, kai ai da wuya ma ya yarda koda sun tambaya. Shiru suka yi mata an rasa mai bakin yin magana, cike da damuwa ta ce "Daddy lafiya kuka yi shiru kuna kallon juna?".

Ƙaƙalo murmushi dole suka yi dukkansu biyu Areef yana faɗin "Ba komai yanzu dai idan kin gama cin abinci ki je ki sami Lion ki tambaye shi zamu je shopping anjuma, idan ya barki to, idan bai barki ba kada ki ji tsoro ki saka mishi kuka, ki ce kowa zai yi shiri mai kyau ya je school amma ke baki da kaya, ki yi mishi kuka sosai har da hawaye zai barki". Shiru ta yi tana tunano abin da ya faru daren jiya, abin ya ɗaure mata kai ta yadda akayi yanzu baya son ganin kukanta sam.

Ganin ta yi shiru ne yasa daddyn ya ce "Ba komai tun da Areef ya ce kiyi hakan ki yi kinji ko?" Gyaɗa musu kai ta yi tana ƴar murmushi, amma zuciyarta cike yake fal da tunanin abin da ya faru jiya a tsakaninta da masoyin nata, tunani take yi wannan abin sam ba dai'dai bane, bai kamata yaya Saif ya rinƙa taɓata haka ba, ita ai ba muharramarsa ba ce, sai yanzu karatun mummynta suke dawo mata cikin ƙwaƙwalwarta, da duk ta manta, sai dai kuma abin haushi kome zai yi mata bata isa ta yi mishi wani magana ba, solution a nan kawai shi ne ta rinƙa gudunsa, ya zama suna wasar ƴar ɓuya, kada ta bari suna haɗuwa, idan ta kai mishi abinci ta rinƙa kawar da kanta gefe tana kuma sanya hijabi har kasa, bayan haka da ya gama cin abinci ta kwashe kayan da wuri ta bar ɗakin, idan ba haka ba zata kauce hanyar Allah a nata tunanin.

Tuna hakan yasa duk ta ji babu daɗi, istigifari ta fara yi na yardan da ta yi a baya yana taɓata itama tana kwanciya a jikinsa, nan take idanunta suka cika tap da kwallah, ita da take faɗa kada ayi saɓon Allah wai yau ita ce har ta yarda wani ya taɓata, sam bata ji daɗi ba kuma shaiɗan bai yi mata adalci ba, bakin azzalumin.

Daddy da Areef suna ta zuba hira basu lura da ita ba har ta mike ta bar wajen ta nufi bedroom nata, sai zuba barci ta sami Jehan tana yi, hijabi har kasa ta ɗauko ta sanya a jikinta tare da wucewa zuwa bedroom ɗin nasa dan ta yi mishi magana a kan zuwansu shopping ɗin.

Bakinta ɗauke da sallama ta shigo cikin bedroom ɗin, yana balcony ta hangosa, wucewa ta yi zuwa wajen, yana sanye da three quarter zuwa gwiwa da polo t-shirt, dukkansu fararene tas, tana mamakin irin yanda yake kaunar white color a rayuwarsa.

Yana zaune saman ɗaya daga cikin kyawawan tsadaddun sofas dake wajen, hannunsa rike da robar ruwa, ya yi shiru kamar mai tunani. Gefensa ta zo ta zauna tana faɗin "Good morning yaya Saif". Bai amsa ba kuma bai ɗago ya kalleta ba, ɗan sunkuyar da kanta kasa ta yi cikin girmamawa ta ce "Yaya Saif dama a kan batun partynmu da zamu yi a school ne, to ni bani da kayan da zan saka, shi ne nake son su yaya Areef su kaini shopping na zabi kayan, ton shi ne nake neman izini". Shiru bai tanka mata ba, tamkar babu shi a wajen.

Ganin hakan yasa ta saka mishi kukan shagwaɓa sosai tana faɗin "Allah kai yaya Saif ɗin nan sai mutun ya yi maka magana ka share shi". Yadda ta yi maganar ne yasa dole sai da ya juyo gareta ba tare da ya shirya ba, hawayen da ya gani a saman face nata ne yasa sam ya ji babu daɗi, zuba mata idanu ya yi bai ce komai ba. Ganin hakan yasa ta kara tsananta kukan shagwaɓar tata tare da miƙewa da nufin ta bar wajen.

Hannunta ya riko tare da jawota jikinsa, ɗago haɓarta ya yi can kasan maƙoshinsa ya furta "Yaushe kika zama rigimammiya haka ne?". Ɗan turo baki tayi kamar yanda take yi wa Aseef, tuni ta manta da cewa yanzu ta gama istigifari a palo, kai jama'a shaiɗan la'ananne ne, makiyin mu ne, dan haka kuyi taka tsantsan da shi, kurinƙa yawan neman tsari da shi daga wajen Allah, duk da cewa mijinta ne ba ta sani ba, amma har shaiɗan ya mantar da ita tuban da ta yi a palo, da yanzu ba mijinta bane haka shaiɗan ɗin zai yi ta amfani da damarsa har ya cinwa burisan na ganin ya sanyasu saɓon Allah, Allah ka kare mu daga sharrin la'ananne shaiɗan.

"To ba kai ne sai mutun yana yi maka magana sai kaki kula shi ba". Yadda ta turo baki ta yi maganar cikin shagwaɓa sosai, ba ƙaramin burgesa ta yi ba, hannu ya kai saman face nata ya goge mata guntun hawayen da suka zubo. "Idan kin dawo daga school Areef zai kai ki shopping ɗin, shikenan?" Gyaɗa mishi kai ta yi tana sakin cool murmushi, nan take kyawawan dimples nata masu tafiya da hankalinsa suka lotsa, yatsa ɗaya ya sanya a ciki yana kallon face nata, bata san time da wani sabon murmushi ya sake kubce mata ba, shi dai yana jin daɗi idan tana murmushi, amma bai iya yi ba, bai taɓa kwatantawa ba, bata burge shi ma ya yi, sai dai ita ɗin.

Wayarsa ce ta buga musu time karfe bakwai dai'dai ta cika, rankwafowa da kansa ya yi cikin sanyin murya a nitse ya fara magana "Daga yau bedroom nan shi ne ya zama naki, idan kin dawo daga school a nan zaki zauna ban yarda ki fita ko palo ba, idan abinci ne ma zan sanya Aseef yasa matarsa ta kawo miki, akwai waya a cikin dressing room na idan kin dawo ki ɗauke shi saboda idan kina son wani abin sai ki kira number Aseef or Areef or daddynki, amma ke ban yarda ki fita ko palo ba".

Zaro idanu waje ta yi sosai, bazata fita ko palo ba kuma? Wannan wani irin abu ne? Wai shin ita matarsa ce? Ko dai yaya Saif aljanu sun shiga kansa ne? Anya kuwa lafiya? Haka ta rinƙa jerowa kanta tambayoyi. Ganin ta zaro idanu ta shiga duniyar tunani ne yasa ya hura mata iskar bakinsa a fuska, lumshe idanun nata a hankali ta yi tare da sake buɗesu a kan face nasa, wani irin kunyarsa ma ta ji ganin yanda yake kallonta.

"Tashi ki je Mark yana jiranki". Ya kai karshen maganar tare da ɗago haɓarta sosai ta yadda fuskokinsu ya kasance daf da juna, dan idan baku manta ba dama ya ranƙwafo kanta. Kerma jikinta ya fara yi, Lips nata suna wani ɓari kamar mai rawan sanyi, mamaki ne ya kamashi wai meyasa ta cika tsoro ne yarinyar nan? A haka kuma zai tafi da ita? Ya sake tambayar kansa, to amma ya zai yi tun da ya rigada ya ce wa daddynta dole da ita zai tafi, ga shi shi kuma baya saɓa magana idan ya yi, hakan tasa dole dai da ita zai tafin.

Runtse idanunta ta yi while shi kuma ya kara ranƙwafo da kansa sosai a saman tata yana kallon yadda laɓɓanta ke ɓari, ji ya yi tamkar ya sumbacesu, sai ingiza shi zuciyarsa take yi, ita kuma ta datse idanun tana addu'ar Allah ya yafe mata. Sun ɗan jima a haka yana jin zogi a zuciyarsa na lallai ya sumbaci lips ɗin nan nata, ɗan ɗago kansa kaɗan ya yi tare da kai mata sumbata a goshi kafin ya mike zaune da kyau yana mayar da kallonsa kan wayarsa da call ɗin Mark yake shigowa.

"Mark na jiranki time yana tafiya". Ya faɗa tare da ɗaukar wayar, da kyar ta iya buɗe idanunta tana tunanin yanda ta ji saukar lallausan laɓɓansa a saman goshinta, suna da laushi over, zuba musu idanu ta yi tana kallon yanda yake ɗan cizasu kaɗan kaɗan kamar mai nazarin wani abin.

Jin bata tashi daga jikin nasa bane yasa ya dawo da kallonsa kanta, a hanzarce ta yi yunkurin tashi dan ta gudu, ya gane sarai lips nasa take kallo, sai ya yi kamar ma bai gani ba ya basar, mikewa ta yi ta nufi waje, cigaba da rubuta massage da yake yi wa Mark ya yi, sai da ya kammala ne ya shiga part na hotunansa, hoton shi tare da TRIPLETS nasa ya zubawa idanu yana kallo yana kuma tariyo fuskar Rimsha, Jehan da kuma Akila a cikin ƙwaƙwalwarsa, sai Allah kaɗai yasan me yake tunani a cikin zuciyarsa.

Ita kuwa tana fita bedroom nata ta koma ta cire hijabin jikinta kafin ta karisa shiryawa ta ɗauko school bag nata ta fito waje, already Mark yana cikin mota yana jiranta, shiga ta yi, har zasu fita Mark ya tsayar da motar a dai'dai bakin gate ɗin gidan yana gayawa Tyrone idan Lion ya fito ya sanar da shi ɗaya daga cikin yaran nan da suka kama ranar waƴan da suka so yi wa Rimsha fyaɗe fa kamar ya mutu, dan tun jiya baya sumfashi, ya zuba mishi ruwa har ya gaji amma shiru bai farka ba, so idan Lion ya fito ya gaya mishi, Okey Tyrone ya amsa da shi sannan suka wuce.

Ita kam Rimsha mamaki ne ya hanata sakat, wai dama yaran har yanzu suna nan? Gaskiya Mark mugu ne na karshe wlh, yanzu shi ne ya rinƙa azabtar da su har ɗaya ya mutu kenan? Amma sun yi mugun bata tausayi, duk da tasan a yanda yarannan suke yawo da makami to ba makawa sun taɓa kashe wani, sun sha jiwa al'ummar mummunar rauni, dan babu imani a tattare da su, amma wlh sun bata tausayi, dan da ka shiga hannun Lion da Mark dan hukunci, wlh gara ka rataye kanka da kanka ya fi maka, dan duk iskancinka tun a horo na farko zaka yi nadamar zuwanka duniya, sun san kan mutunta over.

Suna yin parking a school Anya ta taho da gudu suka rungumi juna suna dariya, zuba mata idanu Mark ya yi yana kallon murmushi dake kan fuskarta, sam bata kula shi ba sai da ta gama yi wa Rimshar ta oyoyo sannan ta juyo gare shi tana murmushi. "Good morning sir". Ta faɗa tana kawar da kallonta daga kansa, kin amsawa ya yi, sake maimaitawa ta yi, nan ma dai yaki amsawa, sai a karo na uku ne ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login