Showing 198001 words to 201000 words out of 381117 words

Chapter 67 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2045

suka danyi tsegumin cewa ay angon is no body anan uae.
Saida akaci akasha kafin aka fara shirin fitoda da amarya don ango ya iso,ummi ce dakanta ta wuce dakin haifa don dubota, da sallama ta shiga dakin, haifa dake zaune bakin dresser tasha bridal gown irin na larabawa red, tayi masifar kyau sosai tasha makeup, ta fito a asalinta na balarabiya jinin larabawa sak, she looks so beautiful sai wani irin sheki take kana ganinta kaga amarya,
A zaune take bakin dresser ta kurama diamond necklace data sa akayi masu customizing ita da amra a hannunta inda a jikin necklace din aka rubuta amra bestie, idanunta ne suka kawo ruwa tunawa da alkawarin da sukyai ma juna ita da amra, she clearly recall lokacin da suka yi alakwarin having each other back, komai is moving so fast yanxu gashi har za ayi engangement dinta babu best friend dinta, babu bestie dinta a kusa da ita, alokacin da suke tare haka zasuyi ta maganar with so much excitement, tunawa da maganra amra yasa hawayen nata ya soma bullowa   I cant wait to walk with you during your engangement, I want to be your best girl 
Jin alamun bude kofa yasa haifa bude dan box din Sarkar ta aje aciki   I miss you so much best girl  haifa ta fada tana goge hawayenta jin muryar ummi tana cewa   masha allah allahumma bareek habibty masha allah 
Karasowa ummi tayi kusa da ita ganin hawaye na neman saukowa akan fuskanta, da hanzari ummi ta rike hannunta ta dagota sama ta kalleta da kyau,   my baby why are you crying on your special day?, 
Ashagwabe haifa ta kalli ummi tace   ummi, im so sad, todays my engangement babu amra a kusa dani, I missed her so much 
Saurin share mata fuskanta ummi tayi tace   no dearest don t cry, im sure idan tasan kinyi kuka ranar engangment dinky saboda ita bazataji dadi ba, I m sure she will be happy for you, and insha allah zaku sake haduwa habibty, kinga yanda kikayi kyau kuwa?  ummi ta fada tana kamo fuskanta tayi pecking din kumatunta da goshinta, nan take emotions ya shiga, kallonta ummi tayi kmar zatayi kuka she cant believe yau engangement din diyarta, shes so happy
Saida ummi ta lallaba ta ta daina kukan kafin ta rufe mata fusknta da veil din bridal gown din ta riko hannunta suka futo.

Ataresuka fara saukowa kasan, mutane na hangosu aka fara gudaa yiii yiii yii, babu abunda ke tashi sai larabci,   masha allah, allahumma bareek  wasu na addua wasu nay aba kyawun amarya dukda ba a fuskanta ba, ummi na saukowa da ita ta karasa da ita gaban mahaifiyar hammam, nan ta duka ta gaisheta yanda suke traditionally, mikewa mahaifiyar hammam tayi ta rike hannunta ta rungumeta tare da kissing din kumatunta, haka ummi ta dunga zagaye da ita saida kowa ya rungumeta ya sumbaci goshin kafin a zaunar da ita a tsakiyan parlor, daman haka tradition dinsu yake, nan za a ajeta gaban kowa ango zai shigo ya sameta yayi unveiling fukanta don shi zai fara ganinta kafin afara engangement din.
Karasowar ango dakin ya karade da guda, masha allah sanye yake da kundura yasha farar jellabiya, fuskanshi dauke da murmuhsi, mahaifiyarshi data shigo dashi har gaban haifa ta zaunar dashi, nan ya bude veil din haifa kafin ya sanya mata engangement ring, nan take wajen ya sake dauka da guda, anata masha allah, haifa dai kanta akasa har sukayi exchanging rings.

Nigeria taura estate&
yau kwana biyu Kenan bai saka amra a idanunshi ba dukda ya damu sosai saidai ego dinshi bazaisa ya dubata ba bayan wannan ma haka ya dunga denying kanshi akan ya damu da itan dukda yana alaqanta hakan ne saboda maraicinta ne yasa ya damu badan wani abun ba, itama dai ta bangarenta tana sane dashi, don saita faki lokacin da ya futa daga gidan take shiga dakinshi ta gyara mashi ko ina ta saka mashi turaren wuta,kyautatawa dai wadda tayi alkawarin saitayi mashi kullum tana yi abayan idanunshi, haka zata shiga closte dinshi ta gyara mashi kayanshi, bayan wannan ma ayanxu duk abunda ya shafeshi ya dawo hannunta daga kan gyaran bangarenshi bata wasa da wannan sosai zuwa ga coffee dinda ammah keyi mashi duk dare yanxu duk ita takeyi kuma idan tayi haka zata kai mashi dakinta ta aje mashi ta futo, kwata kwata bata yarda sun hadu ba don yanxu ta daina kwanan dakinshi gaba daya saboda shawarar da madina ta bata kan cewa tayi testing dinshi ta hanyar daina shishige mashi ko zai zo da kafarshi, idan har baizoba kuma dole su chanza salon yanda zasu tunkareshi.
Ko wajen yin breakfast ma bata saukowa, haka zalika ammah ma bata takura mata akan dole saita sauko kasan taci dasu saboda wasu dalilai.
Afili dai yana nuna bai damu ba saidai a zuci ya damu sosai don sanin kodai tana lafiya, gashi dai bazai taba iya tambayar ammah ba bayan wannan ma bazai taka har inda take ba don zata rainashi, a cikin ranshi ba karamin haushin kansa yake jib a yanda ya kasa controlling kanshi har yake saka damuwar mace aranshi wanda bait aba tsammanin zaiyi haka bag aba daya rayuwar shi.

Friday morning& .
Yau garin an tashi da sanyi sosai, wether gaba daya ya rikide babu rana, it was a peaceful morning, gaba daya duk sun hallara a dining banda amra dake sama a kwance cikin dakinta zazzabi na neman ya rufeta,ta dauka kusan awa guda a kwance tana juyi, gaba daya ta rasa abunda ke mata, ganin kwanciyar ma zazzabi yake kara mata yasa ta mike ta janyo hijab dinta ta daura akan riga da wandon dake jikinta nab arci don ko wanka bata samu tayi ba saboda sanyin da take ji ga sanyi garin ma, anaste ta zura slippers dinta masu kyau ta fito daga dakin fuskanta fayau, anaste take sauko wa daga stairs harta nufi hanyar kitchen, tana shiga ta bude fridge ta zaro fresh milk, cup ta janyo ta tutula yanda zai isheta kafin ta zura cup din cikin microwave ta fara warmng, tana gamawa ta fito hannunta rike da cup din don madaran ya dau zafi sosai, kallon agogon jikin bangon sitting room tayi ganin kusan karfe sha daya saura tayi tunanin ya fuce daga gidan don haka ta chanza hanya zuwa dakinshi don ta gyara mashi sharpe sharpe kafin zazzabin ya riketa sosai.
Bata tsaya knocking ba don tasan ya rigada ya fuce by that time don haka ta wuce cikin bedroom din direct kanta a kasa, tana shiga ta aje warm milk din nata a gefen bedside kafin ta soma cire hijab din jikinta, tana cirewa ta ninkeshi ta aje a gefe ta tattara gashinta daya bazo ta nade shi a baya, jiki a mace ta soma bin daki da kallo, ganin gadon shi adan yamutse yasa ta soma zare blanket din don ya kwana biyu and bata wuce kwana biyu take chanza mashi zuwa wani, tana zarewa ta wuce bathroom ta saka shi cikin laudry kafin ta fito, anaste ta bude closet dinshi don anan ne wankakkun set of blankets dinshi suke, kai tsaye ta bude kofar tana jin jiri na dibanta, saida ta shigo ta rufe kofar ta dafe kanta dake sara mata,ta dauka kusan minti biyu a tsaye kafin ta danji ya lafa, yana lafa mata ta juyo jiki a mace ta nufi hanyar closet din, kyam ta tsaya ganinshi tsaye ya bata baya babu komi a jikinshi naked da alamu yana cikin shiri ne ta shugo, arazane tabi gaint sexy structured bayanshi da kallo ganinshi a haka ba kaya,saida ta danyi baya tayi saurin kauda idanunta daga kanshi ta juya, shiko yayi mamkin shugowanta a wannan lokaci don kwata kwata baiyi expecting ba,   innalillahi im so sorry bansan kana shiryawa bane 
Gaba daya ta gama rikicewa ganinshi da tayi a hakan, gabanta na faduwa ga wani abu data somaji daya fara taso mata wanda anty madina ta karance mata shi ta mata bayanin cewa idan taji irin haka to sha awa take ji, shiko ko ajikinshi yanda ya juya bayan nan bai juyo ba haka zalika baibar abunda yake ba kwata kwata, sai yayi ma kamar bai san da zamanta a wajen ba saidai deep down yaji kunyan ganinshi da tayi a hakan, ayanxu koda yayi Magana ma ko ya juyo yay a kalleta abun kunya za ayi don dalilin qin futarshi Kenan, yau abun ya motsa mashi gadan gadan babu sauqi, ya watsa ruwan sanyi yafi sau biyar ajere saidai abunma kamar tunzarashi yakeyi don yanda garin ya sauya wani irin niima na sauka yasa yake jin muguwar shaawar da yake dannewa na taso mashi.
Ganin ya mata shuru yasa ta dan juyo dontaga koya gama shiryawa, aykuwa tana juyawa tana ganshi ya dafe closet din ya rike mararshi, tsoro ne ya durar mata ga abunda take ji daya taso mata babu shiri, saurin saita natsuwarta tayi ta dan kauda kanta gefe ta karaso dan nesa dashi taba sake gigin kallon bayanshin ba tace   ya..yaa, are you okay? Is something wrong with you 
Yana jin muryarta yayi saurin runtse idanunshi don kamar an balbala mashi wuta haka yakeji, wannan shurun da yayi ya kasa koda motsawa ya kara tayar mata da hankali don saida ta sake waigowa ta mashi kallo daya ta kauda kanta, samun kanta tayi da dan taba murdadden damtsen hannunshi   yaya 
Azafafe ya juyo kamar wani mayen zaki ya chapko hannunta ya juyata zuwa gabanshi, a tsorace ta dago ta kalli jajayen idanunshi, cikin furgice ta maida kallonta ga hannunta dayayi ma wani irin ruko kamar zai balla mata kashinta, idanunta na kawo ruwa ta kalleshi muryanta chan kasa kamar bata son yin Magana tace   yaaya hannuna  ay kwat kwata kamat an toshe mashi brain dinshi baya ji baya gani sai binta kawai yake da idanuwanshi dake kara haukata ta, yaukam tabbas tasan ta shigo hannu don kwata kwata bataga alamun wasa a fuskanshi ba, yau asalin genera din data sani ne tun farko wanda baya daukan wargi ne agabanta, bude bakinta ta sakeyi zata mashi Magana   ya&   baiyi wata wata ba ya turata bayan glass closet din ya chapke lips dinta ya fara kissing dinta passionately yet hungrily kamar wanda ya shekara baici ba, gaba daya rikicewa tayi jin yanda yake kissing dinta da yanda ya damke hannunta kamar hes depending on them  jikinta har wani irin karkarwa yake shima jikinshi bari yakeyi kamar mazari, yana son hana kanshi abunda yake saidai inaaa, yanda ta kawo kantan nan baya jin zai iya raga mata koda na seconds ne, amra dai babu abunda take sai hawaye, dukda kalaman anty madina na yawo a kunneta inda take ce mata koda ya nemeta da kanshi ta natsu ta cire tsoro she will enjoy it, dukda she s trying to calm her self hakan bai samu ba saboda wani irin azaba take sha a hannnushi, saboda yanda ya riketa da yanda ya kama bakinta yana zuqota kamar babu gobe, hankalinta bai gama tashi ba saida taji ya sauke hannunshi daga kafadarta ya ruko kugunta dashi da karfi, jiki a mace duk suka zube anan kasan, it aba aje ko  ina bama ta galabaita jiki a mace ga zazzabi ga abunda ke ciyota, goga dai shi tun bayan shugowarta bazai iya tantance meyake yi ba saboda feelings din daya taso mashi kamar walkiya,
Ya dauka kusan minti ashirin yana sarrafa jikinta son ranshi, kayanta ma batasan a yaushe ya kwashe su daga jikinta ba don baibarta da komai ba said an pant dinta, bra dinta kam yageta yayi tass ya wullar gefe, tunda yaci karo da albarkatunda allah yayi mata kuwa notikan kasnhi suka kunce tass babu abunda yayi saura, brain dinshi ma vibrating yake, iya nan ma Kenan baa je ga manhood dinshi ba, hes just ripping her yanda yake so, wani irin dadi na ziyartashi that is out of the world, ahankali ya soma jin ya fara dawowa daidai, ko kadan baiyi gangancin kusantarta ba, saidai babu irin jagwagwalon da baiyi mata ba, ita kuwa gaba daya ya karar mata da ruwan jiki don har lokacin jikinta karkarwar sanyi yake yi ga azabar muguwar shaawar da takeji, sun dauka kusan awa guda a yashe a kasan, harya rage wahala, itama dai fita tayi a hayyacinta dukda zazzabin dake ciyota saida sakon da yake aika mata ya isa gareta dukda a wahale komai ya wakana.
Saida komai ya lafa mashi ya miqe tsaye yayi satisfaction stretching, amra da idanunta ked an kafeta tana jin ya miqe ta fashe da matsanancin kuka, shuru ya danyi yana mamakinta, don yasan baiyi mata komai ba tunda bai shigeta ba balle ace ko ta samu tear kamar last, then whys she crying ya tambayi kanshi yana karemata kallo daga sama har kasa yana mamakin yanda ta kara komai ba kamar yanda ya sameta a lokacin daya kusanceta ba, tabe bakinshi yayi ya fuce daga closet, tana jin alamun rufe kofar da yayi ta miqe adaddafe ta janyo hijab dinta don batabi takan kayanda ya faffarka bag aba daya, tana zura hijab din ta allabo ta fito ta fuce daga dakin.
Tana hawa sama kamar ana ingizata dakinta ta wuce direct ta kwanta kan gado tana kuka mai cin rai, tabbas tayi alkawarin komai zai mata zata zauna dashi saidai batasan hes this heartless ba, babu abunda ya sani sai kanshi, lallai tana da aiki agaban, tambayar kanta ta soma yi anya ya Muhammad zai taba sonta kuwa?
Ta dauka kusan awa guda akwance tana hawaye, gab daya jikinta y agama tsami ga zazzabin da takeji, da kyar ta samu ta mike ta wuce bathroom ta watsa ma kanta hot bath kafin ta fito, ko kaya bata tsaya ta saka ba ta balli Panadol biyu tasha ta kwanta, nan take barcin wahala ya dibeta.

Shiko goga koda ya fito daga bathroom closet room ya koma kugunshi daure da towel, bin closet room din ya farayi da idanu, ganin batanan, yar tsuka yayi ya wuce gaban closet ya bude ya dauka kayansa ya shirya, gaba daya jinshi yayi kamar an zare mashi duk damuwarsa, abunda yaji adazun is unexplainable.
Agurguje y agama shirinsa ya fuce daga gidan gaba daya yanajinshi relaxed and stree free.

Amra dai wunin ranar a kwance tayishi, koda salima tajita shuru ta?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? leko dakin tana ganinta kwance ta fito ta barta don yanxu ta daina mamakin yawan barcin da takeyi, direct dakin ammah ta wuce ta sameta zaune, nan ta zauna suka sha hirarsu har tana yi mata tausa.

Ta daddare ma salima ce kawai ta sauko don bata tsaya duban amran ba, daga ita sai lantana sukayi preparing dinner atare.
Suna gamawa ta fara jerawa akan dining, saida ta tabbatar ta kammala komai ta nufi hanyar stairs, tana shirin hawa saiga aman ya fito daga dakinshi, kasa motsawa tayi daga tsayuwan datayi ta zuba mashi idanu yanda shima ya zuba mata, tun bayan zuwanta dakinshi da tayi last har sukayi musayar yawu yake ignoring dinta, bata taba sanin tana mashi so, mahaukacin so ba sai yanxu, gaba daya bata iya barcin saida tunaninshi, sonshi ya rigada ya mamaye zuciyarta, shiko a yanxu yayi moving on don ta nuna mashi bata sonshi, dukda deep down baya jin zai iya rabuwa da ita saidai ya bama kanshi hakuri akan ta, tare da barma allah komai, don yayi Imani idan har akwai rabo tsakaninsu zasu dawo don babu macen daya taba so duk duniya kamar baby sal dinshi.
Tunda ta kura mashi idanu ta kasa saukewa, ya mata ram a idanu, tausayin na ninkuwa aranta, harga allah she wants to open up, she wants to tell him how much she love him saidai ganin yanda ya watsar da ita yasa ta watsar dashi itama ta fara nuna kamar bata damu ba.
Kauda kanshi yayi daga kanta ya wucewarshi kamar bai ganta ba, haka ta dunga binshi da idanu harya fuce daga gidan, ahankali siraran hawaye ya soma sauka akan fuskanta,   yaya dan allah ka daina wahalar da zuciya ta  ta fada acikin zuciyarta tana share hawayen daya zubo mata.

Karfe tara daidai amar ya shugo gidan, jikinshi a mace, gaba daya haka ya wuni yau sukuku da tunaninta don saida ya fita ya tuna yanayin daya barta, haka kawai yaji zuciyarshi na iching musamman idan ya tunata.
Yana shugowa direct sama ya wuce zuwa dakin ammah, da sallama ya shiga dakin, ganin babu kowa a dakin yasa ya zauna gefen gadonta don yaji alamun mutun abandaki.
After like 10mins saiga ammah ta fito, hannunta dafe a kirjinta dake mata zafi, bata lura dashi ba saida ta karaso cikin dakin ta ganshi, yana ganin futowarta yace   barka da dare ammah na 
Fuskanta dauke da fara a , tana kokarin karasowa tace   barka dai son, ya aiki harka dawo 
  ya amsa yanxu na shigo gidan,  ya amsata
Zama tayi gefenshi ta kalleshi fuskanta dauke da murmushi, kallonta shima yayi sai alokacin ya lura da yanda ta dafe girjinta, ganin haka ya sashi saurin cewa   are you okay ammah?ko baki jin dadi ne 
  im okay son lafiyata kalua  ta bashi amsa tana kauda kanta gefe, batajin zata iya fada mashi abunda ke damunta don tasan tabbas zai tada hanaklinshi, shiko kallonta yake yana karantarta, sai alokacin ya lura da yar ramar datayi, ga idanunta ya fada sosai.
Mikewa yayi tsaye yace   gobe zamuje asibiti,I want to be sure youre fine ammah na, goodnight 
Dan murmusawa tayi don daman tasan halinshi idan ya fara sensing abu don haka bata musa bat ace   allah ya kaimu son, saida safe 
Yana fucewa daga dakin ammah yabi dakinta da kallo yana nazari, yanason ya shiga dakin nata saidai ego dinshi bazai barshi ba.


The next day& .
Saturday morning 8am
Da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login