Showing 192001 words to 195000 words out of 381117 words

Chapter 65 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2051

haka ya bi wata hanya kamar wani ward din ya fuce, amar dai wani irin tangadi ya soma yi, da sauri aman ya taro shi ya jashi wajen waiting chairs ya zaunar dashi don gaba daya y agama chanza kamar bashi ba, abunda yake tsoro yana neman faruwa,
Amra dai tunda taga yanda ya lokaci guda ya chanza kamar baa mar din data sani ba, wani irin tausayinsa na yawo a jininta, tsakanin daaa da uwa sai allah, tabbas su zasu shiada kaunar dake tsakaninshi da ammah, bama shi kadai ba, har suma don babu wanda zai kallesu bazai hango tsantsan tashin hankali atare dasu ba, sai hawaye sukeyi, sun dauka kusan minti biyu saiga wata nurse ta fito daga emergency din hankali atashe ta, bata dade ba ta dawo tare da doctors biyu suka shige cikin emergency room din, amar dai tunda yaga suna shige da fuce gaba daya jikinsa yam utu, babu abunda yake furtawa sai innalillahi wa inna ialihi rajiun, don idanda za a gwada jinin a wannan lokacin toh tabbas ya je high sosai, tunda ya dafe kirjinshi ya kasa motsawa, bakinsa ne kawai ke motsawa, adduar ma da yakeyi baya futa kwata kwata daga bakinshi, su amra da salima da salim dai suna tsaye sun kasa zama kowannanesu babu abunda yake sai hawaye, aman ma yana tsaye yana sassarfa tsakanin walk way din, kowannen su yayi jigum hankali atashe, cikin mintuna talatin saiga daya daga cikin doctors din ya fito, amar na ganin futowarshi yayi saurin mikewa ya karaso inda yake tsaye aman na biye dashi suka zagaye doctor, kowannensu idanun shi yayi jaa sosai jijiyoyin wuyansu ya fito sosai, kokarin calming dinsu ya fara baima karasa magana baa mar ya katse shi   how my mother? Meke faruwa da ita? Whys she bleeding  amar ya fada yana kafeshi da idanu
  I m so sorry to say this but&   dan jim yayi yama rasa ta yanda zai mashi bayani
  why are you silent? Kun kasa aikin ku ne? wallahi idan wani abu ya same ta sainayi suiing aisbitin nan  cikin sauri aman ya dafashi yace   calm down, ka tsaya muji me zaice 
Kallonsu doctor ya sakeyi yace   shes in danger rn, zuciyarta na gab da bugawa saboda tayi damaging ta tsaya chak dalilin pumping jini da batayi kwata kwata, mun yi iya kokarin mu don mu gano abunda ya toshe hanyar mun kasa ganowa saidai, dole zamuyi mata operation, and we only have 10% chance zata rayu idan anyi operation din Kenan idan baayi ba cikin gaggawa kuma, im so sorry to say this she cannot make it, and right now shes in coma  ,
Hannu aka salima ta dora tana   innalillahi mun shiga uku 
Amar dai gaba daya komai nashi tsaywa yayi chak, babu abunda yake sai innalillahi wa inna ialiahi rajiun, idanunshi yayi jaa sosai kamar garwashi, jijiyoyin kanshi sun firfito sosai, da sauri ya damko rigar doctor hankalinshi y agama gushewa gaba daya   are you insane? Wannan wani irin maganar banza kakeyi, shes perfectly fine dazu yanxu kuma zaka cemin zuciyarta ya buga kai mahaukaci ne  kakarin amai doctor ya soma yi saida aman ya taimaka mashi ya kwaci kanshi a hannun amar, ya tura shi baya, da sauri amra ta taro amar ta riko shit ace   yaya please calm down, ka kwantar da hankalinka babu abunda zai samu ammah insha allah she will be fine  bai dago ba haka zalika bai kalleta ba jikinshi dai sai bari yake kamar mazari, gaba daya kana ganinshi kasan hes weak, asuna nan tsaye nurse ta fito hannunta rike da report ta kalli doctor   sir ga scan ga result din scan 
Karban file din doctor yayi ya bude ya karanta tsaf yana gamawa ya dago ya kalli aman don amar ya futa hayyacinshi gaba daya yace   dole ayi mata opration yanxu don komai zai iya faruwa, and dole zamu buqaci jini don blood type dinta babu a blood bank so I suggest kuje a diba jini as much as possible saboda shi tafi buaqata ayanxu  yana kaiwa nan ya juya ya shige emergency room don ya shaku sosai.

Takowa aman yayi inda amar ke tsaye yace   bamuda wani option yanxu, dole we have to accept duk abunda suka ce 
Afusace amar ya kalleshi yace   waennan basu san komai ba, I will be transferring her now to dubai, I want to confirm abunda suke cewa 
Wani irin kallo aman ya mashi kana ganin kasan hes very serious   wai bakaji abunda suka fada bane?, shes in danger dole ayi mata operation yanxu, ayanxu da kake cewa zakayi mata transfer to wata kasar how sure are you zatakai har lokacin 
Kallonshi amar yayi, gaba daya jikinshi yam utu he cant believe abunda kunenshi ya jiyo mashi, katseshi amar yayi yace   yes nida kai munsan komai, wannan duk aykin daddy ne, so we have no other option dole muyi abunda doctors sukace kafin mu gano komai 
Dafe kai amar yayi yana ambaton allah, lallai abunda suke zargi haka ne, da farko ya dauka sun tsirar da ammah na kokarin gano lantana, saidai abunda basu sani ba shine dalilin bugawar zuciyarta.

Nurse din data kawo report ce ta jagorancesu zuwa lap gaba dayansu, suna gab da shiga aman ya waigo wajen su amra yace   ku jira anan 
Yana kaiwa nan yabi bayan amar don ya shige ciki already cikin gaggawa, jininshi aka fara diba don ayi blood test kafin a diba na aman, ana gamawa suka fito waiting room suka tsaya don jiran report, cikin mintuna qalilan saiga doctor ya fito cikin kayan operation, yana futowa suka miqe su duka suka tsaya gabanshi har ya soma Magana   sir jininku baiyi daidai da nata ba, I mean bazaku iya bata jininku ba, gaba dayan ku blood group din ku AB ne, ita kuma universal donor ce dole sai universal donor irin ta ne zai iya bata, 
Hannu amar ya daga ya shafa kanshi kafin ya kaima bango naushi, nan take hannunshi ya fara fidda jini, gaba daya duk saida suka tsorata dashi sosai,
  im a universal donor  duk waigowa sukayi suka zubama amra idanu datayi Magana harda amar, takowa tayi har gaban doctor din tace   im o negative 
Kallonta doctor yayi shes so young gashi da yawa ake buqatan jinin don haka yace   that s perfect, saidai jinin da za mu buqata yaan da yawa sosai 
Saurin katseshi tayi tace   ba damuwa a diba, 
Kallon nurse doctor yayi yace   kuje blood bank a diba sample kuyi running blood group test kawai cikin gaggawar ko bag biyu ne for now 
  okay sir  nurse din ta fada tana bin hanyar lap din amra na biye da ita har suka shige cikin lap din.
Babu abunda aman keyi sai hamdala, gaba daya fatansu allah yasa a dace.

Bangaren asad tun bayan fitarsu amar shima ya shige motarshi da yaransa suka wuce asibitin dake cikin nigerian army head quarter saboda abama lantana taimakon gaggawa don gaba daya kamar ta daina nunfashi, suna zuwa aka karbeta akayi treating ciwukanta, kowa saida yayi mamakin yanda ta karairaye kamar wadda tayi accident, don anyi mata gyaran karaya biyar a jikinta, tasha azaba kuwa hannunta an daureshi da ankwa a jikin gadon asibitin.

Saida asad ya tabbatar ta dawo hayyacinta ya fara buncike akanta tundaga kan rayuwarta har zuwa abubuwan da takeyi da mutanen da take mu amala dasu.

Amra& .
Bayan sun shiga lap nurse ta deba sample din jininta, cikin yan mintuna kalilan tayi running test nan taga jinin amra yayi matching da amma don haka tayi saurin bata gado anan cikin lap don kafin ta ta fara kokarin diban jininta.
Tunda amra ta kwanta babu abunda take sai hawaye, gaba daya she s weak, alokacin babu abunda take fata sai samun lafiyar ammah, tunda ta kwanta idanunta akan celing tana jin yanda jinin ke fita daga jikinta har aka diba 1st bag, ita kadai tasan abunda take ji ajikinta, saida aka gaam diban seconb bag ta soma jin jiri, lokaci guda tayi passing out, nurse na ganin haka ta tsagaita daman tasan dole hakan zata faru don haka tayi mata taimakon gaggawa ta mata alluran bacci.

Bangaren su amar tun bayan tafiyar amra kowannensu na zaune a gaban emergency room suna cikin zullumi, gaba dayansu hankalinsu a tashe yake sallah ce kawai ke fidda su amar da aman da salim, suna nan zaune har nurse tazo ta wuce da bag of jinin da aka diba na amra, tana fitowa ta sanar dasu amra tayi passing out har an bata daki, tashin hankali biyu, ga amra ga ammah, salima dai kamar zata haukace haka take ji, gashi basuji komai daga bangaren ammah ba, haka suka dunguma itada aman suka wuce dakin da aka kwantar da amra suka bar amar da salim a emergency, da sallama salima ta bude kofar, a kwance suka taddata, fuskanta yayi pale sosai, kana ganinta kasan she s not okay kwata kwata, tausayinta duk suka fara ji gaba dayansu salima dai babu abunda take sai hawaye.
Basu wani dade wajen amra ba suka koma emergency ganin tana barci, koda suka koma chan ma haka salima ta zauna ta doka uban tagumi.
Suna nan zaune saiga amra ta zama wata abar tausayi, salima na hangota daga nesa tayi saurin miqewa ta taho da ita don da kyar take dingisawa, suna karasowa ta kalli su aman tace   yaya ya jikin nata? An gama operation din  ta tambaya tana kokarin zama, kallonta yayi yana jin tausayinta sosai aranshi yace   basu fito ba tukunna how are you feeling now? Meysa kika fito ki koma karki fadi 
  ah ah ya aman, zan zauna anan har su fito 
Tunda suka fara Magana amar bai dago ba, idanunshi a lumshe yana addua aranshi, kana ganinshi zai baka tausayi fuskanshi tayi jaa sosai.
Suna nan zaune nurse ta sake futowa hankali atashe, suna ganin futowarta suka miqe gaba dayan su,tana kokarin wucewa ta hango amra,   alhamdullah daman dakin da kike zanje, ana buqatar wani jinin saidai ina tsoron zaki iya samun matsala kema 
Saurin katse amra tayi tace   ku diba kawai, 
Shuru nurse din tayi tana kallonta dakyau tana son sensing wani abun, don tabbas kana ganinta kaga lafiyayyiya saidai diban jini ba abu bane mai sauqi dole zataji a jikinta,
Wata nurse dinta ta sake fitowa tace   nurse t what are you waiting for, ana buqatar jini yanxu, jinin ta yayi kasa, we can lost her at any time 
Saurin runtse idanu amar yayi gabanshi na faduwa, hankali atashe amra tace   dan allah ki diba kawai, babu abunda zai sameni, 
Wadda aka kira da nurse t tanajin haka tace   amma&  
  dan allah ku diba kawai nace maku im okay  amra ta katseta
Dayar nurse dince ta shiga emergency room ta debo abubuwan da zasu diba jinin dashi, anan zaune ta saka mata canula ta soma diban jinin, babu abunda amra keyi sai runtse idanu tana hawaye, yanda takeji kamar ana zare mata rai, ana diban half nurse t ta kalleta tace   ko zaki tashi ki dunga zagayawa saboda naga baya futa sosai 

Girgiza mata kai akwai amra tayi ta mike salima dake gefenta itama ta miqe, ahankali ta daga kafarta tayi taku daya biyu harta kusa gifta inda amar yake kafin ta yanke jiki, amar da idanunshi ke rufe yayi saurin budesu ya tarota da sauri, abubuwa da daman a yawo aranshi, cikin muryanshi da baya futowa sosai yace   ku cire mata please 
Da kyar amra ta bude idanunta ta sauke akanshi, tsantsar damuwa ne akan fuskanshi sosai,saurin runtse idanunta tayi tace   no karku cire min dan allah, ammah needs it more 
Binta yayi da jajayen idanunshi kafin ya dauketa gaba dayanta da hannunshi ya kalli nurse din ya nufi hanyar dakin da aka bata, yana gab da shiga dakin ya dan rankwafo daidai kunenta  why are you stubborn, youre not okay bari acire maki 
Wasu siraraen hawaye ne suka zubo mata muryanta baya futa sosai tace   ah ah yaya, dan allah kar a cire, ammah..  bata kaarsa ba ta sake passing out, saurin kwantar da ita yayi akan gadon ya kalli nurse din dake biye dashi yace   ku cire mata, zanje na nemo wani ji
Yana kaiwa nan ya fuce daga dakin hankali atashe, har wani tangadi yakeyi kamar zai fadi, yanxu ina zaije ya nemo jini ya tambayi kanshi, wajen emergency ya koma ya dan tsaya, yanajin kamar idan ya tafi shikenan bazai sake ganin ammah ba har abada.

After 3 hours of successful operation, sai wajen karfe biyar doctors suka fito daga cikin operating room, amar dake shirin barin wajen yayi saurin tsayawa ganin green light a jikin kofar emergency din which means an gama operation Kenan, gabanshi ne ya bada dammm, shikenan babu abunda yazo ranshi sai qila ta mutu ne, saurin rintse idanunshi yayi lokacin da doctor yake ma aman bayani kan zuje office dinshi.

Doctor na juyawa aman yabi bayanshi, amar shima dai haka ya daga kafarshi da kyar yabi bayansu zuwa office din doctor, suna shiga office din suka zauna suka kafama doctor idanu kamar tv, kallonsu shima yayi ya soma Magana   alhamdullahi, dole mu gode ma allah, we have a successful operation, saidai shes still in coma 
Wata irin ajiyar zuciya suka sauke atare suna hamdala, amar kuwa saida yayi sujudul shukur,
Kallonsu doctor ya sake yi yace   abunda ya bamu mamaki shine shes very strong shes a fighter don ko lokacin da muka shiga operating room bamu taba tunanin zata rayu ba, saboda chance din kadan ne, sannan operation din anyi shi cikin gaggawa wanda hakan ma saboda ikon allah ne muka samu komai ya daidaita, 
K???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?allon doc aman yayi yace   thank you so much thank you but munason komai game da rashin lafiyar nata, meya kawo mata wannan heart damage din? 
Nunfasawa doctor yayi ya bude file din gabanshi ya tura amsu gabansu kafin ya danyi yan danne danne akan screen din desktop dake gabanshi ya juya masu screen din ya soma bayani   wannan scan din zuciyarta ne,wannan hole din shine yake pumping blood zuwa ga zuciya, case irin nata bamu taba samu ba saboda yawanci masu heart attack da wuya ka samu wanda heart dinshi yayi blocking gaba daya daga jan jini, saboda kwayoyin hallita da suke kare lafiyar jikin dana adam,abunda yafi bamu mamaki shine kwayoyin hallitar jikinta duk sun mutu kadan suka rage wanda sune suka taimaketa har take raye saboda jinin ta nada karfi sosai, and bayan wannan a buncikena da mukayi akwai wani substance a jikinta wanda shine ya kashe mata kwayoyin haliitar kare lafiya na jikinta wanda buncike ya nuna yana bin jininta ne bayan wannan munyi buncike akan substance din and it looks like drug ne mai karfi don drug ne mai karfi ke kashe waennan kwayoyin.
Acikin file dinta naga ta taba samun heart attark, shima duk ta dalilin substance dinne don ahankali ya fara cinta harya nemi hanyar toshe wucewar jinin daga zuciyarta 

Juyowa amar da aman sukayi atare suka kalli juna, abunda suke zargi ne dai ya tabbata, so all this while daddy ita yake hari, shiyasa yace suna tafun hannunshi Kenan, muryar doctor ce ta sake katse masu tunani inda yace   bayan wannan akwai abunda ya daure mana kai, magungunan da doctor hafix ya daurata akai ya kamata ace sunyi protecting dinta don magunguna ne masu karfi sosai, bayan wannan alamu sun nuna symptom din da take samu na fidda jini ta baki da hanci ba tun yanxu ta fara yinsu ba, maysa kukayi gangancin barinta har jininta yayi kasa?, don badan jinin wannan yarinyar ba da tuni mun rasa ta gaba daya, jinin yarinyarnan shine kadai abunda ya ceceta, sai mu gode ma Allah, and by the way shes a brave girl, babu inda aka taba diban jini bag uku lokaci guda, wasu bag daya ake diba suke passing out, 
Kallon doc din aman yayi yace   alahamdullahi thank you so much doctor zamu iya ganinta yanxu 
  no not now, shes in coma, will advice zuwa gobe idan komai y agama regulating don yanxu haka muma dole sai mun sanya idanu sosai akanta 
Tunda amar ya sauke kanshi kasa ya kasa dagowa har doctor y agama yi masu bayani.

Godiya sukayi mashi suka fuce daga office din, gaban emergency rooms da ake ajiye patients suka tsaya suna kallon ammah dake kwance akan gadon marasa lafiya babu abunda suke hangowa sai fuskanta don gaba daya an lullubeta fuskan nata ma an saka mata oxygyn hannunta kuma jini ne da ake kara mata, tunda suka kafa mata idanu ta jikin glass door din sunkai kusan minti talatin a tsaye, gaba dayansu duk sun firgice kamar basu ba, sun sauya gaba daya duk sun galabaice, jin ana kiran sallar magrib yasa aman yace   muje muyi sallah 
Jiki a mace amar ya wuce aman yabi bayanshi tare da salim, fadin irin kwanciyar hankali daya samu da akace bata mutu ba ma bata lokaci ne, har sukayi sallah suka dawo cikin asibitin babu wanda yasa ko ruwa a baki, suna dawowa amar ya tsaya a bakin kofar dakin ammah ya zuba mata idanu while su salim da aman suka wuce dakin da aka kwantar da amra.
Da sallama suka shiga nan suka tadda amra kwance idanunta a lumshe har an sauya mata kaya zuwa na patients, salima kuma na


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login