Showing 42001 words to 45000 words out of 381117 words

Chapter 15 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1988

hankali ya shiga wani file da aka rubuta dada da manyan harufa anyi locking file din, anatse ya soma karantawa idanunshi na kawo ruwa ?  MKS EMPIRE, the ruthless empire,& wasu dogon information ne rubuce a wajen  .. dafe kanshi yayi har yau ya kasa gane dalilin daya sa dada yake da wannan informations din, abu daya ne ya sani shine dada yasan su kuma dole yana da dalilin dayasa yake research akansu shima kafin ya rasu don yana gab da rounding up duk information din ya rasu, kuma allah ya taimaka ana gobe zai mutu yayi saurin turama amar sannan yyi encrypting file din ya fada ma Ammah password din yace mata ta fada ma amar ko bayan ranshi wasu words wato (son111) tunawa da wannan kadai yake sashi shiga cikin wani halin kunci da damuwa sosai hatta jijyoyin kanshi sunyi bala in tashii sosai.

Anatse ya kwanta a nan ya runtse idanunshi yana karanto addu o, yana da dakakkiyar zuciya bazai taba iya kuka ba don shi mutun ne mai wata irin zuciya wadda yake da wuyar fassara da sha ani sosai,ahankali yake soma sauke ajiyar zuciya wani irin bacci mai dadi ne ya daukeshi, har wajen karfe takwas yana baccinsa hankali kwance sai wajen karfe tara ya farka daman idan ya fada wannan halin idan har baiyi bacci ba tofa akwai matsala sosai, don zuciyar shi zai iya bugawa lokaci daya wanda likitanshi ya shaida mashi hakan ke jawo mashi yawan zubar da sperm din da yake sbd stress ma kadai da anxiety yana triggering abin har ya kai ga dripping sosai wanda hakan ba karamin asara yake jawo mashi ba sosai, koda ya tashi toilet kawai ya fada don yaji dadin jikinshi sosai, saida ya dauka wajen minti talatin yana wanka kafin ya futo daure da towel a kwankwason shi, closet room ya shiga ya dauka jallabiyan shi ya sanya sannan ya tada kabbarar sallah, saida a jero salloloin dayayi missing kafin ya miqe ya dauka wayan shi ya sauka kasa,zama yayi kan dining kafin Pablo ya fara serving nashi, a hankali ya tsoma fork cikin alfredo pasta kamar mai nazari sannan ya soma ci anatse cikin kamewa kamar bazai ci ba, saida ya danci rabi sannan ya ture yasha energy drink, hanyar lift ya wuce zai hau sama, da sauri Pablo yazo gaban shi yace   sir can I have the cars so that I can park it by the parking space?  ahankali ya juyo ya kalli Pablo yace which of the car  ..da sauri Pablo yace   the lambo you parked earlier  jin haka yasa amar saurin dagowa,ya kalli Pablo kamar yanda shima yake kallon shi ahankali bakinsa ya furta   shit damn it 
Juyawa yayi cikin natsuwa ya bar gaban li??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ft din ya fuce daga main entrance, tsayawa yayi yana ma motar kallo, takowa ya soma yi har ya tsaya gaban motar ta bangaren mazaunin direba, kallonta ya tsaya yi tayi wani irin fayau, kana ganinta kasan tasha wahala, bakinta duk ya bushe alamun ta jigata sosai, sai yan siraran hawayenta da suka bushe agefen fuskarta, cute redish lips dinta yabi da kallo, sunyi ja jawur kamar tayi bitting dinsu, ahankli ya zagayo ta bangarenta ya tsaya, tausayinta ne ya dabai baye shi, how did he even forget about her, why is he being rude to her, she s too young for it, kallon cute fuskanta yayi wadda ta dan juya bakinta alamun baccin bai mata dadi ba kwata kwata, ahankli kanta ya soma layi ta jirkito zata fadi dalilin bude kofar da yayi, da sauri ya dan rankwafo ya taro ta jikinshi ya gyara jikinta a jikinshi, kadan kadan ta soma jin wani irin kamshi mai bala in dadi yana shiga cikin hancinta, kallonta ya tsaya yi baima san yana yi ba, ahankali ta soma bude kananun idanunta, eye balls dinta har wani haske suka yi, lumshe idanun tayi ta furta   ya Allah ka kawo mun dauki, innalil&   da sauri ya taushe bakinta, ganin haka yasa tayi lamo a jikinshi don duk tunaninta mafarki take, gyaran murya yayi yace   keee kee  da sauri ta bude idanunta karo na biyu ta daura su tarr akanshi, da sauri ta sauke kanta ta, duban yanda take lume cikin jikinshi da sauri ta zabura ta cire jikinta daga nashi ta shige cikin motar kamar mara gaskia, kallonta yayi sannan yace   wait for me here I m coming  & ciki ya wuce yahau sama ya chanza zuwa simple riga da wando na nike farare masu shegen kyau sannan ya zaro wayan shi ya fuce daga dakin, direct ya wuce wajen motar ya shiga yanda ya barta haka ya taddata, ta kunshe kanta akan cinyanta tana rera kuka kasa kasa, don wani irin futsari take ji sosai, ga yunwa gashi bata samu ko salla dhuhur tayi ba abubuwa sunyi mata yawa akai ga wani irin masifaffan ciwon ciki daya taso mata gadan gadan, irin wanda takeyi a gida, runtse idanunta take tana karanto addu oi, duk wannan abun da take akan idanunshi, ganin kukan kara gaba yake yasashi saurin cewa   now what s the problem banason raki fah, don t upset me  yana fadin hakan adan zafafe kamar zaikai bugu, tuni ta guntse kukan daya ciyota ta runtse idanunta tana jin wani irin azaba, ganin tayi shuru ya sashi feeling bad sosai, ya kawo ta ya ajeta for over 6 hours babu salla babu abunci dole tayi kuka..ahankali ya karya corner cikin wani mini 24/7 eatery, yana yin parking ya futa bai kalli gefenta ba, saida ya sayo different types of snacks da abinci kafin ya futo ya bude bayan motar ya aje sannan ya shiga gaba ya ja motar,tafiyar minti goma sukayi suka iso mini apartment dinshi, saida yagama parking sannan yace   sauka  ..ahankali ta dago jajayen idanuwanta gwanin ban tausayi ta bude kofar zata futa da sauri yace   waye zai fita da waenchan din  ..juyowa tayi ta zuba mashi idanun nata masu daukar hankali, da sauri ya janye nashi daga ganinta sannan ya fuce ya tsaya bayan motar, sunkuyar da kanta tayi sannan ta kwaso komai daya aje a bayan kafin ta rufe motar ta fara takowa kadan don tanajin idan tayi toguwan tafiya futsarin data maqale ne zai zubo mata, ganin yanda take tafiya yasashi wucewa kawai ya barta a wajen, saida ya tsaya a bakin lift din bayan ya shiga ya dan jira ganin ta doso wajen but still tana tafiya kamar bata son yi ya sashi cewa   get your ass here now before I open my eyes  ..jin haka yasata saurin runtse ido ta tako da dan hanzari ta shiga cikin lift din, dayan hannunta da babu komi tayi using ta dafe cikinta dashi, duk wannan abubuwan da take yana ankare da ita ta wutsiyar ido, suna isa ya fuce sannan tabi bayanshi lokacin wajen karfe sha daya saura, ahankali ya saka pins din kofa kafin ya bude ya shige ciki, bin bayanshi tayi kafin ta rufo kofar, hafiza wadda take labe daga gefen corner na floor din tayi saurin futowa ta tsaya gaban kofar gidanshi,jakarta ta bude ta zaro wani glass mai lence blue ta saka a fuskanta sannan ta kurama wajen pin din ido sosai,murmushi tayi wanda yafi kama dana mugunta tace   dumbass why would you use these simple numbers, anatse ta rubuce numbers din a wayanta 2322 sannan ta wuce abinta tana leke leken wajen.
?
Suna shiga cikin gidan tun akan hanyan walk way ta zub da komai a qasa already ya shiga cikin bedroom, ganin bazata iya jurewa ba yasa tayi saurin kwasa a guje ta shige cikin daki, lokacin yana shirin cire wandon jikinshi don yin wanka, ganinta kamar an wullota yasashi saurin cewa   what the&   batama bari ya karasa ba tayi saurin taro nunfashinsa tace   dan Allah kayi hkuri inason using bathroom ne idan banyi b azan& zan.. zan iya mutuwa  ..tana kaiwa nan ta kwasa a guje har tana tuntube ta shige cikin toilet din, shiko binta yayi da kallo da mamaki, ahankali ya karsa cire wandonshi ya rage dagashi sai wani matsiyacin shorts fari tarr wanda suka futo da surarshi sosai da manhood dinshi, zama yayi yana dafe kanshi dake dan sara mashi kadan kadan, haka ya zauna zaman jiranta for over 30 mins harya gaji ya tashi ya tsaya gaban kofar, yana kokarin knocking ta fito, jikinta da dan lema lema, yanda ta taho a zafafe kuma da ganin shi tsaye da shorts ya sata jaa da baya kadan kafarta daya tayi gaba ta taliyo tashi kafar dayar kafar tata tayi baya,ko gizau baiyi ba ammam ganin inta karasa zataji ciwo sosai ya sashi biyota ya tallabe kanta ta sauka a jikinshi, dumin ruwan wankan da tayi ne ya sauka a bare kirjinshi, runtse idanunshi yayi sosai ya hankadata gefe, itama dai nata idon a runtse yake don tayi tsammanin a kasa zata tsinci kanta saita samu akasin hakan dalilin faduwa jikinshi datayi. Jinta wanwas kuma a kasa ya sata saurin sauke kanta kasa tayi saurin cewa   dan allah kayi hakuri bansan kana gaban kofar ba tsaki yayi sannan ya miqe Ya raba ta gefen ta ya wuce cikin bathroom din, dagowa tayi tabi bayanshi da kallo da sauri ta janye idanunta tace   auxubilahi, maisa na kalleshi  ..wucewa tayi parlor ta cire kayan nata ta sanya masu santsi sannan ta fara gabatar da sallah.saida ta idar kafin ta miqe ta tattare abubuwan data zubda, ganin abubuwan ci ne ya sata samun guri ta deba kadan tacii ta kora da ruwa ta kwanta abinta.

?
Washe gari da kyar ta tashi don ta Makara sosai, ahankali ta bude dakin kadan ta leka, ganin wutan dakin a kunne yasa ta duban gadon nashi, ganin baya nan yasa ta koma sitting room ta zauna ta doka uban tagumi kusan zaman awa guda kafin taji alamun bude kofa, mikewa tayi da sauri suna hada ido ta sauke kanta murya chan kasan makoshi tace   good morning  &   morning  , da sauri ta dago kanta don batayi tsammanin zai amsa ba, karasowa yayi gaban parlorn ya karema ko ina kall tsaftsaf, don baiyi tunani zaman da take a wajen kullum zai kasance da tsafter ba, har wani irin sanyanyan kamshi parlorn yakeyi, ahankali ya rufe idanunshi wanda gashin idanun sukayi luff luff ya soma Magana   zan fita I will be late  ..shuru ya danyi yana tunanin menene ma amfani fada mata hakan, nunfasa yayi ya cigaba adan zafafe yace   make sure kafin na dawo kin gyara toilet dinnan and the bedroom also, sbd ni bana son kazanta, dalilinki dakina baya samun gyara yanda ya kamata sbd haka make-sure kafin na dawo kin gyara ko ina, and mind you karki kuskuren last time na taba any of my things, daki kawai nace ki gyara da bathroom  ..yana kaiwa nan ya miqe ya fuce bai kuma kallon inda take ba.Bin bayanshi tayi da kallo kafin ta mike ta shiga dakin tabi ko ina da kallo, komai tsaftsaf saidai gadon shi daya dan yamutse sabd kwanciya, tabe baki tayi tace   mutum sai wulaqanci, kamar ba nan kwanaki nayi mashi abun arziki na gyara mashi ba amma ya gaya min magana yanxu kuma yana son na gyara mashi to bazan& .  Bata karasaba tayi saurin juyowa sakamakon jin muryarshi bakin kofar yace   maimaita abinda kikace  takowa yayi har gabanta hannunshi acikin wandan shi ya kureta da kallo, da sauri ta fara ja da baya jikinta harya fara karkarwa tsabar tsoro da fargaban abinda zai buyo baya, ahankli yake binta tana ja da baya, sauke idanunta tayi kasa Bakinta ya soma furta wasu kalaman da ta kasa gane ita kanta me take fada,   I said repeat what you just said  & ya fada da dan karfi hawaye ne suka fara zarya a fuskarta yana kallonta tana shesheka har suka kai gaban kofar bathroom, dan nesa da ita ya tsaya yace   Bakida kunya? Ni sa an ki ne, kince bazakiyi ba ko kunne na ne yaji ba daidai ba?  ..da sauri ?ta dago tace   wallahil azeem ba haka nake nufi ba, wallahi zance nake da kaina, ni bada kai nake ba  ..ashagwabe ta karashe Maganan tana tabe dan cute bakinta, kallon bakin nata yayi yana jin wani sabon yanayi yana tunkaroshi, da sauri yace   get out of the way futaaa min adaki kafin na bugeki a nan  ..da sauri amra ta dago ta kalleshi idanunta sunyi jaa kuka na neman kupce mata, yanxu me tayi mashi kuma,cikin bathroom ya shige da sauri ya soma yakice kayan jikin nashi, daman ya dawo ne zai dauka car keys dinshi daya manta kan bedside drawer nan ya tsaya yana sauraron abinda take fada kuma duk yaji abinda ta fada. Da sauri ya kalli babbar harkar gabanshi yanda ta wani miqe tana haniniya, wani malalacin kara ya saki, wani irin mahaukacin dripping yakeyi tsakanin daren jiya da safiyar yau, wannan dalilin ne yasa shi saurin booking appointment don zuwa asibiti.
Ahankali ya shafa j*ystick dinshi, runtse ido yayi a wuce gaban shower, saukarma kanshi ruwan sanyi yayi sosai sannan yayi tsarki ya saka towel dinshi ya futa, ganin bata dakin yasashi karasawa gaban gadon ya zauna, ganin gadon tsaftsaf ya gane cewa ta gyara mashi dakin kafin ta fuce Kenan, ahankali ta sanyo kanta cikin dakin, batama lura dashi dake zaune kan gado ba, hijab din jikinta ta gyara, hannunta rike da wani mini electric burner data dauko daga apartment dinta lokacin da sukaje packing kayan amfaninta ita da haifa, ajewa tayi agefe ta dago, karaf idanunta ya sauka kan nashi, kallo daya ta mashi ta dauke kai don yanda ya zauna kan gadon, wani dan mini towel din dake kugunshi ne gashi ya dan wale kafafun ya dafe kanshi, dagowa yayi ya mata kallo daya yace   duk sanda nake cikin gidan nan bana son kina bayyana agabana, bana son yara mara sa kunya kwata kwata, and pack that thrash ya nuna burner din hannunta yace get out of my room now & yan hawayen da take maqalewa ta goge da sauri ta juya batama bi takan burner din ba ta fuce tana matsar kwalla harda tuntube don aduniya bata kaunar wulaqanci don tunda ta taso take ganin wulaqanci iri iri, wannan wani irin abu ne, yanxu me tayi mashi, daga Magana kawai, maganar ma da tayi ay gaskia ta fada wulaqanci ne dashi,samun wuri tayi ta doka tagumi ta share hawayenta ta fara tunanin yanda ta ganshi a cikin dakin, tayi mamakin yanda allah yayi mashi hallita da qira irin ta gaint don wannan idan tayi kuskuren bari ya damke ta zai illata ta a banza, don duk sanda ta kalleshi fargaba da tsoro ke dirar mata duk da ta taba ganin ya wahab a haka harma tsiraicinsa lokacin da yake kokarin yin raping dinta.
?
Mikewa tayi ta wuce Kitchen ta janyo cup cikin drawers din kitchen ta zuba ruwa kadan tasha,harta shanye ruwan kirjinta bugu yake ta rasa dalilin wannan tsoron nashi da take, ta kasance mai dakewa sbd babu irin wulaqanci da basu gani ba agidan daddy saidai wannan idan yayi mata saitaji zafin nashi sosai.
?
Saida komai ya lafa mashi ya miqe ya jawo jellabiya mai kyau, kundura ya sanya sannan ya feshe jikinshi da turare ya fuce daga dakin gaba daya, tunda ya fito ta mashi kallo daya ta sauke kanta kasa. Shima baibi takanta ba ya fita daga gidan gaba daya.
?
Yana fucewa ya shiga lift, wasu tsofaffi biyu ya tarar a cikin lift din aqalla zasu kai shekaru 70 and 80, mijin yana rike da matar tashi hannunshi damke da nata, gaishe su amar yayi sannan ya sunkuyar da kanshi ya shige cikin lift din ya tsaya gefen su, ahankali tsohon ya kalli matar tashi yace   happy anniversary wife, I know you ll forget I said it, but I will keep saying it till end of the day  girgiza mai kai tayi tace   who are you  murmushi tsohon yayi yace   your first love  kissing din hannunta yayi sannan ya tallabe ta don a durkushe take sbd tsufa har lift din ta tsaya suka fuce apartment dinsu, kallonsu yake har suka bace mashi aranshi yace   wow what a couple, so love do exist  murmushi ya danyi kafin ya tabe bakin shi ya fita daga lift din ya tunkarin wajen parking space dinshi ya bude farar lambor dinshi ya Shiga ya fuce daga compound din gaba daya with high speed. Amra na Ganin ya fuce yasa ta tube kayan jikinta don sun dameta sosai,dan towel dinta ta jawo ta nada shi ajikinta sannan ta dauko shower cap ta sanya ta jawo brush da scrub, miqewa tayi ta shiga dakin nashi, qamshin bakhoor din data kunna ya bade ko ina saiya bada wani irin sanyayyan kamshi, anatse ta wuce gaban burner din ta kashe sannan ta wuce toilet, karo taci fa kayanshi daya zubar agaban toilet din, kamar bazata taba ba chan kuma ta dawo ta daddaga kayan daya bayan daya, idanunta ne ya sauka kan short dinshi wanda yake ayashe a wajen, kamar bazata dauka ba, runtse idanunta tayi ta sunkuya ta dauka, jin hannunta cikin lema lema yasa ta jawo wandon da kyau, zaro manyan idanunta tayi tabi hannunta da kallo, wani irin ruwa ruwa mai yauqi ne yabi tafin hannunta bata kawo komai aranta ba don duk tunaninta yashe kayan da yayi a kasa ruwa ya zuba akai, da sauri ta jefa kayan cikin smart washing mashing din toilet din, batama danna baya fara aiki, wucewa tayi ta fara


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login