Showing 291001 words to 294000 words out of 381117 words

Chapter 98 - Auren Katin Kasa Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

2005

wani banzan ego naka  ammah takai karshe tana haki kamar tayi tseren gudu.
Hankali aatshe amar ke kallonta yama rasa mai zaice, kasnhi har wani juya mashi yake yi tsabar tashin hankali,   im sorr.. 
  noo o, don t be sorry ba komai ay, wannan ne zabinka ay, kuma abunda kake so Kenan so ka saketa kawai ba damuwa nagode da nunamin da kayi ban isa dakai ba 
  ammah dan allah kiyi hakuri wallahi ba haka bane, kin isa dani, banida kamarke a zuniyar nan, wallahi na karbeta as my wife, 
Nunfasawa ammah tayi idanunta ya rufe sosai   ay Magana ya kare, nabaka nan da sati guda ka sakar min yarinya, bata buqatar wanda zai dunga kunsa mata bakin ciki a zuciya, 
  ammah please&   amar ya fada idanunshi sunyi jaa bakinshi har karkarwa yake
  don t please me, wallahi kaya yanda nayi rantsuwa bazanyi kaffara ba, kuma youll regret it na fada maka, and nan da 1week ka ajiye min takardar yarinyar nan simple, now fita min adaki, I don t want to sight you anan 
Tana kaiwa nan ta nuna mashi hanyar futa, jiki a amce ya mike, duk duniya bayan ranar da ammah ta fadi bait aba shiga tashin hankali ba sai yau, gaba daya yama rasa tunanin da zaiyi harya shige cikin bedroom dinshi yana furta innalillahi a zuciyarshi , yanda yake zaarya tsakanin dakinshi da parlon shi zaka dauka ya zaunce ne,   noo please ammah, wallahi bazan iyaba ba 

Aranar dai amar bai samu wani abu da ake kira da barci ba, don a zaune ya kwana, idanunshi yayi jaa kanshi sai sara mashi yake sosai, fadin irin tashin hankalin da yake ciki bata lokaci ne, gaba daya yama rasa irin tunanin da zaiyi game da lamarin daya bijuro mashi.

Washe gari very normal amra ta sauko kasa, don ammah da kanta tazo dakin ta ta tasota akan ta sauko kasa suyi breakfast, tana zuwa dining din ta taddasu zaune gaba dayansu, ammah na ganinta tayi mata nuni da kujerar gefenta   zoki zauna nan daughter 
Dagowa amar yayi ya kalli inda zata zauna din, kujeran da ammah ke nuna mata ta zauna dake kusa da ammah,sauke kanshi yayi yana jin wani iri, don sai a yanxu ya fara tabbataer da abunda ammah ke fada, don akusa dashi take zama koda ayushe idan zasuci abunci a dining saidai akasin yau da ammah ta sauya mata gurin zama.
Haka nan akaci abinci kowa da irin tunanin da yake, amar dai da amra baifi spoon biyu sukayi ba, shi abun duniya ya isheshi na abunda ya tunkarosa, ita kuwa shi dinne ma bata son gani kwata kata, don tana shigowa suka hada idanu nan take taji wani irin baqin ciki ya ziyarceta lokaci guda.
Karfe biyu daidai kowa ya sauko kasa, salima da amra sai salim da ammah, gaba dayansu sanye suke da doguwar riga ta abaya, sunyi kyau sosai, futowa sukayi daga sitting room zuwa inda aman yayi parking don dashi zasu fita, amar dake zaune ya hango saukowansu gaba daya, saida gabanshi ya fadi lokacin dayayi arba da amra, tayi wani masifaffan kyau abayra tayi mata kyau kamar balarabiya, shape dinta ya futo sosai kamar ka sace ta ka gudu, she has this attracting look da bazaka iya resisting ba, cikin sauri ya dauke kanshi daga kanta ya hadiye wani irin miyau mai daci,saboda wani irin kallo da ammah tayi mashi, basu tsaya bin takanshi ba suka fuce yana kallonsu shima baice masu qala ba.

Wani makeken shopping mall suka shiga suka fara sayya saida suka jido abubuwa kamar babu gobe, janta gefe ammah tayi tace   ki dunga duba wasu abubuwan na baby saboda da zarar kin shiga 8minth zamu fara sayyayn komai kinji daughter, akwai wasu ma danayi order daga dubai unisex masu kyau, sai next month zasu iso 
Sunkuyar dakai amra tayi tana murmushi, ganin haka yasa ammah cewa   gwara ki ajiye kunyan nan fah my dear   tana kaiwa nan ta wuce wajen da su salima suke tsaye.
Sai wajen karfe biyar takwas suka dawo gida don sunyi yawo sosai inda ammah tace yau ranar salima ne saboda itace graduante,don haka suka dunga zuwa wuraren shakatawa da ciye ciye har suka kai wannan lokacin kafun su dawo.

Lokacin da suka dawo baya gidan do haka kowa ya wuce sama da abunda ya sayo, aranar dai babu maganr girki don gaba dayan su a koshe suke.
Amar kuwa daya dawo yaga sauyi don ko dan coffee da amma ke ajiye mashi ranar batayi ba, gashi baiyi dinner ba, haka nan ya je kitchen ya dauka laban yasha ya koma daki ya kwanta.

Washe gari karfe takwas kowa ya futo cikin shiri, ammah sanye take da wani dakkaken lace mai shegen tsada wanda akallah zaikai dubu dari biyar, gefenta amra ce datasha atamfar super mai shegen tsada anyi mata dinkin doguwar riga A shape gown, rigar tasha stones daga sama har kasa wajen pattern din, sai salima data sha ladies suit blue, tayi masifar kyau sosai dukda batayi kwalliya ba, sai graduation gown dinta data rike a hannun tare da hular gown din, salim ma yasha riga da wando English wears yayi kyau sosai kamar bashi ba.
Kasa suka sauko gaba dayansu nan suka tadda mai gayya mai aiki, yasha manyan kaya shima,   general amar taura 
Wata dakkakkiyar shadda ya saka sky blue sai baqar hula data haskashi sosai yayi masifar kyau don koda suka hada idanu da amra saida ta sake kallonshi kafin ta tabe baki ta kauda kai, abun mamaki shine kayansu sai yazo kusan color daya, don atamfar data saka itama skyblue ce da dan ratsin black don haka ta yafa black veil, aman ne shima ya fito sanye da English wear blue kolor kayan amaryarshi suma sukayi anko, gaba daya suka futo, saida aka zo shiga motar ammah ta kallesu tace   yanxu ya zamuyi tafiyan, mota daya bzai ishemu ba 
Salima ce tayi sauarin cewa   ammah kizo mu shiga motar ya aman, kaima salim ka taho nan, adda ke ki shiga motar ya muhammd 
Hade rai ammah tayi har zatayi Magana aman y ace   yes ammah kizo nan mu tafi su sais u biyomu a baya 
Amra dai babu abunda take sai tabe baki tana jinsu, saidai bata da energy din wani argument, shuru kawai ammah tayi ta wuce motar aman, salim na biye da ita, atare suka shige aman ya fuce da motar while su amra na tsaye, shine ya fara wucewa wajen motarshi yayi reverse zuwa inda take tsaye, saida ta dauka kusan minti biyu tana nazarin kodai tayi zamanta ta fasa zuwa, don bata son su kebance dagashi sai ita ko kadan,saida ya danyi horn kafin ta soma takowa anatse kamar wadda jinni baya circulating a jikinta, anatse ta bude kofar ta shige ba tare da ta kalli inda yake ba, tana shiga ta rufo kofar kafin yaja motar,tunda ya kama hanya ta kauda kanta gefe bata kalleshi ba, tsit kakeji sai karar ac, ganin shurun yayi yawa yasa ya kunna wata slow romantic music dake sanyaya zuciya, kallon gefenda take zaune yayi ganin yanda ta takure, kamar wanda ake ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?fusga haka ya samu kanshi da dora hannunshi kan nata data ajiye akan cinyanta, da sauri ta waigo, donta furgita dataji lausassan hannunshi kan fatarta, ba zato ba tsammani taji ya fadi word in da bata taba ji daga bakinshi ba and it came out with honesty   im..so..rry about 
Kaste shi taui saurin yi tana zame hannunta daga nashi   ya wuce 
Yanda ta fada ya tabbatar ma da kanshi bata hakura ba, bayason takura mata don haka baice komai bay a zame hannunshi ya maida kallonshi ga hanyar da yake driving, fuskanshi na nan yanda take
Har suka karaso school dinsu salima.

Wat ahaddaiyiyar makaranta ce ta manyan yayan masu kudi, fadin irin haduwar makarantar bata lokaci ne sosai, amra dai da idanu ta dunga bin wajen da kallo har yayi parking wajen parking space na guest, shine yay a fara fitowa kafin itama ta fito tana gyara zaman veil dinta, tunda suka futo mutanen dak etsaye wajen parking spec suka zuba masu idanu, babu abunda kake ji sai masha allah, perfect couple, dukda sunji abunda mutane ke fada hakan baisa amra ta saki fuskanta ba haka zalika shima har suka karasa inda su ammah ke zaune.

Cikin hall suka shiga, suka zazzauna, amra na gefen ammah wahile amar na daga chan dayan bangaren. Karfe goma daidai aka fara program of event.
It was a beautiful and happy day for salima saboda as she wish ammah na tsaye a kusa da ita kan stage atare suka karba certificate dinta, ita da kawayenta kuwa babu abunda suke sai hotuna they look so so happy, saida suka gama ta kaarso inda su ammah ke zaune, don an gama basu certificate dinsu, hannu kowa ya dunga bata daga kan ammah zuwa amar   congratulation my daugter 
  Thank you ammah na 
Saida suka gama congratulating dinta amra dai harda dan kukanta kafin su fara daukan hotuna, kowa saida yayi da ita kafin suyi gaba dayansu, saida suka gama tace   ya muhammd bamuyi dakai da adda 
Shuru ko wannensu yayi kafin ta janyo hannayensu ta tsaya tsakiyansu aman ya masu hoto, yana gamawa ta saki hannunsu ta matsa gefen amra ta tura ajikin amar, da sauri ya tarota don kiris ya rage ta fadi   daughter be careful  ammah ta fada tana galla mashi harara, nan take aman ya dunga daukan hotunan su inda sukayi kyau sosai dukd kowannen su rai a hade babu fara a.

Suna cikin hoton wayarshi ta soma ruri, sakinta yayi ya fuce daga cikin hall din yayi receiving call din, ya dade sosai kafin ya dawo hankali adan tashe,   ammah I got an emergency call daga uae, I have to leave, akwai wani babban operation daya taso da zamuyi it s a big one dole sainaje, hankali aatshe ammah ta kalleshi,   toh fa, wannan wani irin kiran gaggawa ne haka 
  yes I have to leave now, yarana zasuzo dauka na ta private jet in the next hour, zan koma gida nayi preparing yanxu 
  ammah in an hour? Wannan wani irin tafiya ne  ammah ta fada
  sunata neman wayana tun jiya basu samu ba saboda na kashe ta gaba daya, so sun taho ne daga nan chan wajen operation zamu wuce   amar ya fada yana kallon agogon hannunshi
  toh fah mu tafi kawai tunda an gama, ke salima ki tsaya kusha parting ku, aman ka zauna da ita saiku dawo tare 
  okay ammah  suka amsa ta a tare.
Gaba dayansu suka fito aman, amra da salim sai ammah, cikin motarshi suka shiga azafafce yabar wajen..
[7/11, 11:17 PM] +218 92-2035171: Update
Unedited page
Suna tafiya Aman ya kalli salima dake tsaye dan nesa dashi kadan tana daukan hotuna ita da kawayen ta, daya daga cikin kawayen nata ne ta dan tabota tace  kaii sal wannan yayan naki Akwai kyau Wallahi, dama& 
 Shut up Malama, shi Zan aura fah kike maganan banzan nan
Aman dake gefensu yana jinta ya soma dariya, yanda tayi maganan is so funny, ahanakli ya karasa inda take fuskanshi dauke da murmushi, tun kafin ya karaso inda yake ma Tayi saurin tunkararsa tana Galla mashi harara,  muje chan mu zauna, waennan Yan sa idon har sun fara kai maka hari
Tana kaiwa nan ta ja hannunshi suka wuce wajen chairs don garden sun school.
Suna zama ya zaro jakar da yake boyewa a bayanshi ya Mika mata, kallon hannunshi tayi kafin ta karba jakar tana murmushi,  yaya ashe zaka bani gift
 Yea love Nina isa naqi bada gift, yaufa is one of our special day, now open it
Ahankali ta soma bude jakar, tana budewa taga kwali anyi amshi wrapping, dagowa tayi ta dan kalleshi, kifta mata idanu yayi don haka ta maida idanunta kan kwalin, ahankali ta soma bude wrap din, tana budewa taga kwalin waya iPhone 14 pro max sabuwa dal, cikin sauri ta dago da idanunta ta kalleshi kafin Tayi saurin rungumeshi,  laaa iphone, iPhone 14 yaya thank you so so much love
Ba karamin dadi yaji ba yanda ta nuna farin cikinta sosai  thank you yaya Allah ya azurtaka ya saka da alkairi I love you so much ta karashe tana kai mashi peck a kumatu, tsabar murna batama san tayi ba.
Saida ta dago ta maida idanu ta kan kwali tana jujuyawa, shiko kasa motsawa yayi,fadin irin farin cikin da yake ciki bata lokaci ne, finally ta furta mashi abida he has been longing for tun last time data fada, baby say it again
Dagowa ta kifta mashi idanu alamu bata gane ba,  you mean I love you? Ta tambayeshi saurin runtse idanunshi yayi ya sumbaci hannunta  I love you too so so much, I can t wait to make you my wife, zaki haifa jin babies ko?
Saurin rufe idanunta tayi kafin ta mike ta shige hall, shiko da idanu ya bita yana godiya ga Allah don sai yanxu yasan rayuwarshi ta sauya ba kamar ta da ba.


Bangaren Amar tunda suka fito daga school dinsu salima yake kakin calls,Cikin Yan mintuna qalilan suka iso gidan,yana parking bai ma tsaya sun gama fitowa daga motar ba ya wuce cikin gidan yana receiving emergency call.

Atare ammah da amra da Salim suka fito daga cikin motar, ammah ce ma ta tsaya ta rufe mashi motar ta zare key din motar kafin su wuce cikin gidan, suna shiga amra ta wuce sama zuwa dakinta don agajiye take, ammah ma part dinta ta wuce ta sauya kaya.

Bayan ya shiga dakinsa, a gaggauce ya zaro traveling bag dinshi da laptop dinshi saida ya gama shirya Duk wani abu dayasan zai buqata kafin ya wuce bathroom ya sakarma kanshi ruwan dumi, ya dan dade tsaye a tsakiyan shower ruwa na sauka akanshi, yanda ya dafe gaban shower nitch da hannayenshi babu abunda yake tunani sai amra, haka kawai ya tsinci kanshi da tunanin ta wannan lokaci kafin ya fito daga bathroom din waist dinshi nade da towel, a gaggauce ya fara shirinsa,cikin Yan mintuna qalilan ya gama shirin nasa kafin ya janyo baggage dinshi da laptop bag dinshi ya fuce daga dakin.
Koda ya fito sitting room saida na kalleshi na sake kallonshi, fadin irin kyau da yayi ma bata lokaci ne, kakin sa ne a jikinsa da five stars dinshi maqale a gefen right shoulder dinshi, kafanshi kuwa sanye yake da boot dinshi same color da kakin sa, cikin kamewa yake tafiya harya karaso sitting room, ganin babu kowa yasa ya ajiye baggage da laptop bag dinshi anan sitting room din kafin ya wuce sama cikin natsuwa,
Da sallama ya bude dakin ammah, a zaune ya taddata tana latsa waya, idanunta sanye da farin glass na karfin idanu, karaso yayi inda take zaune bakin gado ya dan duka ya kamo hannunta cikin nashi, fuskanshi gwanin nan tausayi ya soma magana  ammah na, Har yanxu kina fushi dani ko? Ina rokon ki yafemin, I m so sorry bazan iya tafiya da fushinki akaina ba,
Da farko daya durkuso gabanta kauda kanta tayi don Har lokacin fushi take dashi kuka tana son ta nuna mashi kuskuren sa sosai,kallonshi ammah tayi nan take taji wani irin tausayin da kaunar sa a zuciyarta, Muhammad is her world shine komai nata, shine farin cikinta don shi kadai Allah ya bata, bazata so ya tafi da tunanin tana fushi dashi ba.
Hannunta daya ta sanya ta dago da fuskanshi kafin ta sauke mashi murmushi, shafa sajenshi ta danyi kafin ta soma magana  Allah ubangiji ya kiyaye ya tsareka ya dawo mana dakai lafiya, bakayi min komai ba, na yafe maka
Wani irin dadi ne yaji ya ziyarce shi, cikin sauri ya mike ya rungumeta tsam kamar za a kwace mashi ita,  thank you ammah na, I love so so much, please take care of your self, da yaran
Dan bubuga bayanshi ammah tayi har lokacin fuskanta dauke da murmushi  Insha Allah, take care of your self as well,
 Insha Allah ammah na ya fada yana sakinta fuskanshi dauke da murmushin jin dadi,  yaushe zaka dawo? Ammah ta sake tambayarshi
Nunfasawa yayi kafin ya dan dago ya kalleta,  Wallahi I don t know ammah, amma Muna gamawa Zan dawo
 Toh Allah ya kiyaye ya tsareka
 Ameen ya rabb bye ammah yana kaiwa nan yayi mata sallama, idanunshi Har sun danyi jaa sosai saboda kewarta daya farayi, yana futa daga dakin ammah ta zauna bakin gado gabanta na faduwa kamar this is the last time da zata ganshi, ahankali hawaye ya soma sauka akan fuskanta, wannan hawaye ya kasance kamar routine a wajen Duk sanda yazo niger idan zai koma saita zuba da hawaye, hankalinta yafi kwanciya idan tana tare da dashi koda yaushe saidai bazata hanashi yin abunda yake so ba, abu daya ne yanxu take tunawa saitaji sanyi aranta.

Amar na futowa daga dakin ammah ya dan tsaya a corridor tsakanin dakunan nan saman,kasa daga kafafunshi yayi idanunshi na kan kofar dakin ta, da kyar ya tattara kuzarinshi ya soma takowa zuwa dakin nata, dan tsayawa yayi jim kamar mai wani tunani kafin ya danyi knocking, amra dake zaune, tun bayan futowanta daga toilet bayan tayi wanka ta kasa motsawa saboda wani azababban ciwon kai daya kawo mata ziyara a tsakiyan kanta sai bayanta daya dan rike saboda tsayuwan da sukayi wajen daukar hoton graduation din Salima, tana nan zauna ta dafe kanta ko kaya bata saka ba tana zaune da pink towel dinta don Har lokacin bata son saka kaya saboda yana takura


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login