Showing 144001 words to 147000 words out of 381117 words

Chapter 49 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2588

ciwo sosai.

Bangaren Amar tun bayan fitarshi bayan ya jama driver kunne akan Kar yabar kowa ya fita daga gidan ya wuce wajen da suke haduwa da asad,sun dade sosai suna tattaunawa, ya dade sosai waje shi don har sallar juma a tare sukayi.

Karfe takwas daidai ya Koma gida, lokacin daya shiga cikin gidan babu kowa a parlor direct ya wuce bedroom dinshi yayi wanka ya sauya zuwa wasu kayan daban wanda suka amshesa kafun ya fito rike da keys dinshi da wayanshi, baibi takan dakinta ba don yaga alamu zatayi kafiya akan abu don haka shi kuma baya son haka don yana ganin hakan kamar raini ne gashi yanxu yaga kamar tayi growing wings don ko gaishesa batayi, abunda ya bata mashi rai kenan daya sashi takaicin& . Saurin kauda zancen yayi don zuciyar shi ta fara masa hasashen moments din su tare, cije lower lips dinshi yayi, ya runtse idanunshi daman kwana yake da tunanin abun a ranshi, don gaba daya Duk Safiyar asuba Sai manhood dinshi tayi kuka alamun how healthy he is,don shi Ma buqaci ne sosai don tunda yayi testing abun ya fara loosing home training dinshi shiyasa ya qaurace Ma ganinta cikin kwanakin bayan dawowar ta daga asibiti.

Daidai gaban gate din Taura estate yayi horning, securities na ganin plate number shi sukayi saurin bude gate din jikinsu na bari don babu wanda yayi expecting sir general zai iso, yaa shiga katafaren estate din yayi parking wajen parking lots dinshi dake shake da motoci kusan guda goma, gefe kuma na kowa ne, shi nashi daban ne daman, yana parking ya fito hannunshi rike da wayanshi Sai briefcase dinshi, da sauri securities suka karaso gabanshi tare da mashi barka da zuwa, kamar koda yaushe rafed daya ya zaro ya basu ya nufi hanyar cikin gida ba tare da ya saurari godiya da suke zabga mashi ba.
Gaban entrance door ya tsaya ya Danna door bell, cikin Yan mintuna kadan lantana ta bude tana hamma don barci ne ya kwasheta ita dasu salima suna kallon wani series anan kasa, tana ganin shi ta watsake tare da rarraba idanuwa tace  barka da dawowa yallabai jiki na bari ta matsa mashi ya shige ciki kamar basarake, parlor ya karema kallo, kusan shekara uku kenan rabon shi da kamshin gida, wani irin dadi ne ya ziyarce shi, maida idanunshi yayi ga parlor ganin su salima yashe a parlor suna barka barci yasashi juyowa ya kalli lantana dake karasowa gaban shi tace  Ina wuni yallabai an iso lapiya
Kamar an mashi dole yace  lafiya, yaran nan fah maysa suke barci anan
Da sauri ta karaso gabanshi tace  kallo sukeyi ne barci ya dauke su
Tattara books dinsu tayi tare da fara tashin salima, bai tsaya ba ya wuce bangarenshi daban dake gefen na aman saidai nashi yafi girma sosai don parlor ne da daki Sai bathroom.
Yana shigewa salima na bude idanunta  anty lantana kinga barci harya daukeni
Kallonta lantana tayi dake shirin tashin tace
 Nima barcin ne ya daukeni saida naji karar door bell na Tashi

Tabe baki salima tayi kafin tace  yanxu haka hala wannan shugaban Yan yawon ne
Shuru lanatana tayi tana dariya ciki ciki tace  kedai salim keda mutumin nan Allah ya kawo ranar da zakuyi mutunci
Da sauri ta kalli kanta tace  anty lantana ni ba haushinsa nake ji ba kawai bana son halinshi ne, baya girmama na gaba dashi ga girman kai mteww
 Ahh lallai wannan fada Sai ku, bashi bane ya dawo dan uwanshi ne yallabai na dubai
Da sauri salima ta Tashi zaune dakyau farin ciki bayyane a fuskanta tace  ya Muhammad ne ya dawo? Laaa wayyo Allah yana Ina?
 Eh yanxu ya dawo ya shige dakinsa ma
Cikin murna da farin ciki ta kalli lantana  kai naji dadi sosai zabga ya Muhammad nasan mammah zataji dadi sosai daman tun dazu take jiran isowarshi Yanxu haka nasan tayi barci ma
Sama suka wuce kafin lanata tayi masu sallama ta wuce nata dakin don kusan karfe sha biyu saura.

Yana shiga daki ya bi ko ina da kallo, an gyara shi tsaf tsaf babu ko dogon datti sanin shi mai tsafta ne yasa ammah tasa lantana ta gyara mashi, dakin nashi bai kai na chan gidansa girma ba amma yasha kayan alatu na duniya Har parlorn shi ma,aje briefcase dinshi yayi akan gado Ya wuce cikin changing room dinshi, daki ne babba sosai wanda yasha wardrop daya zagaye dakin na glass kaya shake a ciki.
Saurin tube kayan jikinshi yayi ya sauya zuwa pjs dinshi kafin ya fuce ya dawo daki yabi lafiyar gado don ya gaji sosai bayan wannan Ma yasan ammah ta rigada tayi barci don tana Shan maganin ta na diabetes da take dashi.

Washe gari murna baibar su salima ba saida suka shiga dakin ammah da sassafe don babu schools an shiga hutun weekends, samunta suka yi tana azkar don haka suka samu waje suka zauna Harda salim, salima dai zumudi ya hanata rufe baki, ammah na shafawa kuwa tayi saurin dawowa gefenta ta zauna tace  good morning ammah ya jikinki
Da murmushi ta bisu da ido daya bayan daya tace  morning, Alhamdulillah jiki da sauqi Kun Tashi lafy ta fada tana shafa fuskar Salim dake mata murmushi shima
Salima ce tayi saurin cewa
 Lafiya Lau ammah albishirinki ammah yar dariya ammah tayi tace
 Toh fah, goro

 Ammah yaya Muhammad ya dawo jiya da daddare
Fuska a sake tace  waya fada maki? Jin ganshi ne?
Da sauri salima tace  Wallahi anty lanatana ta fada min ya dawo, lokacin muna barci a qasa
Da sauri ammah ta kalleta don bata yarda ba da farko tace  kira min lantanar
Da sauri ta mike ta fuce daga dakin cikin Yan mintuna kadan ta Sai gata tare da lantana, Har gaban ammah ga karaso ta duka ta gaisheta
 Lantana jiya Muhammad ya dawo?

Da sauri lanata ta dago tace  eh ya dawo jiya wajen karfe sha daya da rabi
Da sauri ammah ta mike tsaye tace  shine baki fada min ba,
Ayi hakuri hajiya daman naga inkin sha magani kin kwanta ba a tashin ki
 Muje kasan
Saukowa sukayi su duka cikin zumudi kafin su shige bangarensa, ganin ko Ina a kashe yasa ammah cewa mu koma da alamu bai Tashi ba, haka suka koma yuuuu zuwa parlor, breakfast suka fara yi kafin ammah tasa a dafa mashi favourite dinshi, anan parlor suka ya da zangon zaman jiran, salima na gefenta tana mata tausa,

Karfe goma daidai ya fito cikin shirinsa, cikin kamewa ya tsaya daga gefe don basu Lura dashi ba ganin su a zazzaune ya sashi kallonsu daya bayan daya, idanunshi ne suka sauka kan salima, take gabanshi ya fadi ganin kamannnin ta da amra wadda ya kwana da ita a ranshi, saidai ita batakai amra kyau ba sannan ita siririya ce, salima dake gefen ammah ya kalla, kanshi akan cinyarta salima kuwa tana Kasa tana matsa mata kafa sai suka burgeshi sosai, Gyaran murya yayi gaba daya suka maido da hankalisu kanshi, fuskanshi Adan sake ya karaso parlorn da sauri salima ta miqe, fuskanta dauke da murmushi don tana ganinshi ta tabbatar da ya Muhammad dinsu ne, salim ma da sauri ya Tashi ya tsaya gefen salima, ammah kuwa wadda tun fitowarshi ta karfe shi da idanu, murna da farinciki tare da kewar danta yasa ta miqe itama tare da bude mashi hannunta kamar baby, da sauri ya tako ya karaso yayi hugging dinta,  welcome son, Alhamdulillah nayi kewar ka sosai, ka iso lapiya ya hanya
Yana cikin jikinta yana jin kaunar mahaifiyarshi na ninkuwa sosai a ranshi ya dago yace  nayi kewarku sosai nima, na sameku lafiya,
Janshi tayi Har kujeran da take zaune suka zauna, da sauri su salima Ma suka karaso suka tsugunna Har kasa  barka da dawowa ya Muhammad, ya hanya an iso lafiya
Kallo su yayi fuskanshi dauke da murmushi yace  Alhamdulillah how are you? Ya school Ana kokari dai ko?
Bakinta a washe tace  Alhamdulillah Muna yi
Hannu ya miqa Ma Salim ya tako Har gabanshi ya zaunar dashi gefen shi sanin baya magana, shafa kanshi yayi yace  how are you dude
Girgiza mashi kai Salim yayi bakinsa a washe, ba qaramin dadi amra taji ba ganin su a zaune, nunfasa tayi tace  son ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? breakfast is ready
Dining suka wuce shida ammah ta zuba mashi abunci da kanta kafin ta zauna gefenshi tana kallonshi, suna yar firar yaushe rabo.
Suna nan zaune Aman ya shigo cikin parlor, da masoyiyar shi ya fara cin karo wadda ta zabga mashi harara kamar idanunta zai fado kasa, dariya kawai yayi kafin ya maida idanunshi kan dining, mamakin ganin Amar yayi sosai, kafin yayi dariya ta gefen baki ya wuce wajen dining din, kallo daya amar ya mashi ya kauda kai shima baice mashi Kala ba saika kallon ammah yayi yace  ashe manyan baqi mukayi, barka da dawowa
Amar bai kalleta ba yace  thanks
Akufule yabar dining din don baya qaunar attitude irin na amar.
Yana gama breakfast ya koma daki ya shirya cikin kananun kaya ya fito cikin kamewa ya hau sama zuwa dakin ammah, yana shiga ya taddata zaune kan gado, karasowa yayi ya zauna gefenta  babana zaka fita ne ko hutawa baka gama yi ba kayi doguwan tafiya
Kallonta ya danyi kafin yace  I have to go ammah, harda fitan da zanyi a cikin dalilin zuwa na Niger, ina buqatar addua ki
Hannunshi ta kama ta rike tace  Allah yayi maka albarka, ya baka zuri a mai albarka ya tsareka kuma ya baka sa a
Da sauri ya amsa da Amin fuskanshi a sake don yana jin dadi adduoin ta agareshi.
Sallama yayi mata ya fuce daga gidan, direct gidanshi ya wuce, koda ya shigo a parlor y yasa zango, ya dauka kusan minti talatin a zaune yana kallon stairs kafin ya miqe ya wuce sama, dakinta ya wuce direct, bai tsaya knocking ba ya bude kofar ganin babu haske a dakin Sai duhu duhu ya sashi shigewa ciki ya rufe kofar ya kunna switch din dakin, nan take dakin ya dai haske bauuuu, idanunshi ya sauke kan gadon da take kwance ta qudundune bargo a jikinta ,fuskanta a waje, karasowa yayi gefen daidai gadon ya nannade hannayenshi a kirjinshi ya kura mata idanunshi, waigowa yayi ganin akwatinta agefe ya sashi maido da idanunshi kanta ahankali ya furta  stubborn girl
Kamar tajishi kuwa ta fara bude idanunta ahankali jin turarenshi na shiga cikin hancinta yana kaiwa ziyara kwakwalwarta, arazane ta mike zaune tama manta da yanayin kayan jikinta, saurin kauda kanta tayi shiko ganinta da yayi ahakan yasa ya baka idanunshi abuncin da suke marari, farar singlets silky night gown ce a jikinta, tayi laping a jikinta tayi Ma fatarta kyau sosai, maido da idanunta data kauda gefe tayi ta kalleshi ganin ya kura mata idanu yasa ta duban jikinta da sauri ta janyo bargon ta lullube jikinta da kyau ta bata rai tammm.
Gungunita soma yi  mutun Sai kallon tsiya 
 What did you just say?
Bata daga ba haka zalika bata ce mashi Kala ba saima Kara hade rai datayi
Ganin haka ya sashi hasala yace  karki sake ina maki magana kina kauda min kai
Kamar bata jishi ba haka tayi banza dashi saima wani abu daya shiga a zuciyarta, kokarin cire tsoronshi tayi kamar bata san yana existing a wajen ba ta janye bargon kyawawan cinyoyinta suka bayyana, wata irin miqa tayi cikin yauki daya sashi danyi tagal tagal kamar zai fadi idanun nan Har wani ruwa ruwa suke fiddawa, sauke kafafunta tayi ta miqe tsaye, yar rigar ya karema kallo don ko gwiwarta kadan ta karasa, ta gefen shi ta rabe kamar batasan yana wajen ba cikin tafiyarta ta natsuwa ta wuce toilet ba tare da ta kalleshi ba, haka ya raka ta da idanu harya shige cikin bathroom din don ko kallon yanayin daya shiga batayi ba, wato tun bayan tsyauwarta ya kame kamar soja anyways daman chan sojan ne, gaba daya tsikar jikinshi ta tashi m, saida ya dan dawo daidai ne ya soma jin kunyar kanshi baiyi wata wata ba ya fice daga dakin.
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!!
14/05/2023
UneditedL'

Tun bayan fitarshi daga cikin dakinta motar ya shige ya fice daga gidan rai abace.
Bayason komawa gida don haka yayi saurin Kiran asad a waya,  kana Ina ne?
 Morning oga, Ina gida asad yayi saurin amsa shi,
Azafafe yace  meet me at the resort,inaga hanyar daka kawo shawara ita zamubi,
Sauke nunfashi asad yayi yace  okay ba damu zanzo yanxu.
Juya akalar motar shi yayi da mugun speed, yana isa resort saida ya jira isowar asad kafin su shige tare.
Babban wurine babu hayani kwata kwata, mutane qalillan ke yawo, bangaren zama suka samu suka zauna kafin asad ya soma magana  ka koma gida ne? Cije baki yayi ya kalli asad yace
 Yea na koma jiya
Kallonshi asad ya sake tare da tattara nutsuwarshi
 Oga are you sure akan batun nan kuwa,
Tabe baki ya fuskanceshi da kyau yace
 Dude in banyi da kaina ba wazai yi, I m the only closer person to them, ta haka Zan tattara Duk wani evidence akansu
Girgiza kai asad yayi alamun gamsuwa zancen sa kafin yace  okay then, amma you have to be careful, this man is dangerous,musamman yanda familyn ka ke tare dashi, idan bamu zama very careful ba zai iya yin abunda bamuyi tsammani ba
Runtse idanu Amar yayi don maganar kadai ma zafi yake mashi a zuciyarshi  Akwai abunda ke daure min kai, I don t even want to think about it, ,
Kallonshi asad yayi yana son Karin bayani
 It s about dada,I m beginning to suspect kasheshi akayi
Saurin runtse idanunshi da sukayi jaa yayi
Ganin haka yasa asad dan dafashi yace  meysa kake zargin kashesa akayi?
Da saurin cikin bacin rai yace  Saboda alamu sun nuna, Akwai wani secret information daya turamin a day before rasuwanshi, and Duk abunda yake buncike akai yayi ya danganci wannan empire din, da wannan nake ji ajikina there are a lot behind the doors
Shuru asad yayi yana sauraronshi kafin yace  kabi komai a hankali, yanxu mu jira muji daga wajen hammam Idan Har Mun samu wani abu daya danganceshi to tabbas yana cikin kungiyar
Dafe kanshi yayi dake mashi ciwo sosai, baya son tuna komai ayanxu, basu wani dade ba sukayi sallama kowa ya hau motarshi.

Taura estate&
Yana parking ya fito ya wuce cikin gidan, ganin babu kowa a sitting room yasa ya wuce dakinshi, wanka kawai yayi ya kwanta kafin lokacin sallar asr yayi.
Karfe 3 daidai karar wayarshi tashesa, rai Adan bace ya bude idanunshi ya dubai wayar, ganin I know called yasa ya danyi tsaki ya aje wayan,ringing din na katseta wani call din ya shigo, ranshi Adan bace ya dauka wayan ya saka a kunnenshi, shuru ya danyi na Yan mintuna jin ba ayi magana ba sauke huci yayi mai zafi ya doka tsaki zai zare wayan kenan muryar mace ta katse mashi tunani  pleas don t hang up,
Bai bude idanunshi ba saidai yayi mamakin mai Kiran don bai dago muryar koma waye ba, cikin yauqi meeda tace
 Dan Allah spare me just 5mins
Baice mata qala ba haka zalika bai cire wayan ba idanunshi still a lumshe
 uhm nasan bazaka ganeni ba,sunana hamieda, Mun taba haduwa a airport, Ina magana ne da Muhammad Amar?
Mamakin tsagerancin ta yayi, baya kaunar mata marasa aji kwata kwata
Jin yayi shuru yasa ta cire wayan kafin ta maida kunnenta ganin bai kashe wayan ba ta cigaba
 Sorry ko na kira lokacin da bai daceba?

Tsaki ya buga yace  whoever you are, karki sake kirana, rubbish
Yana kaiwa nan ya kashe wayan yayi wurgi da ita gefen gadon ya miqe ganin lokacin sallah har yana neman giftawa.
Yana dawowa daga masallaci ya wuce sama wajen ammah, a zaune ya taddata, cikin kamewa ya tako Har gabanta yadan duka kasa  son harka dawo
Murmushi ya mata yace  na dawo tun dazu nadan kwanta ne,

Shafa kanshi tayi tace  abinci fah? Kayi lunch?
Kallonta yayi cikin kyaunar ta da kulawarta a gareshi  Alhamdulillah Sai zuwa anjima,ya kafar kinashan magani kuwa?
Fuskarta dauke da murmushi tace  ay naji sauqi alhamdlh, girma ne yazo mana
Yana jin haka ya dago inda zancen ta zai nufa saurin kauda zancen yayi ta hanyar cewa  yarannan fah?ban gansu ba
 Sun tafi islamiyya Ay, yauwa son inata so muyi maganar yarannan, baka taba hadani da mahaifinsu ba, haka zalika nan taba jin sunyi magana akan iyayen su ba,nima ban tambaye su ba
Hannayenta ya rike ya sumbace su ya kalli cikin idanunta yace  ammah, lokaci zaizo very soon Zan maki bayani daga baya in sha Allah
Sanin halayyanshi yasa ta daga kai alamun gamsuwa tace  Allah ya nuna mana
Chan kasan makoshi Ya amsa da  Ameen
Shuru ya danyi yana san tambayarta abu saidai yana tsoron tambayoyin da zatayi shi kuma baya son ta shiga rudu da tunani, cikin da bata ya soma tambayarta daddy fa? Yayi tafiya ne
Mamakin tambaya akan dady tayi sosai don Idan yazo ko shekara zaiyi Idan basu hadu da dady ba baya damuwa kuma baya tambayar da, dalilin ne Ma take yawan yi mashi fada tare da nuna mashi mahimmacin dadyn a matsayin shi da wa in mahaifinshi kuma uba a wajen shi saboda aurenshi da take.
Murmushi ne shimfide a fuskarta don taji dadin tambayar da yayi, tace  baya nan yayi tafiya zuwa china, Yau wata guda kenan
Da sauri ya kalleta yace  yaushe zai dawo
Ba tare da tunanin komai ba tace  yace min business trip ne, Sai Mun ganshi kawai
Nazari ya soma yi kafin ya kauda zancen ganin yanda yake mashi kallon tuhuma,  uhm ya company kuwa?hope komai is under control
Take fara


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login