Showing 165001 words to 168000 words out of 381117 words

Chapter 56 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2194


Sunkuyar da kanshi yayi kasa tana ganin haka tace   kaci abunci? 
Girgiza mata kai ya sakeyi alamun baici komai ba tana ganin haka tace   zo muci tare 
Da murnarshi ya zauna gefenta ta jawo masu abunci sukaci atare, tana kallonshi tana jin dadi aranta.
Suna gamawa ta kafa mashi idanu tana kallonshi babu uhm babu uhm uhm.
?
Baibar dakin amra ba saida lokacin islmiyya yayi ya koma dakinsu don ya shirya, yna shigowa salima ta waigo ta kalleshi kafin ta kauda kanta tace   kaidai wallahi kana da naci, harka manta wahalar da muka sha a gidan uncle, shine kake.. 
Juyowa tayi ganin ya wuce bathroom baima tsaya ya saurareyta ba yana fitowa ta kalleshi tace   banza kurma kawai 
Juyowa yayi ya galla mata harara, banza tayi dashi ta saka hijab dinta tace   inkaga dama ka sauko mu tafi  tana kaiwa nan ta fuce daga dakin.
Dakin ammah ta fara zuwa tayi mata sallama kafin ta sauka kasa wajen driver.
Driver dake zaune da maigadi suna hira ya hangota daga nesa kallon ta yayi kafin yace   baba mai gadi yarinyarnan gaba daya zubinta na Fulani ne, yanda kasan gari daya suka fito da mlm labaran,  juyowa baba mai gadi yayi yace   naji ance yayan kanin hajiya ne, kasan itama bafullatana ce saidai basa kama da yan gidan kwata kwata 
Miqewa driver yayi yace bari naje na saukesu a islamiyya 
Yana kaiwa nan ya karasa ya bude motar, tana ganinshi ta gaishesa ta shige motar, cikin yan mintuna salim ya fito shima suka fuce daga gidan.
?
Bayan fitarsu ammah ta fito cikin shigarta da kamala,riga da zani na atamfa, dakin amra ta wuce direct tana shiga ta hangota gefen gado ta doka uban tagumi, murmsuhi amma tayi ta karso har bakin gadon ganin gaba daya tunaninta yayi nisa,   daughter, lafiya dai tunanin me kikeyi 
Da sauri amra ta kalleta kafin ta sunkuyar da kanta kasa tace   ina wuni ammah 
  alafiya lau daughter  ammah ta masa ta fuskanta dauke da murmushi
Shuru ne yadan ratsa tsakaninsu kafin ammah ta nunfasa tace
  menene asalin sunanki? 
Atsanake amra tace   Aisha 
  masha allah  ammah ta fada tana murmusawa kafin ta cigaba
    aisha ina son ki daukeni a matsayin uwa kamar yanda su salima suka daukeni, inason ki cire kunya ki saki jikinki anan gidan kinji ko?, 
?
  insha allah  amra ta fada tana sunkuyar da kanta fuskanta dauke da dan murmushi
  masha allah, yanxu inason naji ta bakinki, ki fada gaskia karki boye min komai, wani irin zama kukayi keda Muhammad achan dubai 
Gaban amra ne ya fadi dammm,samun kanta tayi da kasa cewa komai har saida ammah tace   karkiji tsoro kinji ki fada min komai, shin zamanku da Muhammad bayan yarjejeniya da kukayi babu komai tsakanin ku? 
 girgiza kai kawai amra tayi ta kasa cewa komai saida ammah ta sake cewa   yace kin buqaci ya sakeki?,har yanxu kina son ya sakeki ne?koda kuwa shi baya son yin haka? 
Kasa motsi amra tayi balle ta dago ta bata amsa sai , ammah na ganin haka ta gane tana da matsanancin kunya don haka kai tsaye ba tare da wani kwana kwana ba tace   kina sonshi? 
?
Shuru amra tayi hawaye na gangarowa akan fuskanta, koda ace bai dauki kannenta bay a kula dasu ba bazata taba iya kallon mahaifiyarshi tace mata bata son zama dashi ba,
Ammah na ganin haka ta sauke ajiyar zuciya tace   bazanyi forcing dinky ki fada min ba aisha, but kiyi tuanni akai kinji, zan dawo anjima zamu sake maganar nan,  
Tana kaiwa nan ta fuce daga dakin&
?
Daki ammah ta wuce tayi mata order kayan sawa ready made, dukda bata san size dint aba haka ta bayar ayi mata kafin ta zuwa dan wani lokacin idan komai ya lafa sai suje a dauka size dinta, tana gama waya da designer dinta wato zetatelia fashion house, wayar amar ta soma kira, don tana sane dashi kwana biyu yanda yake doging dinta,ringing daya biyu ya daga wayar yana dagawa tace   kana ina? 
Magana yayi daga chan bangaren kafin tace   ina son ka dawo da wuri inada Magana dakai  tana kaiwa nan ta akshe wayar,mikewa tayi ta shiga dakin closet dinta, abubuwan amfani daga kan sprays, mayukan shafawa masu tsada turarruka, haka ta kwaso ta wuce dakin amra dasu, akwance ta taddata don haka tana shiga tace daughter ga wannan ki fara amfani dashi kafin zuwa nextweek saimuje shopping ko 
Sunkuyarvdakai amra tayi ta mata godiya kafin ta fuce.
Kallon abubuwan amra tayi, wani irin dadi taji aranta son dama taba buqatar su sosai.
?
Karfe shida takwas daidai ya shigo cikin gidan saida ya fara tsayawa a masallaci yayi sllah kafin ya wuce cikin gida, direc t dakinshi ya wuce bai tsaya komai bay a watsa ruwa ya sauya kaya kafin ya fuce daga dakin, hawa stair ya fara yi ya tunkari part din ammah, bai kaiga karasawa ya jiyo muryar amra
  salima don allah ki kulani, wannan silent treatment din da kike bani is killing me, wallahi azeem bazan taba abandoning dinku ba kiyi hakuri ki yafe min 
Kallonta salima tayi don daman tazo kiran salim ne don suje suci dinner shine amra ta tare ta da tambayr meysa salim baya Magana, tambayar ta bata mata rai sosai, don idanda tana tare dasu ay zata san dalilin rashin maganar nashi, abunda yafi bata mata rai Kenan, don haka cikin kuka ta soma Magana harshly   wallahi adda bazan taba yarda da maganr ki ba, shekara hudu fah?tunda kika tafi baki waigo mu ba sai yanxu, lokacin da muke buqatarki ay baki zoba sai lokacin da bama buqatarki,yanxu dan allah bakiji kunyar tambayar dalilin rashin Magana da salim keyi ba?are you not feeling ashamed?, tunda tun farko baki damu da sanin halin da muka shiga ba maysa yanxu zaki damu, kibarmu yanda kika ganmu  ta karaseh tana kuka wiwi, itama amra kukan takeyi tana jin zafi da kunan rai, amar dai daga nesa yake hangosu don suna bakin kofa, tsaki kawai yayi ya shige dakin ammah, yana shiga ya taddata tana sallah kan sallaya, karassawa yayi cikin dakin ya zauna kan ottoman harta idar ta shafa, kallon inda yake tayi kafin ta miqe tsaye ta karaso inda yake ta zauna bakin gado, cikin nastuwa yace   barka da dare ammah 
kallonshi tayi a kamilance tace   kaga dam aka dawo gida da wuri yau?, ko ince k agama kauce kaucen naka? 
shuru yayi ya kasa dagowa,
  muhammad  ammah ta kirashi
Dan dagowa yayi ya kalleta yace   naam 
  da wayonka da hankalinka basaina fada maka maanar hakki ba, na lura da kana son ka nuna min kai ka girma ko?, 
Ta fada tana kallonshi, saurin dagowa yayi yace   ammah ba haka bane&  
Kallonshi ta sakeyi tace   so? Gardama zakayi min Kenan? 
Sunkuyar da kanshi yayi kasa ya kasa cewa komai, saida tace   maysa kake son sakin ta? 
Kamar jira ko yake tayi tambayar yace   ammah babu amfanin auren, aside from that wannan auren wallahi ban daukeshi a matsayin komai ba, yarjejeniya ne kuma its over, wallahi ammah bana buqatar mace a rayuwana, I have a lot on my he&  
Kasa karasawa yayi ganin yanda fushi ya bayyana a fuskanta karara azafafe tace   ta gama maka amfani Kenan muhammad wato bari ka sake ta baka buqatar mace arayuwarka, to bari kaji, wallahi wallahi ka roki allah kada yarinyar nan tace itama batason auren don wallahi youll regret it, kai ina tunaninka, im not trying to be selfish over here don zan tambayeta dakaina idan har tace batason auren zan barku kuyi abunda kukeso but inason ka sani, a zamanin nan babu macen da zata zauna da namijin da baya haihuwa duk kyawunka da arzikinka da mukamun ka da kake takama dashi , maysa bazakayi wannan tunanin ba? 
Hade rai yayi ranshi adan bace aranshi yana jin zafin abunda ammah tace wai babu macen da zata iya zama dashi Kenan saboda baya haihuwa duk ajin shi da arxikinshi, shi abunda yafi bata mashi rai shine yanda ammah ke mashi fada akan wannan yarinyar
Dan dagowa yayi idanunshi yayi jaa ya kalli amma muryarshi a kasa yace   ammah please& .you have to understand, nine bana buqata, I don t mind nayi rayuwana a haka, bayan wannan ma ita da kanta ma ta buqaci sakin koda kuwa bata buqata ba ma zan bata dakaina saboda batada wani amfani a wajena, shes not my type, yarinya ce karama ammah, shes just 22, 
Rai abace ammah ta miqe don kwata kwata kamar ma bai gane maganganun da yakeyi ne suke hasala ta ba   muhammd idan kai ka haifeni zan sani idan kuma nice na tsugunna na haifeka to dole kayi abunda nace, now get out my room, 
  ammah please I don t mean to upset you, don allah karkiyi fushi 
Ya fada anatse
  muhammd get up, karna kara ganin fuskanka  ta fada idanunta a rufe don ranta ya baci, daman ance mai hakuri bai iya fushi ba
Yana ganin haka gabanshi ya fadi hankali atashe ya rike hannunta ya zaunar da ita cikin sanyin murya yace   ammah na, please calm down, don allah kiyi hakuri wallahi zanyi duk abunda kike so dan allah kar kiyi fushi dani please, me kikeso ayi yanxu?bakya son na saketa right? Shikenan zanyi abunda kike so 
Bata kalleshi ba tace   zan kwanta 
Yana jin haka ya miqe jiki a mace yayi mat sallama ya fito rai abace, azafafe ya wuce dakin amra yana zuwa ya bude kofar a zafafe, a durkushe ya taddata ta rike ciki tana kuka, rai abace ya karaso dakin ya kalleta yace   keeeee!!! 
Yanda ya fada saida dakin ya amsa, da sauri ta miqe tana muzurai gabanta na faduwa,kallon fuskanshi tayi ganin yanda ya karade yayi jaaa kamar bashi ba yasa gabanta faduwa,bata ankare ba ta ganshi gadan gadan yayo kanta, kan kace me nan take ta sulale a sume, dan tsaywa yayi yana kallon ikon allah, yama rasa abunda zaiyi yana huci kamar zaki, juyawa yayi ya doka tsaki yabar dakin, kasa ya wuce zuwa dakinshi wuce ya zame kayan jikinshi ya shige bathroom, cold shiwer ya sakarma kanshi don hot temper dinshi yah au sosai, ya dade sosai saida yaji zuciyarshi ta lafa kafin ya fito anatse kugunshi daure da towel, closet dinshi ya shiga ya zaro kayan barci kafin ya shirya, gadon shi ya hau yayi rub da ciki, ya dauka kusan minti talatin ahaka hanakli ya soma jin yunwa don haka ya miqe ya zura bedroom slippers dinshi ya fuce daga dakin, fitowa yayi daga dakin cikin kamewa yawuce dining, nan ya tadda salima zaune da plate din indomie agabanta, kallonta yayi tana ganinshi itama tayi saurin miqewa tace   ina wuni ya muhammad 
Ataqaice ya amsa ta   lafiya  kafin ya janyo kujera ya zauna, kallon wall clorck din dake gaban dining din yayi ganin kusan goma da rabi yasa yace   why are you eating late 
Sunkuyar da kanta tayi tace   dazun ne kaina ke ciwo saina kwanta 
Shuru ya danyi yana wani nazari kafin yace   bring me coffee 
Da sauri ta miqe ta hado mashi coffee cikin coffee maker tana gamawa ta kawo mashi tace   bismillah ya muhammd 
Karba yayi yace   thanks 
Tana ganin haka ta dauke plate din indomie ta wuce kitchen dashi ta karasa tana gamawa ta fito hannunta rike da bottle water,  good night ya muhammad 
Dagowa yayi ya kalleta azafafe yac e  zo nan 
Anatse ta juyo gabanta na faduwa ta karaso wajen dining din tace   gani 
Yana sipping coffee din ba tare da ya kalleta bay ace   why where you talking to your elder sister harshly? Ita sa arki ce? 
Shuru salima tayi hawaye na zubo mata ta kasa cewa komi saida yace   clean those tears and answer me, ita sa arki ce? 
  ah ah  salima ta fada ahankali tana goge hawayen
  who told you tayi abandoning dinku?you better get your head staright, you don t owe her explation saboda I recall na fada maku cewa saboda ita nasan ku, I don t have to repeat my self duk halin da kuka shiga ita kinsan wani hali ta shiga ne? kince kunsha wahala tayi abandoning dunku lokacin da kuke buqatarta right? Ita kinsan halin da ta shiga saboda ku day and night? kinsan abunda ta jefa kanta saboda ku?  ya karashe a fadace yana kallonta har saida tadan furgita
  im sorry ya muhammd  salima ta fada tana shesheka,   bani zaki bama hakuri ba, you should be ashamed of your self for being selfish, and this should be the last time da zaki sake mata Magana babu respect understood 
Da sauri salima ta daga kai jiki na bari tace   insha allah yaya 
  go and sleep  ya fada yana aje empty cup din, da sauri kuwa ta juya ta wuce sama.
Tana tafiya shima ya miqe ya wuce dakinshi hankali kwance& .
?
The next morning& .
Sai wajen karfe biyar amra ta farfado, bakinta dauke da salati t miqe, duk jikinta ya gam tsami, saida ta zauna ta tuna da abunda ya faru, kamar a mafarki, mikewa tayi ta wuce bathroom tayi wanka ta dauo alwala, tana fitowa ta dora bayarta data zo da ita gida ta saka hija ta tada sallah tana idarwa tayi azkar, sai wajen karfe shida ta miqe ta koma kan gado ta kwanta, bacci ne ya dauketa sai wajen karfe tara ta tashi, tana tashi ta wuce bathroom ta wanko bakinta ta fito, gaban dresser ta tsaya tana karema kanta kallo, ta dan rame, duban kanta tayi dake buqatan gyara sosai don har tsinkewa ykeyi, nannadeshi tayi daga daurewar datayi da ribbom,ahankali ta tura annunta cikin gashi kafin ta fiddashi, hankalinta ne yadan tashi ganin gashi ya biyo hannunta,saurin annnade gashin tayi jin anyi knocking, salima ce ta shigo kanta a kasa tace   good morning adda 
Da mamki amra ta jyo ta kalleta, murmushi tayi ta tako har inda salima take tace   salima, good morning kin tashi lafiya  yanda take Magana kamar itace kanwar salimar, ba tare da ta kalleta ba salima tace   ammah tace ki sauko muyi breakfast  tana kaiwa nan ta juya ta fuce daga dakin.
Jikin amra ne yayi sanyi sosai, haka ta jawo veil din abayr tata ta maidashi kanta tayi rolling kafin ta sauko kasan, direct wajen dining ta nufa tana zuwa daidai hanyar gabamta ya soma faduwa, runtse idanu tayi ta karaso cikin dining din tace   sallam alaikum  gaba daya juyowa sukayi suka kallet hara mar dake zaune kafin ya hade rai wanda hakan akan idanunta yayi,saurin sunkuyar da kanta tayi ta karaso wajen dining din, ammah na ganinta tace   zoki zauna nan kusa dani daughter 
Gaban wajen da ammah ke nuna mata ta karaso don dayan side din da mar ke zaune ne sai ya zamana sun sakashi a tsakiya, anatse amra ta zauna kanta kasa tace   ina kwana ammah  da sauri ammah tace   lpy lau dota how was your night 
  alhamdulillah amra ta amsa
Murmushi ammah tayi ta kalli salima tace   yan mata na a fara serving dinmu tunda kowa ya zauna 
Mikewa salima tayi ta fara serving sai alokacin amra ta lura da wanda kekusa da ita, daga chan gefe, ahanakli ta kalli aman tace   ina kwana  murmushi yayi mata yace   lafiya kalua sister inlaw 
Da sauri salima t dago ta kalleshi ta galla mashi harara don duk a tunaninta yaa referring to her ne amatsayin yayar budurwarshi nan ko bata san shi ya fadi hakan ne saboda matsayin amra na matar amar, kallon gefen amar tayi daya hade rai yayi kamar ba a yi ruwanta a wajen ba, kanta a kasa tace   ina kwana 
Banza yayi da ita kamar baisan dashi take ba wanda hakan akan idanun ammah,   muhammd bakaji ana gaisheka bane?  ammah ta fada
Dan waigowa yayi ya mata wani irin mugun kallo ataqaice yace   lafiya 
Kauda kai amma tayi ta basar, ba tare da tace komi ba.
?
Lantana ce ta karso dining din ta ajema ammah green juice dinta kafin ta koma kitchen.
Anaste suka fara cin abunci har kowa ya gama amra dai kasa ci tayi sai juya cokali takeyi, ammah na ganin haka tace   daughter ko kina buqatan wani abun ne? 
Saurin girgiza kai amra tayi tace   ah ah wannan ma yayi 
Murmushi kawai ammah tayi ta cigaba da cin abuncinta, amar ne ya fara miqewa yace   ammah zan fita 
  ?kay adawo lafiya  ta bashi amsa yana fucewa aman ma ya wuce office,suna gamawa salima ta mike ta fara kwashewa, amra na ganin haka itama ta mike suka kai plates din kitchen atare, murmushi kawai ammah keyi tana kallonsu su biyu.
?
?
Karfe biyu aka kawo kayan da ammah tayima amra order na ready made, da kanta ta shiga dakin don kai mata, tana shiga dakin lokacin amra na toilet, saida ta jira har ta fito.
Da sauri amra ta karaso inda ammah


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login