Showing 168001 words to 171000 words out of 381117 words

Chapter 57 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2014

take zaune kanta kasa tace   barka da rana ammah 
Murmushi ammah tayi tace   thank you dear, ga kayanan kafin mu samu time mu shiga kasuwa,allah yasa suyi maki daidai, 
Kallon inda ammah ke nuna mata tayi kafin tace   allah ya saka da alkairi ya kara budi 
  ameen ya allah  ammah ta fada tana kallonta kafin tce   zoki zauna nan daughter muyi magana 
Anatse amra ta tako har inda ammah ke zaune dan nesa da ita bakin gadon ta zauna kanta a kasa, nunfasawa ammah tayi tace  daughter fatan kinyi tunani akan abunda na fada maki,  anaste amra tace   eh 
Kallonta amma tayi kafin tadan nunfasa tace   kafin naji daga bakinki ina son nayi wata mahimmiyar Magana dake saboda bana tauyema kowa hakki, muhammd ya fada min auren yarjejeniya da kukayi inda kika buqaci citizenship wato katin kasa ta karkashinsa don ki kawo qannenki kusa dake yanxu dai inason naji daga bakinki shin kinsan dalilin da yasa shi Muhammad ya aureki 
Shuru amra tayi don bata kwata kwata all this while tunani daya ke zuwan mata akan dalilin aurenta da yayi which is saboda jikinta ya aureta,batayi yunkurin tambayrshi ba ko jin ta bangarenshi dalilin aurenta da yayi, itadai tayi concluding saboda yana shaawar jikinta ne shiyasa ya aureta har ya kaita asibiti aka gwadata don ya tabbatar da bata da ciki don ya saketa, runtse idanunta tayi ta nunfasa tace   ah ah ban sani ba 
Shuru ammah tayi don tayi tunanin hakan, saida ta danyi wani nazari kafin tace   kinsan oligospermia?  Ammah ta tambayeta tana kallonta,
Dagowa amra tayi tadan aklleta kafin ta sauke kanta kasa tace   eh na sani 
  masha allah, Muhammad yana da oligospermia 3rd stage ya aureki ne saboda he has last chance of producing a child 
Dan nunfasawa ammah tayi muryanta na breaking ta cigaba,  wannan ne dalili da yasa ya aureki saboda daga wannan last chance din idan bai samu haihuwa ba bazai taba haihuwa ba 
Da sauri amra ta dago idanunta fal da hawaye, innalillahi ta wa inna ilaihi rajiun ta fara maimaitawa aranta, maganar ammah ce ta katseta   wannan ne dalilin dayasa nace kafin naji daga bangaren inason muyi Magana, duk abunda kika yanke daughter shi za ayi, don anytime muhammd zai iya sakin ki indai kina so,idan kuma bakya ra ayin hakan, ni an tsaya mashi 
Anatse ammah ta share hawayen fuskanta daya zubo mata tace   my dear babu macen da zata zauna da namijin da baya haihuwa shiyasa bazanyi forcing dinky akan ki zauna dashi ba, idan har bkyaso zai sakeki kinji ko? 
Kallonta amra tayi hawaye na zarya a fuskanta, tama kasa cewa komai, tausayin ammah y agama dabaibaiye ta sosai, idanunta sunyi jaa sosai wato all this while tayi mashin muguwar fassara, bait aba shaawar jikinta ba ko sau daya, hasalima ya aureta ne saboda that was his lat chance of haihuwa, hawaye ne ya soma yi mata zarya a fuska, sai yanxu take regretting magan ganun data dunga fadamashi, da yanda take cewa ta gode ma allah daya bata dauki cikinshi ba, yanda take jinshi aranta yanxu ya wuce musali, ya samu wani babban gurbi a zuciyarta, dashi da mahaifiyars.
Ammah na ganin haka ta miqe tace   daughter zan barki kiyi shawara kinji ko 
Tana kaiwa nan ta fuce tana goge hawayen da take boye, salima dake labe bakin kofar su tayi saurin komawa da baya ta boye gefen flower vase, tana ganin ammah ta wuce daki ta fito, idanunta itama ya cika da hawaye ?she cant believe abunda kunnuwanta suka juyo mata, adda matar ya muhammd ce? Auren yarjejeniya sukayi saboda ta samu katin kasa ta kawosu kusa da ita? Sulale wa tayi anan wajen ta fara hawaye, daman ya Muhammad yace she will regret it idan taji abunda ta jefa kanta a ciki saboda su, kamar wadda aka tsugula ta miqe ta wuce cikin dakin amra, amra dake kukan zuci dana fili bataji kararbude kofar da salima tayi ba sai ganinta da tayi akanta, kura mata idanu amra tayi don tadan tsorata da ganinta tana hawaye,
  adda what did I just hear? Auren yarjejeniya kikayi saboda mu? 
Salima ta fada tana kallonta, kauda kai amra tayi tace   ian kikaji wannan 
Zama salima tayi gefenta kanta akasa don wani irin nauyin amra ta fara ji tace   adda im so sorry im sorry for blaming you 
Kuka ne ya kufce mata ta cigaba   wallahi adda ban taba tunani kema kin shiga wani hali ba saboda mu, im so srry addaa 
Janyota amra tayi a jikinta tana hawaye tace   salima ya za ayi na manta daku, daku nake kwana daku nake tshi, na shiga babban tashin hankali lokacin da kika kirani, don har lokacin nayi niyar dawowa saidai nayi laakari da idan na dawo komai zai iya wargajewa don daddy yace karna sake na dawo ba tare da na biyashi kudinshi ba bayan wannan ma banida wani option daya wuce na san aynda zanyi na kawo ku kusa dani har allah ya hada ni da ya muhammad 
It was an emotional moment for amra and salima a wannan lokacin, kuka dai har suka gaji babu wanda ya iya hana dan uwanshi suna rungume da juna, saida suka gaji dan kansu suka rarrashi kansu kafin salima tace   adda, ina neman wata alfarma a wajenki, bansan irin zaman da kukayi da ya Muhammad ba but bana jin akwai abunda shida ammah zasu nema a wajen mu muqiyi masu, adda mutanen nan basu san ba sun karbe mu hannubibiyu, ya muhammd yayi mana abunda iyayenmu ne kadai zasu iya yi mana don yayi mana gatan da waenda ya kamat suyi mana basuyi mana ba,shi ya biya mana kudin aikin da akayi mana lokacin da muka kusa mutuwa shine yayi protecting dinmu lokacin da aka watsar damu akan titi, shine wanda dora mu kan ilimin da aka hanamu yi aka tauye mana, shi ya samu a school nida salim ba tareda yasan asalin mu ta sanadiyarki, ke karan kanki bakisan yayi hakan ba,adda babu abunda zasu nema a wajen mu da zamu gagara yi masu shi har karshe nunfashin mu don komai zamuyi masu bazamu taba biyansu da abunda sukayi mana ba  hannunta salima ta rike looking very very serious tace   adda rokeki da allah, karki rabu da muhammd don lalurar shi, yau ko bashi da kafa nasan zaki zauna dashi adda, idan har kinason haihuwar ma ni idan nayi aure zan baki duka yayana kyauta, kimin alqawarin bazaki taba barinshi ba adda promise me 
Amra na hawaye take bin salima da idanu, shes so speechless, wannan yanxu kanwarta ce, salima tayi hankalin da ayau ko bta raye zata kula da kanta da kaninta sannan tasan me ake nufi da halacci,
Murmushi amra tayi danyi tare da yar dariya ta kalleta   basai kin roke ni ba salima, yau koda ace baya iya amfani da jikinshi zan zauna dashi, har abada bazan taba complain ba 
Saurin rungumeta salima tayi tace   tahnk you adda na, ni zan baki duka yaya na idan nayi aure 
Kallonta amra tayi tace   soyayya kikeyi ko? Har kinsan wani idan aure zaki bani yaya 
Dariya salima tayi tace   kaii add aim 19 years fa yanxu 
Bugu amra takai mata tace   karya kike youre 18 ay a lissafe yake akaina, next month 
Dariya itama salima tayi tace   wow ni harna manta fah, kuma next month ma graduation dina 
?
Hira suka sha sosai ta kewar juna har suka shagala, kiran sallar magrib ne yasa salima fucewa ta barta a daki, murmushi amra tayu sai taji 50% din damuwarta ta raguwa, nauyin da zuciyarta keyi ma duk ya ragu.
?
Bayan sallar ishai salima tazo ta kirata don suci dinner, tare suka sauko gwanin ban shaawa, anra sanye take da doguwar rigar material da amma tasa akayi mata na bubu, suna karasowa suka tadda ammah da salim akan dining, da murmushi ta tarbesu ganin yanda suka rike hannu suka karso, har kasa amra ta tsugunna tagaishe da amma kafin ta samu waje ta zauna, su hudu kawai sukayi dinner don amar da aman basu dawo ba.
?
Karfe tara daidai amra ta fito daga dakinta sanye da hijab, cikin natsuwa ta tako zuwa part din da take tunanin na ammah ne don yafita daban a saman, da sallama ta shiga part din, babu kowa a sitting room don haka ta kara kwada sallama, daga ciki ammah tace   bislillah  anatse amra ta tako har cikin dakin bakinta dauke da sallama, kanta a kasa ta shigo amma na ganinta tace   daughter shugo mana ya kika tsaya kamar bakuwa daga kofa 
Anaste amra ta karaso ta tsugunna har kasa ta gaishet kafin ta samu waje ta zauna tsakiyan carpet, ammah na ganin haka tace   haba daughter ki zauna kan gado mana 
Kai akasa amra tace   nan ma yayi ammah 
Murmushi amma tayi ta kalleta, kai akasa amra ta soma Magana cikin kunya   uhm daman& . 
Murmushi ammah tayi tace   kinason ki fada min shawarar da kika yanke ne 
Kai a kasa amra ta girgiza mata kai tace   ehhh 
  okay inajinki daughter, duk abunda kika yanke haka za ayi 
Dan nunfasawa amra tayi tace   ammah bana son ya sake ni 
Runtse idanu ammah tayi cikin farin ciki da jin dadi tace   are you sure daughter, karkiyi deciding kodan abunda yayi maku keda kannenki, inason kibi abunda zuciyarki ta raya maki kinji 
Girgiza kai amra tayi tace   badan haka bane, babu abunda zan iyayi da zan saka mashi da wannan saidai na roki allah ya biyaku da aljanna, kune gatanmu, duk duniya babu abunda zai chanza wannan  ta karashe tana hawaye, kanta ammah ta shafa tace   thank you so much daughter, allah ya maki albarka, allah ya baku zuriyya dayyaba, inda rai akwai rabo, allah mai jin qan bayinshi ne, insha allah zaku dawwama cikin farin ciki har abada 
Wani irin dadi ne ya ziyarci amra jin kalamin da ammah tayi da addu? ta.
Bata dade ba tayi ma ammah saida safe ta wuce dakin su salima, a zaune ta tadda salima tana zane while salim nab arci, karasowa amra tayi fuskanta dauke da murmushi tace   har yanxu kina zanen 
Juyowa salima tayi cikin murnar ganinta tace   addaaaaa naa, yau tare zamu kwana ko 
Kallon book din hannunta amra tayi ta ga zanen nata, kafin tace   kin tuna min da abba, allah ya jikanshi da rahama da mami 
Hira suka sha sosai kafin su kwanta tare& &
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update
Unedited pa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ge
Karfe shida saidai salima ta shugo dakin, sanye take da kayan islamiyya, kallonta amra tayi tace   har kun dawo  karasowa salima tayi fuskanta dauke da murmushi tana kallon amra tace   waiii adda yanaga sai kyalli kike yi 
Murmushi karfin hali amra tayi mata tare da matsa mata gefen gadon donta zauna   babu wani kyalli, kedai akwai zuzuta abu 
Zama salima tayi agefenta tare da janyo hannunta tace   wallahil azeem kyalli kikeyi adda, kinji fatar hannunki kuwa kamar auduga 
Dariya amra tayi ta dan harareta   kedai da zuzuta abu wallahi, kije ki sauya kaya saimu sauka kasa tare 
Cikin zumudi salima ta miqe ta fuce daga dakin nasu, tana fita amra ta sauke ajiyar zuciya don har lokacin tana fargabar haduwa dashi, da kyar ta samu ta danne abunda ke ranta ta miqe tsaye, gaban dresser ta tako ta tsaya tana karema kanta kallo cikin mirror, tundaga kanta zuwa shafaffen cikinta dake cikin doguwar rigar data sauya take kallo, ita kanta tasan kyan datayi yau naturally na dabanne don ya fito sosai, sauke ajiyar zuciya tayi kafin ta juya ta nufi hanyar kofa, tana fitowa salima na fitowa itama, atare suka sauko kasan suna hira kasa kasa, tunda suka shiga kitchen suka fara preparing dinner salima ta lura da yanda jikin amra yayi sanyi, bata kawo komai aranta ba don haka ta dunga janta da hira har suka gama abunci suka jera a dining table, sama amra ta wuce don ana gab da kiran sallar magrib, salima kuma kitchen ta koma don ta karasa kwaso plates da za ayi amfani dashi.
Shogowa kitchen din aman yayi ya kafa ma bayanta idanu, yanda take goge plates da rag anatse, murmushi yayi ya tako har cikin kitchen din, bataji motsin shugowarshi ba saida yadan rankwafo daidai kunnenta yayi mata whispering wasu words daya sata dan razana har plate din hannunta na neman faduwa, saurin juyowa tayi ta kura mashi idanu fuskanta dauke da murmushi   yaa aman, ka bani tsoro  ta karashe a shagwabe, dariya yadanyi yace   I missed you baby, yau gaba daya da tunaninki na wuni ah office 
Dan harara tayi mashi kafin ta gifta ta gefenshi   babu wani nan,  saurin riko hannunta yayi don tana gab da wuce shi, shima cikin shagwaba yace   baby sal, dan allah ki karbi soyayya na, ni wallahi kina wahalar dani sosai,zan hadaki da ammah ko sister inlaw wallahi 
Kallonshi tayi da yanda yake shagwaba kafin ta kyalkyace da dariya   yanxu shagwaba ka koyo kuma? 
Dariya shima yayi ya kara shagwabe fuska yace   wallahi da gaske nake sonki zai kasheni baby sal 
Banza tayi dashi tana murmushi ta wuce dining, haka ya dunga binta daga dining zuwa kitchen, karshe dai guduwa sama tayi ganin yana neman shagaltata da shagwabarshi, wani irin son shi da kaunarshi take ji a jininta, hes so good with words, duk sanda ya fara mata Magana tsintar kanta take da blushing kamar wata zautacciya.

Amra na shiga daki ta wuce bathroom ta dauro alwala, tana fitowa ta zura hijab, ta tada sallah, tana idarwa ta zauna saida aka kira sallan isha I, tana nan zaune salima ta shugo dakin da sallama kafin ta kalli inda amra ke zaune kan sallaya,   adda mu sauka kasa, naga ammah ta sauka already 
Juyowa amra tayi ta kalleta   bana jin yunwa, kije kawai sai zuwa anjima zanci 
  okay,  salima ta fada tana bude kofar futa daga dakin.
Tana fita amra ta mike tsaye ta cire hijab din,baking ado ta zauna gabanta na faduwa sosai, wayarta ta janyo tama rasa abunda zatayi da wayar,sai a yanxu take missing din haifa sosai, aje wayar tayi a gefe ta kwanta tana tunani, gabanta na faduwa sosai.

Bayan fitar salima kasa ta sauko direct zuwa dining, ammah ce kawai a zaune sai salim a gefenta don harsun fara cin abunci, basu hangota daga cikin dining dinba don haka ta sulale ta juya zuwa dakin aman, anatse tayi knocking, jin shuru yasa ta bude kofar ta shige, babu kowa a sitting room dinshi don haka ta wuce gaban bedroom din tayi knocking, shuru har kusan minti biyu, wani knocking din ta sake jin shuru yasa ta bude kofar tadan sako kanta, kafin ta shige ciki gaba daya, bin dakin nashi tayi da kallo, ko ina very neat babu datti, ahanakli idanunta ya sauka kan kwalabe dake gefen bed dinshi kusan guda biyar, idanu ta zaro sosai jikinta na bari ta karaso gaban kwalbar, anatse ta tako ta dauka guda daya ta fara karantawa, koba a fada mat aba tasan kwalaban giya ne don haka taji wani abu ya daki ranta, fuskanta ya soma jaa kamar zatayi kuka.
Bude kofar toilet aman yayi daure da towel a kugunshi ya fito daga bathroom din, saida ya karaso dakin ya lura da ita a tsaye rike da kwalbar giya, gabanshi ne yadan fadi cikin hanzari ya karaso kusa da ita, dan dagowa tayi ta kura mashi idanu kafin ta maida idanunta kan bottle din ta aje shi a kasa inda ta dauko shi, ba tare da tace mashi komai ba ta juya zata bar dakin, da sauri ya kamo hannunta ya damek yace   babeee wait 
Azafafe ta juyo ranta a bace   let go of my hand  ..hankali atashe aman ya rike hannun nata gam   babe please listen to me, karkiyi saurin yanke min hukunci please 
Fusge hannunta tayi ya sake riko hannun nata, tana ganin haka tace   ka sake min hannu na, I hate you, daman baka daina shan giya ba? Alkawarin dakayi min Kenan, 
Hankali atashe aman ya rungumota ta baya gaba daya ya susuce   babe dan allah ki saurare ni, wallahil azeem na daina, don t hate me please ki saurare ni 
Saurin runtse idanunta tayi jinshi a bayanta da yanda ya kankameta, hawaye ne ya soma sulalo wa afuskanta,   I said let go of me, ka daina taba min jikina kai ba muharramina ba, anyways daman ay kai baka san da hakan ba tunda ko wani jack and jill tabawa kake yi  tana kaiwa nan ta fusge jikinta ta fuce daga dakin tana hawaye, saida ta tsaya a sitting room dinshi ta goge hawayen dake fuskanta kafin ta fuce kanta a kasa, bata tsaya wucewa dining ba ta nufi hanyar sama.

Ammah da salim ne kawai sukayi dinner, ammah dai mamakin rashin saukowan su tayi daga salima har amra don haka tana gamawa ta wuce sama, dakin amra ta fara shiga ganinta kwance tana barci yasa ta fito ta barta, dakin su salima ta wuce, anatse ammah ta shiga bakinta dauke da sallama, da sauri


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login