Showing 36001 words to 39000 words out of 381117 words

Chapter 13 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1983

proud of you I m sure of that, yaronshi is successful, yaronshi yana daya daga cikin masu taimakon alumma, you ve helped the uae government and the record is there, bama su kadai ba, you ve contributed a lot to your nation also, allah yayi maka albarka, kullum ina maka adduar samun nasara aduk inda kake da abubuwan da kake yi, I will always be proud of you son, allah ya baka mata ta gari ko bayan raina zata kula dakai sosai son  & ..ba karamin kwantar da hankali kalaman ammin shi suke sashi ba, anatse yayi mata godiya sannan sukayi sallama, kallon wayan yayi kamar bazai danna ba sannan yayi dialing wata number ya kafa akunnenshi, ringing biyu aka dauka anatse ya soma Magana   Hello james, whats up with the research?  Magana akayi daga chan bangaren, saida ya nutsu kafin yace   doesn t matter just send me what you ve got, dukda haka ka cigaba sosai, da digging wasu imformation din akanta, yanxu ka tura min through email dina  ..yana kaiwa nan ya kashe wayan yayi resting kanshi, kallon non alcoholic drink din da aka kawo mashi yayi sannan ya dan yi sipping yana latsa wayan shi, da sauri ya dannan email dinshi ganin message ya shugo sannan ya bude, shiga cikin document din yayi hoton amra ne ya futo da uniform din school din lokacin graduation kayan sunyi mata kyau sosai, tayi smiling har dimple dinta guda daya ya futo cute kananun hakoranta sun bayyana gwanin burgewa, samun kanshi yayi da kallonta tsaf daga sama har kasa, don atsaye akayi hoton, kallon dogon wandon jikinta yayi yanda hips dinta ya cika wandon har kana iya hango yanda shape dinta ya yi curvy da tiny waist dinta, da sauri yayi sliding jin abu na tunkaroshi ya watsar da tunanin sannan ya bude next page, sunanta ya gani complete Aisha Badaru (am???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ra) 21 years, born and raised in Abuja and kano, anatse ya fara karanta tarinhinta da na kannenta da rayuwar da sukayi da mutuwar iyayensu lokacin da suka mutu, da rashin lafiyar da kanninta salim yayi da yanda ake banbanta su cikin yayan uncle din, da yanda shi uncle sun ke treating dinsu babu abunda ba a rubuta ba kaf saida ya gama karanta komai, ammam abu daya ne ya bashi mamaki, wajen mutuwar iyayen su, a binciken da james yayi iyayensu are not declared dead kawai an rubuta accident that causes them burning to death, anatse yagama karantawa sannan ya sake kiran james yace  I need everything I mean everything about her family don t let go of anything even if its an index finger of her s okay  yana kaiwa nan ya kashe ya fuce daga wajen, lokacin it s around 9 na dare, har ya kama hanyan zuwa penthouse dinshi wani tunani ya zo mashi ya yi corner ya wuce mini apartment dinshi,anatse yake drinking cikin kwarewa harya iso cikin compound din apartment din, wajen yayi shuru alamun kowa ya wuce cikin gidansa, parking yayi wajen parking space dinshi sannan ya futo ya wuce ciki,don agajiya yake, yana zuwa daidai kofan apartment dinshi ya saka pin ya bude,
shigo da kafanshi cikin walk way din sitting room, yayi ya fara takowa majestically ko ina tsaftsaf sai karan ac dake tashi, bai tsaya kallon gefen sitting room dinba ya wuce gaban kofan bedroom dinshi, wucewa cikin bedroom dinshi yayi direct ya tako har gaban shoe rack dinshi ya aje takalmin shi sannan ya wuce gaban gafonshi ya aje wayan sa kan bedside drawer sannan ya soma cire kayan jikinsa domin yin wanka, saida ya tube komi ya rage daga shi saidan shorts dinshi sannan ya sa kai ya wuce bathroom din,anatse ya saka hannu kan handle din kofar bude, karaf idonshi ya sauka kan gadon bayanta da take kokarin saka towel dinta data taho dashi daga gida dasukaje tare da haifa, juyowanta Kenan idanunta ya sauka kan nashi, ta sauri ta ja da baya ta rafka uban qara, kawar da kanshi yayi daga kanta ganinta na neman faduwa gashi ta runtse idanunta ta juya mashi baya da sauri ya sashi takowa har gabanta yace   keee  & jin kamshinsa ya sata jikinta karkarwa, burinta akwai ta fuce mashi daga toilet din,sbd wani irin kunya data dirar mata, batasan shiko tunda yayi mata kallo daya ba ya dauke kanshi,ahankali ya soma magana babu wasa   get out of m&   bata bari ya karsa bama tayi saurin juyowa don fucewa, da sauri ta runtse idanunta don dab suke da buge juna sannan ta gifta ta gefen shi ta wuce aguje, har kafafunta na hardewa, saida ta iso sitting room tukunna hankalinta ya soma dawowa daidai, bata taba tsammanin ganinshi yanxu ba don duk atunaninta ba yanxu zai dawo ba don harta dan saba da zaman ita kadai dukda yanxu ta matsu a dawo hutun shekara da akayi masu ah a asibitin da duka staffs.
Zaman kusan rabin awa tayi anan zaune, tunanin kar su kara yin clashin yasa ta tuna babu kaya a jikinta sai towel, da sauri ta jawo boxes dinta ta nemo silk pjs riga da wando sannan ta saka, tsam suka zauna mata kuma sukayi mata kyau sosai, jawo hijab dinta tayi ta rage light din parlor to dim lights sannan ta kwanta ta lullba da hijab dinta,har barci ya fara fusgarta ta tuna da pizza da burger da suka sayo ita da haifa wanda bata ci ba,mikewa ta yi ta tashi ta wuce kitchen ta bude fridge ta saka a ciki, ta jera su yanda bazasuyi kankara ba sannan ta rufe fridge din, glass cup ta dakko idanunta na neman rufewa alamun bacci ya na fusgarta sosai, ta taro ruwan daga dispenser din a cup tasha kusan sau biyu, jin bai isheta ba yasa ta aje cup din tana taran wani idanunta
a lumshe kamar mai layi, jin tsayuwar mutun abayanta da kamshi mai dadi ya sata saurin juyowa, dim taji kirjinta ya bata don bata yi tunanin ganin shi ba, ga kamshin sa duk ya bade kitchen din, kallo daya ya mata ya dauke kanshi yace   get out of the way  .. da sauri ta koma baya zata aje cup din kafanta ya harde, saura kiris ta fadi, da sauri ta bashi waje ta bada gab sosai tsakanin su sannan ta tsaya gaban tap ta juya mashi baya ta wanke cup din, shiko baima bi ta kanta ba ya tsaya gaban fridge ya zaro bottle watter dake jere kusan guda goma, daya ya dauka ya wucewan shi cikin bedrrom dinshi, saida ta taji giftawarsa kafin ta juyo ta lallaba ta wuce ta kwanta ta rufe jikinta dakyau.
?
Washe gari, ana sallan subh ya tashi yayi sallah, yana idarwa yayi azkar kafin ya koma ya kwanta, bai tashi ba har wajen kar 12, yana tashi yayi wanka ya shirya tsaf abinshi cikin riga da wando yana son zuwa gida yayi break sannan yana son yin workout don kwana biyu jikinshi yayi tsami sosai, yana gama shirinshi ya dauka wayan shi ya futo yana gyara wrist watch din hannunsa, anatse ya futo har wajen sitting room saida ya tsaya ya gama saka wrist watch din,yana nan tsaye daddaden muyar ta ta doki kunnen sa   INA KWANA?  & .baiko tsaya ya kalli inda take ba yace   fine  yana kaiwa nan yasa kai ya fuce abinshi.
Saida taji karar rufe kofan da yayi ta sauke wani nauyayyan numfashi, daman ta qagu ya tafi donta samu ta gyara jikinta don period dinta ya tsaya, mikewa tayi ta wuce bedroom din, sanyin kamshinsa da na ac duk ya bade wajen, saida tadan lumshe ido kafin ta wuce bathroom tayi wanka tare da tsaftace jikinta sannan ta zumbulo hijab dinta ta fito ta wuce parlor, agurguje ta saka kayanta riga da wando masu kyau, wandon yana da fadi sosai kamar fela, akan kayan ta zumbula hijab dinta ta koma bedroom din, Gyaran da ba a sata ba ta soma yi, dauke laptop din kan gadon shi tayi ta aje kan center table din bedrrom din, kafin ta gyara mashi gadon tana gamawa toilet ta wuce nan ma dai ba gyara yake buqata ba amma haka ta gyara shi tsaf sannan ta futo ta wuce parlor lokacin har ayi sallar dhur saida ta idar kafin ta fara neman abinda zata ci, tunawa da pizza da suka sayo ita d haifa yasa ta dauko daga cikin fridge sannan ta saka a plate tayi microwaving tana gamawa ta debo ruwa a cup sannan ta samu waje ta zauna don babu ruwanta da daukan mashi ruwan bottles don tana ganin ya dauka jiya ta kauda kanta daga daukan Abubuwan shi don gudun kartayi laifi.

Tana nan zaune taji knocking, maida hijab dinta tayi ta mike zuwa kofar don ganin wanda ke knocking din, sanin cewa tabbas bashi bane don shi kai tsaye zai saka pin ya bude kofan, yasa tayi saurin budewa, ganin m-5 tsaye yasata saurin sauke kanta, da sauri yace   good afternoon ma, dagowa tayi don ita kunya ma taji yanda yake gaisheta, anatse taje   good afternoon sir,  da sauri yace   my name is m5, ga wannan oga yace a kawo maki  , kallon wani haddaen food packaging dayake miqa mata tayi sannn tasa hannu ta karbe, godiya tayi masa kafin ya wuce itama ta rufe kofar ta dawo sitting room ta kalli ledan, hadaddun packs ne guda hudu masu kyau, budewa ta soma yi don ganin abunda ke ciki,abunci ne sai buga kamshi yake,shuru tayi tana tunanin wanda yace ya kawo, ahankli ta furta   noo it can t be him, wata zuciyar ce tace mata saidai hammam don shine ya tambaye ta maganar abinci jiya,  ahankali ta lumshe idanunta sannan ta aje pizza din ta fara cin abinci atsanake.
?
Amar na kan thredmill dinshi jikinshi sanye da workout outfit na brand din under armour, fuskanshi duk yayi zufa don yayi workout sosai, wayan shi yayi ringing, da sauri ya sauka ganin m5 ne ke kiran, daga wayan yayi, daga chan bangare m5 yace   sir nakai sakon, yanxu zan wuce, I will be back on Monday, and I ve received the alert thank you so much  &   uhm  kawai amar yace sannan ya aje wayan ya cigaba da workout. 75-76
Bangaren amra Ana kiran sallan asr ta mike, alwala ta dauro kafin ta fito ta wuce parlor tayi sallah, anan kan sallayan bacci ya kwashe ta.

Sai wajen karfe goma ya shugo gidan yauma, saida ya dan kalli gefen sitting room, kwance ya tadda ta lullube da hijab, ba a ganin komai nata sai hijab dinta,kauda kanshi yayi ya karasa cikin bedroom dinshi, ganin ko ina tsaf tsaf ya sashi karasawa gaban gadon, kayanshi ya cire ya wuce cikin bathroom ya watso hot bath, saida ya gama yayi feshe feshen sa sannan yahau kan gado, ahankali ya fara laluben laptop dinshi, don yawanci yana gama aiki yake barinta kan gadon ganin bai gani kan gadon ba yasa ya miqe zumbur, da sauri ya sauko daga kan gadon don baima duba gefen couch ba, duba gadon yayi tsaf bai gani ba, azafafe ya wuce parlor, tana nan kwance rub da ciki kamar yanda ya shugo ya ganta, gadan gadan ya tsaya gabanta, hannunshi na cikin aljihun wandon sa, kamar karya tada ta, chan kuma yace   keeee tashi  & ay kamar a dodon kunnenta ya ambaci kee din nan, afurgice ta tashi har tana fadowa kasa, ass dinta na bugun wooden tiles din kasan, ahankali ta fara goga wajen tace   washhh bumm  & ..bata karasa ba ta toshe bakinta ganinshi tsaye gabanta kamar zaki, wurwura idanunta ta fara, kamar wadda za a kama, jikinta harya fara kyarma, kaff kaff.. a dan zafafe yace   did you touch my bed  & jin haka yasa ta dago da sauri ta sauke kanta kasa tace   eh  & nunfasawa yayi kamar bazaiyi magana ba yace   where did you keep my laptop  ..hankalinta ne ya tashi don ita bata ma son wani laptop yake Magana ba, shuru tayi na kusan minti biyu, jin shurun yayi yawa yasashi saurin cewa   I hate repeating my self  ..da sauri ta dago kamar wadda ta tuna abu tace   uhm dana gyara gadon ne saina aje maka akan center table  & tana kaiwa nan a dafe kirjinta kamar zai fado& kawar da kanshi yayi daga kanta yace   don t ever touch my belongings again, ki tsaya a matsayinki, bana son rawar kai  ..yana kaiwa nan ya juya ya wuce bedroom, anatse amra ta sauke ajiyar zuciya, wani tukikin baqin ciki ya tsaya mata a rai, maima ya dameta da harkarshi da har take gyara mashi gado, gashi yanzu ya gaya mata Magana akan tayi abin arziki, share hawayen ta tayi sannan tayi kwanciyanta.
Washe gari tun karfe biyar ta tashi, tanason shiga toilet tayi futsari da alwala ta kasa shiga bedroom din sbd tana tsoron mai zai kuma ce mata, ganin wajen karfe bakwai yasa ta miqe sadaf sadaf ta bude dakin, ganin dakin is dim gashi ko ina arufe babu haske yasa tayi tunanin ya koma bacci, ahankali ta tako tana laluben kofar toilet, har takai gaban kofar ta bude ta shiga ciki saida ta fara futsari sannan ta dauro alwala anatse ta futo tana tafiya sadaf sadaf don kartayi motsin da zai tashi, saida tazo tsakiyan dakin nashi ta tsaya chak jin kakkausar muryarshi   kee me kikeyi acikin dakina?, and why are you walking like that kamar wadda zatayi sata  ..gabanta ne yabada dam, ashe ba bacci yake ba, amar kuwa bacci ne yadan fara dibanshi, amma sakamakon bude kofar da tayi tun shigowarta yasashi saurin bude idanunshi, don yana sensing kara ko yaya ne, yana nan kwance kan gadon, ya lullube jikinshi da bargo fuskanshi ne kawai a bayyane, idanunshi tar yana facing din inda ta futo, runtse idanunta tayi ta dake tace   uhm daman alwala nake son yi kuma naga babu wani toilet din Shiyasa na shiga wannan  ..anatse ya soma Magana   jeki yi sallan ki zo nan  & gabanta ne ya fadi jin abinda yace, ahankali ta bude kofan dakin ta fuce, saida tayi sallah tana idarwa tayi addu oi sannan ta miqe da zumbulelen hijab dinta ta koma dakin nasa, this time around ya kunna light don ko ina haske ne dau, kanta akasa tayi sallama sannan ta tsaya daga gefe gefe tace   ina kwana, gani  & baiko kalli inda take ba yana nan zaune gefen gadon shi ya dafe kanshi, sanye yake da riga da wando white pajamas, dagowa yayi ya mata kallo daya sannan yayi tsaki yace   bana using toilet din da mutane sukayi using, so duk sanda kikayi min amfani da toilet ki tabbatar kin wankeshi sau biyu  ..amra wadda ta sunkuyar da kanta qasa, ranta adagule da wannan wulaqanci nashi, kallon qasa kawai take tana wasa da yatsunta tace   I m sorry  ..hawaye ne suka sauko masu dumi daga fuskanta bai kalleta ba ya sake cewa  what are you standing for? Go and wash the toilet now
Kamar wanda aka cire Ma kaya a jiki haka ta wuce toilet din nashi, duk wannan motsin nata akan wutsiyar idonshi, fuskewa yayi kamar baimasan tana yi ba kafin yayi tsaki.
Saida ta wanke mashi toilet har sau biyu sannan tayi mopping ko ina kamar ba a taba amfani dashi ba kafin ta dauka hijab dinta tana kokarin maidawa jikin ta ta juyo, ganinshi a tsaye yasa ta saurin jaa da baya tayi saurin karasa saka hijab din jikinta, takowa yayi har wajen wash hand basin sannan ya soma wanke bakinshi, anatse, ganin haka yasa ta raba ta gefenshi ta fuce da sauri, don kwata kwata batason tsayuwa agabanshi, ga fargabar abindazai fada mata ga kwarjini da yake mata.
?
Shiko saida yayi wanka sannan ya futo ya shirya cikin kayan shan iska, ya feshe turare ajikin shi sannan ya jawo laptop dinshi saida ya danyi danne dannen yagama lokacin wayanshi yayi ringing, jawo wayan yayi ya kara akunnenshi, baima ce komi ba ya sauke wayan sannan ya sauko da kafanshi kasa ya sanya bathroom sleepers dinshi masu laushi sannan ya fuce, kai tsaye ya wuce sitting room ya bude entrance door, ya futa ya rufo kofar sannan ya fuskanci m5 wanda ke gaishesa, baima amsa ba ya karba packs din guda biyu sannan yace   Thanks  , rufe kofar yayi sannan ya dawo ciki, ganin bata sitting room yasa ya juya, wajen kitchen ganinta a gaban fridge yasa ya kawar da kanshi ya aje mata pack daya a kan kitchen island ya wuce ciki abinshi.
?
Juyawa tayi don daukan cup din data aje wanda zata hada cereal dashi kafin ordern abincin da tayi ya iso, ganin leda yasa ta kawar da kanta don tasan ba ita kadai take zaune agidan ba, kamar yasan bazata kalla abin daya aje ba ya yujo ya mata kallo daya yace   it s yours  yana kaiwa nan ya sa kai ya shige dakin shi.
Dawowa tayi kamar mara gaskia ta dauka, don duk atunaninta yauma hammam dinne ya aiko mata, anatse ta zauna kan chairs din dake gaban kichen island din sannan ta fara budewa, lafiyayyan Senegalese food ne wanda yaji grilled lamb sai kamshi, wanke hannayenta tayi kafin ta wanko spoon sannan ta debo ruwa a cup daga dispenser ta dawo ta zauna, murmushi ne ya kubce mata bayan ta zaro spoon din daga bakinta anatse ta furta   abincin akwai dadi hmm  ,..saida taci ta koshi kafin ta tattare wurin tsaftsaf sannan ta koma kan couch ta zauna tana latsa wayanta, tana nan zaune ya futo cikin shirinshi,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login