Showing 108001 words to 111000 words out of 381117 words

Chapter 37 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1998

aje laptop dake kan cinyanshi tare da janye duvet din daya rufe kafafunshi dasu, mikewa tayi tsaye tare da yin miqa, ciki natsuwa ya zura bedroom slippers dinshi tare da gyara riganshi da buttons din suka bude, fitowa yayi daga dakin cikin kamewa ya sauka kasa, tunda ya sauko second floor ya rasa dalilin saukowan nashi, maida idanunshi yayi ga kofar dakin ta kafin ya juya ya sauka kasa, hanyar kitchen ya nufa wanda ya zamo mashi rana ta farko daya tako ya shigo kitchen din, ko ina tsaf tsaf babu kazanta, sai kamshin freshner dake Tashi harma da dan sanyi sanyin ac dake kune a cikin kitchen din, kunna duka lights din kitchen din yayi don guda daya ne a kunne, bin ko ina ya soma yi da kallo, kafin ya tako gaban katon fridge freezer dake a hade ya cinye kusan Rabin bango daya, budewa yayi ya zaro bottle water guda daya mai sanyi, kafin ya rufe fridge din ya balle marfin ya kafa bottle din a bakinshi, yanda yake Shan ruwan Ma a gayance da natsuwa kamar basarake,ahankali ruwan ke sauka daga makoshinsa Har wani dan zufa ke sauka daga wuyanshi wanda yake looking so sexy a tsaye, amra dake saukowa kamar wadda aka zare Ma laka fuskanta gwanin ban tausayi lokaci guda Duk ta dan fada kadan fuskanta fayau, tun bayan futar Nadine bata wani dade ba ta farka jin ciwon na shirin dawowa, saukowan datayi Ma tazo neman ruwan dimi ne don tasha ko zata ji dan dama dama.
Tun daga bakin stair ta fara jin kamshinsa saidai bata kawo zata ruskeshi ba a wannan lokaci, kai tsaye kanta a kasa ta karaso cikin kitchen,tan shiga kamar ance dago karaf idanunta suka sauka akan fuskanshi zuwa makoshinsa, yanda yake Shan ruwan Ma ya shagaltar da ita don mamakin ganinsa a kitchen din ta somayi, cikinta ne yadan murda daya sata damke kasan marar tata tare da dan dafe kan marble din kitchen island tayi yar Kara  arhhhhhshhh

Yana nan tsaye bottle din na bakinshin Baiji alamun shugowanta ba sai yar kara data danyi, sauke idanunshi yayi akanta, tun daga sama Har kasa ya kafa mata idanu yana kallonta, idanunshi ne yayi magneting waje daya kyam kan nipple dinta da suka mashi hello daga nesa don sosai suka fito daga cikin rigar tata nan take ruwan daya sauka makoshinsa ya soma sarqe mashi a maqoshi Har idanunshi nayin jaa fuskarma ta soma jaa abunka da farin fata, sauke bottle din yayi ya kauda kanshi gefe kafin ya maida bottle din bakinshi ya shanye sauran with just a sip, shida kesha a natse Sai gashi natsuwar ta kufce ya kwankwade gaba daya lokaci guda ya rufe bottle din, tare da dan sauke nunfashi da huci mai zafi, cikin ranshi ya soma magana  uhmm damnnn
Juyowa yayi azafafe ya zuba sake zuba mata idanunshi kamar yaga abunci na farko yanason karantar asalin ciwon nata saidai bai gane ba koda doc yace mashi monthly menstruation da mata keyi takeyi, Yadai san period da mata keyi Duk wata saidai cramps dinne ya Kasa gane daga Ina yake, ta wani bangaren yake,da wannan yake kokarin son hana zuciyarci tunanin da take shirin bijiro mashi don tun kallon farko da yayi mata gabanshi yayi mugun bugu lokaci guda, kamar wanda ake fusga ya tako zuwa gabanta dan nesa da ita kadan ya tsaya tare nade hannayenshi a kirjinshi dake a bayyane don rigar a bude take, kallonta yayi tsaf irin kallon kurulla dinnan, tundaga kanta da babu hula, curly gashinta a bayyane sun kwanta lub lub sun nannade, gaban goshinta da edges din gashinta sun kwanta sakamakon zufa data tsatsafowa mata saboda jin zafin ciwon marar nata,
Tunda ta dago ta mashi kallo daya bayan sun hada idanu ya kauda nashi gefe bata sake gigin dagowa ba don kallonshi, saidai har yazo gabanta tana jin takunshi har cikin xuciyar ta, runtse idanunta tayi gam lokacin da ya tsaya dan nesa da ita tana jin yanda idanunshi ke yawo a jikinta, lokaci guda taji gaba daya she s so uncomfortable don jikinta is expose gashi babu bra kwata kwata a jikinta,rigar ma is not helping the matter don tana da santsi sosai ta manne mata wanda ya sanya nipples dinta fitowa sosai don shatinsu a bayyane yake cikin rigar, Dayan hannunta dake gefe tayi saurin daurawa wajen kirjinta Dayan kuma data dafe island dashi kamar zata fasa marble din donta damqe shi sosai, idanunta a runtse yayi taku daya ya karaso gabanta saidai da dan tazara sosai tsakaninsu,tattara natsuwarshi tayi cikin kamewa ya soma magana fuskannan dai bazaka taba tantance ta,
 How are you feeling now?
Babu zato taji tambayan nashi, don haka ta Kasa dagowa don gaba daya kunya ta gama lullubeta dukda rashin lafiyan da takeji hakan bai hanata jin kunyarba, don tana da kunyar jikinta sosai,
Kanta a Kasa muryanta ma baya futa sosai tace  Alhamdulillah!!

 Raise your head yayi commanding dinta
Dan daburcewa tayi don kusan bata gane me yake nufi ba still kanta na kasa
 I don t want to repeat my self ya fada adan azafafe,
Kunqukuni ta soma yi,fuskanta adan shagwabe ta dago ta kalli gefe,hakan datayi kamar ta ingizashi ya sake magana a kausashe
 Heyyyy look up here
Ya sake fada still hannunshi na nade a kirjinshi.
Kamar yar maye haka ta maido da fuskanta kanshi tana dan kunkuni don bata son hada idanu dashi, ganin yana shirin magana yasata saurin kallon idanunshi saidai ko second batayi ba idanunshi suka rinjayi nata don gaba daya wani irin kwarjini yake mata sosai.
Kokarin sauke nata idanun tayi saidai irin kallo daya zabga mata ya sata sallama mashi ta tsaida idanun akanshi, tunda ta zuba mashi manyan idanunta da ke nan kamar mai jin barci Har wani lumshesu takeyi tana budewa eyelashes din na kwanciya sun dan jike dalilin kukan datayi, take yaji tsayuwansa ma na neman gazawa, da sauri ya dauke nashi idanun daga kanta ya gyara tsayuwanshi kafun yace  me kika futo yi
Da sauri kamar wadda ke jiran tambayar ta bashi amsa  ruwa nazo dauka
Dan tabe baki yayi kafin ya raba ta gefenta ya fuce daga kitchen din cikin kamewa.
Yana futa kuwa ta sauke nauyyayiyar ijiyar zuciya wadda saida ya jiyota kafin ya bar kitchen din gaba daya.
Saida ta dauka kusan minti biyu kafin ta daidata natsuwarta ta wuce wajen da ake ajiye mugs, ruwan zafi ta deba daga diapenser dake jikin fridge din kafin ta fito ahankali jin yanda murdawan keyin gaba sosai, bata tsaya duban sitting room din kasan ba don ko ina a kashe yake babu haske Saina wajen entrance dake hasko parlor kadan, stair ta fara takawa atsanake, taku daya biy????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? u tayi bata kaiga taku na uku ba taji ciki ta ya Kara murdawa, cikin hanzari ta dafe handrail din stair din tare da da yin yar Kara don yanda ta razana dajin zafin ya sa ruwan mug din ya dan fantsala akan skin din hannunta duqawa tayi ta dafe mararta tana jin wani irin azaba,
Amar dake tsaye nesa da ita don yana zaune a sitting room din harta fito yana hangota saidai ita bata ganinshi, harta hau stairs da tsayuwan datayi Duk akan idanunshi Har zuwa lokacin da tayi yar karar, tare da dan duqawa kadan.
Har inda take ya tako ya tsaya dan nesa kadan kafin yace  get up
Adan furgice ta jiyo ta ganshi tsaye don batayi tsammanin ganinshi ba don Duk a tunanin ta ya wuce sama, miqewa ta soma yi ahankali kafin ta daga kafa daya ta kwala yar kara, tabe baki yayi don ganin kamar Ma abun nata da raki da shagwaba baiyi wata wata ba ya sungumeta gaba daya, Sai jinta tayi a sama, tsoron daukan da yayi mata a bazata ya sata saurin kankameshi sosai wanda hakan saida ya sashi dan tsayawa for a moment jin lafiyarshi ta dan motsa, daidai ta natsuwarshi yayi kafin ya haura saman da ita, Har bakin gadon ta ya sauketa bai tsaya kallonta ba ya juya ya fuce daga dakin, yana futa kuwa ta sauke ijjiyar zuciyar don tunda ya dauketa gabanta ke faduwa, bayan Yan mintuna kadan Sai gashi da wani mug daban a hannunshi, karasowa yayi gabanta ya miqa mata, bai ce mata komai ba ita ma tana ganin yana miqa mata ta karba tare da cewa  thank you!
Ganin ya tsaya bai motsa ba Sai nannade hannayenshi dayayi a kirjinshi gashi ya zuba mayun idanunshi dake sata jin wani iri ya sata kauda kai gefe ta soma kwankwadar ruwan ba tama jin zafin ruwan harta shanye tass ta sauke nunfashi still hannunta nakan kirjinta tana kokarin rufe kirjin, shi mamaki Ma yake tana da kananun shekaru take da jiki haka, tsaki yayi ganin yanda take kare kare kafin yace  what are you hiding?, ya fada yana hade rai tamau
Saurin dagowa tayi ta zuba mashi idanu chan kuma ta sauke still hannunta na kan wajen,  babu komi ta bashi amsa kai tsaye
Wani irin kallo ya zagba mata mai wuyar fassara wanda ya sata daburcewa ganin yanda ya bata rai sosai.
Kamar wata munafuka haka ta sauke hannun ta kadan ta kare wajen yanda bazai gani ba.
Oga dai gyara tsayuwanshi yayi ya kura mata idanu ya cigaba da tambayarta  Ina kike jin ciwon
 Kasan mara ne ta bashi amsa Adan shagwabe don tama manta dawa take magana, abunka da mara lafiya da neman attention
Kamar ya karanenceta kuwa ya sake tambayan  wajen Ina ne let me see
Kamar doluwa haka ta mike tama manta da kare Karen kirji da take ta tako gabanshi tana turo baki a shagwabe ta daura hannunta kasan shafaffen cikinta wajen mararta ta sunkwi da kai tace  nan kasan
Tunda ta mike ta dunfaro gabanshi kamshinta ya bugeshi sosai Har cikin hancinshi, Dukda da yar tazara tsakanin su saida ya tako gab da ita sosai, itako da kanta ke Kasa tana kokarin nuna mashi Sai jin nunfashinsa tayi daidai fuskanta yadan duko gabanta sosai ya sauke mata lafiyayyen nunfashinsa mai zafi akan fuskanta, abunda yafi tada mata hankali shine jin saukan lausansan tafun hannun shi akan mararta dake cikin yaloluwar rigar da ita da babu Duk daya, da sauri ta daga idanunta tare da sauke wa kanshi, nan take tayi arba da tashi fuskar daidai tata Har hancinsa na neman gogar nata, tuni nunfashinta ya tafi wucun gadi, don kamewa tayi kyam ta Kasa motsi, hannunshi kam yana nan kan mararta shima ya Kasa daukewa don wani irin shock yaji ya durar mashi take ya gane cewa lafiyar ta dawo inma bata gama dawowa ba kiris ya rage, shafa wajen daya danyi ne ya maidota hayyacinta da kuma muryarshi dake dauke da kamshin mint daga bakinshi
 Daidai nan ne?
Kamar wawuya ta bude baki tace  uhm
Kara dan matsa wajen yayi yace  uhmmmm
Jikinta ne ya soma kyarma
Da sauri ta danyi Kara tace  zafi tare da saurin yin baya ta koma ta tsaya tana sauraron yanda zuciya ta ke racing sosai, tabe baki yayi Harda yar guntun tsuka yace  go back to sleep
Batayi wata wata ba ta hau kan gado ya bita da idanu harta janyo duvet ta rufa, jin alamun bai motsa ba yasata bude kanta tace  good night yaya
Bai tsaya amsata ba ya juya tare da janyo kofar ya rufe mata
Yana futa ta sauke ijjiyar zuciya sosai tana mamakin yanda ya sauko yau, saidai bata sama kanta hope din haka zasu dinga tafiya ba don baka gane mashi kwata kwata.
Dakyar barci barawo ya kwasheta dukda idan ciwon ya nuqurquso ta farkawa take yi idan ya lafa kuma ta koma.

Shima gogan yana shiga daki ya hau kan gadonshi ba tare da tunanin komai ba yayi kwanciyarshi saidai barcin baizo mashi ba Sai gab da sallar asuba tunani iri iri na yawo a kwakwalwarshi saidai yanda yake da dakewa yasashi kawar da komai kamar ba komai ba.

Washe gari Monday da sassafe ya fuce daga gidan saboda wani urgent investigation da zasuyi shida lieutenant asad, koda ya fuce Nadine ma bata fito ba,

Ahankali amra soma bude idanunta da sukayi mata nauyi sakamakon baccin data samu gab da sallah asuba, Mika tayi tare da adduar tashi daga bacci, ayanxu ciwon cikin nata ya dan ragu don sama sama take jinshi, gashi maganin datasha ya sata jin kwarin jikinta, kafafunta ta sauke kasa ta wuce toilet, bata tsaya komai ba ta fara watsa ma jikinta hot bath, tana gamawa a gurgurguje tayi brush ta fito don yunwa take ji sosai, Riga mara nauyi ta zaro doguwa daga cikin kayanta tare da set din bra da pant kafin ta fara shirywa ,saida ta feshe jikinta da turarenta,bata tsaya shafa mai ba ta nannade gashinta ta tura cikin hula ta fuce daga dakin, Kasa ta sauka ganin Nadine bata parlor yasata wucewa kitchen direct, tana shiga kuwa ta hangota tsaye tana goge gogen gas da alamu bata dade da gama amfani dashi ba, cikin girmamawa suka gaisa kafin ta tambaya jikin ta.
 how are feeling now ma? Nadine ta tambaye ta fuskanta dauke da murmushi
 Alhamdulillah Nadine naji sauki amra ta bata amsa
 Na gama breakfast yana dining, daman na bari na gama ayyuka ne Saina duba ko kin Tashi don dazu wajen 7 bayan sir ya futa na leko don naga ko jin Tashi sainaga baki Tashi ba
Nunfasa amra tayi kamar bazatace komai ba chan kuma tace  uhm shi ya karya ne?
 No bai karya ba, lokacin daya futa ma ban dade da futowa ba, nima ban sameshi ba don saida naje kaima security da driver abunci naji sun futa shida driver da sassafe.

 Oh okay,Yau me kika dafa mana nadine amra ta tambayeta fuskanta dauke da murmushi
Murmushi itama Nadine tayi tace  ma, as asual dai chips ne Sai egg sauce da chicken pepper soup
Shuru amra tayi kafin tace  Bari naje dining din, sannu da aiki
Tana kaiwa nan tasa kai ta fuce nadine ta bita da ido tana murmushi tace  wannan yarinya badai kyauba ga fara a saidai shi yayan nata baida fara a kamar ita

Zama tayi a dining ta zuba chicken pepper soup a bowl daidai cikinta kafin ta hada tea mai zafi, ba laifi taci da dan yawa, kafin ta sha tea din don shi tafi buqata, tana gamawa tayi handala ta goge bakinta ta wuce sama, magungunan da doctor ya bata ta ballo tasha kafin ta zauna gefen gado ta janyo wayanta, line din haifa ta soma kira, baya shiga tun last time da sukayi waya ta daina samunta, haka zata dinga kira amma baya tafiya kwata kwata.

Amar&
Tunda ya karaso Nigerian army headquarters ya wuce direct office din lieutenant asad, tundaga gate kowa yasan anyi babban baqo,Duk zuwan da zaiyi Sai an zuba manyan securities wanda baya son haka sbd ba official zuwa yyi ba don cikin sirri suke yin aiki da taimakon asad saidai in Har zai shiga headquarters na sojoji dole Sai Ansan da zuwan shi, shiyasa yawanci idan zasuyi meeting akan investigation da sukeyi yake saka lieutenant asad ya nema masu waje mai sirri, wannan zuwan Ma da yayi zuwan gaggawa ne kuma dole ya shigo cikin headquarters don abun ya shafesu.
Yana iso wa ya wuce direct office din asad, yana shiga kuwa ya miqe suka gaisa cikin girmamawa kamar yanda suka saba, shima asad office dinshi babba ne kamar ko wani office saidai kuma bazai taba Kamo na general gabaki daya ba lols.

Tunda ya fara ma asad bayani, baiyi wani mamaki ba don abunda yafi haka Ma za a samu anan nigeria, gashi sunada report dayawa akan human trafficking da akeyi da yawan futar haramtarciyar kwaya wanda an Kasa gano daga inda take, gashi tana kisa musamman wa kauyuka sbd yawanci waste din drugs din rafi ake kaiwa ayi dumping inda baza ayi tsammanin ,mutanen kauye kuwa basu damu ba shan ruwan rafin su sukeyi wanda daga karshe su dinga cututukan da ba a gano ta yanda suka samu.

Nunfasawa asad bayan ya gama sauraron bayanin shi hannun shi nade a kirjinshi yace
 Oga nifa bazanyi mamaki ba,we have thousands of report akan human trafficking, yanxu haka da nake maka magana Akwai badge of yaranda went missing, Mun Kasa gano komai, amma yanxu ka kirashi muji idan zai samu turo mana evidence koda hoton yaranda aka tafi dasu tunda yace maka ya tabbatar Yan nigeria ne Sai muyi comparing mu gani daga nan zamu samu damar tracking ta inda yaran suka bace
Shuru Amar yayi kafin ya dauka wayanshi ya soma dialing number hammam..
Ringing daya biyu ya dauka
 hey dude amar ya fada yana relaxing a kan kujeran da yake zaune da take facing asad
 I m so surprised ka kira, bansan da wani baki zan baka hakuri ba, I m so sorry dude hammam ya fada daga chan bangaren
Nunfasawa Amar yayi kafin ya saka wayan a speaker
 It s okay dude, naji dadi da kayi uniting da mahaifiyarka
Murmushi hammam yayi yace  all thanks to you, ta dalilinka na gano komai and I promise you yanda na fada maka I will make sure Mun kawo karshe azaluman nan

 Insha Allah Amar yayi saurin fada mashi kafin ya cigaba
 Now I need your help, naga email din da kayimin akan abubuwan daka gano

 Oh yes, jiya an kawo yara wajen alif, ban tambaye shi ba don normally idan naga an kawo mutane gidanshi bana magana,don baya son yawan tambayoyi, saidai bayan an aje su ah gidan I sense something very fishy, I had to dress like one of the workers dake gidan, na shiga inda ake aje mutane a nan gidanshi kafin a kwashesu zuwa wata Kasa, dude I was so surprised with what I saw, yaranda na gansu an shigo dasu lafiya kalau Saina gansu sun zama mahaukata, Akwai mutun daya da naga yanata kuka, yaron is about 17 years i


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login