Showing 228001 words to 231000 words out of 381117 words

Chapter 77 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1966

sosai kan revision da practice exams da akeyi masu saboda preparing dinsu akeyi for waec da neco.
Amra dai kullum tana kwance, ammah na kula da ita sosai har lokacin babu wanda yasan abunda suke ciki, ammah bata yarda ta fada ma amar ba don tace sai when the right time comes.
Shima bai damu ba don bai tambaya ba, haka ya dunga harkokinshi, yanxu kokari yake y agama komai don ya samu ya wuce bakin aikinsa.
Gyaran da ammah tace yayi bai fasa ba, yasa anyi refurninshi gidan gab daya an saka furnitures din da sukaci uban nada, fadin irin yanda gidan ya chanza ya kaar kyau ma bata lokaci ne don komai yaji zam zam, ko a kasar waje sai haka.

After 3weeks& .
Yau saura sati guda salima su gama neco don already sun gama waec, gaba daya ta rame sosai sai karatu takeyi kullum tana daki, salim kuwa ya gama school exam, kullum yana zaune yana games dinshi sai salima ne ke zuwa school itama in a week zata gama, gaba daya ta fidda tunanin aman aranta saina karatunta , shima ya bata space sosai don baya son ya takura mata saidai duk sanda suka hadu koda a wajen dining ne nan suke aika ma knsu kallon love wanda kowa ya shaida soyayya mai karfi ce a tsakaninsu&

Amra ta shiga 6month harda sati biyu, har lokacin cikinta bai fito ba don bazaka taba cewa tana dashi ba inka kalleta saidai wanda yasan ainihin ciki ko yayi experianceing zai gane dashi ajikinta. duk ranar Wednesday ammah ke kaita antenatal babu wanda ya sani a gidan amar ne kawai ke yawan tambayr inda suke zuwa,shima lokaci guda ta taka mashi burki don tasan zai iya yin buncike don haka ta shaida mashi bata san shishigi, he should behave him self, nan take kuwa ya shiga taitayin shi bai sake tambay aba kuma baiyi gigin yin bunciken ba.

Friday morning..
Tunda amra ta tashi yau ta tashi da son cin yalo, avocado, gurjiya da agwaluma gaba daya at the same time, haka ta dunga zarya adaki harda kukanta ta rasa yanda zatayi, cravings din kamar zai saka ta hauka, babu shiri ta daura hijab dinta akan towel dinta don yanxu dashi take wuni idan tayi wanka bata son saka kaya kwata kwata, ta na fiowa ta wuce dakin ammah direct, da sallama tashiga dakin harda hawayenta, ammah na ganinta ta mike   daughter lafiya? Akwai abunda ke maki ciwo ne? 
Karasowa amrat tayi kanta akasa   ammah dan allah inason yalo da data, da gurjiya, da avocado da dayan banma don sunanshi ba but kinsaya min lokacin da mukaje asibiti 
Murmuhsi ammah tayi ta rike hannunta,   haba daughter yanxu saboda wannan kike kuka? Share hawayenki bari na kira muhammda yaje ya nemo maki, yanxu kuwa kiji,  ammah na kaiwa nan ta dauki wayarta, amar dake shirin futa don harya riko keysa dinshi ya nufi inda motarshi take wayar ammah ta shugo mashi, saurin dauka yayi yasa a kunneshi   muhammad kana ina  ammah ta fada tana sauraronshi
Daga chan ya amsa   yanxu zan fita, inzo ne? 
  no basai kazoo ba, daughter na son cin yalo da data da avocado da agwaluma da gurjiya da dinya 
Zaro idanu yayi waje don tunda ta fara Magana baima gane abunda take nufi ba   sorry come again ammah 
Ya fada surprisingly
  nace maka my daughter nason cin yalo da data da agwaluma da dinya da gurjiya sai avocado, ianson kabar duk abunda kake kaje ka nemo mata 
  what!! Ammah, menene wannan din, kuma& . 
Saurin katseshi ammah tayi   look babu wani kuma, kaje duk inda zakaje nab aka nan da 1hours  amra ce ta katseta yayin da ta fashe da kuka, 1hour ina bazata iya jira ba, ammah na ganin haka ta gane don haka tace   kaii nabaka 30mins, ka nemo su duka duk nda zakaje kaje ka nemo su yauwa 
Tana kaiwa nan ta kasha wayar dipp ta juyo gaban amra   daugter, ki kwantar da hankalinki kinji, zai akwo aynxu yanxun nan, bari na yanko maki avocado ki fara dashi don naga akwai anan kitchen kafin ya kawo sauran 
Ashagwabe amra tace   thank you ammah 
  ki kwanta ma anan ki huta yanxu zan dawo my dear  ammah ta fada tana mikewa
  amra kuwa janye hijabin tayi ta kwanta abunta nan take barci ya kwasheta& & & & .
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update
Unedited
Ammah ne ta dago ta kalleta Ganin ta takure waje daya  daughter jeki huta
 Tohm ammah ta fada a tsanake, kallon inda asad yake tayi tace  saida safe mun gode da ziyara 
 Ba komai nike da godiya ya amsa ta Har lokaci idanunshi na kanta, Amar dai kasa dauke idanunshi yayi akanta, haka kawai yaji bayason ganinta tsaye a wajen saboda yanda Asad ke kallonta,ya kasa dauke idanunshi har ta wuce sama.
Tana hawa sama ya sauke wata ijiyar zuciya dayasa Ammah dake gefen shi ta kalleshi, murmushi kawai tayi ta kauda kanta gefe.
Mikewa asad yayi ya ajiye bundle din naira note guda biyu a kan kujeran daya tashi kafin ya kalli inda salima ke zaune yace  kanwata thanks for the drink,ga wannan ba yawa a saya eyeshadow
Ya karashe yana mata murmushi, kallonshi tayi itama fuskanta dauke da murmushi tace  thank you uncle
Sallama yayi ma ammah, kafin ya kalli inda Aman yake ya miqa mashi hannu, Amar na Ganin haka ya miqe tsaye suka fuce atare, Har gaban motarshi ya rakoshi, suna karasowa asad ya miqa mashi hannu yana murmushi  congratulations oga, ashe itace madam
Dan murmushin da bai kai zuci ba yayi tare da saurin basarwa cewa  thanks for the visit, Allah ya bar zumunci
 Ameen oga yana kaiwa nan ya mashi sallama ya shige motarshi.

Bayan fitarsu salima ta miqe ta kwashe juice da cups din da baqon yasha ta wuce kitchen dashi, tana wucewa Aman ya miqe ya bi bayanta.
A tsaye ya taddata tana kokarin wanke cup din, tana gama wa ta juyo  wayyo Allah na ya fada da dan karfi saboda bataji shugowanshi ba kwata kwata,  ka bani tsoro yaya
Hannunshi ya nade a kirjinshi ya matso kusa da ita  meysa kike ma wanchan gardin murmushi?, bakisan murmushinki nawa ne ba ni kadai?
Da mamaki take kallonshi kafin ta kufce da dariya Ganin yanda yayi kicin kicin da fuska  yaya are you jealous?
 Yea I am ya bata amsa kai tsaye, tuntsirewa tayi da dariya kafin ta dan matso daf dashi fuskanta dauke da murmushi Har wani blushing takeyi,  ka kwnatar da hankalinka my yaya, babu wanda zai chanza gurbin da kake dashi a zuciyata
Hade rai ya danyi kafun ya kauda kanshi irin bai yarda dinnan ba tana Ganin haka ta dan shgwabe  yaya Wallahi da gaske nake , bakisan yanda nake jinka araina ba
Dan murmusawa yayi kafin ya kalli cikin idanunta in a naughty way yace  zaki aure ni?
Sunkuyar da kanta kasa tana mai rufe fuskanta cikin sassarfa ta gifta ta gefenshi Har takai bakin kofa tadan juyo  yes honey
Da sauri ya juyo ya kalleta harta fuce daga kitchen din aguje tana dariya.
Wani irin dadi ne ya ziyarceshi, soyayyar da yake mata ta dabance a cikin zuciyarsa.

Amar na shugowa gidan ya wuce bedroom dinshi, har lokacin yana jin wani irin zafin yanda asad yake kallonta, haka kawai yaji bayason ana kallonta kwata kwata, haka ya dunga zarya a cikin dakinshi ya rasa abunda ke damunshi, zuciyarci cushe take da bacin rai mara dalili, babu abunda yake sai tsuka, he can t believe yanda yake behaving when it comes to her wanda ada kwata kwata baitaba tunanin zaiyi hakan ba akan wata mace ba.
Haka ya kwana cikin bacin rai, hade da tunaninta aranshi wanda ya kasa hana kanshi yin hakan.

Ita kuwa bayan ta hau sama hijab din jikinta kawai ta cire ta wuce bathroom jiki a mace tayi wanka ta sauyo wani towel din ta futo ta kwanta abunta.

After one week& .
Yau sati guda kenan rabon shi da ganinta, tun bayan zuwan da asad yayi ta sauko kasan bai sake ganinta ba dukda baya wuni a gidan, yana tashi yake fucewa sai kuma yamma zai dawo.

Bangaren amra, itama dai rabonta dashi tun lokacin, bayan wannan ma yanxu bata wani damu da al amarin shi ba, kamar yanda ammah ta fada mata akan tayi focusing akan lafiyarta da babyn dake cikinta kawai, har lokacin kuwa batayi gigin fada mashi komai
ba kwata kwata.

A cikin kwanakin ta samu kuzari sosai ba kamar da ba, don ba laifi yanxu ta rage yawan bacci sosai, sai ci, yanda take cin abunci sosai har mamaki ammah keyi sosai ita da salima dukda ita ammah tasan dalilin cin nata, salima dai mamakin addar nata takeyi sosai don ta chanza dukda bataa bata wani mahimmanci ba saboda karatu dayasha kanta sosai saboda sunyi nisa sosai suna gab da gama neco.
Friday morning&
Yau ne 3rd time dinta na zuwa asibiti da ammah, yanda sukaje last time haka sukaje this time around babu wanda ya sani, kulawa da tarairaya babu wadda ammah bata nuna mata, babu abunda zata buqata wanda ammah bata kokarin ganin ta bata, har alokacin babu wanda yasan cewa tana da ciki musamman amar.

Fitowa sukayi daga cikin asibitin, a,,ah na rike da magungunan ta da suka karba a pharmacy, ahankali amra ke tafiya saboda kumburin da kafafunta sukeyi saboda zama waje daya da takeyi wanda doctor yanxu yayi advicing akan ta dunga exercise sosai don tayi nisa a 6th month dinta.
Bude motar ammah tayi shuka shige kafin taja motar suka bar asibitin, ko akan hanya saida ammah ta tsaya tasaya mata agwaluma da take yawansha sosai, allah ya taimaka lokacinta ne ma, saida ta saya mata cikin leda kafin su bar wajen.

Driving ammah keyi a natse tana murmushi kafin ta dan waigo gefen amra tace   daughter kinji dai abunda doctor yace ko?, you have to be excercising saboda kumburin kafan nan, 
Dan murmusawa amra tayi kanta a kasa tace   inshs allah ammah.. 
  yauwa baki fada mashi ba dai ko?  ammah ta sake tambayarta
  ah ah ban fada mashi ba ammah, rabo na dashi ma harna manta  amra ta bata amsa.
Dan jim ammah tayi kafin tace   bana son ya sani yanxu, so nake muyi surprising nashi  

Hira suka danyi inda ammah ke buncikan cikinta akan yanda yake treating dinta ganin yanxu ta dan sake sosai da ita sosai ba kamar lokacin da taji tana da ciki ba tana kunyar ta.

Suna karasowa gida ammah tayi horn securities suka bude gate, suna budewa ta shige da motar har wajen parking space inda take ajiye motarta, tana kashe motar suka fito atare, cikin gidan suka shige ammah na rike da magungunan ta, da sallama suka shige gidan, salim ne kawai a zaune a parlor yana buga game da ps5 dinshi da amar ya saya mashi, yana ganin su yayi saurin ajiye game din ya miqe ya taho wajen ammah, rungumeshi tayi tsam a jikinta   mun barka kai kadai a gida ko?  girgiza mata kai yayi kafin ta sake tambayarshi   son ya futa ne?  nan ma girgiza mata kai kafin su karasa sitting room.
Kallon inda amra ke tsaye ammah tayi tace   daughter kije ki huta ko 
  tohm 
Tana kaiwa nan ta wuce sama anatse,.

Karfe biyar daidai ya shugo gida, yana futowa daga motarshi ya wuce main entrance kai tsaye, da sallama ya shugo cikin parlor cikin kamewa da izzarsa, sai buga kamshinsa yake, yayi wani fresh ya kara kyau kana ganin fuskanshi kasan yana cikin kwanciyar hankali sosai, sanye yake da kaftan sky blue da baqar hula, kayan sunyi masifar yi mashi kyau, kamar wani arab guy, kanshi a kasa ya shugo parlor har zai wuce part dinshi ya jiyo dariyarsu, juyowa ya danyi inda suke zaune a parlor, da amra ya fara cin karo, tana zaune kan kujerar zaman mutun uku ta mikar da kafarta daya akan kujerar daya kuma a kasa sai plate akan cinyarta da aka yayyanka agwaluma a ciki.

Sanye take da doguwar riga ta atamfa, kanta babu dankwali sai gashinta data nade tayi bun a tsakiyan kanta, rigar jikin nata ta zauna mata dam a jiki boobs dinta sun futo sosai don yana iya hango yanda suke sheki daga nesa kamar zasu farka mata rigar, tayi wani irin haske dake daukan idanu, gefenta kuwa ammah ce da salim dake maqale da ita duk suna zaune kan kujerar gefenta suma, gaba daya hankalinsu nakan tv suna kallo suna dariya.
Saida ya kaarso parlor yak are mata kallo sosai kafin ya dauke kanshi ya kalli inda ammah ke zaune yayi gyaran murya, gaba daya juyowa sukayi suka kalleshi, banda amra datayi mashi kallo daya ta maida idanunta kan tv, da fara a ammah ta kalleshi   son har an dawo?,sannu da dawowa 
  thank you ammah  ya amsa atakaice
Samun waje yayi ya zauna akan single chair dake facing tata, tunda ya zauna taje jin yanda idanunshi ke yawo a jikinta, agwalumar dake hannunta ma kasa kaiwa baki tayi, kamar wadda aka zare ma laka haka ta juya ta kalli inda yake, cikin muryanta mai sanyaya zuciya da kasha garkuwar jini tace   barka da dawowa 
Ahankali muryanta ta ratsa kwanyarshi don lokacin data juyo ta kalleshi ya kauda kanshi gefe, maido da idanunshi yayi kanta ya zuba mata wannan mayun idanun nashi,   thanks  ya amsa ahankali

Saurin sauke idanunta tayi daga kanshi ta cigaba da shan agwalumarta tana kalllon, zaman shi anan baisa tabar dariyarta da yazo tadda sunayi ba don wani funny movies suke kalla, datayi dariya haka zai dago ya kalli kyakyawar fuskanta da yanda sound din dariyar nata ke fita daga bakinta da yanda kumatunta ke lotsawa, zai iya cewa wannan ne first time daya ga tana dariya haka sosai, tayi masifar tayi da imanin shi, tayi mashi kyau sosai, yanda yake ganinta yanxu kamar ba it aba, ta cika mashi idanu.

Ammah ne ta juyo ta kalli inda yake zaune   son kayi lunch kuwa ko zakaci yanxu? 
Jin shuru babu response ya kafa ma waje daya kallo yasa ta waiga don ganin inda yake kallo haka daya dauke mashi hankali don kwata kwata baima ji abunda tace ba, tana ganin amra yake kallo ta sauke wani lausassan murmurshin jin dadi, ko ba a fada ba tasan y agama kamuwa saidai taurine kanshi bazaisa ya sauke kanshi ba yayi admitting hakan,   son?? Are you okay  ammah ta sake fada tana murmushi,
Da sauri ya kauda kanshi don sai yanxu yaji muryan ammah, baiyi tunanin ta ganshi ba don haka ya mike tsaye yace   im okay ammah, sai zuwa anjima  yana kaiwa nan ya wuce part dinshi, binshi da idanu ammah tayi tana murmushi kafin ta maida hankalinta tv.

After like 5 mins haka, ammah ta waigo inda take zaune tace   daughter, kije ki kai mashi ko dan juice ne 
Saurin dagowa amra tayi, hannunta rike da bawon agwaluma data gama sha, jin abunda ammah tace yasa tayis aurin sauke kanta kasa tana mai jin kunya,
Kauda kai ammah tayi ta maida idanunta kan tv tana murmushi ganin kamar ta zama uncomfortable lokaci guda, amra dai kamar ta nitse dan kunya, haka nan ta sauke kafarta ta mike tsaye ahankali ta wuce kitchen, bata ma tsaya daukan dankwalinta ba ta.
Tana shiga kitchen ta dauka wani babban glass cup mai tsayi sosai ta wankeshi tass kafin ta goge kafin ta bude fridge ta janyo wani exoctic apple and mint juice mai sanyi.
Zuba juice din tayi a cikin cup din kafin ta janyo inda suke ajiye veggies, nan ta dauko mint leaves da cocumber , suma saida ta wankesu kafin tayi slizing cucumber a cikin juice din sai dan mint din kuma ta jefa shi a ciki, tana gamawa ta dauka cup din ta saka shi wajen ice dispenser, bata saka mashi ice da yawa ba ta cire cup din ta futo daga kitchen din kanta a kasa, dan dagowa tayi ganin ammah bata parlor yasa a dan sake kadan ta wuce part dinshi.
Anatse take tafiya saboda kafarta daya dan kumbura kadan, da sallama ta bude sitting room dinshi, k ina lum lum babu wani haske sosai sai sanyin ac daya cika dakin.
Bata tsaya dube duben parlor nashi ba ta wuce bedroom dinshi kai tsaye,   assalam alaikum  ta fada da yar siririyar muryarta tana rufe kofar dakin bayan ta shugo.
A tsaye yake dagashi saidan shorts dinshi yana tsaye bakin windown dakinshi ya bama kofa baya yana receving call, batajin me yake cewa saidai dagjin yanda yake Magana kasan work related call ne, takowa ta dan soma yi har inda yake tsaye, bata yarda ta sakekallonshi ba bayan kallon da tayi ma jikinshi data shugo ba, saida tazo dan dab dashi tace   uhm&   kasa karasawa tayi don tayi niyar kirasnhi ne idan ya juyo saita miqa mashi saidai ganin kamar baima san ta shygo ba yasa ta dan yi jim kafin ya tako har inda yake tsaye ta zagayo gabanshi.
Unexpectedly ya ganta a tsaye agabanshi, tunda ta staya gabanshi maganar dake bakinshi ya maqale saboda kamshin ta daya buge shi lokaci guda, idanu ya kura mata y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ana kallonta, itama shi take kallo.
Saida suka dauka kusan minti biyu suna kallon juna, da kyar ta samu ta dauke nata idanun daga nashi ta dago hannunta muryanta chan kasa kamar mai rada saboda bata son interrupting call din nashi  


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login