Showing 363001 words to 366000 words out of 381117 words

Chapter 122 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2543

sosai,  I miss you haifa
Ta karashe hawaye na silalo wa akan fuskanta, tabbas tayi butulci don ta watsar da amintarsu da kawancensu, yau kusan wata Nawa rabonta da haifa, gaba daya ta rasa yanda zatayi ta samu hairan dukda tasan tana da chance da yawa na neman hairan idan taso, don ko ta hanyar amar zata iya bi ta same ta saidai she choose not to do it saboda bata jin zata nemi wani abu daga gareshi, shafa hotonsu tayi ta soma magana ita kadai  Insha Allah idan da rabo wata rana zamu sake haduna
Ta karshe tana maida hotonsu cikin jakarta, dan Nunfasawa tayi ta fada duniyar tunani tana murmushi,  oh Allah mai iko, yanxu inbanda lamari na Allah bata taba zaton rayuwar zata sauya haka ba don bata taba predicting hakan ba, yanxu she s now a mother of three beautiful children, and she s still with him, Duk plan din was suyi auren yarjejeniya ya sake ta then kowa ya kama hanyar shi,
Nunfasawa tayi tana tunanin shi, this is the first time data zauna tana tunanunshi, physically take neman aibunshita kasa samu, hala yanayi ne gaba daya bata so kwata kwata, sai kuma tunawa da abunda ya mata ke sata pissing up, saurin kauda tunanin shi tayi ta fara bunciken sarkar da haifa ta bata, tana Ganin sarkar ta dauka tana murmushi,
Kokarin saka sarkar ta fara yi nan a wuyanta, bata kaiga kaita wuyanta ba ta dan jinkirta saboda tunawa da sarkar daya saka mata tun ranar Har lokacin tana wuyan ta, tunawa tayi da wani abu tadan tabe baki, wato dalilin da yasa yake yawan sauke fuskanshi kan wuyanta kenan,
A gaggauce ta yakice Tashi sarkar ta daura ta haifa a wuyanta, ko kallon inda Tashi sarkar daya bata batayi ba ta wullata cikin handbag din.
Idanunta ne suka sauka akan jakar inda ta hango anklet din da matar nan ta bata tun a dubai ranar da suka fita ita da haifa, saurin janyo anklet din tayi tana jin dadi, ashe bata batar da anklet din ba ta fada ma kanta, don tun a dubai ta nemi inda ta jefa anklet din ta rasa, ba tare da wani tunani ba ta daura anklet din a kafarta kafin ta tattara sauran abubuwan jakar nata ta maidasu ta rufe jakar ta ajiyeta inda ta dauko.


Da daddare ammah ta shugo dakinta lokacin data shigo tana ninke kayanta cikin wardrop, cikin girmamawa ta yaushe da ammah,  daughter bismillah zo
Takowa amra tayi ta karaso inda ammah take zaune gefen gadon itama ta zauna tana fuskantarta,
Nunfasawa ammah tayi ta kalleta tace  daman inason muyi wata magana ne, dazu son yazo min da maganar yana son ki koma gidan shi chan, sannan ya shaida min kin amince haka ne ko?
Shuru amra tayi ta kasa cewa komai, lallai ya saka ta a one chance don bazata taba iya karyata shi agaban ammah ba, saidai baisan ya dibo ruwan dafa kanshi ba, don haka da yayi ne ma zai bata damar gasa mashi aya a hannu,
Sauke kanta kasa tayi tana wasa da yar sun hannayenta kafin ta dago ta kalli ammah  eh ya fada min
 Kin amince da hakan? Ammah ta tambayeta tana kallonta cikin kulawa
 Eh!! Amra ta amsa ta tana sauke kanta kasa
 Toh alhamdullah naji dadi sosai, Allah ya Kara hada kanku ya kafe Duk wata Futuna, thank you so much daughter, ki dunga hakuri da halinshi kinji ko? Idan ya maki abunda baki so kizo ki fada min,
Kasa cewa komai amra tayi nan ammah ta danyi mata fada da bata shawarwari masu amfani sosai,

cikin dabara ta dunga fada mata yanda rayuwar aure take, abu na farko data dunga nanata mata was  ki dunga hakuri kinji?, ki rike sirrin mijinki,
Amra was so emotional don maganganu ne manya manya wanda sai tsakanin uwa da ya zaka ji irin su,,
Godiya sosai amra tayi mata kafin ta fuce daga dakin

Amra ta dade a zaune bayan futar ammah, idanunta na kawo ruwa sosai, gaba daya bata san mey ya rage mata a arayuwa ba, she has everything, a happy family, a mother like ammah, gashi allah ya kawo masu Abban su lokacin da basu taba zato ba, ga Yan uwanta a kusa da ita, and most importantly beautiful triplets dinta, wanda take jin gaba daya sune rayuwarta,  meysa Zan dunga sama kaina kunci? Ta tambayi kanta tana hawaye, wata zuciyarta ce ta bata amsa  saboda kin kasa ki kwantar da hankalinki ki rungumi mijinki
Wata zuciyar ce ta sake tunzira ta  Toh abubuwa da yayi min a baya kenan yasha ruwa?
Saurin share hawayenta tayi  Inaaa I wont let that pass easily, Saina Rama Wallahi, I will make sure you feel the way you hurt me countless times
Tana kaiwa nan ta mike tsaye ta sauya kaya zuwa na barci ta zura bedroom slippers dinta ta fuce daga dakin, hanyar dakinsu triplets ta wuce direct tana bude kofar dakin tabi dakin da kallo, sunyi scattering dinshi gaba daya as she expect suna zaune dasu salima suna wasan su, dakin nabi da kallo, an sauya abubuwa sosai daga kan crib zuwa wardrobe dinsu da swings dinsu, crib uku ne kowanne a sako daban daban inda aka rubuta sunansu a gaban kowane sashe na gadon da decorative latters, sai wata katuwar plasma dake kunne an saka musu cartoon suna kalla gwanin ban shaawa.

Da sallama ta shigo dakin, tana shugowa Hamad ya tsala ihu yana ganinta, cikin sauri ta karaso inda yake ta dauke shi,  oh my boy, you missed mama right? Amra ta fada sounding calmly and sweet,

tana daukansa kuwa ya fara dariya, yara dai sai shegen wayo, tana daukan Hamad Hamid ma ya soma tsala kuka yana san a daukeshi, princess hamra dai na zaune cikin wani teddy tana wasa abunta da kayan wasa dake gabanta, Salim na gefenta idan ta wullar da abun wasa sai ya dauko mata,
 Adda barka da dare Salim ya fada yana kallonta yana murmushi
 Thanks salim, princess na wahalar dakai ko?
Murmushi kawai yayi baice komai ba.

Kallon inda salima ke zaune a tsakiyan dakin kan carpet tana zanen ta a digital drawing pad dinta amra tayi kafin tace  anyi masu night bath kuwa,
Saurin ajiye pad din salima tayi tace  laaa ni nama manta wallahi, bari nayi masu
 No bari na hada ruwan saiki kawo min su cikin bathroom din na masu amra ta fada tana ajiye Hamad dake hannunta ta nufi hanyar bathroom dinsu,

Tana shiga ko Ina fess fess babu datti ko digo, bathroom din sai kamshin shower baths dinsu yake,
Aggagauce ta hada ruwan dumi cikin bathtub din ta saka bath chairs dinsu a ciki kafin ta kwala ma Salima kira,
Shugowa salima tayi da Hamad da Hamid while Salim na biye da ita da hamra,
Daya bayan daya amra ta duake su ta saka su cikin bath din nasu ta fara masu wanka.

Suna cikin bathroom din saiga Amar kamar daga sama amra ta ganshi cikin bathroom din lokacin tana kokari janyo towel din princess ta luluba mata kafin ta mikama salima ita.
 Wanka akeyi ne? Ya tambaya sounding cool
 Eh ya muhammad salima ta bashi amsa tana kokarin fita da princess, already Salim ya fuce tun kafin ya shugo ya wuce dakinsu don shi daman Akwai barcin wuri.
Amar na Ganin ta salima ta fuce yayi saurin karasowa inda amra take, babu shiri taji ya rungumota gaba dayanta zuwa jiki shi, wani irin shock ne ya shigeta don gaba daya shigowa yayi jikinta, bata ma san lokacin data yarda towel din baby Hamad ba saida Amar yayi saurin tarowa ya sunkuya daidai kunneta ya yi mata rada  woo calm down madam daga hug har kina& 
Saurin janye jikinta tayi daga jiki shi don yanda yake mata magana a kunne ba karamin sanya ta cikin yanayi yake ba,  dan Allah ka futa ma& 
Bata gama fada ba salima ta sake dawowa ta karbi Hamad da Hamid,
Kallon salima amar yayi don yana tsaye daga gefe ya hade hannunshi a kirjinshi, ganin tana wani murmushi yasa ya daga mata hannu daya shima yana murmushi kafin ta fuce, tana futa amra ta fara kokarin gyara bathroom din, bath din ta fara dauraye bata gama daurayewan ba ya tsugunno inda take ya karbi hand faucet sin da take kokarin daurayewan dashi ya fara daurayewa da kanshi, dan baya tayi ta zuba mashi idanu, gaba daya ya gama sau yawa mata, yanxu he s so gentle, calm and sweet at the same time, dan tabe baki tayi ta juya zata fuce tace  hmm kamar da gaske,
Bata gama rufe baki ba ya juyo da faucet din ya feshe ta ta ruwa, nan take ta taaya chak ta juyo zatayi masifa,  mey hakan dan Allah, what s& 
Bata karasa ba taji ya sake feshe ta da wani ruwa tundaga sama ta zuwa kasanta saida yayi mata jagab ya sauke faucet din Yana dariya, bunshi ta soma yi da idanu, Anya shine kuwa, itama Har lokacin bata yarda ya chanza ba gani take kamar wani baqon mutun ne daban ba Amar ba, kallon cute face dinshi da yake dariya har yana tafawa ya dan rike cikinshi tayi, zuciya ta ne ta fara bugu Fatt fatt fatt kamar zata futo, nan take taji kamar an bugu zuciyarta an wanke ta tass tayi haske, samun kanta tayi da shagala wajen kallonshi tana admiring how handsome he is, zata iya rantsuwa yau taga ainahin kyawu da Allah yayi ma kyakyawar fuskanshi saboda annurin da ta hango a tattare dashi, Har ya tako gabanta bata Ankara ba saida ya cicibeta gaba dayanta ya daga ta sama ya fara juyata sama Har lokacin dariya yake kana ganin fuskanshi kasan gaba daya ya mace a sonta sosai,  maimaita abunda kikace ya fada yana dariya yana juya ta,
Dariya ce itama taso kubce mata don abun sai ya zamana kamar masu wasan Yan yara, irin na kamaki dinnan,  dan Allah ka saukeni na fara jin hajijiya ta fada a shagwabe
 Naki din saikin maimaita abunda kikace
 Haba jiqani da kayi ta bashi amsa kai tsaye tana kunshe abunda ke tunkarota
Yanda ta umarta hakan akayi don sauke tan yayi kasa yace  Ina na jiqakin nunamin
Nan ta fara mashi nuni da kirjinta tace  ba gashi ba
Bin wajen ya soma yi da idanu kamar wani maye, tana Ganin haka tasan wayo ya mata daman yayi hakan ne don ya kalli jikinta, gashi bata saka bra bama akan cotton rigar dake jikinta, saurin juya mashi baya tayi ta dafe kirjinta ta fuce daga toilet din afusace.
Tana futa ya girgiza kai Har lokacin murmuahi yake yana tunanin abunda asad ya fada mashi lokacin da yake tambayarshi yanda ake yin soyayya,
 Oga dole Ka saukar da kanka fa, Ka dawo kamar shekarunku daya d ita, ka riritata sosai, mata Akwai son Suga Ana binsu Ana lallaba su
Murmushi kawai Amar yayi bayan ya gama tunanin kafin ahakali ya soma furta  Ki gama guje gujen ki zaki shugo hannu ne stubborn wifey
Wifey word dinma dariya yake bashi don da kyar ya iya tattara courage dinshi ya koyi fada, tunawa da yanda ya shagala a dubai ya dunga koyan yanda ake soyayya yayi da yanda ake nuna ma mace so, wanna ma kanshi idan ya tuna dariya yakeyi yana mamakin kanshi.

Karshe dai shine ya karasa Gyaran bathroom din ya futo, salima ne kawai a dakin ta gama shirya triplet Harta kwantar da Hamid da Hamad, princess ce dai ta rage batayi barci ba itama madara take so don haka ta zauna tana bata kafin ta fuce daga dakin,

Kallonta amar yayi har lokacin tana murmushi tace  yaaayaaaan mu& 
Ta karashe da shakiyanci tana mashi dariya, hannu ya sake daga mata yace  aikinki nayin kyau sister inlaw
Dariya salima tayi don yanxu wani irin good relationship ne tsakaninta dashi don wani sa in ita yake kira daga dubai yana tambayarta yanda amra take da abubuwa da take so da Abubuwan da bataso, kusan kullum ma ita ce ke aika mashi da report akan amra, da abunda taci wani sa in ma Har hotunan amra take dauka ba tare da saninta ba saita nuna mashi.

& ..
washe gari ammah tasa yar chad ta zo daga chad aranar, abunka da harkar masu kudi da sassafe akayi ma yar chad booking ta taho Nigeria, tana isowa babu wani bata lokacin ammah tayi mata bayanin komai akan komawar amra gidan mijinta, already a shirye daman yar chad tazo don h???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?aka babu wani bata lokaci ta fara dirzarta da kayan gyara masu kyau sosai, a cikin package sun datayi mata Harda wankan madara wanda sai yar gata akeyi ma wannan daman ammah ce ta hana ayi mata a kwanakin baya sai idan lokacin tarewar ta yazo, saida ta fara waxing jikinta tasa kafun tayi mata wankan madara Harda gashi, ranar dai amra taga ikon Allah don ta dirzu iya diezuwa fatarta Har tayi jaaa sosai kamar jini zai fita daga ciki, private part dinta kuwa yasha turirin herbs daga chad masu shegen kyau bayan wannan ma haka ta dunga durka mata wani sirrin magungunan su wanda tun bayan datasha da Yan mintuna ta fara jin yanayi ta ya sauya, dropping takeyi madly down there,
Basu gama Gyaran ba sai wajen yamma don sun dauka kusan awa uku sunayi, suna gamawa ammah tasa tayi mata henna dinsu, nan ta Zane ta da henna hannu da kafa, ko awa baiyi ya fara maroon yayi ma ta fun hannunta kyau sosai, daman Akwai ta kyawun yatsu dogaye,
Suna gama lalle yar chad ta mata turarruka masu kamshi sosai wanda zatayi amfani dasu idan yana kusa, amra dai girgiza mata kai kawai takeyi tana sauraronta saidai bata jin ma Akwai abunda zaisa ta bari yazo kusa da ita balle turaren ya shige shi Har ya susu ce mata.

Sanin tana son waist beads yasa yar chad ta taho mata dashi, wannan kam amra taji dadin karbanshi don tana bata tayi mata godiya sosai don tana son kyale kyale irin wannan&

Aranar yar chad ta koma chad don a ranar aka sakeyi mata wani booking din tabi flight na dare ta koma bayan ta shaida ma ammah kan cewa Kar amra ta yawaita futa saboda sirrikan dake jikinta na Gyaran jikin masu karfi ne sosai.


Washe gari ammah ta hana amra saukowa kwata kwata don ko breakfast ma kaimata salima tayi sama inda ta dunga zuzuta Kyan data karayi cikin kwana daya tal, amra dai babu abunda yake sai tabe baki don bataga amfanin wannan gyara Gyaran ba saidai ta wani bangaren tana jin dadi aranta saboda koba komai ita tasan cewa ita cikakkiyar macece mai ji da kyau da sura wanda tana Ganin da wannan kadai zata Rama abubuwan da yayi mata don tana sane da komawa gidan nashi daya buqaci hakan.
Ahaka ta wuni a daki taqi futowa, inda Amar kuwa ya dunga zuba idanu ko zai ganta, karshe ma dai dakinta yayi kokarin zuwa don duba ko dai lafiya, nan ammah ta dakatar dashi don lokacin daya hau saman tana kokarin shiga dakin amra itama, tana ganinshi kuwa babu wani corner corner ta koreshi, bai kawo komai aranshi ba don haka ya wuce bedroom din babies dinshi don kusan kullum sai ya shiga dakinsu yayi spending some quality time with them kafin ya wuce dakinshi ya kwanta.

Koda ya koma dakinshi kamar koda yaushe wanka ya fara yin ya sauya kaya zuwa pjs dinshi kafin ya janyo laptop dinshi ya hau kan gadonsa, aiki yake yi but zumudin dake cinshi ya hanashi focusing, shi kadai yasan abunda ke cikin rashi, da haka Har barci ya daukeshi baima gama aikin ba.

Washe gari da sassafe ya shirya ya fuce daga gidan, bai tsaya ko Ina ba sai inda suka shirya haduwa shida asad, sun dade sosai inda suka dan Tattauna akan wasu abubuwan daya shafi tsaron a Nigeria kafin suyi sallama.

Daga wajen asad gidanshi na larrics ya wuce don duba yanayin gidan don tun last time bayan an gama aikin daya zo bai sake zuwa ba, gidan yayi kyau sosai sai san barka, yaji kayan alatu na zamani wanda sukaci uwar na da, babu abunda aka sauya daya dangancin Ganin gidan sai refurnishing da yasa wasu interior designers sukayi,
Sama ya wuce direct, nan ma saida ya taaya yabi dakinshi da kallo abubuwa da dama na dawo mashi, memories din lokacin tarayyarshi da amra ne ya dawo mashi, it was crazy and erotic that day don baya tunanin zai taba iya mantawa da wannan lokacin,
Murmushi kawai yayi ya soma rage kayan jikinshi yana Yan wake kafun ya wuce bathroom, bai wani jimaba sai gashi ya futo& ..


Amra dai yau da faduwa gaba ta tashi, tana kunshe a daki taqi futowa tunda tayi wanka, don sai shugowa su salima sukayi da su Hamid, suna shugowa dakin nata kuwa Tayi saurin karbansu tana jera masu kisses, suna nan zaune ammah ta shugo dakin ta kawo mata wani warm milk, karba tayi ta mata godiya,  ammah nima baza a san min ba
Bugu amra ta kai mata Tayi saurin kaucewa tana dariya
Murmusawa ammah tayi kafin tace  kema lokacin ki zaizo sai a baki
Dan tabe baki salima tayi  Ay shikenan nidai wannan warayyar da akeyi mana bana jin dadin ta wallahi.
Dariya ammah tayi  Allah ya shirya ki my dear, zanzo na aurar dake na huta, yauwa Abban ku yace zaizo yau ko?
 Eh yace zaizo kafin su adda su wuce
Wata mutuwar harara amra ta kai mata, saida ammah ta fuce daga dakin tace  ke wai meysa bakida kunya ne?
Turo baki salima tayi tace  Toh me nayi?
Tsaki kawai amra tayi ta ajiye Hamad a gefenta ta shanye warm milk din.
 Ina princess ne?
 Tana dakin ammah tana barci
Dan girgiza kai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login