Showing 147001 words to 150000 words out of 381117 words

Chapter 50 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2057

a r fuskarta ta dauke, yana ganin haka ya fuskanci Akwai problem, saurin kauda tunanin daya zo kanta tayi ta saki fuskarta tace  kwanaki an dan samu problem but everything Is under controlled,
Miqewa yayi ya mata sallama ya fuce, yana fucewa wasu hawaye suka sauko kan idanununta, tunanin dada ne ya fado mata Idan Har ya kalli Muhammad komai nashi irin na babanshi, tsayuwanshi da yanda yake miskilancin sa magana Ma wuya yake mashi, idan zaka zauna dashi a wuni daya bazaice Tak ba, ahanklai ta furta  Allah ya jiqanka dada

Yana futowa daga wajen amma ya sauko kasa, anan kasan ya riski aman zaune kan kujera yana waya, kallo daya ya mashi ya kauda kai ya wuce dakinshi, da harara Aman ya bishi. Kafin ya cigaba da wayanshi.

Karfe shida da rabi daidai su salima suka dawo daga islamiyya,ammah ce kawai a zaune a parlor tana kallon tashar sunnah tv hannunta rike da charbi, da gudu Salim ya zo jikinta ya zauna gefe, salima na biye dashi tace  kai karka balla mana ammah
Dariya ammah tayi ta kallesu su duka tace  Yan islamiyya, Yau Ansha hadda
Dariya salima tayi tace  Wallahi ammah dakyar Allah ya taimake ni na biya

 Kinyi kokari Ma my dear, kuje sama ku chanza kaya lokacin sallah ya kusa
Suna cikin magana kamshin turaren shi ya sanar da isowanshi wajen, ya fito daga bedroom dinshi sanye cikin jallabiya, takowa yayi har inda suke zaune, da sauri salima ta tsugunna Har kasa tace  barka da fitowa ya Muhammad ina wuni
Hannu ya miqa Ma salim alamun ya taho kusa dashi, kallon saliman yayi aranshi yana yaba halayyanta yace  ya karatu?, ana dagewa dai ko
Da saurin ta cikin zumudi tace  Alhamdulillah munayi sosai
Murmushi ya danyi ta gefen baki ya shafa kan salim yace  jeka chanza kaya mu tafi masjid lokacin sallah yayi
Da sauri Salim ya hau sama salima Ma ta bishi, maida idanunshi yayi kan ammah itama shi take kallo fuskarta dauke da murmushi tace  za aje masjid ne son
 Uhm kawai yace mata ya zauna gefenta Har salim ya futo suka wuce masallaci,itama saman ta wuce.
Zama sukayi a masallaci Har akayi sallan isha I dasu, suna idarwa hannunshi rike dana salim suka wuce cikin motarshi, wani katin mall suka tsaya yayi parking suka wuce tare, hannunshi hade dana salim suka shiga ciki, kallon yanda Salim yake murna yayi yace  dauka abuna kake so and don t forget your sister okay
Salim najin haka yayi tsalle,janyo trolly yayi suka shiga zagayen wajen, yana kallon yanda Salim ke tsalle tsallen shi, saida suka gaji kafin su fito da ledoji niki niki, yana son zuwa gidanshi dake larric, tuna wani abun ya sashi wucewa gida kawai.

Sai wajen karfe Tara suka iso gida, babu kowa a sitting room sai tv dake aiki, kallon Salim yayi yace  kake sama ku taba kaifa sister ka
Girgiza mashi kai Salim yayi kafin ya wuce sama da gudu don murna. Dakin ammah ya wuce shima ganin tana shirin kwanciya yasa ya mata sallama ya sauko kasa.
Koda ya sauko babu kowa a kasan, dining ya wuce ya tsaya ganin flask da ammah ke dafa mashi coffee, Harda mug din flask din, murmushin ya yi yana yaba kulawa da ammah kw nunawa a gareshi wanda Duk duniya bayan dada babu wanda ya taba mashi, coffee din ya deba ya wuce dakinshi,kayan jikinsa ya rage daga shi Sai inner shorts dinshi, janyo laptop dinshi yayi ya hau kan gado ya fara aiki, yana Shan coffee din, ya dauka kusan awa kafin ya gama, janyo remote din tv dake aiki yayi ya kashe ya kwanta, tunanin da yake son hana kanshi ya kasa, lumshe idanunshi yayi tare da forcing kanshi ko zai samu yayi barci har kusan karfe daya, ganin haka yasa ya zauna rai Adan bace yace  maysa kake yawan saka ta aranka Well its because she s so important now, runtse idanunshi yayi bayan ya gama bama kanshi amsa, ahankali ya furta  dude focus
Komawa yayi ya kwanta da kyar mararshi na dan murda mashi yana jin haushin abun sosai, da zarar ya rufe idanu moments dinsu na dawo mashi, kokari yake yi sosai don ganin bai saka kanshi zancen da tunanin ba saidai ya kasa hakan, baya son yanda zuciyarshi ke ingiza shi don yayi alqawari bazai dake neman ta ba, ko last da ya nemeta yayi regretting hakan sbd ganin wahalar datasha da dinki da yaji anyi mata sai yayi tunanin saboda kananun shekarun ta ne, kwata kwata bai kawo daga shi bane, don shi cikakken namiji ne mai ji da lafiyar buqata.


Bangaren amra tayi mamakin kanta sosai da yanda ta fuskanceshi, daman zata iya, koda ta shiga toilet din gabanta bai daina bugu ba sosai, don ta dauka hakan da tayi zata jama kanta, Sai jin fucewar shi datayi don haka ta dauko damarar yin abunda yafi haka Ma tunda kiri kiri ya hanata tafiya saboda wani. Dalili nashi chan daban wanda bata gane ba.

Tun ranar da yazo bata sake sakashi idanunta ba, yanxu ta fara sakewa sosai tana saukowa kasa kullum, Har compound din gidan haka zata fito ta dan zagaye, kafin ta koma ciki, cikin kwanakin ta gano ba a gidan yake kwana ba hakan ya bata damar dagewa akan plans dinta, futowar da take yi ma tana monitoring securities din ne.
Saida ya shafe sati guda bai zo gidan ba, Duk kwanakin da suka wuce a lissafe suke akanshi, ranar saturday da daddare ya shigo anguwan, Yana parking ya wuce ciki ba tare da tunanin komai, lokacin daya shigo suna zaune ita da Nadine a parlor suna kallon wani series dake, idanunshi ne suka sauka akanta ta maqure gefe, fuskanta yayi fayau harta dan rame, basu Lura dashi ba don haka ya danyi Gyaran murya tare da tura hannunshi cikin aljihun wandonshi ya kalli inda suke zaune, juyowa sukayi suka kalleshi da sauri ta dauke idanunta gefe, sarai ya ga abunda tayi da sauri Nadine ta mike tsaye chan gefe tace  welcome sir, good evening
Bai kalleta ba idanunshi kan amra yana karantarta yace  evening
Sun sum Nadine ta wuce daki domin basu space.
Tana ganin nadine ta fuce ta danyi shuru still bata kalleshi ba idanunta a gefe tace  Ina wuni
 Kinga dama kenan?,
Ya karashe yana zama kan 3seater ya daura kafa daya kan daya.
Haushi ne ya turniketa, zaman Ma Duk ya gudureta, kallon tv takeyi saidai bata gane abunda ake cewa kwata kwata, sun dauki kusan minti talatin a zaune kafin ta miqe, ganin haka ya sashi cewa  ke
Tsayawa tayi chak ta Kasa motsawa, wani irin zafi yake ji a ranta wai ke, kamar bai san Sunanta ba kamar tayi wucewar ta chan kuma ta juyo saboda sanin hakan ba daidai bane, idanunta ta zuba mashi,fuskanta babu annuri ko kadan akai, ta sauya, damuwa ce shingide a fuskarta saita bashi tausayi lokaci guda kauda nashi idanun yayi gefe yace  get me cold water
Shuru ta danyi tare da tabe baki wanda akan idanunshi tayi hakan ta wuce sama abunta, baki ya sake yana kallon ikon Allah, gaba daya ya gama hasala sosai what does she mean, yayi mata magana ta tsallake ta wuce sama, bai gama tunanin ba Sai gata ta dawo, sanye da hijab ta wuce kitchen din, azafafe ya mike cikin isa ya wuce kitchen din, a gaban fridge ya taffeta harta ciro ruwa tana shirin rufewa, da sauri ya karaso gabanta gadan gadan da yasa gabanta mugun faduwa tsoron shi ya durar mata saidai tayi kokari ta hadiye, hannu daya yasa ya karasa rufe fridge din da karfi bamm wanda yasa gabanta faduwa sosai, tunda ya tako yazo gabanta hankalinta ya Tashi, nunfashinsa na futa a fuzge, fuskarshi tayi jaa sosai, kallonta yayi daga sama Har kasa yace  who d hell do you think you are? Na aike ki, kika wuce wata sabgar taki a gabana ya karashe tare d afurzar da huci dake dukan fuskanta, da sauri ta runtse idanunta don kusancin yayi yawa sosai, gabanta na dukan uku uku ta dago da rinannun idanunta ta bude Bakinta ahankali ta soma magana  kayi hkuri!!!!
Baiyi expecting hakan daga Bakinta ba don haka Sai ya danji babu dadi ya danyi baya kadan,  inka matsu da baka aikeni ba ka dauko da kanka
Saurin daga da idanunshi yayi, yarinyar tana bashi mamaki sosai, gaba daya ya zama speechless Yama kasa gane kanta gaba daya, saidai zaiyi maganinta, ba a haifa macen da zata kalli cikin idanunshi ba ta fada mashi magana ahankali ya fara takowa Har gabanta idanunshi tarr akanta yana mata wani irin kallo, smirking tayi kanta a Kasa don bayaga taho wa shi ba, Sai jinta tayi gaba daya ya daga ta sama ya Dora ta kan table din kitchen, a furgice ta dago ta kalleshi, shima ita yake kallo, ahankali ya matso da fuskanshi daidai tata nunfashi su na gogar na juna yace  it looks like kina buqatar wani dinkin ne don naga last one baisa kin koyi hankali ba. Zura ta fara yi da idanu, nan take abubuwan da take danne zuciyarta dashi ya fara dawo mata, fadin irin azabar data sha Ma bata lokaci ne, nan take idanunta suka Kasa sukayi jaa hawaye na shirin zubo mata, juya kanta ta soma yi alamu ya bari, dariya yayi da gefen baki yace  shiiii don cry, let me teach you a small lesson first
Yana fadan haka ya kama wuya hijab din ji kake kiiiiiii ya farke shi tass Har kasa ya yar, kallo ya kura mata ganin sake kayan daga hau sama dashi ne, nan take ya fara magana a cikin zuciyar shi, lallai Ma zan koya Ma yarinyar nan hankali, wato Harda saka hijab saboda ga dan iska ya shigo,
Saurin kallonta yayi yace  meysa kika sa wannan
Da sauri Bakinta na karkarwa tace  babu komi
Dariya ce ta kusa kubce mashi ya gimtse ganin tun baiyi komai ba ta saduda sosai, Tamke fuska yayi sosai yace  wato dan iska yazo bari ki sako hijab ko
Saurin girgiza kanta tayi hawayen da take maqalewa na saukowa ta kasa cewa komai Sai ambaton Allah da take, ya da ya mata tambayar da kallonta da yayi ya tabbatar mata zataci qaniyarta, fuskanshi ta kalla ganin yanda tayi jaa sosai, jiniyoyin kanshi Duk sun firfito, da hannu saya ya damko ta wanda ya sata kwalla yar Kara hankali tashe afadace yace  I hate repeating my self you know that, wani ga dan iso ko bari ki saka hijab ki rufe wannan damsel badyyyy din naki huh?
Ya karashe afadace baima san me yake fada ba tsabar ranshi ya baci sosai da yasa ta dan furgita sosai,  answereee meee!!!
Ya buga mata tsawa da yasa tayi saurin durowa kasan ta rungumeshi tsammm ta nannado hannunta a kugunshi don ta furgita sosai, furgici da tayi ko mutuwar ta gani Sai haka, Duk duniya bata taba jin tsoro irin haka ba,rungumeshi datayi Ma batasan tayi ba, burinta kawai ta kufce ma wannan masifa,shuru yayi ya sandare a tsaye saida ya dan dafe gefen tables din don baiyi tsammanin rungumar Ma, ahankali ya soma jin bugun zuciyarta Fatt Fatt kamar zai fito daga kirjinta, cikin furgici da kuka ta soma magana gwanin nan tausayi ahankali  dan Allah kayi, kayi hakuriiiiii bazan sake ba, shidewa tayi ta cigaba  meysa ka tsane ni? Me nayi maka?, kabarni na tafi wajen kannena, su kadai Allah ya bani kuma suka ragemin, bansan me kake so daga wajena ba, ka karbi budircina, ka hanani tafiya kayi kin Kary,&  saurin yin shuru tayi jin tabargazar da taso yi, jikinta na bari tace  dan Allah kayi hakuri bansan na fada ba
Gaba daya tunda ta fado jikinshi ta fara magana jikinshi yayi la asar, saurin runtse idanunshi yayi ya tattaro jarumtar shi data zubar mashi tun fadowa jikinshi da tayi yayi ya fiddota daga jikinshi ya fuce daga kitchen din, da sauri ya haura sama zuwa Ma dakinshi ya soma cire kayan jikinshi, lokaci guda gabanshi ya kumbura sosai, nan take maganar doctor yazo Mashi na shaawar shi da zata karu sosai, toilet ya fada ya sakarma kanshi ruwa akanshi sosai, yayi alkawarin bazai sake mata komai ba, shima na farkon yayi ne sabd dole yayi shi don dalilin daya aureta kenan, ya dauka kusan Rabin awa gaban shower still babu wani sauyi a tattare da shi, fitowa yayi zirr ya hau kan gado yayi rub da ciki, juyi ya dunga yi saida ya dauka kusan awa yana fama kafun komai yadan lafa mashi, wani irin barci ne ya fusgeshi Sai wurin karfe biyar ya Tashi, agurguje sake wanka ya dauro alwala ya tada sallah yana idarwa ya sauya kaya ya fuce daga gidan, saida ya tsaya ya sayo Ma Salim da salima ice cream da shawarma da churros sanin salim naso kafin ya wuce gida.
Yana shiga cikin parlor a zazzaune ya tarar dasu duka Harda ammah da aman, salima na gefe tana zanen book Aman ya kafa mata idanu kamar tv salim na kwance gefen ammah, yana ganin shugowar shi ya miqe a guje ya wuce gabanshi tare da riko hannunshi da ledan daya shigo dashi fuskanshi dauke da guntun murmushi harara salima ta zabga mashi tace  barka da dawowa ya Muhammad
Ahankali ya furta  thanks
Kafin ya Karasa gaban mommy ya zauna gefenta kallonshi tayi tace  welcome son
Ahankali ya furta  thanks ammah
Miqama Salim ledan hannunshi yayi yace  give this to salima, kaje ta raba maku
Salima najin haka ta dago fuskanta dauke da murmushi tace  thank you ya Muhammad Allah ya Kara budi
Yaji dadin adduar ta don haka ya mata murmushi kawai
Aman da ya hade rai sosai ganin yanda kowa keyi kamar baya wajen, tsaki yayi ya Tashi ya bar parlor salima ta bishi da idanu.

Amra&
Tun baya fitarshi daga kitchen din ta durkushe anan kasa wani irin kuka take yi mai taba zuciya sosai, tana nan durqushe Nadine ta shigo kitchen din, da sauri ta karasa wajenta ta tallabo ta tsaye tace  ma am kiyi hkuri Duk abunda ke damunki mai wucewa
Rike Nadine tayi sosai tace  Nadine I can t, I can t please help me
Da taimakon Nadine ta koma sama, Panadol ta bata tasha tadan kishingida Har barci ya dauke ta a wahale.

Bata farka ba Sai wajen sallar magrib, ba laifi kan nata ya ragu sosai, wanka tayi ta fito ta tada sallah don bata samu tayi sallah asr ba, tana idarwa ta doka uban tagumi sosai, Nadine ce ta shigo dakin hannunta da tray na abinci ta kawo mata, kadan ta samu taci ta ture, sbd abuncin Ma daci yake mata a baki, gaba daya she s so weak and helpless, damuwa tayi mata yawa, ganin haka yasa Nadine kwashe sauran abuncin da bataci ba ta fuce dashi kafin ta dawo,

Abunda ya faru bai hanashi zuwa gidan ba, kullum zaizo da safe tun kafin su Tashi ba, Duk zuwan nan da yake yi yawanci tana barci a daki shiyasa basa haduwa.
Bai sake yarda wani abun ya shiga tsakanin su ba saidai ya da ido sosai akanta saboda jiran sakamakon da yake expecting.

Yau safiyar Saturday bai shigo gidan da wuri ba Sai wajen karfe daya,tunda ya shigo gidan ya nufi hanyar bedroom dinshi? Bai kaiga karasawa ba ya jiyo kukanta ahankali daga cikin dakin, dan tsagaitawa yayi kamar bazai motsa ba ya nufi hanyar bedroom dinta, yana gab da budewa nadine ta fito hannunta dauke da tray na abinci daga kawo mata tun safe bata dauka ba, dan matsa wa gefe tayi kanta a qasa ya gaishesa, dakyar ya amsa mata ta wuce kasa,kutsa kai yayi cikin dakin, daga bakin kofa ya kafa mata idanu, ta hade jikinta cikin bargo, alamun zazzabi, ahankali take fidda sautin kukanta wanda ke sashi jin wani iri, takowa yayi har inda take ya tsaya a gabanta, idanunta a rufe, ahankali kamar mai rada yace
 Aisha !!!!!
Bude idanunta tayi wanda sukayi jaaa sosai Har dishi dishi take gani don sunyi mata nauyi,Maida idanun ta sakeyi ta rufe su, hawayenta na gudu sosai akan fuskanta.
Yar kara ta kwala wadda ya sashi matso wa kadan ya rankwafo daidai fuskanta yace  ke what wrong?
Kasa cewa komai tayi tsabar azabar da yake ji, Sai cikinta da take murdawa sosai, kallon yanda take kukan yayi take gabanshi ya fadi sosai, bazai manta yanayin data shiga ba lokacin da take period, this that mean she s off? Ya tambayi kanshi, wayanshi ya zaro ya kira asad, cikin Yan mintuna ya dauka, azafafe ya soma mashi magana  I need doctor now!!!
Yana karashewa ya kashe wayan kit ya maida idanunshi kanta, yana nan tsaye kusan minti talatin saiga doctor ya iso, nadine ce ta shigo dashi Har dakin dashi doctor din agabanshi ya dubata tare da mata allura nan take barci ya dauketa, kallon doctor Amar yayi babu fara a a fuskanshi yace  what s wrong with her?
Da mamaki doctor ya kalleshi yace  she s having menstruation pain,meaning period dinta na gab da zuwa koma yazo ,
Idanunshi ne suka danyi jaa fuskanshi a hade babu annuri kwata kwata kauda kanshi yayi gefe, he s so disappointed, jikinshi yayi sanyi sosai, saida doc din yadan taba shi ya dawo daga tunanin daya shiga, magani ya rubuta ya bashi kafin ya mashi sallama ya tafi.
Fucewa yayi daga dakin, kanshi na mashi wani irin zafii, yana shiga dakin ya bugo kofan dakin da karfi, zama yayi gefen gadon ya dafe kanshi ya soma karanto addua, kirjinshi Har wani duka yake damm damm, saida komai yadan lafa mashi kafin ya lalubo wayanshi ya Danna Ma likitanshi waya, ringing daya likitan ya dauka tare da gaishesa kamar yanda ya saba sanin koshi waye  I called you concerning my health issue, I think we have a problem!
Da sauri doctor ya tare


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login