Showing 183001 words to 186000 words out of 381117 words

Chapter 62 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2018


Dan dagowa yayi ya soma kallonta tundaga kan yatsun kafunta zuwa fuskanta, saurin runtse idanunshi yayi don baiyi tunanin ganinta a haka ba, itako daman da gayya tayi haka dukda tsoron daya cikata,ganin yaqi karban maganin ya kafa mata idanu yasa tace   ga maganin 
Kauda idanunshi yayi ya miqa hannu don karban maganin, nan take ya hade hannunta da maganin, wani irin shock yaji da sauri ya dago ya kalleta tare da karban maganin, tana ganin haka ta wuce gefen bedside ta dauka bottle water ta mika mashi, karba yayi ba tare da ya kalleta ba haka zalika baisha maganinba,
Take zuciyarta ta fara raya mata wani abu, runtse idanunta tayi kawai ta sallamawa kanta tare da zama gefenshi, hannunta ta daura kan nashi, maganin hannun nashi ta karba daga hannunshi ta balla guda biyu tare da bude bottle water din tace   gashi  ta fada tana mika mashi, samun kanshi yayi da karban magani yasa a bakinshi kafin ya karbi ruwan hannun nata ya kora dashi, yana gma sha ta karba daga hannunshi ta rufe, kafin ta miqe tsaye, tana miqewa ya kwanta da bayanshi kafafunshi na kasa jikinshi na kan gadon.
Kamar munafuka haka amra ta zagayo ta hau gadon ta zauna, hannunta na rawa tana tsoron abunda zuciyarta ke ingizata, shiko idanunshi a rufe yake don kanshi wani irin bugu yake mashi kamar an daura mashi buhun shinkafa, kamar daga sama yaji kanshi akan lausassan hannunta ta tallabo kanshi ta dora kan cinyanta,da sauri ya bude idanunshi tarr akan fuskanta don tadan rankwafo, murmushi tayi mashi tace   this will help  ta fada tana massaging kanshi ahankali dayasashi runtse idanunshi yanajin yanda take massaging kan nashi, ta dauka kusan minti talatin tana massaging dinshi in a slow motion motion har barci ya soma debanshi, d moment was out of world, barci na yake son dibanshi sosai, saidai hakan bai samu ba don baya son yanayin yakare, chan yaji ta daina massaging din,bai bude idanunshi ba saida yaji abu a fuskanshi, da sauri ya bude idanunshi, gashinta ne ya barbazu akan fuskanshi sakamakon barcin daya kwasheta ta rankwafo, hannunshi biyu yasa ya tattare gashin nata baya dukda yana cikin hula ya karema fuskanta kallo, ya dauka kusan inti goma a haka kafin ya daga kanshi daga cinyanta yace   mteww inkinsan barci zakiyi meysa zaki fara  
Da sauri ta bude rinannaun idanunta da barci ya rikesu sosai tace   laaa sorr& yyy  ta fada adan shagwabe kafin ta matsa gefe ta kwanta kamar gawa,
  whys she sleeping like a dead person  ya tambayi kanshi, saurin dauke kanshi yayi daga gareta ya koma gaban couch ya zauna yayi relaxing kanshi
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update!!
Unedited chapter
Karfe shida da rabi daidai ya bude idanunshi da sukayi mashi nauyi sosai, dagowa yayi daga zaune kan couch din, baima san lokacin da barci ya kwashe shi ba, squeezing fuskanshi yayi ya dago hannunshi ya sanya a bayan wuyanshi daya rike, saida ya dauka kusan minti biyar a zaunen kafin ya miqe, direct cikin bathroom ya shige ya dauro alwala, kafin ya fito cikin kamewa, bai tsaya duban inda take kwance ba ya zura jallabiyanshi ya shimfida sallaya ya tada kabbarar sallah, yana idarwa ya fara lazimi anatse.
Dai waigawa yayi ya kalleta nay an seconds kafin ya kauda kanshi, kamar wanda yayi tunanin wani abu ya sake juyo da kanshi, sai alokacin ya tabbatr da fadowan zatayi daga kan gado don lokacin daya juyo yaga tana juyi kamar zata sulalo, da sauri ya miqe azafafe ya yarda charbin hannunshi, taku biyu yayi ya karaso gefen gadon ya duka tare da taro ta da hannunshi don kiris ya rage ta fado, gaba daya jikinshi ta murgino cikin barcinta don bata farkaba kwatakwata, mamkin irin nauyin barcin da take dashi yake yi, sai alokacin yayi dana sanin miqewa ya tarota, dama barinta yayi ta fado ya fada aranshi, yar tsuka yayi yana shirin turata daga jikinshi yaji ta nanuqoshi sosaai tana tura kanta cikin kirjisnhi, atake yayi baya ya zauna dabas,ya dafe tiles, yanda take shishige mashi gaba daya kamar mage ya sashi kallonta dakyau, shi baima lura da kayan data saka jiyan ba sai yanxu, rigar tayi mata kyau sosai ta bi lafiyar fatar jikinta ta haskata, maido da idanunshi yayi kan fuskata datayi fayau, he can t lie tana da innocent cute face, tabe bakinshi yayi ya kalleta da kyau yace   kee  shuru babu respond don haka ya dan matso da fuskanshi daidai tata ahankali ya soma Magana   keee& .tashi,  ya fada da dan karfi
Sama sama ta soma jin muryanshi a kunnenta, ahankali ta soma bude sexy idanuwanta? bata kaiga bude sub a ta lumshesu still bata tashi ba don duk tunaninta mafarki take, yana ganin haka kuwa yadan harzuka   open your eyes kona zubar dake 
Fugigi ta bude idanunta don sai alokacin ta tabbatar da ba mafarki take ba, kuri tayi mashi da idanu taqi sauke wa, shima kallon nata yake fuskanshi babu annuri ba wasa, saurin lumshe idanunta ta sakeyi ta dan tabe bakin ta kamar yar karamar yarin,
  lallai yarinyar nan ta raina min hankali, ina mata Magana tana lun lumshe min idanuwa  ya fada a cikin ranshi, duk wannnan zancen da yakeyi aranshi bai sashi ya tureta daga jikinshi ba, itako haka kawai taji bazata iya tashi daga jikinshi ba, don shes weak, gashi barci bai isheta ba,   are deaf ne? get off me kafin ranki ya baci 
Ya fada babu wasa afuskanshi, dukda gabanta na faduwa haka kawai taji zata dake taki tashi daga jikin nashi.
Kamar yar baby haka ta sanya hannunta ta nadoshi sosai a jikinta, ashagwabe ta soma cewa   ya..ya wallahi kaina yana min ciwo sosai, bazan iya tashi ba I m weak  ta karashe tana turo baki,
kura mata idanu yayi yana kallon ikon allah, yanda take mashi Magana ashagwabe ma is giving him phallus, da sanyin safiyar allah ?yarinya karama na neman rikita mashi lissafi, kiri kiri ya kasa controlling mind dinshi, da mamaki amra taji ya dauketa gaba dayanta ya maidota gadon ya dafe bedding din ya sakata tsakiyanshi, don daya ajeta bai daga ba, idanunshi na cikin nata yana sauke mata su, saurin lumshe idanunta tayi she can feel yanda yake bin jikinta da mayen kallonshi, kokarin hana kanshi yin abun kunya yake saidai inaa kamar ma fusganshi akeyi zuwa gareta, he can still sniff kamshin turaren jikinta dake dagula lissafin kwakwalwarshi,ita kuwa tunda ta rufe idanunta taqi budesu, babu abunda kirjinta keyi sai lugude, indai ya rabeta babu abunda ke fado mata aranta kamar irin wahalr datasha a hannunshi, dukda anty madina na convincing dinta akan cewa ta miqa amshi kanta,ta cire tsoron komai itadai batajin shes ready for that.
Bata gama tunanin ba taji saukan hannunshi wajen kafadarta, yana sauke hannun rigar jikinta, saurin bude rinannun idanunta tayi ta sauke akanshi, ya rankwafo sosai gab da fusaknat, idanunshi a rufe, ganin haka yasa ta runtse idanun nata don duk tunanin kissing dinta zaiyi, bazato ba tsammani taji tip din hancinshi kan fatar shoulder dinta zuwa ga wuyanta,ahankali yake brushing lips dinshi da hancinshi yana sniffing dinta slowly kamar wani mad dog har yazo daidai kunnenta ya sauke mata zazzafan nunfashin sa&
Kasa motsawa tayi don kamar an dauke mata wuta,dukda tana jin tsoro hakan baisa taji wani irin bakon yanayin na ziyartarta ba,kamar an arura mata wuta a jiki haka ta soma ji don wani irin gumi ne ya soma tsatsafo mata,
  why are you weak?  ya fada yana kai bakinshi cikin kunnenta in a sexy way, cikin sauri amra tayi gasping breath dinta tana jin wani irin waiwaiyi a kasan ta, yanda ya yake mata Magana a cikin kunnenta ba karamin effect yake bata ba, don gama daya jinta take kamar shes getting out of the world, ta kasa fahimtar dalilin da yasa jikinta yake wannan response din, yanayin da take ji bai gama zama high ba saida ya danyi bitting kunnenta in a naughty way   so youre naughty huh?, 
?Ya fada yana dago kanshi tare da fuskantar ta da kyau yana zuba mata mayun idanunshi da sukayi jaa sosai alamun yah hau network, he can feel yanda take harhade kafafunta, kallon yanda ta damke bedsheets din gadon da yanda ta rufe idanunta gam yayi, wani irin murmushin mugunta yayi yace   so that s the reason kike acting as a wife now?, ya fada babu wasa, saurin dawowa hayyacinta tayi ta bude idanunta tarr akanshi, baibar kallonta ba ya cigaba da cewa     you think what youre doing will change my thought on you?let me make things clear, bana buqatarki a rayuwana kwata kwata ive said this countless of times, I don t even know why you changed your mind about this whole god damn things, so let me remind you idan nayi Magana daya bana chanzawa,and all this acting that youre doing its better you stop it, it wont work on me okay? You gerrit?  ya kaarshe yana kallonta, wani irin maqoqon baqin ciki ne ya tsaya mata a maqogaro, kuka take son yi don taji zafin maganar tashi sosai saidai tana kokarin hana kanta,   this is going to be tough as I predict  ta fada a zuciyarta, da mamaki yake kallon yanda take mashi murmushi, ada chan idan ya fada mata Magana hawaye take yi, saidai yanxu yayi mamakin ganin akasin, mikewa yayi azafafe daga kanta, binshi ta soma yi da idanu har zuwa kasanshi, tana daga kwance ta dago a sanyaye cikin dakewa, fukanta dauke da murmushi tace   hmm yaaya Kenan, komai zakace dai I m still your wife  tana akrashewa ta mike tsaye kamar ba ita tayi Magana ba ta raba ta gefenshi ta zari hijab dinta ta saka tare da fucewa daga dakin ta barshi baki asake, he can still recall irin kallon da tayi mashi kafin ta fuce daga dakin, yar tsuka yayi ya wuce bathroom kai tsaye, tube kayanshi yayi ya wuce shower, tunda ya kunna shower din kwakwalwarshi ta soma tariyo mashi tundaga lokacin daya sauketa kan gadonshi har zuwa abunda ?kallon datayi mashi da kalamanta na karshe, saurin sauke kanshi yayi ya kalli erection dinshi dake dripping, sai a lokacin ya fuskanshi ma anar kallon datayi mashi da kalamanta na karshe, da sauri ya daki bangon shower nitch yace   shitttt 
Wani irin takaici ya soma ji na kanshi, duk maganganun da yayi mata yanxu a banza Kenan, rainin da yake tsoro yanxu zai shiga tsakaninsu don tabbas erection dinshi ta gani, shi kwata kwata bai kawo wannan aranshi ba kuma baiyi tunanin zata lura ba ko tayi tunanin shima ya shiga yanayi, don kallon da yake mata as yarinyar da bata san komai ba   haba dude shes 23 fah, dole tasan komai  zuciyarshi ta raya mashi, hes trying to convince kanshi cewa bata gane ba saidai wannan look din datayi mashi ya tabbatar mashi da tasan komai.
  but meysa yarinyar nan take bashi wuta ne duk lokacin da ya rabeta? ko bai rabeta bama he feels her presence koda yaushe,  ya tambayi kanshi tare da kallon erected di22k dinshi harga allah hes craving for her sosai, don tun bayan first sex din da sukayi a wannan lokaci da kyar ya hana zuciyarshi daga abunda take ingiza shi akan yi, tsaki kawai yayi ranshi adan bace,   I will just ignore her completely kafin nayi abun kunya  ya fada ma kanshi
?
Tunda ta fito daga dakinshi dakinta ta wuce directly, aggaugce ta tube kayan jikinta bata tsaya komai ba ta wuce bathroom don tunda ta miqe tsaye kafafunta a dakinshi kafafunta suka fara trembling, cikin sauri ta kunna bath ta kunna ruwan zafi ta shige cikin bath tube din ta hade kai da gwiwa, wani irin baqon yanayi take ji mara misaltuwa wanda ta rasa ko menene but definitely it has to do with abunda yayi mata dazu, abunda ta kasa ganewa shine, that s not the first time data taba jin closeness dinsu don har sex sunyi saidai yanxu taji wani abun daban wanda ta kasa controlling jikinta, kuka ne ya kufce mata sosai jin yanda cikinta yadan murda mararta ta kulle, she can feel abuu na sauka akanta, what shes feeling is unbearable, saurin runtse idanunta tayi tunawa da yanda yayi bitting kunneta da yanda yake sauke mata nunfashinsa akan wuyanta,   innalillahi wa inna ilaihi rajiun  ta soma furtawa ahankali jikinta na trembling, ita taqamaimai bazatace ga abunda take jiba,ta dauka kusan awa guda cikin bathtub tana mutsu mutsu kafin ta danji dama dama, jikinta y agama mutuwa gaba daya, anatse ta fito daga cikin bathube, ranga ranga taji futsari ya tunkudo mata, saida ta zauna tayi fitsarin taji wani irin relieve sosai, jiki a mace ta janyo hand washer faucet ta soma yin tsarki, dan jim tayi ta fidda hannunta, zaro idanu tayi cikin mamakin ganin yanda wani ruwa mai yauqi kebin hannunta, shes so confuse tama rasa me zatayi,   wannan menene kuma  ta tambayi kanta, ganin bata da amsar tambayar tata yasa ta karasa wanke pp dinta ta wuce shower tayi wankanta fess ta dauro alwala ta fito,
Lokacin data fito gari yayi haske sosai don kusan karfe takwas, agaggauce ta shirya cikin manyan kaya, doguwar rigar lace anyi dinkin riga da skirt, kayan ya zauna dam ajikinta saboda yanayin jikinta, dirin ta ya fito sosai haka zalika kayan sunyi mata masifar kyau,
Cikin hanzari ta gama saka kayan ta zura hijab dinta ta hau kan sallaya ta tada sallah, tana idarwa ta mike ta zare hijab din ta wuce gban dresser don ko mai bata shafa ba,kallon kanta tayi ta jikin mirror tana mamakin kanta sosai yanxu itace ta koma haka? Ta tambayi kanta, lallai allah baya barci, kuma yana tare da duk wani bawanshi musamman marayu, gaba daya rayuwarta bata taba tunanin zata samu gatan saka sutura ba masu tsada tun bayan rasuwar iyayen su, tunawa da iyayensu yasa jikinta yamutu sosai, yanxu babu wanda zasu nuna a matsyin danginsu yanxu daman chan mami batada dangi don uncle dinta daya riketa ya dade da rasuwa tun tana raye,daddy kuma ya nuna tsantsar butulci da cin amana agaresu da iyayensu, don amana ce a hannunshi amma haka yayi watsi dasu ya wulaqantasu, hawaye ne ya soma sulalo mata tunawa da rayuwar da sukayi abaya, nan take ta fara godiya ga allah da irin gatan daya masu ita da kannenta daya kawo masu ya muhammd cikin rayuwarsu, duba ga komai ayanxu tun bayan tafiyarta dubai har zuwa yanxu shine ya haskaka rayuwarta da qannenta, ayanda take jinshi aranta ayanxu batajin akwai abunda bazata iya mashi ba shida ammah, batada gatan daya wuceshi ita da kannenta, bai san sub a haka kawai rana daya allah ya kawoshi cikin rayuwarsu, don haka tayi alqawarin komai zai faru zata zauna dashi for better for worse, yau koda ace bashida komai aduniya zata zauna dashi har abada, zatayi mashi biyayya and she will always do as he said, bazata taba saba mashi ba haka zalika she will keep pushing har saiya amince ya yarda da ita kuma yayi accepting dinta as his wife.
Murmushi kawai tayi tunawa da lokacin daya gaya mata Magana adazun, saurin rufe fuskanta tayi da tafin hannunta jin kunyar abunda ta gani, daman anty madina ta fada mata yanda zata gane if hes into her,   hmm yaya Kenan, akwai cika baki  ta fada tana yar dariya,  yanxu wannan abun saboda ni ya miqeeee   ta karashe tana jan maganar kamar mai jin kunya, saurin marin fuskanta tayi tana dariya   ashe zan iya  ta fada ma kanta tana kallon surarta cikin mirror   lets see idan abunda ka fada hakan ne, baka buqatar mace ?hmmm not someone like me,yanxu wasan ya fara yaa muhammd hmm  ta fada tana murmushi ta gefen baki
Alabe salima ta shigo dakin don kwata kwata amra bata lura da it aba harta karaso inda take, ta kura mata idanu tace   adda& naji kince ya muhammd kodai kin kamu ne kema?  salima ta fada tana mata dariyar mugunta,
Firgigi amra ta waigo ta zuba mata harara tace   ki daina shigo min daki babu sallama
  oh adda sallama na sau nawa kuma, na shigo naga kin fada tunani kina cewa ya muhammd, kodai tunanin ya muhammd kike naga baki dade daga dawowa daga& .  Wani irin mugun kallo amra tayi mata ?da ya sata maqale sauran maganar nata ta kyalkyale da dariya, bugu amra takai mata da sauri ta kauce ta gudu daga dakin.
  lallai yarinyar nan, zanyi maganin ki ne  amra ta fada tana janyo dankwalin lace din ta yafa shi ta fuce daga dakin,
Direct part din ammah ta wuce da sallama, tana shiga ganin babu kowa ya tabbatar mata da qila tana toilet kota sauka kasa don haka ta fuce daga dakin zuwa kitchen.
?
Tana futa ammah ta fito daga toilet adafe saboda aman data tashi dashi da ciwon kai,yau kusan sati guda Kenan tana fama da aman babu wanda ya sani, koda taga abun is getting worst don kullum saitayi don haka tayi consulting family doctor, nan take ya shaida mata effect din magungunan da take sha ne saboda suna da karfi sosai, which normally damn idan girma yazo hakan tanafaruwa har sai an gama shan magungunan, bata akwo komai a baa rata don haka ta maida hankalinta wajen shan magungunan nata don sunada yawa sosai.
Ayanxu hakan ma daga toilet din take don bata dade da shan magungunan ba aman ya taso mata gadan gadan,da kyar ta karso gaban gado ta zauna ta dan dafe kanta dake mata ciwo,dan dagowa tayi don duba agogon bango


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login