Showing 261001 words to 264000 words out of 381117 words

Chapter 88 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2010

farka don barcin yayi nisa sosai,  son!!!
Kamar daga sama yaji voice din ammah. Ahankali ya soma bude idanunshi, da kyakyawar fuskar ammah yaci karo da yake hawayen farin ciki tana murmushi, saurin mikewa yayi yana kokarin goge idanunshi da sukayi jaa alamun barci bai sakeshi ba  son& . Ammah ta sake fada
Dan dagowa yayi don baima Lura da abubuwan dake hannunta ba sai fuskanta daya kafe da idanu yana Ganin hawayenta
Hannunta biyu ta daga ta Dora mashi su duka akan laps dinshi, da sauri ya waigo ya sauke idanunshi akan& & ..
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!!
Unedited page& .
Hankali atashe amra ta jita a sama babu zato babu tsammani ya dagata har lokacin bakinshi na cikin nata, yanda ya shige tsakankanin kafafunta yasata kankameshi hankali, tasan duk abunda zatayi bazata taba iya kwatan kanta ba daga hannushi ga tashin hankalin da take ciki na yanda ya yake kissing lips dinta kamar mayuwacin zaki,
Bangaren goga kuwa kasa controlling kanshi yayi don tunda ya matso kusa da ita yayi perceiving kamshin ta yaji gaba daya kamar ana connecting jikinshi da nata, kasa hana kanshi daga abunda yake yi yayi saima kara zurfafa abun da yayi, tunda yakai bakinshi cikin nata kuwa komai ya dauke mashi diff, hes so much enjoying it, ganin tsayuwa yana neman gagarar shi yasa ya riko ass dinta dakyau ya nufi gadonshi da ita, ahankali ya kwantar da ita tare da yi mata runfa, amra najinta a akan gadonshi da yanda yayi mata runfa yasa hankalinta tashi sosai don har yanxu memory din first haduwanshi da ita bai goge ba daga kwakwalwarta, she can vividly recal lokacin da yanda tasha wahala sosai a hannunshi, cikin tashin hankali da tsoro ta fara bugunshi, tana son yin kuka ya qi bata daman hakan don yayi gumming bakinshi da nata, bai damu da yanayin data shiga ba haka ya fara cukwikwiyata yanda yaga dama, kwata kwata baiyi gigin cire mata rigar jikinta ba saida yayi mai isarsa kafin ya kyale ganin yana neman jefa kanshi inda bazai iya fitowa ba indai ba samun abun yayi ba.
Adaddafe ya mike ya wuce bathroom ya sakarma kanshi ruwan sanyi, tunda ya tsaya gaban shower din ya runtse idanunshi shi kadai yasan irin wahalar da yake sha, ya dauka kusan awa guda a cikin shower din.

Tunda ta runtse idanunta bata budeba har ya shige bathroom, ta dauka kusan minti talatin tana hawaye akwance, he was never gentle ko kadan,mikewa zaune tayi da kyar ta lalubo hijabinta ta zura, haka ta zauna daga gefen gadon nashi ta raqube, saurin taba lips dinta tayi jin yanda yayi suntum.
Tana nan zaune ya fito daure da towel akugunshi, hannunshi rike da karamin towel yana goge wuyanshi, kallon ta yayi ganin yanda ta raqube a gefe kafin ya kauda kanshi gefe.
Cikin natsuwa ya shirya cikin pjs dinshi, anatse ya tako gaban switch ya rage lights din dakin kafin ya wuce gefen gadon yayi kwanciyarsa tare da janyo duvet dinshi.
Tunda ya fito harya shriya ya rage lights din dakin har ya kwanta bata dago kanta ba, gaba daya ta rasa me zatayi, shiko tunda ya juya mata baya bai sake waigowa ba, barcin ma kaurace mashi yayi gaba daya
Tana nan zaune har kusan karfe biyun dare, tsoron kwanciya kusa dashi y agama cika ta ga gyangyadin da takeyi.

Karfe biyar daidai ya bude rinannanun idanunshi alamun barci bai ishesa ba, mikewa yayi tsaye yayi miqa kafin ya janyo bedroom sleeper dinshi,ya nufi hanyar bathroom, cikin yan mintuna qalilan saigashi ya fito, agurguje ya zura jallabiyanshi ya fuce daga dakin don an kusa tada sallah.
Bayan an idar saida ya tsaya yayi morning azkar kafin ya fito daga masjid, direct apartment dinsu ya wuce cikin kamewa, gaishesa baba mai gadi yayi bayan ya bude mashi kofa, yana amsawa ya wuce cikin gida, bai tsaya ko ina ba sai part dinshi.
Kai tsay??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????e ya bude kofar yana hamma saboda baccin da bai ishesa ba don gaba daya baifi barcin awa biyu yayi ba aka kira sallah, yana karasowa tsakiyan dakin yayi turus ganinta kwance gefen gadonshi, gaba daya ta takure waje daya ta hade jikinta kamar mai tsoron wani abu zai sameta, karsowa yayi har bakin gadon ya zuba mata mayun idanunshi, kallon cute face dinta yayi hannunshi nade a kirjinshi, barcinta takeyi peacefully kamar yar baby, fuskanta tayi fayau gwanin ban tausayi, lebenta yayi jaa sosai saboda yanda ta turo bakin nata,ya dauka kusan minti goma a tsaye yana kallonta, kwata kwata bai san ya shagalta ba,kauda kanshi yayi gefe tunawa da wani abu da yayi kafin ya maida kallonshi zuwa gareta,   ke! Kee! get up 
Afurgice ta bude idanunta tare da mikewa zaune don kwata kwata batasan lokacin da barci ya kawashe ta akan gadon nashi ba,
Adaburce ta sauke kanta kasa kamar mara gaskia, yana ganin haka yace   ke sai an tasheki sallah ne? 
Saurin girgiza kanta tayi ta miqe tsaye ta nufi hanyar futa daga dakin, tana futa ya danyi yar tsuqa ya rage kayan jikinshi ya kwanta.

Tana futa daga dakin ta wuce sama abunta, tana shiga dakin ta sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya, sai alokacin ta samu natsuwa, cire hijab din jikinta ta fara yi don dashi ta kwanta kafin ta wuce bathroom ta dauro alwala, cikin natsuwa ta fito ta hau kan sallaya ta tada kabarrar sallah, tana idarwa ta miqe tabi lafiyar gado don wani irin barci ne ke fusgarta sosai don sallar ma da kyar ta samu ta idar saboda jirin dake neman dibanta.

Zama ammah tayi bakin gado tana mamaki hali irin na amar, don lokacin da amra ta fito daga dakinshi akan idanun hakan ya tabbatar mata da korota yayi Kenan da asubar fari, daman saida tayi tunani zai korota don haka ta sauko kasan don ta tabbatar ko a cikin dakin ta kwana,futowan amra ya tabbatar mata da yayi halin nashi kenan, amra dai bata lura da itaba don a furgice ta fito harta haura sama zuwa daki.
Sauke nauyayyaiyar ajiyar zuciya ammah tayi tana mamakin hali irin na amar,yana da kafiya sosai, mamakin yanda ma kwata kwata amra bata gabanshi take, babu wanda zai kalli yarinyar ya kauda kai indai lafiyayye ne, dole saita sa idanu sosai akansu musamman amra data lura da yarinta sosai a tattare da ita.

Wayarta ta jawo ta yi dialing wata number datayi saving da madina marrage cousellor,   assalam alaikum likitar mata diyar arziki how are you 
  waalaikum salam hajiya ina wuni  matar ta fada daga chn bangare
  lafiya lau dear ya ayyuka da fama da mutane  ammah ta fada tana murmushi
  alhamdullah hajiya, kune da fama da mutane, yawan alkairin da kike mana saidai muyi fatan allah ya saka maki da alkahiri ya raya maki zuriyya  matar ta fada sounding very respectful daga chan
Murmushi ammah tayi kafin ta cigaba   haba yarinyar kirki ya kamata ki daina godemin, banyi maki komai ba ay 
  hajiya kinyi min komai wallahi dole nagode maki, kece sandiyar karatuna harna zama abunda na zama ayanxu, babu abunda zance sai godiya allah ya kara lafiya da tsawon rai 
Murmushi ammah tayi tana jin dadin yanda gaba daya shes surrounded with positive mutane, nunfasa ta danyi kafin tace   ina neman taimakon ki madina 
Da sauri wanda ammah ta kira da madina tace   babu abunda zaki nema a wajena da bazaki samu ba insha allah hajiya, 
  akwai diyata danake so ki koyama karatun ku na matan zamani, yarinya ce karama  ammah ta fada tana sauraron ta
  okay, tana da aure ne?  madina ta tambaya daga chan
  eh, inason ki koya mata duk wani abu daya kamata ta sani game da rayuwa da miji  ammah ta fada tana sauraron ta
  ba damuwa hajiya, zanyi kokari insha allah, zan duga zuwa ma har gida  goiya sosai ammah tayi mata kafin ta kashe wayar.


Bari mu leka katsina& ..
Rayuwa juyi juyi, yau idan kaga daddy da iyalanshi saika tausaya masu, abubuwa da dama sun faru ciki kuwa harda mutuwar inna wato mahaifiyarshi, tun bayan rasuwarta abubuwa sun dan raga masu sosai, don yanxu buga buga daddy yake yi yana dillanci, kaf anguwar nan babu wanda bai shede sa da damfanra ba, haj kareema dai itama taga sauyin rayuwa , ada chan itace da saka gwala gwala da manyan kaya, ayanxu kuwa komai ya juya masu baya, ya muhammd yana kokari sosai wajen taimaka masu da kudi duk wata, duk sanda yaso ya dawo Nigeria haka haj kareema zata hanashi saboda idan yazo ma karar dashi dasuyi kaff, khady dai taqi auruwa don yanda zance ke yawo kamar ruwa haka anguwar su ta dauka da tana dauke da cutar aids, asma kuwa tana nan tana fama da kafa daya, hajiya kareema data kallesu sai kuka don ko a mafarki bata taba kawo cewa zasu koma haka ba ita da iyalanta, zagi dai babu irin wanda dadi bayasha a wajenta, har takaiga zaman kananun yayanta kawai take a gidan, don badan sub a da tuni ta tattara ta kara gaba itama, ana cikin wannan zama allah ya hadata da wata hatsabibyar mata talatu mai gwajo uwar mata, a kasuwa suka hadu inda haj kareema taje sayan kayan miya, nan take kuwa suka hade, sai gashii allah ya hadasu anguwa dayaa ba tare da sanin su sai daga baya, haka talatu ta dunga shiga jikin haj kareema harta karanci rayuwar haj kareema da yanda take da kwadayin kudi da rayuwa don haka ta fara zugata kan shiga hanyar samun kudi irin yanda takeyi itama, da farko haj kareema bata fahimci talatu ba don duk a tunaninta sana ar gwanjo da talatun ke fakewa dashi a matsayin sana ar ta, shi take nufi, saidaga baya ta futo mata muraran ta mata bayanin yanda take samun kudi tana biyan buqatar kanta basai ta jira wani ya mata ba wato kawalci da bin manyan maza masu kudi dattijai a waje.
Da farko mummy batayi shaawar shiga harkar da talatu tayi mata introducing ba saidaga baya ta amince saboda wulaqancin da daddy yake mata, musammad idan muhammd ya tura masu kudi haka zai je ya akshesu abanza a sunan investing kudin yake, haka zasu wuni wani lokaci babu abuncin kirki a gidan, yaranma yanxu government school suke zuwa, khady ce kadai a gabanta wadda yanxu itama ta saduda ta koma yin sana ar sayarda sayarda takalma wanda jarin ma a wajen sabon saurayinta ta samu, shima dai saurayin dan jagaliya ne don ba auranta zaiyi ba. Change of environment yasa kananun yaranma suka koyi rashin kunya da zagi, idan kaji su jalal suna kuza ashariya saika rike baki, don babu wanda suke ragama har da iyayen nasu.
Hajiya kareema dai pressure din wahalar rayuwa yasa tayi diciding bin shawarar kawarta talatu wanda ayanxu ta kasance aminiyarta, tunda ta shiga harkar kuwa sauyi yazo masu a gidan, abunci baya yanke masu safe yamma da dare, alhaji mustpah dai bait aba tambayrta inda take samu ba don shima rakubewa yayi karkashin inuwarta ana ci dashi.
Akwana a tashi saiga hajiya kareema da ciki, aranar data gano tana da ciki hankalinta ya tashi sosai don haka ta fara laluben wayar talatu, rininging daya biyu talatu ta dauka   yar gari any aba batan hanya kikayi ba, tun ranar dana hadaki da wannan alhajin ban kara jin motsin ki  
Cikin furgici haj kareema ta mike tna zarya adakin tace   haba tlatu, inata kiranki tun jiya bakya dauka, kinsan irin damuwar danake ciki yanxu kuwa
  toh ay gashi nan na dauka ya ake ciki naga hankalinki ya tashi sosai meke faruwa?  talatu ta fada tana sauraronta
  talatu ciki, ciki ya shiga na shiga uku  kareema ta fada tana duban kofar shugowa dan dakin nasu
  shine kike wani tada hankali, amma dai kema wallahi kara wata karamar yarinya wallahi,  talatu ta fada tana dariya
A harzuke mummy tace   ke ba dole hanklai na ya tashi ba, ke kinsan wannan cikin shege ne, kuma yanxu da aurena da tsufana aka ganni da cikin shege akwai damuwa 
Da sauri talatu ta tari nunfashinta   waye zai gane? Nifa matsala dake wani lokacin kamar baki da kwakwalwa wallahi, ki gane mana 
Dan shuru haj kareema tayi kafin tace   ance maki banyi wannan tunanin bane,bazaiyuwu na barshi a matsayin na mijina ba saboda yau mun kusa wata rabonda mu kwanta tare 
Wata bazawarar dariya talatu tayi tace   and so what?, yanxu dai tukunna zubarwa zakiyi ko ajeshi zakiyi 
  zubarwa zanyi mana me zanyi dashi me zanyi da wani dan shege yanxu kuma  kareema ta fada
  ay shiknan, bari zan kira likita na saimuje kobe a cire shi  talatu ta fada
Sallama kareema tayi mata kafin ta kashe wayar.
Tana aje wayar khady ta shugo fuskanta dauke da takaicin abunda tajiyo ma kunnenta, a furgice mommy ta mike daga zaune ta dago ta kalleta, itama kallon nata tayi yanda take kallonta tace   chapp yanxu ke mummy cikin shege kika kwaso?,lallai ma, kullum kece meyi mana surutun kinyi asarar haihuwa, mu kasa mu kasa, munje munyi iskanci ashe kema shi kikeyi, koda yake wallahi alhakin marayun da kika&  
Afurgice mummy ta buge bakinta tace   a gidan ubanwa kikaji wannan batu 
Kallonta khady tayi tace   wanne daga ciki? Na cikin shegen kona su salima da kika sa azubar dasu saboda rashin imani 
Kwasheta kareema tayi ta mari tass, ta nuna ta da dan yatsa tace   dan ubanki ina matsayin uwarki kike fada min Magana haka  kallonta khady tayi babu kunyar idanu tace   hmm mummy Kenan, borin kunya ne ke damunki zanyi maki uzuri,amma wallahi allah saiya tambayeku keda dadi, duk halin da muka shiga ku kuka jawo mana, kuma bazan fasa fad aba wallahi alhakin marayun nan ne ke binmu mu duka shiyasa duk muka tsiyace,  ta kareshe tare da fucewa daga dakin tana hawaye, tana fita mummy ta dafe kirji tana innalillahi   wannan wace irin masifa ce na shiga uku ni kareema 
Washe gari haka mummy ta fuce daga gidan afurgice ba tare da sani kowa ba, direct asibitin da talatu ta bata address ta shige,a reception ta tadda talatu,saida suka gaisa kafin su wuce office din likitan, tunda suka zo talatu ta fada mashi buqatarsu, ba tare da bata lokaci bay ace   ayki kam in yanxu kukeso za ayi, saidai sai kun cika min hannu, bayan wannan dole sainayi mata scanning da yan gwaje gwaje saboda bana son asamu complications don wannan aikin kusan yana da risk sosai,  atake talatu tace   haba magaji baka da case 
Wata irin dariya ya kyakyace kafin yace   dillaliyar yan gwanjo ina yinki sosai 
Saida suka aje mashi kudinshi kafin ya buqaci mummy ta kwanta don yin scanning,anatse ya soma duba cikin nata, gama daya satinshi shida don haka yace   ayki zai yuwu don cikin baiyi gir&   dan shuru yayi yana gwalo idanu yana duban mahaifarta da kyau, ganin yayi shuru yasa takatu cewa ?adai 
Nunfasawa yayi ya dubesu duka yace   gaskia akwai matsala, cikin nan bazai zubu ba dole sai an haife shi,mahiafarta is weak, kuma kunsan cire ciki kamar forcing dinshi ne don ya futo bawai kamar bari bane don haka ayki bazai yuwu ba gaskia, idan kuwa akayi zata iya mutuwa 
Hankali atashe mummy tace   na shiga uku, yanxu babu yanda za ayi ya fit aba tare da wata matsala ba 
Dariya likitan yayi tace   haba hajiya lokacin da kike kwasar dadi bakiyi tunanin ciki ba sai yanxu, ai kawai kiyi hakuri ki haife shi don wallahi zaki iya mutuwa idan aka ce za ah cire shi don dole 
Mummy dai karamin hauka ne batayi bad n hankalinta ya tashi sosai, yanxu ya zatayi da wannan masifa data tunkarota, babu abunda yafi tayar mata da hankali sai tunawa da daddy, tabbas shizai fara tona mata asiri don sunfi wata hudu basu kwanta ba,tunda suka fito daga asibiti mummy ke kuka har suka shiga napep, ganin haka yasa talatu cewa   kewai kukan me kikeyi kamar tashin kiyama?, 
Cikin jin haushin talatu ta soma Magana   haba talatu, ay dole kice haka tunda ba kece a cikin situation din dana tsiinci kaina a ciki ba 
   toh ay naga kin tsaya kina bata ma kanki lokaci kina kuka ne, inma wanchan maholon mijin naki kike tsoron karya gane akwai yanda zamu toshe bakinshi, bazai taba cewa komai ba akan wannan  
Cikin jin dadi mum kareema tace   dan allah ki fada min,ya za ayi kenan 
Murmushi kawai talatu tayi tace   ki kwantar da hankalin ki indai kina da talatu bakida case 
Nan take ta fada ma mai napep inda zai kaisu, cikin yan muntina kadaan sai gasu cikin wata anguwa, saukesu mai napep yayi suka sallameshi suka wuce, saida suka danyi tafiya mai nisa har suka wuce wata maqabarta kafin su shige wani gida dake kallon maqabartar, da baya baya talatu ta shiga gidan, mummy na ganin haka itama ta shige,babu komai a cikin gidan sai katon fili dake sagaye da bishiyu, sao tsakiyan bishiyar wani tsoho zaune akan taburma, anatse suka karaso suka zauna gabanshi, talatu ce ta fara gaishesa kafin ta nuna kareema tace   malam na zango, wannan kawata ce, ga matsalolinta& ..  nan talatu ta fada mashi komai tare da buqatar da suke nema daga wajenshi, dago wa yayi ya karema karima kallo, kamar yanda itama take kallonshi, tsoho ne tukuf don har furfura ta gama cika fuskanshi, wata yar dariya yayi irin ta tsoffi yace 


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login