Showing 81001 words to 84000 words out of 381117 words

Chapter 28 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2025

har medicals da staff, I believe kaine zakayi leading wannan training dinma.
  yes keep me updated on that also  ya fada bayan ya janyo wayanshi dake ruri.
?
Bayan fucewar m5 komai cukurkude mashi yayi, ganin kanshi ya soma daukan zafi yasa ya aje komai ya komai kujeran baki dake cikin tafkeken office dinshi, wayanshi ya zaro ya soma kiran ammah shi, gaisawa sukayi ya tambayi lafiyan yaran,
  amar wannan yaran aboki naka akwai shiga rai, ina ma ace jikoki na ne da zanji dadi sosai, sun debe min kewanka son, 
  uhm  kawai ya iya cewa kafin suyi yar hira kadan sukayi sallama ya kashe wayan.
Wunin ranar aiki yasha sallah kawai ke fitar dashi daga office ko abinci bai samu ya saka a cikinshi ba sai coffee kawai da m5 ke kawo mashi, yanxu private training dinda zasuyi ne agaban shi ya soma planning for freshers, dukda yanxu shi matsayinshi babba ne hakan bai hanashi zama lead din training dinba bayan wannan kuma yana saka ran cimma gudurinshi akan wannan kungiya ta empire wanda yana ji a jikinshi komai ya soma falling into places vurinshi ya kusa cika sosai don ba karami saving lives zaiyi ba idan ya kawo karshe su.
?
Karfe 4:30 daidai ta fito ita kadai da handbag dinta saqale a hannunta, wucewa tayi gaban motar da tayi requsting, ta shige driver ya ja, kwantar da kanta tashi jikin bayan kujerar motar da take zaune ta taxi din, yau tasha aiki sosai ?ga ciwon kai dake damunta sosai, tana planning zuwa kai second report din ta school don after wannan report daya ya rage mata ta gama gaba daya ta huta ma,yanxu kam ta hakura ta dage kawai da abunda ke gabanta tare da yima kannenta fatan kariya daga allah, daddy kuwa tuni ya daina tura mata allowance gaba daya, da dan kudin da take samu na aikin da take a head quarter take samun biyan buqatunta,yanxu gaba daya komai bai wuce mata watanni takwas ba ta gama aiki a headquarters, yanxu abunda yafi damunta shine atin kasa datayi applying tunda sukaje office din application na katin kasar ba a neme ta ba, idan kuwa irin haka ta kasance yakan zamo kamar ba ayi approving ba gashi almost 5 months shuru babu bayani, gashi ance suna zuwa unexpected visit,cikin watannin kuwa babu wanda yazo ita hakan ma yafi mata don bata son abinda zai kawo kusanci ita da oga kwata kwata tana cikin wannan tunanin motar driver ta tsaya, dagowa tayi da rinannun idanunta ta kalli driver cikin harshe larabcin ta da bai gama zama ba ta tambayi lafiya suka tsaya, nan yayi mata bayanin ay motan ne ya dan samu matsala tana buqatar service, hakuri ya bat aba tare da ya karba kudin shi ba don idan haka ta faru company basa karban kudin duk customer da suka dauka, futowa tayi daga motar duk ta matsu tace gida don period takeyi gashi tana tsoron jikinta y abaci don irin cimar da take samu lafiyayyiya anan dubai ke sata rushing sosai, duban wayanta tayi ganin battery is very low yasa tayi saurin shiga app din hiring taxi, da kyar ta samu tayi capturing mota daya wanda motan ma is very far from inda take, tana nan tsaye motoci keta gittawa, anan tsaye ta dunga monitoring motar datayi requesting tana zuwa, tsoronta daya kar wayanta ya mutu, bat agama tunanin ba kuwa wayan yam utu diff,
  innalillah!!!!!  ta furta, fuskanta kamar zatayi kuka ta tabe, wayyo allah nay a zanyi, ganin babu sarki sai allah yasa ta yanke shawawar tsaida duk motar data gitta don neman ragin hanya, tana nan tsaye motar sir general ya taho da speed, m5 ne ya soma ganinta don shike driving oga kuwa yana baya a hakince ya lumshe idanu, m5 ne yayi gyaran murya yace   sir ga madam na waving 
Bude idanuwanshi yayi don jin wace madam din m5 ke Magana, hangota yayi da kayan daxu nan dai, ta dan dingile kafa tana kokarin waving, ganin motar gabansu na kokari tsaya wa gabanta yasa shi maida idanunshi yace   stop the car 
Jin haka yasa m5 saurin shan gaban dayar motar that looks familiar saidai ba aganin wanda ke ciki don ko ina is tinted very black, yana tsayawa gabanta ya sauke glass din tana ganin shi kuwa ta gane waye,
jaa tayi da baya tayi shuru kamar ruwa ya cita, sauke glass din side dinshi yayi yace   bana son ana wasting time dina okay 
tana jin haka tasan me yake nufi, da sauri ta zagaya ta gaba zata shiga m5 yayi saurin bude mata baya gefenshi, kamar bazata shiga ba tunawa da kalamanshi ya sata sanya kafafunta ta shige hade da daura jakanta akan kafanta, wani irin sanyin kamshin dadi ya doki hancin mai niima, sauke ijjiyar zuciya kawai tayi chan kasan maqosi ba tare da ta kalleshi ba tace   good day sir 
kallonta yayi ta wutsiyar idanu yace   uhm 
mamaki yake bata sosai saidai inda sabo ta saba da izza irin tashi, an gaisheka amma amsawa ta zame maka matsala, tsaki tayi chan kasan makoshi.
Jan motar m5 yayi suka wuce babban titin dazai sadasu da gida, tunda ya lumshe idanunsa bai sake waigota ba saidai abubuwa da dama suna yawo a cikin zuciyarshi, bude idanuwanshi da suka danyi jaa yayi jijiyoyin kanshu duk sun tashi ya juya y aklli gefenta murna chan kasa kasa kamar bayason Magana yace   karki sake fesa turare kamar wannan ki fita 
Juyowa tayi ta zuba mashi manyan idanuwanta dake kashe mashi jiki wanda baiyi la akari da suna mashi hakan ba,yar harara ya watsa mata kafin ya kalleta daga tsakiyan kanta har zuwa kafafauta dake cikin abayar, hannu daya yasa ya fuzgota jikinshi wanda ya sanya ta yin yar kara   ashhhh hannuna 
Damke waist dinta yayi sosai ya sake matsota jikinshi
Still muryanshi chan kasa yace   and this dress also, indai ba a cikin gida zaki saka ba, this should be the last time da zaki yi dressing haka ki fita surar jikinki a bayyane yanxu idan a gaban iyayenki kike zakiyi hakan?
Kwalo idanu tayi ta zuba mashi su, hawaye na saukowa akan fuskanta, wani irin zafi da haushinsa take ji at the same time cikin zafi da tsiwa ta dago ta kalli kanshi   idan har nayi dressing din ay jiki na ne, and im adult, sannan iyaye na kuma sun bani tarbiya daidai gwargwado kafin kasa ta rufe masu ido, so ko suna raye ko sun mutu zanyi kokarin kare mutunci na 
Yanda take Magana tana tura mashi baki da yanda take tsiwa sai ya sha afa da kallonta baima jin mai take cewa saida ta tsaya cak da Magana ya rankwafo da bakishin saitinta nunfashinsu na gaurayan juna yace   repeat 
Tsit tayi tare da runtse idanuwanta tana cin kamshi mint gum din dake bakinshi ga kamshinsa dake addabar ta sosai,   I said repeat what you said, 
Cikin tsoron sa don karya goga mata sabuwa ta bude dan cute oval lip dinta ta soma repeating,
Cikin zafin nama ya cafke lipss din nata dake tempting dinshi, sanyin labbanshi ne ya ankareta da abinda ke shirin faruwa, saqalo hannayenshi yayi a kwankwasonta duka bringing her to him closely, gasping breath dinshi yayi are da cije lower lip dinta sosai daya sanyata yin yar kara kadan hawaye na bulbulo mata, lumshe idanu yayi jin alamun parking da m5 yayi, sauri tureta gefe yayi yace   next idan nayi Magana kiyi gangancin maidamin saina maki abunda yafi haka ma 
Yana kaiwa nan ya fuce abinshi kamar bashi yayi abinba ita kuwa saida ta goge hawayenta tare da shafa lip dinta daya ciza mata   gaskia mutuminnan mugu ne, haka kawai mena masa 
Ahankali ta fada gudun karya jita don yan jingine da kofan suna Magana da m5,
Futowa tayi salin alin ta wuce cikin apartment din tana zuwa gaban kofar su ta tsaya jiranshi, saida ya dauka kusan minti ashirin kafin ya karaso ganinta a tsaye ya sashi cewa   23236 
Jin haka ta gane me yake nufi, da sauri ta danna bata tsaya wata wat aba ta wuce ciki abinta.
?
Bin bayanta yayi da kallo harya wuce dakinshi shima, yana shiga kuwa ya soma tube komai nashi ya wuce bathroom lokacin around 6:40 saida ya dauka kusan awa yana wanke wanken shi kafin ya futo da towel a kugunshi, a tsaye ya hangota bakin kofa hannunta rike da pink leda da bai san ta menene ba tana kallon gefe daman ta shugo ne yafi sau uku don tabbatar da baya cikin toilet din don a matse take sosai, wucewa yayi gaban dresser ya soma yan feshe feshen sa ba tare da ya kalli inda tak ba ita kuwa batayi gangancin kallon saide dinshi ba don bata buqatan ganin surar jikin shi a haka babu kaya, sadaf sadaf kamar munafuka ta wuce cikin toilet din tare da danna lock ta soma tube kayanta, saida tayi wanka ta samu relief, chanza pad tayi sannan ya maida kayan ta ta gyara mashi toilet din ta futo, lokacin data futo yana kan sallaya ya idar yana azkr, giftawa tayi ta gefenshi ta fuce zuwa parlor kayan jikinta ta sauya zuwa doguwar riga yar morocco ta shan iska ta wuce kitchen, store ta ciga ta deba basmati rice data sayo kwanayi tayi blending dinshi ya koma kamr shinkafar dambu ta dora ruwa kadan akan cooker plate ta saka stemer, gefe guda ta kwaso veggies dinda sukayi mata saura ta yanka green paper bell paper, carrots, green beans da beef, tana gama yanyankawa ta wanke su tass ta soma hada shredded beef sauce, cikin kankanin lokaci ta bade gidan da kamshin abincinta dambun shinkafa da shredded beef sauce, yau gaba daya yanayin girkin da take ne a gida ya zo mata, tana gamawa ta zubwa a plate ta zauna kan island ta koma gaban freezer ta dauko ruwa kawai, ta zauna.
Oga kuwa tun akan sallaya ya soma jin familiar kamshin, wanda sai a gida chan Nigeria yake jin irin kamshi, futowa yayi da jallabiyanshi ya karaso har kitchen din yak are mata kallo ba tare da yace komi ba, itama bat ace mashi tak ba saima tsayawa da tayi da cin abincin nata ta kauda idanunta gefe, bata ankare ba ta ganshi gefenta ya kwabe hannayenta daga kan spoon din, juyawa tayi da kallon mamaki ta kalleshi, harara ya watsa mata tare da hade rai ya dauka spoon din ya diba abincin ya kai bakinshi tare da lumshe idanuwansa, saida yayi spoon biyar kafin ya aje ya balle marfin ruwan nata ya shanye tass ya juyo ya kalleta rai a hade yace   kin cika seasoning a ciki, next time ki dunga lura sosai 
Yana kaiwa nan ya wuce daki abunshi, da idanu ta bishi galala, mamaki karara a fuskanta, me Kenan haka din lallai ma y agama cinye mata kusan rabin abinci sannan kuma ya tsaya yace mata wai seasoning yayi yawa, dariya abin ya bata at the same time da haushi, tsaki kawai tayi ta dauka spoon din ta soma cinye saura, komai is perfectly fine, lallai ma raina mata hankali yayi kawai, dariya ce kwai ta kufce mat aba tare da sanin dalilin hakan ba.
Shiko oga tunda ya shiga daki harda yar gatsar shi yana mamakin yanda akayi ta iya girki sosai, duk yanda akayi kila taje cooking school ne maybe don taste din abincin kamar na amah shi don kamshin ne ma yayi dragging dinshi zuwa sitting room din, sallan isha I yayi kafin ya kwanta abinshi kawai bayan yasha magani, yauma yasha wahaala sosai cikin dare don saukin da yake samu bai sameshi yau ba, safiya nayi kuwa ya shirya da wurwuri ya wuce aisibiti don daga nan aiki zai wuce, yana zuwa wajen doctor kuwa ya mashi bayanin abinda ke damunshi da relief din da yake samu a cikin kwanakin saidai jiya yasha wahala sosai, cikin kwarewa ya soma mashi bayani yanda zai fuskanta   mr amar, like I side duk wannan abubuwan da kake experiencing side effect ne, saidai kuma idan na fahimci bayaninka da kyau ka samu mace ne a kusa dakai shiyasa kake samun sauqin so I will advice kazoo ayi un freezing the earliar the better, you need to release the remaing water you have, koba komai zaka rage duk wani sha awa da kake dauke da ita for all this years tunda baka taba having sex ba, sannan I will advice ka daina chan maganin dana baka don naga shike saka ka futa hayyacinka gaba daya 
?
Shuru amar yayi yana dan nazari, so all this while duk tunaninshi mafarki yayi akanta ashe da gaske ne, hes actually having so much relief idan ya rabeta, nooo I cant do thattt  ya fada ma kanshi
Godiya kawai yayi ma doc sukayi sallama ya wuce office yana zuwa kuwa ya soma bude desktop dinshi ya shiga date din da ya soma zazzabin daren, abun mamaki tun daga ranar daya soma jin relief din kuwa ya ganta a dakinshi dukda ba wani haske sosai saidai last day dinnan da yayi grabing dinta ya bashi mamaki, da irin yanayin da suka shiga da ganinta da yayi a yanxu cikin natsuwarshi da hankalinshi, da sauri ya runtse idanuwanshi, haka ya shagalce da rewinding parts dinnan ba tare da yasan yana yiba, haka kawai yake jin dadin ganin scene din karhse dai ya hane kanshi da kallon nata a cewar maysa zai dunga kallon qanqanuwar yarinya kamar wannan ay ba girmanshi bane yafi karfin haka saidai wata zuciyar nace mashi you like what you see ne, tsaki yayi ya kashe gaba daya ma.
Bangaren amra kuwa tunda ta koma office yau take fama da ciwon kai sosai, gashi aranar aka kawo ma head of health report din cewa ana buqatar mutun biyar a cikin staff da interns da za a tafi dasu training on Monday mai zuwa wanda a ciki kuwa harda ita aka saka, dukda she s excited to join saidai kuma bataji dadi ba ganin babu haifa sai mrs hafiza wanda rabonta da ita tun lokacin da take zuwa kafin ta daina kuma gaba daya.
?
Gaba daya satin nan yayi shi cikin wahala sosai don ya jigata ba kadan ba duk dare kam baya samun rufe idanunshi kwata kwata daman maganin yana dan helping dinshi gashi doc yace a daina sha karya jawo mashi wani matsalan daban kuma, yau Friday dakyar ya tashi daga baccin wahala da yayi don saida asuba ya samu damar runtsawa karfe 11 daidai ya tashi ya watsa hot shower ya futo ya shirya cikin shirinsa ya wuce office yau m5 bai tuqa shi ba da kanshi yakai kanshi har office yana parking ya wuce sama m5 biye dashi a baya, suna shiga cikin office din hammam na kunno kai, mamakin ganinshi amar yayi don sun dauka wajen wata basuga juna ba kuma bai nemeshi ba kamar yanda ya saba shima bai neme shi ba don yasan dukkansu suna busy koda yaushe,gaisawa sukayi kafin amar kalli m5 yace   whats on today schedule 
Gyaran murya m5 yayi don ba komai yakeson yana fada ma oganshi ba agaban mutane koda kuwa hammam dinne a wajen, cikin sauri yace   sir yau karshen wata, akwai blood sample da za a dauka yau 
  okay send them in 20mins 
  Yes sir  hammam ya fada tare da bude kofan office din ya fuce don kiran medicals, lokacin daya kira head medical bata office saidai staff, suma akwai wanda suka tafi operation ganin babu wasu manya sosai ya sashi yanke hukuncin kiran madam din oga kawai don itace babba a interns
Lokacin da kiran yazo mata bata shirya zuwa cikin headquater ba, badan son rant aba ta shirya baubuwan da zata buqata ta wuce, lokacin data karasa gaban office din nashi kamar koda yaushe saida ya dauka minutes da yawa kafin ya bada izinin shugowa lokacin har hammam ya tafi abunshi,
Karasawa tayi gaban office dinshi tace   good day sir 
Bai dagoba saidai kuma zazakar muryarta tayi mashi sallama baiyi tsammanin ganinta anan ba yace   have a seat 
Zama tayi anan kujeran baki ta maida kanta gefe ba tare da tace uppan bay a dauka kusan awa yana danne dannen shi akan laptop din gabanshi kafin ya dago ya kalleta yanda ta maqure gefe guda, miqewa yayi ya dawo kujeran opposite dinta suna fuskantar juna ya zauna, ganin haka yasa miqewa ta tattaro abubuwan da zata buqata ta tako har gabanshi, kallonta yayi daga sama har kasa kayan yau sunfi decent sosai akan jiya don basu kamata kwata lkwata ba saidai kana iya hango surar jikinta, shuru kawai yayi don yanxu ya karanci ba daga kayan bane daga ita kanta ne surar jikinta ce a haka da duk kayanda ta saka dole saisun bayyana, kwanciya yayi da bayanshi akan kujera ya miqa hannayenshi, matsowa yayi soai dab dashi ta rasa yanda zatace mashi ya dan janye hannun rigarshi shiko tsaf ya gane me take nufi amma yayi bansa za ita, aje syringe din tayi ta masto sosai kusa dashi har yana jiyo kamshi jikinta da dumin nunfashnta, a zafafae ba tare da tunanin komai bay a fuzgota kan lap dinshi, da sauri ta waro idanunta sosai akanshi zatayi magan ya sanya yatsanshi kan bakinta yace    just do your job am checking something 
Takurewa tayi ta rasa abinyi har saida ya mika mata syring din ta karba tare da diban jini nashi, kiciniyar tashi ta soma yi saidai ya lumshe idanun nashi kamar wanda keyi bacci duk motsinta kuwa yana sane da hakan da yanda take juyi akan laps dinshi da is driving him craxyy,   ki natsu 
Kamar an dauke wuta kuwa tayi tsit bata kuma motsawa baa nan kan laps dinshiya dauka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login