Showing 312001 words to 315000 words out of 381117 words

Chapter 105 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1956

yayan boko, bakisan meaning din harija ba?Well it means, a woman with high sex drive
Zaro idanu amra tayi waje tace  noo anty madina I doubt that gaskia na shiga uku na
Gyara zama Madina tayi  Gaskia ina tunanin hakan ne, anyways zaki iya nemawa kanki answer dakanki idan kukayi Har kuka saba tanan zaki gani idan ke mabuqaciya ce Madina ta fada tana mata dariya Harda rike ciki
Tabe baki amra tayi tace  anty madina please nidai ba hiriji bace
 Harija ake cewa ba hiriji ba yar Boko anty Madina ta fada tana mikewa tare da janyo handbag dinta  Toh amarsu nidai Zan tafi, Kar dare yayi min sai zuwa gobe Insha Allah
Sallama sukayi amra ta rakota Har kasa shiga motar ta ta tafi.
?
Amar& &
Tun bayan fitarta ya miqe ya shirya cikin kananun kaya, saida yah aura sama ya gaishe da ammah nan ta tambayeshi maisa baizo breakfast ba nan ya shaida mata ya tashi da ciwon kaine, saida ta mashi addaur neman sauqi kafin ya mata sallama ya fuce daga daki, yana fitowa ya kalli kofar dakin amra, kafin ya kauda kanshi gefe ya sauka kasa ya fuce daga gidan gaba daya.
?
Bai dawo gidan ba sai wajen karfe sha daya, anatse ya shigo gidan cikin kamewa harya shige bedroom dinshi don agajiya yake sosai, yauma saida yaje ya dubo daddy,inda ya tarar da abubunshi sunyi nisa sosai, don yanxu idan an kunce mashi karafunan da aka kulle jikinshi dashi saiya fara attempting kashe kanshi, don kusan sau biyu ana kunce shi yana buga kanshi da bango, inda kanshi yayi kulu sosai, ga maganganu da yakeyi kamar ya zauce, haka duk dare zai fara dariya yana kyakyatawa yana cewa   lokaci ya kusa, lokaci ya kusa hahahaha 
Tun asad baya fargaba da lamarin alhaji kabiru haryazo ya fara warning amar akan lallai dole akwai wata kullalliya wadda basu san da ita ba, haka suka wuni suna buncike shida asad.
?
Anatse ya bude kofar dakin nashi nan take kamshi muattar mukhalat data saya wajen amrukht aka queenmarh ya dashi hancinsa, saida yadan runtse idanunshi kafin ya budesu tarr, bin dakin ya fara yi da kallo, jiki a mace ya fara takowa bai kaiga karasa shugowa ba ya tsaya chak yana binta da kallo, amra kuwa kanta aksa ta fito daga bathroom dinshi, batama lura dashi ba, tundaga sama har kasa ya bita da ido sanye take da wani matsiyacin nighties daya tsaya a gwiwanta, rigar daga both side of cinyoyinta a tsage yake daga kan hips dinta zuwa kasa, hannun rigar siriri daga kasan wajen kirjinta ya dan tattare don clevages dinta ya fito sosai, yanda rigar tayi lapping a jikinta he can clearly see duka surar jikinta, sai alokacin ya lura da madd hips dinta dake juyi cikin rigar don he can clearly see her skin tsaboda rigar nada tsagu ta gefe gefen, gaba daya lokaci guda nunfashinsa ya tsaya chak saida ya tattaro shi yayi gasping breath ?  goddd damnn ya allah, yarinyarnan tana neman kasheni  ya fada a ranshi
Itako batama lura dashi ba Saida tazo tsakiyan, zaro idanu tayi adan furgice cikin sarsarfa ta wuce ta gabanshi ta wuce inda ta aje hijab inta ta dauka ta zura shi ajikinta, shiko atsayen nan da yake ya kafeta da idanu harta wuce ta gabanshii yabi ass dinta da kallo harta zura hijab din, hes so confuse at that moment don ko bai kalli gabanshi ba yasan ya samu phallus, azafafe kamar bashiba ya wuce bathroom kai tsayr ganshi na bugu sosai, saida ya shiga bathroom din ya dan tsaya yana sauke huci mai zafi, bai gama processing kwakwalwarshi ba sai gata? shugo toilet din sanyeda hijab tace   welcome ya mohaa, bari na hada maka ruwan wanka, 
Ta gabanshi ta wuce ta tattara hijab dinta don karya cike ta tsaya gaban bath ta tara mashi ruwa tare da zuba mashi abubuwan kamshi sosai a ciki, tana gamawa ta juyo ta sake kallonshi ashagwabe tace   bismillah yaaa moh,  tana kaiwa nan ta kashe mashi idanu ta fuce, amar dai hes definitely loosing it, yarinya karama tana san susutar dashi, mamakin kanshi ma yakeyi da abubuwan da takeyi, kamar an dinke mashi baki ya kasa tsawatar mata, kallon gabanshi yayi daya yi tozo kafin ya kauda kanshi gefe ya wuce gaban shower ba tareda yabi takan bath dinba ya rage kayan jikinshi ya soma wanka.
Ya dauka kusan an hour kafin ya fito yana futiowa kuwa ya taddata zaune gefen gado tana latsa waya, baibi ta kanta bay a gama shirin shi tsaf cikin pjs kafin ya fuce daga dakin, cikin yan mintuna kalilan sai gashi da bottle water ya dawo, dagowa tayi ta kalleshi tace   ya moh, do you need coffee? Nasan baka son cin abunci when its late 
Bai aklleta ba haka zalika bai bata amsa bay a tabe baki ya aje bottle water yayi kwanciyarsa, bataji zafin hakan ba don haka ta maida hankalinta kan wayarta tana scrolling, tana gamawa ta miqe ta kashe lights din dakin kafin ta dawo gefen da take kwanciya, kamar bazata cire hijab din ba chan kuma ta cireshi kawai ganin wutan dakin a kashe yake ta kwanta abunta tare da juya mashi baya.
Nan take barci kuwa ya kwasheta hankali kwance, amar kuwa duk wannan abubuwan datayi akan idanunshi gaba daya harta kwanta,baiyi tunanin zata kwanta ba ganinshi kan gadon don normally cikin kwanakin idan ta kwanta kan gadon kan couch yake dawowa, in kuma shine ya fara kwanciya kan couch itama take komawa, da mamakinta ya rufe idanunshi dakyar shima ya samu barci ya kwashe sa.
?
Cikin dare ya bude idanunshi jin futsari na matsinshi,janye duvet dinshi ya soma yi anatse kafin ya soma kokarin mikewa, ba zato ba tsammani yaji cinyarta gaba daya akan jikinshi, da mamaki ya kunna bedside lamb don tabbatrwa, waro idanu waje yayi yana bin laps dinta dake bayyane a bude har zuwa p**sy dinta dake cikin white panties dinta, saurin ture kafarta yayi daga jikinshi ya mike ya wuce bathroom, don yana kara kallon wajen for the second time komai zai iya faruwa don he can do anything wanda zaiyi regretting daga baya, ya dade sosai a cikin bathroom kafin ya futo, baimabi takan gadon ba ya fuce daga bedroom din gaba daya zuwa sitting room yana tunanin yanda zai raba kanshi da ita gaba daya ba tare da ammah tayi fushi ba.

A zaune ya kwana Har aka kira sallan asuba, wanda barci da yayi ma gaba daya baifi na awa daya ba a zaune, mikewa yayi jiki a mace ya wuce bedroom din, as he expected bata Tashi ba, bai tsaya kallon inda take ba don karya ganoma ma kanshi ya wuce bathroom kai tsaye ya dauro alwala, yana fitowa ya saka jallabiyan shi ya fuce daga dakin gaba daya zuwa masjid.

Koda ya dawo daga masallaci kaya kawai ya sauya zuwa gym wears,wayarshi ya janyo dake gefen bedside kanshi a gefe ya fuce daga dakin.

Anan cikin estate din ya wuce sashen gym da aka bude a cikin estate ga wanda ke shaawar workout, yana shiga ciki kuwa cikin girmamawa couch s din cikin gym din suka gaishesa sanin shi a matsayin me estate din gaba daya.
Don kowa yaga live broadcast announcementda yayi akan taura company, inda ya bayyanar da matsayinshi na da ga Alhaji Yunus Taura, kuma magajin tauraCom gaba daya.

Amra kuwa saida tasha barcin ta ta koshi kafin ta Tashi, ganin baya dakin yasa ta fuce daga dakin gaba daya zuwa nata, tana mamakin wannan yawan barci da take yi hartana mising sallah.

Shiko goga sai wajen karfe takwas ya shigo gida, anan kasa ya tadda ammah, anatse ya tako Har Ind a take ya gaisheta kafin ya wuce bedroom dinshi.
Karfe Tara kowa ya hallara a dining Banda amra, ammah na Ganin haka ta tura Salim ya dubota,a kwance ya taddata tana barcin ta hankali kwance don tayi wanka harta sauya kaya, tashinta ya soma yi suka sauko kasa atare.
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!
Unedited page
Doguwar rigace a jikinta ta atamfa free gown sai dankwalin atamfar dake rike a hannunta, gashinta duk ya bazo har kan kafadarta, fuskanta fayau tayi wani irin kyau sosai anatse ta karso har dining din ta gaisheda ammah kafin tabi kowa da kallo, aman ta fara gaishewar kafin ta maida dubanta ga amar daya hade rai tamm kamar zai fashe, kauda kanta tayi ta karaso gefen da yake zaune ta janyo kujera ta zauna, saida ta zauna ta dan dago suka hada idanu, wani irin kallo ya watsa mata mai wuyar fassara,saurin kauda kanta tayi daga wajenshi,jiki a mace tace   ina kwana  
  lafiya  ya amsa ta atakaice saboda ammah na zaune, tabe baki kawai amra tayi janyo plate zata diba abunci, dan dagowa yayi ya faki idanun ammah cikin sauri ya buge hannunta, dan dagowa tayi ta zuba mashi shanyayyun idanunta tana mamakin abunda yayi, rai adan bace ya soma maggana kasa kasa yanda babu wanda zai jisu,   cover your hair  tana jin haka tayi saurin taba gashinta, sai a lokacin ta lura kanta a bude yake, mamakin yanda ta manta bata daura dankwalin ba tayi, nan take taji kunya ta lullubeta don ahaka ta sauko kasan, cikin hanzari ta daura dankwalin ta rufe kanta dashi, samun kanta tayi da kasa motsawa saida ammah tace   daughter bazakici ba? Ko kina buqatan wani abun daban? 
Da hanzari ta dago ta kalli ammah cikin kunya tace   no ammah, zanci 
Har amma ta mike ta fuce daga dining din bata diba abuncinba, haka duk suka fara fucewa daga dining din daya bayan daya,ya rage daga ita shi a zaune, dukda shima y agama hakan baisa ya miqe ba haka zalika inda take zaune ma bi kalla ba saida kowa ya watse ya dago ya kalleta babu fara a afuskanshi yace   this should be the last time zaki dunga yawo babu cover, understood?  ya karashe yana kallonta, dan waigowa tayi ta zuba mashi idanun nan nata kafin ta dan murmusa ta sauke kanta kasa tace   in sha allah baza a sake ba, wannan ma tsautsayi ne bansan na futo haka dinba,  kallonta yayi ganin yanda ta sauke kanta da yanda take magana calmly in a respectful manner sai ya bashi mamaki chan kuma yaji wani iri, yar tsuka yayi ya miqe tsaye ya fuce daga dining din.
Yana fucewa tabi bayanshi da kallo, haka kawai yau ta tashi with emotional mood, yana fucewa ta afshe da kuka, ita kanta bazatace ga abunda ke damunta ba ko ga abunda akayi mata, kawai dai shes not feeling her self, abuncin ma bata kalli inda yake ba ta miqe ta wuce sama tana hawaye.
?
Ammah na komawa daki ta zauna bakin gado ta jawo wasu papers, kallon takardar ta farayi hawaye na zubuwa akan fuskanta,abunda ke kunshe cikin papers din yarjejeniya ce da tayi sighning da hannunta na transfer din property din amar zuwaga alhaji kabiru, tunani ta soma yi tana hawaye wannan ne first threat da manipulation da alhaji kabiru ya fara yi mata bayan mutuwar dada, inda aranar ne ta ga asalin intention dinshi na karbar company da yayi asunan zaija ragamar company din, duk sanda ta dauka papers dinnan saitayi hawaye,dukda yanxu ta samu kwanciyar hankali da aka kama daddy but hakan baisa hankalinta ya kwanta dashi ba kwata kwata don ita ta fara gano cewa shi ya kashe dada, dukda ta boye ma amar saboda tsoron abunda zaije ya biyo baya dalilin hakan tayi sighing yarjejeniyar saboda daddy yayi threatning dinta akan idan har bata bashi komai ba zai kashe amar ta hanyar daya kashe dada, tayi kuka sosai lokacin data gano dady nada sa hannu a kisan dada don tunwa da wannan kadai ma yakesa ta samun heart attack,bayan wannan tunanin aman ya fado mata, bazata taba manta lokacin da mahaifiyarshi ta bar mata wasika ba kafun allah ya dauki ranta inda take ce mata   maryama, akwai masifa da ukuba a cikin zuriar nan, wanda na kasa hana ta yin tasiri a cikin family nan, bazan ce maki komai ba don nasan mutuwa zanyi, saidai nasan koba yauba allah zai kawo ranar da allah zai bayyanar da komai, ga yayanmu nan ki kula dasu, sannan a karshe ina rokon alfarma a gurinki yar uwa, don allah ki kula min da aman, dan allah ki jashi a jikinki karki bari yabi sahun mahaifinshi, bazan iya fada maki komai ayanxu ba amma zaki gane komai nan da yan shekaru agaba, 
Tun bayan mutuwarta cikin ikon allah abubuwa suka fara bayyanar ma ammah cikin ruwan sanyi wanda daga karshe bata da option daya rage mata don tayi protecting yayanta sai auren dady,inda shi da kanshi ya buqaci hakan, da farko tayi mamakin sai daga baya ta fahimci kudirinshi nayi hakan don ya karbi company da duk dukiyar da dada yabar masu, da farko dataqi yarda saiya nuna mata asalin kudirinshi akan inhar bata yarda tayi sighimg wannan papers dinba zaiyi abunda zaisa properties din su dawo hannunshi cikin ruwan wanda hakan na nufin zai kashe amar.
Sanin yanada hannu a kisan dada yasa hankalinta ya tashi don tabbas zai iyayin komai don haka ta amunce da buqatarshi harta aureshi, a wannan lokacin tayi kuka sosai babu wanda take tausayama kamar Amar don jin wannan zancen zaiyi shattering dinshi idan yaji labarin cewa daddy nada da hannu a kisan dada, don haka Tayi alkwarin bazata taba bari ya sani ba don abun zaiyi breaking dinshi sosai wanda bazata so ta ganshi cikin damuwa ba.
?
Baiwar allah abunda bata sani ba shine wannan papers din forging dinsu daddy yayi ba sune asalin real document dinba don babu wanda yasan inda asalin paper record of the property s din yake ba harshima don koda yazo kashe dada saida yayi threating dinshi akan ya bashi real paper record din ko yanda zai kasheshi haka zai kashe amar, saidai allah bai bashi ikon samun hakan ba saboda atake dada ya mutu, alhaji kabiru kuwa yayi takaici sosai don saida ya aiwatar da kudirinsa na kashe dada saboda ya gano sirrinsa ya tuna da property record din.
Saurin share hawayen fuskanta tayi bayan ta gama tunanin, anatse ta janyo locker da take aje duk wani important document ta aje aciki ta rufe.
Anatse ta mike tsaye don dauro alwala, nan take taji jiri na dibanta, ahankali ta furta   ya salam 
Da sauri tayi baya ta zauna ta dafe kanta don gaba daya kanta juyawa ya soma yi, wasa wasa bayan jiri ta soma jin throat dinta Nayin zafi sosai, wanda hakan yasa ta danyi coughing next thing saiga gudan jini ,abunda yafi tayar mata da hankali shine abunda yabiyo tarin, kallon hannunta tayi hankali atashe ta furta   subhanallah jini kuma
Wasu irin hawaye ne ke zubowa a fuskanta babu dalili saidai tabbas tasan something is definitely going on, anaste ta soma karanto innalillahi ta yago tissue dake gefen bedside dinta ta dauki gudan jinin ta nade shi cikin tissues din, tunani ta soma yi yanda cikin kwanakin yake samun changes a jikinta wanda hakan ke bata mamaki dukda doctor ya shaida mata effect din magungunan ta ne, wanda for the mean time zata samu changes daga baya kuma zaizo ya bari idan maganin ya kare, gaba daya she s not convinced with maganar doctor don abun gaba yake yi don haka Tayi saurin janyo wayarta ta soma dialing number family doc din,yana picking suka gaisa.
Tun kafin ta soma mashi bayani ya soma magana  hajiya yau ma Akwai wani chances din ne?
Tayi mamaki dajin kalamanshi don abun sounds like kamar yasan dalilin kiranshi datayi kenan, bata kawo komai aranta ba don haka tace  oh doctor harkasan complain zanyi maka kenan, anyway gaskia inaga zanzo asibitin don nayi checkup, don naga abubuwan na Kara gaba sosai, anya baza a sauya wasu magungunan ba da alamu dai wannan basu karbeni ba ta karashe tana murmushi.

Dariya ya danyi yace  Akwai wasu chances dinne bayan wanda kika fada kwanaki hajiya?
 Eh yau na Tashi da jiri, sai kuma tari da jini
Shuru ya danyi kafin yace  okay bayan tari da jiri Akwai ciwon kirji?
Ya tambayeta kai tsaye
 No gaskia babu Ay rabon da nayi ciwon kirji harna manta likita ta bashi amsa
 wannan ma yana nuna alamun Akwai ci gaba kuma maganin yana aiki saidai Ina Ganin kamar yayi maki karfi ne shiyasa kike jin jiri, amma za a iya chanza maki wasu suma dai babu guaranteed don kowani magani yana da effect substance da yake chanza organism, don wannan da na baki shine mai sauki sosai wanda bashida side effect and Duk wannan symptoms din normal ne ga masu ciwon zuciya with time zai daina
Ammah najin haka tace  Toh shiknan doc ba damuwa Zan cigaba da wannan din, kasan girma idan yazo sai ah hankali ta karashe tana murmusa daga bisani kuma tayi mashi godiya ta kashe wayar.

Wunin ranar ammah a kwance tayishi don tana miqewa sai jiri, koda su amra sukazo dubata jin shuru nan ta shaida masu da ciwon kai ta wuni.
Amar ma koda ya hauro sama don ya dubata shima boye mashi tayi saboda tasan yanda zai tada hankalinshi don haka ta shaida mashi ciwon kai ne kawai ya dan rike ta, shima saida yayi mata sannu kafin ya wuce kasa zuwa part dinshi.

Tun bayan daya dawo daga dakin ammah wanka kawai yayi ya sauya kaya zuwa pjs dinshi ya zauna kan gado tare da jawo laptop dinshi ya soma yin wasu ayyukan, daman evidence ne yake tartarawa gaba daya akan mks empire da wanda dada ya tura mashi da wanda ya samu shima.
Tunda ya kafa ma screen din laptop dinshi idanu ya kasa daukewa yana kallon property report dinda dada ya tura mashi cikin encrypted portal, gaba daya properties din taura sunanshi ne a jiki


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login