Showing 186001 words to 189000 words out of 381117 words

Chapter 63 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2012

kafin ta sauke kanta ganin kusan karfe tara saura,hannunta ta sanya don daukan wayanta don shes feeling weak nan take taga digan jini atafin hannunta, bat agama tunanin daga ina jinin yake ba ta sake jin saukan wani digan jinin a hannunta, da sauri ta tabo fuskanta ta shafo nan take taji zuban jinin daga hancinta bul bul harda gudan jini, hankali atashe take kallon hannunta dake dauke da gudan jini,   subhannallah habo da safiyar allah  ammah ta fada anatse..
?
Amra na shiga kitchen dain ta tadda salima da lantana suna fere irish da plantain, saida suka gaisa da lantana kafin ta sanya masu hannu don su gama da wuri.
Cikin kankanin lokaci suka gama suka fara jerawa akan dining, kallon agogo amra tayi ganin kusan karfe tara da rabi yasa ta kalli salima tace   ki je ki dubo ammah 
Da sauri salima ta wuce sama zuwa dakin ammah, saida ta fara shiga dakinsu ta tashi salim daketa faman sheka barci kafin ta wuce dakin ammah.
Da sallama ta shigo dakin kai tsaye, daga nesa ta hango ammah a zaune, da sauri ta karaso gabanta ganin hannunta daya akan kirjinta daya kuma a daidai fuskanta ta taro, da sauri salima ta matso kusa da ita don tabbatar da abunda idanunta ya hango mata,   innalillahi ammah, are you okay  salima ta fada hankali atashe tana duban ammah
Kallonta amma tayi ta mata nuni da tissue dake kan dresser, da suri salima ta dauko mata ta miqa mata ta soma goge hancin nata, saida ta gama tass tace   oh dear harkin tada hankalinki, habo ne fah 
Sai alokacin salima taji sanyi aranta tace   harna tsorata wallahi, baya maki ciwo dai ko?  salima ta sake tambayarta cikin kulawa,   no dea, an gama breakfast ne?  ammah ta tambayeta tana riko hannunta,   yes ammah an gama, adda nema tace nazo na duboki ganin baki sauko kasan ba  salima ta karshe tana kallonta fuskanta dauke da damuwa.
Atare suka sauko kasan, amra na ganin ammah tayi saurin dukawa ta gaisheta kafin su zauna kan dining,
Zama ammah tayi ta kalli amra   ya futa aiki ne?  ammah ta fada tana son jink o adakin ta kwana dashi,
Kanta a kasa tace   ah ah bai fita ba  ta amsa amra don shes not even sure ko yana gidan koya fita
Katse mata tunanin da ta fara ammah tayi   go and call daughter 
Dan dagowa amra tayi idanunta suka sauka kan salima dake dariya ciki ciki, harara amra ta galla mata ta miqezuwa bedroom din nashi, da sallama ta shige cikin bedroom din, akwance ta taddashi daga shi said an towel a kugunshi alamun daga bathroom yake, saida tazo dab dashi ta gane cewa barci yakeyi ma, zama tayi gefen gadon ta zuba mashi idanu don rub da ciki yayi, haka ta dunga bin bayanshi da kallo zuwa murdaddan cinyanshi da hannayenshi, hes so damn sexy, samun kanta tayi da kasa tashin nashi ta zuba ma suman kanshi idanu dake kwance lub lub sai shining take yi, maida kallonta tayi ga fuskanshi, hes sleeping peacefully, idanunshi a lumshe gashin idanun zara zara,   hes cute when hes sleeping,  ta fada ahankali
Hannunta ta janyo kamar mai jin tsoron wani abu ta dan shafa sajen fuskanshi dake kwance sunsha gyara sun kara mashi kyau, haka ta dunga running hannunta kan fuskanshi tana taba gashin nashi, kamar daga sama taji yace   stop that 
Chak ta tsaya daga abunda takeyi still bata cire hannunba saida ya bude jajayen idanunshi ya kura mata idanu, da murmushi dauke a fuskanta ta matso da fuskanta daidai tashi don har nunfashinsu na gugan na juna, hancinta na dab da nashi tace   good morning ya mohaa, breakfast izz ready ammah tace nazo na kira ka  ta karashe tana mashi wani fari da bata a san tayi ba, tuni wuta ta dauke ma goga, azafafe ya janyota ya kwantar da ita kan gado ya matso da fuskanshi daidai tata azafafe yace   why are you doing this? Ke baki da zuciya ne? are you that cheap kina kawo kanki inda ba a buqatanki huh? Bakiji abunda na fada maki bane dazu?, bakisan youre disgusting me ba? Huhhh? 
Dan runtse idanunta tayi ta budesu akanshi tana shakar kamshinsa dake bata wani effect, bata san lokacin data matso dab dashi sosai ba itama don har bakinsu na gab da mannewa ta bude bakinta dake kamshin mint and strawberry mouth wash tace   what im I doing yaa? Ni babu abunda nakeyi,  ta karashe tana juya mashi idanu, ay kamar ta kara kunnoshi ya mike yayo kanta tare da ?damko hannunta sosai zuwa ga jikinshi yace   ni kike cewa babu abunda kikeyi, youre trying my patience ko? 
Ganin ya harzuka gashi yanda ta kwanta gefen gadon zasu iya fadowa, ba tare da wani ba ta murgina nan take kuwa ta fado cikin hanzari ya biyo bayanta, ahankali ta rikoshi kamar batasan tayi ba tace   washhh yaya, my bum& . 
?
Baki sake amar ke binta da idanu, sarai ya gane da gangan ta murgino, abubuwanta na neman haukatashi sosai, rai adan bace ya bude baki saiyi Magana tayi saurin jan hannunshi tace   yaa dubamin ko naji ciwo  kamar ba amarba haka ya kasa hanata yin abunda take shirin, itako daman tasan zai fusge hannunshi don haka ta chanyo hannun takai wajen bum dinta, bata kaiga daura hannun nashi ba ta tsaya chak ganin yaqi hanata yin hakan,daman a tsorace take kawai dakewa takeyi tana wasu abubuwan da ita kanta mamakin kanta takeyi, sakin hannun nashi tayi ta miqe tsaye   barshi ma yaya, ya daina zafi  tana kaiwa nan ta fuce daga dakin, saida ta fuce daga ganinshi ya lura da abunda ya faru just now, da sauri ya miqe tsaye yana huci   lallai yarinyar nan is trying my patients, dole nayi maganinta kuwa 
?
Amra kuwa na fitowa daga bedroom dinshi ta tuna da ayken ammah, koba a fada mat aba tasan ta dade a dakinshi, akunyace ta karasa dining kanta aksa   gashi nan fitowa 
Dan murmusa ammah tayi batace komai ba, salima kuwa me zatayi banda dariya, tana ganin aman dake kaarso wa dining din ta guntse dariyarta ta hade girar sama da kasa daman haushinsa take ji sosai.
?
Da yamma saiga aunty madina tazo, cikin aminci amra ta tarbeta, saida suka gaisa kafin ta soma tambayarta ya ake ciki, nan take amra ta bata labarin komai tare da shaidama mata yanda yake acting, nan take madina ta daka tsalle tace   madallah, ina maki kallon shuru shuru ashe kema pro ce   madina ta fada tana zama gefenta tana dariya, rufe ido amra tayi tace   kai anty madina wai pro 
  ke tsaya ma dai tukunna fatan dai, kin saki jikinki anyi komai  madina ta tambayeta tana dariya
  anty madina ni wallahi tsoro nake ji, im not ready harga allah 
  ay bazan tursasa ki ba, just calm your self, but duk sanda kikaga ya nuna yana so karki hanashi, don wallahi wannan kuma keda 
Madina ta fada
  hmm anty madina anya zai tambaya kuwa, kinsan me yace min ne? wai im cheap, yace baya buqatata ni kuma sai chusa kai nake yi  amra ta kfada tana kallon madina fuskanta gwanin ban tausayi
  haba dear wannan duk surutanshi ne, kedai kidage dayi mashi biyayya, ki nuna mashi kulawarki agareshi, and keepgiving him assignment, its your turn now, wallahi karki sassauta mashi, kina Instagram ay ko? Akwai wata kawata amrukt incence muna kiranta da queenMarh, tana sayarta mahaukatn turarurukan wuta da su khumra, ke khumran nata ma wani special hadi take mashi da haddaddun oils daga dubai wanda ke attracting sosai wallahi duk inda kika gifta bazai dauke kanshi akanki ba,zan baki handle dinta kiyi mata Magana thrug Instagram wallahi saikinzo kin bani labari hmm 
Cikin zumudi amra tace   yauwa anty madina, kai wallahi ina godiya ga allah daya kawo ki cikin rayuwata, thank you so much allah ya biyaki  amra ta karashe tana kallonta fuskanta dauke da murmushin jin dadin hirar tasu
  haba amra tsakanina dake babu godiya, fatana allah yasa ki damke wannan miskilin mijin naki, 
Nan madina ta bude wayarta tabata handle din mai turaren@amrukt_incense harda phone number ta 08032542629
  ki tura mata mssage zata maki recommending best seller dinta, akwai wani royal oud khumra, ya hadu ba a Magana dear 
Godiya sosai amra tayi mata nan ta bude janyo bag pack data zo mata dashi tace   ga wannan kyautar daga wajena ce, 
Karban jakar amra tayi tana jin dadin muamalarsu da madina,   oh anty madina da dawainiya 
Bude packaging din amra tayi, baki abude ta zaro wasu lingeries haddddu guda biyar, daya bayan daya ta dunga kallon riguwanan, ahankali tace   waii anty madina, wannan fah 
  banasan kauyanci, daga yanxu su zaki dunga sakawa idan zakije dakinsa, kuma wallahi saura na dawo naji kince min baki saka ya gani ba  madina ta fada tana dariya
  hmm anty madina anya  ..   babu wani anya, rufe idanu zakiyi ki zama yar gari kawai  madina ta fada tana miqewa zuwa bathroom
Shuru amra tayi tana karema kayan kallo, kayan dai dasu da babu duk daya, daga daya daga cikin kayan tayi, rigar yar yaloluwa ce, daga gefe an tsattsaga kamar rigar mahaukata saidai rigar nada kyau sosai don sai shekin diamonds take, agefe harda wani g string pants, kallon g string din tayi ta tabe baki   chab wannan a ciki za ah sa Kenan? Toh ay wannan dinma dashi da babu duk daya  ta fada tana tabe baki, haka madina ta fito ta taddata tana jujuya kayan.

Zama Madina tayi kusa da ita ta Kara Dora mata lectures sosai akan yanda zata dunga tarairayarshi tana janshi a jikinta  Yanxu dai inason ki daina taoron komai kinji, and Duk abunda ya shige maki duhu ki fadamin, Zan maki explaining komai.
Madina ta fada tana kallonta, shuru amra tayi tana wani nazari kafin tace  anty Madina Akwai wani abu kuwa
Da ido Madina ta kalleta tana sauraron ta
 Ni banma san yanda Zan maki bayani ba amra ta fada ashgwabe
 Ki fadi ko ta yaya ne Zan gane Madina ta fada tana janyo handbag dinta
 Anty Madina kinga, jiyan da abunnan ya faru bayan na dawo daki, gaba daya jikina wani irin ya dunga mun, musamman idan na tuna abun da yayimim, na dade sosai a bathroom cikina na kullewa na rasa ya zanyi, gashi inajin wani abu na fita daga jikina, gaba daya hankalin na ya tashi saboda what I was feeling is unexplainable ta karashe tana kallon Madina fuskanta gwanin ban tausayi
 Bayan ya zo kusa da jikinki kika fara jin abun? Madina ta tambayeta tana nazari
Kallonta amra tayi fuskanta dauke da damuwa tana dan nazari kafin tace  eh naji abu na zubomin, bayan na koma daki kuma naji abun is getting worse
Dariya Madina tayi Harda fadawa tace  Anya sister kema ba yar hannu bace?
Kuri amra tayi mata tana son jin Karin bayani
 Anya ke ba harija bace? Because don touches bazaisa ki shiga wannan yanayin ba
Madina ta fada tana dariya
 Anty what s harija kuma? Amra ta tambaya don kwata kwata bata gane kan zancen ba
 Kaji yayan boko, bakisan meaning din harija ba?Well it means, a woman with high sex drive
Zaro idanu amra tayi waje tace  noo anty madina I doubt that gaskia na shiga uku na
Gyara zama Madina tayi  Gaskia ina tunanin hakan ne, anyways zaki iya nemawa kanki answer dakanki idan kukayi Har kuka saba tanan zaki gani idan ke mabuqaciya ce Madina ta fada tana mata dariya Harda rike ciki
Tabe baki amra tayi tace  anty madina please nidai ba hiriji bace
 Harija ake cewa ba hiriji ba yar Boko anty Madina ta fada tana mikewa tare da janyo handbag dinta  Toh amarsu nidai Zan tafi, Kar dare yayi min sai zuwa gobe Insha Allah
Sallama sukayi amra ta rakota Har kasa shiga motar ta ta tafi.
?
Amar& &
Tun bayan fitarta ya miqe ya shirya cikin kananun kaya, saida yah aura sama ya gaishe da ammah nan ta tambayeshi maisa baizo breakfast ba nan ya shaida mata ya tashi da ciwon kaine, saida ta mashi addaur neman sauqi kafin ya mata sallama ya fuce daga daki, yana fitowa ya kalli kofar dakin amra, kafin ya kauda kanshi gefe ya sauka kasa ya fuce daga gidan gaba daya.
?
Bai dawo gidan ba sai wajen karfe sha daya, anatse ya shigo gidan cikin kamewa harya shige bedroom dinshi don agajiya yake sosai, yauma saida yaje ya dubo daddy,inda ya tarar da abubunshi sunyi nisa sosai, don yanxu idan an kunce mashi karafunan da aka kulle jikinshi dashi saiya fara attempting kashe kanshi, don kusan sau biyu ana kunce shi yana buga kanshi da bango, inda kanshi yayi kulu sosai, ga maganganu da yakeyi kamar ya zauce, haka duk dare zai fara dariya yana kyakyatawa yana cewa   lokaci ya kusa, lokaci ya kusa hahahaha 
Tun asad baya fargaba da lamarin alhaji kabiru haryazo ya fara warning amar akan lallai dole akwai wata kullalliya wadda basu san da ita ba, haka suka wuni suna buncike shida asad.
?
Anatse ya bude kofar dakin nashi nan take kamshi muattar mukhalat data saya wajen amrukht aka queenmarh ya dashi hancinsa, saida yadan runtse idanunshi kafin ya budesu tarr, bin dakin ya fara yi da kallo, jiki a mace ya fara takowa bai kaiga karasa shugowa ba ya tsaya chak yana binta da?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kallo, amra kuwa kanta aksa ta fito daga bathroom dinshi, batama lura dashi ba, tundaga sama har kasa ya bita da ido sanye take da wani matsiyacin nighties daya tsaya a gwiwanta, rigar daga both side of cinyoyinta a tsage yake daga kan hips dinta zuwa kasa, hannun rigar siriri daga kasan wajen kirjinta ya dan tattare don clevages dinta ya fito sosai, yanda rigar tayi lapping a jikinta he can clearly see duka surar jikinta, sai alokacin ya lura da madd hips dinta dake juyi cikin rigar don he can clearly see her skin tsaboda rigar nada tsagu ta gefe gefen, gaba daya lokaci guda nunfashinsa ya tsaya chak saida ya tattaro shi yayi gasping breath ?  goddd damnn ya allah, yarinyarnan tana neman kasheni  ya fada a ranshi
Itako batama lura dashi ba Saida tazo tsakiyan, zaro idanu tayi adan furgice cikin sarsarfa ta wuce ta gabanshi ta wuce inda ta aje hijab inta ta dauka ta zura shi ajikinta, shiko atsayen nan da yake ya kafeta da idanu harta wuce ta gabanshii yabi ass dinta da kallo harta zura hijab din, hes so confuse at that moment don ko bai kalli gabanshi ba yasan ya samu phallus, azafafe kamar bashiba ya wuce bathroom kai tsayr ganshi na bugu sosai, saida ya shiga bathroom din ya dan tsaya yana sauke huci mai zafi, bai gama processing kwakwalwarshi ba sai gata? shugo toilet din sanyeda hijab tace   welcome ya mohaa, bari na hada maka ruwan wanka, 
Ta gabanshi ta wuce ta tattara hijab dinta don karya cike ta tsaya gaban bath ta tara mashi ruwa tare da zuba mashi abubuwan kamshi sosai a ciki, tana gamawa ta juyo ta sake kallonshi ashagwabe tace   bismillah yaaa moh,  tana kaiwa nan ta kashe mashi idanu ta fuce, amar dai hes definitely loosing it, yarinya karama tana san susutar dashi, mamakin kanshi ma yakeyi da abubuwan da takeyi, kamar an dinke mashi baki ya kasa tsawatar mata, kallon gabanshi yayi daya yi tozo kafin ya kauda kanshi gefe ya wuce gaban shower ba tareda yabi takan bath dinba ya rage kayan jikinshi ya soma wanka.
Ya dauka kusan an hour kafin ya fito yana futiowa kuwa ya taddata zaune gefen gado tana latsa waya, baibi ta kanta bay a gama shirin shi tsaf cikin pjs kafin ya fuce daga dakin, cikin yan mintuna kalilan sai gashi da bottle water ya dawo, dagowa tayi ta kalleshi tace   ya moh, do you need coffee? Nasan baka son cin abunci when its late 
Bai aklleta ba haka zalika bai bata amsa bay a tabe baki ya aje bottle water yayi kwanciyarsa, bataji zafin hakan ba don haka ta maida hankalinta kan wayarta tana scrolling, tana gamawa ta miqe ta kashe lights din dakin kafin ta dawo gefen da take kwanciya, kamar bazata cire hijab din ba chan kuma ta cireshi kawai ganin wutan dakin a kashe yake ta kwanta abunta tare da juya mashi baya.
Nan take barci kuwa ya kwasheta hankali kwance, amar kuwa duk wannan abubuwan datayi akan idanunshi gaba daya harta kwanta,baiyi tunanin zata kwanta ba ganinshi kan gadon don normally cikin kwanakin idan ta kwanta kan gadon kan couch yake dawowa, in kuma shine ya fara kwanciya kan couch itama take komawa, da mamakinta ya rufe idanunshi dakyar shima ya samu barci ya kwashe sa.
?
Cikin dare ya bude idanunshi jin futsari na matsinshi,janye duvet dinshi ya soma yi anatse kafin ya soma kokarin mikewa, ba zato ba tsammani yaji cinyarta gaba daya akan jikinshi, da mamaki ya kunna bedside lamb don tabbatrwa, waro idanu waje yayi yana bin laps dinta dake bayyane a bude har zuwa p**sy dinta dake cikin white panties dinta, saurin ture kafarta yayi daga jikinshi ya mike ya wuce bathroom, don yana kara kallon wajen for the second time komai zai iya faruwa don he can do anything wanda zaiyi regretting daga baya, ya dade sosai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login