Showing 12001 words to 15000 words out of 381117 words

Chapter 5 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

1953

akalla zatayi shekaru talatin aduniya, saida itama aka kawo mata dan abin sha kafun ta kallesu su duka sannan ta soma Magana   so how may I help you ladiess & .
Kallonta haifa tayi sannan ta koro mata bayanin amra, da dalilin neman taimakon ta don tayi masu bayanin yanda ta samu katin kasa.

Nunfasawa jemi tayi sannan ta fara magana  naji duk bayanin ku kuma na tausayama wannan qawa taki don nima na shiga irin halin data shiga saidai nida ita akwai banbanci, don ni alokacin na fiku shekaru sosai,  nunfasa tayi sannan ta cigaba   ?bout katin kasa, nidai ta nawa bangaren, aure na zaba don shine mafi qanqancin shekarun da zanyi na samu katin kasar nan har na cimma burina, but akwai wani secret agent da aka hadani dasu ban sani ba ko an kamasu ko sun daina aikin nan, sune wanda suka yimin hanya da taimakonsu sosai na samu nawa katin, yanxu zan baku contact din matar data taimakenin daga nan zata maku bayanin yanda application din yake da kuma yanda abubuwan suke gudana, don samun katin kasar hanyoyi ne daban daban sai kun zaba wanda yayi maku.
'?('***Auren Katin Kasa ***('
'?
(Unexpectedly fallingd'?
Story and written by:
QueenMarh=?x?
Paid book =???

Chapter 58-59

Saida ta basu contact din matar sannan sukayi mata godiya sosai sukayi sallama ta tafi abinta. Zama sukayi anan sannan suka fara kiran layin, kusan sau biyar suna kira ba a dagawa, ganin haka yasa haifa cewa su bari sai gobe saisu sake kira ko za a dace, amra kuwa wadda tun lokacin da jemi ta karanto masu number ta haddace akanta.

Gida haifa ta sauketa sannan itama ta wuce gida, donta huta, saida tayi bacci sannan taje dakin ummi, hira sukayi Tsakani ya da uwa cikin raha, suna nan zaune wayan haifa yayi ringing, ganin wanda ke kiranta yasa tayima ummi sallama sannan ta fuce ta koma dakinta, tana shiga gadonta ta haye sannan ta fara kokarin kiranshi back kafinma ta danna lock saiga wani video call din ta facetime yana shugowa, saida ta gyara zaman rigar ta sannan ta amsa call din, yana nan kichingide akan kujera hannunshi rike da grapes yana tauna anatse yana kallonta yana admiring beauty irin nata, duk yan matan da yake haifa ce kawai yake jinta ajininsa sosai, dukda yana tsoron lokacin da zata san manufarsa akanta.

Kallonshi tayi cikin sanyin murya tace   habibi hammam, how are you today?  ..kallonta yayi sannan yayi mata murmushi yace,   habibty haifa I m fine how are you today, naje office dinki dazu don naga kyakyawar fuskanki ko zanji dadi, saikuma na tararda bakwanan keda best friend din naki  & murmushin jin dadi ne ya bayyana afuskarta sannan ta soma mashi magana cikin larabci   habibi, kwana biyu bana cikin nutsuwa sbd best friend amra, sbd& ..nan ta kwashe duk labarin amra ta fada mashi, jinjina kai yayi da tausayin amra sosai sannan yace   I m so sorry for what shes going through, may Allah ease her pain  & yana kaiwa nan sannan yace so yanxu menene solution din da kuka samu  & shuru tayi na yan mintuna tana lumshe ido alamun bacci sannan tace,   yanxu bamu samu solution ba, kawai dai na bata shawara ta nemi katin kasar nan idan ta samu saita kawo kannen nata nan abu dhabi saisu zauna tare don hankalinta bazai taba kwanciya ba suna chan gashi she has additional 4years now da dole saitayi ma government aiki sbd ilimin data samu anan, kaga ko bazata iya zama har 4years babu su kuma suna shan suna wahala  girgiza kai kawai yayi cikin gamsuwa da kalamanta sannan yace   well that s a good idea, but kinsan samun katin kasa it takes years sosai, saidai idan tana da arab wanda suke soyayya kozai aureta donta samu shima dai nasan it takes years kafin asamu saidai idan trick zakuyi which nasann kunsan is not legal, kuma Duk wanda aka kama prison yake tafiya and career dinshi is at stake yana kaiwa nan a jefa grapes abakinshi, kallonshi haifa tayi sannan tace  Allah dai ya taimake mu ya kawo mana solution mai amfani  & .hira suka danyi sannan sukayi sallama tayi kwanciyanta& .

Hankali atashe amar yake kallon shorts dinshi, wannan ne third time daya cire shorts ya chanza zuwa wani, sbd bacin da yakeyi, hankali atashe ya kira doctor, koda ya kirashi same bayani dai yayi mashi kan cewa percentage dinshi ke raguwa, sbd haka ya rage stressing kanshi, ya dinga zama hydrated sannan ya samu bacci sosai da kuma shan maguguna nan shi akai kai, yana jin haka ya kashe wayan sukayi sallama sannan ya fada bathroom ya sake sabon wanka. Yana fitowa Hankali atashe ya kira hammam, almost 3 calls baiyi picking ba, hammam kuwa yana gama waya da haifa ya wuce toilet lokacin call din amar ya shugo kusan sau uku, dayake wayan yana silent hakan yasa bai samu yaji shigowar call din ba kwata kwata harya fito ya kwanta, saida ya jawo wayan yaga call amar 30mins ago, yana ganin haka yasan da wani abun, da sauri ya fara dialing number amar.
Amar kuwa wanda ya dafe kanshi damuwa tayi mashi yawa, jin karar wayanshi yasa yyi saurin dagawa ya aza wayan a kunnenshi, gyara kwanciya hammam yyi sannan ya soma Magana   sorry dude, ka kira lokacin na shiga toilet, so what s up? Ka samu naka solution din tunda nawa baiyi mka ba?  & tsaki amar yyi sannan ya soma cewa   hammam ka daina min haka fa, nakiraka don nayi sharing matsala na yanxu kana kara min wata matsalar akan tawa  & ..tausayi ya bama hammam hakan yasa yyi saurin cewa   okay dude, I m sorry, so what the issue now?,menene matsalan yanxu  ..nan amar ya mashi bayanin yanda sukayi da doctor..tausayin shi ne ya lullube hammam, wato kowa da irin jarabawar da allah yake mashi a duniya, shikuma tashi jarabawar Kenan, tunda suka hadu yake fama da wannan ospermia din tun baisan itace matsalar dake damunsa ba har ya soma ganin likitoci daban daban, gashi har yau babu sauqi, abin fargabar ma kar yazo yakai to the extent din da bazai taba haihuwa ba,don wannan masifa ce babba, gadai shi nan babu abinda ya rasa, arziki, lafiya, wadata, ilimi,ga kuma uwa uba kyau don babu abinda amar bashi da shi.
Jin hammam yayi shuru yasashi saurin cewa   dude, kana jina kuwa  ..gyaran murya hammam yayi sannan yace   sorry ina tunanin mafita ne  ..anatse ya fara tausasa amar don yasan idan yabishi da zafi zafi to fa bazai tsaya ya saurare shi ba, hakan yasa ya soma Magana cikin nutsuwa   Amar inason ka tsayar da hankalinka waje daya ka saurareni, yanxu kaga shekarunka talatin a duniya,babu abinda baka mallaka ba ciki kuwa shine iyali da zaka kira naka,wannan shawara da zan baka itace kadai zata taimake ka, shawara shine kayi AURE, nasan cewa baka da wadda kake so ko kake tunani aure but I want you to sit and think, nasan kana da babes dake yawan bibiyar ka saboda suna sonka, ka zauna kayi tunani sosai cikinsu idan akwai wadda zata iya bearing maka child, I will also help you out, nidai bazan baka shawarar surrogacy ba, don a addinance ma babu kyau kaika sani, kuma nasan idan Ammah tasan da haka it will break her heart, so yanxu wannan ce shawara ta karshe da zan baka, kayi kokari kayi tunani akai saika min bayani  & sallama sukayi sannan ya kashe wayan nashi.

Kwanciya yayi rub da cikin sa, saida ya kwashi wajen minti ashirin yana jin dripping din da yake kafin bacci ya daukeshi.

AMRA s apartment& .
Tunda haifa ta sauketa a gida, tayi wankanta sannan ta shirya cikin riga da wando na baccinta, ruwa ta debo a glass cup ta zauna a bakin gadonta wayanta a hannu tana jujuyawa, tunani takeyi akan abunda zatayi, saida ta shanye ruwan sannan ta aje cup din a bedside.

Hayewa tayi gaba daya kan gadon sannan ta gyara zamanta ta soma danna wayan, ..rubuta number tayi sannan tayi saving da agent, tana gamawa ta bude message sannan ta fara typing kamar haka   good day to you, i and my best friend called you earlier today around 4;30pm,mun kira ne sbd muna neman taimakon ku, mun karba contact dinne wajen jemima wadda kuka taimaka wa ta samu katin qasa, dan Allah idan har kunyi receiving message dinnan kuyi responding, ina buqatar taimakon ku cikin gaggawa, nagode  tana gama typing tayi sending message din sannan ta aje wayen agefenta ta kwanta, sai wajen karfe uku na dare taji karar vibration, bacci ne mai nauyi ya dauke ta hakan yasa batako san ma an turo message dinba.

Lokacin sallar subh nayi wayanta yayi vibrating, hakan yasa ta mike don yin sallah, tana idarwa ta fara karatun qur ani, sai wajen 6 ta tashi sannan ta wuce toilet don yin wanka, tana fitowa ta zauna kan dresser tana shafa mayukanta cikin nutsuwa, kallon kana tayi cikin mirror, girma yazo mata fah, don sai yanxxu ma budurcinta ke futowa sosai, ko ina na jikinta ya bude tayi kyau sosai sai sheqi takeyi skin dinta na glowing.
Anatse ta gama komai sannan ta shirya cikin wani English gown mai kyau red color, rigar mai kamar flow sai ta zauna dam tayi mata kyau, dukda bata dameta ba, shirin ta tayi a tsanake sannan ta sha tea da pancakes.
Saida ta gama tsaft ta tattara duk wani abu da zata buqata sannan ta wuce parlor ta zauna don tayi requesting ride din da zai kaita, wayan ta bude daman bata wani damu da saka password ba, tana dannawa taga message yayi popping akan screen din da sauri ta bude ganin number da tayi saving da agent, hannunta har karkarwa yake wajen danna message din, da sauri ta miqe ganin reply din da suka mata, wani irin farin ciki ne ya lullube ta, da sauri ta shiga typing   thank you, thank you so much, let s meet later by 5 as you requested  & .
Tana sending ta fara kokarin kiran haifa, haifa wadda harta kama hanyan zuwa office jin karar rining tone dinta yasa tayi saurin picking tace   babes how far? cikin murna tace Haifa tayi responding  wowww hamdullah let s meet at the office ni ina kan hanya na kusa  & ..

Ride din amra na karasowa ta wuce don allah allah take kawai ta ganta a cikin hospital don ta hadu da haifa.
Tana isowa direct office din haifa ta shige wadda itama wayanta a hannu, murmushi dauke fuskanta tace   babe agent dinnan sunyi reply, gashi sunce mu hadu a rosalle private loung eatery by 5, jin haka yasa amra cewa   babe nima sunmin message, kinsan jiya na kasa hakura shine nayi masu message, ashe sunmin reply tun wajen 3 na dare, sai dazu nake ganin reply din, yanxu bari muga zuwa anjiman sai muje ko  & cikin farin ciki da murna suka dunga aikinsu har wajen karfe 2 tayi, tsabar zumundi amra tace   haifa kodai mu tafi tun yanxu mu jira su ne, nifa I can t wait wallahi  dariya haifa tayi mata sannan ta kalleta   babe calm down, ki bari 4 yanayi saimu wuce gaba daya,.
'?('***Auren Katin Kasa ***('
'?
(Unexpectedly fallingd'?
Story and written by:
QueenMarh=?x?
Paid book =???

Chapter 58-59

Saida ta basu contact din matar sannan sukayi mata godiya sosai sukayi sallama ta tafi abinta. Zama sukayi anan sannan suka fara kiran layin, kusan sau biyar suna kira ba a dagawa, ganin haka yasa haifa cewa su bari sai gobe saisu sake kira ko za a dace, amra kuwa wadda tun lokacin da jemi ta karanto masu number ta haddace akanta.

Gida haifa ta sauketa sannan itama ta wuce gida, donta huta, saida tayi bacci sannan taje dakin ummi, hira sukayi Tsakani ya da uwa cikin raha, suna nan zaune wayan haifa yayi ringing, ganin wanda ke kiranta yasa tayima ummi sallama sannan ta fuce ta koma dakinta, tana shiga gadonta ta haye sannan ta fara kokarin kiranshi back kafinma ta danna lock saiga wani video call din ta facetime yana shugowa, saida ta gyara zaman rigar ta sannan ta amsa call din, yana nan kichingide akan kujera hannunshi rike da grapes yana tauna anatse yana kallonta yana admiring beauty irin nata, duk yan matan da yake haifa ce kawai yake jinta ajininsa sosai, dukda yana tsoron lokacin da zata san manufarsa akanta.

Kallonshi tayi cikin sanyin murya tace   habibi hammam, how are you today?  ..kallonta yayi sannan yayi mata murmushi yace,   habibty haifa I m fine how are you today, naje office dinki dazu don naga kyakyawar fuskanki ko zanji dadi, saikuma na tararda bakwanan keda best friend din naki  & murmushin jin dadi ne ya bayyana afuskarta sannan ta soma mashi magana cikin larabci   habibi, kwana biyu bana cikin nutsuwa sbd best friend amra, sbd& ..nan ta kwashe duk labarin amra ta fada mashi, jinjina kai yayi da tausayin amra sosai sannan yace   I m so sorry for what shes going through, may Allah ease her pain  & yana kaiwa nan sannan yace so yanxu menene solution din da kuka samu  & shuru tayi na yan mintuna tana lumshe ido alamun bacci sannan tace,   yanxu bamu samu solution ba, kawai dai na bata shawara ta nemi katin kasar nan idan ta samu saita kawo kannen nata nan abu dhabi saisu zauna tare don hankalinta bazai taba kwanciya ba suna chan gashi she has additional 4years now da dole saitayi ma government aiki sbd ilimin data samu anan, kaga ko bazata iya zama har 4years babu su kuma suna shan suna wahala  girgiza kai kawai yayi cikin gamsuwa da kalamanta sannan yace   well that s a good idea, but kinsan samun katin kasa it takes years sosai, saidai idan tana da arab wanda suke soyayya kozai aureta donta samu shima dai nasan it takes years kafin asamu saidai idan trick zakuyi which nasann kunsan is not legal, kuma Duk wanda aka kama prison yake tafiya and career dinshi is at stake yana kaiwa nan a jefa grapes abakinshi, kallonshi haifa tayi sannan tace  Allah dai ya taimake mu ya kawo mana solution mai amfani  & .hira suka danyi sannan sukayi sallama tayi kwanciyanta& .

Hankali atashe amar yake kallon shorts dinshi, wannan ne third time daya cire shorts ya chanza zuwa wani, sbd bacin da yakeyi, hankali atashe ya kira doctor, koda ya kirashi same bayani dai yayi mashi kan cewa percentage dinshi ke raguwa, sbd haka ya rage stressing kanshi, ya dinga zama hydrated sannan ya samu bacci sosai da kuma shan maguguna nan shi akai kai, yana jin haka ya kashe wayan sukayi sallama sannan ya fada bathroom ya sake sabon wanka. Yana fitowa Hankali atashe ya kira hammam, almost 3 calls baiyi picking ba, hammam kuwa yana gama waya da haifa ya wuce toilet lokacin call din amar ya shugo kusan sau uku, dayake wayan yana silent hakan yasa bai samu yaji shigowar call din ba kwata kwata harya fito ya kwanta, saida ya jawo wayan yaga call amar 30mins ago, yana ganin haka yasan da wani abun, da sauri ya fara dialing number amar.
Amar kuwa wanda ya dafe kanshi damuwa tayi mashi yawa, jin karar wayanshi yasa yyi saurin dagawa ya aza wayan a kunnenshi, gyara kwanciya hammam yyi sannan ya soma Magana   sorry dude, ka kira lokacin na shiga toilet, so what s up? Ka samu naka solution din tunda nawa baiyi mka ba?  & tsaki amar yyi sannan ya soma cewa   hammam ka daina min haka fa, nakiraka don nayi sharing matsala na yanxu kana kara min wata matsalar akan tawa  & ..tausayi ya bama hammam hakan yasa yyi saurin cewa   okay dude, I m sorry, so what the issue now?,menene matsalan yanxu  ..nan amar ya mashi bayanin yanda sukayi da doctor..tausayin shi ne ya lullube hammam, wato kowa da irin jarabawar da allah yake mashi a duniya, shikuma tashi jarabawar Kenan, tunda suka hadu yake fama da wannan ospermia din tun baisan itace matsalar dake damunsa ba har ya soma ganin likitoci daban daban, gashi har yau babu sauqi, abin fargabar ma kar yazo yakai to the extent din da bazai taba haihuwa ba,don wannan masifa ce babba, gadai shi nan babu abinda ya rasa, arziki, lafiya, wadata, ilimi,ga kuma uwa uba kyau don babu abinda amar bashi da shi.
Jin hammam yayi shuru yasashi saurin cewa   dude, kana jina kuwa  ..gyaran murya hammam yayi sannan yace   sorry ina tunanin mafita ne  ..anatse ya fara tausasa amar don yasan idan yabishi da zafi zafi to fa bazai tsaya ya saurare shi ba, hakan yasa ya soma Magana cikin nutsuwa   Amar inason ka tsayar da hankalinka waje daya ka saurareni, yanxu kaga shekarunka talatin a duniya,babu abinda baka mallaka ba ciki kuwa shine iyali da zaka kira naka,wannan shawara da zan baka itace kadai zata taimake ka, shawara shine kayi AURE, nasan cewa baka da wadda kake so ko kake tunani aure but I want you to sit and think, nasan kana da babes dake yawan bibiyar ka saboda suna sonka, ka zauna kayi tunani sosai cikinsu idan akwai wadda zata iya bearing maka child, I will also help you out, nidai bazan baka shawarar surrogacy ba, don a addinance ma babu kyau kaika sani, kuma nasan idan Ammah tasan da haka it will break her heart, so yanxu wannan ce shawara ta karshe da zan baka, kayi kokari kayi tunani akai saika min bayani  & sallama sukayi sannan

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login